Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 45461 words

Chapter 8 - NISFUL HAYAT Book Complete by Mimi queen.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

daure ka tashi kaji. "
dan tashi yayi tasa mishi pillow a bayanshi ya jingina dashi, a hankali ta dingi bashi kadan yaci ya juyar da kai,
Shagwabe fuska tayi. "Please ka daure kaci kaji bakada lafiyafa. "
Jin yanda tayi maganan yasa ya bude baki ta dingi bashi har seda yacinye na dish din, sannan ta bashi madara yasha janyo magungunan tayi ta bude ta dauko ruwa a fridge tabashi ba gardama yasha,


Yana gamasha ya lumshe ido se bacci, hakan yasa ta gyara mishi kwanciya ta lullu'beshi ta fice.




Harna tsawon kwana biyu Zarah nata hidima da Aabid tana kulawa dashi domin tausayin halin da yake ciki takeyi kuma ko bakomai ita da batada lafiya ya kira mata doctor.






Bangaren su Aysher da Aadil kam ba'a magana dan wani special na musamman kulawa dukkansu suke bawa junansu amma aysher har yanzu takasa sakewa Aadil ya taba jikinta dan yana fara romancing dinta zata fara kuka hakan yasa yake kyaleta.




******
Yau kam Aabid ya warke sumul hakan yasa yau zarah ko inda yake bata jeba, shiya yi brush da kanshi yayi wanka ya fito ya shirya yanajin ba dadi naganinta da beyiba domin tamai halacci ita ta dabance dan bata rama abunda yamataba dan ita datai ciwo be nuna kulawa a garetaba,


Falo ya fita dinning room ya karisa dan yunwa yakeji, alamun anyi breakfast a gun ya gani amma ba'a rage mishiba hakan yasa ya lumshe ido kenan yanzu ta dena kula dashi, daidai lokacin kuku tafito daga kitchen tareda fadin. "Morning sir. "
Jin be amsaba yasata cewa. "Oga kayi hakuri yanzu zan kawo maka breakfast dinka..."


Ciki ya koma yanzu ya zeyi zarah kadai yakesan gani, wayan shine ya hau ruri da sauri ya janyo jin special ringing yasa ya dauka, dan Aadil ne.


"Bid how ur body, dafatan kaji sauki. "
Lumshe ido yayi kaman Aadil na gabanshi. "Naji sauki Dil Zarah is a kind heartless person she's so fair...."


Nan ya dingi ba Aadil labari.




Wajen 11 yafito cikin shigen kayan air force ze wuce gurin aiki, tana zaune cikin shigen doguwar rigar atampha wanda ya zauna das a jikinta kaman dan ita akayi tana kallon film cartoon din Sofia the First a MBC 3 channel, domin tanasan film din sosai.


Kasa dauke kai yayi tun daga stairs yake kallonta yana karisowa kusa da ita ya dauke kai, itako banma ta lura da shiba kamshinshi data jine yasata dan kalleshi tareda dauke kai, ganin ko magana bata mishiba ya nufi hanyan fita yasa yaji ba dadi,


Har ze fita yaji tace. "Am bakajiba.." chak ya tsaya batareda ya juyoba, dan furzar da iska tayi. "Na ijiye magungunan a cikin drower ka daure ka dinga sha kaji.ka dena wasa da lafiyanka kaga matsalan hanta ba karamin bane..sannan..."
Shiru tayi can tace. "Nayi amfani da kad'an daga kud'inka na siyawa mijina magunguna kacire a cikin kudina dayake hannunka domin bashi na dauka...."


Tana fadin haka ta tashi ta haye sama, ya dad'e yana jinjina kalmanta na karshe. _"Na yi amfani da kudinka na siyawa mijina magunguna bashi na dauka kacire a kudina"_


Dan murmushi yasaki tareda ficewa ya 'kudirci yana dawowa ze bata hakuri duk abubuwan daya mata a baya komai ya wuce.






###
Yau da Aadil ze tafi gurin aiki rigima Aysher tasa seta bishi hakan yasa ya dauke ta suka tafi tare dan Amira na school,


Kai Ruwa duniyane a embark ship suka dingi yawo cikin ruwa da Aysher se hoto da videos ake daukansu dan sun burge kowa ga wani masifaffan match da ake ganin sunyi shima se hoto yake daukanta Aysher taji dadi sosai sunyi yawo a US sosai duk cikin ship daganan suka koma gida ranan Aysher ta bude ido sunyi siyayya masu yawa taga kasar,




Tana cikin kwalliya Aadil ya shigo seji tayi ya rungumota ta baya tareda yin sama da ita dariya ta fara. " ```Nisful hayatee ```ka ijiyeni please. "
`Kin sauketa yayi seda yayi juyi da ita sosai sannan ya fada gadon da ita, kan kirjinshi ya janyota tareda riqo fuskarta yana kallon kwayan idanunta dasuke bayyana tsantsan sonshi a gareta, lumshe ido tayi dan ganin yanda idanunshi ke nuna yanda yake shaukinta da kaunarta,


Bakinshi yakai kunninta in whisper yace. "Look in to my eyes cutie, you will understand how much you mean to me, would you be mine forever Aysher Abdullahi..? "


"I will forever be urs Aadil Abubakar. "
Lumshe ido yayi kalamanta na penetrating into his heart suna melting heart din shi.


Cikin wani mesmerizing voice tace. "In good times nd in bad times, In sickness nd in healthy, for better or worse, for richer or poorer, for when life seems easy and for when it seems hard, when our love is simple nd when our love is at a tough phase, I will love you My Aadil till eternity."
Besan sanda ya kara shigar da ita jikinshi ba cikeda jin dadin kalamanta. "Let all my happiness be yours, all urs sadness be mine, let the whole wide world be urs, only you be mine Mrs Aadil!
I can't imagine growing old with anyone else, nor do I want to, let's be one dewdrop.
I promise to take gud care of yhu,
am going to be ur best nd truthful Frnds.
U know truthful frnd are always hard to find,
But am gonna be dat truthful for yhu dear.
Am going to be d most amazing husband ever and forevery.


I now to make yhu d happiest woman on earth I will make sure dat every ladies is jealous of yhu.


Luv yhu More baby booboo...."


Jin yakai hannunshi wani sashi a jikinta yasata cewa. "Ash stop please my Aadil. "


"Let be one cutie inaso mu zama abu daya inaso ki haifamin cute babies like u, I want my P inside ur P I want us to be PP...."
Cikin rashin fahimta tace. "What is PP I don't know what P inside P mean...? "


Murmushi yayi. "P inside P mean my Penis inside ur Pussy Cinaso mu zama PP ...."


da sauri ta rufe fuskarta cikin tsananin jin Kunya Sam yanzu Aadil bayajin kunyan gaya mata magana,
Janyota yayi. "Meyasa bakiso mu zama PP please cutie.. "
Murguda baki tayi. "Ni banaso. "
"To meyasa.? "
"Tsoro nakeji sosai. "
Huci ya saki. "I promise I will do it gently zan miki a hankali bazakiji zafiba kinji bazan baki wahalaba. " kafada ta no'ke cikin shagwaba, lumshe ido yayi cikeda takaici dole wata rana seya dena lalla'bata yamata dole dukda ba dole a tsarinshi amma inba haka ya mataba bazata bashiba,


"To abani nono nasha dan Allah..."
Tana matukar jin tausayin Aadil dan sanda yake matane yasa yake barinta tana abinda taga dama, ganin batada daman bashi yasa ya kamota ya matseta ya dage riganta yafara ya kamo nononta yasa bakinshi yakama kan yafara tsotsa tureshi tahauyi wai bataso.




******
Zarah na zaune taji horn da sauri taja gyale ta yafa tama dauka Aabid ne, doorbell aka danna hakan yasa ta tashi taje ta bude, wasu matane tsaye su biyu daya na sanyeda wando da yar mitsitsiyar riga dako cibi be rufeba kannan yasha attachment dayan kuma mini skirt iya cinya se riga kafadu da cibiya a waje itama kai yasha attachment da alama ba musulmai bane,


Bin Xarah wacce take sanyeda skirt din da kallo take from head to toe, cikin fara'a zarah tace. "Ku shigo daga ciki maraba.... "


Da ido d'ayan tayima Jamima alama dasu shiga, ba musu suka shige sunabin falon da kallo sama da kasa, katon fridge din dayake falon zarah ta bude ta dauko hollandia yoghurt da drinks na non alcoholic berries tasa a plate da ruwa tasa glass cup guda biyu, takai musu tana fadin. "Bari in kawo muku abinci....." ta juya kenan taji an chaka mata wani abu a baya, bata gama tantance meyeba taji an zare gabanta jamima ta dawo tana kallon Zarah. "Ke kin isa ki auri Aabid he is mine danni akayi shi 4ever kinyi kuskuren aurenshi shiyasa I will kill you. "
Kara chaka mata almakashin tayi a ciki ta zare tana kokarin kara chaka mata riqe almakashin Zarah tayi dasauri dukda jinin dake zuba a jikinta da yanda takeji nan tafara kokarin kwace almakashin, Mari jamima ta dauke Zarah dashi amma dukda haka bata dena kokarin kwatan almakashinba, ji tayi an chaka mata wuka a gurin da aka fara tsaka mata almakashin, kantane yafara juyawa tasaki almakashin da sauri taredasa hannu ta dafe gurin, zare wukan kawar jamima tayi da sauri tareda cewa. "Jamima u're fool tuntuni ki gama da ita kin tsaya u want aabid to arrest us ko....? "


Almakashin jamima takara lumama Zarah a ciki, bata kara sanin wake kantaba ta sulale a kasa ta fadi jini yana zuba a jikinta kaman an kunna famfoo,


Da sauri suka dau jakansu suka fice,


***
Aabid da yake office hakanan yaji a jikinshi wani abu na faruwa da sauri ya tashi dama an turo mishi da sako zasu hau flight yanzu, da sauri ya rubuta excuse ya shiga mota ya nufi gida burin shi daya yaga zarah, daidai ya shiga area din gidan shi da sojoji ke zagaye dashi ciki da waje baya da gaba, motansu jamima na fita bin motan yayi da kallo da sauri ya karisa, yanayin parking a fusace yafito, duk sojojin suka sara mishi. "Bayan na fita waya shigo gidan nan.? "
Wani yace. "Wasu likitocine sukazo su biyu sunce sunzo duba madam ne ba lafiya..."


"Matane..? "
Daya yace. "Eh christiant yanzuma suka fita kila kunyi clash. "
d'anjim yayi shidai yasan yabar zarah lafiya kuma Dr merry bata kasa to kuma zarah batasan kowaba waya turosu,


Da gudu yayi cikin gidan, a bude yaga kofan hakan yasa ya fada, turus yaja ya tsaya da sauri hango zarah da yayi kwance cikin jini kasa furta komai yayi cikin sand'a ya karisa kusa da ita, zube gwiwwowinshi a kasa yayi a hankali ya dago kanta idanta na bude gaba daya kwayan idanunta sunyi sama ba ba'ki ko kadan a idanunta, riqo kanta yayi sosai. "Ki tashi Zarah ki tashi...."
Hawayene suke bin idanshi a rud'e bemasan abinda yakeyiba yana daga murya yace. "Tashi ki fadamin waya miki haka ki fadawa mijinki waya miki haka mijinki sojane ki tashi....."
Yafadi da tsawa, da sauri sojoji suka shigo jin kaman muryan ogansu tsayawa sukayi turus ganin abinda ya faru,


Dukan fuskarta yayi. "Keee.....ki tashi haba taya zakimin haka baki isa ki tafiba u will never leave me inkikamin haka baki kyautaminba, haba Zarah am ur husband wake up....."


Duk ya zare yana kuka yana fadin maganganun, gaba daya sojojin jikinsu yayi sanyi tashi yayi zunbur kaman an tsigareshi yadaga kanshi sama ya kalli CCD cameran dake cikin falon, har tuntube yakeyi da gudu ya nufi computer room, ya kunna na'uran dake connecting da dukka camerorin gidan gaba daya, na falo ya shiga ya nemo na today
. tun abunda yafaru da safe yafara gani ita tafito tashiga kitchen har sanda ya fito ya tafi yabarta a falo, daganan tafara gyara falon tashiga ciki bata sake fito waba seda aka dade tafito tayi kwalliya tasa doguwar gownt pink, kitchen tashiga tahado qoaster oats ta fito tazauna tasha,


Bayan tagama tajanyo waya tahau online horn taji hakan yasa taja gyale ta yafa kafin taji knocking tashi tayi taje ta bude,


Su Jamima ya gani da kawarta, "Jamima......
Ya furta a rud'e,


Cigaba yayi da kallo har inda ta kawo musu abinsha tajuya tace zata kawo musu abinci Jamima ta chaka mata almakashi, yana kallo yana kuka na tausayinta yana kaiwa inda suka fice yayi wurwuri da computers din gurin da sauri yayi waje...


Sojoj suna gurinta. "Marasa amfani marasa hankali useless kuna cikin gidan nan azo aka illatamin mata kuna waje Fools, to wallahi nabaku nanda 24 hours duk inda suke kuje ku nemosu ku kawomin su kuma idan wani abu yasamu matana na rantse duk sena kasheku......"


Karisawa yayi da sauri ya rungumota, jikinshi dukya baci da jini "bazan bari wani abu yafaru dakeba My zarah bazaki mutuba insha Allah..... "


Tsawa ya daka musu. "Ku fita kubani guri...."
Duk suka fice da sauri a rude ya ciccibe zarah da jini har lokacin ke zuba jikinta yayi waje da sauri aka bude mishi mota yashiga da ita wani soja yaja da sauri sukai asibiti, tana jikinshi se sumbatu yake yana kankameta dukya rude......
. suna karisawa da kanshi ya shiga da ita da gudu akayi gunsu ganin halin da take ciki, amma ina yaki sakinta seda ya shiga emergency room da ita ya direta bisa gado da gudu ya nufi office din Dr, yana shiga Dr dake waya yace. "Leutenant lafiya meke faruwa naga jikinka ya baci da jini...? "
Fizgo doctor yayi da sauri. "Save my wife please....."


Seda ya kaishi kan Zara da kyar aka kore aabid waje aka kulle kofan, kuka yasa me karfi yana ganin shine silan komai, da sauri ya janyo waya yayi dialing numban Aadil,


Aadil da suka lula duniyan tsotse tsotse da lashe² shida Ayshet sama sama sukaji ringing din hakannan Aysher taji gabanta ya fadi da sauri ta janyo wayan,


Cire bakinshi yayi kan nononta. "Ki barshi Bid ne I will call him later. "
Bata ji me yaceba tayi picking da sauri tasa a hand's free, muryan Aabid ne ya bayyana cikin kuka. "Dil they kill my zarah ta kashemin zarah Dil meyasa se yanzu zarah zatamin haka zata tafi ta barni seda na fara santa wallahi inta tafi nima mutuwa zanyi.....


Tuni dukkansu suka watstsake cikin tashin hankali da rashin fahimtan abinda yake fadi Aadil yace. "Meya faru da Zarah fadamin bid where is she....? "
"She is in emergency room she's so bleeding tsoro nakeji sosai karta mutu tayi rauni tazubar da jini kada jininta ya kare Dil an chaka mata wuka sosai meta musu....? "


Ihu aysher tasaki. "Ina sisterna where is she meya faru da ita meya kaita emergency....? "
Kuka take sosai duk ta rude, muryan aabid sukaji yana fadin. "Dr ya matana take...? "


Dr yace. "Leutenant kaine mijinta.?"
Da sauri yace. "Yes.."
Dr yace"Sedai hakuri amma matarka Allah yamata rasuwa........




Wayanne ya sulale a kasa sakamakon zubewan da aabid yayi a kasa nan Dr yayi kanshi yana kiranshi, ihu aysher tasa domin sunji komai zubewa itama tayi a kasa sumammiya, da gudu Aadil yayi kanta hankalinshi a tashe.






Mimi queen ✍️.
2022-06-30, 8:48 p.m. - ~Mimi 🥰🥰: *NISFUL HAYAT*


_Daga Alƙalamin_🖊️
*Sadeeyah Isah (Mimi Queen)*


*Marubuciyar:*
_Son zuciya_
_Rayuwa sai da ke_
_Barista Shulaifat_
_Labarina_




*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️ M.W.A*


_Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu. Masu nazari da aiki da ilimi, burin ƙungiyar a koda yaushe shi ne ta faɗakar, ilmantar tare nishaɗantar da makarantanta._


https://www.facebook.com/107980080946102?=whatsa


_____________________________________


_Sadaukarwa ga My twin sis (Dr. Meenart Umar Usman) Alherin Allah ya same ki a duk inda zaki kasance._

Ba wanda baya kuskure ko wani dan adam ajizi ne idan har nayi kuskure a cikin rubutuna karda ka zageni kamin addu'a Allah ganar dani.
Duk wacce ta zageni nidai nayafe mata🤷




*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI*




29&30.




Da kyar Aadil yasamu aysher ta farfado tana farfadowa da kuka tafara tana kiran Zarah, ba 'bata lokaci ya dukkesu harda Amira suka shiga jirgin Nigeria.






****
Bude ido yayi ya ganshi kwance bisa gadon asibiti ansa mishi drip da sauri yasa hannu ya fizge ruwan yayi wurwuri dashi da sauri ya tashi addu'a da fata yake ace mafarki yayi Zarah ta mutu,


Da gudu yayi hanyan dakin da take, likitocin sunyi kokarin hanashi shiga amma ina da sauri ya bangajesu yayi cikin ward din,


Turus yaja burki hangowa da yayi an rufe mutum da bedsheet, kasa karisawa yayi waige waige yafara ko ze ganta a wani gadon dukda mutum dayane a dakin, maida idanshi da yayi jajawur ya kukkumbura yayi kan doctor cikin wata iriyar murya daze jefa duk wanda yajita cikin tausayinshi yace. "Doctor ina matana take...? "
Shiru doctor yayi cikeda tausayin leutenant, hakan yasa ya dubi gawan cikin muryan kuka yana girgiza kai yana nunata. "Ina....A'a doctor karka cemin Zarah nane kwance anan....doctor taya Zarah zata tafi ta barni bama ita bace nina sani bari ku gani.... "


Da sauri ya karisa hannunshi na rawa ya yaye bedsheet din sama, wani tafiyan tsaye yayi ya tafi luuuu gwiwwanshi suka bigi kasa da karfi yayi wani mugun kneel down, janyota yayi gaba daya jikinshi ya wani kankameta ya fashe da kuka bakinshi na rawa.
"Noo....Zarah don't do this karkimin haka meyasa zakimin haka taya zakimin haka meyasa zaki tafi ki barni a lokacin nafi bukatarki, ki tashi Zarah na rokeki yafiya ki yafemin na tuba mu shinfid'a sabuwar rayuwa.......


Kuka yake kaman ze shide duk wa'inda suke gurin jikinsu yayi mugun sanyi, daidai lokacin Aadil, Aysher da amira suka banko kofa a rud'e, gaba dayansu wani uban burki sukaja Aysher kam tafiya tayi luuu tafada jikin kofan idanta nakan Zarah da idanta ke kulle tana jikin Aabid kuka take sosai,


Da sauri Aabid ya juya ganinsu Aadil yasa zunbur ya miqe ya karisa kaman mahaukaci ya riqo hannun Aadil..."Dil come and beg Zarah ta dena min irin wannan wasan ta miqe banaso it's so awful inma wasane banaso Dilllllll.......


Yaja sunan da sauri ya kara zubewa ya rungumota ya kankameta a jikinshi, shiko Aadil yana tsaye yana kallon su idanshi na zubda hawaye,


Kuka Aabid yake sosai yana sumbatu, hawayen shine guda daya ya digan mata a fuskah da sauri taja numfashi tareda damqe hannun Aabid, a firgice ya dago ya kalleta ganin tasaki hannun nashi kaman ba ita ta motsa yanzuba yasa da sauri yafara dukan fuskanta
. "Meyasa zaki koma ki tashi ki tashi kiga yanda mijinki ke sanki....."


Hannu Aadil yasa ya riqo Aabid tareda sakin kuka dan gani suke kaman ya zauce ne, yana kokarin kwacewa yake fadin. "Dil wallahi ta motsa bari ku gani.."


Kara riko fuskarta yayi. "Ki motsa su gani my Zarah karki badani...


Ganin taki motsawa yasa Aadil yafara kokarin d'aukeshi a gun yana kwacewa yana fadin. "Zata tashi... "
In banda kuka ba abinda Aysher da Amira sukeyi,
Hawayen shine yakara d'igo a fuskarta numfashi taja me karfi kafin a hankali numfashinta yafara sama sama da karfi jikinta na girgiza, a rude Aysher ta dubeta tareda rugawa da gudu ta kankameta da sauri doctor ya dauko oxygen tana jikin aysher yasa dashi da hancinta se lokacin numfashinta yafara kasa kasa kirjinta yafara

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads