Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 31941 words

Chapter 3 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

sabida nakagu inkoma gida.




" Humaira kamar zatayi kuka "Tace inna ni karki tafi yau" Inna tace haba Humaira adarare fa nake inajin kunyar Maher'Tunda kinsamu sauki nagwara ainatafi ko.


"Daidai nan Maher yashigo Ranshi b'ace yawuce sashensa Batareda yakalleniba Nabishi da kallo.


" Shiru nayi ina kallon Inna,"Innah tayimun nuni Dana bisa."Natafi kaitsaye sashensa yashiga wanna nazauna inajiranshi,sabida baitaba hakaba. Don nasan baikula da innah ba.


"Yafito yana goge jikinshi yana daure da tawul.akwai karami yana goge kanshi dashi.




" Nace sannu dazuwa yace yauwa yakike.Nayi saurin cewa "Yaya lafiya meke damunka ne yace me kikagani tace naga kashigo cikin fushi take idonsa Yayi jawur'in akwai abinda yatsana baifi azagi Humai ransaba.


β€οΈπŸ§‘πŸ’›πŸ’šπŸ’™
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ€ŽπŸ€πŸ–€πŸ’œπŸ’—
Ummu Maher ce.✍🏻
________
*Share&Comments*
[11/10 16:16] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)




*βœπŸ»βš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writer's Associationβš”οΈβœπŸ»*
____*A.Y.T.W.A.)*____




*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_________




*πŸ…ΏοΈ17*


**********************
"Yace babu komai,Nasamu waje nazauna Nace" Yaya bakata yimun hakaba tunkafin inkarasa yajuyoni ina fuskantarshi,"Yace humaira kainane yakeyimun ciwo duk da banyardaba "Nace oky kasha magani "Ya eh nasha.




" Nace mai kasan innah fa wai ita tafiya zatayi,"Yace haba aiyakamata ta bari saigobe yanzu dare yayi "Nace nima dai haka na gani.






" Yace oky bari insaka kaya sai inzo mugaisa amma yakamata tabari gobe sai inkaita.




"Nayi dariya nace tab,innar CE zata bari kakaita ai wallahi bazatabariba tanajin kunyarka.Shima dariyar yayi" Yace inna kenan ita Sam bata damu da duniyaba wallahi,




"Idan yana hira da humairansa yana jindadi. duk bakincikin dayake ciki saiyaji dadi idan yana hira da'ita.




" Yasamu inna suka gaisa,gaisuwar mutunci da mutuntawa."Yace inna yanzu humaira takecemun zaki tafi."Tace eh Dannan yau zantafi ,"Yace inna idan dahali kibari saigobe. Tace to babu komai Allah yakaimu"Yace Amin.




"Khadija ce kwance akan katon gadonsu ita da yanbiyu tace twins kunsan menene sukace A,ah.
"Khadija tatashi tabude taga Window iska mai dadi tashigo tace musu Wallahi Tallahi Inasan wani Abu tundaga yarin tata amma narasa yadda zanyi hasalima ayanzu yana dab Dadasa zuciyata tabuga.




" Twins suka tashi atare tareda kamo hannayenta,Daya tarike dama na daya tarike hagu.sukayi saurin cewa sis khadija meke damunki.




"Wasu zafafan hawayene suka fito mata ta sharesu takalli gefe "Tace kuzauna zanfada muku sukayi yadda tace suka zauna.




" Khadija ta zauna takamo hannayensu tahada danata tadora daidai saitin zuciyarta tace kunji yadda zuciyata take bugawa to dab take data fashe.




"Takara sakasu cikin wani hali sukace dan Allah kiga yamana.Tace inason infada muku domin nasan komai Nisan jifa kasa zaidawo.kuma komai Daren dadewa sai natona asirin zuciyata.






" Takara tashi taje daidai window takara budeshi iska da dadin kamshi suka taro sukazo alokaci kadan.tace adidai wannan lokacin duk wani ma,abocin soyayya yana jin dadin hi rarshi saboda ni,ima ta ubangiji.Wanda nikuma ina cike da bakinciki Wanda idan zuciyata batasamu abindatakesoba dab take databuga..




"Twins suka hada ido atare suka kalli khadija don sunsan tanada zurfin ciki zaiyi wuya kaga tafadi abinda kedamunta lokaci guda.




" Tace yaza mamin lallai in aureshi matukar yana numfashina nima inayi.kunsan Wanda zuciyata take bege takeso. Tun bansan komai ba shine "Yaya Maher.




"Ko gi zau "khadija bata yiba zata cigaba da fad'a Baby ta tashi, hassana kenan "Tace haba khadija zuciyarki kuwa bata yimiki adalciba.dasauri khadija tamatso takalleta tace adalci fa kikace ni anyi mun Adlcin.






πŸ’œπŸ€πŸ§‘πŸ’›πŸ’š
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ’™β€οΈπŸ€ŽπŸ–€πŸ’—


Ummu Maher ce.✍🏻
__________
*Share&Comments*
[11/10 16:16] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–. *STORY&WRITTING*

(By Ummu Maher)


*βœπŸ»βš”οΈAlkalami yafi Takobi Writer's Associationβš”οΈβœπŸ»*
__*(A.Y.T.W.A.)*____



*Bismillahir-Rahmanir- Rahim*
________________




*πŸ…ΏοΈ18*
**********************
"Tace wallahi tunda nake banta San wani Abu kamar Yaya Maher ba kuma haryanzu son shi yana yawo acikin jikina ina son Yaya Maher sosai kuma ko ta karfin dutse saina Aureshi.


"Tun banyi wayo ba nake sonshi kinga kuwa nima ba'yimun adalciba.Nayi abubuwa domin inja ra,ayinshi Abu yagagara.wallahi kinji narantse baby awannan karan bazan hakuraba tana fadi tana hawaye tana jin tsanar humaira har ranta bata da wata matsala aduniya daya wuce Humaira.


" Khadija tace Abu daya natsana aduniyata kuma bazan daina tsanarshi har karshen rayuwata"itace Humaira.


"Saida dolene itama ta dandana zafin da zuciyata takemin domin dole ta fuskanci matsala babbah.


" Zarah ce wato Usaina tace hmm wallahi Khadija nima na tsani Humaira kofa gidan mukaje saikiga "Yaya Maher yana nannan da'ita kamar kwai.kuma ina goyon bayanki kiso abinda kikeso inkika shiga kikori shegiya yar mayu kawai.






" Baby Tace gaskiya nikuma sai inga kamar baidaceba abinda kuke kokarin yi.Zarah ce tace oh to sai ki hana kedaman naga kanki na yana rawa waike me matar yaya ko, nonsence wadda bata San me takeyiba.


"Abangaren Na nida Yaya Maher wata soyayyace mai karfin gaske takara shiga tsakanina dashi.Matsala ta daya Yadda har yanzu bandaina mafarkiba kuma kamar an rufemin baki nakasa fadawa kowa,don yanzu yakaru sosai.gaciwon Mara nakeyi sosai musamman idan zanyi Al'ada Wanda nasha magani har nagaji.


"Waya tace tadau ringing nadauka " Hamida Tace sai ai takira anacan ana shan love Mrs Maher.


"Dariya nayi Nace to Mmn twins." Tace yaudai Allah ya anshi bakinki yau twins sunzo.duk mata, Ai tsalle nayi Nace almdh mungode maka.




"Yayan Hamida uku ne Abubakar shine babba sai twins kannenshi kishiyarta"Ramlah daya sunanshi Abdul.


"Ranar suna tazagayo munyi shagali sosai kamar Nice mejego nafito nayi shar dani.An an ne kuma naga su khadija.wacce tahade fuska sosai musamman idan taganni.


"Saida tazo daidaini tace aikin banza sai dai ayi tacin abincin sunan wasu anacinye naman suna.su ankarar da kwayayen atiti,ana wani karyar anyi bari ai ayi dai karyar munafiki wataran gaskiya zata fito ta banga jeni ta fita hade da tofar da yawu sannan tafita.




" Hawaye naji suna bina sosai Nayi saurin share hawayena don gudun kada yan suna su gani ya zama abin surutu,don nakula akwai yan hana ruwa gudu. Ashe su Hamida sunji abin dasu Aunty Murja Hakuri suke bani don gudun kada suyi abin kunya.Amma Aunty Murja da Aunty Maryarm da Aunty Hafsat sunbar abin Azuciyarsu don zasu fadawa Ammi ta taka mata birki iskancin nata yayi yawa.Abu har agidan suna ma bata kyaletaba saboda Momin Maher tana daure mata,komai akai sai tace abarta yarinyace.
"Har Momi tazo amma koda nagaisheta dakyar ta amsa tana ya mutsa fuska harda tofar da yawu kamar wata mayya, Ashe suna son suhadamin makirci nidai naji Momi tabuga waya kuna dagaji kason da Yaya Maher take waya.
" Yaya Maher takira tace waiyazo Ya dauketa bazata iya zamaba saboda ina mata rashin kunya don nasan sunan yayana akeyi.






πŸ€Žβ€οΈπŸ’™πŸ’šπŸ’œ
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ’›πŸ§‘πŸ€πŸ–€πŸ’—


Ummu Maher ce.✍🏻
________
*Share&Comments*
[11/10 16:16] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
________________


*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
______
*βœπŸ»βš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writer's Associationβš”οΈβœπŸ»*
__*(A.Y.T.W.A)*___




*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*
_________________




*πŸ…ΏοΈ19&20*


"Ai kafin Wani Lokaci Sai " Momin Maher Ta fara kuka wiwi.Ba dadewa ya'iso Don Baiji Abinda Take fada awayar ba,Shidai yaji Kamar ana kuka"Yana shigowa Na fito raka "Aunty Murja Dasu "Aunty Maryam,Duk sunfito Saboda Yamma Tayi Gashi Unguwannin su suna da nisa.


" Suka gaisa sannan ya wuce Cikin gidan Yana shiga gidan "Aunty Maryam " Tace Humaira koma gida Mijinki Yazo daukarki Nace Toh.
"Ina shiga gidan Nagan su dukansu a falo," Khadija,Momin Maher,Hajiya saudat,Da yan biyu,Ita kuma "Hamida tana daki da sauran kawayenmu." Har zan wuce Saboda kunya sai naji"Yace Humaira zo nan.


"Maganar ce tayi min wani iri,Sai na dawo na zauna " Khadija kuwa ta wani hada kafa d'aya Kan d'aya tana bina da wula kantaccen kallo.


"Yace Humaira me ya hadaki da" Khadija "Nace babu komai" Yace tambayar ki fa nake kinyi min shiru.


"Nasake cewa wallahi babu komai" Sai kuwa Naji"Yace nidai bana son fitina ke "Humaira kiringa kama girmanki Kina jina.
" kamar bazan amsa ba cen dai "Nace toh kamar zanyi kuka.Idon " Khadija yayi jawur sosai kamar kuwa munyi fada da,ita.abin ya kona min rai mafita.


"Nan dai na dinga karanta addu,r nan ta" Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un.Saboda yadda zuciya ta takemin wani irin zafi.
Bawai na fadan da yayi min bane A'ah saina bani laifin daban san shiba."Natashi Na shiga dakin "Hamida inda na tadda ta tasa keyin Wanka Tana bawa danta Mama,Dayar kuma tana bacci.


" Ga sauran k'awayen mu suna tafira.Koda ta kalle ni Ta fuskanci Raina Abace yake.Tana shirin Yimin Magana Kawai Sai "Zarah tashiga Tace Wai kizo inji "Yaya Maher,Kamar kada Na tashi Amma na daure nayiwa" Hamida Sallama nafita.


"Hamida kuwa bayan Na Fita ta bini da kallo don tasan ni takuma San halina,Banida saurin fushi,Ni mutum ce mai sauk'in hali.


" Ina fitowa naganshi Shima Yana shirin tashi,Sai naji "Momin shi 'Tace tsaya kasaukemu Gida." Yace To Ai "Khadija kuwa da sauri tayi hanyar waje bayan ya fita su Momi suka bi bayanshi.


" Nima bani da zabi da ya wuce inbi bayansu Don "Yan biyu sunce Gidan "Hajiya Saudat zasu kwana Kuma tazo da motar ta.Ina fita Naga " Khadija ta bude Gaba tashiga Momi Kuma Ta bude baya Tashiga.


"Nan take wani kishi Ya tur ni k'eni ya tsayamin a wuya.
Bayarda zanyi Dole na shiga bayan motar Wato kusada " Momin Maher wani kallo tayimin tareda hararata.


"Maher kuwa ya tunanin Wai meyasa " Khadija take shige Mai ne bayan ga"Uwar gidansa.Don shi Baya son bata mata ko kada'an,
Yafara sauke su agida kafin muma muka dau hanyarmu ta Nasarawa (G.R.A)"Yace Humaira dawo gaba mana.da kamar zance A'ah kawai dai sai na shiga.Amman raina baiso ba"Ya kula da yadda raina ya baci don haka.Sai ya bari yaje gida tukunna ya lallabi abarshi.


"Muna zuwa tunka fin yagama tsayawa na bude na fita rai na abace sosai.Ya gane hakan Sai " Yace haba "Humaira Yaya zaki fita.kina son kijiwa kanki rauni ne " Nace eh Ai gwara Naji.


"Ina shiga dakina nasaka mai key na kulle shi gam.don kada yazo yayi min surutu." Yana shigowa Yayi hanyar dakinta Ya rike zai bude yaji an rufe ta gam.Nan yashiga kiran sunanta Amma ina magar duniya tak'i saura ranshi har yagaji Ya tafi.


"Ina zuwa dakina nikuma Nashiga rera kuka mai ciwo.Don me " Yaya zaiyi min haka kawai baiji ba,asi ba kawai sai "Yace ga abinda nayi mai.Da safe kuwa bayan nayi Sallah,Na Dan kwanta cikin Bacci Naji Kiran wayata na dauka cikin ma gagin bacci.

Muryar "Hamida Naji " Tace Assalamu Alaikum,"Nace w/kslm daga daya bangaren akace min ya kikaje gida "Humaira "Nace Lafiya Klau maman twins,tayi dariya " Tace Mrs Maher jiya meya faru Naga ranki yab'aci "Nace babu komai wallahi" Tace kifada min mana,Nan dai duk na kwashe abinda Yafaru nagaya mata.
"Tace Humaira abinda nake so dake kiyi hak'uri kinsan zaman Aure saida hakuri.Kuma ki komawa mijinki kiringa k'ok'arin rike fushinki akan Na mijinki tanan ne zakici riba kinji " Nace Toh mukayi Sallama.


"Na tashi Nashiga ban daki Nayi Wanka na tsala wanka,Nayi kyau Nasaka Riga da siket na atamfa Holland mai ratsin ja da blue, Nayi daura Rina Wanda ake cewa Zahara buhari gwanin bansha,awa.ga wani kyau Dana karayi kwanannan.


" Ina fita falo na hango dining table,ajere 'Abayya ne"Nace aikin waye wannan a,iya sanina 'Na hana piter yimun aiki Saboda nafi son komai inyiwa mijina dakaina.
"Jin karar bude kofa Naji sai jinayi An riko dai dai k'uguna tabaya naji kanshin turarensa ya bude wajen.
πŸ§‘πŸ’šπŸ’™πŸ’›


✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻


πŸ€ŽπŸ€πŸ–€β€οΈ


Ummu Maher ce.✍🏻
*Share&comment*
_________
[11/10 16:16] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
____________
[11/16, 18:31] ⛱️Ummu MaherπŸ•οΈ: [11/10 16:16] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
_________________


*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_____
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻



*πŸ–ŠοΈβš”οΈALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
____*(A.Y.T.W.A)*__




*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
________________




*πŸ…ΏοΈ21&22*



Ina juyawa muka had'a ido dashi ya kashe mun d'aya,Na sunkuyar da kai na ba tare da na ku lashi ba "Yace haba My" UWAR'GIDANA meye nayi yayi zafi haka I'am sorry' kinji Dan Allah.Na san nayi miki laifi Amma na tuba bazan sake ba kinsan bana son b'acin ranki kinji.Ya kama kunnenshi alamun bada hak'uri"Humaira 'Tace haba "Yaya Maher taya ya zaka ringa Abu ba tareda kayi bincike ba.Sai kawai ka hau kazauna.
" Ya ce toni dai nabada hak"uri kinji sweety na.Tace to na hak'uri "Humaira kenan akwai hak'uri da sanin ya kamata ba kowanni Abu take magana akanshi ba sai yayi tsamari.


" Momin Maher ta kalle Yayar ta Hajiya Saudat "Tace Waini 'Halima? wato momin Maher,Ke har yanzu bakiyi out da yarinyar nan ba mekike jirane kada fa aje asamu matsala.Momin Maher "Tayi wata dariya mai sauti." Tace hmm"Ai Wallahi nafiki damuwa akan wannan "Shegiyar yarinyar me kamada mayu,To amma ina son ta d'an d'ani wani bak'in cikine shiyyasa.


" Hajiya Saudat "Tace ina jinki wani Iri ne " Tace kawo kunnen ki kiji Ta Matso"Shewa sukayi tareda tafa hannu.Duk da "Hajiya Saude Bataso Abunda Yafaru ba saboda itama da na ta burin azuciyar ta Amma ta barwa zuciyar ta.Toh wannan kenan.


" Khadija ce zaune agaban mirrow Tana kallon Mirrow d'in.Amma bashi take kallo ba.Tunanin Masoyin ta "Yaya Maher Takeyi'Dole ne ta ne mowa kanta mafita ko kuma ta Sa narda "Momi Abinda Yake faruwa.


" K'arar bud'e k'ofa taji ta tashi ta bude Hassana ce "Tace Haba " Khadija me ke damunki ne"Khady Ko Wani Abune Yafaru.
Fashewa Tayi Da kuka Ta fad'a jikin Hassana Tana "cewa na shiga uku Hassana ina cikin Matsalar rayuwa narasa yadda zanyi Wayyo Allah na.


" Abinda ba'aso Wani musulmi Ya shiga wani Hali Ba tareda yakira sunan Allah ba.Ko kuma 'Yace Ina Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un.Amma kunga "Khadija mai makon Takira wannan addu'ar sai yazama tana ta shiga uku.


" Hassana Tace Zauna "Khadija kiyi hak'uri komai mai Wucewane Amma Idan Kikayi Hak'uri.Turo K'ofa Akayi Aka shigo cikin dak'in" Momin Maher ce "Tace Khadija lafiya menene? ta matso wajen Bakin gadon" Ta janyo "Khadija sosai a jikin ta tana bata Hak'uri tareda rarrashinta."Tace mene fad'amun?


" Khadija Tace Dan Allah "Momi ki gafarceni akan abunda zanfad'a "Tace to inajinki 'Khadija ta kalli Momi Ta sunkuyarda kanta K'asa.


" Tace Momi Yaya Maher Nakeso'Tana fad'in Haka Tatashi da gudu tafita."Momin Maher kuwa Wani Dad'i Taji domin Burinta yakusa cika.


"Humaira Ce kwance Akan k'aton Gadonta Tana Karatun Wani Novels Maidadi mai Suna " Auren dole Na 'Ummu Maher'Dariya tayi Inda "Dije Take dauki Dotse Ta goge motar " Haris.

K'arar bude K'ofa taji"Yaya Maher ne yashigo Dak'in.Sanye yake Cikin Manyan kaya Shadda gezna Tayi kyau Kalar Brown "Ya kafa hular sa Mai kalar brown&white Tayi kyau komai Yayi Kyau Ga farinsa Yak'ara fitowa sosai.Sai naji wani kishinsa ya to kareni sosai.


" Ya fara hura min idona nayi firgigit INA kallonshi "Yace Haba" UWAR'GIDANA' Ina ta sallama ba kijiba."Nace wallahi Yaya banjiba "Yayi dariya mai sauti" Yace kina kallon Had'ad'd'en Boy ko.

"Nayi dariya Nace bawani Ahakan " Yace eh ahakan yarinya Taganni "Tace tanaso " Na sakeyin dariya harda rik'e ciki "Nace aini bani Naganka " Nace inaso ba Kaine kali k'emin.


"Muka yi hira sosai" Yace "Humaira inada tiyata yau a'hospita so bazan Kwana Agida ba" Nace Haba Sweaty Dan Allah Kadawo Tsoro Nakeji"Yace oky Zan kawo Miki Yan Kwana Yana Fad'in Haka Yana fitowa fallow na.


"Khadija ce da twins suka shigo fallow suna shigowa " Yaya zaifita "Wani kallo Khadija taringa yimai kamar zata had'iye shi.
πŸ’œπŸ€πŸ’šπŸ’›


✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻


Ummu Maher CE.
β€οΈπŸ–€πŸ€ŽπŸ’™
__________
*Share&Comment.*
____
[11/10 16:17] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
________________

*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_______________
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

*πŸ–ŠοΈβš”οΈALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠπŸ“šοΈ*
___*(A.Y.T.W.A)*___
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
______________


*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
______________


*πŸ…ΏοΈ23&24*


"Khadija da twins Suka gaida" Yaya ya amsa tare da cemusu ya"Momina Sukace tana gida tana gaisheka sosai "Yace okay Ina amsawa.


" Yaya Maher Yace kungaida Auntyn taku kuwa"Baby ce tayi saurin 'Cewa Aunty Ina wuni na amsa Amma "Khadija ko kallo ban i'sheta ba ta wani juya inda" Yaya Maher yake,Ko Me ta tuna saikuma naga ta juyo"Tace Ina wuni"Nace lafiya klau daga haka ta juya tana wani kissa.Ni kuwa na tashi na basu Waje.


'Ina d'akina yashigo"Yace My UWAR'GIDANA ni Zan wuce office ko.Natashi Azaunan danake Ina mai fuskan tarshi"Nace Yaya yanzu tafiya zakayi bazan iya kwana nikad'ai ba please,Yace Oky to Ina zuwa.Yafita fallow Yasamu su "khadija suna zaune suna kallo" Yace kunga kunzo akan Gab'a suka yi saurin had'a baki Wajen cewa meya faru.Inda "Khadija Fara ar'ta ta k'aru tad'auka Wani Abinne yafaru.


" Yaya Yace daman inason ku taya "Auntyn taku zaku taya ta kwana zanje" Hospital inada tiyata ne shiyyasa.Sukayi saurin "Cewa ba komai Yaya Zamu tayata Kwana daman muncewa 'Momi zamu kwana" Yace okay. Dai dai nan na fito daga d'akina"Yace yauwa daman yarannan zasu tayaki Kwana baijira mai zance ba "Yace saina dawo ya wuce,Binshi Nayi da kallo harya fita nakasa komai.


" Khadija ce ta nunawa"Baby ni da baki sai naji dariya daga bayana.Ina juyowa naga "Khadija ce take dariya harda Rik'e ciki.Abin ya k'ona min rai sosai.Na wuce d'akina Sai naji " Khadija na Cewa hmm'Wai su miji Manya KO rakiyar nan tamasu Aure babu'Hmm Allah ya sauwak'e"Baby dai kamar bazatayi Maganaba cen "Tace amin dai.Nan Naji zuciyata tana yimun k'una sosai.Addu'ah na ringa yi sannan na samu relief.


"Khadija Tace wa zarah' gaskiya fa Inason " Yaya Maher sosai Wallahi Amma game d'in mu yakusa zuwa k'arshe."Zarah Tace wallahi kuwa Ai'da nice da tuni 'Anyi game over.Suka kwashe da dariya sosai.Harda Kama ciki."Baby Tace haba dan'Allah yanzu idan tajiku fa yaza kuyi.


"Khadija Tace Ai'ni zanso ace tasani Saboda koda bata saniba ni Zan gaya Mata.Kuma da sannu zanyi Out Da'ita.


" Yunk'urawa Nayi zanfito don yanzu "Zuciyata Tayimun sauk'i Sosai. Ai'abinda Naji Shine ya tilas tamin komawa na zauna. Ina mai maita " Khadija ke son Yaya Maher'Haba "Khadija Yanzu duk Tsanar DA ke kemin Takai Haka.Ni Kad'ai Nake magana ta Kamar Ta b'ab'b'iya Nan da nan jikina Ya hau rawa.Zazzab'i Mai zafi Ya rufeni.


" Da kyar na d'auko panadol Nasha Saboda harna Fara fita daga hayyacina.




"Da asubah " Yaya yashigo direct d'akina yashigo.Nikuwa Ina dunk'ule acikin zani.Don kwata kwata banyi Bacci ba Ranar.Ai' da sauri ya nufo inda nake Alokacin Tuni Na suma.


"Taimakon Gaggawa yafara bani Kafin Daga bisani Dayaga Nak'i farfad'owa Yad'aukeni Sai asibiti.Koda mukaje taimakon Gaggawa suka Shiga Bani.Wanda suka sakamin " oxygen ahancina Saboda numfashina Yadawo daidai.


"Saida Yaga anga maimin Komai Numfashina yadawo dai dai sannan ya d'auko wayarshi yasanar dasu'Inna dasu " Momin sa Nan danan saiga su "Inna hankalinsu atashe.Momi kuwa Cewa tayi aigwara inmutu kowa ma yahuta.


πŸ’œπŸ’›πŸ’šπŸ€
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
*Ummu Maher ce.*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
β€οΈπŸ’™πŸ–€πŸ€Ž
______
*Share&comment.*
_____
[11/10 16:17] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
________________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_______________
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻


*πŸ–ŠοΈβš”οΈALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠοΈπŸ“š*
___*((A.Y.T.W.A))*__✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
____________


*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_______________


*πŸ…ΏοΈ25*


πŸ“²"Yaya Maher bai k'atse kiran nata ba Yaji Tana "cewa ai Wallahi k'ad'an ma kuka Fara gani Indai Nice" Zuwan Inna kusa da shine yasa yajuyo ya koma kalar tausayi.Aduk tsahon shekara ukun dasukayi da"Humaira Momin shi dai dai da Rana d'aya baita ganin ranar da zaije gidan"Mominsa bata zagi "Humaira kwalla

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads