Showing 18001 words to 21000 words out of 31941 words
Chapter 7 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt
yakarasa maganar nayi wuf da sauri sauri na shige band'a ki narufe.
tofa Tunda ga ranar ne yake gaba Dani saiyau da yashigo yasameni Ina linke kayana yahaumin zuba yana susar kyeya nikuwa nayi kamar bansan yanayi ba don nasan abinda yazo nema.ya sake cemun"My Humy meyafarune naga kamar kinrame nace nima bansaniba,yace oky daman'Khadija ce tace kidaure kiyi Mata Dan wake please Dan Allah ya had'a hannayenshi alamar ban hak'uri Kallonshi nayi'Yaya yanata wani i'rin kwarjini da bazaka i'ya yimai musuba don ni ayanzuma tausayi yake bani kamar Wanda yayi shekara Dari bai haihuba,Nace mai toh ganinan "Yace yauwa My Humy My UWAR' GIDANA Nagode da kulawarki kinji Allah yayi miki Albarka" Humaira yadda kikeyimun biyayya koda abin bayyi mikiba haka kike Hakura da sauran Mata zasu zama irinki da sunji dad'i wallahi,kema Allah ya baki Yaya masu Albarka,Humaira A kullum burina baiwuce I'nga yayanki ba"Humaira i'nason ki sosai "Humaira Nagode ya lakuci hancina fita yana dariya'nima y'ar dariyar nayi Sannan nafita kitchen don D'ora abunda yace d'in.
Sallamar" Hamida Naji nayi saurin fitowa daga kitchen din don tarbar Aminiyata don KO Ina cikin bak'in ciki idan naganta wani farinciki nakeji,Bayan mungaisane muka shiga hirar duniya,Nace Kai Maman twins Bari induba Dan wake natashi na duba najuye Mata a plate da manja,da yaji, tumatir da Albasa, da kwai,da Cocumber,Hamida tace Kai"Humaira wannan D'an waken zaiyi dad'i Nace da i'ta wallahi'Yaya Maher ne yace inyiwa "Khadija saboda ba komai ta ke Ciba.Hamida tace Ah lallaikam masu ciki Aisai Ayi sauri Akai Mata kada cikin ya zube.
" Koda na isa parlon tana kan cinyar Yaya tana zuba shagwaba wai i'ta tagaji Tunda haryanzu ba'ah gama D'an wakenba Tana ganin"Humaira taci gaba da shagwabar da takeyi shikuma Yaya yanata kokarin cireta daga cinyar tashi Amman taki tashi sai wani turo Dan karamin kwankwason ta keyi cike da yauki da shauni.
Nayi saurin ajiye Mata na fito'kaina narike da take Neman ya rabemun gida biyu.Nayo bangareni cike da hawayen bak'inciki Na manta da "Hamida tana parlon i'nashiga na fad'a kujerata mai cin mutun d'aya na rushe da kuka Tunda" Khadija tasamu cikin nan shikkenan "Yaya Maher baya bani wani lokacina Sam,Hamida akid'ime ta ke tambayata me yasameni nake kuka Aifad'awa jikinta nayi inamai cikeda da nadamar shiga bangaren" Khadija.
*Ummu Maher ce*βοΈ
*Vote*
*Share*
And
*Comment*π¨ππ§
[11/10 16:20] πRabee'atu Ummu Maherπ: ππππππ
*UWAR'GIDANA*
ππππππ
*By*
*Rabee'atu . B . Abdullahi*
(Ummu Maher)
*My Whattpad @Rabi'atu222s*
*PageπΈ49&50*
"Hamida Tace wai 'Humaira meya farune kifad'amin mana 'Na bud'e bakina dakyar na ce 'Hamida Wallahi nafara gajiya da gidan" Maher kullum da masifar da zaka tashi da'ita saina K'ara fashewa da sabon kuka.
"Hamida tace 'Relax Humaira kiyi hak'uri kedaman nasan mai hak'urice Kinji Dan Allah kiyi hakuri.
" Hamida tace keni kin saka namanta Sak'on da aka turoni in baki'Nace Haba ummun twins kinsan Ina cikin wannan halin kiringa tsokanata "Tace wallahi kuwa dagaske nake miki" Yayan kine ya A'ikoni sai tasaka hannunta cikin Jakarta ta ciro wani Abu tacemin Albishirinki Ina turo bakina"Nace goro Sainaga ta mikomin Mukullin Motar sabo dal.
"Cikin murna na kankame Aminiyata Kuma y'ar uwata,Ina kukan murna 'Tace Kai Humaira baki Bari nagama fad'a miki ba Kuma yayi miki order na sababbin funitures masu kyau.A'i Kara kankameta nayi Ina dariya Ina cewa Kai Amman " Yaya Allah yayi mishi Albarka Allah ubangiji yabarku tare'Nayi Mata kiss a Kuma tunta tana dariya tace'Kuma kinsan me Nace A'ah tace toh kinsan nafada mishi duk abunda yake damunki Sai yake cemun shi baitab'a jiba KO a gurin"Innah.
"Amman yace Akwai wani malami Wallahi Malamin Babu ruwanshi gashi Ba ya 'dubaa' Rubutune zai ringa yi miki da sauran magungunanmu Nagargajiya" Insha Allahu "Humaira zaki samu haihuwa Tunda Kinga kin yiyyi B'ari Insha'Allah Matsalarki ta zo karshe saiki fad'awa " Maher d'in asatinnan zamuje wajenshi yafara yi miki kinji kidaina damuwa"Humaira komai muk'addarine daga Allah Shi yace murok'eshi zai yafe mana Kuma yabiya mana buk'atunmu don haka sha're hawayenki.
"Nakasa cewa komai kawai saina rungumeta Ina murna'Tace Humaira ramin karya kurarrene kidaina saka abinda" khadija ta ke yimiki Azuciyarki har ya dameki'kinsan yanzu "Ramlat bata gidan Baban twince saina bud'e bakina harda idanuna " Nace Kai Mmn twince tace wallahi kuwa"Sunje wajen bokansu dasuka Saba zuwa Kuma bata fad'a mishi zata jeba'Bayan sunda wo'ne suka shiga daki suna Maganar Ashe"Baban Twince yana jinsu wai zasu koreni daga gidan Kuma wai arufemin Mahaifata"Hamida tak'ara da cewa 'Hmm'kinsan mesukace na k'arshe cewa sukayi Wai daman badon komai ba take zaune da"Baban Twince ba wai sai don dukiyar da yake da i'ta wai suka Sheshi suci dukiyarshi shiyyasa'Ke in tak'aice miki dai Anan fa yace Mata yasaketa Saki uku.
"Bayan kwana biyu day in
Wannane fa Gidansu sukazo bashi 'Hak'uri Anan nefa yake Ce musu ga abunda tayi'Wallahi Babansu" Ramlat bakiji bak'inciki dayayiba Saida ya b'ab'b'allata yanzu haka tana asibiti mutuwa KO rai'sakamakon sakin da "Abban twince yayi Mata ta kamu da ciwon zuciya.
," Hamida Tace ke Wallahi duniya kabita asannu watarana sai labari kinji"Nace umman Twince Kuma babu Wanda yadamun"Tace toh 'Humaira wannan A'i ba'abun farin cikine ba neba balle ayita fad'a kinsanni banida zurfin ciki kamarki shiyyasa nafadamiki,Nayi dariya Nace toh Nid'in zurfin cikine Dani tace A'u keda bakisan kina dashi Wannan ma na yanzu da nasani kishin Mijinki ne ya i'sheki shiyyasa Naji'Na kyalkyele da dariya,Nandai muka cigaba da hirarmu da"Hamida I'nda take cemun A'i da motar tawa tazo muka lek'a Na gano Motar kalar Arsh ce tayi kyau Naringa bin Motar Ina Mata kiss to wannan kenan.
"Koda Yaya yashigo Nake fad'a mishi shima ya tayani murna sosai'Sannan nafad'a mishi zuwa wajen magani'Yace ba komai Allah ya kaimu Nace Amin.Su Innah sunzo sun tayani Murna sosai'Yaya yafara koyamin Motar duk week'end kafin kace me har nafara i'yawa don akwaini da saurin fahimtar Abu,Masu furniture's suka sakamin ranar'Momi tana gidan Sai cewa tayi Wai " Maher ne yasiya min Kuma saiya siyawa"Khadija Nanfa Yaya Maher Yace shifa bashi'ne yasiyomin ba"Yayan tane'Amman don rashin son gaskiya sai tace wai i'ta bata yardaba Tunda takusa'Haihuwa yasiyo mata.
*** *** ***
" A yanzu cikin "Khadija ya Kai haihuwa'Anata i'yayi za'ah Haihu saita ganni saita jefarmin da magana ta wuce'Ni Kuma hakan baya da muna sam'Nidai na dage ina Inatayin maganina'To fah'Ranar asabar Yaya Maher bayanan yayi tafiya kwana biyu, Sai naji Ana ta bugamin kofata Bacci yayi gaba Dani Kuma abun ikon Allah yanzu na daina mafarkin da nakeyi don haka Ina Sallar asubah Bacci ya daukeni,A firgice na tashi na Ina salati'Na tambaya waye sai naji nishin" Khadija......
*Ummu Maher ce*
Allah idan banga ruwan comment ba nadaina tyipingπ€₯ππππππππππππππππ
*Vote*
*Share*
And
*Commentππ»*
[11/10 16:20] πRabee'atu Ummu Maherπ:
[11/16, 18:32] β±οΈUmmu MaherποΈ: [11/10 16:20] πRabee'atu Ummu Maherπ: ππππππ
*UWAR'GIDANA*
ππππππ
*Writtenπby*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)
*My whattpad@Rabi'au222s*
*pageβ½51&52*
"Ina bud'e k'ofar na hango Khadija ta durk'usa a k'asa tana numfarfashi nayi saurin zuwa wajen har tafara zubar da jini a tsorace na karasa na rukota Ina kiran sunanta'Saina rasa mema zanyi duk na rud'e Narasa ta yadda Zan dauketa na koma d'akina na danna number "Yaya amma ringing kusan biyu bai dagaba naji tsoro sosai kada wani Abu yasami " Khadija gashi tana ta zubar da jini na koma na ruk'o hannunta nayi dauriyar kinkimarta da kyer nasakata A motata na hau mazaunina nafara tuk'i gudu na keyi sosai har muka I so asibitin,muna zuwa nayi sa'ar likitocin wata nurse ta fito sukazo suka taimaka aka shiga da i'ta d'akin Haihuwa duk ta galabaita i'dan kaga "Khadija saika tausaya Mata gaba d'aya ta koma kamar wadda tayi shekara goma tana ciwo duk tayi wani I'ri.
" I'na zaune nayi shiru na sake buga wayar Yaya Amman baid'aga ba Nanfa hankalina ya K'ara tashi sosai,ganin KO wanni hali shima yake don gashi na kirawo wayarshi ban samu ba.
"Can wata Nurse ta fito ta cemun Ina Mijinta yake don Aiki zamuyi Mata yazo ya saka hannu Nayi shiru na cemata likita" Mijinta baya nan tace toh gaskiya Akwai Matsala idan ba'ayi Mata Aiki da gaggawa ba saboda za'a i'ya rasa ta da "Babyn Nata Nace likita ki taimaka mana Wallahi Mijinmu yayi tafiya tace toh gaskiya dai Akwai Matsala idan kunyi shawara Ina jiran Amsarku don bata taimakon gaggawa.
" Na koma mazaunina A rud'e na kirawo'Yaya Mustafa arud'e na shaida mishi Ina kuka Yace wani sibiti ne na fad'amai yace oky gani nan zuwa,Ina zaune ba'ayi mintina talatin kwakkwaraba saigashi yana zuwa ya nemi likitocin yasaka hannu Sannan yabiya kud'in.
"Yaya Mustafa yazauna yana zama ya kirawo Ummi da Innarmu awaya suma basu Dad'e ba saigasu hankulansu duk a'tashe suna zuwa suke tambayarmu yame jiki nace musu da sauk'i,suka ce to Allah sauwak'e Nace Amin.
" Innarmu ta kalleni tace Humaira kungayawa "Momi kuwa,saida naji kamar numfashina zai d'auke don anbaton sunan" Momi,Nace A'ah bangaya mataba tace toh afad'a mata mama"Ammi tace A'ah da kun kyeleta Innarmu tace A'ah Amina afad'a Mata Innarmu tacemin "Humaira kirawo Momin kifad'a Mata don kowa A'yanzu ya manta da tsanar da Momin Maher tayimun,kawai saina d'auko wayata Zan kirawo ta Amman na manta Ashe banida Number ta don ni gani nakeyi meye amfanin ajje number ta Awayata A'i babu .
" Saina wayance nace Innah wallahi nayi Missing contact d'ina ne tace toh,Ammi tace Bari i'nkirawota bayan ta kirawo ta ta d'aga tace Mata munkawo "Khadija asibitine'A'i bata Bari Ammin ta k'arasaba kawai sai sai muka jiyo bud'arta tana cewa yau Allah yayi zanga jikana Ammi kuwa haushine ya cikata tace wani asibitine ta fad'a Mata kawai sai ta kashe wayar,tana mamakin kanwar tata Wannan wacce i'rin rayuwace Momin ta keyi ta rashin tarbiya.
"Ba'ah wani jimaba saiga" Momi tataho fuskarta fal murmushi kamar wadda akai Mata Albishir da Aljannah.Suka gaisa da Ammi,Innah ta jiyo tace Ina kwana Momi kuwa jiyowarta tayi don bak'in cikin "Yaya Mustafa yace Innah Bari intafi gida don inada wani Abu mai mahimmacci da zanyi Innah tayimai godiya ya tafi yana mamakin i'rin halin Momin Maher.
"Daidai nan likitan ya fito nayi saurin zuwa wajen shi nace likita Yaya ake ciki yace kar ki damu Inayi muku murnaπ€congrate munyi nasarar Ciro mata'Baby Girl,fara'ah tace ta k'aro dumful D'ina ya lutsa Nace likita toh mamanta fa yace i'tama Normal.
" Nanfa wuri ya kaure da murna,Anan nasake kiran layin Yaya ya d'aga yana cewa "Uwargidana kiyi hak'uri bana kusa da wayarne naga kiran ki da safe munje wani meeting ne nasakata a silent,Nace oky to congratulation Munyi Y'a dai dainan aka fito da yarinyar Fara Sol mai kyau Kama ta keyi da'Khadija sosai.
" Momi fa tarik'e yarinya tak'i bawa kowa. Yace A'i yanzu zantaho Amman turomun pics d'inta ingani Nace toh ya kashe wayar.Naje na d'auki hoton yarinyar har biyu "Momi kuwa sai gallamin Uwar harara takeyi.
" Na turamai ya bugomin yana cewa gaskiya Tunda kikaimin wannan albishir d'in Zan baki wani babban gift nayi dariya,Yace kinsan wannane'Nace A'ah yace saina dawo zakiji saiya turomun hoton k'aton ciki dariya nayi wato yana nufin ciki kenan,a take naji kamar zanyi kuka tunowa da nayi da ni bana Haihuwa.
*Ummu Maher ce*ππ
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[11/10 16:20] πRabee'atu Ummu Maherπ: πππππππ
*°°β’Β°β’UWAR'GIDANA*°°β’Β°β’
πππππππ
_Written_ _by_
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
{y'ar mutan Nigeria}π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
ππ€π
*ποΈβοΈALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβοΈποΈ*πππ
*{A.Y.T.W.A}*ποΈππππ
"K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata.βοΈ
wannan page na kune
*Nabeela Dikko*
*Nabeeha Aminu*
*Nimcy Love*
*Farhat Osman*
*Zahra'u Naseer Aliyu*
*Amina Muhammad baso*
da dukkanin masoyan wannan littafiππ»
"I'love this pageππ
kuji dad'inku da wannan page inayinku sosai up up up kuna wuta__ π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*{Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ± ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
}*
*π
ΏοΈ53&54*
_____" tuni nafara kwallah saboda tunanin KO wanni i'rin hali Zan shiga i'dan akace ban haihuba,Ina cikin wannan halin ne naji "Innarmu na cewa Humaira ki fad'awa su " Maryam da Murja da Hafsa Sha'awa "Khadija ta haihu ansamu y'amace'Nayi shiru cen " Innah tace Humaira dake nake fa nace to Innarmu Bari na fad'a musu tace toh bayan nafad'a musu ne,Likitan ya kirawoni yace mun daman sai anjima zamu sallameta saidai fa zata dinga zuwa karb'ar magani saboda tahad'u da matsalar yoyon fitsari saboda doguwar na k'uda da tayi, don haka bazamu sallameta da wuriba kina jina kifad'awa Mijinta don yasani.
Β°`tunda ya Fara magana nake sauraronshi Ina kallon shi saboda abun yayi matuk'ar bani mamaki daman har yara ma sunayin wannan yoyon fitsarin likita Yace to yanzu dai da yau zamu sallameta Amman sai zuwa gobe muga yadda jikin Nata yake nace to,Gab da Zan fita wata Mata ta shigo y'ar kyakyawa da i'ta hararata tayi ta wuce "likitan ya cire d'an farin gilashinshi Wanda ya k'ara mishi kyau don kyakyawane sosai kamar balarabe. kafun in fita naji tana cewa Wallahi " Sadiq kabani mamaki daganan kuma banji me tace ba nafita...
"Ina fitowa na iske su 'Momi da Su Innah sai su Aunty Maryam hardasu " Hamida ma duk sunzo 'Muka gaisa duk suka tambayeni ya me jiki nace da sauk'i na hango"Momi sai wani hararata ta keyi "Na ce Innarmu bayan nashiga wajen Likita ya ke cemun A'i " Khadija tana fama da matsalar yoyon fitsari..........A'i tunkafun in k'arasa najiyo "Momi nacewa keh'dakata munafuka d'iyar mayu keh har kin i'sa kice zaki rainamun wayo to Bari kiji kuruwar " Khadija tur dake 'Saboda kin yi gadon sharri shine zakice wai wannan ficiciyar Yarinyar kamar"Khadija tana fama da ciwon yoyon fitsari to Allah yafiki munafuka kawai.
"Kowa da yake wajen saida yayi mamakin irin furucin i'rin furucin da" Momi tayimun hatta "Innarmu ma saida ta girgiza awajen don jin furucin" Momin Maher.
"Aunty Maryam kuwa tace Hmmm to A'i gadon mayu ba'ah gadon mu take ba agadonku take kuma wallahi idan kika sake wannan furucin wallahi saikinyi Dana sanin irin halin daza kishiga Kafun ta rufe bakinta " Aunty Murja ma ta d'ora da cewa waike "Momi mekika d'auki duniyane kinbi kin saka y'ar mutane agaba da zagi da cin mutunci kibar ganin " Khadija k'anwata ce kiyi tunanin zagin "Humaira agabana da kuma danginsu kiyi tunanin zanyi shiru to A'i abinda yayi su " Humaira shi yayi mu,don haka Wallahi adaina zagar mana y'an uwa "Aunty Sha'awa ma tace " Tab'jar uba daman abun yayi tsamari haka to A'i naga KO mutuwa tana tsoron idon uwa Amman sai kace wata bama gujiya babu KO kunya ayita zagin mutun haka.
"Innah kuwa cewa tayi haba meyasa Baku da kunyane Ina ruwanku banason i'rin wannan Ku Kama bakinku bana son fitsara," Momi kuwa cewa tayi A'i lallai wad'annan yaran iskancin naku yakai kuce zaku zageni saboda an koya muku zagi to wallahi Bari "Maher d'in yazo Wallahi sai Sake ta muga abun da zatayi.
" Innah kuwa furucin "Momi da tayi ya girgizata sosai,don haka tace wa su" Aunty murja Ku taho mutafi gida dukanninku'Tace har sake"Humaira muka fito dukkaninmu suka shiga motata najasu zuciyata gal"Bak'inciki kwata kwata shekaruna 21 aduniya wanda yayi dai dai da shekarata Hud'u agidan Mijina"Yaya Maher, Amman na had'u da matsaloli Kala Kala.
"Muna zuwa gidana muka fito daga cikin motata Innarmu tace toh " Humaira zamu zauna anan zuwa yamma don Gaskiya abunda yafaru yayi matuk'ar girgizani.
"Da yamma bayan sun tafi sun rarrasheni sosai Sannan suka tafi gida,Ni kuma na tashi nayi wanka sai naga kiran " Yaya ya cemun ya taho Amman zai Fara zuwa asibitin nace to Allah ya dawo dakai lafiya ya cemun Amin.
"Wata sabuwa Ashe matar da nagani a'asibiti tazo wajen" Doctor Sadiq Ashe matarsa ce kuma wai tana zargina da Mijinta.
"Kuma bayan ta fito daga office d'inshi sun had'u da " Momi bayan sungaisane a gaggauce saboda "Maryam akwaita da kishin jaraba sosai,Kuma har d'aukar hoton su tayi Tunda lokacin da ta shigo Office d'in. kuma " Maryam muguwace bata da imani KO kad'an.
β’β’Momin Maher tace wayyo gaskiya na tausaya miki bayanda "Maryam d'in tafad'awa " Momi zarginda ta kewa"Mijinta da 'Humaira baiwar Allah,Nanfa Momi tace yo aini matar d'ana ce tace To muga hoton tananu Mata,Momi tace i'nason Alalata hotunan ya zamanto duk Wanda yagansu ya yi tsammanin cewa akwai wani abu ak'asa suka saka dariya i'ta da "Maryam .
." To Maher yana isowa ya nufi asibitin"Momi na zaune da jaririya a hannunta sai ta hango Maher yana fara'ah sosai bakinshi kamar gonar Auduga.
"Momi ta maze don tasan abinda ta k'ulla i'ta da Maryam matar" Doctor Sadiq,Yana zuwa ya gaida Momi ta mik'omai jaririyar.ya amsheta yana fara'ah suna cikin gaisawa ne"Maryam ta shigo asibitin kamar mahaukaciya'Momi ta kalleta ta gefan I do tana murmushin mugun ta tazo zata wuce ta bangaje "Momi.
" Momi tace haba yarinya kina cikin hankalinki kuwa zaki bugeni ki wuce sai Sannan"Maher ya d'ago kansa wayar ta ta sub'uce a hannunta ta sunkuya zata ta d'auka abinda "Maher yaganine ya zabura yarigata d'aukar wayar" Maryam kuwa tace Dan Allah Malam bani wayata kada kaganar min SIRRIN mijina,Maher yacewa "Momi Kinga fa abinda