Header Ads
Showing 9001 words to 12000 words out of 31941 words

Chapter 4 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ce yaji ta gangaro daga kuncinsa yayi k'ok'arin gogeta don'shi bayajin tausayin kanshi,tausayin" Humaira yakeji.


"Inna Tace Maher karage tunani fa don tunani babu abinda bayasaka mutum kayi ahankali kaji" Humaira kuma Allah yabata lafiya "Yace Amin Inna.


" Suna zaune Inna tana ta faman rarrashin"Maher akan yatashi yaje gida ya canza kaya abu ya gagara.Wata likita tafito"Tace wanene Mijinta"Inna ta ce gashi nan "likitan Tace A'u Ashe ogane sannu" Yace oky muje "Tace oky sir' dayake shi " Maher acikin likitocin asibitin babu Wanda baisanshiba"Saboda kwazonshi gashi da farin jinin y'an Mata Saboda Allah yayi mishi kwarjini da haiba,ga kyau kamar me gashi jajir dashi gashi d'an Gaye.


"Suna shiga likitan dake ciki yabashi hannu suka yi musabaha.Sannan yazauna" Ya fuskanshi Maher sosai"Yace doctor Maher abinda yake damun matarka gaskiya bamu ganuba.Saidai abinda zamu Iya cewa shine numfashinta yana saurin hawa sosai,Sannan Bayan haka mungane cewa jininta yayi K'asa sosai.Shine abinda zamu Iya cewa.Saidai awani B'angaren likitoci Suna ganin cewa da jinin mutum yayi k'asa gwara ya hau.Saidai kada ka d'aga hankalinka Saboda kaima nason kasan hakan.Kuma shima tunani yana Iya haifar dashi.


"Saida idan aka samu haka zamu bata shawar wari Sannan taringa shan magani kan k'aida" Maher yace oky likita bakomai Allah yasa mudace "likita Yace Amin 'Doctor Maher Zain'Suka saka dariya " Maher yafito.


"Hango Inna yayi subiyar Mata biyu maza ma biyu.Yagane Ammi da " Murja sai Yaya Mustafa,Sai Wani Amma baiganeshiba.Yak'araso yabasu hannu sukayi "Musabaha Sukayi mai yame jiki" Yace Alhmdh jiki da sauk'i.
Saiyanzu Yagane d'ayan "Ammar ne Wanda " Humaira take bashi labari saka makon yadda yasota kamar hauka daga k'arshe saiya dangana.Saidai yanzu yak'ara wani hamshak'in kyau daga ganinshi Ayanzu dukiya tazauna mai sosai.Don daka ganshi zakasan cewa yana cikin jindad'i.


"Duk da ba Ammar ne ya Aura" Humaira ba Amma sai"Maher yaji Wani kishinsa"Ammi ce takatsemai tunani da "cewa Maher yame jikin " Yace dasauk'i Ammi.Tace to Allah yabata Lafiya "Yace Amin Ammina.


" Su Baba duk sunzo DA y'an uwa da yayyi,Satina d'aya akasallamemu daga asibiti.Amma Ammi Kullum sai tazo"Momin Maher kuwa ko lek'e.Abin bakaramin K'ona ran 'Inna da Ammi Yayiba Suna mamakin Halinta Sam Ba halinsu d'aya da y'ar uwarta "Ammi ba don ita har mamaki Ammi Take shin Anya kuwa iyayensu d'aya kuwa Don Abin nasu Itada " Hajiya Saudat Abin dubawane Bass tsoron Allah ko kad'an.


"Humaira ta kalli 'Innah wacce ke had'a Mata ruwan tea" Tace Innah don Allah idan ansallemi mu mutafi gida tare kinji ta lankwasar da Kai Abin tausayi.Inna tana tausayin y'arta sosai koda man don taga"Humaira tage sai'Maher zata Aura shiyyasa,Ga kunyar Ammi da Maher shiyyasa ta yadda Amma da don ta"Momin Maher dabazata yardaba.Gashinan Yanzu Abin Nata ma dad'a gaba yake ba baya ba.


"Ayanzu da take kallon y'arta ta saitaga ta rame sosai ga idanunta Sunyi fari k'ar kamar bata da jini,Gashi ta dashe sosai sai hanci.


"Maher ne yashigo d'akin Da'aka kwantar Dani.Yayi sallama,Inna ta Amsa ya gaisheta Bayan sungaisa yake fad'amata Ansallameni daga asibiti.


" Inna tafara had'amin kayana acikin akwati,Hawayene yaringa zubomun sakamakon dazan koma bak'in gidana.Don Ayanzu jinakeyi na tsani gidan.


Bayan tagama had'awane ta d'aukomin hijab d'ina nasaka,Kunya tahana "Inna gaya mai zata tafi Dani gida.Inna tafarayin gaba.Sannan "Yaya Maher Harya murd'a k'ofa zaifita Yajuyo ya hangoni Cen k'arshen gadon danake zaune Ina tafaman sharb'ar kuka wiwi,Ya matso ni sosai cikin jin tausayina." Yace Humaira kiyi Hak'uri meye kuma na kuka "Nace babu komai Nidai don Allah ka kaini gidanmu Please sai wani hawayen yagangaro kamar fanfo Ina sharewa.














✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ’œπŸ’™πŸ€πŸ’š


*Ummu Maher ce.*
β€οΈπŸ€ŽπŸ–€πŸ’›
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
____
*Share&Comment.*
[11/10 16:17] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR'GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
______________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_______________
✍✍✍✍✍✍


*πŸ–ŠοΈβš”οΈALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠπŸ“šπŸ“–οΈ*
____*((A.Y.T.W.A))*πŸ“š_✍✍✍✍✍✍✍___________,


*πŸ‘©πŸ»β€πŸ¦°πŸ‘±πŸ»β€β™€οΈDedicated to My Reals* *((NABIHA AMINU))*&
*((NABILA DIKKO))*
Y'ar mutan dikkawa.


πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
*Wannan Shafin nakune*πŸ₯°Inayin Ku irin *Up_Up D'innan kuna badaπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯*











*Bismillahir- Rahmanir-Rahim*
___________






*πŸ…ΏοΈ26&27*




________"⏯️Yaya Maher Yarasa yadda zaiyi da"Humaira gaskiya yana son matarsa sosai ta yadda bayason abinda zai b'ata mata rai.Ya janyota jikinshi ya Rungumeta tsam ajikinshi tsigar jikinshi tana tashi yanajin wani irin feeling agame da matarshi,Yayi kewarta sosai"Humaira ta k'ara sautin kukanta akan Nada,Yace Subhanalillahi "Humaira wai me yafarune kinason kisakawa kanki damuwa ko," Humaira Tace Yaya inason kabarni nazauna da"Inna ta inabuk'atar Hutu pleaseπŸ™πŸ»Ta d'aga hannayenta alamar ban hak'uri.


Shiru yayi yatunani kuma yana kallonta,Sannan"Yace Humaira kinfi kowa sanin bana jure rashinki "Humaira tunka finkisan menene so nake sonki Nayi dakon sonki tun kina k'arama bayadda " Momina batayiba don Rabamu Amman hakan ya faskara"Inasonki Humaira dad'inki da d'umin jikinki da Sonki Sune suke tasira ajikina,Amman kinaganin Kamar banasonki,Me"Inna zatayi miki dani 'Mijinki bazanyi miki shiba haba"Humaira kiringa yimun adalci mana.


"Na kalleshi sosai Nace Yaya Nima bansan abinda yake damunaba Nidai sai inji gaba d'aya banason zaman gidan yakanyi mun zafi,Yace oky Humaira komai yazo k'arshe kinji kiyi Hak'uri yashafa kaina yana yimun kiss agoshina tareda shafamin bayana.


" Inna kuwa dake tsaye waje taji shirun yayi yawa,Ko kayanne basu gama had'awaba,Nandai tayi shawarar komawa cikin d'akin 'abinda tagani ne yasata dawowa cikin kunya da danasanin shigowa"Maher ne da Humaira yana mai shafa dukkanin sassan jikinta yana binsa da sunba kiss,Donshi Maher tamkar maye haka,yake tun "Humaira bata biyemai yanzu harya mayar da'ita irinshi'Donshi afad'arshi baya kwana biyu batare dayayiba.Shiyyasa KO sallah " Humaira tajeyi gida yin kwana biyu,Idan tadawo kamar Maye haka yake zamar Mata.




"Har jin jinawa" Humaira yakeyi yadda ta Iya dashi,Don yasan bakowacce Mace ce take da guaranty da qualities irin na"Humairar Saba.
Humaira kuwa mik'a takeyi itama na andad'e ba'ahad'uba.Turo kofar dasukajine Yasanyasu Yin firgigit suka tashi Yana gyara butir d'in rigarshi ta Office,Cikin jin kunya "Inna takoma da sauri. Sauri sauri suka Ringayi Suna dariya " Take Humaira taji Wani farincki yaxiyarci zuciyarta.Tana cike da Farinciki suka fito daga d'akin cikin farinciki da son junansu.
Kunyar Inna suke ji su duka Yabud'ewa Inna baya tashiga,Yabud'e musu gaba shida"Humairarsa suka shiga cikin jin kunyar Inna sosai.Inna Yagane don haka da'ita basar Itama.Maimakon yawuce da Inna gidana sainaga yad'auki Hanyar gidanmu Yakashe min ido d'aya,Ya ajje "Inna Bayan ya bata kud'i tak'i amsa dak'yar na amsa na bata Sannan tashiga gida Mukaja saigidan mu.


" Yayi parking tafito ya bud'emin Muka shiga Ina shiga na fad'a d'akina nacire kayana nad'aura tawul Zan shiga wanka saigashi Yashigo dakayana,Ya ringa kallo yadda Nayi wani kyau d'an zamana a asibiti.Yad'aukeni cak ya Kai band'aki,Ina dariya Nace Wallahi"Yaya banason haka kasaukeni Yace A'ah, atak'aice dai tare mukayi wanka yanata shafani don nagane maiyake nufi.Nace jarababbe kawai,Sai naji Yacemin kema Ai jarababbiyarce.Nandai Yad'aukeni Ya ajjeni akan gadonmu Yashiga sarrafani sosai,Sosai nima nataimaka Kai mai Wajen nuna mai Nima Nayi missing d'inshi. Ranar dai munjiyar dakau DA d'in da bamu tab'ajinshi ba A'auranmu ba.Bayan komai ya lafane Yajanyo ni yana Cewa"Humaira Kinada wani qualities daba kowacce Macce ce dashiba. Dariya Nayi nashige jikinshi"Yana mai Huramin iska akonne na,Yatashi yashiga wanka Bayan ya fito nima Nashiga Na cud'e jikina sosai.Nafito Naga Yashirya tsaf acikin Yadi Maikyau Kalar Black&White Yayi Kyau sosai.Nasako hannu tabayanshi k'ugunshi da hannu na guda biyu.Nace mai I love u Yace Iloce u 2.




"Bayan kwana biyu da dawo wata.Maher yana expecting Mominshi zata zo duba " Humairarshi Amma shiru.
Dayamma "Yaya yashirya, Alokacin Ina bacci Yatasheni " Yace 'UWAR'GIANA' Zanje Wajen Mom Ingaisheta"Ai saidanaji Gabana Yafad'i Saboda abinda natunu "Khadija tana fad'awa twins " Cewa KO tsiya kota halink'ak'a saita 'Auri "Yaya Maher sannan Tana Cewa Zata fad'wa Momi.


" Yayi min Saiya dawo Yafita Ina kallon shi Idona yaciko da kwalla sosai nasgare natashi nashi band'aki donyin Wanka inyi sallah,Sannan ind'ora Girki kafin yadawo.


"Tunda yayi parking yahango "Khadija Dasu twin's zasu fita sunsha ado kamar zasuje gasar kyau.
Sun hangoshi a suka fad'ad'a fara'ar su musanman ma " Khadija da ta bud'e baki tana dariya game da kwar kwasa da kissa.


"YAYI kamar baigansuba Saboda miskilancinshi Abu kad'an yab'ata rai.Musamnan ma " Khadija daya lura ta rainashi sosai.Don idan tagansgi saita wani iyayi batason shi KO atafin d'anya tsanshiba.


"Suka gaidashi akub'ule ya amsa kamar bayaso Tashiga cikin gidan." Hajiya Saudat ce da Y'ar uwarta"MoMin Maher suna tahira'Hajiya Saudat Tace Ai dole Ya Aureta Idan Yana son Zaman Lafiya,Kullum Yana gindin wancen shegiyar mayu kawai.
Momin Maher kuwa cewa tayi Ai Wallahi Zamu kina Wajen Bokan ban Yak'ara Had'asu fad'a sosai b'ata marazuciya ba aan amak'alewa miji mayu kawai,su daman Yaransu Nashuwa idan suka Kama mkama miji tofa kaga takanka saika tashi kakwaci kanka sannan zaku raba Raini. Habasunbi sun lalubemin d'an jarababbu kawai Mayu.


"Ai Maher Wanda rewaa yayi awaken yadda yaji " Mominshi tana ta daman fad'in maganganun dabasu daceba akan Matarshi abarson shi.






Ake yafa fad'in Kalmar *"Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'uunn.*








✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻


πŸ’šπŸ’›πŸ§‘πŸ€


*Ummu Maher ce.*✍


β€οΈπŸ’™πŸ’œπŸ–€


✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
____




*Vote*


*Share*
and
*Comment.*
[11/10 16:17] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–


*UWAR'GIDANA*


πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–


____________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
________________
✍✍✍✍✍✍






*πŸ–ŠοΈβš”οΈYAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠοΈ*πŸ“šπŸ“–




______*((A.Y.T.W.A))*πŸ“š__✍✍✍️✍✍✍✍______,






*πŸ‘±πŸ»β€β™€οΈπŸ‘©πŸ»β€πŸ¦°Dedicated to My Reals*


*((NABIHA AMINU))*

&
*((NABILA DIKKO))*
Y'ar mutan dikkawa.


πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»


*Wannan page d'inma nakune tareda Masoyana Ako Ina.*


*Inayinku NABILA&Nabiha Allah yabar zumunci.* *Tareda group Namu na A.T.K palace Inayinku Sosai. Ina mmn norul huda ga kyautarku Y'an group d'in duka Nabaku Ragon SallahπŸ₯°πŸ€ͺ*
*Kuna bada*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
______________,,,,,,,





*Bismillahir_Rahmanir _Rahim*
______________




*πŸ…ΏοΈ28 &πŸ…ΏοΈ29 &πŸ…ΏοΈ30*


_________➑️"Dakyar Maher ya tattaro nutsuwarsa Ya shigo palon da Sallarmarsa"Hajiya Saudat Yayar Mominshi'Tace Yauwa ga shinan d'an halak.Ya K'arasa 'Yace wa Mominshi Inawuni Momi'Tace da ban Wuni ba kaganni A'i Na d'auka sun shanyeka Asararre Wanda matarshi Taza marmai k'aya Mijin tace kawai'Tayi Wani Tsaki mail karfi tajuya kanta inda aka Manna dank'areriyar TV Mai kyaun gaske.


"Duk da Maher Yaji Haushin munan furucin 'Mominshi akan matarshi bai hanashi gaida " Hajiya Saudat ba Wanda Ayanzu Maher ya tsaneta sosai don ita ce ke k'ara zuga Mominnashi.


"Momin Maher ce tajuyo tace Yauwa sai Magana Tabiyu Inason ka k'ara Aure,Saboda nima inason Inga jikokina tunda ka Auro mana juya'Saikuwa Ta k'ara karkace Baki Tace Sai na uku " Khadija nakeson ka Aura saboda kunfi dacewa dajuna.Ba Wannan sharar titin da aka Auroma naba wata k'ila ma anzubar dash awaje wajen ya wace yawace Irin nasu na shuwa Arab KO masifa.Da KO Mijin mutum suka Aura yashiga ukunshi don sai sunkashe mutum jarababbu irin tsiya.




"Duk abinda Momi ke cewa babu Wanda baiyiwa Maher zafiba baisan sanda kwalla tazubomai ba." Ya d'ago kanshi da idonshi da ya koma kalar jajir."Yace Momi meyasa bakya tausayamin nida"Humaira Kuma taya kikeso in Auri "Khadija don kinsan ba sonta nake kwata kwata'Sannan kinmanta zumuncin dake tsakaninsu da iyayensu" Yasake cewa haba"Momi sai aringa zugaki Aiyi ta zugak.........tas Mominshi tad'aukeshi da Mari Sannan Tace Maher 'Uban Kane yake zugani Kome? to Bari kaji ta karkad'a yatsunta Alamar kashedi"Tace Auran man kamar anyi shine mutumin bana da Wofi kawai.Yatashi fuuu tahaye saman benanda ke manne afalon'Hajiya Saudat ma ta bita tana mita tareda zagin"Humaira.




"Maher kuwa azuciye Tayi hangar waje baya ganin komai agabanshi sai wani duhu duhu'Khadija kuwa tashak'o plate da abinci Wanda tazubo musu.Ai baiyyi Auneba tashawo kwana suka big I juna abincin ya zubemai ajikinshi Aibaiyi Auneba Ya dalla Mata Mari had biyu kyawawa said a taga wucewar taurari Tazauna awaken dab'as" Sannan Maher Yace Wallahi Tallahi kina k'ara Shiva sabgata sauna b'allaki inb'alla banza Mara mtunci kawai fuuuuu yafita daga d'akin yanabinta da Munanan Magan ganu marasa dad'in ji.




"Yana fits 'Khadija ta bishi dakallo tana mail zubda kwalla" Su twins ne sukazo suna tambayarta menene "Tace Wallahi twins " Yaya Maher bayasona Sam Wallahi"Nashiga ukuna tafad'a da karfu sosai.Nandai suka Nata hak'uri suka Shiva d'aki Tana mail zubda kwallar bak'inciki.






"Shi kuwa Maher figar motarshi yayi sosai Ranardai Allah ne kawai yakawoshi gida lafiya.Yanashiga gidan yayi parking d'in motarshi yafito azuciyarshi tana mishi k'una Tana mail ambatan Allah acikin azuciyarshi. haryasamu yashiga cikin gida,A palo ya had'u da" Humaira tana kallon'Mbc bollywood tasha gala sosai wajen kallonta Nata.Tayi sallama yashiga anutse,"Humaira kuwa tana ganinshi tayi saurin cemishi Sannu da ya amsa yashige d'akinsa"Humaira kuwa ta bishi da kallon mamaki kome akayi mishi ta tanbayi kanta?"Tana Shiva d'akinshi "Humaira tabiyoshi tana k'aramai Sannu dazuwa tanemu wuri agaefan gadon tazauna shima ya zauna " Nace Yaya meya faru naganka kamar ranka ya b'aci ko ?Me yafaru ?KO a office ne.




"Ya d'agi kanshi dakyar " Yace me kika gani'Nace Yaya shekar mu uku dakai baka tab'a yimun haka meyafaru'Yace "Humaira yazama dole infad'a miki" Humaira'Momi na tace Wai saina k'ara Aur.......


"A'i tunkafin yak'arasa maganar tashi nafara fa d'in 'Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'Un.












πŸ§‘πŸ’šβ€οΈπŸ’™




✍✍✍✍✍


*Ummu Maher ce*✍🏻






✍✍✍✍✍


πŸ–€πŸ€πŸ€ŽπŸ’œπŸ’—


_______


*Vote*


*Share*


and


*Comment*
[11/16, 18:32] ⛱️Ummu MaherπŸ•οΈ: [11/10 16:18] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–


*UWAR'GIDANA*


πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–


___,,,


*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_______,,,,


✍️✍️✍️✍️✍️✍️



*πŸ–ŠοΈβš”οΈAL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠοΈ*πŸ“šπŸ“–_
✍️✍️✍️✍️✍️✍️


___*((A.Y.T.W.A))*____,,,πŸ“–βœοΈ


*K'ubgiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata.*
_________






*Bismillahir_Rahmanir _Rahim.*




*πŸ…ΏοΈ30&31*


*** **** ****


"Humaira ta taso dasauri ta rufe mai bakinshi'Tana Cewa " Yaya Maher abinda mahaifiyarka tafad'a akaina gaskiyane ba k'arya ba ni juyace Saidai yazama dole kayi Mata biyayya akan abinda takes,,,,
Shut up!Shut up!!Shut up!!! "Humaira Maher yafad'a da k'arfi ya d'ora da cewa " Humaira kinsan me kike fad'i kuwa kinsan k'arfin maganar da kike fad'i da kanki kuwa.




"Ta Yaya zaki cewa kanki juya" Humaira idan ke juyace zaki samu ciki har kiyi b'ari,To Wallahi kinji na rantse kada nasake jin bakinki cikin wannan maganar.Kinsani"Humaira bazan tab'a rabuwa dakeba"Humaira koda kuwa bazaki tab'a haihuwaba inasonki don Allah kuma bazanyi Auren ba "A'i Dady baisan abinda yake faruwaba.Don haka bawai nafad'a miki kisawa kanki damuwa ba" ba Momi ce take Aurenkiba ni ne nake Aurenki'Bakomai ne yasaka harna fad'amikiba saboda kinsani"Humaira ban iya b'oye miki damu wata shiyyasa.




"Ya matso ya janyoni a jikinshi yana Rarrashina harnayi shiru,to wannan kenan.


" A d'aya b'angaren kuwa "Momice zaune a falonta k'ato tana tunanin d'an Nata yau sati d'aya kenan rabonshi da ya zo wajenta" Maher d'in da tasani kuwa Ada kullum sai yazo Bayan ya taso daga Office'Amma yanzu shiru yak'i zuwa.Ko don tayimai fad'a to Wallahi wannan Auren babu fashi sai Anyishi dole taja tsaki da k'arfi.




"Hajiya Saudat ce tayi Sallama harta iso " Momin Maher batasan tashigoba "Hajiya Saudat Tace yay naga banu ta rik'e Baki alamun mamaki sannan Tace" Waini meke damunkine sannan"Momin Maher ta d'ago idonta yayi jawur alamun kuka'Don tanason Maher ba kad'anba."Hajiya Saudat Tace Yau nashiga uku meya faru kuma."Momin Maher Tace 'Hajiya kina sane da cewa tun ranar da nayiwa"Maher fad'a baisake zuwa gidannanba."Hajiya Saudat ta tafa hannuwa Tace yanzu"Maher d'in da na sanine shine yayi haka wato shi yazama shanyayye KO.To share hawayenki matso da kunnenki kiji ni,Ta matso taji.tasaki Murmushi tana cewa"Kai Hajiya kwakwalwarki tana ja da yawa suka tafa suna dariyar mugunta.




"Sun isa garin zariya da yamma lik'is wajen "iblis" sunan bokansu Momin Maher da"Hajiya Saudat.Suna ta saurin harsuka iso inda bokan yake.Suna isa yaringa sub'ur bud'a zagi,"Yana cewa kushigo da baya baya kuna d'ura wa iyayenku zagi haka kuwa akayi.Suna shiga bokan yace musu to kunsan daini idan mace tazo gurina duk kud'in Jakarta saita zazzage KO gwal ne acikin Jakarta saita ciroshi tabani.Haka kuwa akayi suka Ciro komai suka mik'a mishi."Amman Hajiya Saudat Akwai sarkarta ta zinare aciki don haka saita boye bata fito da itaba."Aikuwa bokan yace Mata Dan kutumar ubanki Wanda kika Bari acikin jakarki Uwarki zaki sayawa zanin anko da'ita fito da'ita yafad'a Mata cikin k'atuwar muryarshi Mara dad'in ji.A'i da saurin yafito da'ita hannunta yana rawa kamar mazari,Ya Amsa Tana harararta tareda wata k'atuwar dariya yana cewa 'Hhhhhhhhhh dajin ya amsa.




"Bokan yace musu meke tafe daku Mata masu gidan Rana Mata masu abinda bayarwa.Man fa " Hajiya Saudat ta zunguri y'ar uwarta alamun tafad'awa boka damuwarta'Itama kuwa Momin Maher ta karkace Baki Tace"Boka inason Yarona ya Auri wata yarinya Maisuna"Khadija sannan inason akashewa iyayen yarinyar Baki tayadda baza su iya kawowa yarinyar cikas awajen Aurantaba ta yadda sai yadda Nace zasuyi.Bokan yace buk'atrki tabiya Saidai inda gizo take sak'ar shine d'anki Saidai adanne mishi bakinshi ta yadda bazai bijirewa Auren yarinyar ba "Sabida k'iyayyar da yakeyiwa Yarinyar ta zarce misali.sannan yanada Addu'ar da yakeyi safiya da maraice.Don haka ga abinda zanbaku suka amsa da cewa toh boka toh.Yabasu wasu layu gida biyu yace wannan farar aje abinne a k'ofar gidansu yarinyar ta yadda duk y'an gidan indai suka tsalleke layar zai yadda da Auren,Sannan wannan bak'ar abinneta ak'ofar gidan yaron kunajina suka amsa yace su tashi su nashi waje zai bana dawasu aljanu.Suka mik'e jikinsu na k'erma.






" Sun I so gida da Daddare sosai don haka kowacce ta wuce gidanta 'ita daman "Momin Maher " Dadynsu yayi tafiya don haka batada matsala.




"Washegari kuwa " Momin Maher ta aiki su "Khadija gidan Maher don aiwatar da aikin.Suka karb'a suka YAFI gidan " Maher don aikata abinda Momin Tasakasu.


"Suna zuwa suka tarar maigadin gidan bayanan don haka suka fara binnewa sannan suka Rufe daga " Khadija sai'Baby don idan Zahrah tasani zata tona musu asiri.


"Sannan suka Wuce gidan su " Khadija saida suka Bari dare yayi sannan suka binne ak'ofar gidansu khadija.Suka dawo gidan "Momin Maher cikeda" Happy".






"suna dariya suka fad'awa" Momi Yadda suka binne,tayi dariyar mugunta"Tace Humaira sunaki Sorry!




*Ummu Maher ce.*


*Share&Comment*.
[11/10 16:18] πŸ’–Rabee'atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–


*UWAR'GIDANA*


πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
____,,,,


*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_____,,,


✍✍✍✍✍✍✍


*πŸ–ŠοΈβš”οΈA'LK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβš”οΈπŸ–ŠοΈ*.πŸ“šπŸ“–




✍✍✍✍✍✍✍


___*((A.Y.T.W.A))___,,,πŸ“–βœ*




*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin ya kamata.*


______


*_Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*


______________






*πŸ…ΏοΈ32&33*




_______➑️Momin Maher dasu "Khadija suka tafa Hannu suna yiwa" Humaira dariyar mugunta.Momin Maher Tace to yanzu abinda nakeso dake koda antambayeki daman kuna soyayya ne da Maher kice eh kinajina KO "Khadija ta amsa da to Momi.




" Bayan dawowarsu "Khadija da kwana hud'u daga binne wannan layarne " Momin Maher tasamu Maher da Maganar Auren "Khadija sai yace Mata shifa akyaleshi yayi zamanshi da matarshi lafiya bayason fitina KO kad'an.A'i tun kafin yak'arasa maganar Mominshi ta tsayardashi ta hanyar cewa Kai " Maher nifa mahaifiyar kace ba abokiya ba taya ya zaka Ringa k'untatamin haba "Maher kawai sai ta fashe da kukan kiss a,Tana cewa Maher inason kafin in mutu kayi Aure harka haihu Matarnan taka haryanzu kusan shekararta hud'u kenan bata Haihuba kana tunanin cewar" Zuciyata ta nayimin dad'in hakan to Wallahi "Maher nasan kaima zuciyarka batayimaka dad'i akan wannan halin dakuke ciki kawai dai kana b'oyeminne saboda kana tsoron mayarka KO.To ai ni bani tsoronta KO kusa.




" Maher Yace haba"Momi karkice haka komai dakike gani na Allah ne komai sai Allah yakawo k'arshen abin sannan idan mukayi hak'uri komai

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads