Showing 54001 words to 57000 words out of 68622 words
Chapter 19 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.txt
tace “Dr Bugaje nake jira tazo gatanan a hanya” anatse yace “kome ake ciki ki kirani Allah bata lpy” ahankali tace “Ameen ta katse wayan” ta ijiye.
Around 12 Mrs Bugaje tashigo office nata tafara zuwa ta ijiye bag nata da komi ta sanya lab coat tafito Babban mace ce dazata kai 50yrs haka office na Dr Usama taje tadan jima kafin sutaho ward din tare Rashida na zaune rikeda hannun Mama taji muryan Mrs Bugaje cikeda wasa irin na professional Doctors din nan tace “Mama yaya mukayi ni da ke?
Wat was our agreement? Dasauri Rashida ta juyo ta kalleta, handglove tashiga sawa tana murmushi tana kallon Mama kaman irin nothing serious din nan sannan tataho gaban gadon tace “open your eyes for me Mama kar Rashida tafashemin da kuka anan dukta damu” ahankali Mama tashiga bude idanunta da kyar tabude kadan sunyi jazur takalli Rashida dake tsaye gefen Mrs Bugaje tai zuru zuru bakaramin dadin hakan Mrs Bugaje tajiba tace “good job Mama, tell me meke damunki? Meya tadamiki da hankali haka dahar kika bata agreement namu na bazaki dinga tunani be?” Mrs Bugaje tai maganan tana duba kafafun Mama tana dubawa kumhurin yanzu ya wuce guiwowinta ma, cikin wani irin murya da baya fita Mama tace “Jummai, Jummai zata halakamin rayuwan yarinyana, Jummai nason halakamin yarinya” dasauri Rashida tai wajen takama hannunta da sauri tace “Mama dama abinda kiketa tunani kenan babu wacce zata iyamin komi I can defend myself kinji kidena tunanin” girgizakai Mama tayi hankalinta nawani irin tashi takalli Dr tace “Mrs Bugaje hide…….hide my daughter…..banson ta cutarmini da yarinya, nasan Jummai nasan bazata kyaleta ba, Jummai Jummai, yarinyana, Rashi……Rashi….Rash….” Kawai sai Mama tafara yunkurowa tana wani irin nishi kaman zata mutu numfashi kaman yana gagaranta ma, Mrs Bugaje tai maza takama kafadarta tana maidata gado tace “Mama calm down calm down Mama I will hide Rashida babu abinda za’a ma yarinyarki” inaaa kaman ma Mama batasan inda kanta yakeba wani irin gasping breath Mama keyi dayasa Rashida kawai tadaura hannunwanta kan baki tana wani irin kuka tana kallon Mama dataga Mrs Bugaje da Dr Usama are trying to save at all cost Mama tasha ciwo but not irin wannan bata tabajinta this scared arayuwanta ba Mama is her biggest strength for the first time arayuwanta taji karfinta jarumtarta ma gaxawa she don’t even know ina kanta yake tadaiji an jijigata ance “Rashida!” Firgigit tadawo daidai Mrs Bugaje ne tace “come with me” dasauri takalli Mama dataga an sama oxygen a hanci wasu ma’aikata na gungurata zuwa wani wajen dabama tasani ba har office na Mrs Bugaje taje zaunar da ita Mrs Bugaje tayi akan kujera itama tazauna ganin yanda take kuma saita kara tashi tabude fridge na office din taciro cold water tamika mata tace “sha” ahankali Rashida tabude tadan kurbi kadan daidai lokacin Dr Usama na shigowa dawasu papers kusan guda 5, Mrs Bugaje ta karba tace “thank you Dr” gyadamata kai yayi yace “bari nakoma” yajuya yafice papers din Mrs Bugaje tasaka glass tana dubawa kusan 20min sannan ta ijiye tareda sauke glasses din takalli Rashida daketa kallonta she doesn’t even know what this small girl will do, ahankali tace “Rashida tun kina 100 level nasan how strong you are, bantaba ganin strong resilient student arayuwana like you ba wacce at a very young age shoulder responsibilities Mamanta da school da komi na rayuwansu, I supported you all through pull some strings na tabbatar kina gamawa da clinic dinki by 1PM wanda ba’a taba dagama student kafa haka ba, but I made it happen sabida I see you I see rayuwan dakikeyi a daughter like you deserve standing ovation, dan haka banson ki karaya this time fight this also kaman yanda you fought komi na baya kuka cigaba da rayuwa kinji Rashida” gyadamata kai Rashida tayi tana kallonta tana rike duka abubuwan datakeji azuciyanta, Dr Bugaje tace “BP Mama yakai level din da ko makiyina bazanmai fatan yakaiba, legs nata are starting to have stroke sabida blood vassel nata na zuwa wato Artherties nata are blocked jini baya fita da kyau, now dole mu mata procedure call……” ahankali Rashida tace “arherectomy!” Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke tace “yes, minimal invasive procedure ne dazamuyi dan muyi flushing buildup din daya cika vessel din sabida jini yasamu yawuce wajen freely, that is one” tadan sauke ijiyan zuciya tadauki paper gabanta tamika mata tace “ga result na express ECG da Dr Usama yasa aka mata can you read ECG da kyau?” Gyadamata kai Rashida tayi da sauri takarba tana karanta rhythm din, cikin wata kalan sassanyar murya Mrs Bugaje tace “I think zuciyan Mamanki is failing!” Wannan karan ijiye paper Rashida tayi agabanta tadaura hannunta saman idanunta ta matse hawaye still yana diddiga from side, wlh kawai dan ita Dr ne but she wants to cry for the girl, ahankali tace “matsalan HIV is yanacin kwayoyin garkuwan jiki, dazaran cuta tashigeka HIV yana cinye wayan nan garkuwan na jikinka da naturally suke fighting cuta kowace iri, it’s a long shot but banso kiyi loosing hope we can still save your Mom” har lokacin Rashida batasaki idanunta ba hancinta kawai yake motsi tip na hancin yayi jazur wani tsinkakkiyar majina na lekowa daga hancin, ahankali Mrs Bugaje tace “Rashida” dago kanta tayi tana sakin idanunta cikin muryanta dahar yakoma kaman na me mura tace “naam” wani paper again Mrs Bugaje tabata tace “idan kinaso muyi treatment nata ayi procedure sannan ai connecting Mama da machine dazai taimaki heart dinta dake failing sannan ayi tackling BP da stroke din, to this is just a rough estimate na kudin dakike bugata rough estimate dan zaifi haka anything heart magungunan shi da treatment nashi is expensive, plus oxygen da yanzu muka sata akai dazai dinga tayata breathing you need about 2.5M!” Kallon list din take kawai, ta ina zata sami kalan kudin nan? Wani aiki zatayi tasami kudin nan just today sabida afarama Mama treatment sai alokacin kawai taji kuka yazomata kawai tafashe da kuka da karfin gaske tawani zube kasa daga jikin kujera ta dunkule paper a hannunta tana kuka sosai tashi Mrs Bugaje tayi ta zagayo ta duka ahankali agabanta idanunta sunyi jaaa tadafata tace “I know bakida this kind of money bakida hanyan samunsu Rashida it’s okay ya isa kukan we will not let Mama die” wani irin kallon Mrs Bugaje take tana kuka, Mrs Bugaje tace “Rashida I’m a family woman kwanan nan nama yarana dake UK registration na school wlh banda kudi but I will give you 200k sauran kudin kuma akwai this student loan da student ke iya applying idan kafara internship duk albashinka za’a dinga karba as payment for the loan, but matsalan shine CMD kadai ke signing and approving but baya gari dole mujira yadawo which bamuda lokacin the next option is student doctors and other people’s help seek for donation for Maman ki yawanci an sanki ansan situation na Mamanki they will help you hopefully zamu iya tashi da something, in the meantime kudin nan dazan baki dayan chanjin dake hannunki jeki sayi necessary magani dasu drip da ake bukata sabida afara ma Mama treatment kinji and pay for oxygen also dan na this hour kawai zasu bata idan baku biyaba bazasu bata again ba, Stop crying, remember na gayamiki you have to be strong ke kadai Mamanki keda shi, kene kadai zaki iya kula da ita, stand up dagata Mrs Bugaje tayi tace “Allah baya hada bawa da abinda yafi karfinshi kinji” gyadamata kai Rashida tayi takama hijabinta ta goge fuskanta tass, jakanta Mrs Bugaje tadauka ta bude taciro bandır na 100k guda biyu wanda sabida ita ta taho dashi tabata tasan basu dashi cus tun awaya Dr Usama yagaya mata komi tace “take” tsayawa tayi tana kallon kudin Allahu Akbar tunda tafara girma tafara aiki bata taba accepting wani kudi daza’a bata sabida Mama ba saidai Mama ta amsa yau gashi ita ake bama kudin taimako zata karba hannunta tamika dahar rawa suke ta amsa tama kasa godiya sabida shock Mrs Bugaje ta dauki precribtion sheet dawasu papers tabata tace “jeki sayo magungunan sannan kibiya kudin ECG da aka mata ki kowamin a ICU” gyadama Mrs Bugaje kai tayi tafito tafiya kawai take taje ta bibbiya kudin ECG tasayo magunguna dasu drip tabiya kudin oxygen na kwana uku dan per hour ake biya shi, da kudin da Mrs bugaje taba tada kudin account dinta da na hannunta duka sun kare sai naira dari biyar daya rage mata this is duka kudinta gaba da baya, dawowa tayi ta tsaya gaban ICU mrs bugaje tafito ta amsa tace “now go round ask for help from this Doctors kinji” gyadamata kai tayi tajuya batamasan taya zata faraba stufent Dr dinsu duk sunje hutun salla public holiday wayanta ta dauka tasami waje ta zauna tai shiru yau ne rana na farko datai realizing good human relation ma wani abu ne arayuwa mu’amala me kyau yanada ranan sa, duk yanda kakaiga you don’t need anybody las las you still need everybody saidai in Allah bai jarabceka dawani abu ba, yanzu kotai magana a group ma yan class dinsu zasu taimaketa? Yawanci tayi fada dasu, yawanci bata kulasu kosun kulata, daurewa tayi tashiga typing komi na neman taimako Mamanta na critical condition tana neman 2.5M ta tura group din da acct details nata bini bini tana duba info kusun gani taga duk sun gani Layla ma fitowa tayi tafara hira a group din babu ko Allah sawake few friends nata suka shigo suka biyemata suna hira suna turo emojis na dariya.
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE🔥🔥
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN NOVEL A IYA S*X🔥
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU❤️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA❤️
AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS🔊
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER🔊🔊
5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA❤️💃
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA😂
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA 😂
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA💃💃💃💃
CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣3️⃣
WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT?🤭 TALK TRUE
BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM😒
TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA👙💃 SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU🔥
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!!
CHAT THIS NUMBERS UP TO BUY💃
09034049623
08064643886
Kawai saita fito daga watsapp din da sauri tama kashe data ta ijiye wayan tasakeyin shiruu batada kowa Baffa yakori Mama takirashi? Yadena daukan number Mama banda haka ta tsani duk wanda ya wulakanta mahaifiyarta tashi tayi tana numfashi ahankali tashigo A&E ward din ta tsaya tana kallon yanda Doctors ke aiki trying to save lives duka duka nawane salary su babu wanda baida matsala tayaya zata fara binsu one by one tana neman taimako? Da kyar taja kafanta tawuce wajen wata Macen Dr datake tsaye gaban nursing station tana magana dasu ahankali Rashida tace “sannu” dasauri likitan tajuyo ta kalleta tace “yauwa sannu” kasa magana Rashida tayi batasan ta yanda zata fara rokon ba Dr tace “lafiya?” Ahankali Rashida tace “taimako nake nema, uhmmm” tahadiye abu awuyanta tace “Mama na needs 2.5M” kallonta Dr tayi saikuma chan tace “sorry about your Mom but kinsan this is the 2nd month da government basu biyamu ba? Metron fadamata” Dasauri katuwar Metron na wajen tace “wlh da na iya roko nima I’m bold enough like you danabi kowa na nema tsabagen rashin kudi this Tinubu Tenure no good for us kawai, ba’a biyamuba everyone is broke” gyadamusu kai Rashida tayi tawuce kawai taje wani lungu ta duka tana maida numfashi tana ahaka wayanta yahau ringing fitoda wayan tayi ganin Mrs Bugaje yasa ta tashi tama kasa daga wayan ta taho da gudu danta dauka wani abu yasami Mama agaban ICU taga Mrs Bugaje, tana kallon Dr Usama dake kokarin helping Mama machine din da aka samata sai kuka yake arude tace “Dr what is happening to Mama”? Dasauri Dr tace “she needs atherectomy now vessels dinta sun kara blocking, you need to pay I think 800k ne or so kudin amata before we loose your Mom go” Mrs Bugaje na maganan ta juya takoma ciki Rashida tajuya itama bamatasan mezatayi ba Baba Liman tashiga kira tana tafiya kaman mahaukaciya ahanya tace “Baba Liman wazaisai gidanmu Mama na bukatan 2.5M yanzu kuma ana neman 800k ayi flushing zuciyanta” Baba Liman yace “Subhanallahi ta ina zamu samo wanda zaisai gidanku yanzu yanzu Rashida ai kusan is impossible amman bari natara jama’a naji” ya katse wayan batasan ma ina xatasa kanta ba Riyad! Kawai taji zuciyanta ya ambato, Riyad ne yafado mata arai, he helped them before, and yana shiri da Mama taje ta nemi rance ne kafin a saida gidansu? Tunanin yasa tashiga keke tawuce hotel last 500 naira tabiya keke dashi, ta sauka saikuma ta tsaya tai shiru tayaya zatai facing nashi? Mutumin dabata tabamai godiyan abubuwan dayama Mama ba saima rashin kunya datakemai accusing him of lalata mata? Yau Allah yana nunamata abubuwa da dama datayi abaya that were wrong gashi yanzu she needs his help desperately dudda tagama mai rashin kunya da kurin cewa she alone can take care of Mamanta bata taba sanin a day like this will come ba, takai kusan 5min tsaye take awaje cikin rana tana lissafin yanda zatai confronting Riyad kafin tadai daure tadaga kafa tashigo building din tawuce ciki direct elevator ta tafi tana addu’a Allah yasa yana nan, har office nashi taje ta tsaya gaban kofan tana kallo kafin ahankali tadaga hannunta tai knocking, jin shiru yasa takara knocking, harta fara tunanin kobezo bane dan yau ranan yawon salla ne nabiyu sai chan taji daga ciki ance “come in” cikeda isa, ahankali ta murza kofan ta shige yana zaune gaban desk nashi yana sanye dawani milk yadi shidai yanason kaya masu haske, rubuce rubuce yake da pen da sauri he seems busy batare daya dagokai ba yace “yes” ijiyan zuciya tadan sauke saikuma maganan ya makale a wuyanta batasan ta yanda zata fara maganan ba, chan dai tadaure cikin muryanta me rauni tace “aron kudi nake nema 2.5million kafin asaida gidanmu nadawo maka da kudin” tunda tafara maganan chak ya dena rubutun dayake batare daya dago kanshi ba saida takai karshen maganan sannan yadago kanshi ya kalleta tundaga kafafunta dayaga slippers tasaka dawani maroon hijabi har kasa da ko’ina dabbare dabbaren ruwan hawaye, kanta akasa takasa dago idanunta ta kalleshi but tip din dogon nose dinta dayagani that looks reddish and runny nose yagane she cried, ahankali yataso yazagayo ya tsaya agabanta yana kallonta but taki dago kanta awani irin hankali akuma taushashe yace “wat happened to Mama?” Kaman yatabo mata wani gyambon ciwo a kirji dago fuskanta tayi tazubamai jajayen idanunta shima kallonta yake baki tabude zatai magana sai kawai tafashe da kuka jikinta and everything is just shaking, tunda ya santa today is the first day yake ganin hawayen ta eye to eye, today is the first time yake ganinta this weak, wani irin sheshekan kuka kawai take agabanshi dayasa yakai hannunshi cikin aljihu yazaro handky yabata cikin wani irin soft tone yace “nothing will happen to Mama kinji” gyadamai kai tayi kaman baby tasa hannu ta karbi handkerchief din takai fuskanta tana gogewa still wasu hawayen na zubowa shikuma yajuya yadauke car key nashi da wayanshi yakalleta yace “stop crying let’s go”tsayar da kukan tayi da kyar sannan tabishi yayi gaba fitowa sukayi atare suka shiga elevator tana gefenshi suka sauka kasa yan reception dake lobby sai kallonsu suka dasuka fito but ko’ajikinshi hanyar mota yayi da kanshi yaje wajen yabude mata kofa yana kallonta ahankali tazo ta shiga ta zauna ya maida kofan yarufe yazaga ya shiga dayan yatada motan suna tafiya sai kiranshi ake yaki dauka daga Mama takira sai Munir yakira yau hawa ana bukatanshi da sassafe yafito because of wani important work nashi da US sunce yatura musu wani abu abun yake tashigo yabarshi yanzu ma.
Dayake yasan kwanaki sunce general hospital suke using hakan yasa hanyar ya dauka motan yayi tsit sai ijiyan zuciyan datake saukewa na wayanda sukasha kuka, suna shiga asibitin yace “ina zamu” cikin muryanta da baya fita sosai tace “A&E” nan sukayi yasami waje yayi parking yafito praying babu wanda zaiyi recognizing nashi yadauki black glass nashi yasaka yafito yazagayo yabude mata, ahankali tasauko suka jera ciki har zuwa ICU daidai lokacin Dr Bugaje natahowa wajen ganin Rashida tareda wani hadadden guy yasa glass yasa takarasa shima ya zare glass nashi, yana zuwa yabama Dr Usama hannu yace “sannunku” yakalli ciki ICU dayaga Mama da oxygen unconscious yace “me ake bukata yanzu”? Anatse Dr bugaje da dudda batasan wayeshi ba but he looks responsible tace “follow me” office dinta suka bishi Dr Bugaje da Usama explained everything to him yana fahimtan komi with so much care and affection yace “idan akayi Atherectomy din zaiyi aiki bazai koma ya taushe ba or do you think nafita da ita UK within the week”? Ahankali Rashida tadago kanta takalli Riyad dayayi maganan da hankalinshi nakan su