Showing 9001 words to 12000 words out of 26542 words
Chapter 4 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt
keshi yafi sau 10 didda haka bata daina kgan kgamin kantaba
Nasir kuda ya shiga daki kan bed kawai yafad'a yana meda nunfashi
yajima ahaka yanata hada xufa
dakyar ya iyamikewa ya hadawa kansa tee da lemon tsami yasha
sabuda yasan Amina tanada gardama dama kgada ta yayi yaga tayi laushi kobateba shiyasa
baiyi mamaki ba dataki kawo masaba
dasafe daya tashi yashirya yafito dumin xuwa gida yagai da su dady
kai tsaye room din Amina yanufa
ya shiga da salama
ta amsa ciki-ciki
ya shigo yana kare mata kalo sanye take da wata duguwarriga yellow me adon red dede jikinta ta mata kyau susai
rainshi sada yace masha Allah
afilikuma cewa yayi " ke baki iya gaisuwaba ko, naga alamar kanki yana rawa to xansauke miki duk wani rawar kanki kuma xanfita kan nadahu kitabbatar kingama lunch inba hakaba na daho baki gamaba ki kuka dakanki yarinya " harya gama sunbatunsa bata dago idoh ta kaleshiba
haka yakaraci fad'anshi yafita ita kuma Amina ko ajikinta ita Nasir ma mamaki yake bata mutumin da magana bata dameshiba amma shi yake fada haka
after five day
yau Monday kuma yau Amina xata kuma school
tunsafe taketa shiri tagama ayikan gidanta tsaf ta yiwanka tasa wata wakas green me fulawa yellow da red
tasaka veil red shoe red da hand bak red tayi kyau bakarya
tafito daga bed room din ta a falo taga Nasir yana xaune akan center carpet din dake falon
Ku kalonshi bataiba tanufi yanyar fita
kamar daga sama tajuyo muryarshi yanacewa "ina xakije kuma wakika tanbaya" cike da mamaki ta juyo dan tadauka yafita daga harkar ta tunda yanxu kusan four days baya mata magana
cikin tsiwa tace ina ruwanka da inda xanje
shima cikin bakinrai yace "dulene nasan inda xakije kuma da ixinina sannan xakifita" tsaki taja tafara tafiya " kuskure mafi muni daxaki aikata shine kisa kafa kifita daga gidan nan bada ixininaba" juyowa tayi tace to ubana school xanje kuma ba haifi dan daxai hanani karatunaba sabuda kaima dakara tuna kaganni" tana gama fada tasakai taificewarta daga gidan............!
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *👩⚕👩⚕ DR AMEENAH 👩⚕👩⚕*
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*story and written*
*by*
*FATEEMA S OMAR*
*PAGE 12*
Tana fita tasami napep tahau yakaita school
sai 5pm ta daho daga school
bakuwa a parlour sai TV da take akune sai phone din ya Nasir da tagani akan center table hakan ya tabbatar mata da yana gida ku dar bata jiba ta huce bed room
tana shiga ta ajiye bak dinta da veil dinta ta xuge xip din rigarta ta cire c haka siket dima yarage daga ita sai bast da pant irin mesakuwa iyacinya kai tsaye hanyar toilet ta nufa amma me karo taci da mutun yatsareta da mayatatun eyes dinshi dasauri taja dabaya tana meda nunfashi
yanda taga face dinshi ba alamin rahama yakara tsorata ta tafara jadabaya yanbinta duk takundaxayi tareda bugun xuciyarta suke sauka
hartake jikin bed bata saniba saiji tayi tafada kan bed d'in
shikuma yasa kafa yatake kafadarta kara tasaki sabuda axabar data ratsata bata gama dawowa dedeba ya dauketa da wawan slap har sau 2 wanda yasa takusa sakin fitsari awaja
yasa hanu ya dagota ya tseda ita agabansa yana mata wani mugun kalo cikin bacinrai ya faramagana "wato harkinyi girman da xan hanaki fita kisa k'afa kifita ko, to daga rana rin ta yau kika sake sakafa kika fita daga gidannan hummm yarinya ki kuma da kanki yanxuma kinsan sabuda me xanbarki " yafad'a yanxare mata eyes dinshi da sauri ta girgixamasa kai alamar a'a "kici dara jar auranki dabaki daukeshi da mihimanciba, koda yake lefinane dana barki haryanxu ban karfi hakina dana maidake babbar mace da xaki ringa tunawa kinada aure amma bakumai daga yau xaki ringa tunawa" yakarasa maganar yan kokarin xare best d'in jikinta
kuka ta fara tana bashi hakuri amma ko ajikinshi yacigaba da abinda yakeyi harya xare rigar daga jikinta yayi wurgi da ita
k'arawa kukanta sauti tayi jin bakinshi a kan nonowanta yana tsotsa kamar xai cinyaisu
bakaramin xafine yake ratsataba danhaka tafara kokarin tureshi amma kamar turashi takeyi
ganin tana damunsa da kukanta yasa yacire bakinsa da ga kan nononta ya maidashi kan bakinta yana mata wan irin hot kiss wanda ya kashe mata jiki kuma sitil hanunasa nakan kirjinta yana murxasu san ransa danyana sani da mugunta yake yin kome
saida yayi romance d'inta sanransa sanna yafara k'ok'arincire mata pant dasauri tarike hanununsa tana girgixa masa ke cikin rawar murya tace "pls kayi hakuri wallahi baxansake ba kagani yariyace wallahi mutuwa xanyi dan Allah karabudani"
dariyace takusa kwacewa Nasir yai saurin maxaiwa dama yana sani yayi mata haka dan ya tsorata tane amma ba abinda xaimata yanxu sainangaba sabuda tayi mai kad'an a irin shekarunta yanxu yace xaiyi sex da ita tofa xayimata ila dan xata iya kamuwa da yaiyain fitsari
xamewa yayi gefe yana meda nunfashi sama sama
Amina ganin ya matsa gefe yasa tayi yunkurin tashi amma takasa sabuda bagab'ar da bata ciyo a jikinta haka ta hakura ta kuma ta kaunta tana cigaba da kukanta
saida ya shafe sama da 30 m sannan yamike ahankali da fe da mara shi
yana dafa bango yafice daga room din
tana ganin yafita tamike da kyar ta shiga toilet ta watsa ruwa me xafi sannan ta yo alwala dan har anyi magarib ta fito tasa rigar baci tasa hijaf ta tada sallah
saida tayi isha'i sannan ta kwanta bata d'ad'e da kwanciyaba baci yayi awangaba da ita
Nasir kuwa ciwo mara yakeyi baji bagani harsaida yakira dr Hamxa (abukinsane tare sukayi karatu amma shi nasir engineering yakaranta) yadubashi yabashi magani sannan yame fad'a susai akan yanso ya kashe kansane kawai amma da iyalinsa da komai ya xauna yana kame kame wataran girmankai ne xaikasheka
washegari Amina bata sami xuwa school ba sabuda xaxxabi data tashi da shi
karfe 11am granny tasauka agidan ta xo tayi musu sallama xata koma gida
tana shiguwa da Nasir taci karo a parlor yana kan 2 st yarufe ido kamar me baci amma ba baci yake yiba
salama tayi takarasa cin parlor batare da ya mikeba ya amsa salamarta amma eyes nashi abud'e suke
taxauna akusa dashi tana karemasa kalo ganin dik yafad'a tace "Nasiru me yake damunka duk karame haka ko bakada lafiyane?" takarasa maganar cikin tausayawa k'ak'alo murmushi yayi sannan ya gaida ita tamsa tana kallanshi ganin bashida niyar amsa mata yasa ta tashi tancewa "ina jikale " "tana daki " yafad'a atakece
kai tsaye dakin ta nufa taga Amina axane tan shan tea dan yanxu xaxxab'in yasauka
tanganinta ta tashi aguje tafad'a jikinta saikuma tafara kuka
dakyar granny ta rarrasheta tayi shiro sannan suka axana suka fara hirar yaushi gamu kuma granny takawo mata dan kayan kgara na mata acewarta mijinta xaiyi jaraba
sai yanma likis sannan granny ta tafi gida bayanta gama yiwa Nasir wankin babban bargo dan Amina tace mata ya hanata xuwa school
Amina tana xaune akan stol tana karanta hand awut dan tace gobe ba fashi saitaje makaranta yauma dan bata jin dad'ine
Nasir ne ya shigo dakin bako salama yaxo gabanta yana kare mata kalo fuskar nan ahad'e cikin ixa yace "me kikace da granny harta xo tanwa mutane fad'a hardacewa na hanaki xuwa school" cikin rawar murya kamar xatayi kuka tace .............!
[4/10, 11:58] Anty Baby: *👩⚕👩⚕ DR AMEENAH 👩⚕👩⚕*
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
story and written
By
*FATEEMA S OMAR*
PAGE 13
"Wallahi bance mata komeba, ta tanbayeni ne nakuma makaranta nace mata a'a tace sabuda me nace kene kahana amma wallahi banda wannan ba abinda nace da ita" takarasa maganar kamar xatayi kuka
kura mata manyan eyes d'inshi yan naxartar maganarta cann yace "naji amma duk wanda yaxo gidan nan kikayi gigin fad'amasa halin da muke ciki to ki kuka da kanki wallahi " yakara xare mata big eyes d'inshi "kina jina " dasauri ta amsa da "eh" ya girgixa kai sannan yanuna ta da yatsa yace "be careful" be jira me xata ceba yafice daga bed room d'in
haka rayuwa take taketa juyawa har Amina tacike wata 7 agidan Nasir amma ba abinda yasauya dangane da xaman Amina da Nasir
saima abinda ya dad'u danyan xu Nasir baya ragamata ku kad'an dan yace sai yayi maganin taurin kanta
itama Amina tafara laushi dan taga rashin biyayya baya kara mata kume saima faduwa
dan intayi masa gar-gar ita take kwana aciki
amma duk da irin xaman da suke be hana Nasir yabar Amina xuwa school ba dakanshima yake kaita sabuda Allah yaxubawa Nasir mugun kishi didda bawani jituwa sukeba amma ko wani yagani yafiya kallanta to yanxu xaifara masifa dan har wani yatab'a fasawa baki dankawai yayi mata magana a school d'insu yacemata me kyau sanu da hutawa
shikuma akan idonsa aikuwa ya fito daga car d'inshi afusace baiyi wata-wata ba yafara bashi slap masu kyau harda nashi da kyar aka kwaceshi a hanun Nasir
yayimai jina-jina
harda cewa saiyayi shari'a dashi akan yayiwa matarshi magana
saida Amina taringa bashi hakuri da kgar ya hakura
saida Amina tayi sati 2 sannan Nasir yabarta taci gaba daxuwa school d'in shima saida yasa mata dukoki masu yawa
wannan kenan
yau takama monday Amina tanata shirin xuwa hospital dan yaxu sunfara xuwa hospital suna duba marasa lafiya
tagama shiri tun 7-30am amma har 8-19am ba Nasir ba dalilinsa
tagaji gashi xata makara
danhaka tayi shahada tanufi bed room d'inshi
Knoking tayi amma taji shiru takarayi amma shiru ba amsa dan haka kawai tayi sha hada ta shiga
da salama abakinta tashiga dakin
can kuryar bed ta hangoshi rike da cikin shi sai juyi yake akan bed d'in
dasauri takarasa shiga room d'in ta xauna akan stol din dake kusa da bed d'in
tan kalonshi yadda ya hada gumi didda sanyin da akeyi
"ya Nasir me yake damunka tafada kamar xatayi kuka
shima cikin rawar murya rinta marasa lafiya yace
" daku min phone d'ina akan center table ki kirami Dr hamxa cike yaxo yanxu
jikinta na rawa ta d'auku wayar ta shiga content tanemo Dr mahxa ta tura kira
ringin 2 ya d'aga wayar
"salama aleku" taji yafurta muryata har sarkewa take wajen cewa "wa alekumussal antashilafiya" daga can Dr hamxa yace "lafiya lau Amina ya karatu ina Nasir d'in yake dafatan kuntashi lafiya"
"lafiya amma ba lafiya ba ya Nasir ne bashi da lafiya ko magana baya iyayi sosai" cikin tashin hankali Dr hamxa yace "meyake damunshi" "be fad'a minba amma yarike cikinshi da alama shi yake masa ciyo
nisawa yayi tare da cewa "bashi wayar" karsawa tayi gurin bed d'in tamika masa phone d'in
jikinsa na rawa ya amsa phone d'in tare dacewa "maganina yakare nahada tea da lemon tsami amma baimin komaiba saima karamin ciwo yayi
dariya Dr hamxa yayi sannan yace "wallahi Nasir gaf kakai da ka kashe kanka, wai ace mutu da matarsa amma yaxauna yana kame-kame dan haka ni nagama dubaka saurankuma Amina ta karasa dani inada aikinyi" baijira me Nasir xaiceba ya katse kiran
wayar yajefar gefe yan huci
Amina dake gefe tana kallansa tanisa sannan tamatso kusa dashi tace "me Dr hamxa yace?"
tajefa mai tanba runtsa ido yayi sabuda muryartama kara jefa shi take awani hali
bebata amsaba itama bata k'ara mishi maganaba
Amina tanata xuba ido taga Dr hamxa amma har 9-30am shiru
ga Nasir yafara gala beta
hakan yasa tak'ara d'auko phone d'in ta kara kira saida takusa katsewa sannan yad'aga
"kasan Allah yau saida in mutuwa xakayi kamutu tunda kai ka kawo san girma duniya"
cikin kuka Amina tace "bashi bane Dr dan Allah kaxo wallahi baya nunfashi sosai"
"ai yanxu maganin shi yana gurinki danhaka xuwana bashida anfani"
yana karasa maganar yakashe wayar
Amina tabi wayar da kalo sannan ta dago kanta takali Nasir wanda shima ita yake kalo
yanda yakafeta da sexy eyes d'inshi yasa ta matso kusa dashi tace ina maganin da Dr hamxa yace yana gurina kafadamin indauko maka............!
kuyi hakuri da wannan nagude danuna soyayyarku agareni
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *👩⚕👩⚕ DR AMEENAH 👩⚕👩⚕*
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*Story and writing*
*by*
*FATEEMA S OMAR*
*PAGE* 14
*👩⚕👩⚕ DR AMEENAH 👩⚕👩⚕*
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*Story and writing*
*by*
*FATEEMA S OMAR*
*PAGE* 14
Kai kawai yajuya mata a lamar a'a
yacigaba da nishi sama-sama Allah ne kawai yasan irin axabar da mara kemasa
mikewa xaune yayi kuma sitil hanunshi nakan mararsa
Amina yake kalo gaba daya ta damu didda cikin ciwo yake hakan baihana yaji dad'i axuciyarsaba ganin Amina ta damu da ciwonsa cikin axabar ciwo yafara magana "xanmutu" dasauri Amina ta d'ago takallaishi kgada mata kai yayi " eh da gaske mutuwa xanyi Amina kitaimakamin abu daya xakimin xan warke" ya had'e tafikan hannunsa alamar ruku sainnan ahankali yace "plc"
gabadaya Amina ta kasa gane inda magan ganunsa suka dusa karasawa tayi kan bed d'in ta kamu hannunsa idonta yakawo ruwa tace "bangane me kakai nufiba?ya Nasir"
saida ya kara rike hanuwanta sannan yace "AMEENAH kidaure yau d'aya kibarni nasami nutsuwa da ke dan Allah namiki alkawarin baxan shige kiba nasan kinyi k'arama dayawa, kawai xand'anyi romacing d'in kine irage xafi plc kitaimaki yayanki"
saurin kwace hannuta AMINA tayi tana harararsa kasa-kasa
mikewatayi da sauri daga kan bed d'in sannan tafara magana "me kake nufi ni inbaka kaina hhmm to idon baci kakai kafarka dan ko amafarki bana tunanin xan iya baka kaina" karasa maganar tana girgixa kugu
wani irin kalo Nasir kebinta dashi sannan ahankali yafurta "kamar yadda nace miki ni baxan kusacce kiba sabuda kinyi karama amma tunda kikace haka to nixan kwaci hakina ta karfin tsiya kuma kumai namiki ba mecewa dani danme dan haka tun muna mubiyu kixo ind'an rage xafi ki ka sake na mike to ki kuka dakanki dan duk wani imani nawa ajiye shi xanyi agefe kamar yadda kike kokarin gadawa yanxu" wani shumin murmushi AMINA tayi sannan tace lallai ya Nasir karainawa kanka wayo to bara kaji ni DR AMEENAH nafi karfinka nahuce tunaninka dan haka kacire duk wata wasikar jaki da xuciyarka take karantamaka ni" tafad'a tana nuna kanta cike da tsiwa "nafi karfin lusarin namiji irinka, wallahi inka ga ka samu wata nutsuwa ajikina to bana nunfashi na bayama daka tab'a jikina nabarka nasan naima laifine kai kuma ka fake da guxuma kasari karsana to yanxu kuma baka da wannan damar ahe" tana karasa xancenta tai saurin futa daga dakin harda banku kufa
da kallo Nasir yabita ciki da ta kaici harshi yau xai kwantar da murya ya ruk'i yarinya irin wannan amma tai burus da shi lallai saiya nuna mata iyakarta kuma inta shigo hannunsa hhmm saita gane kuranta sai ya sha yarda ita axabar da ba xata k'ara marmarin yimishi hakaba
wayarshi ya d'ako ya kira dr Sani (wani dan kawar momynshine) ya fad'a me irin tabilet din daxai kawo mishi
didda dr sani yasan maganin me