Showing 45001 words to 48000 words out of 68622 words
Chapter 16 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.txt
BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGAđ
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
JOIN KISSA PRO CLASS DINA WITH JUST 1500đ
Har kofar gidansu me keke yasauketa tasauka tabiya kudi ta shiga gida, anriga anyi magrib Mama na ganinta tabar kunun datakesha ta taso dasauri tace âyaya jikin ne?â Kin fadama Mama ta suma tayi sabida karta tsorata tace âMama naji sauki wlh har allura an mini, kinsha ruwa lpyâ zaunar da ita Mama tayi tasamata kunu karba tayi tashiga sha still bata da karfi Mama bata wani bari tai aiki ba wanka kawai tabarta tayi tana shiga daki ta kwanta ko kaya bata saka ba sai bacci washe garin ranan ma ko school bata iya taje ba, bini bini taita tuna abinda tayi tanajin kunya.
Sai jibi ta tashi garau taje school tadawo dayake tagayama Mama a bata off a aiki bataje ba.
Azumi biyar tasha arana na 6 ranan day 7 taje hotel din sai adduâa take karsu hadu cikin ikon Allah bata ganshi ba har azumi yayi nisa basu kara haduwa ba taji sosai dataji wasu maâaikatansu na cewa Oga umara yaje saisa tunda aka fara azumi baya zuwa itadai ko ajikinta.
Yau saturday morning taje aiki around 2 ta tashi ta shirya ta goya jakanta abaya yau daman hijabi tasaka tunda aka fara ramadan hijabi take sawa hakanan kawai taji kirjinta nata bugawa tana tuna Mama hakan yasa tana shiga keke taciro yar vivo nata ajaka tai dailing number Mama amman harta katse bata dagaba that is so unlike Mama, sake kira tayi shima shiru hakan yasa ta shiga damuwa ko zazzabin Mama yatashi ne?
Abakin junction ta sauka tashigo layin su da kafa tun kafin takai gida ta hango manya manyan motoci guda biyu agaban gidan saikuma taga yaran layi an taru a kofar gidansu some nata fitowa da biscuit da taliya guda guda a hannunsu yanda taji zuciyanta na tafarfasa har sarkakewa numfashinta yake da sauri ta kutsa cikin yaran ta shiga cikin gidan wata babban mace ce tsaye tsakar gidan taci uban lace da duwatsun lace din har kashe ido suke tarike wani arnen jaka a hannunta akalla zatai 45-48yrs gawasu mata haka wanda kana gani maâaikatan ta ne sun rike kwalin taliya a hannu datake rabama yara ga wani buhun local rice akasan tsakar gidan an yatsar da karamin man gyada a jarka, Mama takalla dake zaune kan tabarma sanye da hijabi abinta duk yanayinta yayi wani irin alamun sheâs not happy ganin Rashida yasa tai maza ta gyara fuskanta tace âkin dawo yarinya naâ? Daidai lokacin matan ta dago kanta ta zubama Rashida wani kallo, da sauri Rashida tai wajen Mamanta cikeda tsananin so takai hannunta ta taba fuskan Mama tace âMama did you cry? Sun miki wani abune? Mesa baki kirani baâ? Tai maganan tana daga hijabin Mama tana duba jikinta da hannayenta cikeda so.
Matar dake tsaye tana kallonsu, tawani bushe da dariya tace âakanme zan daki me kanjamau banda yarinta irin nakiâ? Dasauri Rashida tajuyo da kanta ta kalli matar zatai magana Mama tajuyo da ita yace âtashi mushiga ciki tunda kindawo abincin zakka takawo mana nace mata karta damu mun gode, muje ciki idan tagama rabo saita tafiâ Rashida zatai magana matan tace âke har kinyi darajan korana daga gidanki wulakantacciya irinki me bin maza da aurenta nasunnaâ zabura Rashida tayi ta tashi Mama ta taso dasauri takama hannunta tace âke zonan muje dakiâ wani irin dariya matan tayi tace ânaga alama baki bata tarbiya ba saki hannunta dan Allah zan bata tarbiya niâ kama Rashida Mama tayi takomar da ita bayanta tahade hannayenta tace âHajiya Jummai na rokeki da girman Allah kifitan mini daga gidana stop provoking my daughter, banson hayaniya dan girman Allah kitafiâ kallon idanun Rashida tayi yanda take kallonta kaman zata kasheta da idanu to be honest sabida Rashida tazo, Mama batada karfin balaâi kuma banda haka tasan babu abinda Zainab keso aduniya irin yarta Rashida saiso yanzu burinta shine ta nakasa diyar tata itama ta lalata mata rayuwa, da gangan matan ta kalli yaran dasuka cika gidan tace âku nuna matar nan kuce ke tsohuwar banza me HIVâ aiko yaran suka kalli Mama sukace âke tsohuwar banâŠâŠ.â Wani fincike kanta da Rashida tayi daga hannun Mama ta taho wlh watsewa yaran nan sukayi dan ansan halinta suka fice daga gidan dagudu, kaman zakanya tawani tsaya agaban matan tanuna mata hanyar zaure tace âke Jummai fita daga gidan nan tunda bana mijinki bane before I loose my temperâ dasauri Mama tazo takama hannun Rashida tace âke mujeâ cikeda masifa Rashida tace âMama ki banni lemme put this useless woman in her place babban banza kawai yar wahalaâ fizgota ama tayi cikin fushi tace âstop insulting eldersâ itama Rashida cikin fushi tace âMama sheâs not an elder, waye ita dazata shigo gidanmu ta zageki enough! Yanzu ba da bane, I will protect you Mama, Madam ki fita daga gidan nan and take this trash dakika kawo away we have morethan enoughâ tafarfasa zuciyan Jummai yake kaman ta chakamata wuka takeji ta nuna kanta tace âni kika zagaâ? Rashida tace âakwai wata kalanki anan ne?â Kallon yan matan dake tare da ita tayi tace âkuma ita da uwarta dukaâ kambu! Rashida jitayi jikinta yakama da wuta rike ta Mama tayi tasan halinta tace âmuje ciki mu rufe kofa Rashida donât fight themâ ganin yan matan biyu sunyo kansu yasa tawani kama Mama ta maida bayanda daidai sunzo suka kakkawo mata duka dunkule hannu tayi ta zubamusu nushi aciki duk sukai ihu kafin tafara dambe dasu sai kawai Mama ta shiga kuka ganin yanda su biyu suka tarunma yarta dudda Rashida nacin ubansu cikin kuka Mama tai gaban Hajiya Jummai tahada hannunta tace âHajiya Jummai na rokeki da Allah kiyakuri kifita daga rayuwan mu shekaru ashrin da uku munyi zaman kishiyoyi narabu da mijinki tun kafin na haiho Rashida, narabu ashi ko amafarki kinsan bazai kara aurena ba takuran nan ne menene eh?â Daidai lokacin jikake kum kum kum Rashida ta barar dasu duk sun daki bango sun zuzxube kasa a sume goshinsu na jini daga Mama har Hajiya Jumai ihu sukayi Mama tace âInnalillahi wa innailaihi rajiâun Rashida me kikeyiâ?Mama tai wajen da gudu hankalinta atashe tana tattabasu itakuma Haj Jumai tashiga ciro waya daga jaka tace âshikenan ta kashemin bayi, yarki is a killer sheâs a murderer wayyooo jamaâa ku taimakeni sun kashemi yan aiki daga mun kawo musu abincin taimakoâ Jumai tafice waje da gudu tana ihu tana making call before you know it yara da manya an shigo gidansu maza sukai kan matan ana dagosu amman ko motsi basuyi Jumai tashiga nuna Rashida dake tsaye a gefe tace âwlh yau idan Police basu rabamu ba sai nasa kema an kasheki kokuma nakashe uwarkiâ takama Mama zata kai mari wani irin damke hannunta da Rashida tayi ta murda saida tahau ihuuu bana wasaba mazan duk sun kasa tabata sabida tsoron Rashida itakuma tana ihu Mama najan Rashida amman bataji zuciya yakaimata wuya idanunta sunyi jaaa tace âyou keep hurting my Mom tun kafin a haifeni Iâm ready to kill you today to die Mama na tahutaâ kawai takai hannunta dayan takama wuyanta ta matse gam daidai lokacin saita yar sanda macen dake tare da yan sandan tawani rapkama Rashida kulki a baya hakan yasa tasaketa Mama tafashe da kuka ganin yanda aka rafkama yarta kulku itakuma Jumai da gangan tazube tana haki tace âofficer sheâs a murderer daga zuwa basu abinci munga mabukata ne shikenan, macen police din tashiga sama hannun Rashidan ankwa tace âyouâre under arrest for attempt murder na Hajiya Jummaiâ sauran yan sandan suka shiga duba sauran sukace sunada rai but they need hospital, kutafi da me laifinâ fashewa da kuka sosai Mama tayi tai kneeling tace âdan Allah kuyakuri laifinane niku tafi dani not my daughter sheâs a small girl ko aure batayiba dan Allah karku kullemini diya dan Allahâ cikin zuciya Rashida tace âMama stop begging kowa babu Allah cikinsu kitashi Mama, babu wanda ya isa yamin wani abu anan Mama kitashiâ macen police din tace âau haka kikace? Kinyi laifi still kina rashin kunya kina taurin kaiâ? Cikeda dakewa Rashida tace âlaifin me nayi kin tambayeni mesukayi min su? Ko nima bakiga jikina da ciwo ba ne it was self defense, kuma garau suke sabida Ogan su tace karsu farfado ne sukai kaman suma Iâm a doctor I know idan mutum is unconscious, dukanku are corrupt officers working for this evil woman!â Tassss!! Yar sandan ta dauke Rashida da mari da saida tai tangal tangal zata fadi Mama ta tashi da gudu tai ihuuuu tana tare Rashida, Jumai tai wani murmushi kaman an mata busharan aljanna, tarota da Mama tayi yasa bata fadi ba ta kalli yar sandan da idanunta dasukai jazur kaman zata daketa babu ko alamun hawaye, yar sandan tace âke me taurin kaiko? Zan gyaramiki zama muje police station wlh saikinyi dana sanin abinda kikayi dahar yasa na kaiki police stationâ kallon Rank dinta Rashida tayi tace âyar wahala saisa har yau bakikai any matakiba, corrupt evil womanâ zata kara kaimata mari dayan dan sandan yace âstop letâs go to police station tarubuta statement, letâs goâ wani irin finciketa yar sandan tayi daga hannun Mama sukai gaba da ita Mama tabisu da gudu, yanda suka wurgata bayan motan kaman wacce aka kama da bomb suka ja motan Mama na gudu tana binsu harsaida ta fadi akasa duk Rashida na kallo idanunta sunyi kamar jini ganin yanda mahaifiyarta ke wahala all because of this family gidan Sarautan nan, she hates that house da kowa naciki, duk randa tazama wani abu she will ruin them, they will pay for abinda sukama mahaifiyarta, this woman tazo har gidansu ta wulakanta mata mahaifiya duk all because of kishin jakin mijinta Alhaji Mujitapa Baba Ali! Give Rashida few years! I will come for dukanku! I will ruin all of you and gabaki dayan gidan sarautan saina tarwatsashi!!!.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: đ« SANYI DA ZAFI đ«
âđ»M SHAKUR
EPISODE 2ïžâŁ0ïžâŁ
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWAđ
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc)
Boxers(men, boys, women, girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKIđ
+2349034049623
+2348064643886
Mama na duke a tsakiyan anguwa tana kuka sosai ana kallonta an taru Hajiya Jummai tazo inda take tsugunnawa tayi takai bakinta saitin kunnen Mama tace âmission accomplished! Now watch how I will ruin rayuwar yarki this is just the 1st step, watch and see how zanyi feeding yarki to those hungry police officers, I will make sure sunyi kacha kacha da duk wani abu daya maidata diya mace, barima kiji Amarya na aikamusu yau akwai bikiâ tawani kwashe da dariya, juyo da kanta Mama tayi ta kalleta irin kallon nan na bakomi akwai Allah sannan tace ânabaki raina ki dauka Jummai, yau kidauki wuka ki sakamin aciki na mutu na yarda, kome kikeso kiyi dani kiyi amman spare yarinya na, sheâs a small girl, meta miki? Mijinki dama tun tana ciki yace ba tasa bace haryau ko fuskanta baitaba ganiba to meta miki? Sheâs not a threat, sheâs a small child kulleta a police station will ruin her life, Hajiya Jummai banda kowa sai ita, kiyafema Rashida ni kisa a kulleniâ murmushi tayi tace âkinga I hate you with every blood na jikina saisa I want to end you using abinda kikafi komi so, wlh wlh ko kudina zasu kare yau saina tabbatar an yaga yarki a cell, wlh sainasa sun maidata nama, saina tabbatar sun halakar da rayuwanta tass, maybe then na hakura nasa afito da ita kokuma na aikata prison she need to be taught a lesson, ke I will cook her up bazata fito daga cell anytime soon ba, this is for auren Mijina dakikayi!â Tana maganan ta tashi tawuce wajen mota ahankali Mama tajuyo da rinannun idanunta ta kalleta ga mamakin Mama saitaga yan matan sun taso fess da kafansu sun fito sun shiga mota direba sun yatada motan sun tafi, Ahankali Mama ta tashi wani kalan bubbugawa zuciyanta keyi dabai taba mata arayuwanta ba, yan layin sai kallonta suke mata an lalleko daga gida tanaji ana kananun magana ana dama maraji makomarsa kenan anzo baku abinci mu makota mun shaida but yarki tazo tana dukan mutanen arziki ai gashinan tahadu da daidai da ita, gida Mama ta shiga ta tattaro duka kudin dasuke dashi tasan belin mutum da kudi akeyi sunada 80k agida a account din Rashida kuma akwai 100k da aka mata salary na hotel just jiya 50k ake biyanta but sallan nan sai aka basu 100k, sakawa tayi a lalita tasa takalmi tafito ta kulle gidan ta shiga tafiya bama tasan wani police station aka kaita ba, tafiya take a anguwa wasu nacemata Allah kiyaye gaba wasu na Binta da kallo Adamu me chemist ne yafito hangota dayayi dan shi yana mutunci dasu yace âMama Allah kiyaye gaba ina zaki yanzuâ? Bama ta iya magana sai hawaye bakin hijabinta tasa tace âbansani ba duk police station dana gani zan shigaâ dasauri yace âina ganin kije head quarter dan naga babban police car suka zo dashi sabida local street police post baâa ijiye musu manyan motoci haka, Allah kiyaye gabaâ gyadamai kai tayi ta wuce ta tare keke ta shiga 500 aka kaita headquarters.
Sauka tayi tashiga ciki ta tafi chan gaban kanta yan sanda dake wajen sukace âlafiya Hajiyaâ baki Mama tabude zatai magana sai kuka matar tace âHajiya dan Allah kifita ki gama kukan saiki dawoâ dasauri dayan dan sandan yace âmehaka Grace? Mama lafiya calm down meya faru fadamanaâ? Da kyar ta tsagaita kukan tace âyâata wasu yan sanda suka kama kusan minti talatin kenan bansan inda aka kaitaba yan anguwan mu since nazo nan headquarterâ mutumin yace âya sunan diyar takiâ? Ahankali tace âRashida Almustaphaâ log book dake gabansu yaduba yaga sunanta kafin yayi magana Grace tace âbanan aka kawota ba kije wani police station dinâ kallon Matan Mama tayi saikuma ta kalli wanda ke attending to her ahankali yace âMama je waje ki zauna ina zuwaâ fita waje Mama tayi tasami waje ta zauna, kirjinta bugawa yake like never before ga azumi abakinta wlh kusan 2hrs tai spending awajen dan har 5 tayi sannan yafito yazo wajenta yace âzo gefe Mamaâ Dasauri Mama tabishi ahankali yace âMama bansanki ba amman kin bani tausayi wlh tuntuni sai bin office daban daban nake ama barki kiga diyarki sunki, wai yaran data daka suna ICU, sannan she attacked officer mu wata and abuse herâ cikeda tashin hankali Mama tace âwlh wlh karyane sherine agabana yaran suna shiga mota da kafansu basa ICU, kuma wlh Rashida bata taba police dinbaâ ahankali yace âto yanzu dai bani dubu goma zan taimakeki da kyau koda yarki zata kwana zansa ido akanta kar acutar da itaâ fashewa da kuka Mama tayi tana tura hannu alalita ta kirgo 10k tabashi ya karba yace âbari kiji Mama the truth is powerful mutane sukasa aka kulle miki yarinya dan haka yanzu dai idan kinada wani babba haka kije kitaho dashi ko zaâa miki alfarma abaki belinta inba hakaba wlh bazama kisan yarki na nan ba ninedai nafada mikiâ yanda Mama ke kuka sai yataba zuciyanka tace âwanake dashi? Banda kowa sai Allah niâ dan sandan yace ânidai nayi miki iya nawa kije ko waye kisamo, suna ganin kalan kudi ajikinsa zasu badata, bari nakoma ciki kada anemeniâ wucewa yayi yakoma ciki yabar Mama wajen tsaye shiru Mama tayi saikuma ta daga idanunta takalli sama irin kallon Ya Allah kana ganin komeke faruwa sannan tasa bakin hijabinta tashiga tafiya tawuce gate kafanta yayi butu butu da hijabinta ma sabida zaman kasa datayi sai tunani take ina zata shagon Mama miwa tane tunda tanada kudi but tace baruwanta da police station bata zuwa, Rashida tafada mata tace taji ance Riyad na Umara saisa batai tunaninsa ba.
Bari taje ta gwada yima manager magana kozata taimaketa gashi Baba Liman yaje kauyensu shima duba gona, adaidaita tasake shiga ta tafi hotel din hanyar shiga taje yauma wasu security daban ne dana ranan suna ganinta sukace âina zakiâ? Arude Mama tace âmanager zan ganiâ wani kallo suka mata daga sama har kasa sannan sukace jira anan daya yashiga ciki yama manager magana tafito daga office nata hango Mama tayi daga glass door tace âI donât know her, please send her away yau banda lokacin all this beggars Iâm very busyâ takoma office security yafita yaje inda Mama take tsaye yace âbatananâ tsayawa Mama tayi tana kallonshi yanda taji kaman jiri na neman dibanta batasan sanda ta duka ba saitahau kiran sunan Allah. âAllahumma ajirni fi musibatiâŠâŠInnalillahi wa innailaihi rajiâun, Ya Allah kadubi yarinyana dake cikin cell kar awani abu yasameta please karsu cimma burinsuâ tashi tayi tana taba bango kawai kaman kanta ya kwance takeji cus batada hope kuma yanzu sai magana take ita kadai. âRashida na is scared, yarinyana bata taba zuwa police station bama, yanzu tanachan locked up a cell an ciremata slippers, an karbe komi nata, hala ana azabtar da itama, idan suka batama mata rayuwa fa, wat if they rape her? My poor baby must be so scared yanzu, yarinyana batada kowa aduniya sai ni, wat are they doing to my child right nowâŠâŠâŠ.â Diiiiiiiiiiiiii! Taji karan ana daddanna mata car horn dayasa kawai ta birkice hannunuwanta tadaura saman kunne ta kulle idanunta kawai tahau juwajuwa akan titi go slow kawai yahadu bama tasan meke faruwa ba, âMamaa!â Taji an kira sunanta da karfi dasauri tabude idanunta dasukai jazur, Riyad tagani tsaye agabanta yana sanye da farin shadda datasha aiki kanshi da kula ganinshi kawai