Header Ads
Showing 39001 words to 42000 words out of 45461 words

Chapter 14 - NISFUL HAYAT Book Complete by Mimi queen.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

growling yarude iya rudewa yanajan bakin baya yakara bugawa ciki da karfi. ". You're going to forget your name after i am done f*cking you tonight Cutie, washhhhh kinada dadi. " ramming nata yafarayi kaman sabon mahaukaci tuntana kuka tana dukanshi harta dena Allah kadai yasan pains din da she's going through dan komi yayi zafi takeji shiko dadi yakeji da baitaba jiba arayuwanshi, ko kadan baijin komi jikinshi da komi are just feeling abinnan dayakeyi ne sai wuraren uku da rabi yay exploding ya rungumeta gam gam yana numfashi kaman wanda yaje filin yaki.


Ijiyan zuciya yafara saukewa yana kara matseta lumshe ido tayi hawaye na zuba daga idanunta. "Am sorry Cutie...." hawayene ya dingi zuba daga idanunta, da kyar tasamu bacci ya dauketa gurin se zafi yake mata.




***
Bude ido tayi taga Aadil kwance a jikinta nononta na cikin bakinshi baya tafarayi tanaso ta zare nonon daga bakinshi kara cafkewa yayi yana tauna kan. "Washhhhh...."
ta furta da sauri, a hankali ya bude idonshi domin dama ba bacci yakeba ya zuba mata ido, wayan shine yafara ringing ganin Mamine yasa ya cire bakinshi daga nonon da sauri yayi picking tareda kaiwa kunninshi.
"Good morning Mamin mu..."
"Ina aysher Dill....? "
Ido ya zuba mata kafin a hankali ya daura hannunshi kan nonon ya matsa yana lumshe ido tsabagen shegen dadin da yakeji kasa kasa tace. "Wash Ya Aadil ka barni haka da zafi... hade bakinshi yaui da nata da sauri dan karda Mami taji a hankali ya saki bakin cikin in ina yace. "Ma....mi ta...na bacci....." Katse wayan Mami tayi tana murmushi dan taji komai, tace."Ja'iran yara nasan su Aysher na hakuri daku..."


Lumshe idanu yayi. "Baby I need yhu..." Kaman zata saki kuka tace. "Kayi hakuri wallahi abun da zafi banaso..."
"Ai a haka zaki saba. "


Duk irin magiyan data mishi amma ya nuna be jiba hakan yasa tabiye mishi yazo seyi thrusting tadamqe 'kugunshi. ".please karkamin irin wannan abun kaji...."
Lumshe ido yayi. "Wani abu..." "Kadinga sawa kana fitowa yanamin zafi sosai karkayi kaji."
Lips dinta yakamo yafara sha yafara tura abun,
kauda duk wani zafi tayi gefe tafara sambatun dadi dan tafarajin dadin abun, sunfi karfin 3 hours ana abu daya.


Mikewa tsaye yayi ahankali yana kallon yanda duk yabata jikinshi, Kitchen ya shiga within 5 minutes yahada coffee yana murmushi shikadai, zuba coffee yayi a mug yazuba honey aciki yasaka spoon yajuya sanan ya koma yazauna kusa da ita yana murmushi yana bata tana sipping hot coffee a hankali abaki yana tuna wat just happen yanzun nan yana smiling, he couldn't believe Aysher shine did all that to him,
Alhamdulillah he's just the luckiest man on earth daya sami Aysher amatsayin mata, the gurl is just too perfect, ahankali yace "you are in for good Cutis" batace mishi komaiba harta shanye coffee din tass nan dan yunwa takeji sosai.
Wani sabon energy yaji yazomai shikadai yasan meyake saqawa ahankali yamike tsaye yadau mug din da kyar yay hanyar kitchen kaman baijin zuwa yabude kofa yaje ya ijiye cup din yafito, falo yayi ya kulle kofa dan Amira ta tafi school, sanan yakashe wutan falon yay hanyar bedroom dinta yana murmushi sosai, bude kofa yayi ahankali ya shiga ciki akashe yaga wutan dakin, dakin dadan sanyin AC sai uban kamshi dakin yake mai sanyaya rai, maida kofan yayi yarufe yakarasa cikin dakin batare dayay making wani heavy sound ba yabude kofan bathroom din wanka yayo sanan yafito daga bayin daure dadan karamin towel a waist dinshi looking stronger than ever yakarasa gaban mirror yafeshe kanshi da mayun turarukan nan nashi masu kamshi mai shegen dadi.


Sannan ya nufi bedroom dinshi, tana kwance akan bed daure da towel ta lumshe ido da alama itama wanka ta fito zare towel din jikinshi yayi ya ijiye saman stool yahau kan gadon.




Aysher taci baqar wuya dan unin ranan a tsakiyanta Aadil yayi tayi kuka harta gaji be kyaletaba danso yake ta saba da abun, se wajen la'asar sannan ya barta da kyar tana tafiyan taatata ta shiga bayi sam ha'ki yarda ya ta'bata haushinshi takeji sosai, tausayin tane ya kamashi kitchen yaje yasoya mata kwai da plantain da indomie,


Seda tayi azahar da la'asar domin ko azahar be barta tayiba, da kyar ya samu taci abincin se kuka takeyi, tanaci tafara kwara amai tausayin tane dukya kamashi dan haka ya d'aga waya ya kira doctor.




Mimi queen ✍️.
2022-07-06, 8:51 p.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*


*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._

Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷




*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*


43&44.




Bayan watanni uku.


Sosai dukkansu suke bawa junansu kulawa ko kadan basasan 'bacin ran junansu.




Zaune take gaban mirrow fitowanta daga wanka kenan tayi wani mugun qiba da haske tayi kyau abinta,


Aabid ne ya turo kofa ya shigo dauke da manyan ledoji na chocolate, ta cikin madubin take mai wani irin kallo me 'kunshe da tsantsan so harya kariso, kan stool ya dire chocolate din a hankali ya karisa ya daura kanshi kan kafad'an Zarah yana hura mata kunni cikin wani sexy voice yace. "Preetyna kwana biyu se kyau kike 'karawa meye sirrin ne...? "
Juyowa tayi suka fuskanci juna tareda sakin mishi wannan cute smile din nata tace. "Kaine sirrin...."
Had'e bakinsu tayi guri daya ta shiga tsotsan soft lips dinshi,


Tsotsan lips din dukkansu suka fara kaman zasu cinye juna, daukanta yayi chak kaman wata baby doll yafada gadon da ita tareda zame towel din jikinta kasancewar shika daine a jikinta dan fitowanta daga wanka kenan.
Batai 'kasa a gwiwwaba ta shiga biyawa mijinta buqatanshi domin tana tsananin qaunar abinta.







Zaune suke dukkansu kan center carpet assignment Aysher take yiwa Amira wanda aka bata a school, daidai lokacin Aadil ya shigo cikin kakinsu na sojojin coast guard, da gudu Amira tace. "Oyoyo uncle..."
Murmushi yayi. "Amirana anata assignment...? "
"Eh.."


Duban Aysher yayi data d'aure fuskah, ko kallanshi bata yiba a hankali ya karisa ya zauna kusa da ita, idanta nakan book din tana nazari leqa fuskarta yayi. "Barka da gida madam...."
Banza tamai, byro din hannunta ya amsa da sauri ta miqe janyo hannunta yayi ta fad'o kirjinshi da sauri, ijiyan zuciya ya sauke. "Wallahi fushi baya miki kyau ko kadan Cutie..."
Duban Amira tayi da tafara tattara littattafanta zata koma d'akinta, hannunta ya riqo "Shikenan naji ku shirya se in kaiku." kwantar da kanta tayi kan kirjinshi. "Nisful hayat dina kayi hakuri nima gani nayi khaleesat tana zuwa kagani ban ta'ba zuwaba zatace banda kirki amma tunda bakaso na hakura...."


Da sauri ya riqo fuskarta ido ya tsura mata kafin a hankali ya sakin mata kiss a goshi. "Kyakykyawan matana u mean everything to me ina sanki sosai..."
Murmushi tayi ta rungumeshi. "Luv yhu more baby boo..."


Shiryawa sukayi dukkansu harda Amira suka nufi gidan Khaleesat, wanda ya had'u ba karya dan Ashraf ba karami bane ko a sojojin, Amira taita wasa da Ummusuleim, tafiya yayi ya barsu se can yamma yazo daukansu.






Sosai Zarah batada lafiya yawan amai ga gasala da zazza'bi hakan yasa Aabid ya kaita asibiti.
Nan doctor ke sheda mai yayiwa Zarah ajiya harna tsawon wata uku, ma'ana ta d'ura ciki, murna gun Aabid ba'a magana.


Nan ya daga waya ya kira Aadil ya fada musu, Aadil dasuke kwance nan yake shedawa Aysher itama murnan tayi sosai.




Granny cewa tayi a koma da ita gabanta ta raini jikanta, amma sam Aabid yace a barshi ya raini abinshi.


Zarah taji dadi sosai da samun cikin nan da tayi danta kosa dama taga gudan jininta.




Izuwa yanzu cikin Zarah ya cika wata biyar, wani extra kulawa yake bata dan yanzu ko aiki baya zuwa tafiyama inyaga ze bata wahala du'kawa yake ta hau bayanshi dan yana matuqar san unborn babynshi.






****
"Cutie nima inaso ki haifamin baby me kyau na kosa na miki ciki...."
Dariya Aysher tayi a hankali ta rad'a mishi. "Ka 'kara kaimi..."
Baki ya riqe cikeda mamaki. "Kai....lallai yarinya wuyanki ya isa yanka...."
Ya fada yana kai hannu ze kamota da sauri ta tashi ta fara gudu, binta yayi suka fara zagaya falon janyota yayi da sauri ya matseta. "Repeat wot yhu say..."
Bakinshi yakai wuyanta yana cizanta a hankali, tureshi ta farayi. "Wayyo wallahi nagaji sosai Nisful hayat dina ka barni kaji..."
"Lazy girl kawai ai itama Sister seda ta dage sannan Allah ya basu babies dukda abun rabone.."
"Eh rabone mu namu bezo bane amma kullumfa zungurina kakeyi ahaka zakacemin lazy haba aina fika jarumta kaifa placing kawai ka sani...."
Chakulkuli ya fara mata tana bataso.


Daukanta yayi sukayi bedroom yana fara aika mata da saqo ta burkice ta fara maidamai da martani.




******
Cikin Zarah yashiga wata na tara, dukkan wani abu da kukasan yakamata harda qari ba abunda ba'a yiba, sosai Mami ta matsa akan Aabid ya dawo da Zarah gabansu ta haihu dan haihuwan farine, Aysher kam kullum magiyanta shine su tafi Nigeria ta kosa taga er uwarta amma yace ina se Zarah ta haihu.




*****
Cikin dare maranta ya fara ciwo da sauri ta tashi tafara dukan Aabid da sauri ya bude ido, "Preetyna meya faru...? " maranta tafara nuna mishi tana kuka takasa magana, da sauri ya tashi ya bude wardrobe doguwar riga ya dauko ya zira mata sakamako kayan baccine kawai a jikinta, jallabiya ya zira ya dauketa sukayi waje zuwa lokacin ciwon ya karu se sannun yake zuba mata har suka kai asibiti.


Kwana tayi tana naquda wanda cikin yardar Allah ta santalo yaranta guda biyu duka maza,
Sujodush shakur yayi yana godewa Allah bisa wannan kyauta daya mishi, Aadil yafara fad'a mawa daganan yakirasu Mami ya fad'a musu sukuma suka dinga kiran en uwa kan kaceme magana ya yad'u ko ina nan gidajen yad'a labarai suka dauka yaron shugaban kasa yasamu qaruwan twins.




Zarah na bude ido da Aysher ta fara yin ido hudu, rungumeta Aysher tayi sosai. "Congratulation Sister yaran na matuqar kama da Ya Aabid da Aadil kaman kibani su wallahi..."
Aabid da suke shigowa shida Aadil yayi saurin cewa. "Me kwalelenki ba wanda za'a baki...."
Da sauri Aadil yace. "Muma kwana nawane zakuga namu danma My Shatuu taqi kara wuta..."


Boye fuskah Aysher tayi da sauri jikin Zarah dan kunyan abunda Aadil yace takeji, da sauri Aabid ya kariso yana fadin. "Sister sakemu karki karisamu kinsan munsha aiki...."
Harara Zarah ta jefa mishi tana girgiza kai irin naci wuya d'innan bazan karaba,
Da sauri ya janyota jikinshi "gaskiya ke jarumace Preetyna Allah miki albarka nanda wata biyu ki kara daukan wani...."


Duka takaimai a kirji da sauri, dariya sukayi dukkansu, cikin wasa Aabid yace. "Am sorry Preetyna aise gurin ya warke nake nufi bud'e muga yanda yayi...."


Da sauri Aadil ya toshewa Aysher kunni yana aikawa Aabid da harara. "Biddd karda ka 'batamin Cutie na.." Kwafa yayi. "Wayace ku zauna gaban mata da miji..."


Da sauri yaja hannun aysher sukayi waje.


A ranan granny da Mami sukace a maida Zarah gida, amma hakan bata samuba dan se Washegari aka bata sallama da cute yaranta masu kama da Bidd da Dil.




A Bila aka nada sunan yara inda babban yaci sunan Aabie Abubakar inda za'a dinga kiranshi da Ansh.
Karamin kuma sunan baffa Abdullahi za'a dinga kiranshi da Yash.


Anyi suna na gani na fad'a wanda zance anya na ta'ba gani koda jin labarine, bari indaiyi shiru karna birkitaku.


Haka Zarah da yaranta suka dinga shige na alfarma, Aysher ma ba'a barta a bayaba en uwansu daga ko ina harna kasar Agadas sun halacci sunan.
Ansh da Yash.


Haka aka dingi rabon motoci masu tsada da machine, washing machine da Freezers, IPhone X, IPhone 13, kai abun se wanda ya gani sojojine ko tako wani bangare bana qasa Nigeria kawaiba harna qasanshen duniya da dama.




Mimi queen ✍️.
2022-07-07, 9:21 a.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*


*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._

Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷




*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*


45&46.


Aabid yaso ya koma da matarshi amma Mami tace Ina sam yabar Zarah se tayi arba'in dan datace yakawota ta haihu aiqi yayi dan haka setayi arba'in kaman zeyi kuka ba yanda ya iya hakanan yakoma bakin aikinshi ya barta a gunsu Mami, satinsu Aysher biyu itada Aadil da Amira suka koma US.


Sun koma ba jimawa Amira tayi graduation na gama Primary school party suka hada mata sosai dan ta fita da first inda compound din gidansu ya cika da kawayenta na makaranta da yaran abokan aikin Aadil, Aadil ne yace ta zabi duk school din da takeso a kowani qasa yake boarding school tace tanaso hakan yasa Aadil yasama mata makarantar Coed boarding school US babban makarantane da akeji da ita a qasar.




A lokacinne ya shirya musu tafiya qasa me tsarki danyin Umura, gaba dayansu harda Amira suka tafi.




A qasa me tsarkine Aysher ta fara rashin lafiya beyi qasa a gwiwwaba ya kaita asibiti nan ake sheda mai Aysher nada ciki na tsawon wata biyu murna gun Aadil ba'a magana.


Aysher kam shagwaba take zuba mishi da raki dan ba kadan cikin ke bata wahalaba dan yazone da laulayi me karfi,


Hakan yasa suna dawowa daga Saudi Arabia, Suka kai Amira makaranta shikuma shida Aysher suka koma bauchi dan yasamu daman daze raini babynshi ya tarairayi matarshi ba tareda aikinshi ya kawo mishi cikasba.




Aabid kam da kyar yasamu Mami ta bashi matarshi da tayi arba'in dan haka ta matsa mishi ita bazata koma 9ja ba se Aysher ta haihu hakan yasa suka koma gidansu na bauchi, dukkansu hardasu Aysher dan haka duk motsin da zasuyi suna kusa.


Uni Ansh da Yash suke a part din Aysher dan tana matuqar san yara, se sun dameta da kuka sannan Aadil ke amsansu ya maidasu dan bayasan tana aikin komai kwata kwata,


Dukda cikin na d'an bata wahala hakan besa ta dena biyawa mijinta bukata ba dan wani irin mugun san abun cikin yazo mata dashi sakamakon Zarah da ita nata cikin yazo mata da tsanan abun,


Wani lokacin da kanta take neman Aadil dinta hakan yasa baya fita konan da can uni yake kusa da ita dan da abun ya isheta zata fada kanshi tana mishi kuka shikam dadin hakanma yaji dan har wani lagwadan dadi ta kara data haihu hakan yasa baya gajiya gurin zungura mata bura yana kwasan dadi.




Zarah kam duk karshen wata setaje ta dubasu Ummi matar Ya Shattima ma nanan da ciki haihuwa yau ko gobe hakama matar Farooq.




Ansh da Yash sunanan sunyi wani mugun girma ga kyau iya kyau, tun suna yara Abie yagina musu babban company da sunansu.






Yau cikin ikon Allah Aysher ta tashi da nakuda inda a asibiti ta haifi 'yarta mace kyakykywa me matuqar kama da ita da Zarah.


Ba wanda beyi murnaba a bauchi akayi sunan na gani na fada inda aka dingi rabon abubuwa dan wannan karan har gidaje suka dingi rabawa, yarinya taci sunan Granny wato Asma'u za'a dinga kiranta da Abida.
Aadil yasa ankawo Amira dan halartar sunan bayan suna yasa aka maidata dan granny tazo gidan ta tare tace bazasu koma US ba se Aysher tayi arba'in ta tabbatar ta gasu tukun.


Kwanan Aysher 14 jinin haihuwa ya dauke hakan yasa Aadil ya nuna mata yayi missing dinta bata wani mishi musuba takoma shinfid'arshi danta warke garau dan sosai Ummi da Mami suke gyarata.




*******
Ansh ne keta tsala ihu, Aysher da take dauke da Abida tana bata nono ta d'an ja tsaki dan yanzu kukan yara ya fara damunta. "Sister dan Allah ki bashi abinda yakeso mana kinga da kyar muka samu Abida tayi shiru yanzu kuma ga Ansh babban banza ya dauka....."
"Sister Nonofa yakeso na bashi ni kuma wallahi na gaji zafi sukemin sosai so nakema in yayesu dame zanji da jarabarsu koda ta My Soul wallahi yajika jaraba duk shi yasa sukemin zafi ko kunya sister har ruwan yake tsotsewa...."
Dariya Aysher ta saki. "Sister kenan ai abun a jininsu yake shima haka dan uwanshi yake jiyafa Abida na kuka amma qiri qiri ya hanata tasha seshi yaketa tsotsewa wai yakosa a yayeta ta dena shan mai..."
Murmushi tayi tana dubansu Yash kafin tace. "Nawa Abidan take da zaice na yayeta yarinyar dako wata uku batayiba gara dai kiyi kiyi ki yayesu Yash dan kinga sunada saurin girma kuma they're 1 yanzu..."
"Muna komawa Minna zan yayesu danma Ya Aabid baze yardaba da Ummi zan bari ta yayemin su ni naji da jarabar ubansu...."


Wata maid ce ta shigo, runsunawa tayi. "U have guest madam...."


Shiru Ayshet tayi kafin tace. "Mata ko maza...? "


"Feminine.."
. "Okey allow them in..."
Ficewa Maid din tayi Ayshet ta amshe nononta a bakin Abida dan tayi bacci, Zarah ne tace. "Kina expecting wasu guest ne.? "


Bata kai da bata amsaba suka shigo, gaba dayansu ido suka zuba musu baki sake suna kallon cikakku kuma isassun matan da suka amsa sunan su.
DrRumana (book dina na LABARINA) ce sanye cikin rantsatsiyar Lace pink tayi kyau matuka kallo guda zaka mata ka fahimci naira yayi zaman dirshan a jikinta, Brr. Shulaifat kam (book dina na BARRISTER SHULAIFAT) sanye take cikin doguwar rigar Abaya brown tayi rolling gyalen idanta maqale da farin tabarau kana ganinta kaga cikakkiyar barrister wacce ta amsa sunan ta.
Pharm. Jabeera kam (Littafina na SON ZUCIYA) hummm na ta'boma wata inda yike mata qaiqayi (Hafsat Jaeh 😁
Real fans kenan na Jabeer da Jabeera)
Sanye take cikin Holland atamfa wanda daga gani ba

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads