Header Ads
Showing 57001 words to 60000 words out of 68622 words

Chapter 20 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

1149

Ads at the middle of Article

Dr sunamai bayanai, Dr Bugaje tace “kozaka kaita UK dole muyi flushing na pipe din nan inba hakaba she won’t make it” gyadamusu kai yayi yace “okay a ina zan biya kudin komi”? Dr Usama yace “account building yana nan opposite MOPD idan kafita daga this building” gyadamusu kai yayi yace “thank you” yatashi rikeda takardun biyan kudin itama Rashida ta tashi tabiyoshi ahankali yajuyo yakalleta hada ido sukayi saikuma yadauke kai yacigaba da tafiya tana biyeda shi har saida sukazo wajen ICU din da kujeru ke gaban wajen, da hannu yanuna mata kujeran gently yace “sit” kallonshi tayi da rinannun idanunta saikuma ta gyadamai kai like an obedient girl ta zauna ahankali shikuma yawuce yatafi, almost 20minutes shiru hakan yasa ta tashi tun kafin takai account building din taganshi tsaye a layin biyan kudi jitayi zuciyanta yamata wani iri game dashi, no one tunda ta taso has ever done something like this for them, saikuma tajuyo tadawo tazauna wajen tana kallon Mama ta glass almost 15minutes sai gashi yadawo ga papers a hannunshi gawata yar leda a hannunshi, yana zuwa daidai inda take zaune saiya tsaya agabanta ya bude ledan yaciro wani iced coffee yakalleta yana mikamata yace “have this” ahankali take kallonshi yanda yazuba mata ido yasa gently tasa hannu ta karba hawaye na kara cikowa a idanunta, sai kawai taji she’s feeling bad sai kuma taji tabama kanta tausayi sai kawai tafashe da kuka kaman an daketa tarike cup din gam a hannunta gwanin ban tausayi, softly yace “it’s okay, stop crying kinji” yanda yayi maganan sai taji zuciyanta yamata wani irin sanyi ta gyadamaikai tareda kai cup din bakinta saida yaga ta kurba kadan sannan yawuce.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE 2️⃣4️⃣




A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃


1- Menene SEX?


2- ANATOMY OF VIJAY


3- FORPLAY


4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX


5- BEGGINERS SEX SYLES


6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX


7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI


8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI


9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA


10- BEGINNERS SHAN DIDI




11- KUNYAZA


12- CAT


13- MM


14- NIPPLE PLAY


15- EROTIC MOANS




AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya


WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461




Yadan jima acikin office din Dr Bugaje kafin su fito dukansu atare daidai lokacin kuma Baba Liman da danshi Musa na zuwa asibitin sun shigo cikin A&E din hango Rashida yasa suka taho wajen suma su Dr nazuwa wajen tareda su Riyad Baba Liman yace “ya jikin nata mai siyan gidaje wai baya gari saiya dawo ga abinda nahado dai daga masallaci” yaciro wasu kudi dabasukai 30k ba zai bata Riyad yace “kabarshi an sami kudin Baba” Dasauri Baba ya kalleshi daidai lokacin kuma an fito da Mama za’a wuce da ita operation room Rashida ta tashi dasauri zata kama hannun Mama that is unconscious Dr Bugaje ta hanata tace “wait here nan da 1hr zamu gama, sit and rest okay” komawa tayi tazauna tasake daura hannayenta kan idanunta Baba Liman yace “sai hakuri Allah yabama Zainabu lpy, Allah yabata lafiya, Allah yabata lpy” duk zama sukayi banda Riyad dake tsaye awajen, kusan 20min Baba Liman yayi sannan yatashi yace “bari naje Rashida, lokacin salla na gabatowa” ko dago kanta batayiba anatse Riyad yace “mungode” hannu Baba yabashi suka gaisa yawuce Musa biyedashi suka tafi ahankali Riyad ya zauna kan kujeran gefenta ya kalleta zaiyi magana kuma saiyayi shiru tabashi tausayi, it’s just she and her Mom. “Your Mom is going to be fine stop crying kaman this is the end” dago jajayen idanunta tayi ta kalleshi, ahankali yace “okay”? Gyadamai kai tayi.
After 2hrs aka fito da Mama but ba’a barsu sunje wajenta ma aka sake shigar da ita ICU aka connecting nata da machine again.
Har dare Riyad na hospital din nan, Rashida looks so miserable, mutane ma rahama ne, batada kowa, she’s just alone, kawai yaji he can’t leave her, koda bazai dinga mata wani magana ba but at least presence nashi is something, gashi batada karfi to handle anything, wasa wasa har 4 na asuba suna zaune wajen nan ita Rashidan ma bacci yadan kwasheta shiko idanunshi biyu, yana zaune awajen yana kallon yanda take bacci azaune idanunta sun kumbura suntum, he’s feeling just too many things towards her acikin zuciyansa.


Ahankali Mama ke bude idanunta, glass ne dakin ICU, na waje can see naciki, and naciki can see waje, ahankali idanunta suka sauka kan Riyad dake zaune kan kujeran dake facing room nata na zaman wayanda keda patient a ICU, kallon Rashida dake bacci awahale kawai yake, kallo ne da duka abinda Mama tagani a idanunshi is so much care, love, tausayi, concern da affection daidai lokacin Dr Mumina tashigo, ganin Mama idanunta biyu yasa tace “how are you feeling Ma”? Oxygen din Mama tai yunkurin cirewa tana kokarin magana dasauri Dr Mumina tace “mekikeso tell me?” Waje Mama tanuna cikin muryan dabata fita sosai tace “I want to talk to My son” juyawa Dr tayi takalli Riyad da Mama ke nunama ta ta gyadamata kai tajuyo tafito hakan yasa Riyad yajuyo jin an bude kofa, da hannu tamai alamu yazo tashi yayi dasauri yana kallon ciki ganin Mama ta farka finally, scrub Dr Munina abashi yasaka da takalmi da hula da handglove sannan yabi Dr ciki Dr taduba komi kafin tadan zarema Mama oxygen mask din tace “kimai magana ahankali, don’t stress too much, I will be back to put it for you nan bada jimawa ba” tajuya tafita zama Riyad yayi kan kujeran gaban gadon cikeda so dakuma tausayi yakalli Mama da ko idanunta bata iya budewa da kyau yace “Mama ya jikinki”? Hannunta Mama ta mikamai alamun yabata nashi, bata hannunshi yayi da sauri Mama takama tarike gam tasake shiru tana numfashi ahankali kaman magana wahala yake mata, cikin muryan tsananin rashin lafiya dake fita da kyar tace “Riyad” ahankali Riyad yace “na’am Mama please stop talking, Mama it looks painful I’m here bazanje ko’inaba kinji”






Ahankali Mama takara cewa Riyad, kankame hannunta Riyad yayi sosai he’s just feeling Mama’s pain yace “Mama dan Allah stop talking” girgixamai kai tayi tace “Riyad lokacina yayi aduniya lokutan da Allah yadeba mini” Dasauri Riyad yace “Mama kidena magana haka zaki sami lafiya bagashi yanzu kin farfado ba eh Mama”? Dan murmushi tayi ta kankame hannunshi tana numfashi wani kala wani kala, chan tace “Riyad duk duniya dakai kadai na yarda! Kanada hankali, kanada amana ga taimako kaiba yaro bane sannan kanada iyali, ka taimakeni so da dama, thanks to you Rashida bata kwana a police cell ba” tayi shiru kuma tana sake kankame hannunshi tace “banso na rasu ban damkawa kowa amanar y’ata ba banda wanda zan bamawa, Riyad Yayana na jini ya koreni! Mijina ya koreni! Baba Liman matanshi basa sona, tsorona da tsoron ciwona kowa yake! Kaine mutum na farko daya shigo rayuwanmu baka kyamace muba baka tsorata damu ba” tasake shiru saikuma tace “kishiyata data kulle yarinyana a police station ka fito da ita nasan saita bata ma Rashida rayuwa, nasan saitayi wani abun, yanzu haka rayuwan Rashida nacikin hadari zata cutarmin da diya” hawaye ne suka gangaro daga gefen idanun Mama saikuma tafashe da kuka sosai tana kankame hannun Riyad tace “Riyad dan Allah dan Allah na rokeka da girman Allah ka auri Rashida! Sabida na samu na mutu in peace nasan na damka maka ita, wlh Rashida batada HIV kaman ni batada wani cuta ajikinta, Riyad ka taimaki yarinyana, kayi jahadi akanta, ka aureta kahadata da matarka su zauna lafiya, inaso na mutu bayan nadan tana under care naka da kukanwanka amatsayin matarka zaka karemin ita” Kai! Yanda Mama ke kuka sai yasa Riyad yaji kaman zaiyi kuka, Mama na son Rashida beyond words, she’s on sick bed but still damuwan Rasheeda ne aranta, ahankali yakai hannunshi dayan that is free ya sharemata fuska muryanshi sounding so weak yace “stop begging me! And kidena damuwa, stop worrying Mama, Mama zan auri Rashida! And namiki alkawari zan kula da ita amana! Bazan taba cutar da ita ba! Zan tsayamata! I will be her shield! I will be her shade! Mama I will stand by her and with her, and zan so yarki and stay her husband till my last breath” wani irin murmushin kuka Mama tayi tace “bayan narasu nasan she will be shattered be there for her Riyad and make sure tayi completing karatunta na zama kwararriyan likita!” Gyadamata kai yayi yakasa magana, Mama tace “Rashida is a good sweet person wata rana you will see her other side, rayuwa ya maidata me taurin kan nan but my daughter is an Angel!” Gyadamata kai Riyad yayi yace “Mama stop talking ya isa” girgixamai kai Mama tayi tace “kaje kazo da yan uwanka zan kira Baba Liman inaso na aurar da Rashida dakaina anan kafin na rasu! Inaso naga yarinyana tai aure” “Mama bazaki rasu ba” Riyad yafadi da karfi jijiyan kanshi na fitowa daidai Dr na zuwa ganin Mama na kuka yasa tace “ohh noo, BP ta will shoot again, she needs to stay happy” ahankali Riyad yajuya yafita.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫






✍🏻M SHAKUR






EPISODE 2️⃣5️⃣
Yana fitowa tsayawa yayi yakalli Rashida dake bacci kafin yawuce yafita yatafi parking space ya shiga motanshi yatada gida yawuce yana zuwa remote dake motanshi ya dauka ya danna gate yabudu ya shigo yayi parking motan ya sauko yana tafiya ahankali yawuce ciki yana bude kofa yaga Mom zaune kan kujera saida gabanshi yafadi ganinta tashi tayi tace “daga ina kake?” Rasa abinda zai fadi yayi cus ya tsani karya and ya tsani yinta da bakinshi Mom tace “did you know how important yesterday was for Royal Family kuwa? Kasan mekayi Riyad? An nemeka an rasa, Baffan ka Mai babban daki, su Kabeeru duk ansan baka gida narasa mezance? Wani dalili yasa mukaje Umara da wuri dan mudawo kayi salla da mutanenka ayi hawan salla dakai right? Kasan kalan tijaran da abin kunyan daka jamin kuwa”? Runtse idanu yayi yama rasa mezaice ahankali yace “I will handle it Mom wani important work ne yatasomin, I can create another event at my leasure time kiyakuri, its work” “important work da ake fita da sassafe adawo by 5 na asuba are you out of your mind Riyad!” Mom takirashi azafafe dayasa yasauke kanshi kasa tace “banso na zargeka the first time da matan ka tai accusing naka fushin dakayi yasa ban yarda ba but bari kaji idanma wata kake nema wlh wlh dukda kana sarki baka isa ka karomin aure ba!” Ahankali Riyad ya kalleta Mom tace “yes! Haleema is the only daughter Inlaw dana yarda da ita cus yarinyar nan worship me sama da uwarta data kawoni duniya, ban yarda da karo aure ba azo arabani da d’ana ba! Aurenka is just a year now na auramaka yarinya datake da komi kyawun sura, good tsatso, oxford graduate, full package ce Haleema har yau ka kasa mata ciki ragon banza ragon hofi kaman ba jinin Baba Ali ba, nagaya maka idan baka dena all this abubuwan ba wlh zan mugun saba maka, yau Haleema na period still ka kasa mata ciki this month again yawo kake a duniya don’t allow me to face you fa Riyad nafara bin lamarinka ina binciken ka, look at me nakasa bacci all because of you gadin dawowanka nake eh why are you doing this Riyad yaushe kadawo mara jin maganata”? Wani iri dayaji yasa ahankali yace “Mom kiyakuri” mugun kallo ta watsamai tawuce tafice daga flat din, shikuma ahankali yawuce bedroom dinshi wanka yayi yayi salla sannan yadan kwanta bawani bacci yayi ba around 8 yatashi yadauki wayanshi yakira Munir sannan yashiga wanka yafito yaji Munir a falo yana waya shiryawa yayi cikin wani mahaukacin farin gizna yasa hula ya Allah hula yamai kyau, yasaka wani bakin takalmin Berluti, ya daura agogon Vacheron Constantin a writs nashi, ya manna wani Carrera black glasses a idanunshi Ya Allah kaga Riyad saika kara kallonshi saukowa yashigayi Munir ya tsare shi da ido yace “wannan gayun ina zamu haka!?”






Kin magana Riyad yayi yana karasa zuwa falon ya jefamai car keys Munir ya chabe yana mikewa tsaye suka fito tare mota sukayi suka shiga Munir yatada motan yace “ina zamu”? Ahankali Riyad ya sauke ijiyan zuciya he’s just torn between Mom dinshi and Mama, yana tausayin Mama and he feels obligated to help them, Rashida batada kowa, and he promised kanshi kafinma ya gano Rashida cewa he will helped the girl, he’s doing this for the girl that saved life nashi, murya chan kasa yace “I’m sorry Mom” kallonshi Munir yayi jin abinda yafadi hakan yasa ahankali yace “wajen Baba Buba zamu” dasauri Munir ya kalleshi yace “Baba Buba? You mean Baban Ammi”? Dauke kai Riyad yayi ahankali yace “yes Kakana!” Tada motan Munir yashigayi mamaki yagama kasheshi yace “Riyad as far as I know I can’t even remember the last time kaje ka gaidashi, ni banmasan kasan yana existing ba” wani iri fuskanshi yayi saikuma ahankali yace “i will change from now” fita sukayi saikuma chan Munir yace “mezai maka? You’re sounding kaman you need something from him?” Shiru Riyad yayi na kusan 5minutes chan yace “aure nakeso ya karbanmin! I want to Marry Rashida!” Wani burki da Munir yaci kan titi saida yakusan creating hatsari yaja motan da gudu yana gangara wa gefe yakalli Riyad daya ciro wayanshi yana dubawa jin karan text message daya shigo wanda yaga na Haleema ne.
“Baby marana na ciwo? A ina ka kwana jiya?”.


Ahankali Munir yace “Riyad looked at me! Zaka auri Rasheeda? Waya sani agida? Mom tasani? Gwaggo tasani? Baffan mu yasani? Waya sani?” Batare daya kalleshi ba yace “no one knows! Will tell when I feel like it” yasake shiru chan yadanna mata “Kisha magani, Allah kara sauki” ya maida wayan aljihu sannan yadago ya kalleshi yace “I feel obligated to help them Munir, the girl is young, she’s a child, the Mom is very sick a ICU lets go” tada motan Munir yayi harsukakai wani kauye nan Outskirts na Kano bai kara magana ba gaban wani babban gida sukai parking ga rumfa da dalibai suka cika gawani tsoho kan kujera dake da haske kaman Riyad yaci manyan kaya na sauraransu yana hangosu ya tsare Riyad da idanu wanda ya manta rabon daya ganshi saikuma ya dauke kai sannan ya sallami yaran yama Munir alamu da hannu dasuzo.
Shiga rumfar sukayi suka zauna atare suka gaidashi ya amsa sannan yakalli Riyad da kansa ke kasa yace “yau katuna dani? Meya kawoka gidana”? Wani iri Riyad yaji amman ya daure yace “kayakuri Buba” ijiyan zuciya Buba yayi yakalli Munir yace “nasan wani abu yakawoku so tell me” kallon Riyad Munir yayi sannan yace “Buba Riyad keso ka bishi ka karbamai aure” kallon Riyad yayi yace “mesa baka nemi yan uwan mahaifinka ba kazo nan? Ko yan uwan wacce itace mahaifiyar ka yanzu?” Munir zai bude baki Buba yace “kamin shiru” yakalli Riyad yace “kamin magana koka tashi ka bar nan wajen” murya chan kasa Riyad yace “bazasu barni na aureta bane na gaya musu Buba sabida ciwon Mahaifiyarta” Buba na kallonshi yace “wani irin ciwo”? Ahankali Riyad yace “HIV” shiru Buba yayi chan yace “kanason yarinyar tsakaninka da Allah?” Shiru yayi chan yace “inaso na aureta, banso ta auri wani karya wulakantata” saikuma ahankali yace “ita ce ta ceci rayuwana lokacin da za’a kasheni” Buba yadan jima yana kallonshi sai chan yace “kutashi muje” Dasauri Riyad yadago kanshi ya kalli Buban yana dan murmushi daya karamai kyau Buba yace “saina chanza ra’ayina tunda ka tsaya kana kallona kaman yauka fara ganina a doron kasa” tashi da sauri Riyad yayi yana murmushi yawuce Munir ya bishi Buba yabisu da kallo Allah yasani yanason jikanshi sama da duk yanda zai kwatanta abin aduniya, tunda har yatuna dashi a lokacin dayakeda serious bukata haka he will support jikanshi, Babban Aminunshi yakira suka shiga bayan motan Munir da Riyad suka shiga gaba suka wuce.




A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃


1- Menene SEX?


2- ANATOMY OF VIJAY


3- FORPLAY


4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX


5- BEGGINERS SEX SYLES


6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX


7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI


8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI


9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA


10- BEGINNERS SHAN DIDI




11- KUNYAZA


12- COT


13- MM


14- NIPPLE PLAY


15- EROTIC MOANS




AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya


WATSAPP ME wa.me/+2347012181461
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫




✍🏻M SHAKUR


EPISODE 2️⃣6️⃣


SO WATA CALLED ME “M SHAKUR KIMANA POSTING DAN ALLAH I WAS LIKE TODAY IS NA BABAN SHAKUR!” TACE NABASHI TAI MAGANA DASHI “BABANA DAN ALLAH KACE TA MANA POSTING WLH KAFİN AKIRAMIN AMBULANCE”
THE POINT OF THIS LABARI IS I APPRECIATE YOUR LOVE, SEEING MUTANE DA DAMA LOVING THIS BOOK GENUINELY IS ABU DA I AM TRULY GRATEFUL FOR!!!
DAD SHAKUR YACE THANK YOU FOR LOVING HIS WIFE WRITE UP AND NAMUKU THANK YOU UPDATE.❤️❤️❤️


SO BETTER LATE THAN NEVER! UPDATE NA DARE💃


As usual wajajen 6 Rashida tabude idanunta da kyar sabida tsabagen gajiya da kuka, kaman ba itane tuntuni ake hayaniyan asibiti ana shiga da fice ba ko bude idanu batayi ba sabida nauyin baccinta, dasauri tamike tsaye ta tafi wajen glass door din ta jingina kanta tana leka Mama trying to see ko tana numfashi, taganta tana bacci and tana breathing, dan ijiyan zuciya tasauke takalli inda ta tashi tasan har tai bacci Riyad na nan koda yaushe yatafi oho wucewa tayi bayi tayo alwala bayan taciro brush ajakanta tayi ta tafi masallaci tai salla tama Mama addu’a sosai tadauki Qur’ani yau ta karanta tasake ma Mama addu’a bayan tagama, tana dawowa Dr Mumina tace “Your Mom wants to see

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads