Header Ads
Showing 1 words to 3000 words out of 26542 words

Chapter 1 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ο»ΏDR AMEENA


*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*






*ALHERI SAI DAN AlHERI* πŸ‘Œ
*story and written* *by*
*FATEEMA S OMAR*






*Bisimilah*


*Page 1*




A sanyaye ta ke kalon mahafiyarta tace, "UMMI Ummi ko lafiya ummi narasa mainayimiki kike jin haushi na ummi kifadamin innamiki lefi kiya fan Dan Allah, komai ki fadamin in gyara nan gaba" ummi tace, "yannan nibakimin laifiba to ummi meyasa banasamun kulawa irin ta ya da uwa agurinki" ummi bata da amsar da xata bata itadaitasan karace takemata irin ta yayan fari shiyasa bata fadin sunanta sede tacemata yannan koma sunanta na yanka AMEENA jintayi shiru yasa amina ta tashi tafita ta tafi bangaran kahu tasi'u cikin ranta vadadi ummi tabita da kalan tausayi itama ba asarranta take mata hakaba sabuda tasha gwada yimata magana akan abinda kesata damuwa ammasetakasa sabudakara wannankenan WACE CE AMEENAH
Amina kabeer yuseef
Shine asalin sunanta an hafetane a garin kano cikin unguwar kofar mata ita kadaice iyayanta duka Haifa mace se kannanta maxa
Jameelu
da
Sa'ad
Gidansu babban gidane daya kunshi mutane da yawa irin gidan gargajinnane mahaifinta shine karami acikin gidan malam yusif shiya hafesu sunan mahaifiyasu talatu
su shida duka haifa
hudu maxa biyu mata
Al-haji yunus
shine babba sai
al-haji mansur
sai kuma
al-haji tasi'u
sai kuma
hajiya na'ima
sai kuma
hajiya saudat
sai karamunsu
malam kabeer
Wanda shine mahaifin Ameena
Kasancewarsa talaka kuma karami acikinsu shiya jawo sukamai dashi kamar dansu kome sukace tofa ta xauna
mahaifin malam yusif yarasu tun shekara goma dasuka woce yana yana kaunar Kabir fiye da sauran yayansa saboda shi yagaji malintarsa suki karatu sai na boko garama matan sundanyi kafin a aura dasu










al-haji yunus yanada yaya biyar
yaya nasir shine babba sai kuma
Yaya najip
sai kuma
nasma
nafisa
nasiba
sai kuma
al-haji mansur yayansa uku
Adam
jamila
mihra
shikuma al-haji tasu'u biyu
Anisa
Aysha
Hajiya na'ima yayanta takwaus amma duk rasuwa sukeyi sai babban danta
yaya Anas
hajiya sauda yayanta biyu
yusif(malam)
(Wanda shi yaci sunan mahaifinsu)
kairat etace aura












Kuyi hakuri da wanna
YANXU A KAFARA





By
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *πŸ‘©β€πŸ”¬πŸ‘©β€πŸ”¬πŸ‘©β€πŸ”¬ DR AMEENA πŸ‘©β€πŸ”¬πŸ‘©β€πŸ”¬πŸ‘©β€πŸ”¬*


_typing_ ✍🏼


🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*


*ALHERI SAI DAN AlHERI* πŸ‘Œ


https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100186388252056/


*Story and written*
BY


*FATEEMA S OMAR*








*PAGE 2*








*BISSIMILLAH RAHMANI RAHEEN*








Duk family kansu a had'e yake baka gane d'an wancen da d'an wanan sunada had'in kai didda duk family suke Shankar Alhaji Yunus saboda bashi da wasa gashi da izza bayasan raini uwa uba yafi kuwa kud'i a family.




Wan-nan kenan










CIGABAN LABARI




Tana shiga ta tadda Aysha tana shirin xuwa gidan ya Khalid
la dan Allah Amina kishirya yaude d'aya kirakani
a'a gaskiya dan banyi abincin dareba a dinner dase muje",
"bawani dama ke daga school sai gida", itade Amina bata sake magana ba
har Aysha ta gama shirin ta tana zaune tana kallanta dazata fitane tace ki gaida Aunty sady da su khalifa za suji tace ta nafita daga gidan dan tayiwa Mama sallama
(Khalid shine d'a na biyu agun Alhaji Yunus yayi aure yana da y'ay'a uku Khalifa Khausar da Yaimin amma Yayanshi Nasir yana nan bashi da aure sabo da acewarsa soyayya bata lokacine.








yau Monday da wuri ta tashi tagama ayukanta dan yau zataje school
ta gama shiri cikin atanfa
yellow da adan red ajiki tasa veil red da shoe red bag ma red bak'aramin kyau taiba abinka da farar mace
ta shiga room d'in Baba da salama ya amsa da wal-wala yanacawa kaga y'ar baba irin wanna kyau haka ke kulum k'ara kyau kike tarifa fuska wai ita taji kunya tagai dashi ya amsa san-nan yaimata nasiha akan takama kanta kuma ta tsaya tayi karatu tunda shi taje nema haka yai tai mata nasiya me ratsa xuciya
inda sabo tasaba kulum Baba sai yaimata nasiha
bayan yagama yamik'a mata kud'in car tace la Baba inada kud'i jiya Aunty Anisa tazo tabamu kud'i nida Aysha da Nasiba to madalla Allah yasaka da alheri amin Baba tafa d'a tare da mik'ewa tayimasa salama ya amsa tareda yimata fatan dawo-wa lafiya
tana fita taga Ummi itama tagaida ita tayimaya salama.






A School sai 12-30 tafito daga test da yake yau test kawai sukayi
kai tsaye fita tayi daga school din tafi 25m batasami raksha(adedeta sahu) amma batasamu mezuwa k'ofar mata ba daga BUK ( Bayaro university kano)
tana tsaye sai gawata car ta tsaya agabanta harzata matsa saitaji yakira sunanta ko ba afad'a ma taba tasan waye saboda lion voice nashi dasauri ta amsa tana matsawa jikin car d'in da hannu yaimata nuni tashigo bayan data iya haka ta shiga saboda tasan halinshi bashida mutunci gaba d'aya shi bai da halin Alhaji Yunus
ya," Nasir ina wuni ? d'aga mata kai yayi alamun ya amsa
duk'ar dakai tayi cike da takaici dan idan da abida ta tsana dashi kenan.




harsu kaje bawanda yayiwa d'an uwansa magana
batare da tasaukaba ta d'ago tayimasa godiya wannan karan ma ko kalanta beyiba bare ya amsa
tanafita yafigi car d'inshi yayi gaba dama bagida zashiba yaganta yad'au kota saboda yasan gurin ana wahalan abin hawa a time d'in.




tana shiga room d'in ummi taga abun ma-maki ta zaro white eyes d'inta da k'arfi tace.












Kuyi hak'uri Da wanan




by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: _typing_ ✍🏼




*πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•DOCTOR AMEENAHπŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•*








🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*






*ALHERI SAI DAN AlHERI* πŸ‘Œ










*story and written*
By


*FATEEMA S OMAR*






*PAGE 3*





*BISIMILAH RAHMANI RAHEEN*




Da k'arfi tace ,"GRANNY zata fad'a kanta cike da happy tace granny yau she kika zo?,itama Granny cike da happy tace ,"d'a zu jikale", ( haka take kiran Aminar) amma naji dad'in ganinki wallahi ni dagani y'ar nema dagata Amina tayi tanace wa amma wanan zuwan zaki dad'e ko eh nidana tafi sai naga aurenki
habade aure yanzu ai sai munk'ara wayo rik'e hab'a Granny tayi tare dacewa wana wayo zakiyi kale kifa kinza d'imai-miya zakice baki da wayo
Ummiey najinsu batasa musu bakiba dan ba mai shiga tsakaninsu ,"
Granny meki-ka kawomin daga Maiduguri?," kayan aure mana", tura baki Ameena tayi tana cewa sai ana maganar kirki kisako ta tsiy........
bata k'arasaba Ummi ta bige bakin kukan shagwab'a tasa ta tashi fuuuuu tabar Ι—akin
fad'a Granny tafara baji bagani seda tagama sanan Ummi tace," Allah yahuci zuciyarki Granny". itama tashi tayi tabar Ι—akin tabi bayan Aminar.




kaitsayi room d'in Amina ta shiga ta ganta akan bed tana ta kuka ta k'arasa kan bed d'in tanacewa ,"haba tawan kiyi hak'uri kik'y'ale Adama( Ummiey) kitashi kiwanke fuskarki kinji jikale mik'ewa tayi cike da shagwab'a tace," Granny Ummi bata sona kullun bata kulani nide ina gama school zankoma Maiduguri g"," karki damu jikale kinkusa kibarmata gidan batare da nagane me granny ke nifiba tace," eh saura 6 moth nagama kinga acen sai a samomin hospital nafara aiki ko?,"
to Amina haka za'ayi ", cikin happy tace ," thanks Granny ke nibana jin wan-nan yaran yahudawan ", Amina ta na dariya tace," ina nufin nagode "," to yanzu naji batu haka suka ringa hira cike da kaunar juna.




A b'angaren Naseer sai dare yadawo yashiga part d'insu yana zama sai ga Momy tace," son Baba Talatu tazo kaje uu gaisa", had'e rai yak'arayi yana cewa," Momy wanan tsohuwar batada mutunci kona gaida ita bata amsawa sai dai tace wai bata amsa gaisuwar tuzuru". Momy cikin rar-rashi tace," kayi hak'uri dan Allah kaje ku gaisa inma bata amsaba aikafita", to kawai yace, yatashi yanufi room d'in shi
sai da yai wanka ya canza kaya yafito kaitsaye part d'insu Amina yayi saboda duk zuwan da xlzatayi a can take sauka saboda tace ita batasan harka yahu dawa sukuma sauran duk y'an bokone
yana shiga yaga kusan y'ay'an gidan anata hira k'ara had'a rai yayi saboda baya san raini aranshi kuma dana sanin zuwa yayi yasan Baba Talatu zata iya badashi
bawal-wala a face nashi yak'a rasa shiga falon yana sallama kowa yashiga tai-tayinsa yamatsa gaban Baba Talatu yagaida ita ta amsa cike dafara'a hada ya kasuwa cike da ma-maki ya amsa da lafiya amma benuna a face nashiba harya fashi yaji voice nata me dad'i harcikin kansa yaji voice d'in tanawa Baba Talatu kukan shagwab'a waisai taba ta tsarabarta ita kuma tace bayan zuba
dama rigimarsuke zuwan shine yasa tayi shiru
kalan dayayi matane yasa ta had'iye kuka taba shi saida ya fita sanan tacigaba da kukanta da granny ta gaji tashi tayi tabarmusu room d'in.




Naseer ne kwance akan bed d'in sa sai juyi yake amma yakasa bacci fulo naga ya d'aga ya d'auko wani pic ya k'urawa pic d'in-nan eye yana kalo yajima yana kalan pic d'in sannan ya rungume pic d'in kamar za'a k'wace masa shi yana haka harbaci b'arawo ya saceshi
kowane a jikin pic d'in oho.




*WASHEGARI*






Duk family sun had'u k'wansu da k'war-k'watar su
anbud'e taro da addu'a sanan Alhaji Yunus yak'ara da cewa," mungode Allah daya kawomu wan-nan rana me d'unbin albarka wada yau shekara goma muna jiran wan-nan rana me albarka amadadin y'an uwa na da mahaifiyarmu zan gabatar da abin da yataramu anan
bakomai ne yataramu anan ba illah.........!












Kuyi hak'uri da wanan




by
*XAHRA*
[4/10, 11:58] Anty Baby: _typing_ ✍🏼










*πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•DR AMEENAHπŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•*








🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*






*ALHERI SAI DAN AlHERI* πŸ‘Œ






*story and written*
By


*FATEEMA S OMAR*




*PAGE 4*








*BISIMILAH RAHMANI RAHEEN*










"Bakomai yatara mu ananba ilah shakara goma data huce miyiwani alk'awari kuma insha Allah lokaci yayi daxamu cika Wannan alk'awarin amma kafinnan inaso inyi anfani dawanan dama domin inji ko acikinku Naseer Aysha da Abdul Anas Nasiba da Ameenah ko acikinku akgai wanda yatsayar wanda yake so ya aura?,
Amina ta na jin an abbaci aure gabanta yafad'i bata shirya aure yanzuba gaskiya
Anas ne yasoma magana dacewa eh Daddy nide a zuciyata Amina nake so what Nasir yafa da da k'arfi wanda saida kowa na falon ya Ι—ago yakale shi sai a san-nan yasan a fili yayi magana kai ya duk'ar cike da kunyar abinda yayi,"
Naseer" Daddy yakira sunansa," na'am Daddy", yafad'a ahankali ,"ko Aminar kake so shiyasa kak'i aure tinfarko? ," Amina kuma Daddy?, dagirmana haba Daddy karkasa ta rainani mana", murmushi Daddy yayi a ranshi yana karyata zancen Nasir Baba Talatu ce tace," koma sonta kake jikale tafi k'arfinka", "nima ba abinda zanyi da ita", yafad'a rai b'ace Daddy ne yadafa shi cikin rarr+ashi yace ,"naji son to kai waka-ke so?,"
bakowa ",yafad'a atakaice "bakowa ?, Daddy ya mai maita eh dady yak'ara jadda damishi karona farko Abba (Alhaji masur ) yace kar ka maida mu k'ananan mutane kana nufin zamu zubamaka idone wanan karan ak'ala yanzo xaka kai 37 ka kalli k'annanka duk sunyi aure kaiba abin kunya nema ace bakada iyali", Abba k'armine (Alhaji Tasi' u) yatari nifashinsa dace wa rabuda shi Yaya dama lokaci muke jira kuma yazu danhaka be isa ya raina mana hankali ba"," Daddy ne yace haka ne dan dama yana dama tarshi kuma kunsani", iyasu suka amsa da hakane ,"tona dawo kanka Abdul", yana sosa k'eya yace," shifa Nasiba yake so Daddy yace to ke Nasiba kina son Yayanki kamarjira take tace eh Daddy yace to madalla Aysha koke kina dawanda kike so cikin damuwa tace eh ni ya Anas nake so duk falon suka kaleta da mamaki itama takalaisu 1 d'aya 1 sannan tace eh shinakeso kuma inbansa maishiba zan iya rasa raina dasauri Baba Talatu tace bazaki mutuba yannan insha Allah Anas ne mijinki sata juya takali Daddy tace yunusa na'am ya amsa a ladabce tak'ara dace wa tunda ka kasa yi musu bayani nizanmusu to Daddy yace atak'aice Baba Talatu tace she kara goma data huce lokaci Malan yana raye Yunua yatab'a dau kan Nasir yakaisa k'asar habasha dumin yin karatun sakadali(secondary) harya gama sakadali beda woba da Yunusa yaje d'au kosa sai yace shi a can zaiyi Jami'a batare daja jayaiyaba ya amince yabarshi a can Yunusa nadawo wa Malam yatanbayeshi Nasir ya fad'amai yadda sukayi da Nasir Malam Yanusa yace bantari nunfashinkaba amma kasan halin da d'anka yake ciki eh Baba nasa abokina nacan ya nakula dashi to madalah amma duk dahaka wata rana kamai x/zuwan bazata to Baba insha Allah zanyi yadda kace to Allah yayi albarka amin Baba
dahaka sukabar maganar harzuwa wata shidda ida Daddy yashirya yatafi Habasha amma sunyi da Malam kanba zaibari Nasir yaganshiba yaje Habasha yasauka agidan abokinsa saida yayi binkice sose akan Nasir besai mashi dawata halayyamara kyauba san-nan har d'ak'inshi yaje dabayanan amma besamo abu mara kyaba amma yaga wasu pic na baby doll dayawa koma yaiwa yarinya kalansani amma yarasa ainda yasan babyn dayaga jida tinani saikayai yad'ako pic d'in yataho dashi daya dawo yazo gun Malam ya fad'a mai komai koma yabashi pic d'in Baba yak'urawa pic d'in ido yadad'e yana kalan pic d'in san-nan yayi murmushi yacewa da Daddy bakomai tashi kaje bamusu Daddy satafi batare da ya amshi pic d'inba
anyi hakane da 2 day malam yafara ciwo yayi 4 day bewarkeba saikawai yatara mu nida y'ay'ansa yacema kuyi hak'uri da abinda zance inaji ajikina ciwona bana tashi bane soda haka inaso intina sardaku akan zumunci dan Allah korik'e zumunci san-nan inada wasiyar dazanba inaso inde Amina ta girma to karkubawa kowa aurenta sai Nasir inde Amina ta na raye koma Nasir ma yana raye to Amina bata damiji sai Nasir amma inyabu k'aci yin aure karkuhana shi inaso dayanku yana raye to yacikami burina dan Allah duk cikinmu bawanda be amsaba koma adaran Allah yayiwa Malam cikawa
duk munyi kukuan rashin Malam kuma munyi alk'awarin cikawa Malam burinshi
nice naga lokaci yayi da zamu cika wannan alk'awari kowa jikinshi yaisanyi Amina ma mesaurin kuka kuka take harda sha-sh-shek'a Daddy ne yace to Allahamdudih tunda kunji abinda yataramu inafatan zaku fahimcemu to nide amatsayina na Babba nayanke wanan aure nanda wata 1 dumin ayikuwa yahuta san-nan kai Anas ka amince zaka auri Aysha ko xakanemi wata cikin sanyin jiki yace na amince kowa agorin aka ringa sa albarka dahaka taro yatashi kowa da abinda yake rayawa aranshi.












Amina tinda taro yatashi take kuka takaici takisha Granny tayi-tayi tadena kukan amma tak'i aranta jitake kamar tahare be kanta tahuta da auren wanan bakin azzalimin tasan ranar da aka kaita washegari za'a d'auki gawarta, da Granny tagaji da kukan sai tace to tinda na rar-rashi ki-kink'i shiru to bara naje nakira Nasir shiya zoya rar-rashe abarsa da ta d'auka wasa take saitaga tamik'e tanifi waje aida sauri tasha gabanta tahad'e tafukan hannunta tace ," please Granny karki kirashi Allah nadena"," to share hawayan da sauri ta go-ge ,"to zoje kici abinci", bamusu tabita room d'in ta taci abincin amma kad'an san-nan Granny tasa ta kwanta badan zata iya baccin ba takwanta saboda gudun kato b'arar Granny.












Ab'an garan Naseer

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads