Showing 12001 words to 15000 words out of 31941 words
Chapter 5 - UWAR GIDANA Book Complete BY UMMU MAHER.txt
zai wuce.
"Mominshi Tace yanzu dai kayadda zaka Aureta KO KO baka yardaba insan matsayin danake dashi agunka tunda dai abin yazama haka.Ko kuma inyi fushi dakai in sallamawa duniya Kai Baki d'aya. Maher Tayi saurin d'aga kansa ya kalli " Momi tace kayi tsaye kana kallona menene wani abune yafaru kuma "Yace Momi indai har akan wannan zakiyimin Baki akan wannan na amince Zan yi abinda kikeso yana fad'ar haka Yace sai anjima yasaka shoe d'inshi yafita.Mominshi ta kalli bayanshi da Cewa aikin Boka yafara aiki.
*** **** ***
" Humaira kuwa baiwar Allah bata son halinda ake cikiba tana Rayuwarta mai dad'i da mijinta Yayinda KO awasa bai fad'a mata ba gudun rigima.
"Abu fa k'ara haba yakeyi Momin Maher ta sami " Dadynsu Maher da maganar tace mai Maher zai k'ara Aure.Dady Yace Mata shine Yace miki zai k'ara Aure ta ce eh idan yazoma ya tambayeshi Yace babu Matsala idan yashigo kiyimun Magana tace oky zatayimai maganar kafin "Dadynsu Yayi tafiya.
" Haka kuwa akayi Maher yazo gaisheshi yake tambayarshi abin yabawa Maher mamaki to Amma yanzu ya,zaiyi da Mominshi gashi bakinshi yayi mai nauyin Yace yafasa wannan alak'ak'an Auren da Momi keso ta had'ashi.Dady Yacewa Maher kayi shiru dak'yer ya iya had'iye wani Abu yace eh Dady bakinshi yana wani sark'ewa.
"Dady Yace to yanzu yaushe za'ayi maganar Kai kud'i ne Yace sai kadawo daga tafiyarka yace mai bayyi nisa ba kuwa Yace eh daga haka yatashi yabar parlon cike da zullumi da Dana Sanin amsawa wannan k'addarar Auren.
" Dady yayi mamakin cenzawar d'an nashi daga sanda yayi mai maganar Auren.Saidai Yadda Yasan Maher da jajir cewa yasan bazai yadda da Auren dole ba.
"Maher kuwa yana zuwa gida gaba d'aya yakasa nutsuwa kwata kwata," Humaira tayi tambayr harta gaji daga baya tace KO a office ne aka b'ata mishi rai.Amman abin yana Mata yawo a kwakwalwarta don kusan akwanakinnan haka yakeyi.
"Momin Maher dad'i kamar zaikasheta zata turawa " Humaira takaicin dasai takwanta a'asibiti.Sannan tana taya "Khadija samun Maher tayi wata dariyar mugunta.
" Khadija kuwa harta Fara hango rayuwarta agidan masoyinta Maher,sannan harfad'i takeyi baza tayi zaman kishi da"Humaira ba ai idan ma tayi zaman kishi da"Humaira A'i ita taso,Inji cewar "khadija tana mai fad'awa su twins da Aunty Masha'huda sukayi tafi Amman banda Zahrah don tana tausayin" yayanta Maher dakuma Matarshi "Humaira don tasan Mominsu da Hajiya Saudat basuda tausayi KO kad'an sunk'i jinin" Humaira ballantana su ganta.
"Momin Maher kuwa cewa tayi " Dadynsu Maher yana dawowa za'ayi komai agama tunda "Dadynsu Maher yagaya Mata yadda sukayi da Maher d'in Ranar da yazo gidan.
" Tayi ik'irarin kuta halin k'ak'a saiata saka "Humaira bak'inciki Sannan koda Yaya" Sai ansakawa Maher son "Khadija duk da haryanzu iyayen" Khadija basusan komai ba agame da maganar Auren y'ar tasu,Momice ke kid'an ta tana rawarta .
*Ummu Maher ___ ce_*β
*Share&comment*.
[11/10 16:18] πRabee'atu Ummu Maherπ: πππππππ
*UWAR'GIDANA*
πππππππ
____,,,,
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_____,,,
βββββββ
*ποΈβοΈA'LK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβοΈποΈ*.ππ
βββββββ
___*((A.Y.T.W.A))___,,,πβ*
*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin ya kamata.*
______
*_Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*
______________
*π
ΏοΈ32&33*
_______β‘οΈMomin Maher dasu "Khadija suka tafa Hannu suna yiwa" Humaira dariyar mugunta.Momin Maher Tace to yanzu abinda nakeso dake koda antambayeki daman kuna soyayya ne da Maher kice eh kinajina KO "Khadija ta amsa da to Momi.
" Bayan dawowarsu "Khadija da kwana hud'u daga binne wannan layarne " Momin Maher tasamu Maher da Maganar Auren "Khadija sai yace Mata shifa akyaleshi yayi zamanshi da matarshi lafiya bayason fitina KO kad'an.A'i tun kafin yak'arasa maganar Mominshi ta tsayardashi ta hanyar cewa Kai " Maher nifa mahaifiyar kace ba abokiya ba taya ya zaka Ringa k'untatamin haba "Maher kawai sai ta fashe da kukan kiss a,Tana cewa Maher inason kafin in mutu kayi Aure harka haihu Matarnan taka haryanzu kusan shekararta hud'u kenan bata Haihuba kana tunanin cewar" Zuciyata ta nayimin dad'in hakan to Wallahi "Maher nasan kaima zuciyarka batayimaka dad'i akan wannan halin dakuke ciki kawai dai kana b'oyeminne saboda kana tsoron mayarka KO.To ai ni bani tsoronta KO kusa.
" Maher Yace haba"Momi karkice haka komai dakike gani na Allah ne komai sai Allah yakawo k'arshen abin sannan idan mukayi hak'uri komai zai wuce.
"Mominshi Tace yanzu dai kayadda zaka Aureta KO KO baka yardaba insan matsayin danake dashi agunka tunda dai abin yazama haka.Ko kuma inyi fushi dakai in sallamawa duniya Kai Baki d'aya. Maher Tayi saurin d'aga kansa ya kalli " Momi tace kayi tsaye kana kallona menene wani abune yafaru kuma "Yace Momi indai har akan wannan zakiyimin Baki akan wannan na amince Zan yi abinda kikeso yana fad'ar haka Yace sai anjima yasaka shoe d'inshi yafita.Mominshi ta kalli bayanshi da Cewa aikin Boka yafara aiki.
*** **** ***
" Humaira kuwa baiwar Allah bata son halinda ake cikiba tana Rayuwarta mai dad'i da mijinta Yayinda KO awasa bai fad'a mata ba gudun rigima.
"Abu fa k'ara haba yakeyi Momin Maher ta sami " Dadynsu Maher da maganar tace mai Maher zai k'ara Aure.Dady Yace Mata shine Yace miki zai k'ara Aure ta ce eh idan yazoma ya tambayeshi Yace babu Matsala idan yashigo kiyimun Magana tace oky zatayimai maganar kafin "Dadynsu Yayi tafiya.
" Haka kuwa akayi Maher yazo gaisheshi yake tambayarshi abin yabawa Maher mamaki to Amma yanzu ya,zaiyi da Mominshi gashi bakinshi yayi mai nauyin Yace yafasa wannan alak'ak'an Auren da Momi keso ta had'ashi.Dady Yacewa Maher kayi shiru dak'yer ya iya had'iye wani Abu yace eh Dady bakinshi yana wani sark'ewa.
"Dady Yace to yanzu yaushe za'ayi maganar Kai kud'i ne Yace sai kadawo daga tafiyarka yace mai bayyi nisa ba kuwa Yace eh daga haka yatashi yabar parlon cike da zullumi da Dana Sanin amsawa wannan k'addarar Auren.
" Dady yayi mamakin cenzawar d'an nashi daga sanda yayi mai maganar Auren.Saidai Yadda Yasan Maher da jajir cewa yasan bazai yadda da Auren dole ba.
"Maher kuwa yana zuwa gida gaba d'aya yakasa nutsuwa kwata kwata," Humaira tayi tambayr harta gaji daga baya tace KO a office ne aka b'ata mishi rai.Amman abin yana Mata yawo a kwakwalwarta don kusan akwanakinnan haka yakeyi.
"Momin Maher dad'i kamar zaikasheta zata turawa " Humaira takaicin dasai takwanta a'asibiti.Sannan tana taya "Khadija samun Maher tayi wata dariyar mugunta.
" Khadija kuwa harta Fara hango rayuwarta agidan masoyinta Maher,sannan harfad'i takeyi baza tayi zaman kishi da"Humaira ba ai idan ma tayi zaman kishi da"Humaira A'i ita taso,Inji cewar "khadija tana mai fad'awa su twins da Aunty Masha'huda sukayi tafi Amman banda Zahrah don tana tausayin" yayanta Maher dakuma Matarshi "Humaira don tasan Mominsu da Hajiya Saudat basuda tausayi KO kad'an sunk'i jinin" Humaira ballantana su ganta.
"Momin Maher kuwa cewa tayi " Dadynsu Maher yana dawowa za'ayi komai agama tunda "Dadynsu Maher yagaya Mata yadda sukayi da Maher d'in Ranar da yazo gidan.
" Tayi ik'irarin kuta halin k'ak'a saiata saka "Humaira bak'inciki Sannan koda Yaya" Sai ansakawa Maher son "Khadija duk da haryanzu iyayen" Khadija basusan komai ba agame da maganar Auren y'ar tasu,Momice ke kid'an ta tana rawarta .
*Ummu Maher ___ ce_*β
*Share&comment*.
[11/10 16:18] πRabee'atu Ummu Maherπ: ππππππ
*UWAR'GIDANA*
ππππππ
_________,,,,,,
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
______,,,
βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
*ποΈβοΈAL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβοΈποΈ*ππ
βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
___*((A.Y.T.W.A))*__,,πβοΈ
*~_K'ungiyar_~ ~_da_~ __ta__ _kasance_ __ta__ _marubuta_ _masu_ _fasaha_ _da_ _Sanin_ _yakamata_ .*
________
whatpadd Rabi'atu222s,
*Dedicated to My Reals*_ ππππππ
*Nabeela Dikko*
And
*Nabeeha Aminu*
*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*
____________
*π
ΏοΈ34&35*
_______π²π²Bayan kwana biyu "Dadynsu Maher ya kirawoshi akan yatura gidansu " Khadija don ya gabatarda kansa don bayason shirmennan a d'auki lokaci don kafin ya koma Germany yakeson ayi yatafi don zaijima baidawoba.
"Maher bak'aramin sarawa kansa yayiba yakasa Magana,Saiga Mominshi tashigo ta zauna kusada Dadynsu Maher Wanda yake zaune akan three seater,Tace Alhaji ni inaganin katura kaimana Aikunyarka yakeji " Alhaji yace haba wata kunya kuma A'i KO na Auren UWAR'GIDANSHI dayayi baiyi kunyaba "Mominshi tace Maher tashi katafi Zamuyi Magana da " Dadynku Naga kaima kamar kamakara a Office cikin kissa ta ke fad'in haka tana wani juya Eye balls d'inta.Yatashi yatafi zuciyarsa na yimai k'una sosai.Shi abinda ma yadameshi"Humaira Ayanzu tunda Momi tadage gashi "Dadynsu ma yasaka Baki.
" Momin Maher ta kalli "Alhaji tace Ni Ina ganin _katura_ asaka Rana da kud'in sadaki _mana_ Ya kalleta Yace to shikkenan Bari inje wajen " Allhaji Mansue 'Waye _Alhaji_ Mansur?K'anine Awajen Dadynsu Maher su biyu _mahaifinsu_ ya Haifa _Dadynsu_ Maher shine _k'arami_sai Alhaji Mansur Yanada y'ay'a biyu duk maza Suna karatu A _k'asar_( _England_ ) To wannan kenan.
"Tunda Dadynsu Maher yafita yasamu d'an uwanshi da maganar sukayi washegari zasu samemi Iyayen da maganar,Haka kuwa akayi Bayan Sunje gidansu" Khadija Suka Sami Mahaifin"Khadija da Mahaifin "Humaira suna Zaune k'ofar gida Suna hira akan wasu fararen kujeru " Mahaifin "Khadija da Jarida Ahannunsa yana nunawa Mahaifin" Humaira.
Bayan sungaisane Suka saka aka shimfid'amusu tabarmi Suka zauna suka k'ara gaisawa.Ba'ah wani d'auki lokaci ba suka shiga rattabo musu abinda yakawosu.
"A'i dukkansu saida suka kalli juna Sannan" Mahaifin Humaira yayi K'arfin halin cewa Oky Alhaji Ai ba komai ba abune na Jan lokaci ba indai yaron da ita yarinyar sun fahimci junansu.Alhaji yace to daman inason zanyi tafiya nanda wata biyu kafin intafi nakeson ayi komai .Mahaifin"Humaira yace toh aibabu komai "Alhaji Nandai Suka Amshi Kud'in Auren " Khadija da Maher dhidai Mahaifin "Khadija don bayarda zaiyine don gudun kunya Amman sai yaji yakasa Magana Sam kamar anrufemai Baki.Sikuwa Mahaifin" Humaira haryanzu Mamakin abin yakeyi Amman dayake Namiji saiya fauwala wa Allah lamarinsa don yasan Shine masani akan komai.
*** *** ****
"Suna shiga gidajensu daman Mahaifin " Humaira ne ya amsa kud'in don daman shine yakeyiwa Y'ay'an Mahaifin su 'Khadija waliycci.Nan suka samu matansu suka fad'amusu "Inna kuwa fad'i take Tana Salati Tana Cewa 'Oh ni Y'asu yanzu k'inda Mahaifiyar " Maher takewa Humaira haryakai Haka Kai wannan wata irin k'iyayyace don tasan yadda yarannan basusan junansu Sam Amman zata had'asu zaman kishi.
'Mahaifin"Khadija kuwa daya shedawo"Ammi shiru tayi duk da batason Auren Amman saitaji kamar ansaka kwad'o Anrufe Mata Baki Amman ranta yana Mata Susa sosai.
"Mominsu Maher kuwa ta shedawa su " Khadija da twins da Aunty Masha'huda dama duk wani d'an uwansu,Saidai suma fa Akwai wad'anda Suka zo hargida sukayiwa Momin Maher tatas akan sabida me tasan Irin zumuncin dake tsakaninsu Amman takeson yin wannan mugun had'in nata.Man Fa Momin Maher tazage taci musu mutunci tass, Akan cewa duk Wanda bazai FaD'i Alkhairi ba to yayi shiru.
Khadija kuwa kamar zata goya Momin Maher don farinciki,Ta k'udiri cewa koda Maher bazaiso taba toh ita zata Aure shi daga tafitar da "Humaira ta k'arfi da yaji.
" Iyayensu Humaira kuwa sunyi shiru da bakinsu Sabida gudun abun magana,Harta y'y'an suma basu gaya musuba.
*** *** ****
Ayaune za'ah Kai lefen"Khadija da sadakinta "Kuma haryanzu " Maher baikoma gidan su ba ,Idan Mominshi tayimai Magana saiyace Aikine yayimai yawa.
Humaira ce tsaye a gabakin wadrope d'in "Maher Tana zab'omai kayanda zaisaka taga kiran Momi har uku yashigo Wayar Maher,amma tana tunanin d'auka candai tayi juriya ta d'auka don ganin Wayar tana tafaman ruri zuwa Ayanzu 'Momi Tayi 5miscalled ta d'auka unkafin tayi Sallama taji Momi Na cewa.wato Maher don karainamin Hankali shine ina kiranka baka d'aukaba,Kuma kason yaune za'ah Kai lefanka gidan su" Khadija bakazo kaganiba shine don karainani zakak'i d'aukar wayana KO....Ai tunkafin ta k'arasa maganar wayardake hannun "Humaira ta sub'uce tafad'i tasaki wani Razanannan kuka maicike da kishinmijinta tareda wani tuk'i k'in da zuciyarta kemata.
daidan" Maher yafito daga band'aki yana goge jikinshi,Dasauri yayo kana "Humaira don gaba d'aya ta firgice.
*Ummu Maher ce*.
*Vote*
*Share*
and
*Comments*
[11/16, 18:32] β±οΈUmmu MaherποΈ: [11/10 16:18] πRabee'atu Ummu Maherπ: ππππππ
*UWAR'GIDANA*
ππππππ
___________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
___________
βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
*ποΈβοΈAL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβοΈποΈ* ππ
___*((A.Y.T.W.A))*πποΈπ
βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da Sanin ya kamata.
_________
*_Bismillahir_Rahmanir_Rahim*
_________
*π
ΏοΈ36&37*
"Yaya Maher ya ringa girgiza " Humaira Yace Meyake damun kine "Humaira me akayi miki.Na rik'o hannun Yaya Nace Dan Allah ka taimakeni kayi abinda " Mominka keso Dan Allah kabi umarninta'Ya kalleni akaro na biyu "Yace min Humaira kema kinason inyi wannan "Auren haba Humaira kiji tausayina mana'Kinsani banason tashin Hankali KO kad'an kinsani " Khadija i'n har na Aure ta kullum cikin tashin Hankali nake saboda haka banason tashin Hankali Kuma kinsani ban sonta "Humaira kinsani ya fad'a cikin tashin Hankali" idonshi yayi canja Kala.
"Wani kiran ne yasake karad'e wajen ya d'aga " Humaira taji yana Cewa ganinan zuwa "Momi ya k'arasa saka rigarshi yasaka hularshi yayi da ta kalmi Yace" UWAR'GIDANA bari inje wajen momina.
"Ya fita Humaira ta bishi da kallon Son Mijinta da K'aunarshi,Ta zauna tayi shiru tana tunani" Wato y'an gidansu da Mahaifanta sunsan da zancen bikin kenan'ta rushe da wani i'rin kuka mai d'aci tayi mai i'sarta tayi shiru.
"Tana fitowa daga d'akin ta yo parlon taji Sallama" Hamida tashigo da sallamarta tana cewa Matar gidan bata nanne inata sallama'Nace sannu da zuwa ta k'araso cikin d'akin tana bina da kallo Nayi k'arfin halin zama Nace Mata sannu da zuwa,Tace yauwa meke damunkine "Humaira Nace bakomai me kika gani " Hamida Tace A'ah kefa y'ar rainin Hankali ce wallahi Ki duba kiga yadda kika rame Bayan haka Kuma jibi yadda fuskar ki da i'donki suka kumbara'Haba Humaira kiringa yiwa kanki fad'a mana zurfin ciki meye Amfanin hakan i'ye nifa Amini yarkice Kuma y'ar uwarki Matar yayanki So Ina ganin meye abinda zaki b'oyemin "Humaira kiyi hak'uri mana kigayamin KO zamu samu mafita mana.
" Nayi shiru Nace Mata 'Momin twince bakida wata mafita acikin wannan zancen mafita d'aya ce kidinga tayani da 'Addu'ah i'tace kawai mafita'Tasake Cewa akaro nabiyu haba "Humaira don Allah kifad'amin kinji ta dafa kafad'ata.
" Nace Maman Twince Yaya Maherne zai k'ara Aure'Hamida Tace ke Humaira kodai wasa kikeminne inji bayani.Nace wallahi Aure zaiyi yauma za'ah Kai lefe,Tayi shiru na d'an lokaci sannan nace Mata Kuma kinsan wazai Aura Tace"Khadija zai Aura Mominshi tace dole saiya Aureta ni Wallahi "Hamida abin yayi min yawa kibani shawar da ta dace.
" Hamida Tace Hmm"Humaira Aini gaba d'aya ma kaina ya kulle wallahi,To Humaira shima Kuma yanasonta kome,Nace wallahi shima dole mominshi tayimai amma bayason Auren ko kad'an.
"Nandai Hamida tayi ta bani Baki,Tare da yimin nasiha da kula da sallolina na farillah.da Kama Addu'o'ina.Da kula da gyara Kai.
" Tabbas kuwa Naji dad'in nasihar da tayimin ba kad'an ba Sainaji zuciyata tayimin sanyi sosai.Sai yamma sannan ta tafi gidanta.
*** *** ***
An Kai lefe Anyi komai Kuma haryanzu"Ammisu 'Khadija takasa magana sabida kunya gashi saitaji kamar An rufe Mata bakinta,Sai rananne Kuma y'an uwan "Khadija Dana" Humaira suka son zancen "Inda Kuma iyayensu maza sukayi musu Jan i'do akan kada suyi Wani abinda zaitashi Hankali yin hakan zaib'ata musu zumuncinsu.
" Haka kuwa akayi Bayan basuyi wani tashin Hankali ba Saidai kowannansu yana cikin zullumin Auren don sunan"Khadija bata k'aunar"Humaira KO kad'an.
"Biki sai tahowa yakeyi'Yau ta ke Ranar Dinner an had'a bidiri ba kad'anba 'A cewar Momin Maher wannanne bikin d'annata na farko don i'ta na farkonma batasan anyi wani biki ba.Ango kuwa KO a jikinshi harkarshi kawai yakeyi.I'dan " Humaira tayimai magana sai yace ta kyaaleshi.
*Ummu Maher ce*.βοΈ
*Vote*
*Share*
and
*comment*
[11/10 16:19] πRabee'atu Ummu Maherπ: ππππππ
*UWAR'GIDANA*
ππππππ
__________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
________
βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
*ποΈβοΈAL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATIONβοΈποΈ*ππ
__*((A.Y.T.W.A))*πποΈπ
βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata*.
___
*__Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*
_____
*π
ΏοΈ38&39&40*
____ποΈ,,Gurin dinner ya cika sosai fam da y'an uwa da Abokan Arzik'i,Amma fa shiru babu Ango babu labarinsa.Momi kuwa cike ta ke fam sai cika ta ke tana batsewa Amarya ma ta ci Adonta tayi kyau masha'Allah Amma zuciyarta cike ta ke da bak'inci sosai.
"Humaira ta kalli " Yaya Maher da ya ke tashak'ar baccinsa ko a jikinshi babu abinda ya dameshi'Ta saka hannu ta yaye bargon Tana cewa haba"Yaya ka tashi mana meyasa bakason jin maganar"Mominkane please ka rufamin asiri Dan Allah ta fad'a cikin k'aramar murya alamun rarrashi.
"Da k'yar " Humaira ta rarrasheshi har ta samu ya yadda ya shirya yayi kyau cikin shadda gezna ruwan Skye blue hularshi mai kalar fari da Skye blue.Kai masha'Allah"Humaira tace lokacinda yagama shirinsa tsaf yayi kyau sosai.
Humaira ta manna mai kiss da kyar ya fita ya murtuke fuskarsa babu wani Annuri Sam.
"tana rakashi ta dawo ta fad'a gadonta tasaki kuka mai karfi tana ajiyar zuciya,wai ita ce " Yayanta zai k'ara Aure kuma k'an warta "Khadija ta ke taji kanta na Mata wani i'rin mugun ciwo ta lullub'a bargo bakinta yana kakkarwa, ta ke wani i'rin kuka mai ban tausayin kanta don tana tsananin tausayin kanta amma ya zama dole ta rungumi k'addararta haka Allah yaso da'ita.
" Momi kuwa harta fito waje tana ta faman masifa,sai ga"Maher ya taho cikin murtuke fuska zai shige "Momi tace mai Mijin tace sai yanzu ta yadda kazo Sannan zaka taho kana cika kana batsewa Shasha" Mijin tace"Aunty Murja tayi saurin kallon Momi da mamakinta gaskiya ne abinda mutane da man suke fad'i,kafin tagama tunanin ta ga duk basu wajen"Ta fito ta hau na pep ta tafi gidansu"Humaira tana isa ta rings nocking ta ji shiru ta kirawo "Humaira a wayarta ta d'auka da k'yar tana ma k'yar k'yatar zazzab'i.
" ta taso ta bud'e Mata k'ofar tana shigowa "Hamuira ta rungume" Aunty Murja tana kuka mai k'arfi.ta rike'e hannuna tace muje ciki nan fa ta ringa rarrashina da kalamai masu dad'i.
a wajen Dinner kuwa Maher saida ya nuna halin KO in kula da"Khadija i'ta kanta"Khadija ranar saida tayi kukan bak'inciki saboda wulak'ancin da yayi Mata awajen.Momi kuwa kallon wulak'anci ta ke bin "Maher dashi.
*** *** ***
" Yau ta ke Ranar d'aurin Auren"Maher da "Khadija inda d'ibban jama'ah suka shaida d'aurin Auren" Maher da"Khadija.Sai dai shima ranar dak'yar "Humaira ta shirya " Maher ya tafi,Ranar y'an uwa ancika gidan "Humaira inji Hausawa sukace dannar k'irji.
" An kawo Amarya gidan Mijinta i'nda suka ringa fad'in maganganu marasa dad'i,Inna kuwa dukkansu ta had'asu"Maher"Humaira"Khadija,ta had'asu dukkansu tayi musu nasiha.
"Momin Maher bak'aramin jin haushin" Maher tayiba abisa k'in bin umarninta da yakeyi Amman akwai wani mugun Abu da ta b'oye a zuciyarta .
"Maher kuwa d'akinshi ya tafi ya kulleshi hard a mukulli sabida baisan damuwa KO kad'an.
" Humaira koda taga haka'taringa bubbuga k'ofarshi amma shiru bai bud'eba.
"Khadija kuwa kukan