Header Ads
Showing 18001 words to 21000 words out of 26542 words

Chapter 7 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

miji ayi aure koda yake laifin malamne da bai badake sadakaba muguwa me mugun haki" haka ta k'arewa Khadija xagi amma tana jinta bata ko d'aga kai ta kaletaba har muka shige muka barta tanta haushi kamar k'arya












Alhaji Sabo sa karfe 4:15pm yatashi da sunan AMINA abakinsa yanacewa "haba AMINA bakida hankai karfa kisa muyi had'ari" ido ya bude yana kalon inda yake yai sauri xabura ya duro daga kan gadon yana "ina kika shiga wallahi ko cikin uwarki xaki kuma saina bikina cika burina nasamunki saina d'and'ani xumarki koda hakan xai xamo sanadi mutuwata" yanata sunba tu ya fito daga room d'in
yana fita suka ci karo da wani doctor xai shigo d'aki yarike shi yana tanbayarsa inaxashi yace "baku tsinceni da wata maceba koni kade kuka gani" dafa kafa d'arsa likitan yayi gani duk ya rud'e yace "kwantar da hanka linka tana nan lafiya amma tunda kana son ganinta kabiyoni muje" yayi gaba Alhaji Sabo nabinshi salalo-salalo abaya..............!


















by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩‍⚕👩‍⚕ DR AMEENAH 👩‍⚕👩‍⚕


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 25-26












Suna shiga room d'in sukaga wayam ba AMINA ba mekama da ita
Alhaji Sabo ne yakali likitan yace "yaxaka kahoni d'akin da bakowa ina inda AMINA take ko kana nufin anan take guduwa tayi" kumi doctor ya share san-nan yace "ka kwantar da hankalinka tabbas anan room d'in aka kwantar da matarka amma bansaniba ko taxaga bara na duba toilet inga" kan ya k'arasa Alhaji Sabo ya rikoshi "kai xangina ina xuwa kana nufin shiga xakai ko ayaya takema ka ganta, waimeyasa wani sa'in ku likitoci bakusan darajar aureba sabuda kunsaba kuda yaushe kuna ganinsu harma ku d'inkesu ko to bara kaji niba irin maxannan bane marasu kishin matansu ba idan kasakema tafitu ko d'ankwaline babu akanta to ka kuka da kanka" (kunji su Alhaji Sabo ashe yasan mutuncin aure yake take sani) doctor najin haka yayi saurin barin room d'in












murmushi Alhaji Sabo yayi harda wani gyara tafiya yanufi toilet d'in
yashiga yana wani d'ad'd'aga kafa yana karewa beth room d'in kalo ba alamar anshigesa a satinnanma suda wani irin wari da yake tashi aciki toshe hanci yayi yana kara kalon toilet d'in sosai bako kwaro aciki ganin wari xai iya karshi yasa yayi saurin fitowa daga toilet d'in yana meda nunfashi










waje yanufa afusace yadamko woyan likitan yana cewa "gidan ubanwa kuka kaimin matata kafad'amin da kainake ina matata take" cikin daga murya yake magana (hhmm kaji su sabo da k'arfin hali) hakuri likitan yarin ga bashi yana yatsaya ayi binkice












wani doctorne yaxo yaga sunata sa insa ya k'araso ya tanbayi ba'asi d'ayan likitan yafad'a masa
hakuri yabawa Alhaji Sabo yace yajira ayi binkice
Alhaji Sabo yana huci yasaki likitan
phone doctor ya d'ako yakira khadija












bogu 2 ta d'auka suka gaisa ya tanba yeta AMINA tace "itade tasan ta bata magani tafito daga d'akin tabarta aciki kuma tana fita lokacin ta tashi daga aiki gida tanufa" "ok" kawai likitan yace ya kashe wayar yayi musu bayinin abunda tace dashi












sunkara d'e asibitin tas ba AMINA ba labarinta Alhaji Sabo duk ya rud'e da yau yaga samu kuma yaga rashi












yanajin sunfara maganar atafi gun police yace subari kawai yasan gida takoma dama basan xuwa takeba sabuda yasan ana xuwa guri police asirinsa ya gama tonuwa












saida yayi da gaske san-nan suka barshi yatafi akan cewa inyaje gidan yasanar dasu halin da ake ciki












saida su AMINA suka ci abinci sukayi wanka khadija ta bata kayanta tasaka kuma sunmata das kamar nata sabuda ita da khadija kusan kansu d'aya yarma shekarun su












saida suka huta san-nan AMINA take tanbayarta wacece wan-nan matar da taketa xagunta amma ba ita ta haifetaba ko?
nisawa khadija ta san-nan tace "hhmm labari me tsayine amma xan ta kai tamiki.
Ninde sunana KHADIJA MUKTAR babana malam muktar mu 5 ya haifa kuma nice babba kuma nikad'aice agun mahai fiyata










babata sunanta laure babana ya aurotane a garin bauci baiya sunyi aure da shekara 3 suka haifeni babata tayi murna sosai haka ma babana














nataso cikin gata da soyayyar iyayena inada 5 years aduniya babata tarasu agurin haihuwa batare da ta haihunba suka tafi tare da d'ancikinta










alokacin banida wayo dan haka bansan meye mutuwaba
bayan anyi bakwai babana yacewa dangin babata sutafi dani danshi bashida dangin da xasurikeni












kakana ne yace masa yayi hakuri su gobe xasutafi kuma baxa sutafi da niba amma ya yanke shawarrar ya auramai kanwarta sabuwa inde ya amince to agoben kansu tafi a d'aura auren












bawani gardama babana ya amice da auren sabuwa dan yana matuk'ar ganin giman kakana kuma shima bayasan rabuwa dani












washe gari aka d'ara aure bawani shagali aka bar amarya ad'akinta dani










tunda aka barni ahannun baba sabuwa nake fuskantar k'alubale ara yuwata axabar yau daban ta gobe daban amma bata tab'ayi agan babana sabuda kissa inyananma yitake kamar ta maidani ciki












watanta 7 ta sullubo yarta mace katuwa mekamada ita
ranar suna akasamata saude tunda ta haifi saude ta d'oramata soyayyar duniya kanta nikuma ta k'aramin karan tsana
sabuda ganin babana har lokacin yafi kulawa dani akan saude












saude nada 2 ta k'ara haihu ta sami maimuna
saikuma tayi maxa 3 da ganan kuma ta daina haihuwa
duk da tana son sauran y'ay'anta amma bakamar saudeba dan ji take kamar ta maida ita ciki saude nada 15years tawo ciki awaje kamar baba sabuwa xatayi hauka haka tayi amma dagabaya taje suka xubar da cikin sannan tasamu yaron da yayi cikin tace yaxo ad'ara musu aure ita tayi komai harta lefe itatayi amma amemakon yaronne yayi basan kowa yasan abida takeba sabuda abinduniya baya b'uya












tunda akai auren saude shike nan tafaramin gurin aure tana cewa yawon bariki akeyi kuma kema kunnanki ya jiye miki yanxukuma inkinga yadda maimuna takoma yarbaiki yarinya k'arama amma har kwana take awaje amma baba sabuwa ko k'ala bata cemata saima tace metasamu musu kuma basa xuwa makaranta islamiya balantan boku kuma dukansu ba na xab'e acikinsu duk sun lalace yata k'aramisu 12 years ya iya shan wiwi da kayan maye inkikaji yadda suke su wannan yace kaxa yafi sa maye saiwani yace k'aryane kaxa yafi amma ko ajikinta kuma tana jinsu
wannan shine ta k'aitacen tarihin ra yuwata"


















jinjina kai AMINA tayi tace "hhmm lalai sis kina ganin rayuwa saide muce Allah ya shige mana gaba yashiga tsanin na gari da mugu" "amin ya Allah" kawai khadija tace ata k'ace
sundade suna hira sannan baban su khadija ya dawo khadija ce da kanta tayi masa bayani yace subari in Allah ya kaimu gobe sushira xaisa wani abokinsa yakesu kano har khadijan inta kaita gida taimusu bayani ta dawo gida dagabaya










sunji dad'in sosai musanman AMINA dan ita tsoran tafiya take ita kad'e



wannan kenan




















yau tunsafe akai akin Allah d'aya akan Nasir gaba d'aya jikinsa ya burkice anrasa kasa inbada sunbatu abinda yakeyi
momy kowa saigida aka kaita dan harta fishi kid'imewa baba malam ba abinda yakeyi sai tofa masa aduo'i
granny tana gefe tayi tsoro-tsoro tana kalonsa bata tab'a sanin haka Naseer yake kaunar AMINA ba sai yanxu lalai SO bak'aryabane


















kumin hakuri inada uxirine shiyasama kuka jini 2days shiru
nagode sosai sanaga comment d'inku
















by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩‍⚕👩‍⚕ DR AMEENAH 👩‍⚕👩‍⚕


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 27-28












Saida Nasir yasamu baci san-nan hankalinsu ya dan kwanta
dan bakaramin dagamusu hankali yakeba inyana wan-nan sunbatun












WASHE GARI




tun 5 AMINA suketa shiri dan baba yace karfe 6 driver xaixo yatafi dasu












sunkamala shirinsu tsaf san-nan suka xauna suka karya kan driver yaxo
aikuwa suna gamawa saigashi ya k'araso basuwani b'ata lokaciba suka fito sukashiga car d'in driver ya d'au hanya sai kano












yau jikin Nasir balefi yadaina sunbatun da yakeyi amma har lokacin inya tuno matarsa tana hannun wasu k'arti saiyayi kwallah
dagewarda baba malam yayimai da adi'o'i ce tasa ya d'an daina sanbatu da xaburar da yake












AMINA jita kamar ta anshi tukin dan gani take kamar driver baya sauri duk ta k'agu ta ganta a gida gurin umminta duk da tasan bawani murna ummin xatayi da ganintaba












karfe 11 suka k'arasu kano amma sabuda cikosun abin hawa kuma yau friday yasa sai kusan 12:30 suka kai unguwar su AMINA












kamar jiratakeyi ana xuwa tafito daga motar da gudo tayi cikin gidan dan duk ta matsuta ga yan gidansu










girgixa kai khadija tayi san-nan tafito da kayanta tayiwa driver godiya da addu'ar Allah ya karshi gida lafiya san-nan itama tabi bayan AMINA










AMINA tana shiga kai tsaye part d'insu ta nufa tana shiga da jamilu suka fara karo yana ganinta yasaki wani irin ihu ya d'ane AMINA duk da yafita girma










khadija da ta shigo rasa inda xata shiga tayi amma tanajin ihun jamilu tasan AMINA tana part d'in murnar ganintane yasa suke ihu y'an gidan dan haka tanufi part d'in akuwa a parlour ta taddasu sunata ihun murna harda su rawa da tsale kuma harda AMINA ake wan-nan akin kai kawai ta girgixa tasamu guri ta xana danta gaji sosai tamaga kokarin AMINA da hartake rawa a wan-na time din












suna cikin cashewarsu saiga ummi ta shigo parlour cak ta tsaya tana kalon AMINA da mamaki akan fuskarta kuma bakinta yak'i rifuwa sabuda dad'i karasawa tayi ta ringume AMINA tana kukan farin ciki bak'aramin mamaki ummi ta bawa su AMINA ba dan ita ayi saninta bata tab'a ganin ummi ta rungumetaba sai yau










saida suka gama koke-kokensu san-nan ta saki AMINA kanlokacin har maganar da wowar AMINA ta karad'e gidan
kan ksce me har parlour yacika da dangi kowa yanta murna da dawowar AMINA










sun gama gaisawa da y'an gidan san-nan ummi tace su tashi sutafi asibiti gurin mijinta shima ya ganta hankalinsa ya kwanta










haka kuwa akayi suka dunguma sai asibiti
lokalin Naseer ya na xaune yana cin fruits kad'an-kad'an kamar bayaso
momyce agaba ita tafara shiga da salama sakuma ummi da su khadija sakuma AMINA daga k'arshe tana shiga Naseer yai saurin mikewa tsaye yana kalonta har dad'a murxa idoh yakeyi saida ya tabbatar itace ba gixoba san-nan ha karasa gabanta ya d'agata sama yarungumeta yana hamdala ga Allah










kowa agurin saida yayi kwala sabuda tausayin Naseer gashi namiji har namiji amma ya xauce ya susuce akan mace










har su dady suka shigo sundawo daga masjid amma basaki AMINA ba yana rungume da ita ajikinsa sosai kuma bawanda yaga rashin kunyarsa agurin dan abinda yafi hakama ya cancanta Naseer yayi










saida kuwa ya samu nutsuwa ya xauna kuma har lokacin Naseer yana rike da AMINA ajikinsa itama harda k'ara lafewa ajikinsa tana shakar kamshijikinsa dan ita bata tab'a sanin haka jikin miji yake da dad'iba sai yau gani take ko xasu kwana ahaka baxata gajiba












maganar dady ce ta dawo da ita daga duniyar data tafi "to alhadullih muna matukar farin ciki da Allah ya dawo mana da AMINA gida lafiya kuma cikin kushin lafiya ba'abinda xamucewa Allah saide godiya kuma mukara dagewa da addu'a Allah ya kiyaye gaba" duk room d'ino suka amsa da "amin" "bayan haka xamuso muji abinda ya faro dake kuma kinada masaniya akan suwaye suka d'aukeki"












sai alokacin AMINA ta mike daga jikin Nasir tanisa san-nan ta kwahe komai ta fad'a musu










tsine wa Alhaji Sabo su momy sukaitayi amma su baba malam addu'ar shiriya sukaime inme shiryiwane ikuma bamai shiryiwabane Allah ya tsare AMINA daga mugun nufisa akanta










ya Anas kasa dagowa yayi sabuda kunya gani yake kamar shine wadda ya aikata wan-nan aikin danta silarsa komai yafaru shiyasa xama ma da mutane kaita sakar musu sirrinka bashida anfani










godiya su dady sukayiwa khadija sosai granny harda rungumeta wai tayi sabuwar jika










baba malam ne ya kula da halinda Anas yashiga
dan haka ya matso kusa dashi ya dafa ka fad'arsa yace "haba Muhammad Anas kadena saurin sa abu arai komai da ka ga yafaru rubutacen al amarne dama can Allah ya tsara haka saita faru bawai ta sandinka haka ta faruba kadenasa damuwa kaji d'ana" sada Anas ya d'an nisa yace "abune yake ban mamaki inde kaga mutuminnan baxaka tab'a cewa xai aikata irin wan-nan danyan aikinba lalai mugu bashi dakama" "tabbas mugu bashi da kama Anas saide muce Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu" "amin" duk mutannan d'akin suka amsa banda Naseer da yaxama kamar gunki ba abinda yake ayyanawa aransa irin abinda xauwa Alhaji Sabo idan sukai 4 eyes dashi koxai bar shi da rai to lalai baxai muruba dan saiya cire masa joystick d'insa yaga da ubanda xai kara nenan mata kinga koda yarayu inyaji wani xai nemi matar wani to xai bashi labarin abinda yafaru kinga xai xama ixina ga yan baya












washe gari da safe aka salami Naseer dan yasamu sauk'i sosai da jiyama haka yace gida xaitafi shiya warke amma aka hanashi akace ya bari sai gobe acewa doctor ya salame shi
kuma doctor yana xuwa da safe ya bashi sallama da yaga Naseer d'in yasamu saki sosai












koda suka kuma gida a part d'in su dady suka sauka anata xuwa dubiya da jaje
hankalin Naseer duk baya jikinshi dan ya k'agu yaga AMINA ko yaji sanyi aransa dan rabonsa da ita tun jiya yaso abartama ta kwana dashi jiya amma baisamu damar hakanba












Alhaji Sabo yarasa gida tsoma rai gaba daya yagama sare akan AMINA kuma gashi ta kufce masa shiyanxu a abinda yafi d'aga masa hankali irin asid kulum saiya kirashi akan xance kud'insu shikuma yace dasu tunda shima baisamu biyan bukatarsaba suma saide suyi hakuri araba asara saide inxasu k'ara sato masa ita to










sukuma sunce basu aminceba ai hannu da hannu suka bashi ita shi yayi sake harta gudo










yaka suketa sa insa kulin har sungaji sunfara mai bara xanar cewa inde bebasu kud'insuba nanda 4 days xaiga abinda xaifaru shikuma yace axuba agani


wan-nan kenan














yau sunday duk Naseer ya d'aga hankalinsa akan shifa abashi matarsa sutafi gida dan ya gaji da gafara sa baiga k'ahoba dan haka ya yanke shawarar sa mun baba malam dan yasan kaf gidan shi k'adene xai iya fahimtarsa










yanufi part d'in su AMINA da salama ya shiga yai sa'a kuma baba malam d'in yana parlour axaune shida AMINA da khadija sunata fira akancewa khadija tace tafiya xatayi gobe amma ita AMINA bataso danhaka baba ya amshi number baban khadija ya sanar dashi xata k'ara kwana biyu anan yace ba matsala inde ta amince baba yai masa godiya ya kashe wayar suka cigaba da hirar su hankali kwance kuma cikin nishad'i











karasawa yayi suka gaisa da baba malam suma su AMINA suka gaidashi ya amsa da fara'a












yana sosa kai yace "baba dama gurin ka naxo muyi magana su AMINA sunajin haka suka mike suka fice daga parlour Naseer yabi AMINA da mayan kalo shi kad'e yasan abinda xuciyarsa take kissimawa akanta












duk abinda yake baba malam yana kula dashi da yaga su shiga ciki kuma yaga Nasir bedawo daidaiba yasa yayi gyaran murya










waddashi ya dawoda Naseer daga duniyar tunanin da yatafi ya sosa k'eya cikeda kunya yafara magana............!












to saina ga comment d'inku masoya
nagode sosai














by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩‍⚕👩‍⚕ DR AMEENAH 👩‍⚕👩‍⚕


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 29-30












"Dama ganine kome yalafa yanxu kuma nima nasamu sauk'i sosai shine nace me xai hana AMINA ta koma dakinta tonda angano shi sabon dayake aikata wan-nan ta asar kuma police sunata k'ok'ari gurin sun cabke shi ahanu, to shine kuma naji shiru bawani bayani shine nace barinaxo gunka in bawata matsala to sai mukoma gida koda gobe ne" har yagama xubarshi baba malam bai dakatar dashiba saida yake aya san-nan yayi murmushi yace "tabbas nima naje da maganar kuma war AMINA dakinta amma yaya Yunus yace abaride shi mutumin yaxo hannu in aka kamashi komai ya daidaita sai takoma amma yanxu kuta koma hanka linmu baxai kwantaba sabuda basan shirin da xai sakeyi akan taba amma tunda naga kana bukatar matarka to xata tattaro kayanta tadawo part d'inka daxama kan muga abinda hali yayi" badan ran Naseer yasoba yayi wa baba malam godiya yatafi dan yasan inya matsa akan maganar to xai iyayin biyu babu amma yanxu ko banxa ya rage xafi












da yamma bayan sallar la'asar baba malam yasamu ummi da maganar AMINA ta koma part d'in mijinta da kwana ummin tace hakan yayi dan itama tayi wan-nan to nani maganace kawai bataiba kuma hakan yayi mata dad'i xamansu akusa dasu haka linsuma yafi kwanciya












koda ummi tasanar da AMINA kuka tasa harda birgima wai ai wan-nan ma rashin kunyace taya xa ace taje ta kwana da wani kato kuma dasafe taddaho gurinsu suna kalonta kowa yasan abinda suke daha itafa ba inda xataje da ummi ta gaji da ganin shashancinda AMINA take saita tashi ta barmata d'akin gaba d'aya










itama AMINA tashi tayi ta fita daga d'akin
kai tsaye d'akin granny ta nufa tana shiga ko salama babu tafad'a kan granny ta fashe da kuka












granny duk tabi tarud'e sai tan bayarta take ko lafiya amma saida tagama tirje-tirjenta san-nan tasanarda granny abinda ummi ta fad'a mata murmushi granny tayi dan itama hakan yayi mata daidai amma saita basar san-nan tace "haba jikale meye abin kuka awannan maganar ake abun farincikinema agunki xaki koma kusa da mijinki amma tunda ba kyasan komawa to xan baki wani abu inde yaxo kusa dake to sai yaji duk baya kaunar ki akusa dashi amma fa maganin baxai yi aikiba saikin kwana jikinshi

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads