Showing 24001 words to 27000 words out of 31941 words
Chapter 9 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt
don Akwai shi da dauriya to yau meya sakashi kuka haka.
" Ya kwantar da kanshi kan hannun Mahaifiyarshi hawayenshi yad'igo kan hannun Fulani "Hankalinta atashe tace menene" Yarima meya faru Ya bud'e bakinshi da kyer"Yace ayau naga wacce nakeso Amman da'alama bata sonaaaaaaa.....
*Wayyo aci gaba,Nak'i π€·ββοΈπ€·ββοΈπ€·ββοΈπ€·ββοΈinbanga comment guda"1000 ba nadainaπ€ͺπ€ͺπ€π€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺπ€ͺ*
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
and
*Comment*βοΈ
[11/10 16:22] πRabee'atu Ummu Maherπ: πππππππ
*UWAR'GIDANA*
πππππππ
*Written by*
(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*π³π¬π³π¬π³π¬ππ€π
*Page 62&63*
"Sagir ya d'ora da cewa Kuma inajin tausayin ta sosai'Wato aranar da na kad'eta bayan iyayenta sunzo sai naji tana cewa " Mijinta ya sake ta har Saki uku ba k'aramar razana nayiba awannan gab'ar'yace My mom kinsan Allah mafarkinta nakeyi tun Ina k'arami na bansan komi ba kuma wallahi my mom i'tace masoyi yata'Amman naga alama A'yanzu bata da ra'ayin wani Auren saboda Abinda Mijinta yayi Mata.
"Fulani tayi gauron numfashi tace to my son kasani i'nason duk Abinda kakeso indai bai k'etare addini ba'idan nahana ka Auren wannan yarinyar naso kaina'Mahaifinka nima bazawara ya Aureni bayanda aka auramin Wanda banaso shekarata hud'u dashi Amman ban haihuba sai agidan mai martaba.
" Don haka My son bazan tab'a hanaka ba kaje kanemi Auranta matuk'ar ta gama iddarta,Dad'i da zumudi suka cika "Yarima Sagir don haka Ranar chur da farinciki ya yini.
" Ina zaune Ina kallon silin kamar wadda ta ke irgashi "Amina ta shigo tace Aunty" Baba yana kiranki kamar yadda 'Amina tayi tsammanin ba amsawa zanyi ba don haka tace Aunty mezancewa"Baban Na tashi na bita.
"Ina shiga d'akin na tsugunna 'Baba yace " Humaira ya jikin dakyer na bud'e bakin nace da da da Ina in Ina kamar zanyi kuka"Yace haba 'Humaira kinbi kin ta kura kanki bakisan hakan zai i'ya janyo miki matsala ba sai kidinga d'orawa kanki damuwa Jarabtace Allah yayi miki bawai don baya sonki ba A'ah saidon ya gwada ki don haka ki Saki jikinki.
"Humaira bana son kina ta kura kanki alhalin ba wani Abu akeyi miki ba" Humaira indai nine Mahaifinki ban yarda in k'ara ganinki cikin damuwar nan da kika d'orawa kanki ki ba kina jina'Na bud'e ba kina nace eh "Baba yace tashi ki zauna akan kujera ga kaya nan ki linkemen'Nace toh Abba.
" Nanfa Abbana ya dinga Jana da hira gwanin sha'awa saigashi Na Saki jikina yana ta bani labari mai dad'i 'Aka kawo wuta yace mun kunna mana kallo na Kunna yasaka mana wata Tasha mai dad'i Ana ta abun dariya sai ga"Humaira na kyelkyala dariya.Inna ma tashigo da Amina muna kallon muna dariya.
"Ranar dai munyi Raha sosai A'yanzu y'an uwana suna Jana ajiki sosai ba Susan b'acin raina duk Abinda nakeso suna yimun daidai gwargwado.Da daddare kuwa idan Abba yadawo nida Amina da Inna muje d'akin shi muyi tacin dariya kamar me,Mina hira " Hamida ma tana zuwa muyi ta hira tayi ta mun nasiha.
"Masha'Allah A'yanzu dai saidai abunda ba'za ah rasaba,na tunanin Yaya Maher'Amman kullum Ina tare da y'an uwana gwanin sha'awa.
*** **** ****
" Ayau nake gama iddata don haka tun safe nake jina babu dad'i abubuwa dayawa suka dawo mun sabo fil,Ranar fir nak'i cin abinci don haka "Inna ta ringa yimun nasiha'itada Abbana don haka sukayi tamun fatan Alkhairi a game da rayuwata dafatan samun Miji Nagari.
" Tun safe Yarima ya gama shirin shi yayi kyau abun shi cikin wani boyel mai kyau fari k'al ya gyara sajenshi gwanin sha'awa.yayi kyau sosai farar fatar nan tashi sai shek'i takeyi kamar me.
"Yana fitowa Fulani tace Kai My son wannan kyau haka Yace to sai fittttttt'Tace meye haka yace to yau d'anki zai je Neman Aure.
*Kuyi hak'uri bana jin dad'ine zazzab'i ne ke damuna dafatan zaku jona kafun a cigaba*ππ»
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
And
*Comment.*
[11/16, 18:32] β±οΈUmmu MaherποΈ: [11/10 16:22] πRabee'atu Ummu Maherπ: πππππππ
*UWAR'GIDANA*
πππππππ
*Written by*
(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*π³π¬π³π¬π³π¬
ππ€π
*Page 64&65*
"Sagir yace my mom Ina tsoron zuwa fa bansan a yadda zata k'arbi lamarinba musamman da bata Dad'e da gama idda ba jiya fa ta gama,Fulani Tace Yarima kada kazama ragon Namiji ka koyi dauriya akan abinda kakeso kasan dibban jama'ar da suke jira tagama idda kaga kuwa idan kayi sanya wani zaizo kaga ba lallaine ta saurareka ba.
" Yarima yaji wani kishi ya turnik'eshi don haka yace My mom kidaina yimun wannan fatan'Tace to A'i Kaine naga kamar ba Namiji ba baka da wani kwarin guiwa'Yace My mom kinsan tun Ina k'arami na inada Naci sosai akan abinda nakeso don haka ki k'arfafamin guiwa Allah yasa"Humaira rabo nace. Fulani tace to Allah ya tabbatar da Alkhairi'taciro wani turare ta shafamai yana dariya yace i'nye har turare ma ake shafamun "Tace to A'i dole inshafa maka,inada wani d'a ne bayan Kai don haka zanyi maka komai matuk'ar bai Sab'awa Addinin Islama ba don haka Ina yi maka fatan Alkhairi.
" Fulani ta rako d'an Nata har bakin motarshi yayi kyau kamar a d'aukeshi saboda kyaun da yayi,Fulani tace "Yarima ga wad'annan kayan ka bawa Mamanta'Wannan kuma" Surukata 'Humaira,Yarima yaji dad'i sosai don haka yayi Mata godiya ya tafi tana d'agamai hannu tana jin dad'i sosai yau d'an ta zaije Neman Aure gidan mutunci don tasaka anyi Mata bincike akan iyayen "Humaira da itakanta Humairan an tabbatar Mata mutanen kirkine'Itama Humairar haka kuma antabbatar Mata cewa surukarta ce tayi Mata sharri.
;Yarima yana zuwa gidansu'Humaira ya fito daga cikin motar saiga Yaya'Mustafa yana ganin shi ya Saki fara'ah Yace A'ah yau" Sagir ne agidan namu kace munada babban bak'o,Sagir yayi dariya yace'Ya me jiki kuwa"Yaya Mustafa yace Ah jiki A'i tuni ta warware'Mustafa Yace Bari Inga yawa "Innarmu Ya shiga cikin gidan.
" Yaya Mustafa yana shigowa Yace Alokacin Ina yankan farce "Inna tana zaune muna hira " Amina kuma tana shara,Yaya Mustafa Suka gaisa da Inna na gaisheshi ya Amsa cikin fara'ah Amina ma tagaisheshi.
"Yace Inna kinyi bak'o " Sagir ne yazo'yana waje ma Inna Tak'ara fata'arta tace lah kace d'anane yazo Kace ya shigo mana,Inna tace Humaira shiga d'aki ki d'aukomai lemuka da cincin d'innan ki ajje a falour Sannan kisaka hijabinki,Cikin jiki nace to Inna na tashi na d'auko hijabina har k'asa na saka Sannan na d'auko Babban Jug da lemo na dauko plate babba na d'ora akai Sannan da cincin Wanda yayi dad'i sosai.
"Daidai nan na ji yana sallama da muryar shi mai dad'i da dad'in sauraro'Yana shigowa ya gaida Inna Ya shigo parlon da yaketa k'anshin Air freshner gwanin dad'i ga turarenda yake jikin hijabina mai k'amshi'Yarima ya shak'i wani k'amshi mai dad'in shak'a yayi ajiyar zuciya'Idonshi ya sauka akan Humaira tayi kyau cikin Hijabinta a take ya kafeta da idanuwa kamar maye tuni ya manta da inda yake kallon da yakeyiwa " Humaira ya i'sa kagane me hakan yake nufi,Ba Innah ba har "Humaira saida ta gane.
" Inna tayi Gyaran murya sannan'Yarima ya tuna A'inda yake ya hau Susa k'eya abin dariya,ya zauna sukayi ta hira da Inna,Ni kuwa na tashi nabar wajen don wallahi idan nazauna zai bani kunya wajen "Inna,Inajinsu suna ta hirarsu.
" Babanmu ya dawo suka gaisa yana tambayarshi mutanen gida,Nanfa akayi ta hira,sai yamma Yarima ya tafi haryanzu baiga"Humaira ba tuni "Yarima ya cire kunyar shi 'yace Inna dan Allah i'nason " Humaira ta rakani k'ofar gida 'Inna ta kirawoni nafito "Tace zaki raka Sagir k'ofar gida kiyi sauri ki dawo.
" Cikin jin haushin shi Na ce to muka fito k'ofar gida ya kalleni "Yace Humaira cikin wata iriyar murya ya fad'amin Nace Na'am Yace banison in buye miki Abinda yake raina Sana diyyar haka garin kallon ruwar har kwad'o yayi mun k'afa don haka" Humaira inasonki so mai tsanani tun ranar da na bugeki nakeji araina inban Aureki ba Zan i'ya rasa komai nawa.
..."Ciki kuwa harda raina 'Humaira tace kai'Sagir kada kace zaka fad'amun Abinda kasan ba haka neba har zuciyarka'Nan take na Fara hawaye Ina cewa nadad'e inajin wannan furucin naku na Maza na yaudara Na K'ara da cewa ya Dade yana cewa I'nason ki"UWAR'GIDANA idan babu ke bazan i'ya rayuwa ba,Wallahi bazan tab'a rayuwa babu ke ba,idan babu ke Zan rasa komai nawa,Tun bansan meye soyayyaba har nasani na rayu dashi ban tab'a cin amanarshi ba Amman shi yaci tawa.
"Na kalli Sagir da jajayen idanuna da suka rine suka koma ja'Nace Kada ka b'ata lokacinka ka a kaina bazawara,zaka b'ata lokacin ka ne don bazan tab'a yadda da ta tsuniyarku ta maza ba.
" Na kalli Sagir da hankalinshi yake atashe "Nace Sagir kayi hakuri kaja jikinka kabar wajen nan saboda bazan tab'a yarda da wad'anan kalaman naka ba don haka katafi'Na fad'a da k'arfin gaske nayi hanyar gida da gudun gaske kamar Zan fad'i.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
and
*Comment*βοΈ
[11/10 16:22] πRabee'atu Ummu Maherπ: πππππππ
*UWAR'GIDANA*
πππππππ
*Written by*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*π³π¬π³π¬π³π¬ππ€π
*Page 66&67*
"Yarima kuwa yarasa yadda zaiyi da rayuwarsa dai dainan'Yaya Nura yazo wucewa ya hango'Sagir ya k'araso suka gaisa" Amman haryanzu nutsuwarsa bata jikinshi gaba d'aya'Ya bud'e motarshi yabawa Nura Yace wannan kabawa "Inna wannan kuma " Humaira.
"Yayi mai godiya shi kuma ya shiga motatshi ya yafi'Cikin B'acinrai,Yana shiga gida cikin b'acin rai yayi b'angarenshi da ka ganshi kasan baya cikin kwanciyar hankali,yana zuwa ya cire kayanshi ranshi na soya yashiga cikin Bab'Wajen wanka ya kwanta aciki'sannan kuma ya kunna shaya nandan ruwa ya Fara ambaliya.
" Shi kuwa Yarima Yana cen yana tunanin "Humaira Tunda yake bai tab'a cewa yanason wata Y'AMACE ba Hasalima shi baisan yadda zaice yanason Mace ba Amman yau ya furta shi kansa baima San ya furta ba Nandai ya cigaba da tunanin shi kwakwalwarshi kamar zata tarwatse saboda tunani Kala Kala.
" Fulani kuwa suna zaune da jakadiya"Tace waini Bara'atu Kinga kuwa"Yarima ya dawo Sam banji alamun hakanba,Jakadiya Bara'atu tace Hmmm Aini kam d'azu naga "Sha rubutu"Yace mun Yarima fa yau cikin b'acin rai ya shigo" Ta durkusa cikin girmamawa Tace'Ranki ya Dad'e yanzu daman Zan gaya miki kuma kika rigani"Fulani tace haba "Bara'atu kinsan halin Yarima da zuciya'Kuma kinsan zurfin ciki gareshi ba zaice ga Abinda yake damunshi ba kuma kikayi shiru'Baki kyau taba" Bara'atu Yanzu zo muje suka tashi"Fulani na gaba Bara'atu tana binta.
"Yarima kuwa tsabagen tunani har ya Fara nitsewa cikin ruwan nan gaba d'aya lokaci guda idonshi sunyi jawur kamar gauta.Dai dai lokacin Fulani ta shigo'da Bara'atu suka hango band'akin arufe ga ruwa yana fitowa ta k'asa cikin tashin hankali sukayi k'ofar ban d'akin Sukayi k'ofar ta bud'e tak'i bud'ewa ga numfarfashi suna ji daga ban d'akin.
" Fulani cikin tashin hankali,tace Bara'atu kirawo min barde tace toh"Tana fitowa kuwa ta hango shi ta kirawo da gudu shima ya nufo bangaren Yarima,Yana zuwa yayi kukan kura ya bud'e k'ofar saiga ta ta wangale.
"Yarima suka hango cikin ruwan Har yafara nitsewa cikin tashin hankali Barde ya fito da Yarima,ya kwantar dashi akan gado,,Yace Ranki ya Dad'e ya suma fa,Nanfa aka ringa matsa cikinshi zuwa k'irjinshi,ruwan yana fitowa a hankali yayi atishawa.
" Yarima ya farfad'o"Fulani tana kuka tana cewa haba "Sagir akan b'acin rai zaka kashe kanka to Bari kaji duk Wanda ya kashe kanshi Saboda,wata damuwa to shi d'an wutane kadinga control d'in kanka shi mutun anason yadinga hak'uri da rayuwa,saboda arayuwa dolene sai kayi hakuri.
"Yayi ajiyar zuciya Yace'My mom kinsani ni mutun ne mai naci'Inason in Auri " Humaira i'nason ta sosai wallahi'Idan ban Aureta ba wallahi nasan mutuwa zanyi,bansan ya akayi,Sonta ba ya kamani da yawa haka ba.Amman bata sona bata ra'ayin Aure ayanzun ni kuma Aure nakeso'Kuma Humaira nakeso.
"Fulani ta jiyo ta kori su'Bara'atu da Barde,Suka fita suna mamakin Abinda " Yarima Sagir yake furtawa,Suna fita Barde yake fad'awa Waziri'Waziri kuwa ya fad'awa Sarki,Nandanan saigashi hankalinshi atashe yayo bangaren yarima.
"Yana zuwa ya talloboshi yana yimai sannu'Yace Fulani meke damun shi Nanfa tafad'amai komai'Cikeda mamaki Yace to A'i Fulani da wuri ya kamata kifad'amun kamar bakisan yadda nake jin" Yarima to yazama min wajibi nemar mai farin cikin,Fulani tace to Ranka yadade kana ganin haka zaiyiyu A'i gwara abi abun a hankali KO,Ya kalleta Yace babu komai da kaina zanje ba d'an sak'o Zan turaba.
************
Washegari da wuri aka shirya komai sarki da Waziri ne kawai Sukayi tafiyar'Suna zuwa Unguwar suka hango"Mahaifin Humaira da Baban Khadija suna hira'Sarki dakanshi yaje ya basu hannu sukayi musabaha'Babansu Khadija Yace Ranka ya Dade yau Kaine akofar gidan namu da kanka,Ya kalli Mahaifinsu Humaira Yace Mai martaba nefa dakanshi yazo k'ofar gidan nan,Mahaifin Humaira ya fad'ad'a fara'arshi Suka gaisa sosai cikin mutuntaka.
"Nandai waziri yafad'a musu abinda ya kawosu sukayi Na'am da maganar tasa,Saidai sunyi ce mai yarinyar bazawara ce sai an tuntub'eta tukun anji ta bakinta.
" Nanfa suka ajje musu Y'an rafas din kud'i,Fir suka k'i amsa saida ya b'ata rai Sannan Mahaifin Khadija ya amsa,Bayan Abbana ya shigo gidane Yake cewa Inna yana son zuwa gobe KO Wani d'an shi ya hallara'Inna ta tambayeshi KO lafiya Yace eh Tace to Allah ya kaimu.
****************
"Washegari kuwa kowanni d'an shi ya hallara donjin abinda zai faru,Humaira Abbana ya kirawoni,Na'Amsa ya kirawo KO wanni d'an shi suma suka amsa,Nandanan babu b'ata lokaci ya fad'a musu abinda ya kawosu Mai martaba gidan su,Neman Auren Y'arsa" Humaira da d'ansa "Sagir.
" Nanfa kowa abun ya bashi mamaki sosai,Kowa Nanfa suka amince don"Sagir da Mahaifansa mutanen kirkine,Nan danan Humaira ta Fara kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.
"Abbana ya kalleni yace " Humaira bazan miki dole ba illa i'nason ingaya miki Aure shine gatanki A'yanzu bai kamata kizama kullum cikin tunani ba"Yaron nan har ciwo fa Yayi akanki ki tausaya mishi"Humaira duk Wanda yace yana sonka A'i ya gamai maka komai,I'nason kifad'amun kin amince KO kuwa.
"Bansan sanda bakina ya ambata na aminceba,Hamdala duka y'an uwa na Sukayi suna godewa Allah,Ni kuma na tashi na koma d'akina kamar zuciyata Zata fashe,Abbana Yacewa Y'an uwa na gobe ba jibi ba za'ah d'aura Auren.
"Washegari kuwa tuni Adaren Abbana yagayawa Mahaifin" Yarima Nanfa aka Fara shirin D'aurin Aurena da"Sagir,Dibban Jama'ah Suka taru'Inda Aka d'aura Aurena da'Sagir Akan sadaki na zinare da kyautar gidaje har biyu dankara dankara.
*Wayyo ππ’ Allah na Zanso Naji Yadda za'ah karke"Yarima Sagir Ango da Amarya"Humairaπ₯°π§π€ͺπ₯³π€©π₯³π€*
*Ummu Maher ce*
*Vote*
Share
And
*Comment*
[11/10 16:23] πRabee'atu Ummu Maherπ: πππππππ
*UWAR'GIDANA*
ππππππ
*Written by*
*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)
Y'ar mutan Nigeriaπ³π¬π³π¬π³π¬ππ€π
*Page68&69*
***********
Ina zaune zuciyata kamar zata fashe sabuda bak'in ciki Na'amincewar da nayi na Auren'Sagir'Na rasa yadda zanyi da rayuwata bak'inciki goma da ashirin wani irin kuka nakeyi'Mai cin rai da k'una.
Inna ta shigo ta kalleni "batayimun magana ba ta fita ranta ab'ace'tana fita najiyo muryar " Hamida suna gaisa,tana cewa Ina Amaryar ta kene'Inna tace tana d'aki.
Rik'e baki"Hamida tayi tace ikon Allah mezan gani'Humaira me akayi mini,Ai k'ara rushewa nayi da kukana Inacewa"Hamida narasa yadda zanyi da raina'Allah yasani banason "Sagir hasalima ban shirya Aure yanzunba,Saboda maza basu da Amana.
Hamida " Tace Humaira me yasa baki karb'ar Jarabta'Shifa Allah yakan jarabci bawane don ya gwada imaninshi'Idan mutun yanada imani saikiga ya karb'i jatabtar hannu biyu kiyi hak'uri,ki zauna da"Sagir lafiya komai yayi farko zaiyi k'arshe kinji.
Na kalleta Nace waini haryanzu baki gane me nake nufiba nifa banisonshine Na tsaneshi waini ma wannan yaron Zan Aura haba dai ni Wallahi bazan zauna dashi ba saina rushe da wani irin kuka mai k'arfi.
Hamida don haushi ta tashi ta fito zata fita,gaba d'aya ranta ya b'aci sosai,na janyo gefen zaninta Ina cewa"Hamida don Allah ki dawo bani da wani Wanda zai bani shawara nasan kece daga ke sai Abbana Ku kad'aine kuke bani shawara don Allah kidawo'Ita abunma dariya ya bata Tace to aini"Humaira abin naki ma dariya yake bani matuk'a ace mutun yasaka kanshi cikin matsala kullum kana cikin tunani,shifa Wanda kakeyi donshi baisan ma kanayi ba Amman duk mutun, yasaka kanshi cikin matsala,ta kalleni tace to "Maher din da kikeyi donshi ayanzu yasaka matarshi gaba ma basa k'asar sun nausa" London da y'arsu don haka sai kisan inda dare yayi miki.
shiru Nayi ina kallon"Hamida Nace gaskiya maza basu da adalci KO kusa ki duba fa kiga yadda fa nake kullum cikin tunaninshi Insha'Allah daga yau bazan k'ara kuka akanshi ba na karb'i k'addarata Insha'Allah na daina"Hamida.
Hamida"Tace Humaira kinsan meye yanzun ki karb'i kaddararki ki tsaya ki gyara jikinki kiso mijinki yadda yakesonki'ki soshi tsakani da Allah sai kici ribar zama dashi nace to,Nanfa mukayi ta hira,ta fito da wasu abubuwa Kala Kala nanfa ta nunamun yadda akeyinsu wani daga wajensu Aunty Maryam ta amso wai kunyata sukeji.
Nayi dariya na amsa sannan ta d'aukomun na wajen Malam Abubakar ta nnunamun yadda zanyi dashi da turare da wasu Addu'o'i Na amsa nayi Mata godiya.
Sagir kuwa shiri yakeyi kamar Ranar Sallah yasa ka shaddarsa matuk'ar kyau da tsada,ya fito yayi sashen mahaifan nasa ya gaushesu bakinshi har kunne,Fulani "Tace Babana Ango agaishemun da Y'artawa,Mai martaba yayi dariya " Yace to kasan dai mu gidan sa rauta idan aka D'aura Aure Amarya za"ah kawo