Showing 18001 words to 21000 words out of 45461 words
Chapter 7 - NISFUL HAYAT Book Complete by Mimi queen.txt
cinyan nata yanajin dadi sosai,
Sosai take wani irin kuka ga jikinta daya dau rawa ko ina yanda yake matsa mata boobs namata zafi bana wasaba hakama yanda yake kissing dinta ,
Sakin bakinta yayi yai groaning boobs dinta yasa a bakinshi trying to have comfort a wajen saboda yanda jikinshi kemai wani irin rawa blood dinshi na pumping fast,
Fashewa tayi da kuka tasa hannunta akan kafadanshi tana tureshi nishi yayi yakama hannun yariqe gam yana nishi jin abu namai yawo a jikinshi da sauri yasake chafkan boobs din yai wani irin groaning da wani irin sharp kara yai wani irin uban releasing akan cinyanta da jikinta yana nishi da karfi,
Rumgumeta yayi gam yana wani kara shan nonon yana nishi hawaye kawai ke zuba ta gefen idonta bata ta'ba sanin haka aure yakeba sai yau, cizan labbanta takeyi saboda yanda yake zuqo mata nono kaman zai zu'ko ruwa yana wani irin matse dayan yana ijiyan zuciya sosai tun yanayi da sauri da sauri harya somayi kadan kadan saikuma can taji shiru,
Kanshi yai nauyi a kirjinta alamu kaman yai bacci gabaki dayanta jitayi kamshin mayen turarenshi take saboda yanda yabi ya turmusheta,
Sosai take kuka saboda yanda cikinta da cinyanta sukai paca paca gadama down here she is still dripping, a hankali cikeda dabara ta tureshi a hankali ta zare nononta daga bakinshi, kafin ta matsa gefe ahankali taga yayi motsi cikin bacci zai kara kamota yadanyi kara. "aam. "
Da sauri taja pillow ta ijiye adan space din tsakaninsu hannunshi ya saura akan filon hakan yasa ya sauke ijiyan zuciya yaci gaba da baccin, da sauri ta sauka daga kan gadon taja wandonta sama tasaka riganta tayi waje tana data sanin shiga part din kuka take sosai,
Amira data dade da dawowa tace. "Aunty Ina kika shiga tundazu nake nemanki. "
Hannun amira taja suka shige daki gadon ta fada ta saki kuka, ido Amira tabita dashi.
Can ta tashi tashiga bayi tanabin jikinta da kallo runtse idanunta tayi da sauri hawaye na zubo mata ko ina jitayi yana mata ciwo bana wasaba wanka tayi tsaf da ruwan zafi sosai ta tsane jikinta sannan ta dauko towel ta daura tayi waje.
Mimi queen ✍️.
2022-06-27, 7:53 p.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*
*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._
Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*
25&26.
Koda Asuba da Zarah ta tashi ta fito still Aabid nanan a inda ta barshi bata kawo komai a rantaba takoma ta kwanta dan bata sallah tana off,
Misalin 10 ta farka ta fito, yananan still kallo guda tamishi harta dauke kai zata wuce nan ta lura da rawan sanyin da yakeyi yana nishi sama sama, a hankali ta karisa tayi tsaye tana kallon shi.
Hannu tasa a hankali ta daga hannunshi idanshi na lumshe se rawan sanyi yake da alama sanyi yakeji kuma zazzabi yakamashi,
A rude ta dago kanshi tareda daurawa a cinyanta tana fadin. "Meke damunka....? "
A hankali ya bude kananun idanshi a sanyaye yafurta. "Phone.....phone"
A rude ta janyo wayanshi dake kan table ta bude, ba code hoton Aadil ne akan screen din, da sauri ta shiga contact tashiga jerin D,
Dr Merry tagani da sauri ta dauka. "Am please doctor me wayan beda lafiya kizo dan Allah yanzu. "
Dagacan bangarenta tace. "Am sorry bana 9ja am in Egypt but bari yanzu I will send Drmaryam for him..right now. "
Katse wayan zarah tayi, tareda ijiyewa ganin yanata kyarma yasata cire hijabin jikinta ta lullubeshi dashi takoma daki tasa wani hijabin bayi ta shiga, warm water ta tsano a towel ta fito ta daura kanshi a cinyanta ta yaye hijabin tasa hannu ta balle ma'ballin riganshi guda uku a hankali ta bude kirjinshi dayake cike da yalwan gashi daya kwanta lufluf, towel din ta dinga matsa mishi daga fuskanshi zuwa kirjinshi tana jera mishi sannu jin yanda jikinshi yayi zafi rau kaman wuta, ijiyar zuciya ya dinga saukewa,
Ba'a jimaba wani soja ya shigo tareda sarawa yake cewa "Madam Drmaryam ta iso" da sauri tace. "Ta shigo ciki"
Yana fita Dr ta shigo, da sauri Zarah ta sauke kanshi bisa filon kujeran tareda tashi. "Yawwa doctor gashinan. "
Kallonta Dr tayi sama da kasa. "Who are yhu a wajenshi.? "
Maida kallonta tayi kanshi ganin idanshi na rufe se jan hijabi yake yasa a hankali ta dawo dashi kan likita. "Matarshi ce. "
Doctor tace. "Okey to ki d'agashi mushiga ciki se in dubashi in mishi allura acan. "
da sauri zarah ta kalleshi tareda fadin. "Dr bazan iya dagashiba sedai na kira d'aya daga cikin sojojin gidan nan ya dagashi. "
Dr Maryam tace. "Haba harse kin kira wasu sojoji aiba daukanshi zakiyiba temaka mishi zakiyi ya tashi seki riqeshi zuwa ciki. "
Cikin sand'a ta karisa karfinta ta tattara tasa hannu ta dagoshi a hankali ta riqe mishi kafada da kyar ta iya miqar dashi tsaye kan kafadanta ya fado wani nauyi taji dan soja ba wasaba, a hankali riqoshi zuwa bedroom,
Dubashi Dr tafarayi tana tsaye tana kallon shi tana tausaya mishi,
Allura Dr ta mishi ta bude jaka ta ciro pen ta rubuta wasu magunguna ta mikama Zarah amsa tayi tanabin Dr da kallo
"Kinsan mijinki nada matsalan hanta meyasa kike bari yana sake dashan magungunanshi problem din hanta ba karami bane sekun dage sosai yanzu a siyo wa'innan a dinga bashi. "
Ido ta bude "hanta?
Shiko garin yaya, koda yike kaddaran ubangiji.
Nan tayima Dr godiya Drmaryam ta tafi,
Wallet dinshi data gani gefen bed ta bude domin bakudi a hannunta ko kadan, duk dollars ne a ciki se ATM card, hakan yasa ta bude drower takkaddu tagani da wata bindiga, hakan yasa ta sake bude wani nan taga kudad'e masu yawa harda na wasu kasar seda ta tsorata, bandir din dubu daidai kudin Nigeria ta dauka guda daya ta rufe drower din,
Dubu goma ta 'kirga ta ijiye ragowan kudin kan stool daukan takaddan maganin tayi ta fita waje, bawa wani soja tayi tace yaje ya siyo yanzu, ta koma ciki.
Breakfast tayi domin masu aiki sun gama komai, lokacin sojan ya dawo nan ta amsa magungunan daganan ta koma ta zauna tana jiran ya farka.
*******
Bude ido yayi abubuwan da yayiwa Aysher ne suka fara dawo mishi da sauri ya yaye blanket ganinshi yayi bakomai a jikinshi gadon ya yamutse kusa dashi yayi staining na sperm, da sauri yayi bayi yayi wankan tsarki yayi normal daganan ya d'auro alwala ya fito,
Sallah yayi domin asbah tayi yayi azkar, tagumi yayi yana tunanin yanzu wani kallo Ayshern shi zata mishi,
Itako tunda ta kwanta se gaban nin asbah sannan bacci ya dauke ta, Amirane ta tasheta da kiran "Aunty..
Bude ido tayi tanajin ko ina na mata zafi,
"Aunty ki tashi zan tafi school. "
Zabura tayi tareda bude ido ta tashi dan batayi sallahba, Amira dake tsaye cikin school uniform dinta dako hijabi babu riga iya gwiwwa Aadil nema yaje ya roka a dinga barinta tanasa hula shinefa take rufe sumarta, tace. "Aunty jiya mekika shane kinyi bacci sosai.?"
Lumshe ido tayi. "Amira mezan sha ,wai harkinyi breakfast. "
Daga kai tayi, "waya had'a miki kinsan na sallami kukuna.? "
"Aunty nina dafa nima yanzu na iya abincin kasar nan ana koya mana a school. "
hamma Aysher tayi. "Jirani na fito bayi kafin nan gyaramin bed sauke bag din da lunch box din. "
Tashi tayi ta shige bayi, Alwala ta d'auro da sauri ta fito, lokacin Amira ta gyara gadon sosai ya gyaru sallah ta kabbara tana rokon Allah yafiya na makara da tayi,
Tana sallamewa amira ta dauka Jakarta da lunch box dinta
. "To ni Aunty na tafi our school bus is already out side. "
Murmushi Aysher tayi. "Amirana sekin dawo. "
A bakin 'kofa Aysher ta jiyo muryan Aadil yana magana da Amira. "Har zaki tafi school din. "
"Eh uncle. "
"Jeki dawo ga chocolate dinki kisha. "
Da sauri tace. "To uncle sena dawo. "
Gaban aysher ne yafadi nan danan ta tuna abinda ya mata jiya, tashi tayi da sauri karda ace abun ya dawo kara mata, da sauri ta haye kan gadon tana kokarin shigewa blanket ya shigo, abun har seda yaso bashi dariya kan stool ya dire ledan chocolates din,
Cikin kakkausar murya yace. "Shatuuuu......."
da sauri ta dakata daga rufewan da zatayi jikinta yahau kyarma jin sunan daya kirata dashi wanda baffane kadai ke kiranta da hakan, ta dauka jiya dan baya hayyacinshine yakira hakan, yanda yakira sunan ya nuna mata she's so dear to him,
A hankali ya kariso kirjinta na dukan uku uku jin yanda qamshinshi ke nufota, du'kun nawa yayi, yayi kneel down tareda sa hannu ya riqe blanket din gam, a sanyaye ya furta. "Am very very sorry My Shatu am sorry I know I was rough on you but am sorry. "
Dago ido tayi a hankali ta kalleshi tana kallanshi suka had'a ido domin kam dama idanshi na kanta, da sauri tayi kasa dakai tasa hannu ta rufe fuskarta tanajin yanda zuciyarta ke bugawa da sauri jin My Shatun da yace ,
Hannunshi yakai a hankali ya janye hannunta gefe yana kallon fuskarta. "Am I forgiven.? "
Lumshe idanu tayi tareda d'aga kai cikin farin ciki yace. "Am than..."
Shiru yayi da sauri ta dago kai. "Than me...? "
"Am uhmmm uhmmm hummm dama since na dade inaso in fada miki wata magana..."
Ido ta zuba mishi ko kyaftawa takasa tana jiran taji me zece, cikin dakewa irin na soja yakara ri'ko hannayenta. "Aysher since I want to say dis, but Allah be bani damaba se yanzu Shatuu I.......l....o.v..e yh..............
Wani wawan mari yaji an watsa mishi be gama sakin shiba yaji an kara mishi wani duka tafara kai mishi a kirji....."Karya kakeyi mayaudari maci amana...bana sanka wallahi karya kakeyi na tsaneka kanaso ka yaudareni ka yaudari kanka baka sona banice za'bin kaba Zarah itace zabinka ni jikina kadai kakeso shiyasa kazo kakeso ka yaudareni da kalman so na tsaneka Aadil kai macucine....."
Ido yabi Aysher dake kuka tana kaimai duka dashi, yakasa furta komai kuma yakasa dakatar da ita dukda yanajin ciwan maganganunta,
Cikin matsanancin kuka ta kaimai wani dukan tareda daura kanta kan kirjin nashi tafashe da kuka. "Aadil kai macucine azzalumi me karyar da zuciya banasanka ko kadan a yanzu duk dako a baya nasan nasoka some tsanani Aadil kaine zabin zuciyata tun farko namaka sanda ban taba yima kowaba nasoka amma daga baya meya faru ka karyamin zuciya ka cuceni kasamin tabon da baze ta'ba gogewaba kanaso ka yaudareni da kalman so ne kawai amma jikina kakeso baniba.."
Kaman almara yakejin maganganunta yarasa gane mafarkine ko haske gaba daya yakasa gane abinda take cewa, d'ago kai tayi daga kirjinshi fuskarta yayi jaga² da kwalla cikin ido take kallonshi. "Gani ga jikina kayi komai kakeso dani ka kasheni ka kashemin jiki domin dama ka riga ka kashemin zuciya to shima jikin ka kasheshi na hutu dakazo ka yaudareni da since kanaso ka fadamin nace karya kakeyi, gara kacemin Aysher jikinki nakeso nikuma zan baka base ka yaudareni a karo na biyuba....."
Da gudu ta ruga ta fad'a gado tasaki kuka mecin rai, kafanshi har rawa yake mishi ya karisa kanta. "My Shatu ki tashi wallahi dagaske nake miki na dad'e inasanki since munfara had'uwa a mafarki nafara sanki tun ina karatu a US wata rana na hadu dake na bigeki sedai I was late before brother na yaganki he fell on yhu yazanyi Shatu, what else could he ask for me shiyasa ban fada mishi u're d one my shatuba wacce kullum yake burin muganki because my brother is just the best brother in the whole wide world,
My brother is doing bad yana shan giya yana shaya shaye saboda bad friends yasamu Liver disease anyi anyi yabari yaki cos of u because of u, Aysher yamin alkawarin yabar komai kuma haryau besake aikatawa ba,
inasanki fiyeda tunanina amma lafiyan dan uwana is more important to me, tun muna yawa muna cewa mata daya zamu aura kila shiyasa Allah ya jarabcemu dasan abu daya me matuqar muhimmanci alokaci daya, nasan dana fada mishi u're my shatuu na mafarkina ze barmin ke amma banso na karya mishi zuciya shiyasa nayi sacrifice nabar mishi ke dukda kinada muhimmanci a guna,
Inata kokarin in koyawa kaina san Zarah amma na kasa nakasa... "
Hannunshi yayi pointing zuwa heart dinshi. "Heart disease Shatuuu zuciyana baze iya jure rashin kiba ko kadan ko lokacin bikinmu banda lafiya aman jini seda naje India, ranan da aka canza daurin auren dadi naji har raina wanda banyi tsammaniba na dauki hakan matsayin tukuici da Allah yamin, a tunanina my brother ze shiga wani hali na rashinki koya koma abinda yakeyi senaga akasin hakan domin Allah yasa wani tawakkali a zuciyan dan uwana da cika alkawari shiyasa be koma abinda yakeyiba kullum I just pray and hope zaiso Zarah fafiyeda yanda yaso ki, a lokacin da akai partyn sojojin nan ni kaina nasan gaskiya Allah ya nuna kawai dai nakasa yarda kina sona ne, amma wallahi Aysher bantaba bacciba sedake a raina tsawon shekaru 5 kuma har yanxu bana barki bane saboda banasanki nayi hakanne saboda sadaukarwa......."
Kuka Ayshet take me tsuma rai, ta kasa dagowa, ganin taqi dagowa yasa da sauri ya dauki waya yayi dialing numban Dr Sham yasa a free. "Hello Dr. "
Muryam Dr sham ne ya bayyana. "Captain yakake ya jikin.? "
"Doctor zuciya ta zafi takemin Kullum ciwo takemin. "
Cikin fada Dr yace. "Haba Aadil so kake ka kashe kanka bayan ga maganinka Aysher idanfa zuciyarka naci gaba da zafi zaka iya mutuwa gara ku fahimci juna ku sassanta....."
Da sauri ta dago jin yace ze iya mutuwa, katse wayan yayi yana kallonta, tsayawa tayi cikin kuka tace."A mafarki muka fara had'uwa lokacin tun ina secondary school muka 'kulla soyayya me karfi Kullum na kwanta senayi mafarkinka kana kirana My Shatuuu ina kiranka _NISFUL HAYAT_, Kullum addu'ana Allah hadamu a zahiri saboda kai bana kula kowa dan nasan zamu hadu a zahiri kawai wata rana ka bigeni saboda naga kaine naqi bude ido saboda ka dad'e kawai seka tafi ka barni saboda mu hadu har likitan naba address dina ina zaune ina jiranka sekai kuma....."
Kuka tasa a hankali tana rintse ido tace."Sekazo a matsayin me neman auren sisterna kanuna bakasan niba bakasan wayeniba daganan na yarda cewa rayuwar mafarki karyane ba gaskiya bane dama Zarah ta dad'e tana fadamin mafarki ba gaskiya bane ina cewa one day zamu hadu, dako ka bigeni haka zarah taita murna nasamu zabin raina amma meya faru ka karyamin zuciyata Aadil why? Zarah taso tayi tirjiya akanka dan tasan wayekai a guna amma na ro'keta akan ta aureka dan karmu rasaka kaman yanda banasan Aabid haka Xarah bata ta'ba sankaba kawai mun amince dukkanmu ne,
Koda aka canza aurenmu bawai kukan banasanka nayiba kome kukan danayi shine na auri wanda nakeso amma shi baya sona ni kadai ke sanshi na d'auka ni kadai ke mafarkina na dauka kaiba NISFUL HAYAT dina na mafarki bane ni kadai ke ganinka shiyasa ban tab'a kawowa zamuyi rayu tareba......"
Kuka tasa me sosa rai, cikin farin ciki ya bude hannu. "Taho gareni MY Shatuuu hakika Allah yayi akalan rayuwanmu tarene shiyasa yafara had'amu a mafarki kinsan ko wani HAYAT seda NISFU toni kece NISFU na nine d'ayan NISFUL din shiyasa Allah yayimu tare Allahsubuhanahu wata ala yariga ya tsara rayuwarmu tun tuni shiyasa yafara had'amu a mafarki tsawon shekaru shiyasa ya jarabcemu kuma gashi atleadt mun mallaki juna taho gareni my *NISFUL HAYAT* akalan rayuwarmu na tare..."
Da gudu ta fada kirjinshi tareda sakin kuka, rungumeta yayi tsam kaman za'a kwace mishi ita.
Sena jiku masoya.
Mimi ✍️.
2022-06-29, 10:33 a.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*
_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*
*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_
*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*
_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._
https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa
_____________________________________
_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._
Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*
27&28.
Zarah na zaune kusa da Aabid taga yafara motsawa zuba mishi ido tayi ganin a hankali yake bude idanunshi harya zubasu a kanta,
Da sauri ta miqe tareda fadin. "Ya jikin naka.? "
Lumshe ido yayi hakan yasa ta fadin. "Ka daure katashi kaje kayi brush kafito kasha magungunanka. "
Ido ya bita dashi a hankali ya tashi da kyar amma jiri ya debeshi ze koma da sauri ta tareshi yafada kirjinta, dan rikoshi tayi a haka suka shiga bathroom,
ita da kanta tasa maclean a brush takai bakinshi ido ya bita dashi kafin a hankali tace. "Haaaaa. "
Bude bakin yayi ita tamai brush din, a hankali yace. "Please excuse me lemme take shower. "
Ba musu ta fice, wanka yayi ya dauro alwala da kyar ya fito yanajin wani irin ciwo a cikin cikinshi, bata dakin doguwan jallabiya fara yaga tafito mishi dashi da jan boxer a hankali yazame towel din jikinshi yasaka boxer din yashafe jikinshi da turare yashafa lotions yazira jallabiyan ya kabbara sallah a praymet,
Bayan ya sallame yakoma kan gadon ya kwanta ya lumshe ido jikinshi ba karfi daidai lokacin ta shigo dauke da basket din lunch kan stool ta ijiye da sauri ta karisa tana fadin. "Ka bari kaci abinci kasha magani seka koma baccin...."
Bude warmer din tayi tazuba mishi faten Arish din data mishi yaji alaiyahu d hanta a dish tasa fork,
Karisawa tayi ta dago kanshi a hankali ta daura kan cinyanta bude ido yayi ya zuba mata ko kyaftawa yakasa murmushi tamai "ka