Header Ads
Showing 15001 words to 18000 words out of 26542 words

Chapter 6 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

kuma harwata yar kiba yayi sabuda hankalinshi a kwance yake




















AMINA takuma school dan sunfara jarabawar kammala N.C.E kuma balefi ta dage da karatu ba kama hannun yaro










Nasir bai soma fitaba dan haka ta hau mutar haya ta kawota kuma ita xata k'ara hawa yanxu ta kuma gida




















sai karfe 6 tasamu damar futuwa daga school d'in












tadad'e bata samu abin hawa ba saicenta samu suka nufi gida


















sanda aka ajiyeta a kan layinsu mutane duk sunshiga masallaci dan haka bakowa alayin yayi fetal


















sauri-sauri gudu-gudu take tafiya sabuda tsuru
tana cikin tafiya taga wata black car tana binta abaya k'ara gudu tayi itama mutar haka
















hakan data gani ya tabbatar mata ita akebi danhaka ta fara gudu tana ihun neman temaku
amma kash mutar ta cinmata kuma dade lokacin…..............!










godiya maitarin yawa agareko my sisters
AUNTY AMINA S OMAR
AUNTY KHADIJA S OMAR
SISTER HAUWA S OMAR
Allah ya k'ara mana xumunci da kaunar juna amin suma amin


















inga comment nayi typing a kiyi agaja aga janyewa
dan haryan xu ba kwayin comment yadda yadace












by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš• DR AMEENAH πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 18-19












Bayan salar isha AMINA ta yi wanka ta saka sleeping dress pink calour ba k'aramin kyau sukai mataba












bayan ta feshe jikinta da body parpom
tanufi bed ta kwanta sabuda yau ta gaji sosai shiyasa ta kwanta da wori ta huta










Nasir bai tashiba sai bayan sallar magrif wanka yayi san-nan ya d'oro alwala yasa jallabiya yayi sallah duda bawani sauk'i yasamuba amma ba kamar da d'axuba










abinci yaci ka d'an shima da xaisha maganine saida yasha magani san-nan ya kwanta










bai jima da kwanciya ba komai ya tona sai yamike ya nufi room d'in AMINA








a kwance ya tadda ita tana ta baci hankalinta kwance murmushi ya saki ya haura kan bed d'in ya rungumota jikinsa ajiyar xuciya ya sauke yai luf yana shakar kamshin jikinta










cikin baci take jin kamar a daure take duk ta takure juyawa take kokarin yi ko xata samu ta sake amma sai taji an k'ara riketa sosai










ahankali tafara bud'e idoh ta tankuma kuk'arin janye jikinta
jin ank'ara matseta yasa tayi saurin bud'e idoh
4 eyes sukayi da ya Nasir ta xaro idoh cikin mamaki take kalonsa shima ita ya kurawa eyes d'inshi da suka fara kumawa red










ganin bashida niyar sakinta yasa ta tattaro iya k'arfinta ta toreshi aikowa baya yayi dan jikinsa har yanxu ba kwari










tashi xaune tayi tana huci tace "wai dan Allah malam me kake nufi danine kata kuramin ka hanani sakat wai mai na tare makane?" shima xaune ya mike yana kalanta san-nan yace "kwantar da hankalinki basai kin tan bayeni mai nake nufi da keba yanxuma kgada miki kigani insha Allah" tana jin ya fad'i haka ta mike da gudu tayi hanyar waje saida take bakin kufa ta juyo ta harareshi tace "aikin baxa aikin hufi sai afkin xanmiki kaxa- xanminki kaxa idan kika tsalake sharud'ana saine miki kaxa to ayi mugani mana intusa xata wura wuta ni da kake ganina nan nafi k'arfin bara xanarka ta banxa inkaga kayi nasara akena to bana nunfashi wallahi" dan mutsawa Nasir yayi kamar xai tashi aikuwa da gudu ta karasa fita daga room d'in










murmushi yasaki aransa yana cewa gatsiwa ga tsoro sainayi magani wan-nan tsiwa yariya











asid yana barin gidan gonar Alhaji Sabo kai tsaye gidansa ya huce ya kira sauran yaransa yace suxo aiki ya samu kuma yau xasufita aiwatar da aikin to duk sukace dashi










bayan yaran nashi sun k'araso kusan su 10 san-nan ya fad'a musu irin aikin da xasuyi wani daga cikinsu yace "kai oga yawa kake akan wan-nan da micicin aikin ka kiramu duka haba oga umarni kawai xaka bani yanxu naje na d'au kota har gadan bacinta" da riya asid yayi san-nan yace "kwantar da hankali kasko nasan xaka iya amma banaso asamu matsala koya take acikin aikin nan da xamu iya rasa mukudan kudade shiyasa xamu tafi gaba dayanmu sabuda tsaro ba dan tsoroba"ok oga na gane" "yawa kasako waxirina shiyasa nake sunka" dariya duk suka kwashe da ita suna k'ara tattaunawa akan yadda aikin xai kamala ba tare da an samu matsalaba












bayan sungama tsara komai san-nan asid ya xaro wayarsa yafara kira bayan and'aga yace "D.P.O yau xamu fita aiki baxai dau lokaciba xan turoma da adrees d'in banasu ko me kama da police ma yarab'i gorin xakaji alat yanxu" dariya D.P.O yayi san-nan yace "anga amma ana gama aikin ayimi messaging dan Allah" "ok kwantar da hankalinka kamar kayi pilo da gawa xanmaka" kojiran abinda D.P.O xaice ba ya jashe wayar
sukacigaba da xancensu












AMINA a parlour ta yada xango tayi kwanci yarta akan kujera
taciga ba da bacinta hankali kwance














shima ya Nasir kwanciyar yayi a room d'in yafara sharar baci
















karfe 2:30 su asid suka sauka agidan su AMINA












basusha wahalar shiga gidanba sabuda dashirinsu suka xo










a parlour suka tadda AMINA amma basuda tabbacin itace dan haka kasko ya fara tashinta
dama batada magagin baci shiyasa ta saurin bud'e idoh mikewa xane tayi tana cewa "kusuwaye mai kuka xunema a gidannan?" "shiiiiii malama kimana shiru bamasan daga murya tanbayarki xami inke to inkuma bake bace kike mu gurin wace muke nema" kai kawai ta ygada masa " kece AMINA?" idoh taxaro tace "baxan fad'amuku inda takeba sai kun fad'amin me xatai muku" wanine yace " karki raina wa mutane wayo tai bayarki ake ina AMINA inkuma kece to kiyi magana" duk cikin fushi ya ke magana "hhmm da ka daina asarar yahon bakinka dan wallahi inkaga na fad'amuku a ina take to kunfad'amin mexata baku" wani irin wawan slap kasko ya dauketa dashi wanda yasata sakin kara bashi tsawa ya dakamata san-nan yace "muna tanbayarki kina arena mana waho da uwarki" itade AMINA kuka kawai takeyi me tsuma xuciya to suwaye way'annan mutane dasuke nemanta koma mexata basu batada amsa dan haka tafara karanto aduo'i duk axuciyarta












Nasir da yake baci yarin gaji maganganu kasa-kasa amma bai farkaba
k'arar ta AMINA tayi lokacin da kasko ya mareta ita ta farkar da shi jin anata magan ganu ga kukan AMINA yasa yai saurin dorowa daga bed d'in ya nufi parlour damugun sauri












yana xuwa dai-dai sanda kasko yak'ara daga hanu xai mari AMINA sairi shan gabansa yayi yarke hanunsa yana masa wani irin mugun kalo












asid ne ya lallab'o tabayansa yabuga masa kasan bindiga a ka akowa nanta ke jini yafara xuba ba kakkautawa baiyi wata-wata ba yakamo asid yafara............!


















kuyi hakuri da wan-nan








ina tuk'ar jindad'in yada kuke comment musamman y'an DR AMINA FAN'S GROUP ina godiya susai












sainaga comment d'inku




















by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš• DR AMEENAH πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 21-22












Nasir ya fito daga gida
dan hakannan yaji gabanshi yana fad'uwa hankalin shi yak'i kwanci kuma sai yake jin kamar ihunta awaje hakan yasa yafito asuk'ane












dai-dai lokacin da asid yafito daga muta ya fincuko AMINA yayi cikin mutar da ita










Nasir yana ganin haka ya taho da mugun gudu amma kash kafin ya k'araso harsun tada mutar sunbar gurin












agurin ya xube yana karan to duk wata adu'a da taxo bak'insa to suwai wa y'an-nan dasuke son ganin bayansu har ka fito daga masalaci yana gurin axaune shiba mai hankaliba shiba maukaciba yamarasa awace duniya yake












wani makwafcinsa malam Auwal ne ya kula da hakin da yake ciki k'arasawa yayi yanacewa "Nasiru lafiya kuwa kafito rariya kaxauna kuma adarannan" shiru ya ji ba amsa hakan yasa ya k'arasa daniyar d'agashi amma yana ta b'ashi yayi baya yafad'i ba alamar nunfashi atattare dashi salati malam Auwal yafarayi san-nan yanemi agajin yan unguwa suka kama Nasir sai hosbitel












bayan sunkai Nasir asibiti kuma anyi nasarar ceto rayuwarsa amma yana mahuyacin hali dan haryanxu basan wanda yake kansaba












malam Auwal da kanshi yaje gidan su Nasir yasanar dasu halin da ake ciki












hankali atashe suka taho asibitin
koda suka xo suka laik'a Nasir ta window suka ga yalin da yake ciki sunshi ga da muwa susai gashi an hana ashiga sabuda karsuyi hayaniya kuma ba'asu aringa hayaniya akansa












momy sosai take kuka tanacewa "ai saida nace sukuma gida kusa damu amma Alhaji kace ba hakaba gashi abida ya faru dakaji maganata aida hakan bata faruba yanxu ko ina ita AMINAr tashiga bata biyo suba" ya Najib ne yace "wata k'ila batasan meyake faruwa ba tonda shi malam Auwal a waje yace ya ganshi" mama (mayahe fiyar Aysha) tai " to yanxu ka k'irata mana tunda duk inda take hankalinta ba akwance yakeba" batare da ya k'ara maganaba ya ciro wayar shi yakigara ta amma harta yanke ba a d'agaba koda ya k'ara kira saiyaji akashe












kalonsu yayi yace "akashe wayar amma idan xankai ku gida sai mubiya mutafi da ita gadan gaba d'aya" da "to" duk suka kace dashi












dadyne yaje yasamu doctor a office yasanar dashi cewa nasir d'in akwai abida ya gani yafigitashi yarjamai wan-nan abun koma koda yaushe xai iya kamuwa da ciwon xuciya
amma yanxu jikinshi alhadulilah xai iya farkawa koda yaushe
godiya dady yai masa yafito ya sanar dasu momy halinda ake ciki












ya Najib ne xai xauna agunshi shikuma dady yatafi dasu momy gida
sunbiya ta gidan AMINA amma ba ita ba dalilinta haka suka tafi hankalinsu ba akwanceba












kai tsaye su asid jigawa suka nufa duk da dare yayi ba k'aramin artabu sukasha da AMINA ba dan takusa tuna musu asiri










lokacinda da suka k'arasa jigawa 12am tayi sunkira Alhaji Sabo yayi musu kwatancen ida xasu sameshi










kamun sukarsa garin birni kudu suka sameshi
yana jikin muta yana jiransu
fitowa sukayi dukansu asid narike da hanun AMINA tana ta kuk'ari kwace wa amma tana ganin Alhaji Sabo ta tsa cak sai yanxu ta fahinci waye yake bibiyar rayiwarta










tafi Alhaji Sabo ya ringa yi musu yanacewa "ai kinku yana kyau naji dad'in aikinku dan haka xaku ga alat" k'arasawa yayi ya riko hanun AMINA wadda ta kasa kwakwkwaran mutsi yayi cikin muta da ita yasata shima ya shiga ya tada mutar suka barwaje














AMINA gaba d'aya hanka linta ya gama tashi batasan haka mutumin nan yake da hatsariba da bata shiga gonarshiba












Alhaji Sabo gaba d'aya jinsa yake kamar a aljanna sabuda dad'i yasan yau xai rak'ashe ko sabun ango baxai fishi jindad'i ba yau xai kurji AMINA sanransa kuma sai ya gama gurxarta xai kasheta ya yadda gawarta sabuda gudun tonuwar asirinshi












gaba d'aya AMINA kanta ya kule tasan ide wan-nan mutumin ya kaita ida ya tanada tofa tata ta k'are da barace ta ba d'u mata danhaka ta kali Alhaji Sabo taga sai wani murmushi yake yana shafa gemunsa












hanunta take kan sitiyarin mutar tafara juyashi da k'arfi rud'ewa Alhaji Sabu yayi yana mata magana cikin tashin hankali "ke bakida hankali ne me kike kokarinyi haka" duk yada yaso ya janye hannunta kasawa yayi gashi sai watan gaririya suke atiti Allah yaso ba mutoci akan titi susai sabuda sahu ya fara d'aukewa
wani irin juyi mutar tayi tayi k'asa tafara gangarawa tabigi.............!
















naga comment nayi typing














by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš• DR AMEENAH πŸ‘©β€βš•πŸ‘©β€βš•


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 23-24











WAN-NAN PAGE D'IN NAKINE SISTER AMEENA S OMAR
INA KARA GODIYA DA KULAWARKI GARENI
THANKSSSSSSS














Wata bishiya atake mutar ta tsaya cak kuma duk ta mule gilas dinta duk sunfashe ta raga-raga












AMINA bata sake sanin ida kanta yakeba sa a hosbitel ta farka ta ganta hannunta dare da ruwa
xubbur ta mike tana kale-kale nurse ce ta shigo room d'in da salama hannunta d'auke da drugs ajiye wa tayi agefan bed d'in ta kali AMINA tace "sanu baiwar Allah ashe kintashi yakikejin jikinki yanxu" ya tsina fuska tayi sannan tace "lafiya nake kuma kainane kade kemunciwo sai kirjina amma banda nan babu inda yake munciwo" "to masha Allah yanxu bara na kawo miki abinci kici kisha magani" "to" kawai AMINA tace da ita










bayan taci abincin anbata magani tasha ta d'an jingina da filo suna shira da nurse d'in dan tana da fara'a sosai har sunanta AMINA tasani wato Khadija








suna cikin hiranne Khadija ta kali AMINA tace "wai har yanxu baki tanbayeni mijinki ba da kukaji hatsari tare ko kinmanta dashine saboda xafin ciwo" ta k'arasa maganar da sigar wasa
sai yanxu AMINA ta tuna da abinda yafaru kuma a ina take
xubbur tamike xaune tana karanto innalillahi wa'inna ileshir raju'un maimetawa tarink'ayi baji bagani tun tanayi Khadija na tayata har ta gaji tayi shiru saida tagaji dankanta tande san-nan kuma ta rushe da kuka ananne Khadija taita rarrashinta har tasamu tayi shiru










saida taga hankalin AMINA ya dawo jikinta sannan ta dafata tace "AMINA ki d'aukeni a matsayi yar uwarki tajini kifad'amin meyake damunki dayasaka ina tanbayarki xancen mijinki kike kuka" saida ta k'ara share hawaye san-nan tace "tabbas Khadija ganinki nake kamar yar uwata ta jini da yau kad'e dana ganki naji kin kwantamin arena kuma nayarda dake dari bisa dari amma baxan boye mikiba magana d'aya da kika fadamin yanxu ita tasani shiga halin da nashiga yanxu nasankema acikin rashin sani kike had'ani da wan-nan fasikin amma yanxu xan warware miki xare da abawa" nan ta kwashe komai har aurenta da Nasir ta fad'a mata amma bata fad'a mata irin xaman da sukeba sabuda kusu Aysha da Nasiba da suke aminanta sa'anninta kuma yan uwanta na jini da suke komai tare bata fad'a musu halin da take cikiba sabuda wan-nan sirintane ko cikima da dabatadashi sunxata Allah ne kawai baikawoba












ajiyar xuciya Khadija ta sauke ta kali AMINA tace "hhhmm lalai sister kinga ja iba daga gaisuwa sai abu yaxama jaraba kaiwasu maxanma mayune da matarka da komai amma karinga hangen tawani to Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu" "amin" kawai AMINA tace atakaice "yawa sister dan Allah kiyafemin hadaki da wan-nan maxinacinda nayi" "la bakomai ai kema arashin sanine" kalonta Khadija tayi tace "yanxu abida xa'ayi kisa hijab d'inki mubar asibinnan inba hakaba wan-nan anna mimin yatashi cewa xaiyi ke matarshice abashi ke kutafi kuma bawanda xai xargeshi sabuda tare aka ganku amma tunda lokacin tashina yayi yanxu saiki taho mutafi gidan mu bakinki alekum inya tashi sa san yadda xasuyi dashi" kai AMINA ta jinjina tace "amma wan-nan shawarra tayi nagode sosai Allah ya k'ara xumunci" "amin ya Allah" khadija ta fad'a tana ficewa d'aga room d'in AMINA nabiye da ita












Nasir sai k'arfe 9:22am ya farka koda yatashi dasunan AMINA abakinsa yanike
kowa yayo kanshi suna tayi masa sannu da kalo yake binsu one by one har yaxu kan baba malam (mahaifin AMINA) shima yaxo dubasa tareda su dady suka xo harda ummi ma taxo










yana ganinshi ya duro daga kan gadon yaje gabanshi ya ruk'u hannunshi yafara kuka wiwi yana cewa "baba wasu sunsace min AMINA akan idona baba wallahi mutuwa xanyi in narasata wallahi ina sonta baba inason AMINA tun tana cikin tsuman goyunta koma harta gima ina dakwan sonta baba kana ganin xan iya rayuwa batare da itaba amma yau rana tsaka wasu sunxo sun d'auke min ita har gida kuma agabana ina kalo bayadda na iya wallahi wallah wallahi suka sake mukai 4 eyes dasu saina raba kahunansu da gangar jikinsu" haka yaringa yi musu sanbatu wani su gane wanikuma kasa gane wa kuma yanayi yana kuka amma ba wanda ya dakatar dashi har ya gama amayar da xancen dake ransa tass san-nan baba malam ya dafashi yace "haba Nasiru karkaxama ragumana kamar kai kake kuka agan mu kana irinwannan sumbatu wani abunma ba musan meka ke cewaba kaxama jarimi mana" nasiha baba malam yaringa yi masa haryasamu tonanisa ya daidaita
granny da ta kame akan kujera tana kalon sutunda xu sai yanxu tace "kai Nasiru mufa kasamu aduhu babu gane ida maganganunka suka dusaba ka fahimtar damu yadda xamu fahimta kuma ina jikale suwa ka ke ikirari suntafi da ita kuma ina suka tafi da ida itan?" duk ta jero mai tanbayoyin ajere










nisawa Nasir yayi san-nan ya kwashe komai ya sanar da su










salati sukasa wasu kuma harda kuka cikin su harda granny da harda su majina afuskarta
su dady ne kade basayi kuka aciki hartada ummi da bata nuna kulawarta ga AMINA kuka ta ke wiwi












gani kukan yak'i k'arewa yasa baba malam yayi gyaran murya yace "to kukan ya isa haka koku ba abinkunya bane wani yaxo yatadda ku ahaka kuna wannan kukan kamar ba musulmaiba ko kunmanta fad'ar uban giji aciki alkur'ani asuratul bak'ara ayata 155 ida yake cewa allaxina ixa ahsa batu hum musibatun, k'alu innalilahi wa'ina ilehi raju'un
nasa duk kunsan me nake nufi tunda ku ba jayile bane amma kunyi buruss da fad'ar uban giji kuxo kuna tawa mutane ihun banxa da na hofi" fad'a sosai baba malam ya yi musu san-nan ya ce Abdul ya ebesu ya maidasu gida shikuma da su dady xasutafi sukai k'ara guri yan sanda












khadija da AMINA suna shiga wani madedecin gida da salama sukayi karo da wata mata da baxata huce 37 year ba tana xaune a tsakar gida akan kujera ta dura kafa da ya kan daya fuskar nan ba annuri tana taimusu kalon hulak'anci gaida ita AMINA tayi amma tai mata banxa saima harara da ta bisu da ita jiki asan yaye suka k'arasa wani madedecin d'aki sunke kufa kenan suka ji matar tana cewa "mtsss akin banxa mutun baxai yi xaman aureba saide yawon bariki ya kwaso wan-nan ya kwaso wan-nan amma ank'i afida

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads