Showing 27001 words to 28315 words out of 28315 words
Chapter 10 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
gareki 08068748984.*
🅿️6️⃣7️⃣⏭️6️⃣8️⃣
Zainab
Kiyi hak'uri zainab na cutar dake na,hakin ceki
na muguna miki gashi Allah yamiki sakayya kiduba kece sanadiyar warkewar ido na .ko babu komai kin nuna wa duniya kincika yar halak nacutar da mutane masu daraja da yanzu kece a gidana bazakiyi mun mugunta ba da makantan ki nake saki girki a kwai abunda nayi nayi nadaman shi shine lokacin da nakawo miki aiki dafa kaza da dare sannan ki fige da ruwa yazuba a kafarki washe gari na cinye kazar nabar miki kai da kafa"kar kadamu daman Allah yarubuta hakan zai faru bazan manta halaccin kiba kokadan kinsoni ina matukar godiya sosai Allah yasa kigama da duniya lafiya .
"Baka dauki aure a bakin komai ba kadauki aure kaman wani abu Mara daraja yanzu Allah yanuna maka iyawar shi ta dalilin ka nayi karatu in da ba kaddaran nan yashigo cikin lamarina ba yazan zama haka .
Jin muryan Doctor mukayi" Nafi,u nasan baka gani sosai wannan shine likitan daya fara dubani shina aura sannan kaddaran ciwona yajawo mishi rabuwa da iyalen shi karka damu haka Allah ya tsara lamarin shi dan haka ina maka fatan samun nasara sannan shawarata karkace zaka dauki mataki a kan lami badawo maka da idon ka zatayi ba inayi maka fatan alkairi tare da gamawa da duniya lafiya Allah yayi jagora yarufa asiri zamuci gaba da kulawa dakai in sha Allahu .
"Malam nafi,u karka damu zamu baka kulawa ta musamman in sha Allahu yanzu zaku wuce gida fika a dinga amfani da magungunan Allah yajikan iyaye .
" Doctor bana fishi a kan komai jarabawa ce tazo da haka amma in sha Allah nasamu ilimi dayawa a kan makanta na in kana da lafiya za,a dama dakai in kuwa babu lafiya babu mai kulawa da kai sai masoyin ka nagode .
Sai naji tausayin Nafi,u yakamani na tausaya mishi in natino da makantan da nayi abun sai yadameni sosai Allah yabashi lafiya rayuwa kenan ina gadaran da Nafi,u keyi duk yatashi a banza kenan .
Zara,u
Wasa gaske sai gashi na haihu nasamu namiji anyi suna dan gina sunzo babu abunda ba,ayi ba da Sadiq yaga mai lafiya na Haifa sonshi daban ne shida sabeer"Sadiq yanzu kam yakamata muyi hakuri murungumi kaddara kaduba yadda Allah ya cenza lamarin shi dan Allah"nagode Zara,u kiyafe mun abunda nayi miki a kwai abunda nayi yake damuna"yara uku yan mata Wanda nashafa musu wannan cutar bayan bayyanu war ciwona basuji ba basu ganiba"shawarata a nan shine ka aure su dukan su muzauna dan in kabari wani ya aure su zasusha zagi da tsan gwama ne "kina ganin babu matsala ?" babu komai yanzu na amince muyi hakan Allah yayi mana jagora ya rufa a siri haka nayi hakuri a kakai komai na yan matan da sadiq ya yaudara abun da zai baku mamaki duk yaran masu kud'i ne nayi takaici amma dana tina yanzu dani sadiq yakeji komai tare mukeyi gafaran uban giji yata nema Allah ya yafe mishi "har yanzu yagagara manta zuwaira dan duk lokacin da takawo mun ziyara sai yata kallon ta ga mijin ta kishine dashi na masifa .
Damuwar mu hadata mukeyi muyi maganan komai lalle duk macen da bata had'u da sharrin maza ba tagode wa Allah shine zai zame mata gata dan yafitar da ita daga fada wa uku ba " Allah nagode maka a haka na haihu uku Amina Binta Sadiq nasha wahala banaso Allah ya jarrabi wata kamar yadda nayi dana sanin biyewa maza gashi har mahaifina yakoma ga Allah ban nemi yafiyar shi ba ina rokon Allah ya yafemun yayi mun jagora .
Zuwaira yaranta hudu tazama babbar mace mijin ta yanaji da ita sosai munzama kamar yan uwa mijin ta suna mutunci da sadiq sosai sadiq yazama babban magidan ci in kagan mu bazakace muna dauke da wani ciwo ba Allah kenan Allah kayi mana zabi mafi alkairi .
Tammat Tammat
A nan nakawo karshen littafina mai sunan Halin maza kuskuren da kecikin littafin nan Allah ya yafe mana darasin cikin littafin Allah ya hadamu a kan ladan masha Allah .
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣5️⃣⏭️6️⃣6️⃣
Kwana nana uku banga Sadiq ba haka nayi kwana bakwai babu ko dirin Sadiq in ba mijin gantali ba dabai San mutuncin iyayena ba tayama za,ace akan sarkin ka ya rasu ka gagara zuwa kuyi gaisuwa wannan wani kalan rayuwa ne mai cike da rud'ana kullum burina aurena yarabu haka yaro na yakama rashin lafiya babu gaira yazo yarasu gidana nakoma acen akayi mishi sutura yashiga raina sosai Sadiq ko zama bai yiba irin Wanda ake zama dinnan ko ya hakuri babu tsakanin mu"Zara,u naga sai fishi kikeyi miye matsalan kenan "babu Sadiq naga duk bamuma a junan mu jajeba " Sadiq mahaifina ya rasu amma kokacemun ya hakuri taya dan yaron ka yarasu zanwani cemaka ya hak'uri kokince in sakeki babu saki tunda amanan auren ki mommy tabani .
Tsabagen bak'in ciki rushewa nayi da kukan bakin ciki tayama za,ace inci gaba da zama da Sadiq ko tahalin yaya zanrabu dashi tundaga ranan nadaina yadda wani mu,amala ya k'ara shiga tsakanin mu da Sadiq.
Bayan shekara biyu
Abubuwa dayawa sunfaru har da danfaran da wasu sukayiwa Sadiq ya tsiyace sosai gida jen gadon shine yarage a hannun shi sai aikin dayake dashi ranan zuwaira takawo mun ziyara tayi mungun tausaya mun "Zuwaira kigode Allah Abdallah bashida irin tarin matsalolin rayuwa irin na Sadiq" Zara,u maza fa sunan su maza Abdallah shima yanada nashi matsalan takura da masifa abu kadan yata surutu Sabeer babu dama yazo gidan mu sai kiga yadaure fuska narasa dalilin yin hakan shidai sai Aliyu babu ruwanshi da bayaron da ya Haifa ba.
Nagaya miki maza sunada matsaloli dayawa amma bake ganewa saboda halin Sadiq gaskiya bantaba jin mai mungun hali ba nifa garama da ya talauce yanzu abun da sauki sosai akan da.munwuni munata hira soai munzama kawaye sosai a rayuwan duniya akwai kalu bali masu tarin yawa sosai a rayuwa.
"Kiga yanzufa ciki gareni gashi mai tsananin laulayi banason cikin ma rabo nekawai " karki damu Zara,u nasan kina gudun haihuwa irin su nusaiba "kaman kinsani kuwa Allah dai yarufa asiri kawai zamuce Amin .
Zainab
Bayan nahaihu yarona yayi wayo nakoma kano k'aro karatu na shekara biyu lokacin Doctor yatafi karatu kasan waje amma kullum muna asibiti abun yadan ganci asibiti akullum mutane biyar biyar zamu duba wasu suzo in tausaya musu dan idon ya lalace sai dai in rubuta musu magungunan da zai rage radadin ciwon mutum na k'arshe da zan duba nabada umarnin a shigo da shi suna shigowa nace sannu malam zauna " katashi Nafi,u bazan duba kaba lalume yafara "muryan wanakeji kaman Zainab " nice nan sannan nine zan duba ka bazan taba duba kaba kasani nayi kaurin da koda kakai k'arana zan,iya bude asibiti nawa wanda koda ankore ni zan dogara da kai na"zainab meyasa abu baya wucewa a gareki kiyi hakuri kiyafe mun ninefa mijin ki Wanda mukayi auren soyayya "dakata jahili ni karka kuskura ni matan wanine kafice mun koda zaka mutu bazan duba kaba " nasan kinfi karfi na amma kisani rayuwata fansa ce a gareki kiyi mun rai dan Allah ko yanzu nasan kinfi k'arfi na nesa ba kusa ba afuwan ki nake nema kiyafe mun .
Yabani tausayi in ka kalleshi zai baka tausayi take shedan yata bijuro mun da abubuwan da yayimun amma haka nadaure na duba shi"kayi hakuri ido daya ya mutu daya ne zai yi kallo amma ba sosai ba kayi hakuri daya ya mutu daya zai tashi sai kadage da shan magani "bakomai nagode haka yafi ta nawuce gida nagagara bacci dan tinanin Nafi,u yaban tausayi nasan makanta akwai wahala ,lokacin da yafita yagayawa maman shi nice likitan tayi mamaki" muncutar da ita gashi Allah ya daga darajan ta "haka Allah ke ikon shi Allah yabaka lafiya muwuce mukarbo maganin
Watan su shida suna zuwa karban magungunan kafun yafara samun sauk'i kadan kadan gilas aka bashi ina tausaya mishi yau fa duniya tazama abun tsoro.