Showing 24001 words to 24174 words out of 24174 words
Chapter 9 - Hatsabibiya Jiddah hausa novels .txt
yashiga da kafar hagu domin tsansin tayil ya kwasheshi yafadi KASA WARWAR KAMAR KABEWA yakarye HARMA BABU HAKURA SUN FITA haka y'ar tasa ma ta karye ga kuma kawarta zuly*KOMAI MAI GIRMA GWAMNA ZE HAKURA DA DAUKAR FANSA MARIN*☹️
gumi ne yakaryu masa yace "Salis doba ka gani.
Salis yace "Lafiya? yana karbar wayar
dobawa yayi ya karanta wata dariya ce ta zo masa yayi san ransa. yace Allah yasaka maka cikin ruwan sanyi. Allah yasa tara ya karye ba uku ba .
Kamal yace "ba karyewarba, silar shine matsalar ai?
kasan de halinsa ze e'ya komai wlh."
Salis yace "muje gidanto muga.
mota suka hau suka nufi gidan
cikin kankanin lokaci sukaje shiga sukayi cikin sauri har fallow Momy amma ba kowa. bangaran sama babu Beby hankalinsa ya tashi sosai ya dauko waya yakira Momy "hello Momy kina ina?"
"kazo ina asibiti." takashe wayarta
cikin sauri yace "wa Salis muje asibiti suna chan."
........*jidderh ce*💗