Showing 3001 words to 6000 words out of 26542 words
Chapter 2 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt
yara me yakeji aran sa saide yanaji kamar ansauke maiwani nauyi yau masada yadako Wan-nan pic d'in san-nan yayi baci da murmushi abakinshi.
Haka rayuwa ta kasance tan ta tafiyi
yanzi saura kwana 20 bikin kowa shiri yake musaman Nasiba da Aysha amma banda Amina wada samba tada wal-wala ga shi tarame kowa yaganta yasantana cikin damuwa.
Yau ma kamar kulum tana zuane akan bed sai Granny tashi go d'auke da wani cup tami k'ama ta cikin rar-rashi tace ,"dan Allah kishanye yanzu kinji jikale", amsa tayi tace mene aciki?," Granny tsarabar danace zanbaki ce to kishaye mana", bamusu takafa kai tashaye hade cewa," kai amma da dad'i kik'aromi kinji Granny aisaikin gaji da sha", ta fada tana ficewa.
tsaye take a titi tarasa abin hawa da yake yau Granny ta aiketa ta amso mata sak'o gidan Aunty Jamila
wata sabuwar cat ce ta tsaya agabanta aka sauke gilas d'in car d'in Amina naciki yakira sunanta ,"la Kamal kwana biyu kunb'uya kode? kanbu yafad'a yabud'e mata gaban car dan yace inbadamuwa kizo nakai ki gida ganin batada zab'i saikawai tahau yaka wota gida (kamal wani abokin Anas ne sun had'une lokacin da ya Anas yajeda ita bikinshi) tasau ka talek'a ta window tamai godiya har yatafi tana tsaye sai dataga fita daga gidan san-nan ta juya tafara tafiya taci karo da mutun...........!
Kuyi hakuri da Wan-nan
by
ZAHRAH
_typing_ βπΌ
*π©ββπ©ββDR AMEENAHπ©ββπ©ββ*
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* π
*story and written*
By
*FATEEMA S OMAR*
*PAGE 5*
*BISIMILAH RAHMANI RAHEEM*
Tafara tafiya taji taykaro da mutun koba a fadaba tasan waye sabuda kanshin bady parfum nashi da sauri tadago sukayi 4 eyes dashi tsorata tayi tafara jada baya ganin white eyes nashi sunkoma red ganin ba me cetata tafata neman hayar guduwa tana Wannan tinaninne taji lion voice nashi yanacewa "wana katonne ya ajiyeki koma daga gidan ubanwa kike?" kalanshi take damamaki dan taga xalarkishi a eye nashi wata dabarace ta faduma tunda yana kishinta to xatai amfani dawannan damar danta muxgunamai " dama saurayinane shine xeyi tafiya to shine naje gidan sa mukayi salama shine yakawoni g........" aibata karasaba taji yafixgota tafada kashi da sauri taruntse ido dan jinta a faffadan kirjinsa shima jiya tsikar jikinshi ta tashi dasauri yahankadeta tafadi yar karatayi sabuda tabugu " nikike fadawa kinje gidan saurayi dagarana irinta yau baxaki marmari sake Wannan kuskuranba" yana magana neyana yana nufuta jadabaya taringayi tana daga xaune amma yariga yacinmata hannunta yafixgo yahayar room din shida ata ganin dagaske xaikaita room dinshi kuma tasan ide yakaita tofa sunanta sorry " granny " tafada dakarfi Wanda saida yasake ta bashi yatoshe kunnansa granny dake cikin daki tafito da sauri gani tayi Nasir yasa hannu xe kara kamo Ameenar aida sauri takarasa tana salati " kai dan nan mebakar xuciya bade dukanmi ita kakeba" jin muryar granny yasa Amina tafashe da kuka harda wani dafe kunci " kawai inacikin tafiya naji ankwasheni da mari kan ijuyu ankaran wani dana juyu naganshine se natanbayeshi menayi masa shine yakuma marina wai akanme xan nace sena aure shi " aiba ita xakayi waba muxakaiwa inbanda ma kaddara me jikale xatayi da kai duk ka tsofe agida ai jikale da yan shekara 25 tadace bada kai tuxuro dakafi bera barnaba " shiko Nasir Amina kawai yake kalo datake goge kgalal minafirci kamo hannunta granny tayi tanacewa " yahakuri jikale Allah xesakamiki kaikuma Wannan maganar kamar abakin yunusa " sunfara tafiya Amina ta juyu taimasa kwalo yaimata alama da xakishigo hannu tacigaba datafiya ranta wasai
after 2 days
suna xaune afalon Momy sunahira amma duk yawanci hirar akan yadda bikin xaikasance amma Amina batasabaki sai gifa gifa " wai konsanme " Aysha ta tanbayesu " ah ah " sukace da ita " dama haka ya Anas ya iya soyayya kai ashe da bamma sankomaiba Nasiba ce tace "kedai bari sister ai harna gagu 18 days tayi ingani a gidan hubbi wallahi " " kede Allah yakaimu lukaci " " ameen sister " haka suka riga hira kawace tanafa din irin son datake wa sahibinta amma Amina ko cikan kubata ceda suba suma basu damuba inda sabo sunsaba dahalin Aminar datagaji da saura ransu tashi tayi tabar musu gurun sukuwa bawace tamotsa acikinsu dumin suna matukar jindadin abinda suke tattaunawa
kwanaki se jasuke inda yanxu saura 5 days bikin inda duk tsayin lokacinnan Amina bata hadu da Nasir ba sabuda tuwa shegarin data maishari dady ya aikeshi Canada ya saromai wasukaya acan yau tuesdayga yau xedawo
kowana gidan shirin biki akeyi amma bada Amina dan ita yanxu karatuntane agabanta tunda wannance shekarar daxata gama bandama anhanata xuwa wai sai bayan biki
amare sunsha kgara musaman Amina dan granny tadage tana gara jikaleta tunda taga ita ummi tatsaya wai ita kara shiyasa ta tsaya tsayindaka akan Aminar danganta garata kuma takoya mata abu- buwa tuda jikatace ba kunya atsakanisu
yau tunda Nasir yasauka yake soyahadi da Amina danyagama tama abunda xemata yana xaune a room din shi sai ga Nasiba tashigo da salama " yaya waikaxu inji dady " " to " kawai ya amsa atakaice
bayan tafita yamike yabi bayanta
a falon momy yadda dady yashiga yaxauna a kusada kafafun dady"yauwa son dama jiran dawowarka nake inji me kuke tsarawa abikine " yana sosa keya yace " bakomai dady dama walimace kuma Abdul ne ya dauki nauyi kome" " to madalla Allah yasa ayida mu" " amin dady" yafada a kunyace
" ta gashi " dady yamikomai wani evilp yace "iv ne nasan xaka bukace shi" karba yayi yakaraiwa dady godiya sannan yamike yafita
Night
Amina ta na falon momy tana kalon SUNNAH TV gaba daya hankalinta yana kan tv Nasir ne yashi go falon da salama amma bataji shiba ganinta a falon kuma da alama bata ganshi ba yai murmushi mugunta yakoma wage yana fita ya ga Nasiba xata shiga folon " ke" yakira ta ta amsa tana karasawa gabanshi " je kice Amina ta xo inji granny " to " tace tana shigewa falon
" kije inji granny" batare datayi magana ba ta fice ltama Nasiba room din momy tayi shiga warta
Amina ta na fita kaitsaye part dinsu tufa taxo dede room din ya Nasir aka dauke wuta
tatsaya tafara kukarin kunna wayarta shite anfixgo hannunta xatai ihu akarife bakinta janta akayi harcikin room din
sunashiga yasawa room din key dede andawo da yuta sukayi four eyes da....β¦......
plx Kuyi hakuri da Wannan
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: *_ALHERI WRITER'S ASSO.._*
*π©ββπ©ββDR AMEENAH π©ββ*
*story and written*
*By*
*FATEEMA S OMAR*
*PAGE 6*
_BISIMILAH RAHMANI RAHEEM_
____πSukayi four eyes dashi take hantar cikinta takada dan ta tuno sharrin da taimishi a gurin granny ai batasan sanda tafara kukaba, tana bashi hakuri.
tsawa yadaka mata wadda tasa bashiri tayi shiru cikin lion voice nashi yace " ai bansan ke karamar mara kunya bace sai yanxu kuma idan nakara jin bakinki anan sena fasashi " .
da sauri tasa hanu tarife bakinta tana cigaba da xubda hawaye " hawayenma bana sangani " shima da sauri tasa hannu ta goge.
yasamu gurin a one sita yaxauna yana kallanta, sosai tabashi dariya ganin yada take ta raba ido,
" da nayi niyar imiki abinda xaki dade baki manta ba amma tunda kin amsa lefinki xanyi miki sasauci kina jina ko?
" da sauri ta daga kanta " magana xaki" yafadi a tsawace,
bashiri tace " eh " " to yanxu amiki sasauci dan haka xakimi wanki da wankin toilet na 2 days sannan xaki kimin kgaran room na 4 days sannan xaki kimin tausa yanxu.
xaro white eyes dinta tayi " tausa " tamai maita da karfi " au baxa kiyi ba " yafada yana mikewa.
" xanyi Allah xanyi " dagakada yayi yace " waida karma kiyi tashi maxa kifara aikinki.
" da hanxari ta mike tanufi bed room din shi ba bata lokaci tafara kgarawa da sauri ta keyin komai dan dare yafarayi bata wani dau tame ba ta kammala , ta nufi toilet tafara mishi wanki shima bata dau lokaci ba tagama, tara wake toilet din shima tagama taxo futuwa santsin tiles ya kwashe ta jikake timmmm tafadi tasaki wata gigitaciyar kara sabuda ba karamin xafi tajiba tafara kuka dakarfi tanakiran " wayo granny shike nan kinrasa jikale ki shikenan na shiga 3 naxama gurguwa.
" haka tarinka sambatu Nasir datin karar da tayi dafarku yashigo yana tsaye yana kalon ikon Allah dayaga dagaske tabugu yakarasa cikin toilet din ya duka a gabanta yace " naga kafar " dan ya lura kafar take rikewa ,
" Allah baxaka ganiba mugu bakai kasa nafadiba "
yadaka mata tsawa " naga kafar nace " dasauri ta mikame yakali kafar harta dan kunbura yakai hanu xaitaba tai sauri ta janye kafar " dan Allah ya Nasir kabarna nakoma gurin granny " tadan bashi tausayi " to tashi kije " harxa ta Mike kome tatina takuma taxauna haryakai kofa takira sunanshi batare daya juyoba ya tsaya " wallahi ya Nasir ba xan iya Mike waba " yajuyo yakalleta damamaki yasan kawai danjan magana ne .
" to yanxu yaxa'ayi " turo baki tayi tace " kai xaka maidani tunda aikai ka satoni " murmushi yayi a ransa yace itade shari ajinintane , bamusu yadagata cak sai part dinsu yasan iyaki daukarta to wani shari xa'ahada mai toda tafara cewa satota yayi
suna xuwa kufar part din suka hadu da granny tafara salati " me yasa meki jikale " kamarjira take ta fara kuka Nasir gudun karta mishi shari yasa tafara magana " nima naxo hucewa naga tana kuka natanbayeta tacemin faduwa tayi kuma ta kasa tashi shine naka wota Amina dake kuka ai tsayawa tayi tana kalasa da mamaki " to yaran kirki angode Allayi albaraka" " amin granny Allah yakara nisan kana" takara washe baki " amin dan kirki nagode " yafaki idon granny yakashewa Amina datai suman tsaye ido ita tama manta tanada ciwo seda taga yakashe mata ido,
seda safe yayiwa granny hada wani cemata " Allah yakara sauki " granny ce kawai ta amsa itakuwa batada bakin magana, yahuce room din shi itama granny tajata suka shiga part dinsu.
anata shirye shirye biki sabuda yau saura 2 days daurin aure kuma yau suke kamu
kowa kagani yana cikin happy kuwa sai shirin kamu ake kuma a sitediyam ta kufar mata (indoor ) xa ayi kamun angayato malame irinsu malama Khadija (mar'atu saliha) dasu malama fateema ( mlm ta sallah) e.t.c
kuwa sai shiru yake sabuda 4pm xa afara amare sanacen anayi musu kwaliya dukansu suna cikin happy xaka gane hakane inka kallisu.
Bakinsu yaki rufuwa amma inka kali Amina xaka rantse bata taba dariya ba amma duk dahaka baihanata yin kyauba kuwa sai yaba kyau datayi ake kamar ba India.
wani lace red mai touches na c green tasa shoer green tasa veil green tasa pos ma green
dak wanda yakaleta seya kara kallunta sabuda masifar kyau.
4pm anfara kamu kowa yahallara anbude taro da adu'a anyi nasihohi kuma anfadi abubuwan karuwa anyi abubuwade da dama se 7pm taro yatashi kowa yakoma gida.
tunda aka gama kamun Amina take kuka sabuda yau ta tabbatar aurenta bafashi
granny tayi lallahin harta gaji taxuba mata idoh.
tanacikin kukan ne wayarta tayi kara alamar kira yashigo batare data dubaba ta daga daga dayan bangaran akace kixo ingaki amarya naji labarin ance kinki kyau dan ba kyau kikaiba danbawani abu me kyau ajikinki.
kwata kwata tamanta granny batasan sada tace ..........!
*PLC COMMENT & SHARE*
[4/10, 11:58] Anty Baby: *π©ββπ©ββ DR AMEENAH π©ββπ©ββ*
_typing_ βπΌ
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* π
story and written
By
*FATEEMA S OMAR*
PAGE 7
BISIMILAH RAHMANI RAHEEM
Bata san sadda tace, "naji banida kyau amma dirashin kyau na banki aurowaba kuma dadin abun basadaka akabadani ba dan nayi kwante" yar dariya yayi dama dagangan ya tsokaneta "aiko yarinya sadaka akabadake kolefe haka akace nabarshi kinga kuwa sadaka akabadake " ai bata san sanda tafashe da kuka ba takashe wayarba tacigaba da kukanta granny taxo xata fara rarrashinta fasawa tayi takoma taxauna danganin abun yafi karfinta dan yau yarda ita lafin yashafa dan tana tashi itaji tanacewa " na shiga uku wallahi granny kincu ceni bawani wasiya kekika kirkiri aure nan Dan kawai hakya sona wallahi sena kashe aure nan ko bayanxuba" takara fashewa da kuka hartayi kukanta tagaji tayi shuru sai ajiyar xuciya datake saukewa granny tana kallanta bata cemata kala ba tade xuba mata idoh
a bangaran Nasir tunda yaji kukanta yaji ranshi yabace sai yake jin xuciyarsa ba dadi yayi dana sanin kiranta haka yaringa tunani ta yar yayi salar isha'i daya gaji datunani ya yanke shawarar xuwa yaganta tashi yayi yanufi part din su Amina
yana shiga yatarar da jamilu a falo yana game a phone dinshi yayi salama jamilu ya amsa dafara a " yaya barka da yamma " " yauwa jamilu ina ummi " ummi tana room din ta tare dabaki " ok granny fa" " itade bangantaba " " ok to bara najira tashigo " " to " kawai jamilu yace dashi
bedade a wurinba granny tashigo " a a kaga ango kasha kyau ina shi go wa naji kamshi ashe babban angone aciki " murmushi yayi mata batare dayayi magana ba itama xama tayi suna hira jifa jifa dashi dan ba ya magana setakama hakanma dan itace kuma xaman nashi da dalili harya yagama xaman shi ba Amina ba labarinta haka yagaji yayiwa granny salama yafice
ita kuwa Amina ta na daki dan xuwa yanxuma xaxxabi yarufe ta tana kwance ko motsin kirki bata iyawa
haka ta kwana da xaxxabin dan ba a dakin granny ta kwanaba
washe gari
tunsafe gidan yacika da yan uwa dan gobane daurin aure
kowa se hada hada a ke dan yauma xasuyi Fulani day
sunata shiri karfe 5pm xasu fara kuma harda ankgaye xa'ayi
Amina kuwa haryanxu bata dawo normal ba dida dasafe granny tabata sudirex tasha amma taji dama dama
karfe 4 kuwa shiri yake harda Amina itama ba a barta abayaba Santana son kayan Fulani
mai yin mek up tafara yimusu mek up Nasiba aka farawa sai Aysha sai Amina
idan basaninsu kayi soseba baxaka ganesuba sunyi kyau bakarya
5pm
anfara taro ida kuwa ya hallara a gurin amare da ankgaye kawai ake jira dan antsara tare xasu shigo
abangaran su Amina sunshirya amma tace itafa baxata jera da Nasir ba saide ta tsaya da ..............!
Kuyi hakuri da Wannan
By
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: _typing_ βπΌ
*π©ββπ©ββDR AMEENAHπ©ββπ©ββ*
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* π
*story and written*
_By_
*FATEEMA S OMAR*
*PAGE 8*
*BISIMILAH RAHMANI RAHEEM*
Baxata jera da Nasir ba saide ta tsaya da jamilu (kaninta) shi yatsaya amadadin Nasir din acewarta Nasir yamata girma,
haka suka ringa rarrashinta amma tace itafa baxata jera da shiba
koda a su Nasir suka karaso
Anas ne agaba yai saurin karasawa gun Aysha yarike hanunta yan murmushi yamata rada akune itama dariyar tafarayi
sukayi gaba
Abdul da Nasiba nabiye da su Amina taja ta tsaya tana turo baki da ido yayi mata magana taxo suhuce itama batare datayi magana ba tamake kafada ganin xata bata masa lokaci yatako ya karaso gabanta yaruko hanunta