Showing 21001 words to 24000 words out of 68622 words
Chapter 8 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.txt
kallon agogon hannunshi daidai kofan na rufewa 5th floor yawuce direct office nashi yaje hannu yasa a aljihunshi yaciro wayanshi kawai ya manna a kofan kofan yabude yashiga ciki an kunna AC wajen sanyi, tsayawa yayi chak yana kallon frame na artwork dake bango dudda manager ta turama Munir hotunansu ta email shikuma ya nunamai but yanzu daya gansu in reality sai sukamai mugun kyau. Daga kafanshi yayi yataka zuwa wajen yasa hannunshi yasauko dashi yana kallo sai kawai yayi murmushi for the first time today yaji abu yasashi farin ciki. Zama yayi akan kujera tareda lumshe idanu yadaura hannunshi aka yayi shiruu he don’t like the way Mom kesashi yin abubuwan dabayaso yayi, she made him king dudda bayaso, she made him marry dudda bayaso, yanzu kuma she’s telling him how to handle family shi, bude kofan office din akayi aka shigo hakan yasa yabude ido kadan Munir ne yamaida kofan yarufe yashigo yaja kujera ya zauna kai tsaye tace “waikai meke damunka eh”? Kallonshi Riyad yayi saikuma yayi shiru tareda fuzar da iska, tashi Munir yayi yasan bazai gayamai ba yawuce wajen kofan bathroom haryasa hannu a kofan yajuyo yakalleshi yace “Riyad I hate seeing the slightest damuwa akan fuskan ka, banda you’re my brother, you are also my best friend, kowani yanayi kake ciki affects me, life can be colorful idan you let it be that to you, be the Man of your life karka bari kowa yagaya maka ga yanda zakayi, you are loved, jama’a harda wayanda basu sanka ba na yabonka, kana adalci asarautan dakake yi kadena bari anything na damunka kaji”? Dan kallonshi Riyad yayi for the second time yayi murmushi yace “okay” bude kofan bathroom din Munir yayi harzai shiga ahankali Riyad yace “thanks” kallonshi Munir yayi sai kawai yayi murmushi yawuce yashiga bayin maganan Munir yasa yaji sanyi aranshi he will take things easy on kanshi and everyday he will try and do wat makes him happy he will live his life, daga yanzu kullum saiya fita zai chanza schedule nashi daga 4:00 har dare ya warema kanshi da safiya kuma fada, he will leave 2 separate life dinshi privately and peacefully, tashi yayi ahankali shima yawuto yabude kofan dakin yashiga bathroom yawuce direct yadauro alwala yafito abu yataka dayaji ya chaki kafanshi dasauri ya tsaya yadaga kafar ya kalli kasan carpet din yaga karamin dankunne ne baki ya shiga kafanshi dudda bai shiga sosai ba, ahankali yakai hannunshi yacire daga kafanshi yakalli earring din murya chan kasa yace “who dropped this here?” Yayi shiru yanabin dan kunnen da kallo daidai Munir yace “kana alwala ne koka fito? Muje mosque” dasauri ya zura dan kunnen a aljihunshi absentmindedly gudun kar wani yataka, yataho yabude kofan yadauki glasses nashi da waya Munir yace “ba nan kasa zamuje salla mudawo muyi aikin ba” wucewa yayi yace “I thought kaikace i should always be happy, zanje na buga golf yau, tunda Mom tasamin aikin sarki ban buga golf ba” murmushi Munir yayi sai kawai yabiyoshi suka wuce suka fita.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: 💫 SANYI DA ZAFI 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣1️⃣
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE🔥🔥
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN NOVEL A IYA S*X🔥
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU❤️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA❤️
AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS🔊
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER🔊🔊
5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA❤️💃
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA😂
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA 😂
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA💃💃💃💃
CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
Salla sukayi a mosque nan ma anata gaidashi still few ya amsa dazasu wuce yasa Munir ya basu bandir na kudi dake pocket nashi, sannan yawuce mota ya shiga mazaunin direba Munir yana zuwa yazaro ido yace “mehaka rabon dakai driving da kanka about 1year kai tunda kazama sarki” murmushi yayi yamikamai hannu ya karbi key baice komi ba yatada mota suka wuce wani private waje dayake buga golf chanza kaya sukayi ga ma’aikatan shi yafara buga golf din yanayi yana murmushi, sosai Munir yaji dadi ganin he’s very happy today kullum ganinshi zakayi so moody. Anan sukai Isha’i sai wajajen 11 na dare sannan yagama yatafi office nashi na wajen yayi wanka ya maida kayanshi yana kallon yanda wayanshi ke ringing yakalli screen yaga Haleema a rubuce kaman bazai dauki wayan ba saikuma ya dauka yakai kunnenshi yayi shiru daga ta dayan bangaren tace “ina kajene yau Mai Martaba? 11 nadare yanzu fa” lumshe idanu kadan yayi bayabo ba fallasa yace “yanzu zan fara dawowa, make tea for me before i come” yana maganan yacire wayan daga kunnenshi ya katse ya ijiye ya karasa saka boturan riganshi shima Munir yashigo yace “mutafi” wucewa sukayi wannan karan Munir yayi tukin har gida, ta private gate dinshi as usual suka shigo parking sukayi yafito yana tafiya a natse har flat nashi, he’s very hungry but tea yakeso dan is late, waya yadaga yayi dailing number Haleema tana dagawa kafin tai magana yace “ina tea”? Dasauri tace “bari natashi na daura tunda kadawo” jiyayi ranshi yabaci but baiso ranshi yayta baci sabida ita hakan yasa yace “kibarshi banso” ya katse wayan yajuya yafito daga flat nashi, shi kawai bai iyajin yunwa ba ne, wajen kofan dazai sadashi da cikin gida yayi yabude fadawa na ganinshi suka zube zasu faramai kirarin rai abace yace “kuje kuyi bacci na sallameku” sauke kansu duka sukayi kasa yawuce fuuu direct flat din Ammi yawuce yana addu’a Allah sa Munir daya shiga bai rufe kofa ba kai tsaye yabude kofan, babu kowa a falo sai TV dake aiki tashar CNN, dinning ya kalla ganin kuloli akai ga flask na shayi yasa yawuce wajen sadaf sadaf kaman barawo yashiga bude warmers din sinasir yagani dake tururi kaman yanzu akayi abunka da kula mai kyau da miyan taushe dayasha cow tail dudda ba abinci yaso yaci ba dan dare yayi sosai saiyaji abun yabiyamai rai zama yayi ahankali yadauki plate ya ijiye yasa sinasir guda 3 da Miya yasa nama dayawa yadauki spoon yafara ci ahankali he loves abincin Ammi har ranshi, tafiya yaji a stairs hakan yasa yadago kanshi dasauri ganin Ammi tana sanye da lullubi ga carbi a hannunta yasa yasauke kanshi kasa da sauri murya chan kasa yace “ina yini Ammi” batace kala ba cigaba da saukowa tayi daga stairs din shikuma yakasa ci gaba da cin abinci sai ahankali ya yunkura zai tashi strictly tace “ina zaka?” Kanshi akasa still yace “uhmm dama nagama ci zan tafi ne” “sit down” tafadi babu wasa a muryanta, baiyi musu ba zama yakoma yayi har dinning din tazo tsayuwa tayi kusada shi rabon dayaji Ammi tsaye kusadashi haka harya manta he can’t even remember when, hannu tasa ahankali tadauki flask da cup mai kyau ta tsiyayamai ruwan shayi tadauki spoon da bottle na honey ta digamai aciki ta tura agabanshi kafin ahankali tace “idan kanaso katafi finish abincin daka faraci, nobody waste abincina in this house” kanshi na kasa har lokacin yakasa dago kanshi ya kalleta, juyawa tayi tawuce takoma falo tazauna tadauki remote ta chanza channel din zuwa Aljazeera ta maida idanunta wajen, adan hankali ya wiago ya kalleta sannan yajuyo da kanshi yacigaba da cin abincin kadan kadan tass ya cinye ya kora da ruwan shayin saiyaji hankalinshi ya kwanta, yanada cin abinci shi but only yasamu abinda yakeso, tashi yayi ahankali yajuyo yadan kalleta hada ido sukayi da sauri ya sauke kanshi kasa cikeda ladabi yace “good night Ammi” “Allah tashemu lafiya Riyad” tana maganan yawuce da sauri yabude kofa yafice tareda maido kofan yarufe ahankali karyayi kara, ahankali ta sauke ijiyan zuciya sannan ta lumshe ido kaman irin she’s hurt ko akwai wani abu azuciyanta, kafin ta tashi tawuce inda yatashi zama tayi wajen ta dauki cup din dayasha tea ta kalla tai shiru kaman wacce ke tunanin wani abu sai chan tadaga flask din ta tsiyaya tea dazun nan ta dafa shayin tawuce taje tai wankan dare, itama bata iya bacci idan batasha shayi da daddare ba, daukan cup din tayi takai bakinta ta kurba sannan ta taso tadawo falo ta zauna tana shan shayin.
Yana shiga side nashi yaga Haleema azaune ga tray shayin tasa wasu arnayen kayan bacci da sauri ta taso tace “ina kaje nakawo maka shayin baka nan babu masu gadinka ka koresu ne”? Rigan jikinshi yahau cirewa yace “yes, kidau shayin kitafi dashi I don’t want” Shiru tayi tana kallonshi tana bin jikinshi da kallo wucewa bayi kawai yayi bayan ya rataye rigan a hanger dake dakin mai kyau ijiyan zuciya tasauke tace “wash Allah na mutum kaman shi yayi kanshi” wucewa tayi ta dauke tray takai falo ta ijiye sannan tadawo dakin tai kwanciyarta akan gadonshi tana jiranshi yafito, yadan jima a bathroom din sannan yafito daure da towel a waist daya a hannunshi yana tsane kai, kallo daya yamata yadauke kai yashiga shafe shafenshi yana fesa turare kafin yawuce walk in closet room nashi yasaka wani dark blue pajamas sannan yafito ko kallon inda take baiyiba iPad nashi yadauka yawuce ya zauna kan sofa ya makala EarPod yayi playing video ranan da akaso kasheshi wanda yarinyar nan ta ceceshi ke ciki, ya kalli video nan yafi sau dubu he is just looking for the girl number datasa a file nata baya shiga, yatura anje address datasa a file nata ba’a ganta ba, yaje da kanshi shima bai ganta ba ance babu wata kamanta ma a layin he’s just greatful yarinyar saved his life, video always give him peace he don’t even know why he don’t care ko sata take koma wacece ita he just wants to reward her yabata better job for saving his life, and huge money to startup business or anything datakeso, gama kallon yayi sai ya zare EarPod din ya rufe iPad din ya ijiye yadan kalli gadon hada ido yayi da Haleema ba yabo ba fallasa yace “wat”? Dan murmushi tayi tace “let’s try having Baby, nakosa naga ina dauke da cikinka na haifo maka magaji” dan yatsine fuska yayi da ita da Mom baisan mesa duk suka damu da cikiba kaman auren yayi 10yrs this is just a year, Allah ke bada haihuwa not him, kaman bazai tashiba saikuma yatashi ya kashe wuta yawuce yahau gadon ya kwanta tareda juya mata baya da sauri ta mirgino ta kankameshi ta baya kaman zata fashe da kuka tace “let’s make Baby kaji My love” shiru yayi shi baisan kodan baida feelings for her kawai an auramai itane koko shine baida lafiyane amman kwata kwata bayajin sha’awan Haleematu ko zata tsaya gabanshi tsirara, everything he’s doing yanayi ne sabida matarshi ce dole ya kyautata mata yakuma sauke hakkin ta daga kanshi, before ya ankara hawa jikinshi tayi tana kokarin mai kiss yadauke kanshi haryau bai taba hada bakinshi da nata ba, jefar da ita gefenshi, hannunshi yakai yaja wandon pajamas dinshi kasa dasauri tashiga daga riganta sama itama, ahankali yakai hannunshi kan boobs nata ya shiga squeezing nasu sannan yayi addu’a yayi sliding in, nishinta ke tashi kawai daga dakin kaman zata shide, dakin yayi tsit, if there’s one thing she kind of understood about him yanada son wasa da boobs, anytime zaiyi abu da ita sunashan squeezing a hannunshi saisa bayan aurensu boobs nata suka kara girma sosai dudda baya sha but ya iya wasu dasu abin namata mugun dadi almost hour and half yayi duk tagama ficewa hayyacinta sannan ya rirriketa tasan he’s cumming cus that’s only time din dayake rirriketa and just be in her body itakuma she uses that opportunity to cuddle him, alokacin zai fara nishi da karfi kaman zai fashe mata da kuka like a baby, kankameta yayi sosai kanshi nakan kirjinta yafara nishi da karfi he just wants to cum yahuta baida kawowa dawuri, idan yakawo once idan he’s going for 2nd round zai iyakai 4hrs bai kawowa, rirrikeshi Haleema tayi tana shafamai kai kalan nishin dayake mata a kunne da fuska na kara tafiya da imaninta yana hitting wajen da kyau chan yayi karaaaa mai sauti wanda haka yake yajuye mata komi ciki, yakai almost 2min ahaka baitashiba yagama tsiyayewa ciki kotayi cikin shima yahuta da jaraban Mom sannan yasauka daga jikinta tareda maida wandonshi yajuya mata baya yana sauke ijiyan zuciya, dasauri tabiyoshi ta hugging nashi ta side, ko 1min baiyi da gamawa ba sai bacci jikinta yamata dadi, yakai kusan 1hr a kwance sannan yajanye jikinshi yatashi yawuce bayi yasake wanka ya chanza kaya yafito sai kawai yawuce dayan sakin yaje ya kwanta awajen.
***
Wuraren 6 takai gida da kafa takoma tana shiga taga Mama tareda Uwargida Baba Liman, Baba Liman shi kadai ke mutunci dasu a unguwan, yana tursasa matanshi suzo su duba Mama once in a while hakkin makotaka, anytime yayi noma ko wasu yan kudade suka shigomai he always send something to Mama dudda Rashida bataso dan shima bukatan taimakon yake, but tana girmamashi kodan mutunci da suke da Mama da yanda Mama ta daukeshi itama. Uwargidan tana shigowa once in a while tazo gaida Mama dudda ko ruwa batasha aka bata kujera ma saita share da dankwalinta take zama akai kaman irin idan ta zauna ko ta taba wani abu nasu zata kamu da HIV itama, Rashida bata sonta sabida Mama ne ma take gaidata dan da wannan zuwa tana kyama tana kaffa kaffa gwara tayi zamanta agidansu ai babu wanda yace dole saitazo, tana ganinta ta kirne rai ganin ta shimfida dan kwalinta saman kan tabarman da aka bata a tsakar gida ta zauna kai tsaye bayan tai sallama ta wuce wajen Mama dake zaune kan dakalin bakin kofansu ta rungumeta tace “Mama nadawo” murmushi Mama tayi tace “sannu da zuwa ga Indo baki gaidataba” kallon Matan tayi dake kallonta tana washe baki, mugun kallon da Rashida tama matan yasa da sauri Indo tamike tsaye tana dauke dankwalinta tace “bari naje Maryam Allah Kara sauki” Mama tace “nagode Indo saida safe a gaida yara” takalli Rashida tace “waike mesa fitinanniya ce”? Tashi tayi tace “Mama tunda ba dole akamata tadinga zuwa gidanmu ba ai sai tadena wannan kyama kyaman bazan dauka ba” shiru Mama tayi ta buga tagumi tana kallonta hakanma saiyasa tayi dariya tace “Mama mehaka kikai tagumi kina kallona kaman kinga hoto”? Cikeda damuwa Mama tace “tunani nake wakika biyo da temper nan naki Rashida? Kap dangina babu mai fada masifa, fushi, taurin kai da kafiya irin naki, to maybe sai dangin mahaifinki dan bangama saninasu ba abinki da yan Sarauta sunada yawa” tamau Rashida ta daure fuska sai kawai ta tashi tace “Mama inaga harda kallan son da mutumin nan yaga kinmai saisa ya wulakantaki, baki magana baki kawoshi ba after how many years Mama you still remember mutanen da mutumin that hurt and destroyed life dinki” kallonta Mama tayi tace “babanki yamin kirki abaya dudda ya wulakantanin amman hakan bazaisa na manta kirkinshi ba” ayanda fuskan Rashida yayi da ace zata iya dukan Mama datayi akufule tace “Allah karya dauramin son wani haka Mama cus inaaa! Mama you have no idea yanda na tsani mutumin nan and duk randa na sami opportunity wlh I will hurt him sama da yanda yayi hurting naki, bari nagama makaranta nazama wani abu saizan ya wulakantamini uwa!” Mama zata kara magana Rashida ta tashi da sauri kawai tashige ciki Mama tai murmushi kawai tareda sauke ijiyan zuciya.
***
Around 7 na safe yadawo daga masallaci wanda haka yakeyi daman before yayi bacci yatashi 10 ya shirya yaje fada by 11. Bacci yakoma adakin daya kwana ya kwanta, harya fara bacci yaji hayaniya sama sama da alamun kuka, dan bude idanunshi kadan yayi trying yaji da gaske anan side yaji kuka, knocking kofar dakin dayake ciki akayi saikuma yaji muryan Mom afadace tace “open this door Riyad nasan kana jina” tashi yayi ahankali ya kunna wutan dakin yana mamakin meya faru, yadauki jallabiya ya zura dan dagashi sai short yayi wajen kofan ahankali yabude kofan Mami yagani ranta abace saikuma ya hango Haleema duke tsakiyan corridor tana kuka sosai kaman an mata mutu har yanzu rigan baccin jiya ne ajikinta, yadai daure yace “good morning Mom…” hannu Mom tadagamai ranta amasifan bace tace “hold greeting naka I don’t want it Riyad” confusingly yake kallon Mom saikuma yakalli Haleema dake kuka sosai trying to ask meya sameta kawai yaga Mom ta mikamai hannunta da karamin dankunne ke kai tace “a ina kasamo wannan Riyad”? Kallon dan kunnen yayi harga Allah baigane dan kunnen bama hakan yasa yace “Mom wat is this”? Cikin fushi sosai Mom tarufeshi da fada tace “nikake tambaya wat is this? Matanka ta tsinci dan kunnen mace a aljihun rigan kayan dakasa jiya kadawo very late kusan to 12 nadare” sai alokacin yama gane dan kunnen nan dayatake ne akasa a office nashi dasauri yawani ma Haleema dake kuka kallo kai tsaye yace “kayana kika duba kika bincika is that abinda kikeyi anytime kikazo this side?” Mami tace “look at me here nine nazo nike magana dakai not Haleema” authoritatively tace “tell me, me dan kunnen mata keyi a aljihun ka wanda bana matarka ba, mata kake bi yanzu