Showing 12001 words to 15000 words out of 26542 words
Chapter 5 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt
Nasir yace yakawo mishi amma baiyi maganaba sabuda Nasir ya bashi kusan 6 years kumashi ab'an garanshi ya dauka ko lalurace ta kama AMINAr
ba ajima ba dr Sani ya k'araso gidan
daret room d'in Nasir ya huce dan get d'in gidan abud'e yake kuma yasan room d'in Nasir d'in
da salama ya shiga Nasir bai iya amsawa ba sabuda lokacin yafara futa haiyacinsa
dr Sani ya k'ara so ya tai maka masa yatashi xaune sannan ya bud'e firig ya dauko ruwa ya bashi maganin yakwanta bai dad'e da kwanciya ba baci yayi awan gaba dashi dan harda maganin baci dr yabashi dan inya tashi yajisa watsakar
dr yana ganin bacinsa yayi nisa yatashi yatafi gida sabuda baiji mutsin AMINA ba wata k'ila bata gidan
AMINA tana fita daga room d'in tashiga nata room d'in ta dau veil da shoe ta d'au hand bag ta fice daga gidan
tana fita ta samu napep ta hau tace janbulo xaikaita
15m ta kaisu janbulo ya ajiyeta a wani tan gamemen get tabiya shi kud'in ta yi knocking get man ya leko yana ganinta ya bud'e kofar yana mata sanu da xuwa
kai tsaye parlor tanufa akan kujera ta tadda Aysha da tsuwan cikinta tanata cin masara tana ganinta ta taso tarun gumeta didda tsohon cikinta
dukansu dariya suke cike da murnar ganin juna
sakin juna sukayi sanna suka xauna akan kujera suka fara gaisawa sannan suka fara hirar yaushe gamo sundad'e suna hira kuma duk yawancin hirar akan cikin Aysha ne kuma Nasiba cikinta ya tsufa har yafi na Aysha fituwa
sai yanma likis sannan AMINA tayiwa Aysha salama tafutu
tana fituwa bakin get suka had'u da ya Anas shi da wani abakin muta suna labari
gaisar dasu tayi sannan tayi kasa da kanta sabuda irin kalonda wannan mutumin da ba tasaniba yake mata tana mamakin mai ya had'ashi da ya Anas kwakwata ba sa'anineba sabuda shi mutumin xaikai kusa 45 years
ya Anas ne ya katse mata tunani da cewa "ya gida da nasir ?" "lafiya kalau wallahi" "to ma dalla, nasan baki gane wannan wayeba ko" kai kawai ta kgada mishi alamar eh "to ma kucinane sunansa Alhaji Sabu ga gidansa nan ya nuna mata wani tan gamemen gida wanda kusan duk yafi gida jen unguwar girma abinda yasa namiki bayanin shi wai sabuda ko agaba kuka had'u kinsan matsayinsa agurina kuma ni kamar yaya na daukesa agurina" kai ta kgada alamar ta fa himta
tai musu salama ta hoce
tana hucewa Alhaji Sabu yace "Anas wannan kawarkace? ko kunmata mijine?" yajero masa tan ba yuyin a jere murmushi Anas yayi sannan yace "a'a tanada aure rana d'ayama ake bikinmu" kalan tuhuma Alhaji Sabo yayime amma bace ka laba amma axuciyarsa yana mamakin ya xa'ace wannan yariyar tana da aure bayan kuma yana kalon tafiyarta yasan batasan d'ana mijiba amma kuma meni yaci alwashin saiya d'and'ani xumarta kuda arxikinsa sai kare akanta saida sukayi hira susai sannan yaimasa salama ya huce gida ransa fes sabuda acikin hirarsu da Anas saida yasan yadda yayi har ya fad'a masa adrees din kidan AMINA harda hosbitel d'in da take faratukal duk yasani
AMINA tanaβ¦.........!
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: π©ββπ©ββ DR AMEENAH π©ββπ©ββ
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
story and writing
by
FATEEMA S OMAR
PAGE 15
AMINA tana shiga gida kai tsaye bed room ta huce
ta cire kayan jikinta ta daura tawol tashiga bathroom
saida ta watsa ruwa sannan ta duro alwala dan har anfara kiraye-kirayen salah
tana fituwa tasaka wata doguwar riga pink ta dauko hijab tasa ta tada salah
tana idarwa phone d'inta dake kan bed tafara ruri
tasa hanu ta dauka Ayshace shi yasa tayi murmushi sannan ta kara akunne tare dayin salama
daga can Aysha ta amsa tai mata ya taxo gida sund'an ta b'a hira daga bisani sukayi salama
Nasir bai farkaba sai gab da magariba yatashi
gabad'aya jikinsa amace yake bayajin ciwon kumai amma yatashi da kasala da kuma fiti nanniyar yinwa
tashi yayi yanufi kitche dan samun abinda xaisawa cikinshi
bakomai acikin kitche d'in kenan AMINA batai girkiba yai maganar acikin xuciyarsa kai kawai ya girgixa ya bude firig yad'aku mirinda da cake dan bai iya daba kumaiba sai tea kuma a yanxu tea baxai me kumeba kumashi bacin indohme yakeba
yana xuwa xai fita yaga shigowar AMINA amma ita bata ganshiba harta huce d'aki
da kalon mamaki yabita watu fitama tayi kenan inma tuwa yayi batada asara hhmm "xaki sha mamaki yarinya" yafurta a sarrari
aban garan Alhaji Sabo kuwa gaba d'aya yagama tama yadda xai samu AMINA abinda yake jira kawai lokaci yayi
xaifara tayata tukunna intaki bashi had'in kai xaisa a d'akuta akawo masa ita har gida yayi yada yaso da ita
harya shiryawa matarsa bixa xata tafi umara jira kawai yake ta tafi yafa aiwatar da abida yayi niya
ater two days
AMINA ce xaune ita da wasu yanmata su 5 sunata labari
mutane sunata huce wa da wasu kuma sunata bin layin amsarkati sasukuma ganin likita
wani mutumine yaxo yace dasu "ina AMINA KABIR YUSIF"
"gani" AMINA ta furta ahankali "yawa kixu kinyi bak'u" "bak'o kuma" tafad'a tana mikewa "eh gashi can acikin muta yana jiranki" "to" kawai tace tanufi hanyar fita daga parlor hosbitel d'in
tana fita inda ake yin fakin ta tsaya dan batasan wanda ke kirantaba kuma bataga wata muta datasaniba hon akayi mata tadubi gurin wata black car ce me tintek kirar BENX tagani karasawa tayi sannan tayi knockng
ahankali aka sauke gilas d'in car d'in
murmushi yasakar mata sannan yace "kishigo mana magana xamuyi dake me kyau" yakarasa maganar yana kashe mata ido
kalanshi tayi sannan ta sauke idonta kasa tana wasa da fingers d'inta
hakannan ita taji wannan mutumin bai kwanta mataba shiru tayi kuma bata shiga mutarba
murmushi ya k'arayi irin na yan barki sannan yace "kishigo mana magana xamuyi bawani jimawa xakiyiba ko baki ganeniba ne?"
kai ta dago sannan tace "naganeka mana koba makucin yaya Anas bane wanda muka gaisa" "waw baby kanki naja Allah yasa nima ki fahimiceni" itad'e batai maganaba tasa hanu ta bud'e murfin tashiga
juyuwa yayi susai suna fuskantar juna
tsareta yayi da ido wanda ya hefarmata da fad'uwar gaba amma ba nuna afuskaba
"nasan xakiyi mamakin abinda ya kawo ni gurinki ko?" kai kawai ta iya d'aga mishi "to bakomai bane ilah tonda nasaka ido akanki naji kin kwantamini kuma sonki me tsanani ya kamani amma kash sai Anas yakecemin kina da aure hasalima rana d'aya akayi bikinku amma duk da haka naji arena baxan iya rabuwa da keba kuma naga alama ke wayayyiyace baxaki bani matsalaba dan haka inbaxaki damuba mai xaihana ki bani had'inkai muringa mu'amala abuye xanbaki duk abinda kikeso kud'ine ko gidaje da filaye kuma xaki hau duk mutar dakikeso kije k'asar da kika ga dama ke intakece miki xance akasannan saikinxama abin kwatance koya kikace babyna" tunda yafara magana AMINA ke binsa da wani irin mugun kalo sai da ya tsaya sannan tai murmushi maiciwo sannan tace "amma de malam bakada lafiyako kodayake bai dace akiraka da malamba saida ace pasto to tsaya kaji duk iskancinka nafika nakuma fi karfinka sabuda ni ba irin matan dakake xatobace danhaka wannan yaxama lokaci na k'arshe da xaka tareni da irin wannan maganar inba hakaba to saika kwammace bakaxo duniyaba" tana gama fadarhaka tafara kukari fita daga mutar
hanunta yarik'o sannan yace "dakin......"
maganar dayake shiriyice tamakale sabuda wani wawan slap da AMINA ta d'au keshi dashi
sakinta yayi yadafe kuncinsa yana binta da kalon mamaki
harara ta watsa mishi sannan ta bud'e mutar ta fice abita
Alhaji Sabo ranshi inyayi dubu to ya faci tonda yake ba atab'a muxantashi irin yauba
karamar yarinya kamar wannan xata d'aga hanu ta mareshi hhmm
Allah ne kad'e yasan irin tanadin da Alhaji Sabo yakewa AMINA na irin wula kancinda xaimata inta shigo hannunshi
mutar yafiga aguje har yakusa bige wani mutun amma bai kulaba
yafice daga hosbital d'in da mugun gudu
shikuwa Nasir yau tashi yayi daβ¦.........!
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: π©ββπ©ββ DR AMEENAH π©ββπ©ββ
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
story and writing
by
FATEEMA S OMAR
*PAGE 16-17*
*DEDICATED TO YAYA HAYAT*
*ππHAPPY BIRTHDAY TO YOU YAYA HAYAT ADMIN OF ADMINS*
Da xaxxabi mexafi gayinwa dake addabarsa gashi bawanda xaixo bale ya taimaka masa koda tea amma bayadda xaiyi haka yaketa shuyi a kan bed
Amina sai 2 ta dawo gida duk ranta ab'ace koya ta tono Alhaji Sabo sai ranta ya b'aci saide kawai tashare amma ba k'aramin tsanar wan-nan datijon banxantayiba gani take da xa'a bata damar kashe mutun to to ba'abida xai hana ta kashe shi
a parlour ta yada xango sabuda duk ta gaji ga kuna da ranta ke mata
kwanciya tayi akan d'aya daga cikin kujeron parlour dan ta huta inta huta ta karasa bed room d'in
bata jima da kwanciya ba bacci yayi awan gaba da ita a gorin
Alhaji Sabo kuwa yana barin hosbitel d'in ya huce wani gidan gonarshi ida yake du wata hark'ala ta mugan makame da su coken batare da kowa yasaniba
xama yai akan wata kuje rar roba wace ta xamu masa kamar tsafi ide yaje gurin to baxai xauna akan kowace kujeraba sai ita
waya yacuro a aljihon wandanshi ya lalubo wata number ya dana kira
tana shiga kamar jira ake aka d'aga
"a kaga arxikin masu arxik'i kaga hankaka mai kalabi gabanka fari bayanka bak'i sai Sabo nawa mai fuska biyu tauraruwa mai hutsiya ganiki ba alheriba" murmushi Alhaji Sabo yayi sannan yace "kaima haka kake harkafinima" dariya wance ya kwashe da ita san-nan yace "ai kaima kasan niba fuska biyu bane irin nidama ana ganina ansan banda imani xare rai ba wani abu bane agurina amma ke kowa akace kana aikata irin wan-nan aikin to duk k'aryatani xa'ayi sabuda kasiye xukatan mutane da alheri da kuma kyawawan dabi'u" "to duk naji yanxu abinda xa ai kasameni agida gonata yanxunnan ina jiranka" "anga Alhaju sai ka jini" yana gama fad'in haka ya katse wayar
murmushi Alhaji Sabo yasaki san-nan yace "ba'a jadamu axauna lafiya yarinya manyan mutanema sunja dani na kawar dasu bale ke karamin alhaki hhmm xakisan kinja da Alhaji sale saina nuna miki banbanci aya da tsakuwa wallahi" shi kad'ai yaketa xancensa kuma afili kuma yanata dariya kai kace mai tabin hankaline
AMINA tonda ta kwanta take bacci
kakarin aman ya Nasir ne ya farkar da ita ta tsorata sosai dan axatanta bakuwa agidan
datagane Nasir ne tsaki taja ta kuma ta kwanta
tonuwa tayifa ya Nasir mijintane koba wan-nan alakar shid'in d'an uwantane na jini bai kamata ta barshi acikin wani haliba tanaji tana gani koma da ranta da lafiyarta
tashi tayi tanufi bed room d'insa
kanta tsaye ta shiga room d'in da salama abakinta
ko kuxarin magana Nasir bashi da ita bale ya amsa mata salamar da ta yi
kalonsa take da mamaki duk ya rame lokaci kad'an gashi duk yayi amai amma yayi kwanciyarsa a gurin
karasawa tayi gabansa ta kamu kafad'arsa ta d'agosa dakyar ta jinginashi da jikin bed
wayarshi ta dauka lalubu takira dr hamxa yace gashi nan xuwa
tana ajiye phone d'in ta fara gyara gurin da yayi aman san-nan ta taimaka mishi ya koma kan bed ya kwanta
minti 13 a tsakani dr hamxa ya karaso gidan
yana xuwa yaga halinda Nasir d'in ke ciki ya tausaya masa ya tai maka masa ya sauya kaya yace AMINA taha d'o masa abinci mara nauyi
bayan yadubashi ya bashi abincin da AMINA ta kawo kuma yaci ba laifi dan dama yinwa yakeji dida bakinsa ba dad'i
drugs yabashi yayi masa injection san-nan ya kuma ya kwanta
ko 2m beyi da kwanciya ba baci ya kwasheshi
dr hamxa ne ya kali AMINA yace "madan kinsa abokina a uku wallahi" kalonshi itama tayi da alamar tan baya kai ya gyada mata san-nan yace "eh da gaske damuwa tayi masa yawa sosai gaba ya samun ishashen bacci wata kila kwana yake yana tunani, mai xai hana kiringa kwana dashi ko xai ragemasa tunani koma ma baxai bari kisan yasa wani abu aransaba sabuda yana da xurfin ciki inba haka ba gabyake da kamuwa da wani ciwo kokuma bren d'inshi tasamu matsala" nisawa tayi san-nan tace "ba damuwa xan jaraba ingani" "yawa kanwata Allah yayi miki albarka kinga ke kinfisa saukin kai inshine sai ansha artabu dashi" murmushi ta k'ak'alo tace wadda yafi kuka ciwo san-nan ta nike tace tana xuwa ta fice daga room d'in
tanbayoyine fal ranta to a'ina dr hamxa yasan halin da suke ciki watakila ya Nasir yasanar dashi kai yanada xurfin ciki baxai fad'aba to ya ake yasan bawata alak'a ta aure da ta tab'a shiga tsakaninsu
cankuma ta tuna in ya Nasir yanajin feeling har yafara ciwon mara to shi yake dubashi ya bashi magani tabbas hakane
duk axuciyarta taketa sak'a da warwararta
shima dr hamxa tana fituwa ya fito yanufi gida dan yamma tayi
Alhaji Sabo yana xaune asid yakara so
bayan yaxauna Alhaji Sabo yafad'a mai abinda yakeso yayi masa ya d'au komasa wata yarinya data sakushi agaba yabashi address d'in gidan yace har gida yakeso a daukota kuma insun d'aukota karsu tsaya anan garin sukai masa ita gidanshi a jigawa kuma nan da 4 day yake so aiki ya kamala yabashi dubu 70 harda na mai balas kuma sai aiki ya kammala karb'a asid yayi ya godiya yace saiya jishi san-nan ya huce gida
da dare..........!
wata kila anjima kujini
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: π©ββπ©ββ DR AMEENAH π©ββπ©ββ
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
story and writing
by
FATEEMA S OMAR
PAGE 20
Kaimasa naushi ta ku ina susai suke danbe baji ba gani
sauran suna ganin xa'afi k'arfin ogansu suma suka shiga suka hadarwa Nasir dukansu duk da k'arfi irin nashi amma saida suka kaisa k'asa
dama sarkin yawa yafi sarkin k'arfi
saida sukayi masa lilis duk sun fitar masa najini a jikinsa
AMINA tana gefe tana xubda hawaye duk irin k'iyayyar da takewa Nasir amma yau jitake kamar ta dawo da ciwon jikinta sabuda asanadinta ciwon yasameshi tunda ita suka xo nema bashiba
ganin sunbar kansa gashi yana nunfashi sama-sama yasa ta k'arasa gunshi da sauri ta fara jijjigashi tana kuka tana fad'in "plc ya Nasir katashi karka bari suyi galaba akanmu dan Allah katashi kaji" tana kukan tana jijjigashi shima bud'e idoh yayi yana kalanta yana murmushi san-nan yace kikwantar da hankalinki ba'abinda ya sameni kuma Allah baxai basu nasara akanmuba" yak'arasa maganar yana janyuta jikimsa ya rungumeta itama k'ankameshi ta karayi kamar xa'a d'auke matashi
asid ne ya tsaya kalon ikwan Allah amma wa y'annan mutane sun maidashi dankali watu su ko ajikinsu kenan
dabara ce ta fad'o masa dan haka yanufi AMINA yafara kokarin janyeta daga jikin Nasir amma sunki sakin juna saima k'ara rungume juna da sukai
duk yadda yaso rabasu abun yaci tura yaya-yayi amma ba nasara
xubewa yayi a kasa yana meda nunfashi
kasko ne ya d'agoshi yana masa sanu mikewa asid yayi yace wa kasko "idan muka tsaya agurinnan xa'a iya samun matsala kwara muware inyaso ma sake wani filan d'in tonda muna da sauran kwana d'aya nan gaba
duk suka yadda da xancensa suka ka kama hanya suka fito daga gidan
sosai AMINA k'ara rikeshi tana kuka shikuma Nasir yana bubbuga bayanta ahankali alamar rarrashi
sunjima ahaka sannan AMINA ta mike tanufi room d'in shi phone d'inshi ta d'ako tafara kiran ya Najib tasanar abinda yake faruwa yace yana xuwa yanxu
ba'a jimaba ya k'arasu gidan suka d'auki Nasir suka nufi hosbitel dashi
lokacin da suka k'ara hosbitel har anfara kiraye-kirayen salar asuba
kaitsaye emergency suka nufa dashi
likitoci suka amshesa sukayi ciki dashi
Najib ne ya d'au waya ya kira su dady yasanardasu abinda yake faruwa
kan ace anfito dashi yarsu dady sun iso asibitin
sai k'arfe 06:30 aka fitu da Nasir bayan angama gyara masa raunikan jikinsa
saida aka kaisa room aka ajiyeshi
san-nan a ka bawa su dady ixinin shiga
sanda suka shiga Nasir yana kwance idosa abude yake dan bawani jigata yayiba
sannu sukayi masa suna masa jaje san-nan suka fara meda xancen abinda yafaru amma AMINA bata fad'a musu cewa gurinta suka xuba
asid sanda suka kuma gida yakira wayar Alhaji Sabo yace ya turo masa da photon AMINA dansuji dad'i yin aiki batare da matsalaba Alhaji Sabo yace bashida pic d'inta amma yasufanta musu kamanninta yace ita kade ce agidanta sai mijinta ok kawai yace ya kashe wayar
dama yasan wan-nan mara kunyar itace AMINA amma soyake ya tabbatar kuma yanxu ya tabbatar dan haka yanxu xai sauya tsari dan yaga atsaye take
washe gari aka salami Nasir dan yasamu sauk'i sosai
momy taso sukuma gida tare amma dady yak'i yace yace gara sukuma gidansu tunda anriga ansanarda police xasu d'au mataki
haka akai kuwa suka kuma gidansu
AMINA tana yiwa Nasir hidima shi abunma mamaki yake bashi
AMINA tana xaune parlour tana cin abici Nasir ya fito daga bed room
yaxauna akusa da ita yana kalonta yace "nima xanci" murmushi tayi san-nan ta mika mishi plat d'in k'in amsa yayi yace "da kanki xakiban" xaro ido tayi tana kalonsa "eh ko baxakibani bane" girgixa kai tayi tana d'an murmushi san-nan ta fara bashi abaki yanaci
gaba d'aya shi hankalin sa baya kan abicin yana gunta aranshi yana ayyana dama xata d'ure dahaka dayaji dad'i amma yasan yana warkewa xata koma gidan jiya
haka ta ringa bashi abincin harya koshi san-nan ta bashi fruits juice yasha tabashi magani san-nan tamike tanufi bed room danyin wanka
yau kwana 2 da salamu Nasir daga asibiti yasamu sauki sosai