Showing 15001 words to 18000 words out of 28315 words
Chapter 6 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
Wanda banga dalili ba ranan dana koma nashiga d'aki , wani abun yaban mamaki kan gadan dana bari a gyare an hautsina mun shi ga gajeren wando amma bansan Sadiq da irin wannan ba ga siket na mace har dajini a jiki sai dana tsuguna tsabagen yadda kaina ya saramun haka na,tattara abunda zan,iya sauran nabari Zara,u tayi farin ciki dawowa ta "akwai abunda nakeson in gaya miki " meye ne"zangaya miki sai kinhuta .
Lokacin da Sadiq yadawo bayan nayi mishi sannu da dawowa ya amsa "Sadiq wannan fa " mekenan gashi "ba naki bane " nikuma.
Banawa bane ,tinani ya shiga yi lokacin da Safiya tace jini ya b'ata mata siket yace tawanke a she bata wanke ba dan shine ya Santa a matsayin mace "tinanin mekakeyi ?" Ina tina ina nabar takaddan dana bari a majalisa "ko dai kana tina karuwar da kakawo mun d'aki na kukayi alfashan ku ba ?" Ki matsamun banida lokacin tambayan nan naki Mara ma,ana har yajuya zai tafi"Sadiq muddin kacutar dani Allah ya,isa ban yafeba sannan ance mun kadawo gida kawuni mungu kawai"ka sakeni nagaji tunkafun ka kawo mun cutar da zata kasheni. ta tarwatsa mun rayuwa Ku kuna dayawa nikuma mu uku ne a gun iyayen mu kagani sannan mubiyu ne mata .
ZAINAB
Haka zaman Aisha da Nafi,u babu dad'i yata zuwa gun Doctor amma kullum cemishi yakeyi sai anfita da ni waje kafun "Zainab meyasa kikecewa na sakeki ne mekike nufi kina nufin kingaji da zama dani kenan" Nafi,u wallahi daban haihuba babu yadda za,ayi in zauna da kai sai da kaga Aisha bata kirkiba kafun zaka nuna inada amfani kamanta kacemun kayi nadamar aure na "kidai na tinawa kinji matsamun kaficemun daganan " ke dakata zainab makahuwa kinsan inada kud'in da zanyi aure koda mata biyu ne "kaje kayi mana sai me " kicewa walida ta shirya takoma tunda yaro yanzu watan shi shida"koba kace tatafi ba daman gobe zata tafi kuma tare zamuje in je kallon gida"ko kallon d'aki bazakije ba in kuwa kika fita karki kuskura kidawo kinji "nagode .
" amma kasani in har natafi bazan dawo ba dan haka karubuta kabani dan fita ne zanyi kaga kace in nafita abakin aure na saki ne kenan.
Tsabagen takaici barin wajen yayi yana fita Doctor D'an juma yakawo mun addimition nasamu gurbin karatu a Gombe nayi murna sosai dan nacemi shi mijina ya amince zanyi karatu nace mishi namakafi ne Doctor ya amince shiyasa yakawo mun .
A ranan naji suna fad'a a kan yatura Aisha asibiti an tabbatar tanada ciki na wata hudu shikuma auren su wata d'aya ne "kigaya mun in dakikayi cikin nan sannan nawaye ko dai a wajen sai da abincin ne kikasamu ." kifice mun daga gida duka yayi mata sosai yakore ta.
Zainab kingani ko kinga halin Aisha ko "ina ruwana kaida kakeda gud'in dazakayi biyu menene nawa kenan a ciki hmmm Allah shirye ka tunda bakada hankali baka tantance fari da bak'i kaga nima rabuwa da kai yazama dole agareni....
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣1️⃣
"Kiyi hak'uri bansan maganganun suna fitowa ba iyakacin su a fatar baki ne kiyi mun afuwa" wallahi Nafi,u bakaga komai ba in dai cin amana ne Allah bazai barka ba sannan in dai mata ne zakasamu dai dai dakai .
"Haba Zainab karkiyi mun haka mana nine FA Nafi,u.
Wucewa d'aki nayi nabarshi a tsiye yanata karanta wasik'ar jaki washe gari ko Magaña bai yimun ba yafice, muka shirya nida walida muka kulle gidan muka fita "tasha mukawuce munsa mu Saura mutane biyu muka hau cikin ikon Allah wasu mata sukazo motarmu ta,tashi .
A wanmu d'aya muka,isa Allah ya taimakeni Baba bayanan sai mama " Zainab lafiya keda kikace walida zatazo meya dawo dake kuma"Mama nifa bazan tab'a komawa gidan Nafi,u ba koda kotu zata raba auren mu, wallahi bazan koma ba sannan abun da yafaru zai zamewa wasu yan mata masu rawan kai izina karsuyi soyayya mai k'arfi baya haifar da d'a mai ido .
"Ya idon naki ?"sauke shi, in ganshi mijin da babu cefene gashinan ina kallon mamana, amma batasan ina kallon taba munata hira sai jin muryan Baba mukayi yashigo " Jummai ina kika ajiye mun takaddun da nabaki ?"aa Zainab kune tafe ya gidan lafiya kuce kunzo duba mu e Baba nazo duba kune tare da tahowa gidan mu ,banason auren bazan komaba"saboda me bayan sai da yanaka samunke "ki koma akwai Allah zaiyi maganin komai "karki damu dan Allah" .
Baba zamuyi Magaña "Nafi,u baisan nataho ba dan Allah karkace inanan nagaji a makanta na har kishiya yayimun kullum kafun ayi auren zuwa takeyi sucimun mutunci shida ita dan Allah karkabari in koma ni karatu zankoma kayimun rai" Wallahi Zainab naji dad'in tahowarki daman ban d'auka miki mataki ba nasan zaki d'auka da kanki a yadda nasanki "amma karki damu ninasan abunda zanyi babu komai sai yau zansamu bacci mai kyau " nagode sai kadawo .
Godiya nayiwa Allah nad'auka zansamu matsala da Baba a she cikin sauk'i abun yazomun haka har nayi kwana d'aya cen muna zaune muna karyawa Al,adan gidan mune dukkan mu ,muke karyawa ,kiran Nafi,u yashigo wayar mahaifina "Baba ina kwana ya gida Zainab tazo ne?" wace Zainab ?"na gidan ka "bangane mekake fad'a ba ina Zainab d'in taje kenan kodai unguwa taje ne?" tunjiya bata dawo ba "ganan walida baridai in tambaye ta " zankira ka,Baba yakashe wayar.
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣2️⃣⏭️4️⃣3️⃣
Walida zakiyi waya da, Nafi,u karki nuna tare kukazo kinji zanyi maganin shi tunda shi Mara kunya ne zai shigo hannuna kuwa banza kawai. bari nakirashi yanemo mun yarinya tashine kawai.
"Nafi,u ga walidan kuyi Magaña " ina kwana yaya,ina kikasan Zainab taje "nabarta a gida ita da moh'd nikuma da safe nataho jiya" toh batanan dan Allah in kinsan in datake kigayamun "bansani ba yaya dan ni bak'in k'ofa tarakoni " shikenan karb'an wayan Baba yayi "Nafi,u kakeda suna ko bari kaji in gayamaka wallahi duk in da yarinya ta take kanemo min ita maddin kanaso muzauna dakai lafiya kaji nagaya maka awa ashirin da hudu nabaka ka,nemomun yarinya,ta wallahi kotu ne zata raba mu da kai ,ina ganin mutuncin ta dakakeci ne yayi mata yawa tagudu ka makantar mun da yarinya sannan ka salwantar mun da yarinya .
Yana katse wayar yakirani nazo" uwata ki kwantar da hankalin ki ,dan Allah kiyi zamanki har muga abunda Allah zaiyi kinji ko "Allah yamiki albarka .
ZUWAIRA
" Sadiq zanje gidan mune zanduba ummi na,batajin dad'i "keda bakejin dad'i e zanje uwace ita zanduba ta" in nace bazaki jeba fa"bakomai ,toh babu inda zakije kinji "shikenan amma wannan siket d'in yakamata ka kaiwa meshi ,shigowar zara,u ne ya katse mun magana, k'arisowa tayi gareni" Zuwaira gaskiya ke macece tagari nikam bazan tab'a yadda da halin Sadiq ba "ranan bakenan haka yazo yayi duk abunda yaga dama dani yatafi ,daga baya yakawo miki yarinya dabata wuce shekara goma sha takwas ba, yakawo ta siket d'in dakike Magaña a kai natane ita tabari dan naji lokacin da takecewa kayanta ya b'aci yace tawanke mungune Sadiq ya,iya jinye ra,ayin mace fuska biyu ne gareshi sannan yazama d'an iska bunsuru ne shi azzalumi lokacin da Sadiq ya dawo kulle k'ofa yayi yanzu kam fyade yayi mun tabbas yacutar dani nayi imani k'arshen ka Sadiq ba zaiyi kyau ba sannan wancen cikin san ra,ayi nane wannan fa mezance kenan" daman burinki kici gaba da barikin ki shiyasa kikazauna baki tafiba yanzu kinsamu abunda kikeso kingani .bansan lokacin da nazo na wankama a Sadiq mari da yaji haushi yadinga dukana jini yata zuba dukkan mu nida zara,u yayi mana duka mu biyu bai lura da jinin ba sai dana daina numfashi ban tsinci kaina a ko,ina ba sai asibiti tashi nayi naga da jariri a gefena ,Sadiq yana zaune "katashi katafi daga nan wallahi zan,yimaka illah mungu sannan tunkafun ka,kasheni toh kakawo mun takaddata dan batan tab'a zama da kai ba,ruwan dake hannu na na fincike natashi " Zuwaira kiyi hak'uri kinji "in ma bakin iyaye ke d'awainiya dakai shege" ina zara,u ?"kidaina zagina wallahi zanyi maganin ki .
Babu wanda yazo dubani saboda babu waya a kusa dani wata ma,aikaciyar gunne tabani wayarta nakira ummi ,amma Ba,a yace bazata zoba "kiyi hak'uri Sadiq d'in yazo ya gayamana mahaifin ki yace babu Wanda zaije,nasha kuka hawaye yazamemun kaman ruwan fanfo kullum kuka nakeyi ranan suna babu Wanda yazo amma naga ya yanka rago a tak'aice mu biyu mukayi sunan mu babu Wanda yazo ko yayuna mahaifina yayi fishi yace nazab'i Sadiq a kanshi toh yabadani a Sadiq har sai nayi hankali,tun ina kiran ummi tad'auka yanzukam ko d'aukar matadai nayi kokad'an gashi bansan in da zara,u takeba har yau gashi duk zamanmu bata gayamun inane unguwansu ba.
Kulleni Sadiq yakeyi nikaina bansan wani suna yasawa yaron ba kuma ban. tambaye shiba a haka nayi wata biyu ina zaune nata bincike har nasamo wasu takaddun Sadiq naga anrubuta Abubakar Tasi,u ,jindad'i nayi dan yau naga sunan mahaifin shi haka nata dubawa kozanga abunda yashafi Sadiq har zanmayar da takaddun sai najuyo naga CV shi nad'auka naga komai nashi nayi murna sosai matsalan guda d'aya ne sunan unguwansu da bansani ba shine kawai haka na mayar da takaddun nazauna yau sai nakejin farin ciki sosai.
A kwai ranan dana d'auki wayarshi na duba kozan dace a nan ne nayi gamo da wani suna anrubuta babbar yaya cen kuma naga my sister a kwai wani number an rubuta my dear duka na d'auka na ajiye wayar kenan yashigo "Zuwaira mekikayi da waya na? nikuma,da zankira ummi ne amma nafasa ...
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣4️⃣⏭️4️⃣5️⃣
Zuwaira
Number da na d'auka a wayar sadiq nakira bayan yafita ringing biyu naji wani murya mai shigen na sadiq in badan nasan sadiq ba zan,iya cewa shine. sallama akayi daga b'angaren dana kira bayan mungaisa cen shiru ne yabiyo baya "sai dai bangane kowa yeba ?shiru nayi cen nayi magana" nasan baki sanni ba amma da yayar sadiq nake maga na ? wani sadiq kenan ?d'an gidan Alhaji Tasi,u "e nice lafiya kuwa?"
Komai nagaya mata tun farkon had'uwar mu da k'aryan dayayi mun "kiyi hak'uri bamusan yayi aure ba sannan nasan d'an uwana bayaji amma bana tinanin abun har yayi yawa haka shifa d'an gatane taya zaiyi irin auren nan ayya gaskiya kike fad'a kuwa ?.
" in baki yadda ba zaki iya zuwa kigani ko kiji bana nufan kowa da sharri sannan meye ribata in nayi miki k'arya dan Sadiq yarabani da k'awaye na da iyaye na niba zantab'a rabashi da nashiba Sadiq ya aikata abubuwa dayawa masu muni bana tinanin kunada masaniya akan abun da yakeyi "kiyi hak'uri anjima zamu kiraki nida su mommy kiyi mana afuwa amma Sadiq yabani kunya tunda zai iya sawa mutane daban suje mishi tambayan auren shi bayan yabar iyayen mu shikadai ne namiji a cikin mu amma sai rayuwar,tashi tazamo wani iri.
Haka mukayi waya sosai mukayi sallama da dare suka kirani nak'arayi musu bayani maman shi tayi kuka sosai a nan ne take sanar dani aikin shi nayi mamaki a ce irin aikin Sadiq har yabarshi ya dinga aika ta irin wannan naci kuka burina bai wuce iyayena su ,soni ba su k'auna ceni suyi mun ko wani irin uzuri na tabbata so ne mai tsanani tsakanina da iyaye na ba kiyayya ba amma Sadiq duk yaruguza mun rayuwa k'awaye na ina alfahari da su amma yanzu babu Wanda yake kusantan rayuwa ta kaicun wannan mijin rabon wannan yaron nan ne yakawo duk wani fitina .
Washe gari naji dad'i da safe k'anwar Sadiq takirani take sanar dani suna hanya yanzu sunyi kusan Bayamari naji dad'i nashiga kitchen dan d'aura musu abincin da zasuci bansan kosu nawa neba hak'ik'a Ba,a yayi gaskiya da yace in nemo y'ancina da kaina sunan wani littafi,y'ancin mata na maman Khairat labarin da ya tarwatsa tinanina hak'ik'a maza sundad'e suna cutar da mu Allah ya saka mana .
Ina ganin Sadiq ya shirya zai fita"Sadiq in kafita zaka dawo da wuri ne?"yau ina da aiki sai kusan tara zan shigo gida"lafiya kuwa naga sai aiki kikeyi "hmmm yau zanyi wani abun mamaki ne zannu namaka wani abun da zai baka mamaki " toh shikenan k'arfe shida zandawo in sha Allahu "shi kenan adawo lafiya .
Allah yasa " Amin"
ZAINAB
Kwana na biyar ko ganin Nafi,u banyi ba babu wani ziyarta yan uwana wajen yin bincikin,a kan b'ata na babu ruwan shi babu abun da yake da mun shi a ranan da na cika sati d'aya a ranan Nafi,u ya aiko da sako a bawa Babana.
*Assalamu,Alaikukum nasan*daman kasan in da yarinyar ka take ko ,ince kasan in da taje toh ga *sak'o kabata ko kagaya mata ni Nafi,u nasake ta saki d'aya in banda lalura mezai had'ani da makahuwa in yi rayuwa cikin k'askanci ina mai ido Allah yabata dai dai da,ita in tayi* *takawo mun yarona .dan banason yarona ya taso a hannun kandiro Wanda basuda imani*
Lokacin da Baba yake karanta mun wannan nayi bak'in cikin rashin mutuncin Nafi,u nasan zaiyi abun da yafi wannan dan nasan nafi,u gaba da baya .nayi farin cikin sakin nan nayi bak'in cikin zagin mahaifina da yayi hmm rayuwa sai da nak'ara sati biyu kafun na ce wa mama da Babana ina san magana da su
"Zainab meyafaru kikeson magana da mu ?
" Baba kazauna cen nafara magana "ka gafarce ni nasha wahala wajen neman magani sannan duk abun da nayiwa Doctor D'anjuma ba zan biya shiba shine sanadin warkewar ido na shine yayi komai har gun mai magani da yakaini yataka,rawar gani a cikin rayuwa ta dan haka bazan tab'a mantawa da shi ba." yanzu Zainab kina nufin kina kallo kenan?"nayi kusan wata guda ina kallo nacewa Walida karta gaya muku,nizan gaya muku da kaina yau gani a gaban ku cikin ni,imar da Allah yayi mun.
Sannan zankoma makaranta dan kuwa nasamu gurbin karatu a Gombe shi kanshi Doctor nace mishi da sanin Nafi,u zantafi na nuna mishi yasan na ,warke shiyasa yasamo mun gurbin karatu .
"Alhamdulillah nagode wa Allah " yanzu yazakiyi da yaron naki,gidan da zan zauna gidan haya ne akwai mai raino zanyi karanu a fannin lafiyan ido "natayaki murna mamana tsabagen farin ciki kuka tayi mahaifina tashi yayi ya rungumeni sosai munsha kuka muna cikin Magaña naji muryan Doctor ya shigo...
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: HALIN MAZa
🅿️4️⃣7️⃣
Naji dad'in ganin Doctor duk da bai san nadawo nan ba"Zainab yau she kikazo ?"nayi sati lafiya kuwa?"yaya labarin dai babu dad'i kokad'an ,Baba ne yayi Magaña"yarona a she kazama d'an halak din danake gayamaka a koda yau she mungode Allah yasaka da alkairi babu komai"gaskiya Zainab nayi farin cikin rabuwar Ku kobabu komai zakigane masoyin gaskiya"ya batun zuwanki makaranta dan mungama komai kece dai ,Babane yayi magana "jibi zata tafi sai dai ina son kibi a bunda addini ya tanada in har bakiyi idda ba toh kina cikin auren Nafi,u karki biyewa k'awayen banza dan zakiyi aikin dana sani haka mukatayi nasiha sosai Baba yayimun kafun yawuce gun aiki dan yau aikin dare. yakeda shi duk kanmu munata hira har Doctor yatashi tafiya.
" har zaka tafi kenan ?"e zanwuce kinsan nadawo nan da aiki yanzu "da gaske kakeyi karabu da gari kenan har k'ofa narakashi" yayana yanaga kaman kana cikin damuwa tun da kazo.
" kibari fitina matata takeji dashi kwanan nan narasa meye ne dalilin yin hakan "bakomai kabita a hankali kasan mata haka muke sallama mukayi yawuce kwana uku Baba yasiya mun komai duk abunda nakeda buk'ata nayi murna a satin nawuce makaranta.
Bantab'a koda tinananin Nafi,u ba baya gaba na,a yanz.
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: HALIN MAZA
🅿️4️⃣8️⃣
Zuwaira
Ina cikin zamana inata aiki naji wayata ,tana neman agaji nayi sauri nad’auko a she k'anwar Sadiq d'ince nayi mata kwatance nafito na gyara ko,ina kafun, cikin ikon Allah kuwa suka ,iso nayi musu sannu da zuwa muka k'arisa .
Bayan sunzauna mungaisa nad'ebo musu duk abunda nashirya Mommy shine tayi magana"ina yaron ?"yana bacci bari na tasheshi ina shiga d'aki a she yatashi na d'auko shi ,gashi "ikon Allah kaman Sadiq yana yaro ko wannan yaron ya,isa ya tabbatar mun ,akan Sadiq d'ina kike nufi " hajiya Sadiq d'inki shine Wanda nake nufi " ,toh Allah zaikawo shi gidan nan in sha Allahu zai dawo ya sameni "kigaya mun duk abunda Sadiq yakeyi kafun yazo"Sadiq yarabani da kowa nawa yakawo wata gidan nan har kan, gadona bayan nan yakawo wata,tahaihu sannan yabi yakashe yarinyan yace karna gayawa kowa.tuncikin yarinyar yana wata hudu har tahaihu,babu abunda bangaya mata ba" kiyi hak'uri kinji Allah zai saka miki kinyi namijin k'ok'ari "kiyi mishi afuwa dan Allah .haka mukata hira dasu ,lokacin da Sadiq yashigo yayi mamaki da yaga motar amma bai damu da sanin kosuwaye ba yashiga ciki ,yana sallama suka had'a ido da Mommy..
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: HALIN MAZA
4️⃣9️⃣⏭️5️⃣0️⃣
*Afuwan banida lafiya ne amma yanzu nasamu sauk'i zaku jini in sha Allahu.*
Wani kunya dayaji yakama shi"k'ariso mana Sadiq kaida gidan ka mu ai bak'ine "yau she kukazo waya nuna muku gidan nan ?" Kaidai kazauna mana tambayoyi a tsaye taya zakasamu amsoshin tambayan naka .
Ina ganin rikicewar da Sadiq yayi nikuwa ko,ajiki na bansan yaji kunya ba "haba Sadiq kazauna mana" zuwaira taya iyayena sukasan gidan nan taya ?"nima ganin sunayi kasan abun duniya baya buy'a koyaya ne "kudaina wahalal da kanku amma Sadiq kabani mamaki tunda zaka,iya cenza iyaye har suwuce maka gaba wajen nema maka aure ina gatan dakake da shi toh nikam menene ma,anar yin hakan kenan Sadiq duk abunda kake ciki da yinciki a wasu yaran da basuji ba duk munji ina ita Zara,un ina kakaita,inane gidan su ?" Karaba wasu yaran da iyayen su sannan karaba yarka da duniyan gaba d'aya sannan kasani matan da kayi musu ciki dukkan su sun haihu shekaran jiya aka kawo mana jariran .
Mekakeson zamane Sadiq baka tsoron Allah naji dad'i da wannan yaron yafitoh dan halak amma kanceza hali watarana duniya zatayi maka tilin k'asa a kanka karasa waye zai karka d'emaka k'asani .
"Mommy nifa inason in San Wanda yagaya muku duk abunda muke ciki " bincike mukayi a