Header Ads
Showing 45001 words to 45461 words out of 45461 words

Chapter 16 - NISFUL HAYAT Book Complete by Mimi queen.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

fushi da tsananin tsana tace. "Karka kuskura hannunka ya kara ta'ba jikina inba hakaba zaka sha mamakin abinda zan maka....."
Wani irin 6ari jikin sa keyi idanuwan sa sukayi jajir sbd tsananin 6acin rai yace. "Ke... Ni kike cewa zansha mamaki abinda zakimin...."


"Kai waye da bazan ce maka hakaba sakarai kome....look lemme tell you one thing *ARYAN* I hate u
I hate u i am absolutely hate u bagidaje kawai wanda bai san abinda yakeba sakarai......"
Karfinta tasa ta turashi kan cakes din ta juya ko a jikinta ta wuce.




Tana shiga falon tasaki kuka, Mama dake zaune ta tashi da sauri. " _MANSURAT_ meya faru keda Dikko ne ko....? "


Batareda taba Mama amsaba tayi ciki da gudu tana kuka,


da sauri ta zare hijabin ta ijiye akan gadon, kyaykyawan yarinya ce Mansurat bana wasaba, gawani irin shape da Allah yamata mai bala'in kyau tana sanye cikin simple riga da skirt na wani poker dot silk material skirt din yabi jikinta yafito da fine curve hip dinta rigan ma yakamata yay mata shegen kyau, kitson shiku ne akanta manya manya dabaza su wuce guda gomaba, gashinta dogon gaske gashi ya kwanta akan goshinta sosai, babu dan kunne a kunenta,looking naturally beautiful, sake goge hawayen daya zubo mata tayi Mama data biyota tace "Ya isa kukan haka wuce kije kiyo wankan ki kinji Mansu zanyi magana da Dikkon. " gyadamata kai tayi ta wuce tabude bayi ta shiga.




Shikam DrAryan rasa abinda zeyi yayi dan Mansu tayi dizgin dinshi a gaban friends dinshi na qasa Nigeria dana waje, tashi yayi daga party covet din yayi part dinshi yana shiga ya zauna kan cushion yanajin zuciyarshi namai zafi kud'i me dinbin yawa ya kashe dan birthday dinshi amma gayinan jakar yarinyar nan da yafi tsana duk duniya ta 'bata mishi dole se yayi maganinta, Ameer abokin shine ya shigo. "Dr mutanefa suna jira ka fito a yanka cake......"
Se Lokacin ya tuna da fuskarshi da Mansu ta 'bata da cake, tashi yayi ya shiga bedroom gaban morrow ya tsaya yana kallon yanda ta 'bata mishi cute face da cake, hannu yasa da karfi ya kaima mirrown naushi nan danan mirron ya fashe, cikin tsawa yace. "Get out from here Ameer kaje ka sallami kowa an fasa yin party din....."
Jikin amir na rawa ya fice dan yasa halin abokin nashi in ranshi ya 'baci.


". I hate yhu dole se na dau fansa Dr. Aryan Sameer baya barin bashi I must consent revenge........" Idanuwanshi sunyi jajawur duk duniya ba wacce takejin ya tsana sama da Mansu bacin mama da tuni ya kashe yarinyar dan da tsanan yarinyar aka haifeshi.


Bangaren Mansu hakane itama ba wanda ta tsana sama da Aryan dan da tsananshi ta taso.




Toh fa yanzu aka fara.


Mimi queen ✍️.


09035221937.

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads