Showing 24001 words to 26542 words out of 26542 words
Chapter 9 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt
granny ta d'auko a wata yar buta tace "wan-nan na kama ruwane wan-nan kuma" tafito da wata yar kwalba tace "sai xaku kwanta ko xaki kusa dashi xaki shafa" cikin farin ciki AMINA ta amsa tayi taiwa granny godiya
7:30pm AMINA ta na xaune a parlour taji phone d'inta yana ruri dubawa tayi taga sunan Naseer ba dan tasoba ta d'aga batare da tace komaiba yayi magana "ki fito nakaiki kiga baby inkoma kika b'ata min lokaci to xaki jawa kanki ko ran suna baxaki jeba" yana gama fad'ar haka ya k'atse wayar
da sauri AMINA tamike ta tashiga bed room ta d'auko hijab har xata fito ta tunu da tirarenda granny ta ba ta aikuwa yanxu damace daxatayi anfani dashi
shafawa tayi sosai san-nan tafi to ta tafi bawanda tayiwa salama acewarta kowa dayaje bemata salama ba
a mutarsa ta taddashi tashiga taja sukabar gidan
tonda suka d'au hanya Naseer yarasa nutsuwa da tunda ya shaki turaren AMINA yakejin wani irin feeling dabe tab'a jin irisaba
atake white eyes d'inshi suka rine suka kuma red sosai
ikon Allah ne ya kaisu gidan Naseeba bai samu yashigaba saide yace tai sauri yana jiranta
sungaisa da Naseeba hartana taifishi taga baby tabbas da Naseer suke kama amma aranta tace Allah yasa karya yo halin Naseer na mugunta Nasiba tancikin tan bayar AMINA wan-nan wane irin turarene metada sha'awa dasa xata bata amsa wayarta ta fara k'ara kira Naseer na 8 kenan dan haka tamike tagurguje sukai salama ta fice daga gidan
tana shiga mutar Naseer yaja dawani irin mugun gudu wadda saida AMINA ta tsorata
bata gama tsorataba saida taga bahanyar gida yayi da itaba
juyawa tayi da niyar yi masa magana amma yadda taga face nashi ba alamar rahama yasa ta ja bakinta tayi shiru
baixame ko inaba sai gidansu
bud'e kufa yayi yafitu ya bud'ewa AMINA murfin yariko hannunta ya nufi gidan da ita bawani kura gidan yayiba danha kai tsaye bed room yayi da ita
AMINA kawai binsa take da kalo da ya d'aureta da jijiyoyin jikinta
akan bed ya ajiyeta ya shiga toilet yayo alwala yasata tayi ya jasu salla raka'a 2 yayi mata yantan bayoyi akan musilinci ta amsa mishi tan xuwa lukalin xan iya ce muku ab ruhin AMINA yake daga fita daga kankar jikinta
kayan bacci ya d'auko mata da tak'i amsa amma idan ta kali fuskarshi sai hantar cikinta tairawa
bayadda ta iya haka ta amsa ta saka yaja hannunta ya kwantarda ita akan gadon
hau shima ya kwanta ya jawota jikinshi tunkan yafara tab'ata AMINA ta fara kuka yanajin shashshe karta ha had'e bakinsu guri d'aya
yafara yawo da hannunsa ajikita tana murxa duk wani sassa na jikinta yara romacing d'inta baji bagani saida ya tabbatar jikin AMINA yasaki san-nan ya yiwa AMINA runfa ya karanto addu'ar saduwa da iyali yafara shigarta
k'an k'amesa AMINA tayi sabuda wata iriyar axaba da take ratsata gashi badamar kuka sabuda Naseer ya k'i sakin bakinta
wani irin kuka AMINA take na xuci wanda yafi na sarari ciwo
Naseer tonda ya fara having sex da ita ya manta a ina kanshi yake dan haka duk wani mutsi da kokarin cetar kanta da AMINA take abesan tanayiba
saida ya kakai karfe 4 kanta san-nan ya fara dawowa hayacisa ya sarara mata
lokacin da ya dagata yayi mugun tsorata ganin...........!
saina ga comment
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩⚕👩⚕ DR AMEENAH 👩⚕👩⚕
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
story and writing
by
FATEEMA S OMAR
PAGE 35-36
Kiran shi inbe d'agaba to fa xa su d'au mataki akansa
haka kuwa akai sunkira yafi a irga ba yak'i dauka da ga bayama saiya kashe wayar gaba daya ran asid ba k'aramin b'aci yayiba dan haka yakira kasko yace yau xasufita aiki
AMINA tana kwance akan kujera 3siter kanta yana kancinyar Naseer yana wasa da gasin kanta da yasha gyara
kalon fuskarta yayi yace "my wife wai meyasa haryanxu kike guduna ko har yanxu baki yarda ina sonkiba" murmushi ka wai tayi ta soma kukarin tashi d'aga ta yayi ya dawo da ita akan cinyarsa yana kalonta ido cikin ido yace "kinaso intabbatar mikine" fuska ta rufe cike da kunya tace "ninace maka banyarda ba" "to inde kinyarda toni kina sona" ido ta xauro san-nan ta kifa kanta a k'irjinshi tana murmushi "hhmm ashe ni kad'ai nake k'idana nake rawata ke nan" jikinta ta kwace ta shige bed room da gudu
dawan irin mayan kalo yabita aranshi yanacewa
bakisan tunkina cikin tsuma nake kyaunarki ba amma soon xan koya miki so na nima
10days da haihuwar Nasiba itama Aysha ta haihu tamu baby boy itama mekama da ya Anas
murna agurinsu ba a magana
amma fir AMINA ta k'i xuwa wai ita baxata k'ara xuwa unguwar nan ba dan ita gani take kamar xata k'ara had'uwa da Alhaji Sabo
da kgar Naseer ya lalla b'ata ya kaita da dare taga baby
Alhaji Sabo ya dawo gida gurin matarshi sabuda bata samu xuwa umaraba kuma yarsama ta dawo da ga makaranta tunda anyi hutu
yau ta kama monday kuma yau Naseer ya maida AMINA husbitel aka k'ara dubata aka cire d'inkin kuma ance bawata matsala yanxu ta warke sumul
basu dawo gidaba sai suka xarce gida suka suka gaida iyayensu sai bayan isha suka kuma gida
01:45am su asid suka sauka agidan Alhaji Sabo
kai tsaye bed room d'inshi suka huce
yana kwance da matarsa sunata bacci yankali kwance
kasko ne yafito da wata yar karamar huka yaje daidai kan Sobo ya yanki Alhaji Sabo ya yankeshi adaidai kasan kunnanshi
da ihu Sabo ya farka sabuda irin xafin da yaji yana ratsashi
4 eyes sukai da kasko wanda ba alamun rahama a fuskarshi
saurin mikewa yayi yana xare ido yace "bayin Allah lafiya me ya kawo ku gidana murmushin mugunta asid yayi yace ku d'aga mishi yanxu
kasko suka k'arasa xasu d'agashi sukaji ihun matarsa da tashinta daga baci kenan ta gansu
asid ne ya nuna ta da kan bunduga yace idan kika sake yimana tari anan saina fasa kanki yanxun nan rufe bakinta tayi da hannu bibbiyu
asid ne yace "kuje ku binkice min gidan nan duk abinda kuka ga xai mana anfani kusamana a muta san-nan ku dau komin wan-nan yar tashi yarsa kukawo min ita nan" "to angama" suka ha d'a baki suka amsa san-nan suka bar d'akin
Alhaji Sabo ne yace "dan Allah kuyimun rai ku tai maka min karku tab'a iyalina komai kuke so xan baku amma karku tab'amin y'ata da matata dan Allah" dariya asid ya kwashe da ita san-nan yace "kayi kyan kai d'auko mana hak'inmu yanxu" dasauri Alhaji Sabo ya mike ya bude sif ya dauko wata y'ar jaka ya mik'awa asid yace "gashi ku rik'e duka amma dan Allah ku rabudamu" daidai lakacin kuma aka shigo da y'ar Alhaji Sabo
kalonta asid yayi
yayi murmushi yamik'awa nakusa dashi jakar yace ajiye mana amuta
san-nan ya kali kasko yace tubemin yarinyar nan
kasko yak'arasa kusada y'ar sabo yafara k'ok'arin cire mata rigar baccin jikinta
kankame jikinta tayi tana kuka amma kasko be fasa abinda yakeba
Alhaji Sabo ne yaxo gaban asid yarike kafarsa yana ruk'unsa Allah da Annabi amma sai asid yace akule mai shi
kuleshi sukai yana ihu yana turje turje
kuma yana ji yana gani sukayiwa y'arsa feydai harda matarsama
saida mukayi mai yankan rago sabuda gudun tunuwar asirinsu san-nan suka fito daga gidan
(hhmm Allah sarki Alhaji Sabo harkaban tausayi dama duk abinda ka shuka shi xaka giba kaima kaso kayi aiki irin wan-nan amma Allah beba ya maida mugun nufinka kanka saidai muce Allah ya yimaka rankwami acan tunda Allah gafurir rahimu ne)
suna fituwa sukaji jiniyar police kansi wani yinkuri har an xagayesu aka tasa keyarsu akayi gabada su............!
gobe in Allah ya kaimu xamu sauke *DR* *AMINA*
sainaga comment masoya na
by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩⚕👩⚕ DR AMEENAH 👩⚕👩⚕
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
story and writing
by
FATEEMA S OMAR
*LAST* *PAGE*
Koda labari ya iski Naseer ya ji dadi amma yaso shi ya d'au mataki da kansa amma Allah baiba
AMINA kuwa jitayi kamar ansata a aljanna amma ta tausaya y'ar Alhaji Sabo dan ita me namiji daya yataji bare me dayawa
har hobitel taje ta dubata harda kwala tayi
yaune akai sunan d'an Aysha ida kasawa dan suna KAMALUDDEEN
anci ansha suna yai armashi ba laifi
AMINA ma taje ansha shagalin suna da ita
AMINA tawarke sosai tawarware kamar bata yi ciwoba
koda Naseer yaxo da ya k'ara xuwa mata da buka tarshi
bata hanashi ba dan tagane yanxu tariga ta gama kamu da son shi
me tsanani
batawani wahala sosaiba dan nafarkoma dan ba'a hayyacinsa yakeba
bayan sati 4
soyayya metsa nani ta shiga tsakanin *NASEER* da *AMEENA*
ko tafiyar yuni yanxu Naseer baya so AMINA tayi
AMINA ta koma school yanxu karatu take ba kama hannun yaro
watarana AMINA tana kwance ajikin Naseer yana shafa bayanta ahankali
d'agowa yayi ya kalleta yace "my wife dafa ba kyasona ko"
murmushi tayi ta k'ara k'an k'ameshi tace "koda basankane banayiba kawai dai na d'auka dule akayima ka aureni shiyasa bannuna xulamata akankaba"
hura mata iska yayi a fuska san-nan yace "hhmm my wife bakisan tunsanda nake sonkiba ko to tunba ahaife kiba nake mafarkinki tun ummi bata hai fekiba nake magana dake aciki kuma kitan bayi ummi kiji, kisan meyasa malam yabar wayiyar a aura minke" kai ta girgiga alamar a'a "to sabuda yasan irin son da nake miki yanada tabbacin baxan iya yaruwa inbabukeba matata" murmushi AMINA tayi tace "nasan kana sona tun ba yauba sabuda baka kishin mutun inbaka sunshi tabbatarwane banba sai time d'in da muta nen marigayi Alhaji Sabo yaturo gidan nan kaxab'i ka sadaukar da rawu warka akana, danhaka banida bakin gude maka saidai inmaka addu'a Allah uban giji ya saka maka da gida a aljan na"
tashi yayi xaune ya bayan yarabata da jikinshi yace ina xuwa fita yayi
muntuna kad'an ya dawo da tulin hotuna sunfi guda 100
yamikawa AMINA ta amsa ta fara dubawa
duk pic d'intane wani tana baby doll wani ta fara dan girma da wanda ta girma harda wanda take budurwa wasuma batasan an d'auketaba
tanata dubawa da tagaji ma ajiye su kawai tayi tana kalonshi ido cikin ido tace "wai duk aina kasami hutunnan nan" k'arasuwa yayi yarun ta ya rungume abarsa ya manna mata kiss a lips d'inta san-nan yace "nima bansan ida nake samusuba amma nasan duk sanda akai miki kwalliya saina dau keki pic sabuda ko bacci bana iyayi sainaga photo ki" k'ara rungumeshi tayi tanacewa "nagode wa Allah daya k'addara kai *RABU* *NA* *NE*
(aunty baby)
banida abunda da xanyiwa Allah sai godiya nagode nagode nagode baby na" kara cusa ta yayi ajikinshi yana sauke ajiyar xuciya ahankali
wata rana AMINA ta dawo daga school a matuk'ar gajiye tana xuwa ta xube a parlour saida tacire komai najikinta sai pant kawai tabari ajikinta
ta shiga bed room yayi wanka ta fara cin abunci tanna cikin ci taji xuciyarta tana tashi kanwani lokaci amai ya taso mata kan ta tashi harta yi shi agurin
sosai taringa amai harta gama ta tashi ta gyara jikinta da gurin san-nan ta xauna ta na maida nunfashi ahankali
aranar tayi aman yafi sau 7 koda Naseer ya daho har tafara rala b'aita
kudaya ga halinda take ciki ko hutawa beyiba ya dauketa suka tafi asibiti
kuda sukaje ana kwada AMINA aka gano tana dauke da juna biyu harna wata 4
bak'aramin farin ciki Naseer yayiba dan harda rawa ya taka
haka suka cigaba da rainan cikin haryakai watan haihu
lokacin idai kaga AMINA saika tausaya mata sabuda duk ta sauya kama ta kunbura ga uban ciki da girmanshi yar yayi yawa
gida aka maida ita duk da ran Naseer baisoba amma haka ya hakura sabuda bata iya yinkumai akan da kanta
granny ma ta dawo gunta gidan da xama sabuda tasan ummi bawani son kula da AMINA takeba
watarana suna kwance da ita da granny kusan k'arfe 3 nadare nakuda ta kamata haka sukaringa fama har kusan 5 san-nan suka nufi asibiti
sanda Naseer ya ji labari ko wanka bayiba ya taho asibitin
suna xaune sunyi jigum-jigum ya k'arasu
yaso abarshi yashiga labour room d'in amma aka hanashi sabuda maxa basa shiga haka ya hakura badan ranshi yasoba
yar 4:55pm amma AMINA bata haihuba dan haka aka yanke shawa rar indai 5 tayi bata haihuba to CS xa aimata hankalin Naseer yayi mugun tashi dan yakasa tsaye yakasa xaune bashi kad'ai hatta granny
kuka take ummi kuwa tana gida tana ta nafilfulo da addu'oi akan Allah ya sauki d'iyarta lami lafiya
anfitu da AMINA xa'a shiga da ita d'akin aiki
Naseer ya k'arasa kusa da bed d'in da ake turata ya rik'e hannayeta yana hawaye yace "my wife Allah ya saukeki lafiya kinji ....... " ganin rin nishin da tafara yasa ya k'ara tsorata amma kanyayi wani yinkuri nurses d'in sun maida ita labour room da hanxari
agurin ya xube hawaye wani nakorar wani
basufi minti 5 dashigaba wata nurse ta fito tace musu AMINA ta sauka ta samu yan biyu duk maxa murna gurin Naseer ba a magana
ara nar aka sallami AMINA dan lafiya take itada yaranta d'inta
gida aka huce da ita ida kowa ya hallara ana ta d'aukan yaran
bayan kwana 7
anyi suna anci ansha anyi shagali ba lai fi inda yara sukaci sunansu dady
baban YUNUS suna kiranshi (FU'AD) sai karamin KABEER sunace mishi (AFUWAD)
haka rayuwa take juyawa har AMINA tayi 40 ta koma d'akinta aka cigaba da *LOVE*
*AFTER* *5* *YEARS*
AMINA ta gama NBBS d'inta harta fara aiki a husbitel d'inda Naseer ya gina mata me suna
*AMNAS* *HUSBITEL*
kuma ta k'ara haihuwar y'arta mace wadda taci sunan granny wato *HAUWA'U* suna kiranta ( *IHSAN*)
dan hakane sunan granny nagaskiya
bak'aramin dad'i granny tajiba tan harda su kuka alokacin
shiyasa yanxu duk san duniya ta d'auko ta d'aurawa ihsan
itama Khadija ta haifi yara 2 bayan auransu da dr hamxa wandda saida ka kai ruwa rana da baba sabuwa amma dayake Allah yayi saida akaiyi
kuma yanxu auran y'arta saude yamutu ita kuma memuna tak'i auruwa ga cikin shege da ta k'ara kwaso mata
baba talatu tayi nadama har kano taxo ta nemi yafiyar Khadija kuma ta yafemata
su asid ma anyanke musu hukunci rataya kuma ayanxuma sun dade a barxahu
Naseer ba k'aramin so yake nunawa AMINA da y'ay'antaba
musanman matarshi abun kaunarshi *AMINA*
bak'aramin dad'i *DR* *AMINA* take jiba agidan aurenta dan inba saninta kayiba baxaka tab'a ganetaba yanxu sunanta ya d'aukaka aduniya ko ina kashiga sa anbaka labarin babbar mace wato
*DOCTOR* *AMEENA*
*ALHADULILA*
duka duka anan nakaho karshen wan-nan labari na *DR* *AMINA*
kuma na sadaukarda wan-nan labari gareku
*SISTER* *AMEENA* *S* *OMAR*
*AUNTY* *BABY*
*SISTER* *KHADIJA* *S* *OMAR*
**KHADIJATU*
( *MRS* *BASAKWKWACE*)
nagode masoyana saimun had'u asabun book d'ina mesuna
*KANWAR* *MATATA*
sainaga ruwan *COMMENT*
*THANKS*
by
*XAHRA*