Showing 42001 words to 45000 words out of 45461 words
Chapter 15 - NISFUL HAYAT Book Complete by Mimi queen.txt
er Nigeria bace, Inbakasaniba bazaka taba cewa sunyi aureba balle sun haihu, baki sake Aysher ta miqe. "Ya salaam First ladies ne yau a gidana..." Murmushi sukayi dukkansu suka kariso.
Rasa inda zatasa kanta tayi saboda murna nan tasa maid suka shiga jera musu abubuwan ci dana sha.
Murmushi Rumana tayi tana duban Abida. "Matar Commandos yarinyar ki kyakykywa amma bata kaiki keda sisterdinki ba... "
Murmushi Zarah tayi. "Gaskiya munji dadin ganinku dama inajin labarinku bakin Sister gaskiya munyi murna sosai da ganinku.."
Murmushi Jabeera tayi. "Tunda nake a rayuwa ban ta'ba jin labarin en uwa irinku ba dagaku har mazajen naku gaskiya rayuwarku abun sha'awace dama duk en uwa zasu koma kamanku da zaman lafiya ya wanzu a duniya..dafatan muma zamu zama en uwan juna kaman yanda mazajenmu suke..."
Da sauri Aysher tace. "We already be stripe clot..."
Murmushi sukayi nan suka zauna sukaci abinci bayan sun gama Barr. Shulaifat tace. "Dama zuwa mukayi muga Ansh da Yash da Abida..."
"Mungode sosai Ina mazajen naku..? "
Cewan Aysher. Rumana ne tace. "Suna tareda Commandos Aadil da Leutenant Aabid...a guest part. "
Sun jima suna fira daga baya sukayi wasu Zarah da Aysher sallama sun ji ba dadi domin sosai suka saba sunaji sun zama daya dukkansu nansu Zarah suka cikasu da sha tara na Arziqi nan suma su Rumana suka basu kyautuka da tsaraban da suka kawo wasu Ansh, Yash da Abida nan suka fito sukayi sallama suka qara rungume juna anama juna waving suka fito suka hadu da mazajensu, (Maheer Khan mijin Rumana) (Jabeer da Jabeera) se (Barrister Tajuddeen da barrister Shulaifat) nan suka wuce bayan sunyi sallama dasu Aabid
Nan suma abokan suka rabu cikin mararin juna dan an jima ba'a had'uba.
Mimi queen ✍️.
2022-07-07, 3:31 p.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*
*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._
Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*
47&48.
Dukkansu ba wanda ya kara wata a bauchi su Aysher suka koma US su kuma su Zarah suka koma Minna.
Sun koma ba jimawa Zarah ta yaye Ansh da Yash dan sunyi wayau da girma.
Bangaren su Aysher kam tana ba mijinta kulawa yanda ya kamata sannan suna matuqar san Abida sosai kuma suna zuwa visiting din Amira duk weekend.
Abida nada 5month Aysher tafara zazza'bi hanakilinta yayi mugun tashi da likita ya tabbatar musu tana dauke da ciki harna tsawon wata d'aya, murna Aadil ya dingiyi itako sosai ta dingi kuka dan gani take yayi wuri kwata kwata yaushe ta haihu haka Aadil ya dingi lallashinta da cewa rabone haka Zarah taita bata baki dacewa qila Ummi ta biyo dan itama haka ta haifesu kai daya.
Duk da ciki hakan be hana Aysher ba Abida nonoba domin Mami tace a bari takai wata tara se a yayeta, ganin yanda takeshan wahala sosai ga yanda nata cikin yake zuwa yana bata wahala yasa ya dauko me rainon Abida dan sosai yake tausayin matarshi, uni yake kan Aysher yana biya mata buqata dan haka Abida na gun Nanny se zatasha nonone se taje ta musu knocking dan Abida da rigima bata shan madara bata shan komai se Nono.
Mami taso a maida Aysher gunta amma sam Aadil ya nuna qin amincewa dan yasan yanda cikin ke sata sha'awa in suka koma can ba lallai bane kullum suna tare.
Abida na cika 9month suka yayeta a lokacin cikin Aysher nada watanni shida yayi girma,
Zarah kam sunacan anashan soyayya da Aabid dinta yaranta sunanan sunyi mugun girma ga wayau sosai dan harma sun fara zuwa makarantar play group
****
Tunda watan haihuwan Aysher ya shiga Aadil baya zuwa ko ina dan tausayi take bashi sosai haka Abida danma tafara tafiya kuma tana gwaranci.
Ranar wata Friday.
Aysher ta kwana tana naquda taci baqar wuya inda ta santalo 'yarta mace, murna gun Aadil ba'a magana a ranan Zarah sukaje US.
Abie ne yace sukoma Nigeria ai suna dan haka acan akayi suna inda yarinya taci sunan Mami wato Halima za'a dinga kiranta da Yumnah, basena fad'iba kunsan sunan (takwara 🤪) na dabanne ba'a barsu Jabeera a bayaba sun hallacci sunan dan sunata zumunci MK har waqa yayi mawa Halimatus sadiya, takwarana.
Seda tayi arba'in din Yumnah sannan suka koma US nan tabar Abida a gun Ummi wanda da kyar Aadil ya yarda dan san da yakeyiwa Abida na dabanne.
Seda sukasha daru da kyar Aysher ta yarda aka koma gado dan haushin Aadil takeji gani take duk laifin shine shike d'ura mata ita ya barta da wahala rainon ciki, haihuwa da shayarwa hakuri ya bata sosai.
Yunmah nada wata bakwai Aysher ta kara samun wani cikin wannan karan rigima sukayi da Aadil dan dole ya maidata Nigeria gaban su Mami yayinda suke ta kwantar mata da hankali Mami cewa tayi. "Kiyi hakuri nima haka nayi tsakaninshi da brother dinshi ba nisa karda hakan ya dameki domin 'ya'ya kyautane daga ubangiji. "
Haka bangaren su Rumana da Zarah abinda sukace mata kenan,
Izuwa lokacin Abida ta fara karatu a US hakan yasa be koma Nigeria ba seya zauna yana kula da ita ita kuma Yumnah kuma Ummi ta amsheta dan sosai Aysher batada lafiya hakan yasa yarinyar itama tayi ciwo sosai dan bata isa yayeba.
Wannan cikinma yaba Ayshet wuya kaman bazata kaiba cikin ikon Allah ta haifo yaranta en biyu duka maza.
Ranan suna yara sukaci Simran da Sameer.
A daidai lokacin itama Zarah ta samu wani cikin.
Sameer da Simran nada watanni goma dan sun d'anyi wayau Ayshet ta kara samun wani cikin wannan karan seda Granny tayiwa Aadil magana da cewa kaman wani bunsuru beda aiki se d'irkawa yar mutane ciki..
In taqaice muku a cikin shekaru hudu Aysher ta haifu yara kusan guda biyar.
Abida, Yumnah, Sameer da Simran se wannan kuma Muslimah.
Yayinda Zarah ta sake haihuwa ta haifi 'yarta mace wacce taci sunan Ummi wato Rabi'atu za'a dinga kiranta da Yesmine.
Mimi ✍️.
2022-07-07, 11:59 p.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*
*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._
Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*
49&50.
******
BAYAN WASU SHEKARU.
'Bitttttttttttt
Horn take dannawa sakamakon wata mota data tare mata gaba.
Muslimah dake gefenta cikin shigen half gown kanta yasha kitson kalba an zuba mata duwatsu na alfarma kana ganinta zaka gane mahaifiyarta cikakkiyar bararojice na usul duba da uban suman dake kan yarinyar dukda qanqantar shekaru irin nata chocolatene a hannunta take sha tace. "Mommy what going on...? "
Tsaki Aysher taja, batareda da ta bata amsaba Ansh dake baya shida Yumnah cikin shagwaba yace..."Mommy mun dad'e a nan....."
Bude motan tayi cikin tsiwa ta fita,
Hadaddiyar motace kuma tsadadda wacce da alama sabuwar shigowace ba tantama glass din motan ta buga, kasa yayi da glass din tareda zuba mata ido yana kallonta ta kara zama cikakkiyar mace wacce ta amsa sunanta tana sanye da lifaya pink me touch na milk ta yafashi daga gani ta kware danba abinda kake iya gani a jikinta ya amsheta sosai.
Cikin tsiwa tace. "Na dad'e se horn nake maka malam amma kaqi matsawa idan motan kane ya lallace ka fito ka tura gefe mana kaba mutane hanya..."
Cikin tsiwa ya fito yana fadin. "Are u going to clud with me do yhu know who am I...? "
Wani kallo ta mishi sama da qasa tareda sakin murmushin izgilanci. "I don't know kuma banaso na sani dan be dameniba....abinda na sani kawai ka matsa ka bani hanya na wuce mijina na jirana...."
Wani mutum ne ya fito a motanshi yana magiyan ya kauda motan amma yaqi mutane duk sun taru itako aysher ranta yayi qololuwa gurin 'baci.
Muslimah ce ta bude motan ta fito. "Laaaa Daddy...." tafada tareda rugawa ta fad'a jikin Aadil, cha'be yarinyar yayi qara murtuke fuskah Aysher tayi. "Malam ni please clamp from Alley...."
Muslima ne tace. "Daddy mu matsa mata."
Shiga motan yayi da Muslima nan yaja yai gaba tsaki Ayshet tayi ta koma motanta nan suka bar mutane baki sake ganin yarinya ta fito daga motanta ta fad'a jikinshi tace daddy kuma ya sakata a motanshi sun tafi.
Ansh ne yace. "Mommy gaskiya kuna drama keda daddy..."
Murmushi kawai Aysher tafara driving suka nufi gida dan tasan Aadil ne dama tunfarko.
Motan Aadil na shiga itama nata motan ya shiga, kusan tare suka fito, dubanta yayi cikin kulawa. "Se yanzu zaki dawo Cutie...? "
Murmushi tayi. "Am sorry Nisful hayatee wallahi wani mutum ne ya taremun hanya har yaja na fito na mishi masifa..."
Da sauri yace. "Kai kaakai Cutie masifa fa....? "
Cikin shagwaba tace. "Ai shiya ja.."
Hannu yasa ya rungumota jikinshi. "To karki kuma dan nasan Cutie na bata masifa..."
Murmushi tayi. "Ta yuwu beda matane no sim ne shiyasa ya tarema masu mazane hanya. "
Hancinya ya kamo cikin wasa yace. "Shiko keda zankad'ed'iyar mace san kowa qin wanda ya rasa dan he is lucky man on the hole earth...."
Janta yayi sukai cikin flat din, yayinda Ansh da Yumnah suka bude boot dan kwaso siyayyan da sukayi dan daga shopping suke,
A compound din gidan sukaci karo da Yash da Abida suna ball dukkansu sukai kansu. "Barka da zuwa Mommy da Daddy...."
Amsawa sukayi Aysher ta kara da fadin. "Kuje ku tayasu Ansh kwaso kaya a boot..."
Nan sukayi cikin gidan manne da juna.
Zarah na zaune cinyan Aabid "Sister sannunku da zuwa.. " ta fadi
Karisowa sukayi suka zauna a manne.
Ansh ne ya shigo dauqe da ledoji yana fadin. "Mommy nidai kaya iri daya nakeso da Yumnah shi Yash shida Abida."
Yash ne suka shigo tareda da Abida, yana fadin. "Eh mommy nida Abida nakeso nima."
Duban Zarah Ayshet tayi. "Maman yara duk ga siyayyan nan nayi ki tashi ki gani gaskiya kayan Nigeria sunada kyau sosai..."
Tashi Zarah tayi ta karisa tafara duba kayan, tsalle tayi ganin irin siyayyan da Ayshet tayi, dan ta kashe kudi wane millions "Sis gaskiya sunyi kyau mungode sosai amma banga nasu Simran da Sameer ba..."
Aabid ne yace. "Anjima kayansu ze iso daga Italy dagacan na musu order.."
Yesmine ce ta fito cikin shagwaba. "Abun ni ina nawa....."
Zarah tace. "Zo er autana ga nakinan masu kyau. "
Hararanta Aabid yayi. "Preetyna yaushe kika maida yesmine autanki unborn baby dake cikin kifa.....? "
Aadil ne yayi saurin cewa. "Wai anata kowa ga nashi ni ina nawa nida Biddd ko mu an manta da mune....? "
Kwalo Aysher tamai. "Lol baddaku..."
Zarah ne tace. "kuci girma My Soul..."
Aabid ne yana nad'e hannun riga yace. "Dill don't worry namuma yafi nasu kyau mu daga dubai namu ze iso...."
Cikin rada Aysher tace. "Bloody karki damu DrRumana zata kawo mana babban tsaraba gobe....."
Kashe mawa Zarah ido tayi dariya sukayi tareda tafawa dan kayan gyaran jiki da turarurruka su Rumana zasu kawo musu dan wanda ta basu hadin maiduguri shekara daya kenan amma har yanzu kamshin na jikinsu.
Daure fuskah aabid yayi. "Preetyna fad'amin menene za'a kawo..."
jujjuya kai tafara tana dariya. "Uhummmm....uhmmm.."
Hararanta yayi. "Zaki sanine anjima da daddare..."
Amira ce ta shigo kaman an jefota dauke da katuwar trolley dan yanzu karatu take a University din Madina,
Da sauri Ayshet ta miqe. "Amira shine zaki dawo ba waya ba komai kunyi hutune....? "
Kaman zatai kuka tace. "Aunty gaskiya baku kyauta minba yanzu gobane za'ayi graduation din haddace al qur'ani me girma dinsu Sameer da Simran amma ba wanda ya fad'amin kun dawo Bauchi gaba dayanku nima a gidan TVn madina naga ana haskawa..."
Ta fad'a kaman zatai kuka.
Cikin lallashi Aysher tace. "haba Amirana ba haka bane gani nayi kun kusa fara exam kuma graduation din a Bila za'ayi a Nigeria dansu Simran ma sunacan shiyasa..... "
"Amma mun miki siyayya sosai dan naki kayanma daga Saudia muka siyo miki. " cewan Zarah danta kwantarwa da Amira da hankali.
Cikin ikon Allah daga kan Muslima Allah be karaba Aysher haihuwaba haka Yumnah da Abida suke kansu daya kaman wasu twins sedai Simran da Sameer sunfi Muslima girma sakamakon su mazane.
Itama Zarah daga kan yesmine bata sake haihuwaba sema yanzune da take d'auke da wani cikin.
Ansh, Yash, Abida da Yumnah sun riga dasun haddace al qur'ani tuntuni se yanzu Allah yabawa Sameer da Simran ikon haddacewa wanda suke zaune hannun Mami a Bila acan suke karatu.
Izuwa lokacin an qara mawa Aabid miqami yazama shine babba gaba daya dagashi ba wani Leutenant colonel Aabid wanda bangaren Aadil haka dukiya da hutu yaci uwar nada.
Aadil ne yace. "Amira Dr sadeeq babban likitan Saudiya ya sameni akan batun aurenku yakike gani....? "
Sadda kanta tayi qasa cikin kunya. "Duk abinda kace uncle.."
Duban aabid yayi cikin murmushi yace. "Bidd gobe bayan an gama walima za'asa rana mun riga munyi magana da Baffa tuntuni yace ai komai na hannunmu tunda Amira er muce...."
Ansh ne yace. "Abun zanbi Daddy US banaso na rabu da Yumnah...."
Da sauri Yash yace. "Me too Abun banaso na rabu da Abida na..."
Muslimah ne tace. "Mommy nima zan zauna gun Mama tareda Yesmine..."
Murmushi Aabid da Aadil sukayi qasa qasa Aabid yace. "Preetyna mun riga mun yanke shawara tuntuni zamu had'a yaranmu aure Ansh da Yumnah Yash kuma da Abida dan mun lura shaquwansu ya wuce misali...."
Da sauri Zarah tace. "Muma ai mun riga mun yanke wannan shawaran tun tuni.."
Cikin wata iriyar murya Aadil yace. "Hellllooooooo........."
Juyawa dukkansu kowa yayi yana kallon su kara janyo Aysha yayi ya rungume,
Dama Xarah na rungume kirjin Aabid.
Yace. "Love yhu oll My family......."
Dukkansu dariya sukayi.
ALHAMDULILLAH.
Tammat bissalam.
SUBHANAKALLAHUMMA, WABIHAMDIK,NASHADU ANLAILAHA ILLA ANT,NASTAGFIRUK,WANATUBU ILAK.
Naso ace littafin NISFUL HAYAT yafi haka yawa,amma narageshi ne saboda wasu dalilai nawa wanda some of u sunsan hakan.
Akwai fadakarwa da yawa a cikin wannan littafin da yanda yanuna mana soyayyan en uwa da riban hakuri wanda semun natsu zamu gane.
Allah kabamu ikon amfani da alkhairyn dake cikin book dinnan sharrin dake ciki kuma ya bamu ikon watsi dasu.
Amin ya Allah.
Gaisuwa ta musamman gareku;
Hafsah jeah Allah kawo miji n kwarai..
Rahma Koise my sweety potatoe, u belong to me, and I belong to u ooo.
Highly respected,honourable, sweety Jasmine sweetest masoyiya ever.
Ina gaidaku.
Ummin yahzeed.
Mrs doctor.
Nana Ruqayyah,
It'x Ammein halemathou,
Mrs jarma,
Ummusalmah.
Hafsyy banki.
Mrs 🥰
Maman Afnan.
Haleema kaseem.
Rayyanah (other half)
Zee (Maman Iman)
Mhizz jidderh.
Mmn shureim.
Oum inteesar.
Oum yusrah.
Zara baby.
Khadija manager.
My namesake (Halima Isah).
Da sauran group members Dina.
EPILOGUE
Turns to ALLAH,He never far away,put ur trust in him,raise ur hands and pray, Oh ya ALLAH, guide my steps don’t let me go astray, u are d only ONE,who show me d way nd guide me to d right path.
Allah hadamu a sabon book dina me suna.
_MANSURAT_
Haleema Isah Idris bakori.😘
Luv u my fans.
*MANSURAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
Haleema Isah (Mimi Queen)
Marubuciyar:
Rayuwa Sai dakee.
Labarina.
Barrister Shulaifat.
Son Zuciya.
Nisful hayat.
And now on _MANSURAT_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
Wannan book din Sadaukar wane gareki My real Fans Ummin Yahzeed (Mansurat), wanda sanadinki aka samo sunan wannan book din wato.. _MANSURAT_
Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance.
Book din MANSURAT gaba d'ayanshi nakine se wanda kikaga dama ze karanta 😁.
Bismillahir rahmanir raheem.
Allah bani ikon fad'an daidai, yanda na fara lafiya Allah sa na qare haka.
Wannan book din ba qirqirarran labari bane abune daya faru da gaske da kuma qawata na jikina dan haka wannan littafin true life ne dan Allah a guje zargi ya yad'a labaran qarya, duk wacce ta zageni ni na yafemata duniya da lahira ina rokon nima duk wacce nayima ba daidaiba cikin sani ko akasin haka data yafemin dan ubangijinmu me yafiyane kuma yanasan me yafiya.
Ina tayamu murnan zagayowan Babban Sallah wato (Eid Kabeer) Allah ubangiji yasa mu lazimci watan lafiya ya kumasa ayi shagulgulan sallah lafiya.
Ina nan ina jiran masoya dake kusa dan zuwa cin naman layya dan insha Allah wannan karanma Allah ya bada iko zanyi.
Masu cemin zasuzo ina jirankufa duka
Sekunzo.
1&2.
....."Wawuya jaka mara hankali....."
Yafad'i sakamakon drinks din da yarinyar dake tsaye ta watsa mishi suna tsaka da party shida abokanshi, tana sanye da bakin hijabi har kasa daya rufe har takalmin kafanta, gefen fuskarta nake hangowa, farace sosai tana sanye da farin eye glasses, gashin idanunta bakin kirin dogaye, lips dinta kananu sunyi pink sosai sun bushe
Qaton Cake din dake gabanshi da alama birthday dinshi akeyi duba da irin kyau da shigan da yayi duk dashi ma'aboin adone ako da yaushe daga gani gayen yayi bala'in waye wa kuma ya had'u ta ko ina baya da makusa domin da waye wa da kyau kesa a shiga Aljannah sae dae nace yayi sa'a.
Gaba daya ta dauka cake din ta watsa mishi a fuska gaba d'aya mutanen dake gurin suka miqe cikin mamaki, hannu yasa ya fizgota se lokacin nasamu daman ganinta sosai doguwar mace ce kyaykyawan gaske, fara ce fat kana ganinta kaga fulanin usul, tana sanye da fararen eyeglass idanunta ba kawalli saidai eyeliner dataja a saman ido dayama idanun wani irin cool kyau, giranta acike da gashi, gashin bakin kirin, sai dogon hancinta da dan karamin bakinta daya bushe, black hijabi ne jikinta wanda hulanshi ya rufe goshinta sosai dan saura kadan ma yarufe giranta amma dudda haka kana hango kwantaccen gashi a forehead dinta, dogon hijabi ne ajikinta dahar kafafunta ya rufe bama ka hango asalin kayan datasaka.
Tasss taji saukan Mari a kuncinta ya daga hannu da nufin kara marinta tayi saurin sa hannu ta tare cikeda