Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 26542 words

Chapter 8 - DR AMINA Book Complete by Fatima Suleiman Umar .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

maganin ya ratsashi san-nan xaiyi aiki kinajina ko" wani irin murmushi AMINA tasaki na farinciki tarungume granny tace "dama nasan duk gidan nan bawanda yake k'aunata samada ke grannyta Allah ya barminke ta wan" itama granny dariyar takeyi tace "to kinsan da xafi-xafi akan daki k'arfe yanxu dagani intashi in d'aukomiki maganin" dakata AMINA tayi tanata murmushi ita kad'e tasan irin dad'in da takeji axuciyarta itade tasan yanxu bata kin Naseer tunda yatab'a sadaukar da rayuwarsa dan ita amma ita sex take tsoro tunda Nasiba ta bata labarin irin wuyar da tasha taji duk yafitar mata arai amma yanxu tasan granny ta kawo mata mafita












wani jug granny ta miko mata da wata roba fara tace "dukan su tun yanxu xaki fara anfani dasu sabuda maganin yafi ra tsashi da kyau tunda kinsan mutum inyana da taurin kai to ko anbashi magani shima taurin aiki xaiyi ajikinsa bakigaba lokacin da yayi ciwon nan ai ana bashi magani amma ciwon gaba yake yi dan haka saikin dage kema akansa












AMINA tanata murmushi ta amsa san-nan granny tace na jug d'in akar ruwan shanki xaki maidashi shikuma na rubar kisamu nono ko madara kina damawa kinasha "to" kawai AMINA tace ta tashi ta fito daga room d'in tanayawa granny godiya duk da maganin yayi mata kama da na mata amma tashare dan tasan granny baxata bata abinda xai cutar da itaba












da kalo granny tabi AMINA ranta tanacewa lalai kuruci dangin hauka dama duk wandda yariga ka bacci xai riga ka tashi amma ahaka ake cewa yaran xamani sunada wayo hhmm saide in basu hadu da iyaye masu wayonba












da dare guraren karfe 7:00 dr hamxa ya shigo gidan kai tsaye part d'in Naseer yanufa yaxu daidai kufar shiga saiga Khadija ta fito daga part d'in su AMINA da gudu itama AMINA tana biye da ita sunata yar guje-guje sai kace yara ita Khadija dariya take itakuma AMINA duk ta had'e rai kamar xatai kuka kuma abinda ya had'asu shine AMINA tana cikin shan maganin da granny ta bata Khadija tashigo tana ganinta ta kwashe da dari yata nuna AMINA tace "a lalai ashe yau ya Naseer xau huta ke nan dan naji ummi tace acan xan ki kwana shine harda su yan tsume-tsume kodayake andade ba a had'uba yau sai Allah"










had'e rai AMINA tayi san-nan tace "Allah ya kiyaye akan xan kwana ad'akin miji sainasha maganin mata to wan-nan ma dakika gani ba magani mata bane kuma baxan fad'a miki ko na mene ba" dariya Khadija ta kara kwashewa da ita tanace wa "dama ina xaki fad'amin na mene ai sirrin kine dakake sai ya Naseer ko" iya kulowa AMINA takolo sabuda irin dariyar da Khadija take mata sabuda ita ara yuwarta ta tsani dariya ganin dariyar ta k'i k'arewa yasa AMINA ta mike ta yu kan Khadija aikuwa ita ma tamike tayi hanyar fita da gudu itama AMINA tabita sukaringa gudu shine suka fita har waje












dr hamxa kasa d'auke ida nuwansa yayi akan Khadija shide yasan tunda ya ganta a hosbital yaje gun Naseer ya kasa sakuni tunda yake arayi warsa bai tab'a ganin yarin yarda ta kwanta mishi irin Khadija ba












AMINA ce ta kula dashi agurin kuma tana jin matuk'ar kunyarsa dan haka takuma part d'insu da gudu
Khadija ce ta kali inda ta kala tabar gun ita ta d'aukama ya Naseer ne amma saitaga wani daban dan haka itama saita kama hanya xatabar guri KHADIJA taji ya anbaci sunanta wata iriyar murya itama sanyaye ta amsa ta k'arasa gushi ta gaida ya amsa cike da fara'a yace "amma dama number ki nake so kibani dan inaso muyi magana me mahim manci dake dafatan kingane niko" da guwa tayi suka yi 4 eyes taji wani irin yarrrr tai saurin d'auke idonta daga kanshi ta fad'o mai number yasa a phone d'inshi yayi mata godiya ya k'arasa part d'in Naseer ransa fes












k'arfe 10 ummi taxo tasa AMINA agaba saida ta shirya ta tafi part d'in Naseer












shima Naseer tunda sukai salama da dr hamxa bayan ya bashi labari yadda sukayi da Khadija shima Naseer d'in bak'aramin dad'i yajiba dan ba k'arami jiyake da Khadija ba dan tasanadiyarta AMINA shi ta kubuta daga hannun Alhaji Sabo












yana fita yashe k'awanka yasa jallabi ya xauna a parlour yana jiran AMINA har karfe 10:23pm shiru dan haka ya yanke shawarar xuwa yaga ko lafiya yana mikewa yaji knoking dan haka ciki farinciki yaje ya fud'e mata kofa ta shigo parlour yamaida kofar yarufe yasa key san-nan ya nufi bed room itama AMINA bishi tayi suka xauna abakin bed gaidashi ta ya amsa bayabo ba fallasa da bayaso taga lagonshi tonyanxu amma acan k'asan ransa ba k'aramin dad'i yajiba dan ya fahimci yanxu AMINA ta damu dashi














sund'anyi shiru na d'an lokaci san-nan Naseer yace "xaki iya kwanciya ko dare ya farayi" "to" tace tasamu ta kwanta can karshen bed d'in shima tashi yayi ya kashe musu kwan d'akin ya samu can gafe ya kwanta












sundad'e da kwanciya san-nan AMINA ta tunuda ka idar magani da granny ta bata da tace saita kwana ajikinshi dan haka tafara matsawa ahankali hartaxo sautar k'ijinshi tana kalon face nashi wadda kamar yayi bacci dan haka ta k'arasa ta rungumesa












abida bata saniba du abinda yakeyi Naseer yana kalonta amma ya basar kamar me bacci yanaji ta rungumeshi kuma dama shima ne hanyar da xaije gareta yakeyi saiga shi dawa yai nama danhaka ya k'ara rungumeta ya fara..........!














sanaga comment d'inku masoya














by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩‍⚕👩‍⚕ DR AMEENAH 👩‍⚕👩‍⚕


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 33-34












Ko kadan bata nunfashi gashi gaba d'aya gurin ya baci da jini sai yanxu ya dawo hayyacinsa sosai dan da yamanta awace duniya yake bare yasan akan wa yake












"innalillahi wa inna ilaihir raji'un" ya ringa jerowa to in AMINA mutuwa tayi ya xayi mexace da iyayensu da basu san sunbaro gidaba wani irin gumi yarin ga shafewa sabuda tsoro












tashi yayi ya nufi kitcing ya dauko gurar ruwa yaxo yafara yatsa mata ajikinta da tak'i mutsi saida gabaya tayi duguwar ajiyar xuciya












shima ajiyar xuciyar ya sauke ya xauna abakin bed d'in yana gudiya da Allah da yasa AMINA ba mutuwa tayiba dan yadda ya ganta ya dauka ta mutu












bata bude ido ba dan ba wai da wowa daidai tayiba saide kukan da bataiba yanxu ta farashi ba kakkauci sabuda yadda take jin jikinta ba lalai ta k'ara muruwaba












shima baiyi gigin hanata kukanba kuma yarasa ta inda xai fara rarrashinta
shi yarasama me ya kamata yayi mata yanxu
kiraye-kirayen sallar asuba












phone d'inshi ya xaro yafara kiran number dr hamxa
bugu 3 ya dauka da salama abakinshi shima amsawa yayi kasa-kasa san-nan suka gaisa kamar bayaso yace "ba nason wani dogon xance ko wani iya shege kawai ka fadamin wane temako ya kamata abawa mace a first night d'in" dariya dr hamxa yayi san-nan yace "hhmm mutumina ke nan yau kasauke girman kan ke nan to yanxu ina girman naka yake ne to waikai wayace maka barno gabas take aida sai kabarta abanxa wasu a waje suci gajiyar ba kaiba todda...." "dalla malam ya ishe ka haka" Naseer ya katse shi a tsawace san-nan yace "in baxaka ba d'aminba to na kashe wayata ba nason ranin wayo da iskanci wallahi" dariya dr hamxa yayi san-nan yace "hhmm kaji dashi dafatan dai bakayiwa yar mutane lahaniba dan nasan halinka ba laila kasamu mace ayanxu kuma buddurwa baka mata lahaniba dan yadda ka dade da jarabar nan kuma wan-nan ne karo na farko daxaka san mace shiyasa kulom in nakali AMINA sai naji kamar in mata kuka sabuda tausayi amma dai ba abinda yasameta ko" mtsss Naseer ya ja tsaki tare da kashe wayar
ya kali AMINA da har yanxu kuka takeyi amma na xuci dan nasa rari sai wandda kukan kewa dad'i ko yatsa ta kasa dagawa ajikinta sabuda ciwo uwa uba kasanta da takejin kamar xai fita daga jikinta sabuda axaba ko idoh ta kasa budewa












kiran dr hamxa ne yashigo wayarsa amma yaki dauka harta katse
saida ya kira kusan sau 4 ana biyar d'inne ya dauka sabuda yasan bashida mafita sai shawarar dr hamxa












"kasan Allah da dan kane kula iskarka baxan karayiba amna sabuda baiwar Allah AMINA xantai maka maka yanxu abinda xa ai xanturo maka wata doctor Suwaiba ta bata dukan tai ma kwan daya kamata amma kafin nan ka gasata da ruwan xafi sosai" yana gama fad'in haka ya kashe wayar












mikewa Naseer yayi yashiga toilet ya da mata ruwa me xafi
ya fito ya daukota ya sakata acikin ruwan
wani irin marayan kuka ta k'ara saki ga ba dama ta kwace kanta dan bata da wani kwari ajikinta














saida ya gasta tas amma abangaren AMINA ciwo ya k'ara mata dan jikin tane kawai yayi dama-dama ka k'asantaba










alwala yayi yayi salar asuba san-nan ha taimaka wa AMINA tayi
sala axaune amma fa takai da kyar dan intaxo yin sujjada jitake kamar xata suma sabuda axaba












8:03am doctor Suwaiba ta xo gidan
ta duba AMINA tai mata d'inki ta bata magani san-nan ta lallab'ata tayi bacci kan injection d'in kashe ciwon ta saketa












ba k'aramin fad'a tayiwa Naseer ba duk da bawani girmansa tayiba amma taimai fad'a har tace karya sake ya k'ara kusan tar AMINA sai nan da sati 3 tawarke ancire d'inkin yace insha Allah hakan baxa ta k'ara faruwaba












su ummi basu san AMINA ba tanan ba sun d'auka ko tana part d'in Naseer ne
amma har 2:00pm shiro ita ummi ba tai maganaba amma ita granny tasan kwa nan xancen dan tariga tasan AMINA ta xama mallakin Naseer dan tasan duk ha linda suke ciki dan ita ba yarinya bace












hanka lintane ya tashi ga nin har wan-nan lokacin basu dawoba kar wani abune ya samu AMINA


dan haka tasa Jamilu ya kira mata Naseer a waya yaji ko lafiya




Naseer yana xaune a gefan bed yagama rarrashin AMINA da kgar ya kuma bacci sabuda injection d'in tana sakinta ciwo ya dawo sabu shima Naseer d'in saida yayi kwala












yanajin wayarsa tana ruri gabansa ya fad'i tonuwa da yayi da agidafa ba asan ida sukeba
dagawa yayi suka gaisa da granny ta tanbaye shi lafiya yayi mata bayani cike da kunya tace ba matsala ga tannan












ba'a jima ba taxo ta tadda har lokacin AMINA bacci ta keyi
bayan tatashi ta k'ara bata magunguna ta sha tana kuka










sai 8:00 granny ta koma gida tace suyi xamansu anan Naseer yayi jinyar matarshi xataiwa yunusa bayani


Naseer yatai mata godiya dan shi baita b'a sanin haka granny take sonshiba sai yau (danma bakasa itace sanadin ankwance warkaba ma)










granny yayiwa su dady magana akan komawar su AMINA gidan su kuma ba wadda yace uffan dan sunayiwa granny biyayya dan bata tab'a sasu abu sunk'iyiba










aranar su AMINA basuyi bacciba sabuda irin xaxxabin daya rufeta ga ko k'afarta bata takuwa ko mikewa batayi sosai




saida Naseer yayi da gaske san-nan xaxxabin ya sauka








koda asuba shine yayiwa AMINA komai kuma
kuma bayan sun karya yak'amata ya sata taringa takawa ahankali harta harta kuma bed room da k'afarta amma da taima kwanshi
kuma tana kwanciya bata dad'eba bacci yayi awon gaba da ita









*AFTER* *7* *DAYS*












AMINA ta samu sauki ba laifi amma har yanxu bata gama warwarewaba






kuma yanxu duk wani giman kaida san girma Naseer ya ajiyeshi gefa ya dage gurin kula da matarsa itama yanxu ta fara sakewa dashi amma duk time d'in dayace xai ta b'ata ko yayi romacing d'inta ko xai rage xafi dan gani yake da aikin banxa yakeyi saiyanxu dayaji ya AMINA take yake takaicin barin kusa 1year abanxa
to fasaita ringa yi mishi kuka wai ita karya sake yimata wan-nan abunda ya kusa kasheta (su AMINA ba asan dad'inshiba sai nan gaba in ansaba)
















anyi sunan d'an Naseeba yaci sunan NASEER sabuda irin kamar da suke amma sunfi kiransa *NASS*












shikuma Alhaji Sabo tun lokacin da ya hana su asid kud'insu suke faman kiranshi amma yak'i dauka danhaka yau suka yanke shawarar.........!


















sainaga comment


















by
XAHRA
[4/10, 11:58] Anty Baby: 👩‍⚕👩‍⚕ DR AMEENAH 👩‍⚕👩‍⚕


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/




story and writing
by


FATEEMA S OMAR










PAGE 31-32












Safa duk wani sassa najikinta tundaga kanta har kasanta
hannunshi yaka yafara kokarin cire rigar bacin dake jikinta
dasauri tarike hannunshi taringa juya mai kai alamun yabari ko kulata beba yafisge hannunshi ya yakarasa cire rigar












kuka sosai AMINA tasa mishi amma ko ta kanta baibiba yara shafa kan nonota abu kamar wasa taga yana neman xautar da ita kamar yadda ya haukace lokaci guda ya birkice mata












tureshi ta farayi iya k'arfinta amma kamar k'ara rukushi take kara sautin kuka tayi harda ihunta tana dad'a tureshi daga jikinta












dayaga ihunta yafara damunshi kawaye sai ya had'e bakinsu guri daya yana tsotsa
duk yadda AMINA taso ta kubuta kasawa tayi damin ta ko ina Naseer ya hana ta kwaci kanta












shed'e wa tafarayi sabuda masifa Naseer tafara yi mata yawa ga tsoro










sabuda yadda yake romacing d'inta tasan ba lalai tashaba yau ahannusa











runfa yayi mata da faffad'an k'irjinsa yafara karanto addu'ar saduwa da iyali amma me yana kalon AMINA yaga ba alamun nunfashi attare da ita saurin daga ta yayi yafita parlour ya d'auko gorar rowa yafara xuba mata a fuska dama yuyanta












ajiyar xuciya tasauke ta bud'e ido a hankali tana ganinshi akanta tai saurin mik'ewa xaune tana cewa "haba ya Naseer nifa k'anwarkace yanxu kowani kaga yanna neman ketamin hadi axaka hanashi amma kaida kanka kake neman ka farmin ai wan-nan cin amanane sabuda iyayena sunyarda dakai sukace inxo inkwana agurinka amma shine ka ke neman lalatani" kalon mamaki Naseer yake binta dashi daga bisani yace "nifa mijinkine kome nayi miki halak na aikata saima lada daxa aban kuma nasan keba jayila bace kinsan haki miji akan matarsa" "eh nasani amma ai Allah bece nasama ya xalinci na k'asa dashiba kuma ga hanyoyin sabun lada nan da yawa baxakaiba saika xalinceni xaka samu" "au abinda nakeyine xalinci ko to bakiga xalinciba yanxu xan kgadamiki yadda ake xalinci"












gadan-gadan yayi kanta hakan yasa tai sarin mikewa tana mishi kalon baka isaba yak'ara nufuta daniyar rik'ota ke nan phone d'inta tafara ruri xaro ido tayi ta kali agogo taga k'arfe 3:35am kasa bab'a wayar tayi sabuda tsoro












Naseer ne ya d'aki wayar yaduba me kiran yaga Naseeba ce tsaki yaja yamika mata wayar ya fice daga room d'in ranshi a dagole












saida taga sunan me kiran san-nan ta kara akune tareda salama ko amsawa Naseeba bataiba tace albishi rinki kinxama momy dama nace ina haihu ke xaki fara sani












wani irin uban ihu AMINA tayi tan tsale tace "dagaske sister mu girma muma me kika samu" "kaidai bari baby boy nasamu mekama da mijinki












"kai amma naji d'adi insha Allah gari yana wayewa xanxo inga d'anmu" "to sister saikin xo" daga haka sukai salama












duk ihun da maganar da takeyi Naseer yana parlour yana jinta amma ko mutsi beyiba danshi ayanxu Allah ne yasan halin da yake ciki












da gudu da fito daga room d'in ta tadda Naseer a parlour ko kalonshi bataiba bakuce tafa kokarin fita amma taji k'ofar a kulle












juyuwa tayi ta kaleshi tace "xanfita kabi key inbud'e k'ofa malam" batare da ya kalletaba yace "duk d'okinki saide kibari gari ya waye san-nan kifita koke kika haihu ai kya jira gari ya wai tukuna" yana ga fad'ar haka hatashi yashige bed room abinshi














badan ranta yasoba ta xauna parlour tana jiran wayewar gari
sai 9:45am san-nan Naseer ya fito daga bed room d'inshi lokacin har AMINA tafara gyan gyad'i a xaune fitowarsace ta ta sheta












duk tawani had'e rai tacika tai fumm amma shi ko jikinsa saida ya bud'e kofar yace "bakina d'oki anyi muku haihuwaba to karki sake inga k'afarki a waje wai kintafi ganin d'a rakine xai b'aci inkuma xaki gwada bisimila"












yana gama fad'ar haka yabata hanya ta huce ya meda kofar ya rufe












rata adagule ta k'arasa part d'insu
bawanda takula ko taiwa magana tai shige warta room d'inta tasa key ta fad'a kan bed tasaki wani irin kuka me cinrai
saida tayi mai isar ta tashare hawaye san-nan bacci mai nauyi yayi awan gaba da ita














ab'an garan Khadija kuwa tun aji da dare dr hamxa ya kirata yasanar da ita aurenta yake sanyi kuma cikin k'ank'ani lokaci ya keso ayi bikin kuma ya tab'a aure amma sunrabu da matarshi wata 9 da suka huce amma basu tab'a haihuwa ba
batare da wani jan dugon xanceba Khadija ta amince da tayin dr hamxa dan ya kwanta mata arai 100%
adaran saida sukasha love san-nan sukai salama ransu fesss












sai k'afe 12:54pm AMINA ta tashi tayi wanka tasa kaya tayi alwala tayi sallah san-nan ta xauna abakin bed ta na share hawaye aka-aka












knocking akarigayi amma tanaji tayi banxa maganar granny da tajine yasa tamike taje ta bud'e door d'in
takoma ta xauna
granny ta shigo da food flask da plat harda spoon
fud'e food flask d'in tayi ta taxuba mata mash(towo) da miyar kub'ewa a plat ta haura kan bed d'in tafara magsna "nasan magani dana bakine baciba amma inyasan wata besan wataba anshi kici abincinnan kiji yadda xamuyi dashi














ba musu ta karb'i plat d'in tafara cin abincin
saida ta cinye tas san-nan ta mik'awa granny plat d'in murmushi granny tayi tace "nasan kece kikayi kuskure gurin yin anfani da maganin amma yanxu xan baki wandda ko k'anshin jikinki yaji to angama" k'ad'a kai AMINA tayi alamar gansuwa tan tasan tabbas ita ta karya k'a ida dan tace ta kwana ajikinshi kuma hakan bata samuba














wani abu

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads