Showing 6001 words to 9000 words out of 28315 words
Chapter 3 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
sai kusan asuba bacci ya d'auke ni ,da safe na laluma nayi abun karyawa sai da yaci kafun " Zainab kina da buk'atan wani abun ne ?"zanje ngalda in kina da abun da kikeso "ina da shi " ina jinki .
"Ina son kabani takadda ta nagaji da auren ka zantafi gidan mu,nifa y'ar gata ce ba,a bola a ka tsince niba" wallahi sai naga daman sakin ki,aure kuwa ko bakeso kaman an d'aura dan bazaki zamar dani mazina ciba" dakata banfa hanaka kaina ba Kaine ka k'aura cemun dan haka kayi duk abun da kaga dama .
Babu kalan rashin mutuncin da bai yimun ba tas yayi mun yafita,bayan tafiyan shi nakira uwani nace takaini gidan su Nafi,u tarik'emun sandana mukaje,Allah ya taimakeni maman shi batanan sai Baban shi na zayya ne mishi komai yabani hak'uri "karki damu zansa yabaki takaddan ki,na tabbata uwar shine mai zugashi sannan zanzo gidan naku,gobe .
Kiyi hak'uri Allah yamiki albarka ,ina komawa naci karo da budurwar tashi wai tazo tayi mishi girki yayi tafiya nafara zagin ta ,ta wanka mun mari,lalume nafarayi dan bansan in da zanganta in rama ba ina bud'e gidan tashige cikin gidan namu.....
Kuyi hak'uri gobe mai yawa zanyi
Maman Khairat ce
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman Khairat
Paid book 200
*Ina yan jahar yobe toh nesa tazo kusa gidan redio na FM na sahel tana gabatar miku da shirinTASKAR MASOYA Wanda ni nake rubuta labarin ,tare dani a kawai Bukar mustapha Damaturu, ko wani jumma,a a kan mita 89.5 duk* *ranan jumma,a da misalin k'arfe tara na dare kar kusake ayi babu Ku mudai, muhawara sharshi comments, tsokaci,muke buk'ata* *kukasance da ni marubuciyar Amina maaji da masu gabatar da shirin idriss m idriss tare da abokanan aikin shi*
🅿️1️⃣7️⃣⏭️1️⃣8️⃣
*********"Nafi,u in nine na haife ka toh ina baka umarni in baka son kad'auki alhakin ya rinyan nan kasake ta,sannan ka auri Wanda kakeso kazauna da ita, kaduba yadda ka makance a kan a kan son ta yau tagama maka amfani zakace baka sonta."ta sanadin waye taji wannan ciwon makantan saboda kai wallahi Allah yabar ka da idon ka badan komai ba sai dan yaga imani ,da ace dan kyau ake aure toh da kaikam wallahi ko kaji bazasu zauna da kaiba banza kawai"yanzu Baba akan Zainab kake gayamun magana mata tace fa,kana nufin zata shiga tsakanin mu Amma ina so kasani muddin zainab tarabani da kai toh itama sai nayi mata sharrin da zairaba ta da y'an uwan ta "nidai umarni nabaka Nafi,u kasake musu yarinyan su zaifi maka kawai " wallahi Baba in kaga na saketa na mori kud'in da nakashe"amma Nafi,u kacika talaka yanzu akan abunda kakashe, kake cewa a biya ka wannan kai bana miji bane in kuwa kabi zugar mahaifiyar ka wallahi kana tare da wahala dan ka d'auko gadon da daina shi sai rabbi.
"Katashi kabani waje, duk abunda suka fad'a inaji sosai sai jin muryan shi nayi "Zainab yanzu k'arana kika,kai dan ana zuwa a tayaki da aiki wannan yarinyan in baki gode mataba bazaki ce Allah wadaran ba,kin fahimta ko " Nafi,u kenan in zakayi wani abun kadinga kwatanta gaskiya mana taya za,ace Wanda zaka aura tazo tanayi maka girki ,kacefa ita ba,anan garin takeba gun yayarta tazo,amma nikam nakegani kawai yaudaran ,ka zatayi"ina ruwanki dan Allah kud'in kine ko nawa?" kinada hankali kuwa na tabbata makantan naki harda rashin hankali ya tab'a miki ki,b'acemun daga nan ,sannan yau tuwo nakeso kidafa mun miyar d'anyen kub'ewa banason na gogawa na yanka nakeso in an goga ,kub'uwar bata dad'i gara yankan .shikenan Nafi,u nasan in da kado sa,a banza ma kake cewa ni makauniya,ina kuma da narasa hannu.
"So kake in yanke in rasa hannuna ka koma kata gulma na ko,hmm." In bazaki iya ba kisanar dani da wuri,in nafita zan,aiko miki kub'ewar bayan fitar shi nasha kuka ina cikin kuka yaro ya shigo wai gashi inji Nafi,u,sannu yaro Allah ya taimakeni Khadija tazo y'ar Anty shema,u shara tayimun muna hira mukayi aikin yankan k'ubewar nayi tayi tayi na bata nak'i a na k'arshe na yanke jini zuba yaketayi babu abunda zai taimaka mun a gidan gishiri nasaka jinin ya tsiya tsaf muka gama aikin abincin jerawa nayi a kan abunda nasaba jerawa sai k'arfe biyar khadija tatafi komai tsaf ga mahaifiyar su takoya musu girki,ana kiran sallah mangari ba ya shigo nayi mishi sannu da zuwa ya amsa jinayi yanufi gun abincin sai da ya k'oshi kafun naji yace"amma gishiri ya so yayi yawa bake ganine?"kasan bana gani da gangan kakeyi mun wannan maganan amma naci banji abunda kafad'a ba,kodai santi ne nafi karuwar ka,iya girki ne shiyasa kake yin haka"ayya kekikayi girkin nan kuwa,ninayi har na yanke.
"Hak'uri zakiyi aikin kenan nagidan miji akwai lada ,takaici na shine ko sannu bai cemun ba" yauwa Nafi,u zanje asibiti awu gobe kaga cikina ya kusan shiga wata takwas,gobe sai karaka ni,amma bakida hankali nine zanrakaki,gun likitotin ki su zageni shegu"yanzu mai sukayi maka,kemafa zan d'ura miki a shar ,babu inda zanje sai dai in rakaki bakin get ko kuma in sa beby tazo tarakaki.
Tsabagen takaici shiru nayi washe gari nayi wanka nasaka hijabi muka tafi,asibiti ,muna zuwa ya nunamun Get gashi munk'ariso kitafi zanjiraki ganan Beby kije ta rakaki tsabagen kuttu kasa magana nayi"yanzu da wannan figaggiyar kazomun a she mu,uku mukazo shiyasa "banason magana kiwuce kawai bansan dawa nake tafiya ba nadai tambayi wata yarinya naji tana wak'ar sangaya nace tanunamun d'akin awu tanumun ta rakani, ina zaune daman mutum biyu ne har layi ya,iso kaina na tashi nashiga bayan anyi mun tambaya na amsa nabawa likitan " wannan y'ar uwarki ce? "waye likita gatacen tare kuka shigo" Budurwar Mijina ce "banga neba " shiyace tarakoni dancin fuska ,bakomai kita hak'uri duk zaizama labari in sha Allahu zaki gani tunda akan girman ki yasame ki,amma bantab'a jin irin wannan ,abun ba gaskiya"dayasan hakane dayace a kawo miki k'anwarki"ya hana kowa rab'ana amma yana gasamun Aya a hannuna,makanta mungun abune nasamu nakaso tunda k'uriciya ta,tunda ko haihuwa banyi ba .
Shawara tabani nayi mata godiya nafita,a she tare muke tafiya har muka,iso ,sai jinayi Aisha tace"gaskiya my love Anty Zainab munafuka ce ,shigewa sukayi itada likitan sukata zagin ka"wama kike da suna Aisha ko toh kisani bazan tab'a yadda kiyimun sharri ba sannan kiji tsoron Allah yaushe muka zageshi,ni da bansan kinje wajen ba,In sharri ne junin ki,Allah zaiyi maganin ki,tafiya ta nafarayi cen natari abun hawa nayi mishi kwatance bansan in dasukayi ba nabarshi a wajen shida ita natafi,gida.
Zuwaira
Sadiq kadawo e my zuwairana nadawo sannun kodai office d'in kaje ne? "Ke banason tambaya " yauwa wata tazo neman ka"waye ce tace in baka wannan warware takaddan yayi .
*kasani ni zara,u ina d'auke da cikin ka na wata hudu kamanta dani bayan kagama da rayuwata**kasa *mahaifina ya koreni sannan ka koma zaka b'atawa Fatima rayuwa wallahi Sadiq mota ne zatayi ajalin ka sannan kazo kayi auren ka toh kasani in ma masallaci ka aura toh zanfitar da ita yadda kacutar dani** *wannan shine shedar cikin da kayi mun sannan kagayawa matar,ka zandawo gidan ka da zama har sai na haihu*
Ina kusa da shi na karanta tsaf"me yafaru ?"wannan ba,abu bane daya shafeki"Sadiq kenan ai duk abunda ya sameka ya sameni naga ko yadamu yayi shiru babu a laman damuwa a ranshi,kai maza wasukan basuda imani ,in natina da kowa yak'ini saboda Sadiq gashi halayyan sa sai, bayyana yakeyi,girkin da nayi yací yana gamaci naga ya shiga wani d'aki yafito a she shishar ya d'auko ya sha yana gamawa yajiyo"nifa inason hakki na"bakaji abunda likita yace ba?"naji kinsan nima ma,ikacin kiwon lafiya ne,"kibani babu abunda zai faru,kinji dan rashin hankali haka nabashi kaina ga jaraba ne da shi,muna jin dad',in mu a kata buga mana Get yatashi yasaka jallabiya yanata a shar yawuce yana bud'ewa Zara,u ne da akwati guda biyu ...✍️
Maman Khairat ce
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️1️⃣9️⃣⏭️2️⃣0️⃣
Zara,u "mekuma yakawo ki dan Allah ina kika tab'a ganin anyi haka kanki d'aya kuwa?" In ma kaina uku ne ina ruwanka dani. dan Allah matsamun ko in mankad'e ka banza d'an a kuya Wanda bai San mutunci ba wallahi zanyi maganin ka mu bariki ba komai bane a wajen mu .
Tsayawa yayi yanata kallon ta har tashige Zuwaira sai ganin ta tayi"kingani ko nabaki mamaki kenan ,kinmanta nagaya miki zandawo gashi kuwa ,tunda nake bantab'a jin mai irin halin Zara,u ba taya za,ace mutum da hankalin shi ya tsaya yin abu kaman dabba meyafaru "karfa ki tsaya yin tinanin da bazai kaiki ko,ina ba yunwa nakeji kinsan abunka da korarriya karkiga laifina in kece haka zakiyi .tashi tayi tashiga d'aki ta,ajiye kayanta tafitoh tashige kitchen tad'ebo abinci tadawo tafara cikenan sai gashinan yashigo yazuba mata ido abun duk yadame shi" ya kazuba mun ido kanata kallo na"ina kallon jakantan kine "ba laifina bane na d'anka ne kasan tunda nasamu cikin nan cine dani sosai " kigama kificemun daga gida dan bazan tab'a had'a macen sunnah dana banza ba kisani da kyau tunda ke haka halinki yake" bari kaji Sadiq in kaga nabar gidan nan toh nahaihu na ajiye maka d'anka ne kawai in kuwa ka ,koreni wallahi barin garinnan zanyi in kaika gun *hisba* "yanzu kinsa matana kuka matsamun d'aki yanufa yasameni inata rusa kuka mai d'aci " Zuwaira "karka kuskura kakira sunana banyi wata uku ba duk abubuwa sai faruwa sukeyi a she zancen Zara,u gaskiya ne ?" hakane amma zan gyara komai kiyi hak'uri "wallahi nayi dana sanin auren ka fuska biyu ne gareka shege mungu" yanzu nikike zagi Zuwaira kinmanta halaccin da nayi miki toh bari kiji karkiga ina lallab'anki zanyi miki a ,bunda baki tab'a zatoh ba sannan ina mai umartan ki,karki kuskura ki shiga harkan Zara,u dan zata baki mamaki zansan yadda zanyi zamubar gidan in taga bamanan ai itama zata tafi ,afuwan tawa matar sadiq.
"Shikenan banason abunda zairaba mune kasan ina sonka,ki shirya in kaiki gida da dare " da gaske?" da gaske mana",zan bata wancen d'akin tazauna tunda akwai katifa da komai aciki"kinaso a kai mijinki kotu ne ?"aa mubi komai a hankali .
Lallab'ani yayi nayi shiru sai yanzu nasan yarinta ke d'awainiya da ni taya Sadiq yake cin galaba a kaina banfitoh ba sai da nayi sallah kafun nafitoh. lokacin falon babu kowa aciki kallo na kunna ina kallon ne amma zuciya na ba,anan yake ba futa nayi a she Sadiq yana d'akin da Zara,u tashiga sai jin magana nakeyi"kiyi hak'uri Zara,u kinanan a gidan nan ai nikin taimake ni dakika zo kinsan ked'in daban ce zak'in ki yawuce in furta shi a baki na ,babu abunda zan saurara nizaka yaudara"meya kaika gun Fatima ?naje nemanki ne bayan kin gujeni shine nace bari naje tambayan ki,amma duk bayan kwana biyu sai kaje?"e duk bayan kwana biyu sai naje dan tabani labari "bayan Baba ya koreni naje k'auyen su wata k'awata ne nazauna ita ma mahaifin ta yakore ni bayan munyi mishi k'arya a kan mijina ne yagudu ya barni a kan y'an uwan shi zasu kashe ni daga baya yagane yace in tafi shine nake zama a hotel wani yacemun a unguwansu kayi aure bayan daman ya sanka.
Shikenan mekike buk'ata ?" kayan shayi nakeso zankawo kisake jikinki dan Zuwaira batada d'and'anon da kike da shi ina rage zafine kawai dan babu yadda zanyi in ci kud'ina kawai.
Da sauri na koma nazauna a falo ina ta karanta wasik'ar jaki Wanda bashida lokacin k'arewa "ina kajene kace zaka kaini gida ", naje in lallab'a Zara,u in yimata da bara sai in gudu " d'auko hijabin ki mufice "kabari gobe muje" amma naji kace mata banida d'and'ano yanzu har nakai haka a gareka bafa matar kabace karuwan da kayiwa ciki ne kace tafini daraja a gunka"Zuwaira duk a cikin da barane kawai"sai da safe"ki tsaya muyi hira mana"kaje gunta yanzu matanka biyu ne zaka,iya zuwa gun duk Wanda kake da buk'atan ta shikenan .
ZAINAB
Lokacin da nadawo gida nace wa mai mashin yajirani nashiga na d'auko kud'i naba shi,yatafi nashiga naci kukana cen dabara yafad'o mun nafita nasaka a ka nemamun mashin yakaini asibiti na koma gun likitan da ya dubani a kan matsalan ido nayi sa,a yana ciki babu kowa na shiga cikin office d'in "Zuwaira kece nice " ya idon da sauki "likita dan Allah a wani gari kake da zama ?" a potiskum nake ina wajen asibitin Jan kwano "Allah sarki " me yafaru "game da idon nawan ne" matso a duba bayan ya duba ya ce" har yanzu idon a rufe amma da alaman nasara,kina amfani da maganin da narubuta ne ?"bana amfani da shi bansan in da ya,ajiye ba ,shikenan mijinki bayason ki gangan jikin ki ya aura "banaso in dinga fad'an sirrina amma kai likita nane sannan yayana ne zangaya maka,tundaga ranan da makanta ya sameni, nagaya mishi komai.
" kiyi hak'uri zan taimaka miki sannan bari nakira likitan kigaya mishi abunda kikeji,kiranshi yayi yabata wayan duk matsalan idon nagaya mishi"da alama zaki gani zanrubuta mishi magani kusiya in sha Allah komai zaizo da sauk'i dan yace jijiyoyin idon bai mutu ba "nagode sosai Allah yasaka.
" zai rubutoh magungunan sai a siyo "ga wannan kud'in dubu talatin ne zanbaka in ya rubutoh sai a siyamun" in bazan takura maka ba sai ka kawo mun "ba komai Zuwaira zantafi potiskum gobe matana ta haihu zandawo jibi ,in nadawo zanbi ta gidan naki,sai in baki" bakomai karma kaje zanzo in amsa kawai sai kayimun bayanin yadda zangane "amma da kintaho da Wanda zai San magungunan da za,ayi amfani da shi" zantaho da yarinya ko Anty na "nagode sosai amma bansan sunan kaba " Sunana Doctor D'anjuma "bari natara miki mashin kona kira mai mashin d'ina yakaiki "kinga yaga gidan naki,"sannan ga number na in wani abun yafaru ki gayamun in nakoma zanje gidan naku" nagode sosai Allah yasa ka "Amin ".
Mai mashin yazo yabashi kud'i ya siyamun Abu a hanya Wanda zanci ,shima d'an amana ya siyamun yakaini har gida yajuya nabud'e gidan na shiga da alama Nafi,u bai dawowa Allah ya kyauta Allah ya taimakeni idon ya bud'u in huta makafi zanci gaba da basu kulawa duk yadda nake koda zanzauna banida ko sisine zankula da su.
Nafi,u sai a na kiran sallah yadawo yayi sallama na amsa yasameni ina kallo,tunda bagani nakeyi ba inadai jin muryan in takama na dariya in yi zaman kad'aici ya dameni " ke Zainab meyakai ki ki kunna kallo keda ba kallo kikeyi ba?"amma dai inaji koda bana kallo ko.
"Yunwa fa nakeji " kaje kadafa ko kace Aisha ta zo ta dafa maka in yaso sai ta kwana kayi mu,amalan aure da ita ko nake ganin zaifi "kut kina nufin bakiyi ba banyi ba sannan koda na dafa ma iyakacin cikina zanyi bandai kai .......✍🏿
Maman Khairat ce
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️2️⃣1️⃣
"Zuwaira yaushe kikaji nafad'i haka ?" Sadiq kenan yau nice nazamo banza a gareka har kake gayawa wata bandace da kai ba. ,amma kaban mamaki bantab'a zaton zakayi mun haka ba "yau she zaka kaini gun iyayen nawa?" Zanfita ki tabbata kinkimtsa sai kisamoni a waje.
"Bangane ba kana nufin tsoranta kakeyi kenan kodai bakaso ta sub'uce maka ne?" Zuwaira banason kina yawan maganganun da zai b'atamun rai kinji banason kizamo Mace mai yawan surutu ko babu komai kinada daraja aguna tunda duk y'an matan dana nema babu Wanda nakawo ta gida na sai ke, kedin ma tausayin ki nakeji sosai a raina.
Nafice ina ganin shi sai da yaje gun Zara,u yafice bayan fitanshi narufe ko,ina nafita unguwar da yanuna mun a matsayin nan ne unguwar su na nufa natsaya a bakin k'ofar gidan maigadi ne yake tambaya na gun wanazo ?"nazo gun matan gidan ne "wacce a ciki Hajiya karima kodai Hajiya zulai ko dai ,amarya? a yadda ya fad'i sunan su shiya tabbatar min cewa matan guda uku ne " gun maman sadiq nazo"Hajiya Karima kenan ,kishiga tana ciki bayan nashiga mungaisa da mai aikin gidan nayi mata bayani gun Hajiya Karima nazo maman Sadiq nunamun b'angaren ta ,tayi nanufi k'ofar.
Bakina d'auke da sallama nashiga cikin d'akin tabani izinin shigowa nashiga"sannun ki da zuwa ta gida lafiya shiru ne ya biyo baya cen naji tace"bangane kiba? "Matar sadiq ne" toh wani sadiq kenan?sadiq d'in ki toh nifa gacen nawa sadiq din yana d'aki yaushe yayi aure bamu sani ba,na girgiza dajin wannan kalman ,kardai Sadiq banan yanuna mun ba nikam nashiga uku na "baiwar Allah nan kuwa ya nuna miki dan Allah karkisa mahaifin shi yayi fishi da shi fita tayi takirawo matan gidan gidan kowa mamakin abun yakeyi an aika akirawo sadiq bayanan yafita mahaifin shima ya shigo a kataru a kaina kowa mamakin irin k'aryan da Sadiq yayimun komai nagaya musu " amma yarinya taya kika yadda har ya yaudare ki dan Allah ,fad'a sukatayi mun ,ana cikin magana sai ga sadiq din gidan ya shigo "yauwa Sadiq kaimuke jira kafitar damu daga wannan rud'anin " waye wannan?"kallona yayi bansanta ba bamma tab'a kallon taba,wannan daga ina?"wanine yanuna mata gidan nan a matsayin shine gidan su,sannan mijinta ne ya aureta,sunan kud'aya" taya dan sunan mu d'aya zaice nan ne gidan su,kifice mana daga nan ...
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️2️⃣2️⃣⏭️2️⃣3️⃣
"Haba bawan Allah nashiga rud'u ne shiyasa kayi hak'uri banzo dan in shiga tsakanin ka da iyayen ka ba danni ma,inada nawa iyayen tsakanin muda Ku babu nisa nayi gamone da Halin maza .
" wanda yanzu ina dana sani "
"Koma mekika shiga kece kika jawa kanki ko in ce iyayen ki,meyasa basuyi bincike mai yawa ba watak'il kwadayin abun duniya ne yajawo miki da yanzu baki fad'a irin wannan halin ba "
Wannan shine kashedi in ma had'a baki kikayi da wani mak'iyi na kisani Allah bazai tab'a baku dama ba,munafukai"ya isa haka Sadiq kabari tasamu nutsuwa sai tayi maka kwatancen gidan nasu da,in da mijin nata yake aiki nakegani zaifi"Hajiya bakisan yadda duniya tab'aci bane shiyasa kika fad'i haka."bana son jin komai daga gareta tafice kawai bakiga har Baban mu yabar wajen ba tsabagen bayason irin zance iri wannan .
"Nagode hak'ik'a an cutar dani Allah shikad'ai zai yimun