Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 26542 words

Chapter 3 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

da sauri ta kwace hanun yamata wani mugun kalo dayasa tasha jinnin jukinta ba bata lokaci ya jawota jikinshi yasa hanu ya rungumo kugunta rintsa ido tayi tana kokari tureshi amma kamar makara hada shi dajikinta tayi a haka yafara takawa yabi bayan su Abdul
xaro ido tayi tana kalansa tace " kasakena dan Allah walayi xanshi ga dakaina baseka rikeniba" kukalanta beyiba bare tasaran xai saketa
ahaka suka karasa cinguri
anaganisu kowa yamike anatafi gawaka natashi wanda tadace da yadda suke takunsu

sunshigo ajere kwanin sha'awa musaman su Amina datake ajikin Nasir talefe tana sune kai sabuda kunya hakan sai yakara bada ma'ana
sunxauna a inda aka tanadarmusu hakanma besa Nasir yasaketaba saima kara matseta yake
kuwa agurin kayan Fulani while yasaka sukuma su Amina colour nasu dak blue bakaramin kyau gurin yayiba dan adan gurinma blue and while ne
haka akasha bidiri amma Amina duk atakure take dan dik inda tasa kafa Nasir nabiye da ita shi anashi bangaren kishine yahana yabata tasake dan gani yake kamar duk maxan gurin ita suke Kali


haka akayi taro cikin jindadi da farinci har taro yatashi










night
ko ina na gidan acike yake da mutane dan gobeda 11am xa'a daura aure dik yan uwa nanesa dana kusa sunxo
Amina nakan gadanta akwance talumshe ido amma ba baci takeba
granny ta shigo dakin ta xauna akusa da Amina taxauna tace "Amina na san ba baci kikeba tashi xami magana" ba musu ta tashi ta xauna granny ta bata cup din hanunta ta amsa jiki bakari tafara sha
saida ta shanye sannan granny tace "kinsan menakeso dake" kai Amina ta girgixa alamar a a "to inason kibude kune ki saura raini" Amina ta kara gara xama tana fuskan tar granny "to inaso kisani bana san inji ko naga wata baraka a xamanki da Nasir kinajina ko" "eh" " to banason kibari Nasir ya saduda kai har sai kin tabbatar da yansanki kinsa maxa basuda tabas kinajinko" murya asanyaye tace"eh" "to idankinyi haka xakifi kima da daraja a idonsa " haka granny ta xauna ta tsara Amina itama Aminar taji dadi dama haka takeso gashi kuma tasami daurin gindi daga wurin granny


haka ta kwanta ranta fes
harbaci yayi awan gaba da ita












washe gari






karfe 11-24am duban jama'a suka sheda daurin auren
Nasir yunus da amaryarsa Amina kabir
sai kuma
Anas hamxa da Aysha Tasu'u da
Abdulahi Muhammad da Nasiba yunus
duk akan sadaki 50k wanda Alhaji yunus ne yabiya duka






a bangaran Nasir ana daura auren yaji wani irin dadi a xuciyarsa wanda beta bakin rinsaba saboda farinci bakin shi yaki rufuwa
kuwa mamakinshi yake shida magana ma wuya take masa saika shikara 3 baka ga dariyarsaba amma yau bakinshi yaki rufuwa lalle aure rahamane








Amina naxaune ta ci meke up wanda da kyar tabari ake mata wata tsuhowace ta shigo tana buda ayyiririyiriri " aure de andaura" atake Amina tamike tadafe saitin heart dinta sabuda wani rinbugawa datake sai kuma tarife ido ta yibaya luwww............!






















kuyi hakuri dawannan










by


XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•DR AMEENAπŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•*


https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100186388252056/








*story and written*
_By_




*FATEEMA S OMAR*








PAGE 9








BISIMILAH RAHMANI RAHEEM






Se kuma tayi luuu tafada kan bed tarushe da wani irin kuka me tsuma xuciya.
Nasiba dake kusada ita ce tafara bata baki "haba sister hakuri xakiyi tunda de ariga andaura auren seki ringumi kaddara ki dauka Wannan jarabawace bakisan alherin dake cikin auran nanba watakila ya Nasir alherine agareki" har tagama lugudan lebanta Amina bata dago takaleta bama bare ta tanka mata,


suna xaune acikin dakin aunty jamila ta shigo tace sufutu xa'a dauki pic ankgaye sun shigo kuma har lokacin Amina kuka take




aunty jamila ce tamatsa kuwa da ita tada fata cikin rarrashi tace " dan Allah Amina kidaina Wannan kukan ya isa haka iya yanmu baxa su xaba miki abinda xai cutar dakeba kuma Wannan auran dakikaga andaura rubutacen al'amarine tunfarku Allah yatsara ya Nasir mijinkine, karkiwa Allah butulci da ni'imar dayai miki yabaki miji nagari irin ya Nasir aikamata yayi ki godewa Allah ba kuka ba"


haka aunty jamila taringa bata baki yarta sakwo
aunty jamila da kanta ta kgara mata face dinta takara mata powder tamata daurin diko
saga Amina ta fito ras da ita kamar ba ita tayi kukaba


kama hanunta aunty jamila tayi suka fitu babban falon gidan
wanda yake akice damutane ana ta daukan pic wasu a phone wasu kuma camera man na daukan su Nasir nacikin abokansa suna daukan pic
tunda Amina ta shigo falon kanta akasa yake kalanta gabanshi nafa duwa sabuda kyaun da Amina tayi atake kuma kishi yata somishi dan ganin gaba daya hanka lin yan falon yadawo kanta
be kara kuluwa saida yaga Khalid ya matso kusa da ita harda wani jigina ajikinta yana daukarsu pic a phone dinshi ita kuma harda yin murmushi ya irin bugawa xuciyar sa tafara yi take eyes dinshi ya koma red basan sanda ya baro cikin abokansa ya nufoso
yana isa ya wani jahowo ta daga kusa da Khalid ya hadata da jikinshi yana yiwa Khalid wani irin kalo
Khalid na gani irin kalin da ya Nasir yake masa ya yi saurin barin gurin yana dariya kasa kasa "anaso ana kaiwa kasuwa" yafada afili.




Amina tana ganin wanda yariketa tafara kukarin kwacewa amma be bata dama ba kalanshi tayi shima ita yake kalo kasa janye idonta tayi shima haka
saika rantse kalan love suke yi
hanka lin muta nen falon ne yakoma kansu
atake akafara daukarsu pic
Amina ce tafarga da ana daukarsu
tajuyo taga gaba daya hankalin mutanen gurin yana gunsu wasu na musu pic
wata irin kunya ce takama ta shi kuma gogan ko ajikunshi
ture shi tayi da iya karfinta tabar dakin da gudu
se aka dau tafi ana shewa
sabuda kunya kin futowa tayi har akayi sallar la'asar shima dady ne yakira su yasa tafito
ta shiga falon dady kuwa na family yana ciki da salama ta shiga ta xauna
nasiha dady yayi musu gabaki daya
sannan baba malam hakade kowa yayi musu nasiha dasa musu albarka
haka suka tashi kowa jiki ba kgari










anfara shirye shiryen kai amare inda granny tasa Amina a daki suka kule harda kule kofa
Allah ne kadai yasan abinda take guntsamata












karfe 7 motocin kai amare sukaxo
Amina harta fara kuka didda bawani sabo sukayi da ummi ba amma yau jitake kamar tarabuda ita kenan didda banisa tayi da gidaba






sunfito bayan tafito bayan ankaita tayi salama da ummi
wata kanwar ummi ce ta rikota tasata a muta itama ta shiga suka tafi










ankaita gidanta dake unguwar rijiyar xaki lafiya
gidan yahadu balefi sunyi salama da kowa duk suntafi gida sabuda dare yafarayi


tana xaune tana kuka taji motsi a falo
bude kufar room din aka bude ta dago kai saka hada idoh dashi ya..........!










By
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš• DR AMEENA πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•*


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


*story and written*
*By*
*FATEEMA S OMAR*


*PAGE 10*




BISIMILAH RAHMANI RAHEEM




Ina mebaku hakuri kwana biyu kunjini shiru banjindadine amma insha Allah yanxu mundawo bakama hanun yaro
Inagodi a gareku sose thanks




















Hada idoh sukayi dashi tasaurin kawar da kanta xuciyarta nabuga dakarfi
kara sowa cikin room din yayi ba'alama rahama a face dinshi gabanta yaxo yadurkusa ya kafeta da mayun eyes dinshi yasa hanu a face dinta yana goge mata hawayen dake kan fuskar yaha yasa xuciyarta tsannanta bugawa
janye hanunshi yayi yana cewa " dakin daina asarar hawayanki dan aurena auren xobene barabuwa saidai in mutuwa wani yayi acikinmu kuma dulene kibi duk wani sharadi daxan gindayamiki kinajinako) yafada da kakkasar murya idoh kawai ta dago dakaleshi ta kara kauda kai bedamuba yakara dacewa " sharadina nafarko agareki shine dole kiringa kwana a room din na kuma kiringa min biyayya kuma duk abinda nace shi xakiringayi agidannan kuma xakiringa yimin wanki da guga kekomainawa yana huyanki harta da wankana yana huyanki kuma duk lokacin dana dawo gidannan baki gama aikinsaba kinyi girki hhmm kikuka dakanki yarinya, xantafi yau kade kihuce gajiyar biki amma gobe doka xata fara aiki akanki inkune yaji juki ya tsira idan kune bejiba kinsan karashen bakya neman karin bayani " yafada yana mikewa yaihanyar futa daka room din Amina tabishi da kallo axuciyarta kuma cewa take lalema Wannan mutumin yarainani amma xanyi maganinka xakasan wace DR AMEENA saikagane baka da wajo maganar dayayice takatse mata xancen xucin datake " na manta kukina jin yinwa ga abici can a na ajiye a kicin dan infara sauke hakin aure dake kaina kan kuma muje da babba haki , shima baxai gagaraba dida kedin ba wani kayan kirki garekiba amma xanyi maleji ahaka" yafada yana ficewa daga room din tabishi da kalo cikeda takaici dida bakomai ta fahinta a xancenshiba.








Yanfita kai tsaye room dinshi yanufa yayi wanka yasa jalabuya hau bed ya kwanta dan a matukar gajiye yake dida haka saida ya bude durowa ya daku wani pic ya rin gumeshi yana murmushi ahaka har baci yasaceshi da murmushi akan face dinshi






abangaren Amina yana fita tafashe da kuka me tsuma xuciya aranta kuma karewa Nasir tanadin irin rashin mutuncin daxa tayime take haka takaraci kukanta bamai rarrashi yar baci yayi awangaba da ita.












Da asibama Nasir ne yafara tashi yayi alwala yaxu kufar dakinta yai mata nokin yace ta tashi tai sallah sannan yahuce masjid aranshi kuma cewa yake yafara sauke hakin dake kansa haka xai sauke su one by one














Amina tana cikin baci taji phone dinta tana rori kuda taduba saitaga Nasiba dasauri takali agogi taga 9-15am aranta kuma mamaki takeyi dama haka rana tayi tana baci dasauri tadaga wayar danta kusa tsincewa
ahankali tayi salama jin muryar Nasiba wani iri yasa tamike daga kwancenda take tace " sister lafiya meya sameki naji muryarki haka " kukan da Nasiba ta rushe dashi ne yasa jikinta yayi mugun sanyi saida tayi me isarta sannan tace " wallahi sister yau xankuma gida baxan xauna ya Abdul ya kasheniba, sister wallahi ya Abdul mugune bashi da imani kukadan jiya suyayi ya halakani sabuda kwana yayi a kaina nadaukama mutuwyananan sister amma har yanxu bana iya yinyi tafiya ina nanki ka fadaumin arai nace barana kira naji lafiyarki " cikin rawar murya tace ni lafiya nake sister amma bara nakira miki Aysha inji lafiyarta " to sister ke Allah yatamakeki mijinki yana sanki damanice ke " takarasa maganar muryarta narawa kamar xatai kuka haka suka dantaba hira daganan kuma suka kashe cike da kewar juna
har rawa jikinta yake gurin nemu nobar Aysha ta tura kira rigin biyu aka daga murayar ya Anas taji suka gesa yatan bayeta Nasir tace "yananan lafiya yama dan laika wajene yace to masha Allah data tanba yeshi Aysha haka yace tana barcine tace " to inta tashi kace nakira " yace"to xataji" sukayi salama
haka tayini jiki ba kwari kuda yangi dansu suka xo bata wani sake dasuba suma basu damuba sunmata uxuri










da dare Nasir yana xaune a room dinshi yana danna waya ya dago kai yakali ago go goma saura dasauri yanike yanufi room din Amina yana shiga yatadda ita axaune akan bed tayi tagumi tana tunani duniya yayi garan murya yace " hala baki manta da shara dinaba Ku to naga yau bakiyi girkiba kuma baki kgaran room dinaba biki kula da kome nawaba amma nadaga miki kafa sabuda naga kinyi baki amma baxan daga miki kwana aroom dinaba danhaka inajiranki dan insake hakin dake kaina " yafada yana ficewa daga room din
tsaki taja tama kuma ta kwanta






Nasir tunda yakuma dakinshi yake jiranta har shadaya da mintina ganin bata da niyar xuwa yamike afusace yayi room din ta yashiga dakin tare da banka kufar daki ganinta yayi akan bed tana bacin ta hankali kwance cikin fushi yayi kanta...........!




















Kuyi hakuri da Wannan
















by




XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš• DR AMEENAH πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•*




*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and written
*By*
*FATEEMA S OMAR*












PAGE 11












Cikin fushi yayi kanta dai- dai sanda ta bude eyes d'inta ganin mutum akanta yasa tai saurin mikewa xaune irin kallan da Nasir kemata saida liver din cikin ta takad'a yakara matsuwa ta k'ara matsawa baya
tsawa yadaka mata "ke nisa'ankine wai" ko gexau Amina bateba saima kura me idoh datayi " kirainaniko to yanxu xanyi maganinki"
ganin dagaske ya yau kanta tasaurin mikewa
cikin tsiwa da fitsa takece " karka sake ka k'arasu nan gurin in bahakaba wallahi xan maka ilah nima" cakk Nasir ya tsaya sabuda yau yaga ikun Allah
gira daya yadagte"nixakiwa ilah , da gaske bara naxo kikgada kinsman ance sai an kgada akansan na kwarau"
yana magana ne yana matsawa kusa da'ita
kafin ta ankara ya iso gabanta xata matsa yai saurin rukota ya hada ta dajiki sa yamatse ta susai tanta kukawar kwaicewa amma bebata damaba sada tagaji dankanta ta tsaya har kwala ta taru a idonta dan bakarya tamatsu
Nasir kuwa gabadaya yarasa meyake ji ajikinsa musamman lokacin da take mutsu mutsu ajiyar xuciya kuwa yasauketa yafi sau goma
Amina jitai kawai yadagata cak ya ajiyeta akan bed sannan yakuma samanta yasakarmata nayin jikin shi
gabadaya Amina batada inda xata kwaci kanta sabuda bata danunfashi da kyartakeyi sai nishi takeyi sama-sama
Nasir badaniyar d'agata saima kara matseta dayake danwan xaxxabi-xaxxabi yakeji
Amina gaba daya tayi laushi danku nunfashinma tadenayi tadadinrai saitayi kamar xata suma
Nasir ganin xata sume masa ya sasauta matseta dayayi sannan yadan dagata me makon dagata gaba daya sai kawai yahada baki guri daya yana bata hot kiss
kuma hanunshi yana yawu aku ina najikinta
kuka Amina takeyi mara sauti sabuda ba bakin yin kuka saidai hawaye
saida yagaji dan kansa yasaki bakin ta amma bedagataba kuma sitil hanunshi yana kan kirjinta yana matsa ahankali
cankas taji yayi magana "Wannan shine hukunciki nakin bindukata kuma nangaba idan kika kara min maka mancin haka to ki kuka da kanki yarinya yanxu ma kigoda Allah"
yada yake maganar ne kin wani rin voice yasa tadago takaleshi cikin sa'a suka hada idoh
rintse idoh tayi cikin faduwar gaba sabuda yada taga eyes d'inshi kamar jan gauta ga sunkankance shiya bata tsuro tai saurin janye nata idon




"Wannan yaxama last time daxan gindayamiki ka'ida ki kibi inba hakaba nangaba xakiji ajikinki" yana maganar ne yana mikewa daga kanta tausaurin kgar rigata sabuda tayi k'as
ko kalonta beyiba yamike ya yi hanyar futa daga room din
cak yatsaya ya juyo yace kitashi ki hadamin tee da lemon tsami ki kawomin yanxu inajiranki inkuma kinki xakimin anfanin da xaimin
yana fadar haka yafice daga dakin






da harara Amina tabishi tai tsaki sannan tamike ta sawa kufa key tashiga toilet tawatsa rowa me dumi saboda duk jikinta ciwo yakeyi musaman lips dinta ta canxa riga tasa wata wai duk kgan kgamin ta takeji bakintama tawan

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads