Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 28315 words

Chapter 8 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt

Ads the beginning of article before Image

31 May 2024

529

Ads at the middle of Article

ganin cenji daga Nafi,u baya bada kayansa Lami ta wanke sai ita amma duk da haka biyayyar takeyi mishi halin Nafi,u sai shi haka zasu fita suyi sati biyu basa gari Allah nekadai yasan in da suke zuwa kullum cikin kuka takeyi tagaji da auren mamarta sai ta kwantar mata da hankali yarinyar da tahaifa mai suna Balki kullum ba lafiya ko sauraron su bayayi shidai lami itace zinariyar zuciyan shi.






Wasa gaske hakamu kagama karatu tunda naje makaranta bansamu matsala ba har muka zana jarabawar k'arshe ,a lokacin da nadawo gida nayi kuka sosai danaji Nafi,u yazo yatafi da Moh,d haka nata kuka", Zainab kiyi hakuri karki damu duniyar babu komai a cikin ta sai rud'un duniya .


" amma meyasa zaku bashi mutumin da son kanshi ne yayi yawa zaije yakaimun yarona gun mahaifiyar shi yad'auko halayyan ta".nayi nayi abarni naje nataho da moh'd baba yak'i watana uku sakamakon jarabawa yafitoh naji dad'i da na samu sakamako mai kyau Doctor yayi murna sosai haka yakarb'i takaddun yafita da shi .




Zuwaira
Mommy ce tazo tabada hak'uri akan in koma Ba,a yahana babu kalan magiyar da batayi ba amma shiru haka nata shan wahala wajen ganin na manta da Sadiq amma abun kamar jaraba dolena nahak'ura doka aka sakamishi akan karya yadda yabarni nanemi wani abu, in natino sai inji babu yadda zanyi ,ahaka iyayen Sadiq sukace sai ya auri Zara,u tunda shiya jefata a duk halin da take ciki watana uku sukayi aure a d'akina a kasaka Zara,u duk wani halin Sadiq babu Wanda Zara,u batani ba. Narasa meyasa ta aure shi amma iyayen Zara,u da sun yafe mata da tasamu nutsuwa sadiq bariki zilla ne yawuce tunanin d'an adam kamar bunsuru yake .
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️5️⃣7️⃣⏭️5️⃣8️⃣




Cikin ikon Allah Doctor yasama mun aiki a cikin potiskum wajen da akabani mai kyau ne ina b'angaren masu duba lafiyan ido ina aiki na bawani tashin hankali nabada dama a doctor mukayi auren mu duk da haka kullum magana nakeyi mishi yadawo da matar shi tunda akwai haihuwa a tsakanin su kalman da yab'ata mun rai shi yafad'a mun shine yakawo sanadiyar da ban k'ara gaya mishi ba "nikam meyasa kike yawancewa In dawo da maryam ne ?" Keme zai hana kikoma gun mijinki "Allah yabaka hak'uri yawuci zuciyan ka .


Fishi nayi dan banason abunda zai danganci Nafi,u yayi mun abunda yasa duk maza haka nake kallon su in natina tasana diyata Doctor sukarabu da matarshi shima nakan daukan shi mayaudari shekara nawa sukayi da maryam amma dayake maza babu tabbas sai da suka rabu .


Wani so mai tsafta Doctor yakeyi mun sai danaje gidan shi kafun nasan nayi aure ,albashi na mai tsoka ne ,a kullum ina alfahari da kaina babu abunda kedamu na illah san haihuwa kuma gashi watan mu shida da aure lokacin da na cika wata bakwai kafun zuciya na yafara sakewa da Doctor dan Nafi,u ko wata biyar banyi ba nafara samun matsala a gidan shi ranan ne nacewa walida taje tadubo mun moh'd bayan data dawo ne take sanar dani ance wata biyu ba,a son in da yake ba amm moh'd yana gun maman shi " walida shiyasani dan mungu kamar Nafi,u kuma babu tinanin da nayi nasan harkan siyasan ce kawai shekara na d'aya nakoma Gombe da aiki watana uku muna aiki nida Doctor dan shima yanzu yakoma mantawa da aiki na nayi nakoma karatu na shekara biyu asabar da jumma,a babu matsala nakeyin duk abu guda biyun .






BAYAN SHEKARU BIYU




Abubuwa dayawa sun faru mai dadi da akasin haka babu kalan shan wahalan da banyi ba akan Sadiq Zara,u tazame mun kawa sosai munata shirya yadda zamu kama Sadiq duk wannan shekarun babu barikin da bayayi sadiq tsoro ma yake bani dan narasa wani naci yakeyi wai ,shi dole ya shiryu mukoma a matsayin ma,aurata "koda zanrasa raina ummi bazan taba komawa gidan Sadiq ba nayi dana sanin haifan Sabeer da nayi tare dashi zanyi aure ma gobe zanturo shi a yimishi bincike " kice kinhoru kenan "e ummi nahoru dan maza haka suke duk lawurjen wondon su mutum d'aya ne ke dinkawa wata hudu mukayi aure da Abdallah yana sona matarshi d'aya bamai tashin hankali ba ina zamana a gida na naji Abdallah yanata kirana " lafiya gacen kawarki tanata kuka wai mijinta yana asibiti babu lafiya kamar zai mutu ,da sauri nafita "lafiya Zara,u ?mahaifin Sadiq ne yarasu zamutafi nakira wayarki baya shiga mai gadin gidan kibaya bari na shigo ya tsaneni" ayya Allah yamishi rahama ya gafarta mishi bari nayi waya kuje da Sabeer duk garin gashuwa kowa yaji mutuwar a ranshi yanzu babu Wanda Sadiq yake tsoro kenan shikenan bango ya rushe.




A haka akayi sadakan bakwai Sadiq suka dawo nayi nayi Abdallah yabarni inje yahanani dan yasan irin nacin da Sadiq din yakeyi a kaina babu ta yadda zai barni yanzu mommy ce taragewa Sadiq sai yayun shi babu Wanda yake shayi




Rayuwa juyi juyi yau Sadiq mutuwa bai bashi tsoro ba taya wani Abu zai tsorata shi haka mommy shi takwanta ciwon zuciya nafaman illata ,ta amma Sadiq bai shiryu ba koni banason yawan zuwan Zara,u a haka Sadiq ya k'ara aure a shedai rashin kula da mace halin shine.




Suhailat tahaihu takawo mishi yaron garin cewa bazai karbi yaron ba yayun ta,suka nemo y'an shaye shaye suka kulle gidan sukayi mishi duka Wanda ko motsi bayayi Zara,u ne suka kaishi a sibiti dan dukar a ciki da kafa sukayi mishi kwana biyar bai San inda yakeba .likitoti sunyi iyakar iyawar su ko motsi bayayi shiba mai rai ba ba macecce ba a kwana na goma ne yadawo hankalin shi karaya biyu yasamu a k'afar"Zara,u suwaye sukayi mun dukan nan "ina zansani nidai ganin sunayi kawai a cikin gidan namu"cikin Sadiq sai kumbura yakeyi gashi an gwada shi yana dauke da HIV duk wani masifa yajawa kanshi a cikin a sibiti sai ga wata,a lokacin mommy ta,idar da Sallah bankado k'ofar akayi "katashi mungu kasakamun cuta wallahi Allah sai yabimun hakki na sannan ga nan yaranka,da muka Haifa da kai akan auren sirri toh yau asirin yabude" kekuma waye?"dakata tsohuwar da batabawa yaron ta tarbiya ba munguwa duk son da kukeyiwa yaron kune kukajawo wa mutane ajalin ka yazo tunda narasa rayuwa ta kaima a haka zaka mutu shege,jikakeyi dim mommy cetafadi kafun ace meye rai yayi halin shi.[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️6️⃣1️⃣


Wallahi Nafi,u muddin kace dan uwanka bazaiyi bacci ba kai ko rintsawa bazakayi ba badai mugunta kasaka a gaba ba kayiwa Amira dayake auren sadaka ,aka baka amma ni da sadaki ka auro ni kaji dakyaui "lami kenan nasan duk wani hanya da zanbi dake tunda kince haka muzuba mugani .
Ficewa yayi daga gidan ko sauraron su lami bai yiba sai sayayi kwana hudu yadawo ,ga kayan abinci amma babu abunda za,ayi cefene saboda rashin mutunci irin na Nafi,u yadauki aure ba,abu bane mai daraja
Bayan dawowar shi daga yawon siyasar shi Yakama Amira yayi mata duka take zazzabi ya rufe ta" muddin nika zalunta Allah zai yimun maganin ka a gidan muzan kwana mai dawo dani gidan nan sai Allah yana fita tafice tayi gidan su ran maman Amira ya baci tatafi gidan su Nafi,u tayi sa,a kuwa mahaifin shi yanan"lafiya kuwa? "ba wajen kinazo ba nazo ne gun mijin ki yau zan touna miki asiri Wanda duk duniya sai ta sani malam sa,idu " Nafi,u ba danka bane da cikin shi aka shigo gidan ka,dan lokacin tana dauke da juna biyu na sati hudu bugu da kari da asiri ta aure ka babu kalan biye biyen da batayi ba sai data mallake ka,in kaduba zakaga basuyi kamaa da kannen shi ba ,su farare shikuma baki babu ta,in da kuka had'a jini .
Maman Nafi,u kamar tanitse shekara talatin tana boye sirrin ta sai gashi a dalilin Nafi,u an touna mata a siri wannan tijaran dame yayi kama "babu kuma abunda zai faru sannan niki gayamun abunda nayi naga mutuncin dayake tsakanin mu ,nace bari muyi auren nan a she shegen yaron ki bashida mutunci . mahaifin Nafi,u ne ya zauce " yanzu da gaske ne abunda nakeji"kayi hakuri "zanbarki kizauna a gidan nan amma aure tsakanin mu yakare shidin ma zakiyi zaman yaranki..
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️6️⃣2️⃣⏭️6️⃣3️⃣


Zara,u nifa natsani wannan yaron na kema kiduba kodai kece baki iya haihuwar yara masu lafiya ba meyasa "bani ke bada haihuwa ba Allah shikeyin komai babu wani abun da zan,iya yi ajikin dan Adam ko shima zaka kasheshi ne kamar yadda kakashe Nusaiba kacika mungu karshen ka bazai tabayin kyau ba shegen mugunta gareka ,kudin gadon su yafito gidaje uku ne sukafita a rabon shi da kudade dayawa ya cenza mana gida yasiyi mota duk da kafar jenta yakeyi yana kuma karban magani sosai rashin mutuncin sadiq gabama yakeyi yadan rage wasu abubuwan amma har yau tsanata sadiq yakeyi sosai narasa inada zuciya amma tunda muka kasance gudaya da sadiq sai yazama ko musu bana iyayi mishi.
Wannan wace irin rayuwa ce duk iyaye nane suka


" kawo mun wannan abun taya zasu watsar dani" kiduba irin soyayyar da ke tsakani uwa amma nikam iyayena basu yadda da kaddara ba har yau basamun kallon mutunci tunda ko nemana basayi. Yau nasa a raina zanje gida koda jefeni za,ayi dan natashi da begen mahaifina danazamo yar gata a gareshi shuryawa nayi nanufi kofar gida natari abun hawa nawuce ,nanufi unguwarmu Nayi nawa ina doson kofar gidan mu naga mutane dayawa banyi wani yunkuri ba sai jin wasu nayi suna cewa ga Zara,u da mahaifin ta ya mutu da sunan ta Allah sarki Allah yamishi rahama haka na k'arisa cikin gida a she ko kaishi ba,ayi ba duk kallo yadawo kai na ,fadawa dakin da aka kwantar da shi nayi nafashe da kuka ,kayafemun Abba na bangujeka ba ina sonka kaddara ce tarabamu Allah yamaka rahama kayafemun yanzu ni matar aure ce kayafemun bantaba dai na tinanin kaba kayi mun afuwa rikeni akayi aka shiga dakin umma na dani itama kuka mutuwar tazama guda biyu dan ajiyan zuciya ba,abata tayi shikenan rai yayi halin shi.






Zainab


Doctor nagaya maka moh'd zai zo amma banji kace komai ba mekenan kake nufi"zainab yakamata kigane nifa duk abunda nakeyi inada hankali kisani babu mugunta a cikin shirin da nakeyi "natabbata maza duk halinku d'aya shiyasa bakuda tabbas a cikin lamarin Ku ,kuna bani mamaki tabbas " koma meye kifad'a amma kisani daraja nake nema miki sannan kikula da cikin jikin ki"ciki kuma?e kinada juna biyu .


Ficewa yayi yabarni amma taya Doctors yazama haka yanzu na tabbatar maryam hakuri takeyi da Doctor dan yanzu nadai na yadda maza masu imani ne dan haka zanzage in duba duk wani matsala zan magance matsalan amma yanzu abubuwan sun cekube Allah dai yarufa yarufa asiri shiryawa nayi nafice gun aiki nabar gidan lokacin da naje office masu jirana suna dayawa haka nata duba marasa lafiya wasu daman nagansu dawowa sukayi.


Bayan nagama aiki nazagaya dan duba marasa lafiyan dasuke kwance alhamdulillah ina tsaye a kazo aka kawuce da wani Mara lafiya natausaya mishi dan idon yanata ihu haka na tattara nawuce gida dan lokaci yayi .




Na dauka Doctor yadawo gida ne amma ko ,idon shi bangani ba dan asibiti d'aya muke aiki amman mu ba d'aya bane har mangariba kafun yadawo "sannu da zuwa " yauwa a na Neman ki a gun aiki ankawo wani Mara lafiya idon shi sai tsiyayan ruwa yakeyi abun tausayi wai matarshi ce ta soke mishi ido da kifiya kuma duka biyu andai bashi taimakon gaggawa "subuhanallahi na tausaya mishi makanta babu kyau kokadan " amma gaskiya sai gobe tunda yanzu dare yayi "kishirya muje kawai kefa kikace zaki bada gudumawa a duk Wanda irin laluran toh meyasa zakice haka " Doctor banjima da dawowa ba na daura girki ne fa"kibari zan k'arisa kishirya in rakaki "toh nidaga ina aka kawoshi daga k'auye .




Cikin sauri nashirya mukaje da sauri muka k'arisa kafun mushiga kukane muketaji nace a shigo da shi kod'aga ido na banyi ba baranta in gakowaye cikin dakin gaggawa na taimako muka shiga allura nayi mishi kafun nafara duba idon ido d'aya ya ziyaye daya da saura dubawa nayi narubuta magani akan sudubo sukawo mun na tausaya mishi sosai koganin fuskar shi banyi ba nafito mukaci karo da maman Nafi,u bata ganeni ba amma nikam nagane ta " sannu mama yauwa ya gida wakuka kawo "zainab kece daman " e nice mama "munkawo Nafi,u ne bashida lafiya " ayya Allah yabashi lafiya zanwuce "dakata zainab yaushe kikawarke daga makanta ?" Allah ne yawarkar dani "ki tsaya zainab kitaimaka mana kigayawa likitoti suduba idon nafi,u dan yana cikin uku ba" babu komai zasu duba shi aikin sune ina moh'd "yana gida "Allah sarki sai da safe bayan mundawo gida da Doctor munzauna munacin abinci ne"Doctor nifa yau nahad'u da maman Nafi,u wai Nafi,un ne bashida lafiya har take tambayana yaushe na warke.




" baki bata amsa ba ?"nabata amsa dai dai da tambayan da tayi mun "amma abun yabani mamaki tou meyasa naganta a gun masu matsalan ido ,kodai tazo duba wanine" ya isa haka zainab kodai sokike kiduba shine ina ruwan ki"Allah yahuci zuciyar ka abun duk bai kai haka ba kayi hak'uri


Washe fari k'arfe bakwai nafita aiki dan duba lafiyan idon mutumin ina shiga naga mama abun yabani mamaki"mama karfa kucemun jiyan Nafi,u naduba "e shine " wallahi danasan nafi,u ne bazan tab'a dubashi ba gara ya mutu babu ido gara in dauwama bana aikin ido Nafi,u mungu azzalumi macuci nagodewa ,Allah d'aya amsa addu,a ta kacutar dani nasha azaba ka musguna mun yakaga Allah yadawo da kai hannu na Allah kenan "toh bari kaji bazan taba dubaka ba garama kakoma duk garin da kakeso tafiya nafarayi,mama takirani" Zainab kitaimaka"mama kenan amma kuncika masu son kanku wato lokacin da laluran ido yasameni keko tausayi na bakeji sai kita gayamun maganganu masu zafi danki yayi mun walakanci dan haka koda zai mutu babu ido bazan taba dubashi ba"zainab kiceceni kiyi hakuri karkibarni da jinyar nan nasan bazan taba warkewa ba amma zansamu lafiya"Nafi,u kakeda suna banida lokacin ka kunemi wani yamuku aikin nikam bazanyi ba .




Mama kibawa zainab hakuri taya tazama likita taya tasamu sauki wayyo ido na zan mutu amma lami tacuce ni Allah ya,is a bazan yafe ba munguwa kuka yafarayi ga idon anrufe ba,ason kuka kokadan .




Bayan nazauna a office nafara aiki nu nagodewa Allah da yanunawa Nafi,u iyawarshi yasa nazama makahuwa yanzu mace tasashi makanta nayi farin ciki na gudaya da Allah yasa ka mun na gu biyu kuma na tausaya mishi saboda ni ma,aikaciya na kiwon lafiya naci gaba da aiki na amma naki duba shi babu kalan zuwan da ba,ayi ba amma nayi shiru ko kulawa banyi ba...
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️6️⃣4️⃣


Umman zarah ce tayi magana"zarah kitashi kitafi gidan ki kinga bakida lafiya sannan kince yanzu ke matar aure ce kar mijinki yayi fishi" umma nagaji da auren gaba daya yanzu a shirye nake da in zama mutumiyar kirki dad'in ma k'addara tace tazo da wannan yanayin yanzu nagane duniya nakoyi darasi .


Kibarni inzauna mutane suzo suyimun kallon arziki karkisa wasu suyimun mummunan addu,a akan bananan mahaifina yarasu "kiyi hak'uri kitafi gobe kigaya mishi mahaifin ki yarasu ko kuma kikirashi a waya zaifi " zanyi wannan amma koda nakira ba lalle bane yadauki watar tawa"kardai kice bazaman dadi kukeyi da mijin nakin ba?"e ummana aure ne danayi cikin azaba da rud'ani "kiyi shiru kikirashi kawai.


Kiranayi yata ringin amma ko dauka bai yiba cen ya dauka" yane zarah"mahaifina ne Allah yamishi rasuwa danazo za,a. Kaishi "kice baki nemi gafara ba na tausaya miki gaskiya kinyi irin nawa kenan ,ko tanka mishi banyi ba cen nayi shiru" kidawo ki d'auki kayanki kawai sai kikoma Allah yamishi rahama "Amín .




Nabada labarin komai a umma nakafun mutane sukata shigowa wasu kallo nasukeyi kawai sunrasa bakin yin Magaña narasa wani kalan kallo sukeyi mun kai d'an adam wasu gulman sunrasa abunda zasuyi gidan mu yazama gidan yan gai suwa da kuma gulman jama,a kawai d'an adam kenan .






Zainab duk wani magiya anyi mun nakasa hak'ura da duk abunda Nafi,u yayimun inaji ina gani ,aka fita dashi aka cenza mishi asibiti zuwa kano basu samu fuskan yimun Magaña ba takaici ya gagara barina in dinga zuwa gun aiki " Doctor zubamun ido yayi bai k'ara cemun komai ba dan yaga irin yadda raina yabaci sosai kuwa duniya kenan .
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: HALIN MAZA


Tammat Tammat Tammat


*I nan nakawo k'arshen littafina mai suna halin maza littafi ne dayayi duba a kan halayyan wasu mazan da irin kalubalin da matan su suke fuskan ta dagajin sunan littafin kinsan anyi mafa kowa ce budurwa ina yimata fatan alkairi tare da fatan hadata da miji nagari ba ,mai irin halin sadiq ba Allah kad'amu a kan ladan nida makaranta littafin halin maza sai kunji ni da sabon labari mai * zuciya tare da kalu balin da wasu yan matan suke fuskanta a kan har kan social media.*


*Nida na rubuta labarin Amina maaji maman Khairat zaku,iya tun tubana ta wannan number wajan kawo naki labarin zamu rubuta sannan mu sadaukar gareki 08068748984.*


🅿️6️⃣7️⃣⏭️6️⃣8️⃣




Zainab




Kiyi hak'uri zainab na cutar dake na,hakin ceki




na muguna miki gashi Allah yamiki sakayya kiduba kece sanadiyar warkewar ido na .ko babu komai kin nuna wa duniya kincika yar halak nacutar da mutane masu daraja da yanzu kece a gidana bazakiyi mun mugunta ba da makantan ki nake saki girki a kwai abunda nayi nayi nadaman shi shine lokacin da nakawo miki aiki dafa kaza da dare sannan ki fige da ruwa yazuba a kafarki washe gari na cinye kazar nabar miki kai da kafa"kar kadamu daman Allah yarubuta hakan zai faru bazan manta halaccin kiba kokadan kinsoni ina matukar godiya sosai Allah yasa kigama da duniya lafiya .




"Baka dauki aure a bakin komai ba kadauki aure kaman wani abu Mara daraja yanzu Allah yanuna

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads