Header Ads
Showing 18001 words to 21000 words out of 68622 words

Chapter 7 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

1134

Ads at the middle of Article

tunda kinga satın nan muka koma karatu da practicals bazasuyi serious ba kibari nayi aikin zuwa karshen wata abiyani kudina saina dena kinji, zancen night shift ai HOD mu tasan dani bata taba sani a night shift ba sabida ke Mama, so ko yanzu ma bazan bazanyi night shift ba, kinga na karbi albashina saimu ijiye, kuma Mama kidena damuwa yarki ta dauko brain dinki bazan fadiba In sha Allah bayan kinamin addu’a, to yanzu kin hakura na karasa zuwa karshen watan nan duk sai na saki aikin nabar na hotel din?” Shiru Mama tayi tana kallonta Rashida da taurin kai da kafiya hmm, ijiyan zuciya tasauke tace “okay! Yau sha uku ga wata, karshen wata zaki sallame kowa, next month banson ganinki kina zuwa ayyuka nan” gyadama Mama kai tayi tace “naji” tashi Mama tayi tace “ai shikenan” tawuce sip wani akwati zata dauko dasauri Rashida ta tashi tace “Mama stop ki kirani na dauko miki” dasauri tasa hannunta tadauki akwatin tasaukar dashi kasa Mama tazo wajen ta zauna itama Rashida ta zauna gaban box din tana jiran tadauki abinda zata dauka tasake daukan akwatin ta maida sama, wata yar jaka Mama tadauko acıkın box din tamika mata tace “gashi ungo” dasauri Rashida ta kalli jakan data bata tace “na menene Mama”? Tasa hannu tana karba, zage zip din box din Mama tashigayi tace “naki ne kibude” da sauri taciro bakin ledan data gani cikin jakan dayake a kulle tashiga budewa saiga crocs a ledansu pink color mai kyau ba asalin designers one dinba but irin normal wanda ake saidawa a market yan 5k-7k dakuma stethoscope pink shima mai kyau, da mamaki take kallon kayan dakuma murmushi akan fuskanta tama kasa cewa komi Mama ta kalleta tace “bakiso ne oya bani kayana, last month danaje clinic wata Hajiya tarabamana kudi a envelop naduba naga 20k ne shine na shiga kasuwa na siya miki crocs naga shi likitoshi kesawa a clinic dimu duka likitocin wajen shine akafansu shine na shiga kasuwa na sayomiki ashe haka takalmin keda tsada dubu takwas aka saidamin na hada miki da wannan abun gwajin nace nima y’ata tai kaman yan gayun likitocin danake gani a clinic dinmu” hawaye ne yacika idanun Rashida tana kallon Mama na bata labarin Mama takare da “nazo naboyesu nace bazan baki ba sai ranan dazakuyi resuming school” daidai lokacin hawaye ya sauko daga idanunta Mama tace “ke mehaka kuka kikemin”? Kawai rungume Mama tayi da gudu ta kankameta ahankali tace “thank you Mama thank you” shafa bayanta Mama tayi tace “gabaki dayan rayuwanki Rashida nine na cinye miki ita, bakida lokacin kanki, komi kika samu ni, kome kikeyi sabida nine, konace ki sayawa kanki abu bakiyi saisa na saya miki kema ki shiga sahun yan gayu aga y’ata fess fess akara kallonta sabida yanda tai kyau, Allah yakawo miji na gari” cikin shagwaba ta ture Mama tace “ni bazanyi aure ba Mama, bazan taba iya barinki ba” baki Mama ta kama tace “ke kodai zan kaiki gidan zumane amiki rukiya kaman me aljanu bazaki aure ba” gyadama Mama kai tayi tadauki takalminta tana budewa daga leda tace “inhar ban samu mijin dazai yarda na daukeki muje gidanshi tareba ina ganinki ina baki kulawa wlh gara na kare rayuwana ahaka” da sauri Mama tamata dakuwa tace “kinci mai garinku Rashida” dariya Rashida tayi sosai tace “wlh Mama da gaske nake bazan taba rabuwa dake ba Allah Mama” ganin Mama zatai magana yasa ta tashi da sauri tace “bari nasa takalmina” fararen kafanta ta zura cikin crocs din sun mata bala’in kyau Mama tace “Masha Allah Tubarkallah komi kema yarinyana kyau wlh, kinga kafanki aciki kuwa dudda kafan fara ba lalli amman yayi kyau” wani juyi tayi cikin takalmin tace “Mama inason takalmin thank you so much Mamaa, bari na tafi” tawuce tasa doguwan rigan data fito dashi yakamata ya nuna her flat tummy sosai da very full chest nata cus she has boobs kaman Mama, itama Mama harda rama yasa ba’a ganin nata yanzu, dan kwali ta daura tayafa gyalenta tai arranging lab coat nata a bag pack da books da stethoscope da Mama ta siyamata da komi ciki ta goya abaya tasa yar wayanta a aljihun riganta da earpiece tace “natafi Mama” Mama tace “dan Allah kici abinci kinji kada ki manta” dasauri tace “to Mama zanci, bye Mama” Mama tace “ubangiji Allah bada za’a Allah ya taimaka Allah ya tsareki Allah yakuma baki miji nagari”.


Shagon Maman Miwa taje ta gayamata ta koma school da safe zata dinga zuwa aiki, nan da nan tayi wanke wanke ta share ko’ina tai mopping after 8 tagama komi Maman Miwa tabata 2k saikuma ta bata 200 tace “kihau adaidaita kitafi makaranta baki takaba” murmushi kadan tayi tace “nagode Maman Miwa” sannan tawuce tafito MamanMiwa tabita da kallo tace yarinya ga kyau har kyau ba miji.


Adaidaita sahu ta tare ta shiga sai BUK direct department dinsu ta wuce staircase tahau tana tafiya daidai lokacin wani guy da wata young lady kaman mate na Rasheeda suna sanye da kayan gida lab coat a hannunsu na saukowa hada ido Rashida tayi da guy din da sauri ta dauke kai tacigaba da tafiya abinta tana hayowa su suna saukowa hade fuska yarinyar tayi tace “Bilal yaushe zaka fadamin inda kahadamin suprise birthday party”? Gabaki dayan hankalinshi nakan Rashida dake hayowa abinta batare data kara kallon inda suke ba, mintsilin shi yarinyar tayi abaya hakan yasa yakalleta da sauri yace “sorry Layla come again me kikace”? Abu taji ya tsaya mata awuya sai kawai tawuce da sauri tana sauka da sauri yabita da sauri yace “Layla wait common” tuni tafice dan tsayawa yayi daidai Rashida tahau staircase din dayake kai yabita da kallo sabida kyau datamai doguwan atampan riganta yamata kyau over, dudda ko man baki babu a lips nata balle hoda ko kwalli ahankali yace “we’re going to clinic you don’t need to go up kasa zamu” kaman bada ita yake magana ba kala bata cemai ba kawai ta juya tashiga sauka da sauri yabita yace “wai mesa bakimin magana Rashy?” Chak ta tsaya saikuma tajuyo ta kalleshi tace “kada ka sake kuskuren kirana da sunan nan only those that are dear to me ke kirana dashi not you” ta juya, dasauri yabita yace “I don’t understand why exactly you’re angry with me, I told you nace miki ina sonki ne banda knowledge na your mother’s illness, agidanmu baza’a taba barina na auri yar wacce takeda H…….” “Bilal!!!!” Rashida takirashi da karfi ta daga hannu zata kaimai mari ranta abala’in bace tace “the next time bakin nan naka zai ambato mahaifiyata wlh saina zubar da hakoranka! Nataba cemaka wani abu? Nace ka aureni dama? I don’t even know kana existing so go to hell!” Tana maganan tajuya fuuuu yabita da kallo kowa na department nasu yasan Rashida da masifa but shi he just said it badan rashin mutunci ba he was trying to tell her baza’a bari ya aureta agidansu ba knowing Mamanta nada HIV, baza’a taba bari ya auro diyar unholy mace ba, still he was trying to tell her su zama friends dan he was feeling guilty yanda yagama cewa yana sonta last year dan last year yayi joining nasu dan transfer ya karba daga former school dayake medicine a Sudan, sun fara soyayya sosai yan aji sukamai gulma Mamanta nada HiV bai yarda ba dan bata taba fadamai ba saida aka kirashi akace yazo ga Mamanta tazo clinic itama tana wajen Maman shine yaje ko yagani daga ranan yayi ghosting nata yaki kiranta yadaina daukan wayanda kotamai magana a class yayi banza da ita saima yazo yana kula yan matan class nasu sosai danya bakanta mata rai, saikuma during this 2weeks holiday saiyaji wani irin soyayya ta na tasomai yau daya ganta saiyaji tafi ko yaushe kyau sonyayyan yadawomai fresh azuciye kaman yahadiyeta dan wlh duk department nasu baiga me kyanta ba kawai dai no one can approach her ne sabida masifan ta da fitina.




Koda yafito yaga harta shige bus nasu ta zauna taciro yar wayanta ta makala earpiece tasa a kunne sabida yanda zuciya ta ke tafarfasa, ahankali yasauke ijiyan zuciya yawuce wajen motar shi inda Layla take a tsaye tana hararanshi yabude yana mata murmushi yace “wai ke lafiyanki common shiga mota muje” yashiga mota yatada yaja motan Rashida ta kalla sannan tasake sauke ijiyan zuciya taso Bilal last session nasu sabida she thought shine mutum na farko daya sota for who she is dan ta dauka yasan waye ita kowa na department nasu ai yasani so tadauka yasani, tun bata kulashi tafara kulashi sabida yanda yake shige mata, she really liked him suna waya but rana daya kawai yadaina kulata yadaina amsa wayanta yana kula yan matan ajinsu agabanta yana cemusu yana sonsu just to hurt her, abin yamata ciwo sabida tanada kishi but bata taba nunawa ba, bata taba nuna tadamu ba saima daina kallonshi datayi da kallon inda suke cus she’s even blaming herself data budemai zuciyanta bayan tasan duk wanda zatai soyayya dashi baya going anywhere, idan ba lectures gareta ba earpiece zatasa a kunne tana karatu tanabin everything da aka musu, she’s a fast learner na ban mamaki, takoyama kanta rayuwan she’s enough for herself, she doesn’t need people cus gani take kowa yimata kallon yar mai HIV ake diyar fasuka, babu abinda ba’a kiran Mama dashi har anan ajinsu su ana cewa Mama karuwa ce cus gata kyakkyawa daman, batason wata ko wani yashigo space nata and hurt her saisa she’s always always protecting her space bawai batason tayi kawa bane ko kawance baya burgeta bane, no kawai she don’t wanna get hurt, kawayenta na layinsu duk iyayensu sun raba yaransu da ita saisa ta maida kanta and centered her life to be just she and her mom.


Yan ajin always sees her as mafadaciya ko magana kama Rashida zai iya koma muku fada saisa suna avoiding nata suma but during group work ko wani abu zatai participating that is idan bamata daukin nauyin yin aikin gabaki dayaba dan tanada bala’in kokari haka dai rayuwan ta yake.




Sunkai asibiti dudda sun saba da hospital din still saida akai orientation sannan aka nuna musu roaster gobe zasu fara taduba taba bata night, daga 8 ne shift nata zuwa 1 kullum banda asabar da lahadi all thanks to HOD nata! She’s so happy da roaster sukai few abu by 11 suka tafi direct hotel din ta wuce takai wajajen 1 tawuce wajen changing room nasu tabude locker dinta taciro uniform nata tashiga chanzawa daidai tagama chanza kayan tana kokarin saka karamin farin hijabinta aka turo door aka shigo changing room din wata cleaner na ce Joy tai murmushi tana kallon gashinta dasauri Rashida takarasa saka hijabin Joy tace “Hi kinzo muje Madam zata mana magana kafin mufara aiki a seminar room” maida locker Rashida tayi tarufe tadauki wayanta da earpiece tasaka a aljihun wando tawuce tafito Joy tabiyota abaya wani babban hall sukaje da kujeru ke cike su kusan 34 cleaners din na afternoon zama sukayi Madam dinsu dake tsaye gaban hall tace “I called for this meeting sabida na sanar daku Oga na gari he can come anytime, alot of you dakukai joining this hotel like 2yrs ago baku sanshi ba, he can come at any moment or day idan yaga dama, baya tolerating the slitest of dirt dan haka kuyi aiki dakyau, Rashida!” Dago kanta Rashida tayi takalleta Madam tace “since kina afternoon duty yanzu anytime kika shigo before ki goge anywhere ki tabbata kinzo wajena kin amshi key kin goge office din Oga, for afternoon kene mai gyara office din da safe kuma Kola, abubuwan mop na gyaran office dinshi is different dana general gyara after the meeting you will follow me ki karba” Gyadamata kai Rashida tayi tace “Yes Ma” tunda take aiki yau ne rana na farko dataji anyi maganan mai hotel dinma kusan shekara biyu kenan bai taba zuwa ba ko kuma yataba zuwa bata sani bane oho dai, addressing nasu tayi na kusan 20mins sannan tace “dismiss follow me Rashida” binta Rashida tayi abaya suka wuce office nata tamata handing over key card da sabon bucket mop su air freshener da sauransu a cleaning trolly tace “gashi maza maza 5th floor ai kinsan office din” Gyadamata kai Rashida tayi tafice daga office din tawuce elevator ta shiga zuwa 5th floor din, wani special corridor akebi aje office din da shi kadaine a hanyan corridor din, key wanda take kati ta manna a kofan kofan yabudu hakanan kawai gabanta yafadi batasan mesa ba hannunta tasa ta tura kofan ahankali ciki duhu dan an kashe wuta, hannu tasa tafara kunna wutan Babban office ne sosai daya hadu bana wasa ba, akwai dogon sofa banda table da chair ga babban tv ga desktop gawani mini library da akayishi design na tree kowani branch anyi naming nashi countey ga books na garin awajen saikuma wasu kofofi guda biyu daban daban ahankali tasa kafanta ta shiga ciki sannan ta maida kofan tarufe tana kallo dudda bawani datti, sauka idanunta yayı kan zanenta dake bangon office din dayayi wani irin mahaukacin kyau she can’t believe she drew this, daina kallo tayi tashigo ciro brush na cire cobweb.


JOIN MY WATSAPP GROUP DANAKE UPDATE NOWW!!


https://chat.whatsapp.com/LQB0yaXytjU2hoN1Pg2HAw
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE 🔟


BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA💃
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),


Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)

Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)


Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc)


Boxers(men, boys, women, girls etc)


Vest(men, women, boys, girls etc)


Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)


Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI💃
+2349034049623
+2348064643886
YOU CAN FOLLOW THEM ON IG
I'm on Instagram as @habisma_underwears. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=4wvihro0qw3x&utm_content=i5wy1kf




EPISODE 🔟
Cobweb tafara ciccirewa kafin tafara shara da vacum cleaner sannan tafara goge goge tundaga kan su desktop din, frames na bango, admiring design da komi na office din kowaye maishi really shows love nashi ma simplicity and art, gyara ko’ina tayi har labule saida tai dusting sannan tabude first kofan data gani ga mamakinta saitaga bedroom ne ga lafiyayyen gado awajen ga closet gyara komi tayi sharp sharp tai moping har bayin dake dakin sannan tafito tabude dayan kofan taga nan ma bayi ne ta gyara kusan 1hr tabata sannan tagama komi tafito takoma station nasu, kafin akira waya anason tazo room 456 ta gyara ta wuce taje ta gyara haka dai tai aiki had 5 sannan ta tashi.


Changing room takoma ta chanza kayan aikinta ta maida atampanta na safe tasaka pink crocs dinta na safe tana murmushin tuna Mama data siyamata sanan ta goya jakan nata tafito tana tafiya ahankali receptionist dinsu dake wajen tana ganinta cikeda fara’a tamata waving hannu tace “bye beautiful Rashy” dan kallonta Rashida tayi hatta daga hannu zata mata waving itama saikuma tasauke hannun like a weirdo, tadan kyafta ido sau biyu kafin tace “thanks” tawuce da sauri tafita dayan receptionist din tace “when will you stop throwing kanki on Rashida? Ko Madam dinmu tasan yarinyar is a weirdo” dan murmushi tayi tace “is because she’s like that nake sonta, I don’t want normal people irinmu as friends inason irinsu Rashida as friends, the girl is lovely” tabe baki dayan tayi tace “nidai nawuce asha night duty lafiya see you in the morning”.




Tana fitowa waje ta tsaya saikuma ta juyo jakanta da sauri zuwa baya tana kallon jakanta taja zip tashiga budewa tana kokarin ciro wayanta….


Ahankali yasauko da kafanshi dake sanye dawani Bottega veneta coffee color takalmi mai tsinannen kyau daga cikin motan, kumbunan shi farare kal kal agyare kaman an musu fenti tsabagen sheki dasuke, kafin gentle yakarasa saukowa yafito daga motan, dogone sosai yana sanye dawani coffee color soft yard na yan Malaysia mai bala’in taushi anmai simple aiki a wuyan, idanunshi sanye da bakin glasses na Cartier, glasses din yasa baka ganin idanunshi sai pink lips nashi dayayi so pinkish gawani irin lafiyayen bakin saje dayabi fuskanshi zuwa gemunshi da gashin baki daya karama fuskan shi kyau sosai da kwarjini da haiba kaman wani balarabe, hannunshi na daure da agogon Cartier shima latest collection dinsu, his entire body speaks luxury, he looks squeaky clean kaman ka lashesa,
daidai taciro wayan tana kokarin manna earpiece a kunnenta dan Mama takeso takira kawai taji sahun gudu gudu sauri sauri dasauri tajuyo dan taga meke faruwa, daidai lokacin itama Mirabel data fito daga cikin hotel din tazaro ido tace “Oga yazo OMG” tai parking space dagudu itama same with sauran ma’aikatan dake waje, kallon inda sukayi Rashida tayi har tana dage but still bama ta iya hango wanda ake kira da Oga sabida yanda ma’aikatan suka zagayeshi cikeda farinciki sunamai sannu da zuwa, dauke kanta kawai tayi takarasa makala earpiece din tafara tafiya abinta tana dialing number Mama….


Shifa he hates too much attention, the way suka zagayeshi ana gaidashi kaman wani celebrity yazo sai abin yakara batamai rai dan har yanzu abinda Mom tamai da Haleema na batamai rai, the way suka wani fito suna gaidashi abin kular dashi ma yayi wucewa kawai yayi batare daya kula ko mutum daya cikinsu ba yana tafiya a kasaitacce Munir shine ya tsaya amsasu daidai takai gate zata fita taji wani iska ya kadata kamshi mai dadi gaske wanda bata taba jin irin shi aduniya ba yadaki hancinta da saida ta lumshe idanu sabida dadin kamshin daidai an budemai kofa shima ya tsaya sabida sanyin dayaji yakai 10secs ahaka kafin yadaga kafa yashiga cikin lobby su dan security sun budemai glass door din, ya shiga ciki yana bin ko’ina da kallo sai kawai yawuce wajen elevator manager tafito dasaurin ta daga office dinta tana murmushi tace “welcome Sir” Gyadamata kai yayi yadauke kai yadaga hannunshi yana

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads