Header Ads
Showing 30001 words to 31941 words out of 31941 words

Chapter 11 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

don Ranar ma Fulani akace Mata tsabagen Tashin hankali.






Wani irin Nishi nayi naji kan d'a yana son fitowa,Nayi Maza Na kwanta kangado na bud'e k'afafuna Sai naji D'an yafad'o Nayi hamdala Ina godewa Allah.




Dai dai nan Suka shigo Sukaji kukan Jariri'Jikin Yarima har tsuma yakeyi yad'auki jaririn cikin jini ya rungumeshi yaji wani son d'an azuciyarshi kamar me.






Fulani ma cikin murna ta rufe ni Sai naji wata sabuwar Nak'udar Yarima yayi saurin Rik'eni,Nayi Nishi sai Naji Wani Babyn yafad'o Cikeda Happy Nayi Hamdala Sai naji kamar anciremun wani Abu.




Yarane kyawawa don nidakaina saida suka bani mamaki"Mace da Namijine.




Namijin Shine Babba da Babansu suke Kama Sosai,Inkaga Fuskar Yarima kamar gonar Auduga,Fulani ta kori Yarima Amman yak'i,Aka gyarani da yarana,Ina kwanciya sai baccin Wala.










*Ummu Maher ce*


*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍🏻
[11/10 16:25] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š
*UWAR'GIDANA*
πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š




Written by✍🏻
Rabee'atu Ummu Maher


*Y'ar mutan Nigeria*πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ’šπŸ€πŸ’š




*Page 78&79*


Y'an uwa na nesa da kusa kowa yaji Haihuwarnan Nikuwa Sai bacci na nakeyi hankalina kwance"Ya yannin Yarima suka ce to sai kafita ka bamu waje kazo kazauna KO kunya babu.






Aunty Rashidat itace babbar yayarsu tace Hmm ke Wallahi da gaskiyarsa Na fari nefa kowa ma yayi haka kawai,Aunty Rabee'atu tace gaskiya Yarima yarannan kyawawane gaskiya tubarkallah,Gashi da amganka Angansu yayi dariya Yace kinsan Allah Kuwa Wannan Macen ma tafi Kama Dani gaskiya.






Nanfa Alokaci D'aya Suka Fara kuka Ni kuwa Harga Allah Nayi Nisa Abaccina"Yarima ya kallesu,Suna ta shan hannunsu Yara ga su da wayo.






Aunty Ramla tace Tofa anzo wajen sai aciro Nono Abasu Susha'Yarima yace to yanzu yaza'ayi Aunty Rashidat tace Bari intashe ta,Ta tashe ni ahankali na bud'e idanuna da sukayimun Nauyi,Suka had'amun shayina mai kauri,ga ferfesun Nama da yaji kayan lambu,Nanfa na kwankwad'eshi tas'Sannan na koma farfesu na cinyeshi tas.




Sannan najini na dawo hayyacina"Aunty Rashidat'tananumun yadda Zan shayar dasu"Nasakawa Macen abakinta ai sauri nayi Zan jefar da'ita Yarima yayi kukan kura ya karb'eta Na tashi Nace caj'gaskiya bazan iya ba har zuciyata saida Najishi.




Ya kalleni Yace haba"Humaira kina son ki kashemun yarane,Aunty Rashidat ta zaunar Dani tace"Humaira Duk Wanda kika Yashayar da d'anshi musamman nafari saida yaji wannan Abun.






don haka kiyi hak'uri Nace to don inajin kunyarta sosai,Nafara shauyarda i'ta ahankali tun inajin zafin nadaina jinshi.






Nashayar da Namijn Shima ahankali'Shi Namijin na Lura halin Yarima yayi yanada hak'uri sosai'Macen ma ba halina tayi ba don nima Inada hak'uri.










************


Y'an uwa da abokan Arzik'i duk sunzo Suna duk inda kaduba agidan hotunannan yaranne'Mai martaba ma kyautar Gidajinshi mafi girma da kyau yabasu tareda bud'e musu Account na musamman kyaituttuka Kala Kala kowa da abunda zai kawo komai kud'inshi komai Talaucinsa kowa yana tayani murna.








"Yarima yayi musu hud'uba da Sunan Mai martaba Abdullahi Ana cemasa'Amir,Macen kuma akasaka Mata Sunan " Fulani Sunanmu d'aya da'ita Aisha'ake cemata Munubeeya.






Nida yarana munyi b'ul _b'ul Munyi kyau yarana gwanin sha'awa yara masu wayo da kyau,Nima Na k'ara cika nayi kyau,Komai zam zam.








********


Muna zaune nida k'annan Yarima"Surayya da Yusra"Yn biyune sune Autan Fulani munata hira "Amir yana hannun "Surayya" Munubeeya tana hannun Yusra'Acewarsu sun raba kowa Dana shi.






Saiga Hamida mmn twins"Na tashi da murnata natare ta"Su twins suka gaisheta Anata hira Sukace"Mmn twins Bari muje dasu B'angarenmu Nace to saikun dawo muka cigaba da hira da"Hamida.






Hamida "Tace Nikuwa" Humaira kinsan kuwa abunda kuwa yake faruwa kuwa"Nace A'ah bansaniba tace'To Khadija sun rabu da"Maher Nace Toni meye ruwana suyi ta rabuwa tunda nima Ai anzalinceni"Amman Allah yasaka min tunda"Allah ba Azzulumin bawanshi bane ba.






Hamida"Tace gaskiyane kuwa Kinsan kwana ki Anyi bikinsu"Baby da Zahra'Nace Wallahi bansaniba"Tace to Baby dai Mijin yasaketa Sanadiyyar Asiri dasuka so yi mishi"Yaganta da idonshi tana zuba masa magani"Ina gaya miki Wallahi dukan dayayimata"Saida Sanadiyyar"Akacire Mata mahaifarta gaba d'aya"Hajiyarsu Maher Ta makashi akoto"Kinga sunada kud'i Babanshi Minister ne aka kashe fitinar,Shi kanshi Maher yanzu yabar musu k'asar gaba d'aya Duk wannan Abunda Akeyi Bai saniba.










Nayi shiru Nace duniya kenan inkad'auketa dazafi tad'auka dazafi"Inka d'auketa da sanyi ta d'aukeka da sanyi"Na kalli Hamida Nace Mata kinsan Allah"Hamida Yarima yagamamin Komai Wallahi"Yanzufa yabiyawa Su"Innah da Babanmu"Dasu Ammi Duk yabiya musu Hajji Duk Tare zamuje.








*Vote*


*Share&Comment*
[11/10 16:25] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–


*UWAR'GIDANA*


πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–



*Written by*
Rabee'atu Ummu Maher.


*Y'ar mutan Nigeria*πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ’šπŸ€πŸ’š






*Page 80*


Hamida kuwa"Tace ai kuwa bansaniba,Allah yasanya Alkhairi"Nace Amin.




Nace"Hamida Wallahi ayanzu bansan yawan kud'inda suke cikin Account Dina ba saboda yawansu ga kayan kud'i Kala Kala,duk sark'ar da tashigo Sai ya siyomun"Hamida tace gaskiya nima haka Wallahi kuwa saidai ince Alhmdh komai babu abunda narasa sai godiya.






******


Yarima yana zaune yana yiwa"Twins wasa sunata b'bb'kamai dariya'Nayi wankana nasha sleeping dress sunyi kyau sosai Masu kalar shara shara,Don jiya Nayi Aiki da Magunguna don gyara jikina ciki da waje nayi irin matsin Nan da ake cewa"Vagina again ga k'amshin Jarababbiyar "Humra Abinka da shuwa" Arab nayi gyara nafitar hankali KO ganina yayi ahaka saiya burkice ballantana Aje ga babbar harka.




Ina isowa nasaka hannuna na Fara d'aukar"Amir shikuma ya d'auko"Munubiya Inatafiya inajuya mazaunaina daman gani nayi sumul sumul gwanin ban sha'awa.Yarima ya had'iye wani yawu"Mak'ut gaba d'aya haryafara rikicewa.






Yana Ajje"Munubiya nima na Ajje Amir,Ya ruk'oni tabaya yafara yimun zazzafan kiss nima nabishi dashi"Tuni nafara rikita Yarima Abunda da banayimai yanzu nakeyimai,Mind'au lokaci muna farantawa junanmu"Ai Yarima Saka min Albarka yadingayi harda Ku kanshi,Ni kuwa narasa bakin magana"Don wani dad'i da nakeji ba'acewa komai.




Na koma na k'ara had'ewa nayi Y'ar cifcif Dani"Yarima yace gaskiya"Humaira ke ta dabance Wallahi kin haihu Amman kamar baki Haihu ba"Kai Allah Nagode maka daka bani wannan matar Y'ar Albarka irin Albarka.








Muna kwance Ina nawa"Amir Nono"Munubeeya kuma tana hannuna"Mmn twince inason Bayan mundawo daga"Hajji zaki koma makarantarki.






Ai washe baki nayi Ina murna yauzan koma karatuna,Nadinga yimai godiya Sosai da Sosai,Yace Humaira banason kina yimun godiya akan dukkanin abunda zanyi miki domin kinfi haka a' wajena,Na rungumeshi Ina mishi kiss.








*********


Munje Hajji munsauke Faralli tareda Addu'o'in samun nasara arayuwa"Yakaremun Mijina da y'ay'ana da Iyayena dama abokan Arzik'i Najido tsaraba harda ta Iyayen Yarima da Y'an uwanshi.






Kowa da abunda na bashi"Mai martabama na kawo mishi Abubuwa Kala Kala"Shida Fulani sukayi ta mun godiya da shimun Albarka.






*********
Mundawo daga Hajji babu dad'ewa Nafara zazzab'i gwajin farko likita ya tabbatarmun Inada ciki wayyo karkuga murna awajen Yarima kamar zai Cinyeni.




"Ina kuka na kalli" Yarima Nace haba Abban twins yarannanfa KO wata biyar basuyiba Amman ace Inada ciki ni Wallahi Kunyama nakeyi"Ya rungomoni yace babu komai sai adinga basu Madara baga Fulani ba"Koda rannanma da kyar y'an biyun Fulani Suka Bani yarannan kowa had'auki nashi,Nace nidai tausayinsu nakeji Wallahi.






Yarima yace babu komai Allah dayabamu su shizai kula dasu,Batun makaranta kuma kibari saikin haihu saiki Fara zuwa,Nace to inamai tausayin y'ay'ana sosai.






********
Hajiyarsu Maher tana zaune abun duniya ya i'sheta Ga Baby nan yanzu babu mai zuwa wajen ta"Ga Masha'huda yanzu irin Asirin da sukayiwa "Humaira yanzu ya koma manta" Kullum cikin zubar da jini da mugayen Mafarkai Kala Kala.






ga fad'a da Miji kullum"Surakar Masha"Huda Rannan haduwa sukayi da y'ay'anta sukayi Mata dukan tsiya'Da Mijin yadawo tafad'amai yafara Masifa"Itakuwa tashiga zaginshi ta uwa da Uba.






Shikuwa yaji haushi yanad'eta son ranshi,Ya saketa Saki uku Kai tsaye Da y'an uwanshi suka had'u sukayi ta goran tamata"Suka amshe y'ay'ansu Sunce kada Akuya musu bak'in hali.






*********
Aunty Murjace ta haihu don haka y'an uwa aka tafi Suna ciki"kuwa hardani lokacin cikina ya tsufa dakyer Yarima yabarni nazo Suna'Nida Hamida munsha"ankon Shadda gezna'yar k'arshe,Munyi kyau harmun gaji.Naga Hajiyarsu Maher Inda taringa jin kunyata tana b'uya.




Halima 'yace ga Hajiya Saudat yayarsu Ammi wacce take zuga"Hajiyar Maher,Tace Hmm Ai Wallahi"Masha"huda kad'anma kika gani"Yadda kuka saka y'ar mutane agaba"Gashi yanzu"Humaira ta wuce duk inda kike zata ta wadata Sosai"ta wadata y'an uwanta Iyayenta.






Gidansu da gidan Ammi yanzu yazama abun kallo"yasaka
Anrushe ginin anyi nazamani itada Mustafa da Mijinta sungyara gida yayi tsaf gwanin ban sha'awa Inna fa inkika fanta tazama wata HamaShak'iya to tawadatu da kud'i da komai ta ko'ine.






Ke inajinma a'Y'an uwansu Na k'auye da birni yanzu Sun wadatu da kud'i ta ko'ina Humaira Wanda ma bata saniba tana taimakon shi ballantana y'an uwanta.










Masha'huda tace ke dalla Malama dakata Shiru shiru ba tsorobane "Humaira dakaizanje'Inrok'eta gafara,Idan zaluncine ma wayafi" Mominku duk itace take zuba"Hajiya bawani ba Don haka Mutane shiru.




Rigimace ta kaure tsakaninsu"Duk iyayen suka fito Suma'tuni suma rigimar tashafesu"Akayi ta rigima da tone tonen Asiri tsakanin "Hajiya Saudat da Hajiyar Maher.








Sosai Suka zage Suna to nawa Kansu Asiri tunfarkon da Suka yiwa" Humaira har zuwa yanzun,Mutane akaringa Salati anatafa hannuwa.






Momin Maher dai Fad'uwa tayi Sumammiya"Aka watsa Mata ruwa ta farfad'o yaringa Neman yafiyata Nace babu komai Allah yafemana baki d'aya.






Daga baya Nakejin wai ta gurgunce ta kuma makance"Hajiya Saudat kuwa bata daddaraba garin Neman Asirinta tayi hatsari ta mutu,to wannan kenan.




"Maher kuwa rayuwa tayi mai zafi A'inda ya Auri Abokiyar Aikinsa likitace" Ashe bata haihuwa kuma Ancire mahaifar tata gaba d'aya,Gashi tunda ya Aureta tagama dashi gaba d'aya"Idan yazauna babu abunda yake tunani sai irin Asarar da yayi.








Na sakin "Humaira lallai yayi babbar asara na rabuwa da" Humaira don Humaira d'aya ce tamkar da dubu.




Kuma Ayanzu yagane Cewa"Saurin fushi yana haifar da danasani,Kuma yasan Alhakin Humaira ne yake binshi.




"Khadija kuwa har gida tazo tana bani hak'uri akan abubuwanda tayimun" Nace babu komai Allah ya yafemana baki d'aya.








*********
Muna zaune nisa"Fulani Saiga Aunty Rabee'atu Muka gaisa da'ita Ta kalli Fulani tace"My mom kinji Maryam ta mutu KO?.




Fulani tace Allah yajik'anta"Fulani tayi juyawarta ta kalleni.






Fulani ta kalleni"Tace Humaira antab'a gaya miki cewa"Yarima yatab'a Aure?.




tashi nayi dasauri daga zaunen da nake"Nace Ban tab'a saniba"Tace Maryam sunanta Kuma i'ta ce tayi miki sharri da Yarima"Idan zaki tuna Yarima ne likitan Da akayi muku sharri.




Sai asannanne natuno da fuskar Yarima Daman shine nadafe k'irjina.






Daidai nan"Yarima yashigo"Ya kalleni ya kalli"Fulani yace tabbas"Humaira na tab'a Aure Amman banason tunawa dashi shiyyasa Nayi shiru.






"Maryam Y'ar wani mai saran iccece Mahaifinta shine yake sare duk wata bishiya agidannan,Inayimishi Alheri sosai,Bayan wani lokaci Yarasu" Munje gaisuwa gidan na iske abunda ya tsoratani"Maryam nagani Anhankad'ota waje Daman Mahaifiyarta tarasu daga ita sai Mahaifinta,Wai basu biya hayaba.




Naji tausayin Maryam Sosai Nayanke shawarar Auren ta tundani Mutunne mai tausayi,Kuma tausayina ne yasaka na Aureta.








Kaichoni da Auren"Maryam na farko bansameta"A'budurwaba,Sannan Bayan haka Nakomar da'ita mkrnt.






Alokaci d'aya Maryam tazama Mara mutunci baganiba baga"Iyayena ba.kullum da irin Wulak'ancin dazatayimun.






Ana hakane Kishiyarki ta haihu Ranarda nakiraki Office d'ina Nad'auka ke budurwa ce"Bayan kinfita Nake Ga yawa Abokina Aminu nahad'u da wadda nadade inason ta.




Da wannan damarne Maryam tayimana sharri nidake"Fulani tacemun Indai itace tahaifeni Insaketa Shine mukarabu.to kinji labari banason labarin Maryam don ta wulakantani sosai.








Humaira ta rungumeni mijinta tana Mai k'ara sonshi.








*********
*Bayan wasu shekaru*






wata kyakyawar Matashiyar Mata na hango taci kwalliya"Hips dimta abun ayi kallo tayi b'am da'ita,ga k'aton Cikinta agaba haihuwa KO yau KO gobe.




Wasu yara na hango kyawawa Susu biyar Maza biyu Mata uku.




Wani Matashin mutun na hango kyakkyawa dogo kakkaura gashin jikinshi akwance luf'yasakko daga step"da carbi A'hannunshi.




yaran Sukataso da gudu suka Rumgeshi"Suna cewa barkanka da fitowa Abee'Yarima yayi murmushi"Humaira ta taso da k'yer"Yarima yace "oh My Karki Wahalarmun da Akanki Bari inzo dakaina"Yana zuwa ya Rungumeni,Yasakarmun kiss" agoshina Yaranmu suka Fara dariya"Ya rungumemu Yana cewa"Happy Family"Mukayi dariya inajin dad'i Ina kallon yarana"Da Allah yabani inayiwa Allah godiya gashi yanzu har nagama makaranta ta danayi na Aikin likitoci"Gani da kwazo Akan Aikina nazama babbar likita ta Mata"wato Ganycology.


Yarima ya bud'emun banban Asibiti na da gidan marayu"Na d'aga hannuna sama Ina godewa Allah.




*""""Tammat Bi Hamdullah*πŸ™βœπŸ»βœπŸ»




Anan nakawo k'arshen Wannan littafin nawa"Allah kasa mudace Amin.πŸ™


Masoya Wannan littafin Nawa"Ina godiya Allah yabar zumunci Amin.


Saimun had'u asabon littafina Maisuna.


*πŸ‹FAROUK*πŸ‹πŸ™


Na Rabee'atu (Ummu Maher)


Saiku biyoni donjin yadda zata kaya wasa farin girki.




*Ummu Maher ce*
*Share*
&
*Comment*.βœπŸ»πŸ™πŸ€

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads