Header Ads
Showing 39001 words to 42000 words out of 68622 words

Chapter 14 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

1140

Ads at the middle of Article

dashi akace tayi, Mama tace “shigo muje kina batama Riyad lokaci zaije aiki fa Rashida” kallon Mama tayi har idanunta sunyi ja akufule tace “kuje ni bazan shiga motan ba” Mama na kallonta tace “zan saba miki fa wlh, zoki shiga mota muwuce” kallon Mama tayi bataso ta batama Mama rai yasa ta danne zuciyanta da kyar ta zagayo harta bude kofan baya Mama tace “tunda ga direba kin samu ko dole ki shigo baya” wani sweet smile Riyad yasaki ya gyara fuskanshi da sauri yana kallon waje kaman baisan anayi ba, kaman tayi ihu Rashida ta maida kofan tarufe takoma gaba tabude kofan ahankali tadan kalleshi ganin waje yake kallo abinshi yasa da kyar tashiga ta zauna ta jawo kofan tarufe tana harare harare, murmushi yayi yatada yajuyo yadan kallo Mama da tausassan murya yace “Mama are you comfortable? Natada motan” wani irin murmushin dadi Mama tasaki tace “I’m comfortable d’ana muje” wani irin zafi Rashida taji aranta yanda Mama takira Riyad danta kawai saita ciro wayanta ta manna earpiece tasa a kunne, tada motan Riyad yayi suka tafi baya wani gudu sosai, Mama sai hira takemai kaman tasanshi hakan yakara tunzura Rashida dudda batajin mesuke fadi but tana ganin bakin Mama na motsi, har anguwansu hira suke sai kallon motan ake a kofar gidansu yayi parking ya bude kofa ya sauko yabude baya Mama ta sauko ahankali yabude booth ya kwaso bags nasu Mama tace “key na bakin jakan” takai hannu tasa blavk jakan aljihun taciromai tabashi yana sane yasan bata iya bude kofan motanshi ba ya shareta shiga da Mama ciki yayi sai kallon gidansu yake koina a gyare tsaf zaunawa Mama tayi yace “bari naje Mama Allah kara sauki” Mama tace “nagode nagode Allah maka Albarka, wai ina Rashida ne hala ta wuce wani waje” baice komiba yawuce Mama tabishi dagodiya dayake motan tinted ne baya iya ganota but yaga yanda motan ke motsin ana bubbugata yayi kaman bai saniba yawuce yabude kofa yashiga ya zauna batare daya kalleta ba yace “wat are you still doing in my car”? Akufule tace “inba dole ba mema zai kawoni cikin your so called car”? Still yaki kallonta yace “get out!” Kaman yana magana dawata dabba kirjinta tafarfasa yake tace “ka budemin kaga idan nakara wani numfashi a motan naka” dan kallonta yayi strictly yace “who are you to make Riyad work for you”? Mamaki ne yakashe Rashida irin what exactly guy din nan thinks of himself ne, tadai daure ta danne zuciyanta da kyar tace “to ai ban iya bude kofan bane ni” dan juyowa yayi yayi facing nata yace “then learn to soften muryanki and ask for help politely miss” ido cikin ido take kallonshi ya zubamata mayun idanunshi dayasa kawai taji jikinta namata wani iri, duk yanda taso ta daure tacigaba da kallonshi itama saita kasa tadauke idanunta dan kasa jure kwayar idanunshi tayi, ta hadiye wani abu da kyar dataji yaa tsayamata a wuya tadan runtse idanu kai kasan she’s about to say komene zatace ne out of compulsion tace “kadan budemin kofan motan nafita” sosai yake kallonta sabida yanda kawai yaji muryanta pierce his heart, this is the first time tunda ya santa takemai magana softly but da gangan dan ya kureta yakaita bango yace “soften your voice more and add please cus no one command Riyad!” Da sauri ta kalleshi wani kallo yamata na idan baki fadi ba zanja motata nayi gaba abuna, kaman tayi ihu takeji shine namiji na farko so far so good tunda ta girman nan ya iya tankwarata yakuma juyata haka, batasan mesa ba batakaimai duka ko kokawa ba the normal ita datuni takaimai duka suyi dambe but shi takasa, agogon hannunshi yakala kirar TAG Heuer yace “you have 5secs left ko i will go wherever zani u will be here is none of my business” yayi maganan yana kunna motan ma abinshi, wani ijiyan zuciya ta sauke ta sauke muryanta kasa kaman ba ita ba sounding like a Baby tace “kadan budemin kofan motan” dan juyo da kanshi yayi ya kalleta muryanta is the best muryan mace daya tabaji in his entire life, yanda yake mata wani irin kallon yasa ahankali kaman ba itaba lips nata na rawa rawa tace “p……..p….lease…..please!” sannan ta dauke kai da sauri kaman tai abin kunya din nan, sabida son yakaita bango gabaki daya shikuma annoyingly and authoritatively yace “good gurl!” kaman wata damusa ta kalleshi for the first time Riyad yasakin mata wani kalan murmushi dayasa taji zuciyabta yabuga rasss! Yana beating dum! Dum! Dum!! Da sauri ta dauke kai trying to control yanda zuciyanta ke beating takasa, dan tasowa yayi daga sit din dayake ta gefen ido taga ya nufota da sauri ta juyo da kanta ta kalleshi dan kaman zai hugging nata, hada ido sukayi gashi yaki daina kallonta kaman akwai wani abu dayake son gani game da ita sai kawai lips dinta yahau rawa tawani koma baya da sauri ta manne jikin kujeran kaman zata nitse ciki har hannunta rawa yake barin yanda kamshin turarenshi ke shiga hancinta jinshi dab da ita infact yadin kayan jikinshi ke tabata ta she was scared, lost, shaking, it was just a freaking reaction jikinta keyi dabatasan na me ba, he could feel heartbeat dinta, he could clearly see kwayan idanunta, this whole fadan nata is just an act! A mask! Hannunshi yakai ahankali kaman baiso yabude kofan still looking at her ya bude kofan tareda komawa seat nashi ya zauna bude idanunta tayi da sauri he was expecting tamai rashin kunya but saiyaga duk ta dimauce ta sauka da sauri kawai ta maida kofan tawuce ta shiga gidansu da sauri sai kawai ya girgiza kai yatada motan yawuce yabar anguwan.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫




✍🏻M SHAKUR


EPISODE 1️⃣7️⃣


KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???


JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥


GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈


CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461


Tana shiga gıda Mamag tace “ke kuma an ina kika tsaya?” Ahankali tace “waje” kawai tashiga ciki zata kwaso kayan abinci dan daura girki Mama tace “kibar girki inada abincin da Riyad yakawomin har yanzu da zafinsu a kula shi zanci, kizo kije school daganan ki wuce aiki, Riyad yace kidawo” dasauri tafito daga dakin ta kalli Mama tace “Mama nifa yau na dauki permission bazanje school ba” saikuma ta taho ta zauna wajen Mama tace “Mama wai kinsan mutumin chan ne”? Mama na kallon kwayar idanunta tace “wani mutumin”? Cikeda mugun hali tace “shi wannan mutumin daya kawomu naga kunatayi kaman daman kunsan juna ne tun chan” dan murmushi kadan Mama tayi tace “a’a amman kawai zuciyata ya natsu dashi kaman na sanshi daga wani wuri, kema kinsan dawuya nake natsuwa da mutane amman shi kawai yayi fuce araina, mutumin arziki ne mutunci da dattaku, yanada halaye da dama nagari, bantaba gani a idanunshi yamin kallon mai wata cuta ba, gakuma yanda yabiya kudin asibiti akamin komi, wanda yamaka Akhairi kasoshi” ranta adan bace tace “Mama ni na tsaneshi” baki Mama tasaki tana kallonta ganin da gaske take, yunkurawa tayi tace “kuma konawa ya kashe miki a asibiti saina biyashi alkawari ne ko zanyi shekara dari ina neman kudin” dan dariya Mama tayi tace “zo ki juye abinciccikan ki wanke kulolin nidai fitina’u” wucewa tayi ta kwasa batai musu ba haka dai tai aikin komi Baba Liman ma yashigo gaida Mama wuraren 1 ta shirya ta tafi aikin sabida yanda Mama tace “saitaje” ga mamakinta ko kallon banza Madam bata mata ba hakama sauran ma’aikatan dudda bataga Hussy ba, kin zuwa office na Riyad tayi tadaiyi duka ayyukanta idan tana gaban desk aka kira ana neman cleaner a so so room ta taje, harta tashi by 6 bata ganshi ba bakaramin dadi tajiba ta tafi gida.


Washegari da sassafe ta tafi hospital nasu yau pediatric surgery departmant zasu to watch not to do itada team dinta zasu, direct tawuce inda suke ijiye bags nasu ta ijiye aka dan musu lectures kadan sannan tawuce tashiga shirye shiryen shiga surgery tsayawa tayi tana wanke hannunta wata tazo itama ta tsaya kusada ita tai murmushi tace “Hi” saikuma ta kalli Labcoat nata tace “Rashida I’m Maimuna but Maimoon ake cemin, tun ranan monday nake noticing naki, can we be friends pls”? Dan tsayawa Rashida tayi tana kallonta like a weirdo dasauri Maimoon tace “please” dan lumshe ido Rashida tayi yarinyar seems very cool and calm ahankali tace “I don’t know yanda ake friendship gaskiya” murmushi sosai Maimoon tamata tace “I know and I will teach you, let’s go” shiga cikin operation room din sukayi duk hannayensu a sama aka sassaka musu handglove ga yaron da za’ama operation din da baifi shekara biyar ba anyi sedating nashi shigowa surgeon din yayi wanda Babba ne bawai yaro ba aka samai nashi handglove din yawuce surgical table din student Doctors din dasuke su bakwai duk suka tsaya a gefe, Dr yace “yaron nan dake kan table din nan nada hydrocele wazai gayamin procedure da zanbi in this surgery, and ya sunan surgery din”? Maimoon ce tafara daga hannu tabata amsa yace “wrong” almost dukansu saida suka bada amsa yace “wrong” yakalli Rashida dabatai magana ba dan ita bata show off ko a aji, yace “make attempt miss” dan ijiyan zuciya ta sauke Rashida confidently cikin turencinta that is good muryanta kuma makes it sweet a kunne tace “zamuyi Hydrocelectomy surgery to remove the hydrocele daga scrotum din, zamuyi making incision anan…..” tafara bayanin procedure din da sai kawai Dr ya tsaya yana kallonta exactly abinda zaiyi tafadi kaman ta tabayi, hannu yamikama head nurse yace “scalpel” samai wuka akayi a hannu yarike yadauki marker yamikama Rashida yace “come close” ahankali ta matso kusada surgeon din gabanta nadan faduwa yabata marker yace “draw the line” karba tayi ahankali taja, to her biggest shock yace “make the cut” dasauri ta kalleshi, confidently yace “I’m here you won’t make a mistake so go ahead” dan tsayawa tayi Dr yace “we all start ahaka, go for it, I’m right here ina kallonki” bismillah tayi ahankali ta karba tana kokarin kallon fuskan yaron yace “don’t look at his face” ijiyan zuciya ta sauke tareda rufe ido what is her biggest motivation da inspiration na son zama likita? Ahankali tace “Mama! I want to become the best Doctor for Mama! I want to make research nagano yanda ake curing HIV for Mama! I want to make Mama better, I want to be the best Dr in Nigeria da kewaye da al umma zasuyi alfahari dasun samu” daidainan tabude idanunta kawai tashiga cutting Dr na tsaye kusa da ita yace “suction” aka kwashe jinin, wasa wasa da shi da Rashida sukai surgery din nan tass yasake barinta tai stitching yaron up, her stitching style kadai saida ya kalleta almost 10yrs yana aiki in this surgery student Doctors daban daban interns but baitaba ganin skilled yar baiwan Dr like this girl ba ita kanta for now bama tasan wacece itaba imagine abinda take iyayi in year5, sallaman su yayi yakalli Rashida yace “makesure you become a surgeon Doctor R” dan sunnar da kanta tayi batare datai murnushi ba cus she hardly smile outside tawuce tafita Maimoon tabiyota tace “wowwww you are amazing Rash kai! I can never do that” ahankali tace “thanks” dasauri Maimoon tace “let’s go grab some drinks” wayanta Rash taciro daga jaka taga 2:30 tace “ohh no I have to go to work” taciro log book dinta da sauri tawuce taje aka mata signing tajuyo takalli Maimoon tace “gobe” bata jira amsanta ba tajuya dasauri Maimoon ta tsaya awajen tai shiru tana kallonta, tace “she’s unique, Bilal you loose a rare gem”. Wajajen 3 takai hotel din dan saida ta tsaya tai salla tana shiga tawuce changing room tafito kenan saiga Madam tace “yanzu ne lokacin zuwa aiki i will deduct 5k from salary naki” sauke kanta tayi kasa tawuce tashiga aiki thank God yau Friday gobe ba aikin, tass tagama aikace aikacen ta wuraren 5 Madam ta kirasu hall duk suka wuce, abinci tagani an kakkasa buhun shinkafa, jarkan mai, indomie, madara da milo sugar sai gero da taliya tace “kowa ya tafi da abincin azuminshi gida courtesy of Oga” sai murna ake, tunda tafara aiki dasu da Ramadan ana basu abinci last year an bata is not new thing amman saitakeji yanzu kaman karta dauka sabida Riyad but kuma idan bata dauka ba za’ayita surutu daman ance tanada girman kai, Madam tace “zansa security su taya kowa fita da nashi sai kuje ku kira keke, Happy Ramadan to everyone” ihu duk sukayi ana shouting thank you Ma sannan ta sallamesu wucewa tayi ta chanza kaya ta goya jakanta tafito taje ta taho da keke tana zuwa security suka tayata lodawa abayan keken ta tafi.


Yau sunday tana so taje kasuwa tadan yo musu yan kananun cefenen azumi tunda batada aiki yau, atampa tasaka green shima ya kwana biyu tadau wani black hijabi ta daura asama mai hula ya tsaya mata a knee aiko yamata kyau tafito falo inda Mama ke zaune tana kirga kudinsu, zuwa tayi kusada Mama ta zauna Mama tace “yauwa kin shirya”? Gyadama Mama kai tayi, kudin da Mama takasa agabanta kashi biyu ta dauki me yawan tabata tace “ga wannan kudin dubu talatin ne nakine kisai dan atampa da takalmi da yan kayan kwalliya da turare kema kiyi kyau da salla kuka dawo sai akai dinki ko” dasauri ta maidama Mama kudin tace “Mama bana bukatan kayan salla, kayan danake dasu zan iya sawa da salla, Mama we have important things to do, drugs dinki, abinci, school fees dina dakuma kudin da mutumin chan ya kashe na asibiti ni sai na biyashi” kallonta Mama take tace “shiyace miki kibiyashi “? Girgizama Mama kai tayi tace “Mama you’re my responsibility ni kadai don’t others, banson wani ya taimakeni wajen kula da mahaifiyata, inda bekaiki asibitin masu kudin nan nasu ba dana iya biya amman yakama kaman an sashi ya kaiki asibitin kudi” tai maganan tana batarai tsayawa kawai Mama tayi tana kallonta tun Rashida na yarinya tanada wani irin kishi dasai ka san halinta ne zakasan kishine itafa batason kowa na raban Maman ta, yana daga cikin abinda yasa takejin haushin Riyad dakuma so tabiyashi kudinshi sabida yanda taga yana nan nan da ita bataso taga Mama na kula wasu with a smile, maida kudin kawai Mama tayi hannunta ta danne tace “listen to me umarni nabaki kisai kayan salla inaso nima naga yarinyana tayi kyau takuma fito da salla kinji” shiru tayi tana kallon Mama taki magana hade fuska Mama tayi tace “bazaki amsaba?” Ahankali tace “naji toh” dan murmushi tayi tabata 20k tace “wannan sai kiyo su cefene su maggi da nama da kayan miya tunda mun sami kayan abinci” gyadama Mama kai tayi ahankali ta tashi Mama tace “adawo lpy ki duba titi kafin ki tsallaka kinji” toh ta amsa tawuce tasa takalminta tafita abinta Mama tai murmushi.


Kusan 3hrs tabata a kasuwa, tasayo atampa mai kyau da gyale da takalmi tadansai bra da pant guda biyu sai pad dan tanaji cikinta na ciwo sannan tayo cefene tashigo keke tabar kasuwan.
Abakin titi aka saukesu hakan yasa ta dandaro cikin anguwansu da kafa, tun kafin takai gidansu ta hango wata arniyan karaman mota baka pake a kofar gidansu motan waye wannan? Hakan yasa ta kara sauri tana zuwa tabude kofar gidansu da sauri ta shiga saura kadan tayi karo da Riyad azaure yadan koma baya kadan tsayawa itama tayi gabanta kawai yafadi ta zubamai ido, yana sanye da wani milk soft yard dake kyalli yabi jikinshi kaman magic, kafanshi kafanshi sanye da Jordaan leather loafers brown, hannunshi daure da agogon Audemars Piguet, dayan hannunshi rike da waya samsung galaxy fold, ba hula gashin kanshi ya kwanta yana sheki sai kamshi yake zubawa, dauke kai tayi da sauri daga kallonshi dan he’s so clean wlh ko datti ko stain ko tabo guda daya babu ajikin kayanshi, haka kayan a goge babu squeezing ko daya, shima tundaga kan kafafunta dake sanye dawani black takalmi flat da duk an dinke ya kalla dudda fararen kafanta are shinning ga long fararen nails na kafanta da babu lalli ko daya akai zuwa ataman dake jikinta da hijabin da ledoji biyun dake hannunta bakake data rike sannan yazubama fuskanta idanu she looks tired, she’s even sweating a goshi dan duk gashi ya kwanta a goshin nata, ga lips dinta sun bushe kaman she’s a bit sick. “Kallon fa”? Tai maganan cikeda rashin kunya dayasa ya daidaita kwayar idanunshi cikin nata dasauri ta janye idanunta hakanan taji takasa kallonshi but tsabagen karfin hali tace “kadena zuwa gidanmu banso” cikeda isa kaman anyi forcing nashi yayi maganan awulakance yace “are you angry ba wajenki nake zuwa ba”? Wani dum! Taji saukan maganan da sauri ta kalleshi tsaf shima yake kallonta mene mutumin nan yace? Mema ya dauketa? Taji haushi dan ba wajenta yake zuwa ba on wat ground? Kokarin hado martanin dazata bashi take dan she was a bit speechless but yarigata wani kallon raini yamata calmly yace “bakida matsayin dazan zo nemanki” yana maganan yabi ta gefenta yafice wlh takai 1 good minute fassara maganan shi take akanta taji ranta na kumfa dasauri tajuyo tafito kofar gida daidai yaja motanshi tabishi da kallo yana wani saka bakin glass a idanunshi ko inda take bai kallo ba yawuce abinshi kaman zata hadiye zuciya tamutu tace “nima ka isa kazo wajena ne aka gayamaka? Sai ji dakai kaman wani dan shugaban kasa sabida yana takama da dan hotel din dayake dashi I will leave your company soon zan nemi wani hotel din wlh kuwa” tana maganan tajuya tana saisaita bacin ranta takoma cikin gidan kaya tagani cikin gidansu harda su indomie

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads