Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 31941 words

Chapter 8 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

nagani wannan ba" Humaira bace"Momi jikinta na kakkarwa tace A'i wannan"Humaira ce wa'ya zubullahi.






"Momi tayi saurin yin gaba Da hoton saiga wani yataho shima hotonne Wanda" Humaira take kallonsa kamar Zata cinyeshi.










"Maher cikin saurin ya yi wurgar da wayar yayi saurin wucewa yana wuci.


















*Ummu Maher ce*.✍️yar mutan NigeriaπŸ‡³πŸ‡¬πŸ’šπŸ€πŸ’š




vote


share
And
comment
[11/10 16:20] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–
*°°‒°‒UWAR'GIDANA°°‒°‒*
πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–


*Written by*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
{Y'ar mutan Nigeria}πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
πŸ’šπŸ€πŸ’š


___________




*πŸ–ŠοΈβš”οΈALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOTIONβš”οΈπŸ–ŠοΈ*πŸ“šπŸ”πŸ”Ž


*{A.Y.T.W.A}*πŸ–ŠοΈπŸ“•πŸ“—πŸ“˜πŸ“™






K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata.✍️






*πŸ…Ώ55&56*




"Maher kuwa gudu yake a motarshi kamar zai tashi sama tunanin yakeyi acikin zuciyarshi daman " Humaira tana cin amanarshi awaje da wannan likitan mai Kama da Aljanu to wallahi daga yau zai kawo k'arshen abun in yaso taje cen tayi awaje'Kanshine yaji yana saramai wani wawan burki yaja yayin dayayi dai dai da tsayawarshi k'ofar GIDANSHI.








"Yana fitowa ya bud'e k'ofar parlon da k'arfin gaske saidai" Humaira ta tsorata d'an kunnen da ta kesakawa ya fad'i k'asa.tayi saurin fitowa daga d'akin tayo parlo tana zuwa ta iske Maher ya bud'e k'ofar d'akinsa da k'arfin gaske,tsoro abin yabata don ba k'ara min firgita yayi ba tace a zuciyarta yanzu fa mukayi waya dashi cikin kwanciyar hankali to me ye yata damai da hankali?.








"Tana budewa ta iskeshi yacire rigarshi daga shi sai troxer ya d'aga kanshi sama idanunshi sunyi jawur kamar garwashi gashin jikinshi ya mik'e sosai.Ina zuwa kusa dashi "Nace Yaya sannu da zuwa me akayi maka naga kamar ranka ya b'aci, har lokacin bai d'ago ba kuma bai kalleni ba balle i'nsaka ran zai amsamin.








" Na tashi daga inda nake na matsa inda yake,Na rungumoshi ta baya'Ai tun ban kaiga gama rungumeshi ya tattaro dukkanin k'arfin shi yayi wurgi Dani gefe Na daki glass ji kake tasss...Go shina ya fashe saiga jini tuni na Fara kuka mai sauti ga azabar da goshina ya keyimun kamar zai fashe.










"Ya nufo inda nake ya ca kumoni Yana wani gurnani kamar tsohon zaki'Yace ni zaki ciwa amana " Humaira dame na rageki meye bana yimiki shine zaki dinga ha i'ntata abayan i'dona to Allah ya Toni asirinki,Ya k'ara hankad'ani na fad'i sosai Ina kuka Ina yunk'urin tashi ya fincikoni ya watsamin maruka har biyu saida naga wucewar taurari.










"Tuni nafara ganin duhu duhu'Ya d'ora da cewa" Humaira na sakeki Saki Uku kitafi gidanku'Sai ya fashe da kuka ya fita daga d'akin.










"A take nima na fashe da wani irin kuka mai ban tausayi,to me nayiwa" Yaya da ya d'auki wannan mummunar matakin akaina "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Kalmar Dana ringa mai mai tawa kenan afili da zuci.











" Na tashi Ina bin bango na bud'e Sif d'ita na bud'e Ina kuka mai cin rai na d'ebo kayana da bansan KO Kala nawa ne ba,na saka acikin d'an k'aramin Akwatina na d'auki ma kullin motata na fito Ina k'arewa d'akina kallon karshe.









"Ina fitowa na dinga kallon gidan Ina kuka sosai,Na bud'e motana na shiga ciki,Saidai na dad'e kafun in Fara tuk'ida kyer na daurewa zuciyata,Na Fara tuk'i Ina kukan ba k'inciki na Mijina Wanda nake so nake k'auna Wanda na yarda duk rintsi duk wahala bazan I'ya rabuwa dashi ba,Sai gashi shi ya rabu Dani akan laifin da ban sanshiba.










'koda ace yau" Maher zai mutu to da saidai in mutu banyi Aureba,Kalamanshi sai yawo sukeyi acikin zuciyarta A take na tuno kalmarshi ta k'arshe da yace ya sakeni Saki uku,Sai na kwallah wata k'ara a take na to she kunnuwana.










'Wani mai motane ya taho A'i kafin infarga jikake tassssssss.Tunda ga nan ban k'ara sanin inda nake ba,Sai akan gadon asibiti.






"Da kyer nake i'ya bud'e idanuwa na cen kuma Naji kamar an d'aukemin numfashina'Wanda ya kad'eni Sunanshi "Sagir Agigice ya k'ara fita ya kirawo likita.










" Likitan yana zuwa yafara bani taimakon gaggawa Sannan daga bisani Yace Kabiyoni Office "Sagir Yace toh duk jikinshi yayi sanyi don Tunda yake bai tab'a koda buge akuya ba balle mutun.








" Likita Yace Sagir kake KO yace eh Yace toh wayarta tana gurin ka KO "Sagir Yace eh A'i dayake Y'an sandan da mukazo dasu sunce Sun buga wayar da tayi ta k'arshe Ana ta bugawa ba'ah d'auka ba,Sai sukace in rik'e wayar kafun akirawo "Likitan Yace oky duba ka kirawo wani Dan uwan nata" Sagir yace toh Nan yaga ansaka"My Mom"Ya Sannan calling ya kirawo.








"Inna ce ta d'auka Tace Salamu Alaikum'Adaya bangaren" Sagir ya amsa Nanfa yafara "Cewa yauwa kece Mahaifiyar Wannan wayar tayi hatsari ne tana nan Special hospital....












*Ummu Maher ce.*✍️








*Vote*
*Share*




&


*Comments*
[11/10 16:21] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š




*Written by* *Rabi'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)
Y'ar mutan NigeriaπŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
πŸ’šπŸ€πŸ’š






*Page 58&59*




Innah ta k'ara k'ank'ame wayar tana salati don gaba d'aya hankalinta ya tashi,i'ta daman Tunda ta tashi take jinta wani iri.


"Tace bawan Allah ganinan Nagode 'Sagir ya kashe wayar yana cewa likitan gatanan ta taho likitan yace oky Bari ink'ara aiki na kafun ta i'so " Sagir yace to likita.




"Bayan Innah tagama wayar saiga " Yaya Nura ya shigo ta ke fad'amai Abinda ya faru Tare suka fito ta fad'awa Ammi Suka taho tare,Suna shigowa tak'ara buga wayar "Sagir ya d'auka ya kwatanta Mata d'akin ba'ah b'ata lokaci ba saigasu sun shigo" Tunda ga bakin k'ofar d'akin 'Innah take salati take ta hango "Humaira goshinta da bandeji gata nan rai ahannun Allah,Innah ta k'arasa bakin gadon tana cewa" Humaira sannu kinji Ammi ma ta matso suna Mata sannu har yanzu bata farkaba.








"Bayan Sagir ya shigo suka gaisa Yake fad'a musu yarda hatsarin yake kamar haka,Yace wallahi na taho na hango motarta tana fuskan Toni to sai nayi gefe ta Kara bina gefan duk yadda nayi saida na bigeta kuma naji ta Saki K'ara daga nan hankalina ya tashi na kawota asibiti don ayi Mata taimakon gaggawa.






" Yaya Nura Yace daman Innah barin Humaira da mota matsala ne Tunda yarinya ce Amman ya zamuyi da kaddarar Allah,Innah taja gauran numfashi tace ni ba wannan ba Har yanzu naga "Maher bai zoba KO lafiya.Yaya Nura yace to A'i Kinga ba'adade da yin abunba mai yiyuwa ko baisani ba Bari inkirawosa Sai yace bani wayarta in kirawoshi wayana tana gida.








" Toh Yaya Nura ya kirawo wayar tafi sau goma Amman ba'ah d'agaba har yagaji "Cikin k'osawa yace Innah bai daga ba fa,Innah tace to Allah yasa lafiya'Ammi ta amsa da Amin.Cen Humaira tafara mafarki cikin baccinta Nanfa abubuwanda suka faru i'tada Mijinta suka Fara dawo Mata sabo fil farkawa tayi tana ihu kamar wadda akace mahaifiyarta ta mutu.








" Tuni Ammi, da Innah, Yaya Nura,da Sagir sukayo kanta "Humaira ta rik'e Innah tana cewa Innah kema kin samu labarin abinda yafaru Dani KO "Yaya Maher ya sakeni Saki uku.






" A'i ba su Innah ba da suka San wanene Maher ba har "Sagir saida ya girgiza da jin Abinda take fad'a ,taci gaba da cewa yasakeni akan laufun da bansan shiba Wallahi Innah kinji na rantse bansan laifin ba Amman na barwa Allah shine ya jarabceni da irin wannan rayuwar.








" Ammi ta matso kusa Dani tace"Humaira Y'ata ki fad'amun Maher din dakanshi ya sakeki Saki uku,me yayi zafi haka"Humaira tace Wallahi Ammi bansani ba nidai ya shigo gida yana cewa wai daman idan bayanan Ina cin amanarshi to Amman ni bansan wani irin cin amana yake nufiba.










"Innah tace haba" Humaira kifadi gaskiya mana sai musan ta inda zamu b'ullowa abun.dai dai nan likitan yashigo yana tambayarsu Inna ya mejiki,ya hangoni Ina ta zubar da kwallah ya tambayeni lafiya meya faru,Nace mai babu komai yace To gaskiya Kinga bakida lafiya kiyi hakuri ki samu lafiya kinji na d'agamai kaina ba tare da nayi mai magana ba.ya kalli su Innah yace i'nason Zan dubata suka ce to suka fito duk jikinsu a sabule,bayan sun fito ne yake tambaya ta ya jikin Nace da sauk'i yace to Sannan ya Fara dubani cikin kwarewa yayi mun Allura nan nafara baccin wahala.










"Yaya Nura yana Danna wayar" Humaira yaci Karo da recording da'akayi ya kunna ya Fara ji"Muryar Maher ya jiyo yana cewa"Humaira nasakeki Saki uku'Sannan yaji Abu ya fad'i kuma daga ji sautin faduwar mutun ne yaji. Sannan ya jiyo muryar"Humaira tana nishi kamar ansha k'eta cikin zafin rai ya koma kusada su Innah'Ya kunna musu suka ji,suna salati Ammi tace Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.








"Ammi tace oh ni Allah daman haka Maher yake koda kayi fushi A'i baza kace kasaki mace har Saki uku ba sai kace jahili,Ammi ta D'ora da cewa Kai gaskiya" Halima ba taji dad'in rayuwarta ba ace mutun kullum yana saka d'anshi abun da ya keso da abunda bayaso,Wallahi yadda tasaka akayiwa "Humaira haka i'tama sai anyiwa Nata haka A'i fad'ar Allah ce duk Abinda kayiwa Dan wani Kai ma sai anyiwa naka haka wannan A'i zaluncine K'arara.










" Innah ta kalli Ammi Tace A'ah Amina kada kice i'tace tasaka d'anta yin wannan abun duk da ta furta ba lallene ace wai yanzuma i'tace tasaka shi ba,Zato zunubi ne koda yakasance gaskiya mu dai Tunda har haka ta faru mukaji da kunnuwanmu A'i shikkenan.










"Yaya Nura ya kalli Inna yace haba Innah yanzu da yakashe " Humaira mezaice har sha k'eta fa yayi Sannan ya bugata da glass,shin i'ta ba y'ace ba Sannan kuma ya had'ata da Saki har uku,Tunda shi yazama Azzalumi Mara imani Mara tausayi.








"Innah ta kalli Nura tabbas Maher ya zalumci " Humaira saidai Allah ne zai saka Mata,Nura ya Kara da cewa gaskiya sai ankwato Mata hakkinta da aka danne don ba zamu yadda ba andad'e Ana tauye Mata hakkinta akanme akanme muna muna gani adinga tauye Mata hakkinta.










"Innah ta kalli Nura Tace'Nura kayi hak'uri bazamu tab'a yin wannan abun da ka fad'aba A'i zamansu ya k'are shikkenan kuma Allah ya bata Miji Nagari abin son kowa,Ammi ta amsa da Amin idon ta yana zubda kwallah tabbas andad'e Ana zalumtar yarinyar kuma tasani duk don itane " Innah tace baxa'ah d'auki mataki ba'Saboda mutuncin dake tsakaninsu.












*** *** ***




Kwana na Goma a'hospital Sannan likitocin sukace sai nakai kwana 15,Sannan za'ah sallameni. Inda zancen ansakeni Saki uku duk dangi ansani kowa yana jimamin AL'amarin.Ina kwance kan godona na marasa lafiya "Sagir ya shigo yadauka Bacci na keyi yakai kusan awa akaina yana kallona,Wanda na Dad'e da fuskantar hakan tun ranar da yakawo mamansu da y'an uwansu sukazo dubani na kula da hakan sai yasakani agaba yayi ta kallona kamar zai cinyeni narasa meyake Nufi,A'yanzu duk na k'agu a sallemeni in wuta da wannan Mayen yasha daukata da wayarshi ya zauna yayi ta kallo kamar soko.










" Khadija kuwa A'yanzu ba k'aramin jin jiki ta keyi ba abun ban tausayi'Momi kuwa cewa tayi babu Wanda zai zauna awajenta i'ta kad'ai ma ta i'sa ta zauna .










"Kwanan Khadija a'asibiti ya Kai sati biyu Amman maimakon jikin yaringa sauk'i A'ah sai K'ara ta b'arb'arewa yakeyi.Abun tausayi Har fitsari ta keyi akwance saida aka saka Mata Na'urar rike fitsari'ayanzu Khadija har bata son ganin yarinyar saboda gani ta keyi kamar i'ta ce ta D'ora Mata.












" Maher kuwa tun ranar yacewa Momi zai koma wajen aiki suna Neman shi ta nunamai cewa ya zauna mana yace A'ah gwara in koma Momi tace to Allah ya tsare yace Amin.






















*Ummi Maher ce*.✍️












*Vote*


*Share*
and




*Comment*✍️
[11/10 16:21] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š
*UWAR'GIDANA*
πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’šπŸ’–πŸ’š




*Written by Rabi'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)


Y'ar mutan NigeriaπŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
πŸ’šπŸ€πŸ’š








*Page 60&61*




"Ina kwance akan gadona likita ya shigo shida " Sagir sukayimun sannu Sannan yake tambayata komai yayi normal KO Nace naji sauk'i sosai,Yace oky yau zamu baki sallama.







"Saiga Innah ta shigo suka gaisa yake cemata yau za'ah bani sallama tace ya rubuta wata Y'ar takadda ya bani ta sallama Innah tayimai godiya suka d'an tab'a hira,duk inajinsu Amman bance musu komai ba haryanzu zuciyata tana yimun ciwo sosai a'game da Abinda " Maher yayimun har gobe bazan mantaba gashi yanzu yadawo min sabo fil.








"Ina cikin wannan tunanin" Sagir yace to Innah sai muyi ban kwana Amman i'nason inkaiku gida saboda i'nason muringa gaisawa wataran 'Inna tace ba komai A'i anzama d'aya,tafara had'amin kayana acikin akwatina Sannan nashirya muka fito jikina yayi ras gwanin ban sha'awa sai dai zuciya tace haryanzu takeyimun zafi sosai.








"Wai yau nice nake zaune agidanmu Aurena ya mutu sai naji Wani tuk'uk'i ya tasomin na bud'e motar da gudu Na shiga gida Ina kuka mai ban tausayi,Inna da Sagir suka kalleni suka had'a ido " Sagir ya taso ya fito da kayana Sukayi sallama da Inna KO ranshi babu dad'i,"Sagir yace 'am'Inna ga wannan ya mik'o Mata kud'i tace A'ah "Sagir wallahi bazan amsaba dawainiyar daka ringayi damu A'i ta i'sa kayi hakuri kagaida mutanen gidan " Innah tayi saurin shiga gida.










"Sagir kuwa a k'alla yakai awa d'aya amota yana tunani kafun yaja motarshi yatafi cike da tunani,Inna na shiga gida taga 'Amina a tsakar gida tana shara,Y'ar budurwar yarinya kyakyawa kamar su d'aya da " Humaira tace Inna sannu da zuwa tace yauwa "Amina shara akeyi ne tace eh " Inna Aunty Humaira tana ta kuka tana d'aki KO magana bata yimun ba Innah,me akayiwa Mata "Inna don ta share zancen tace Wai don anmata Allura kinsan batason Allura shiyyasa " Amina tace to Inna Bari in gama inzo muyi hira da Aunty.









"Inna tace A'ah yi shararki kibarta tak'ara samun sauk'i kinji Amina tace to Inna'Daidai nan saiga" Hamida da Yaya Mustafa Aunty Maryam Aunty Sha'awa saigasu sunzo kamar had'in baki acewarsu yau zasuyi meeting a game da Abinda yasamu "Humaira suka gaisa da Inna suna tambayar ya mejiki tace da sauk'i,Suka shiga d'akinda " Humaira take Ina kwance nayi shiru Ina tunanin rayuwar nan Saigasu sun shigo na tashi na gaida"Yaya Mustafa yayimun yajiki nace da sauk'i yace toh Allah yak'ara Lafiya nace Amin.








"Inajinsu sukayi meeting dinsu suka gama za'ah gyaramun d'aki Agidan inajinsu na rushe da kukan takaici Wai yau ni za'ah gyarawa d'aki agidanmu inyi zaman zawarci zaman k'unci...












" Wa shegari da safe masu aiki suka zo suka Fara gyara nan danan d'aki yayi kyau yayi ragass'Kamar d'akin Matar Aure.Saidai duk abunda sukeyi bance musu k'ala ba abun har yafara bawa mutane tsoro.










"Don yanzu sai inyini bance komai ba saidai inyi tabin mutane da kallo babu baki'Ranar da su Hamida sukazo harda Aunty Murja,da su Aunty bilkisu da Hafsat Amman banyi magana ba kuka " Hamida tafarayi tana cewa haba"Humaira akanki aka Fara k'addara kome saiki zauna kamar gunki baki magna 'iye'Saikin d'orawa kanki damuwa ciwo yazo ya shigeki.












"Duk inajinta bawai banson me take cewa ba nasani Amman bazan i'ya mayar mataba" tace Allah "Humaira nadaina zuwa gidan nan Tunda haka kika koma,suma yayyinmu fad'a suka shiga yimun Amman babu bakin agana suma saida suka zubarmin da hawaye.











" Sagir kuwa yana zaune yayi kyau cikin shadda mai kwanciya ajiki tayi mai kyau shi daman kyakkyawan saurayine d'an gata kuma yarima Wanda zaigaji mahaifinshi sarauta ce dasu mai k'arfi don haka Ana ji dashi sosai,su Tara ne wajen Fulani Mahaifiyarsu shi kad'aine Namiji don haka suka d'auki son duniya suka d'oramai.








"Yarima " Sagir"fari ne Amman ba fari da yawa ba Sannan dogo shi sosai bashida jiki Amman yarone mai kwarjini da hibba ga fara'ah gashinan nashi akwance luf.gashi da saje mai kyau gashi da halaye mai kyau.












" ___ Yarima:Sagir wani irin mutunne Wanda babu ruwanshi yakan shiga cikin talakawa ayi raha ayi hira kuma baya saka kayan shi na alfarma inzai fita kamar talaka.










"Shiyyasa ba'ah gane shi D'an sarkine Wanda akeji dashi ake hirarshi Wanda matasa suke so don adalcinsa'Mahaifiyarshi " Sunanta"Rabi'atu wacce ake cema ta 'Fulani I'ta ce matarshi ta biyu matarshi ta farkon tarasu'Ayanzu Mahaifiyar "Yarima Sagir Tasha kawo masa Y'an Mata tsala tsala Amman sai yace duk basu cikin tsarinshi'wasu ma dakansu suke zuwa sai yace basuyi mishiba akwai yarinyar da yake mafarkinta tun yana k'arami yasan i'ta zai Aura.












" Fulani KO don haushi yanzu tasaka ma d'an lelen Nata ido to wannan shine takaitaccen tarihin "Sagir da ya buge'Humaira.










*** **** ***


" Yarima Sagir yana shigowa yatararda Bayi suna zaune da Mahaifiyarshi tana raba musu kaya saigashi hankali shi atashe ya shigo'tana ganinshi haka tabasu Umarnin sufita.










"Ya k'araso harda hawayenshi" Hankalin Fulani fa yatashi zaiyi wuya kaga hawayen "Yarima ya zuba koda kuwa yaji ciwo ne

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads