Header Ads
Showing 27001 words to 30000 words out of 31941 words

Chapter 10 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

mana ko'Sosa k'eya yayi ya fito yana dariya.










Yana isowa k'ofar gidanmu Munfito nida"Hamida tana bani number wacce zata zo donyimun gyaranjiki,Na hangoshi yayi kyau sosai cikin shigarsa sai kyelli yakeyi.








Na maze Zan wuce"Hamida tace haba"Humaira Mijinkine fa kike Neman wucewa,Sannan na wuce raina baiso ba don ni haryanzu gani nakeyi mazan duka d'ayane.








Ina isowa na gaisheshi jikinshi duk asanyaye ganin irin tarbar da nayi mishi,Yace Amarya bakye laifi KO kin kashe d'an masu gida"Kuna UWAR'GIDANA.








gaba nane Naji ya fad'i fad'in wannan Kalmar da ya Saba fad'i yacemun KO ba haka bane'Dak'er na ce eh,Yake cemun yana son ayi dinner Amman me naga yayi mun Nace duk yadda kakeso'Nace mai Amman sai zuwa wani satin yacemun sabidame"Humaira a take hankalinshi ya tashi,Sai yabani tausayi don haka Nacemai saboda zani gyaran jikina.








Yace to sai yabani tausayi sosai,ya shiga mota ya bani kud'in da bansan yawansu ba,Nak'i amsa Ala dole danaga ranshi zai b'aci na amsa inamai godiya.










Bayan "Yarima ya koma gida yake'Fad'awa Mahaifiyarshi Yadda sukayi da" Humaira tace mai babu komai zata soka tunda Kai Namijine ita Mace,Tayi dariya tace to waini ma"Sagir wata macece zata k'ika Namiji mazaje kyakkyawan yaro dakai,Nandai suka cigaba da hirar"Humaira.










to"Humaira fa Ansha gyaran jiki'tayi kyau sai shek'i takeyi gwanin ban sha'awa"Tun ranar da yazo baisake dawowa'don da mukayi waya dashi Nacemai yabarni in huta"Yace to Abun tausayi.












Tofa Rana bata k'arya yau take Ranar biki da kuma shagali Amman sai ta tare agidanta sannan za'ayi,,Yaya Mustafa da Yayan Innarmu kuwa,Kaya sukayimun kamar na hauka kayanda ba kowacce yarinyace take samun irinshiba.










Kuka nakeyi kamar Raina zaifita bayan Abbana yayimun Nasiha'aka sakani Amotar da"Sagir yayimun kyautarta ayau motar tayi kyau sosai.






Kai sai ince nayi nan megidana'Abban Maher yana jira.πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„Saikunjini donjin yadda Abun zai kaya"Humaira&Sagir














*Ummu Maher ce*


*vote*
*Share*
And
*Comment*








?
[11/10 16:23] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–




*Written by*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)


*Y'ar mutan NigeriaπŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ’šπŸ€πŸ’š*






*Pag70&71*




"Muna zuwa gidan Sarauta ya d'au kanbu ko ta Ina bugashi akeyi,Saboda isowarmu.




Ba'ah b'ata lokaciba Aka shiga Dani gidan sunamun kirari Ni kuwa inbanda kuka babu abunda nakeyi,Na bak'inciki wai yau Nice na Auri " Yarima Sagir don ta hali Yarima mutumin kirki Sannan komai ya had'a Kama daga kyau Ilimi Addini Asali da sauransu Amman Sam banajin sonshi KO kad'an saima tsanarshi da nayi.








B'angaren Fulani aka kaini"Mahaifiyar Yarima tayimun fad'a sosai daga bisani akayi b'angarena"Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un B'angarena wani irin had'uwa yayi na ban mamaki'Asaman wajen Ansaka"Welcome to my House,
Yarima
&
Humaira
Allah yabada zaman lafiya Amin Ga k'elli k'elli nan awajen gwanin sha'awa kowa saida abun ya burgeshi matuk'a.






Aunty Murja"Tace gaskiya Humaira kinyi sa'ar masoyi na'asali,don haushi kamar inzaneta nayi'atake wani malulun bak'inciki yaturni k'eni.






Kai Masha'Allah kowa yake fad'i'Wasu daga cikin y'an kawoni,Cewa sukeyi Kai yarinya tayi goshi Masha'Allah,Bayan Ankaini d'akina "Hamida ta kirawoni gefe muka shiga bayin ta mik'omin wani Abu tace'anshi kiyi amfani da wannan yanzun Bari infita.






tana fita na ringa juya abun a hannuna Cen dai nayi Amfani dashi cikin bak'inciki don dai naga tana fushi danine shiyyasa nayi'don Ina matuk'ar bak'inciki idan muka b'ata dda" Hamida don inasonta sosai i'ta ma haka.




Bayan nadawo na zauna'Nanfa aka ringa shigomana da abubuwa na ciye ciye da sauransu irin na gidan sarauta.






Yarima ya kalli Fulani yace yanzu ya zanyi inje wajen"Humaira,Fulani ta galla mai harara tace wani"Yarima Anya kuwa Kai Namijine Ace mutum da matarsa yakasa zuwa inda take toni'Wallahi bansan me zance maka ba don haka katashi kabani waje.








Dariya yayi yace haba"My mom ya kike so inyi shawara fa zaki bani tace to'Ta tashi ta d'auko wani kwano da magani aciki'tace anshi maganin Sanyine"Dariya Yarima yayi yace haba"My mom wani sanyi kuma Ana zaune klau,haka jiyama"Aminu yabani wani magani yace insha ni kuma na zubar dashi.






Fulani kuwa tace to yanzu yaza'ayi kenan nima'ta Aminun zakayimun kenan KO idan nabaka ka zubar to Anan zakasha.




Yarima"Yace to don bai Saba wa Mahaifiyarshi musu ba'don haka yasha,Yana gama sha"Yace Kuma Ina tsoron wani Abu guda d'aya"Fulani tace menene My son,Yace Fantai.






Fulani"Tace Yarima ai kowa yasan bazawara ce matarka ya za'ayi ace ayi mai Fantai kasan sai budurwa akewa agidan sarauta kuma Ranar farko akeso aga hakan.






don haka kada kadamu kaji Yace to.


menene Fantai wani abune da gidan sarauta sukeyi ranarda aka Kai AMARYA gidanta sai asaka farin k'elle,idon akazo da safe akaga da jini to budurwa ce idan ba'aga jini ba to bata kawo mutuncinta na Y'AMACE ba.








Yarima fa tun akan hanya yafara jin wani iri jikinshi gaba d'aya har wani tsuma yakeyi,Yana isa b'angarenshi ya farayi alokacin wajen shiru kowa ya tafi yaji dad'in hakan don haka yasaka babbar rigarshi yanufi b'angaren"Humaira alokacin"Humaira kuka takeyi sosai akaro nabiyu da tarabu da y'an uwanta tayi Aure meye makomarta akan wannan Auren tasandai"Yarima Sagir yanasonta sosai,Amman haryanzu bata yarda da shiba gani takeyi duka maza d'ayane.








Yarima yana shigowa k'ashin "Humaira yadaki hancinsa wani i'rin dad'i da nishad'i sosai kamar yaje ya rungumeta don k'aunar" Humaira yakeji duk b'argon jikinshi.






I'tama ab'angaren"Humaira wani irin dad'in k'amshine ya risketa da isowarYarima.




Yayi Sallama ta amsa k'asa k'asa kamar batason amsawa'Ya shigo ya hayo kan gadon cikeda Zumud'i yau ya Auri zab'in Ranshi Abar k'aunarshi"Humaira Ya bud'e mayafinta atake Yace"Subhanalillah"Humaira me yasameki naga gaba d'aya kin rame'Gaba d'aya ya rikece nasakar masa kuka yafara rarrashina.






Wani irin sha'awa Yarima yakeji Wanda bai tab'a jin i'rintaba akan"Humairarshi'Ita hakan take awajenta gani takeyi kamar bata tab'a jin sha'awa ba gani takeyi kamar sai yau tafara ji.






ya ruk'o hannnunta sukayi Alwala sukayi salla bayan sungama Yarima ya Kama goshin"Humaira yayi Mata Addu'ar da kowanne ango yakeyi aranar farkonsu.






Dai dai nan yaji wayarshi tana ruri yana d'auka yaji muryar"Mahaifiyarshi Fulani.
tace Yarima ga wani abubuwa nan nasaka akawo muku,Yace to My lovely Mom Nagode yakashe wayar.




Aka kawo Musu naman 'D'awisu gasassu'Da Kayan marmari dasu Fresh milk.


ya matso yafara bata tanaci Ahankali'batasan meyasa ba'Yau takasa yiwa"Yarima musu ba hasalima dad'in abunda yake Mata takeyi,Shima hakan take awajenshi wani dad'i yakeji Wanda baitab'a jin irinshiba.


A hankali yafara ribatarta tuntana tujewa har itama tafara mayar mai,tofa Yarima da"Humaira anfad'a wata duniya don haka Nace Ni Ummu Maher na feceπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ.






Wani irin nishin wahala rakeyi don Yarima ba k'aramin sadaukine ba,Shi mamaki ma yakeyi'Anya kuwa"Humaira ta tab'a Aure kuwa don tunda yaga Tasha wahala ya k'eleta badon yaso ba don wani irin dad'i da"Humaira take dashi na dabanne don Wallahi ganinshi yakeyi kamar ancanzashi ji yakeyi kamar k'ara yadaina saboda ni'imar da yaji ta gigitashi nan yarinnga sumbatu tare da samata Albarka.






Humaira kuwa tayi shiru kamar Ta mutu saboda azaba'Yarik'ota ya rungumeta ajikinshi,Saime jini yagani akan wajen"Wani irin hamdala yayiwa ubangiji.










tofa daman "Humaira budurwace KO kuwa yanzune tazama budurwa.




Y'an uwaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ku nemomin wannan amsar,duk Wanda ya nemomin Akwai kyuata Mai kyau da zanbashi,tofa afito afafataπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ








*Ummu Maher ce*✍️


*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍️
~~~~~~~~~~~~
[11/10 16:23] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š


*UWAR'GIDANA*


πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–




*Written by Ummu Maher*








*Page 72&73*




"Yarima da kanshi ya d'aukeni yakaini band'aki ya wankeni tas,Bayan nan muka koma bacci,Da safe Yarima ya tashi ya had'a breakfast bayan ya gama ya shek'a wankanshi yayi kyau cikin Riga T-shirt da jeans yayi kyau dashi.






K'anshin girkine yatasheni Ina mik'a Ina salati naje nayo Alwala nayi Sallah,Nayi Azkhar Sannan Na shiga wanka.






Inafitowa d'aure da tawul Ina d'an d'ingisa k'afata idanuna sun kumbura sosai,Yarima ne ya turo k'ofar d'akin da sallamarsa,Ina ganinshi na juya kaina wata irin kunyarshi nakeji sosai.






Ya matso ta bayana yarik'e k'uguna,Wani irin dad'ine naji ya ziyarceni,Nasaki ajiyar zuciya daga jiya zuwa yau Wani irin Abu nakeji agameda" Yarima Wanda ban tab'a jin irinshiba arayuwata.






Yace sannu da fitowa Mata ta my sweat heart,Humaira Allah yayi miki Albarka kinji,Amman Humaira inason inyi miki wata tambaya Anya kuwa kintab'a Aure Donni banga alamun hakanba.






Harararshi nayi nace to k'arya Akayi maka Ai KO,Yarima yasan inya zafafa za'ah iya samun matsala don haka yace to my sweaty ayi hak'uri amaida wuk'ar.






Ya d'agani gaba d'aya wani irin feeling yakeji'Don haka yafara yimun wani irin salo mai firgitarwa tuni nafara manta A'ina nake muka fad'a duniyar masoya.






**********
Tundaga wannan Ranar shikkenan nake wani mugun son"Yarima dan Wallahi ya had'u ta ko'ina ga kyau ga gayu gashi d'an yaro gashi sadaukine ta fannin komai.Gashi KO agaban waye baya nunamun soyayya yakeyi.






Ta b'angaren Fulani kuwa abun ba'acewa komai Saboda macece mai kirki kuma tana sona,Sosai Rannan muna zaune Fulani takirawo jakadiyarta tace Ashigo da Aliya,Aliya itace jakadiyata dazata ringa zama Dani da kuma tayani hira.






Munsaba sosai da Aliya Tanada Aure,ta Auri wani Wanda sukayi soyayya da wani Aliyu sunyi Aurensu yanzu shekararsu takwas da Aure Amman basu haihu ba.






labarina nabata kaf,Don haka ta kalleni tace"Gimbiya Ta kuma Uwar d'akina abunda na fuskanta shine asiri akayi miki kuma dolene akarya shi da Gaggawa.






Nayi saurin kallonta Nace haba Aliya ya kikeso kice wai Asiri akayi mini saboda me zakice haka gaskiya banji dad'iba.




Tace ranki ya dad'e ki ga farceni Dan Allah,Amman Wallahi asirine don haka akaryashi kawai kema ki haihu kiga irin naki y'ay'an.






Nace Mata akwai wani Malam Abubakar yana bani taimako tace to shikkenan Allah yasa adace nima zantayaki da Addu'ah Uward'akina gimbiyata.










*****************




Rannan Ina b'a garen Fulani"Aunty Sakina tashigo yayace ga Yarima yayannin Yarima su bakwai ne duk Mata,Sai Y'anbiyu sune Auta.






Ta fad'ad'a fara'arta tace A'ah sweaty ce Anan Nayi dariya Ina jin kunyarta,Saboda Yarima ne ya sakamin wannan sunan,Tace yau cingum din naki yafita ne sai tace Au Ashefa yau zance yacemun zaije,Wannan had'in na Yarimane Yacewa "Aunty Sakina ta gwada Humaira da wannan yaji KO tana kishinsa.






Ni kuwa nayi shiru idanuna suka kumbura kamar zanyi kuka,Muryata tana rawa,Nace Aunty Bari inje nasan Aliya tana jirana.








Aunty ta kalli Fulani sukayi dariya" sunajin dad'i Humaira tafara son Yarima,Daidainan naji anjanyoni"Yarima nagani sai zuba kyau yakeyi yasha shaddarsa ya d'agani ya dawo Dani parlon Fulani.






Ya rungumeni Aunty sakina tace ikon Allah wai ni"Yarima Baka jin kunyatane nifa yayarkace,Ya kalleta yace "Au" to haram nayi KO,Inace Agabana Doctor yake rungumarki wato nine Mara kunya KO.






Aunty Sakina tace Wallahi kada kiyarda "Da Yarima kawaidai so yake ya kunyatani.Ya matso Dani yasake rungumeni yayi mun kiss nikuma Ina zillewa,Yace Wallahi tunda na yiwa matata kiss agaban my Mom,To meye don Nayi agabanki Nandai aka cigaba da hira.








Muna Zaune da Yarima a d'akin shi Ya mak'alk'aleni Yana shafa kaina,Yace Humaira Allah ne yahad'amu tun Ina k'aramina nakesonki Ashe Zan Aureki.






Ya kalleni Yace Humaira gaskiya .Maher yayi asara don Wallahi duk namijin dayayi sake ya rabu dake to yayi asara babba,Yace fatana kisoni ki k'aunaceni yadda nakesonki.






Na tashi daga zaunen danakeyi yaban tausayi sosai,Nace Yarima ban tab'a k'inkaba kawaidai gani nakeyi duk maza y'an yaudarane,Amman inasonka natashi na fita da gudu,Yarima ya sosai kanshi yabiyoni da gudu ya d'agani sai babban d'akiiiπŸ˜‚.....






************




Kowa ya kalleni yasan nacanza nayi kyau nasake fari nayi b'ulb'ul Dani gani daman Y'ar duma duma,komai nawa yafito ras Dani.








Ina zaune aparlo nayi kwalliyata cikin wani boyel doguwar Riga Kalar Brown,Sai shek'i yakeyi Nayi kyau kamar kasaceni gawani k'elli da nakeyi hankalina akwance Mai martaba kuwa,Kullum sai ya aikomun da kyauta Kala Kala,Don haka nima Na zage nake kyautata mishi da abubuwa kamarsu Drink na y'ay'an itatuwa,Da abincin gargajiya da kaina nake girkawa inkai mishi ba d'an sak'oba,Ai kuwa shima yasa ya k'ara sona sosai.






Muryar "Hamida Naji tana cewa" Gimbiya tananan KO mukoma da gudu na tashi naje,na rungumeta Sai naji Tana cewa tare muke da su Ammi,Na ware idanuwa Muka gaisa da Ammi'Aunty Maryam"Aunty Murja"Aunty sha'awanatu"Aunty Hafsat"Aunty Bilkisu duk muka gaisa dasu.








Nanfa nasaka aka k'awatasu da kayan marmari danaci,Nanfa suka ringa sha'awata yarda nayi kyau kamarme sai k'elli nakeyi.








Aunty maryam take tsokanata tace Kai Humaira wannan kyaun dakikayi yana tsoratani kinganki kuwa kamar wata meciki.












*Ummu Maher ce*


*Vote*
*Share*
And






*Comment*✍️
[11/10 16:23] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š


Written by
Rabee'atu Ummu Maher.
*Y'ar Mutan Nigeria*πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ’šπŸ€πŸ’š




*Page 74&75*



Nayi dariya Nace kai"Aunty Maryam tace to irin wannan kyau haka Idan tayi tsami ai zamuji Na ringa dariya Nace to Ai idan cikine ma baya b'uya Allah dai kabamu mai Albarka Amin.






Mukayi ta hira"Ranar har suka tafi Yarima bai dawo ba hankalina yatashi don nasan da wuri yake dawowa"Na kalli Agogo Na kalli Aliya"Tace gimbiyata da Magana abakinki'Nace Aliya ba shiga uku haryanzu "Yarima bai dawo ba Allah yasa lafiya Nace Mutashi muje ban garen Fulani.






*********


Bayan munje cikin kuka Nace" My mom nifa bai tab'a kawowa iyanzu bai dawo ba tayi dariya"Tace tun Rana Yarima yadawo Bashida lafiya to bayaso afad'amiki kitada hankalinki yana B'angaren hutawarshi daman yanzu nakeson infad'a miki.






Wani malulun bak'inciki ne yacikani Na tashi fuskata babu Annuri nayi B'angaren hutawarshi,Azaune na sameshi Ya Tisa wani hoto agabanshi yana kallo.






Ai bansan sanda na juya da gudu ba Nayi sashena nasaka mukulli na rufe,Wai daman su Maza duk d'aya suke ne duk y'an yaudarane.






"Yarima kuwa yaji sanda aka bud'e k'ofar d'akin kuma yaji sheshshek'ar kuka kuma ya tabbatar da cewa" Humaira ce ta shigo.






Ya 'Ilahi yanzu yazaiyi Shi abunda yasaka yau ya gujeta shine yasan tabbas yana takurawa"Humaira shi mutunne mabuk'aci sosai da sosai yana tausaya Mata yadda yake wahalar da'ita sosai shikuma duk abunda zai wahalar da"Humairarshi bayasonshi don haka da sauri yabi bayanta Amman Ina yana zuwa yaga tasaka mukulli.




Yayi bugawar duniya tak'i bud'ewa kuka kawai takeyi,wani B'angaren na zuciyarshi tanajin
dad'in cewa yanzu ya tabbatar "Humaira nasonshi hotonta fa ya d'auka yake gani saboda bazai iya zama ba tare da yana ganin ta ba.






K'arshe dai Yarima aparlon ya kwana,Humaira kuwa taci kuka kamar ranta zaifita,Tun da Asuba Yarima yatashi bugawar duniya tak'i ta bud'e haryaje yayi wanka aka kawo musu" Breakfast bata bud'eba Yarima fa abun yadameshi Gaba d'aya duniyar tayi mishi zafi.






Humaira kuwa tana tashi tayo wanka tana d'aure da tawul haryanzu kuka takeyi kamar me gashi jikinta sai kyerma takeyi ga yinwa da Zazzab'i Ga ciwon Kai jirine ya d'ebeta ta kwanta akan gadon ta lullub'a.






Yarima yadawo bakin k'ofar Yaringa bubbuga k'ofar cikin rarrashi yake cewa"Humaira dan Allah kiyi hak'uri ki bud'e Wallahi bazan sakeyi ba kinji yayi banbakin haryagaji yatafi kirawo Fulani.




Inaji yafita nafito Ina had'a hanya na kwanta asaman kujera ga sanyi ga zazzab'i gaba d'aya nafita daga hayyacina fuskata ta kumbura,Leb'ena yayi jawur'idanuna sunyi jawur.








Yana shigowa ya hangoni sai kyerma nakeyi ya iso jikinshi na kakkarwa'Fulani tace bata da lafiyane yace eh kawai Tace to ka kikawo likita mana yace to.










Bayan ankirawo likita yayi mun gwajin fitsari Ya tabbatar da abunda yake zargi Ya kalli"Yarima yace'Ranka yadad'e nanda 8month fa zaka zama Baba.






Yarima ya gwalo idanu waje Yad'aga idanunshi da hannayenshi sama yana godewa ubangiji.Yanzufa da Auransu watansu d'aya da kwana biyu.
















*Ummu Maher ce*



*Vote*
*Share*
&Comment
[11/10 16:23] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š
*UWAR'GIDANA*
πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š




Written by
Rabee'atu Ummu Maher.


*Y'ar mutan Nigeria*πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ’šπŸ€πŸ’š






*Page 76&77*




Murnafa ta gauraye gidan kaf nikuwa narasa dad'i nakeji KO kuma bak'inciki"Amman nasan Allah ne yakawomun Yarima na Aureshi kuma rabone ya rantse ya rabani da"Maher na Auri Yarima Nima kaina ayanzu har shafa cikina nakeyi inajin dad'i.






Kishin Yarima nakeyi haryanzu don haka shi kuwa yanzun kullum so yake mukoma kamar da Amman Nak'i so nakeyi inji hoton wa yake gani shi kuma yana sane yak'i fad'a.






*******
Ayanzu nafara laulayi sosai kullum sainayi Amai ciwon kai metsanani kullum,Yarima har tausayi nake bashi yasakani agaba yayi ta rarrashina nikuma Ina juyamai k'eya yayi ta dariyar mugunta indare yayi kuwa ya manne min kamar cingum sai ya yimun abunda yake saka inmamta komai yakaini yabaroni yayi ta dariya insafiya tayi Ina guduwar mai Ina fushi yace Oho idan dare yayi dai dole Azo Ana sambatu Ana cewa"Allah yayi maka Albarka Saka ciremun abunda yadad'e yana yimun k'aik'ayi nikuma sai inhau kuka ahaka yayi ta rarrashina yana dariya,Y'an gidanmu ma dasu Hamida duk sunsan Inada ciki Addu'ah kawai suke tayani sosai,Fulani kuwa tasaka anatayimun tofi da sauka,Don ba k'aramin dadi sukejiba da samun cikina cikin d'an lelensu d'angata Yarima,Tunda nasamu cikinnan naxama rugimammiya Gani da fad'a Aliya ma yanzu in Ina rigimata dariya kawai takeyi ga tsirfa Kala Kala.










Rannan muna zaune Nace"Tuwon k'asa nakeso Yarima yakalleni Yace"To yau kuma rigimar babbace haka"Sainafara kuka Ina cewa Allah idan baka samominba Allah zanyi ta dukan cikinnan Dariyama abun yabashi,yace to yi hak'uri Bari asamo miki gimbiyata.






Yace"My mom yau kuma kinji Tuwon k'asa akeso"Tayi dariya tace to Bari asiyota,Aka siyomun farar k'asa,Yana kawomun yawuna ya tsinke tunkafun ya Ajje nafara cinta kamar abinci Rumus Rumus kamar mejin yunwa,Yarima yace haba nifa bazan yarda dacin kasaba Wallahi ki cutar dakanki da d'ana gaskiya bazai yuyuba"Nikuwa sai lumshe idanuna nakeyi inajin D'adinta har raina.






Cikina yafito yanzu sosai yayi tulele Yarima kuwa wani lokacin har makara yakeyi idan zaitafi Aiki yasani agaba yayi ta magana da cikina wai yana magana da d'an shi Nikuwa inyi ta dariya,Wani lokacin insaka kuka Waini cikin yahanani gaban hantsina'Yayi ta dariya yace to shikkenan naji"My boy or baby girl wai tace bata sonka shikkenan munyi fushi.




Ga Yarima yanajin tausayina sosai don cikin yayi girma da yawa,




Fulani tace indawo bamgarenta da kyer Yarima ya yadda nadawo B'angaren Fulani Amman idan dare yayi sai ya lallab'o yazo nikuma nariga dana Saba koda banganshi ba banajin dad'i don Yarima Namiji Acikin ba mazare ba,Don ya iya sarrafa mace sosai da sosai.




Watan haihu wata yanzu ya tsaya Rannan Yarima ya lallab'o yazo bangarena muka raya Sunnarmu don masifa da jarabarmu da tsohon cikina Amman haka zamuyi ta luguiguita juna.Tunda Yarima yashigo Fulani ta gashi zata shiga d'akin tayi saurin fitowa yayinda taganni nida Yarima munata kissing din junanmu kamar wad'anda sukayi shekaru aru Aru basu had'uba.






Fulani tace Kai"Yarima zai kashe yarinyar mutane da jarabar Kai Allah gani gareka Allah kasa yarinyar nan ta haihu lafiya ta tashi ta Fara nafilfilu.




Muna gamawa ya rungumeni yana saka min Albarka yana cewa"Humaira babu macen dazan Aura tayi koda kwatankwacinki kema mai dadice Humaira ta daban"Allah yasaukeki lafiya kinji,Dan Allah "Humaira kiyi hak'uri Allah ne yayini haka kinji,Nayi dariya nace hmmm nima Yarima kayi hak'uri kaji"Ina cikin fad'in haka naji Marata ta murd'a da k'arfi cikin kuma yadawomun k'asa atake nafara anbaton Allah Ai " Yarima Rud'ewa yayi yana tambayata Ina babu baki sai ambaton Allah kawai nakeyi.






Shikuwa ya tsorata sosai da sosai,Da sauri yasaka jallibiyarshi ya daukomun Riga sleeping dress yasakamun Na tsugunnan ak'asa Ina Ambaton Allah Narik'e bayana Ina kiran sunan Allah.






Yana fita da gudu yayi d'akin Fulani amatuk'ar tashin hankali'Har bacci yafara daukarta ta tashi"Tana ambaton Allah"Yace Fulani

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads