Showing 18001 words to 21000 words out of 28315 words
Chapter 7 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
kanka sannan na tabbatar "wallahi in nayi bincike nagano Wanda yafad'a zanyi mishi illah '" bakason musani ne ?.tashi Mommy tayi takwashe shi da mari biyu"Mommy nikika Mara ninefa Babanki .
Allah ya wadaran wannan uban Mara hankali "ina so in gaya maka aikin ka nacetohn al,umma ne bana cutar da mutane ba amma kaikam halinka bai dace da aikin kaba .
Suwaye kawakilta suzame maka iyaye?" Wasu ne aiki sukayi mun nabiya su dan sasu nayi su zamemun iyaye shiyasa nayi hakan manyan kaya nad'in kamusu a k'auye naje nasiyo su suka amince na biyasu ,banason kusan zanyi aure zakuce in auri d'aya daga cikin Wanda nanema wannan Zuwairan itace Allah yajarabeni da sonta sannan Allah ne yahad'ani da ita "yanzu kayi dai dai kenan ?" Ina Zara,un ina taje kodai kakashe ta kamar yadda kakashe Nusaiba"Mommy wannan labarin zuwaira ce tagaya muku amma zanyi maganin ta"Sadiq in kacutar da ita kodai ka zalince ta Allah ya isa banyafe maka ba sannan a daren nan nakeso kakaini gidan su zuwairan zanga mahaifinta"Mommy "rufemun baki kawuce muje kawai.
Dukkan mu makahau mota mukayi fawari munsamu Ba,a yana zaune suna hira shida ummi ,Sallama mukayi jin muryata Ba,a yab'ata rai sosai" kushigo bayan munzauna suka k'ara gaisawa da Mommy .
"Ni mahaifiyar Sadiq ne,Munzo akan wani batune game da yarinyan wajen ka wannan yaron da kake gani bamusan yayi aure ba sannan Wanda yaturo a matsayin sune iyayen shi bamu sansu ba,had'in bakine jiya mukasamu labari yayi aure yau mukazo " yanzu muka yaudara tabbas zaka sakemun yarinyata Allah wadaran wannan aure dukda ya halalta amma a ,al,adanmu na Hausawa wannan kacutar da mu Allah ya,isa a kanka narasa soyayyar zuwaira batajin maganan kowa sai naka,har nayi zuciya nadaina bata kulawa irin Wanda yadace."kayi hak'uri baza,ayi hakaba kayi hak'uri "zai rabune da zuwaira bai tab'a d'auka na a matsayin sirikin shi ba nagaji a kullum burina Allah yakawo sanadin rabuwan su kacutar da mu Allah yabi mana hakkin mu" kayi hak'uri bawan Allah kaga sun had'a zuriya da ita muna neman afuwan ka kayi hak'uri karka rabasu dan Allah "garama kutashi kuje yagama zama da ita bantab'a ganin yaro irin Sadiq ba kamar mai bakin iyaye wannan shine kaddarata na maimuna Tijjani iyam labarin da yake tarwatsa tinanin mai karatu kunema kusha karatu .
Sai da sukayi da gaske kafun Ba,a ya yadda in koma mukayi sallama muka dawo gida, sai naji tausayin Sadiq yakamani washe gari rufe gidan mukayi dukkan mu ,muka wuce Gashua .
nasha karb'a a hannun y'an uwanshi a nan ne ake nunamun jarirai duka mata Wanda Sadiq yayiwa iyayen su ciki,suma iyayen su sukace babu Wanda zai zauna a gidan .
Abubuwan Sadiq suna bani mamaki sosai tabbas Sadiq yazama mungu azzalumi nayi dana sanin auren Sadiq yanzu rabuwa da shi shine mafi alkairi a gareni da lafiya ta ,namiji kenan k'arin kunama Halin maza sai su baka,iya musu " wallahi danasan Sadiq haka yake bata yadda zanhad'a zuriya da shi .
Yasha fad'a sannan muna zaune a falon mahaifin shi yakira sunan shi"Sadiq tunda duk abunda nake gaya maka bakaji toh ina son kasani najanye duk wani tallafi da nakeyi maka,sannan muddin ka,k'ara kusantar wata dan kab'ata mata rayuwa ko ka yaudare ta Allah ya,isa sannan Allah ya had'aka da fishin sa mai tsanani ,na biyu karka kuskura kasake wannan yarinyar dan tayi maka halacci kasani in kacutar da ita ban yafe maka ba "gobe zaku koma kayiwa iyayen ta biyayya kamarni" haba Daddy yanzu duk kun d'aura mun laifi "e tunda har kisa kafara wannan kuma kaida Allah .
Hararata yatayi nikuwa ko ajiki na bansan yanayi ba goma ta arziki a ka had'ama na a she yarona mai sunan Baban Sadiq ne anan na cenza mishi suna, Sabeer .
Tunda muka fara tafiya ko magana bai yimun ba har muka,isa gida yayi wanka yafice nikuwa nace kai yarage wa.
Zainab
Karatu nakeyi daman akwai ilimi addini da na boko cikin ikon Allah komai ganewa nakeyi har munyi wata uku a makaranta a ranan da nacika wata hudu ne a ranan mahaifina yazo dubani yaji dad'i da yasami yabo daga malamai sun yabe ni sosai Doctor mayazo dubani,a nan ne yake sanar min akan sunrabu da matar shi,a kaina dan tace soyayya mukeyi " nikuwa da baka rabu da ita ba dan Allah yayana kamayar da ita kudawo kuzauna kar in yi sanadiyar ruguza muku farin cikin Ku"zainab Allah yarubuta hakan zai faru karki damu kedai kidage da karatu har Allah yacika miki burin ki kinji shiyasa nake alfahari da ke k'anwata a ranan Doctor har kwana yayi agun makamai aboka nan shi ...
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️5️⃣1️⃣
Doctor har kwana yayi agun malamai yan uwanshi daman yafara koyarwa a makarantan daga baya ne yabari ,naji dad'in zuwan Doctor a lokacin da zaitafi ne yake sanar dani zaije Kaduna yayi kwana goma antura shi wani abu"amma yanzu yayana ya batun dawowar matar ka?"zainab kishare kawai babu komai in tayaye yaron zan jene nakarb'o yarona "amma Doctor duk da ance mata da miji sai Allah meya had'a Ku,kamar bazai bani amsa ba sai kuma ya juyo yayi magana " munrabu ne da ita a dalilin ki "a dalili na kuma ?" e Zainab wai bata yadda da keba kedai kibari kawai"karfa ki d'aga hankalin ki babu komai .
Numfashi naja sosai tinani nashigayi lokacin da Nafi,u suke soyayya da Aisha babu kalan zargin su da banyi ba ,a duk lokacin da suka fita wani abu nake sawa a raina "tinanin mekikeyi ?" babu komai sallama mukayi nadawo makaranta yana isa yakirani .
Banga laifin matarshi ba dan konine zanzargi wani abu nikuma babu komai a tsakanin mu ,nidai nasan yana bani kulawa sosai Wanda a baya nasamu daga gun Alkasim kafun nayi gamo da Halin maza kenan sufa maza baka gane musu kokad'an.
Zuwaira
Lokacin da muka,iso gida muna shiga Sadiq"tunda nikika had'a da iyayena zaki gane shekara nawa ina abuna a boye yanzu kinsa zargi tsakanin mu ."Sadiq bana shayin duk abun dazakayi halin ka yadai na bani tsoro kokad'an yaran shegu har biyu ko uku zance Allah in yatashi saka musu yasaka a kanka banda yaro na"zanyi maganin ki "mai magani na sai Allah tundaga, ranan Sadiq yafara sabon rayuwan da bansan shi da shiba ,amma ido ne nawa dan akwai ranan danaje gidan mu wuni har bayan sallah isha,I nadawo ina dawowa naganshi a buge yana tsakar gida.
Ko kulashi banyi ba nawuce d'aki kayana ,wallahi bacci nayi kayana nabarshi a gun shi yasani tunda ga lokacin nadaina yadda da Sadiq dan ban ,isa yasamun ciwo ba doka ne mahaifin shi yabashi duk k'arshen sati biyu yakaini muyi hutun mako,nidai ina ganin gata agun mahaifin shi nima nasamu sauk'i agun Ba,a da ummi...
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️5️⃣2️⃣
NAFI,U
Bayan ya dubani ko,ina bai sameni ba zuwa yayi ya share da batuno sati uku ,aka d'aura mishi aure da Amirah sati biyu had'uwar su a na,uku aka d'aura auren a kullum burin iyayen Amirah tasa mu miji yadda yayi mun haka,itama yayi mata, a lokacin da yake neman auren ta,kwantar da kai yayi yazama shiru shiru d'awainiya yatayi da ita rawan kai yakeyi tun sati biyu Amirah tayi dana sanin auren nafi,u .
Ita kam duka yakeyi mata wai rashin kunyar ta ,yayi yawa iyaka biyayya babu kalan Wanda bata, yimishi lokacin siyasa ta matso sai tayi kwana hudu bata ganshi ba suna yawo,cikin ikon Allah ,a haka tasamu ciki amma kullum abu guda ne zai dawo da dare da safe sunfita ga laulayi kamar na masifa a ranan da tayi mishi magana "Amirah nifa auren nan bawai daman ina sonki ne nayi ba,band'auki aure akan komai ba,a lokacin da umma na tace inje in ganki,a lokacin da naje babu d'an jan, ajin nan kika Amince yanzu kuma kitakura mun nifa d'an siyasa ne in zaki zauna kizauna tunda babu abunda kika rasa a gidan nan kodai narageki da wani abu ne?" ni ba komai nake buk'ata a gareka ba ina son kulawa ce kawai kaduba halin da nake ciki mana sannan wani lokaci ina buk'atan wani,abu tunda nazo gidan nan ko yaron unguwan nan bantab'a gani ba shin daman haka kake?"ke nazauna da Zainab Wanda nake sonta tajure halina amma tunda ke,kinga bazaki,iya ba daman ke matar umma ce banawa ba in da kinsan yadda nak'i auren ki dabaki nuna har yanzu kindamu da niba tunda ke jaraban ki yafi nawa yawa ga shegen k'azanta Zainab tana makahuwa amma kullum qamshi takeyi.
"Nima matsala a kasamu ai da bahaka ,nake ba" rufemun baki yawancin y'an mata a haka,kuke ado amma daga zaran kunshiga gidajen Ku zance sai ya cenza .
Yana gamawa ya kwashe ta da mari har sau biyu kullum kaman ya,ajiye jaka sai ya dake ta,har cikin yayi wata uku ga tilin wanki da yake loda mata,Amirah irin mutanan da basa magana ga hankali haka tata bauta a gidan Nafi,u walak'anci na yau daban na gobe da ban ,a kwai ranan da ya samota,tana bacci ,shureta yayi da k'afa"ina abinci na ?"ban dafa ba "ke har kin isa kice bazaki dafa abinci ba so kike yunwa ya kashe ni?" na d'auka yau d'in ma bazaka kwana a gida ba shiyasa amma kayi hakuri yanzu zan d'aura "mekake so " uwarki nakeso"da kata Nafi,u banyi banzar da zaka,dinga zagin iyaye na ba ,akan me aure fa nakeyi bawai ka auro jaka ba auren ka auren k'addara ne mezanyi da kai muni kaman k'ofar takashi yau nagaji kasake ni kawai in huta"kije na sakeki saki d'aya in kin haihu kikawo mun yaro na,sannan duk abunda kikasan zakici yaron cikin ki ya rayu toh kid'iba dan nasan gidan tsoho babu ,ficewa yayi yabarta tayi kukan bak'in ciki yau ita Nafi,u yasaka lalle namiji.
A lokacin da ta koma gida iyayen ta sunyi bak'in cikin komawar ta musamman mahaifiyar ta,dan k'awar maman shine Aminiyar ta"yanzu Nafi,un ne yasake ki?"e shine "yayi kyau " zanyi maganin shi daman nagayawa uwarshi duk ranan da yasake munke zan touna mata asiri toh yau kowa sai yasan wacece Hadiza zan bankad'o sirrin ta Wanda babu Wanda yasan da zancen.
"Karki damu Amirah zanyi maganin Nafi,u ya d'auki muni kaman bak'in tukunya.
ZUWAIRA
Ko kunya na ba yayi zai kawo mata suwuni a d'akin da Zara,u tabari watarana " yanzu Sadiq dan nagayawa iyayen ka abunda kakeyi mun shine kake kawo mun mata, a gida na"gidan kine konawa ganin wata nayi tafitoh daga d'akin a guje nayi kanta na kwashe ta da mari,na riketa sai wanka mata mari nakeyi ,jinayi an kwashe ni da mari "sokike ki kashe tane ?" munguwa kawai metayi miki kodai kishin naki,a kanta zai k'are "toh bari kiji Suhailat tafi k'arfin ki nesa bakusa ,ba meza,ayi da Wanda batasan darajan aure ba mata babu biyayya sai shegen had'ani da iyaye na wannan shine kashe di na k'arshe zai k'aramun mari mukaji sallama ,ido na nad'aga ganin kowa ye a she Zara,u ce.
" ta,Allah bataka ba Sadiq kacutar dani ka,walak'an tani har da bugamun sanda a kaina kasa hankali na ya gushe toh zakasan koni wacece nima ina da gata, kana nufin bansan kai ne kakashe Nusaiba ba,ina jinka lokacin da kake cewa nakashe y'arki soura ke dan kece matsala ta.
Ina ganin Sadiq ko ya girgiza,babu wani farga ba,dayayi sai ganin mommy mukayi tashigo,dauke shi da mari tayi "yanzu kai har muguntar ka,tayi kauri ka shek'e yarinyar mutane toh yanzu takoma gidan mu da zama,dan ita takai kanta munje gidan iyayen ta sunk'i k'arb'an ta yanzu takoma gidan mu.
Mommy gidan mufa me Zara,u zatayi a gidan ?" hungo naka,tunda Kaine sanadin Koran ta,zama zatayi damu,akwai wani abu ne, kana k'arayin magana zaka had'u da fishi na.ina ganin takori suhailat nikuma shigewa d'aki nayi kwanan ta, biyu suka tafi nayi kuka sosai, wallahi da wannan rayuwar ina ta rok'on Allah yasa auren ya mutu kawai in huta da yafi mun sauk'i sosai.
na tsani Sadiq tsana mafi muni wannan aure tazame mun k'addara ga ko fita banayi har yanzu bansan menene aikin Sadiq ba.
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️5️⃣3️⃣⏭️5️⃣4️⃣
Wani rana da bazan tab'a mantawa da shi ba shine lokacin da nafita unguwa wajen sallah La,asar zuciya ta ,yata tsinkewa kawai na dage zantafi daman suna naje cen wani unguwa Abbari,a dai daita nahau nayi mamakin da naga motar Sadiq a waje amma banyi mamaki ba dan nace mishi sai dare zandawo shine yace zaije ya d'auko ni nayi murna yau nine Sadiq zai je ya d'auko ni dan naje unguwa murna nayi kafun in tafi yata gwada mun sabon soyayya ,har yana cewa in taya su aiki nace toh .
Har nashi shiga zuciya na bai bar tsinkewa ba kutsa kaina nayi abun da nagani ya firgita tinani na dan nayi mamaki zuciya na ya tarwatse ya yimun wani irin kamu Wanda numfashi bana,iya ja,kokad'an Sadiq nagani shida wata yana amfani da ita ta duburan ta sai ihu takeyi har nashigo basu sani ba har shasshek'ar kukan danayi bai jiba sai da nace"toh d'an akuya mazina ci mungu azzalumi Allah ya,isa ke kuma Allah sai yasaka mun sai anyi miki abunda yafi nawa in sha Allahu jikin tana rawa ina gani ta mayar da kayan ta tasaka hija binta tawuce shikuma ya sunkuyar da kanshi ko kallo na ba yayi haka ya gagara had'a ido dani "ina so ka sakeni tunda ni ban had'a jini da kai ba wallahi Sadiq zancire maka azzakarin ka in baka ,a hannun ka muddin baka sakeni ba zanyi maganin ka in kuwa kak'i sakeni a yau nizanyi ajalin ka .
Tunda ni d'abiyar mu ba d'aya da kai ba kasakeni maganganu nata jefa mishi cen dayaji haushi yace " na sakeki saki d'aya"yafi nono fari dan da In zauna da kai gara in zauna banyi aure ba har in mutu mungu azzalumi tunda nafara had'a kayana bai kalleni ba na ajiye mishi yaron shi nafitoh bai masan nafita ba nahau mashin.
Lokacin da na,isa k'ofar gidan mu,nayi kuka sosai kafun in shiga cikin gidan ina zuwa nazube a gaban ummina "meyafaru ?,nakasa bata amsar komai shiru nayi nata kuka har aka ,kira sallah ban dai na kukan ba har wajen k'arfe Tara na tsagaita daga kukan " Ba,a Sadiq mazina cine kamashi sau hudu nayi yana kawomun mata yau kam nakamashi ido da ido shine nace ya sakeni ya sakeni"kin kyauta Zuwaira daman tunda Sadiq ba mutumin kirki bane nagaya miki kink'i yadda kinga irin ta ko"jin sallama mukayi Ba,a ya amsa a she Sadiq ne"meya kawoka gida na mungu kodai kazo ne ka k'arisa mun ita toh kasani batada lokacin ka"nazo ne in kawo mata yaron ta"kaje, kanemi Wanda zai shayar da shi amma ita kam daman ita kad'ai nabaka ,ina jin yana magana tausayin yarona ya kamani Sabeer bawan Allah nono na ne ya har bamun babu yadda zanyi dan Ba,a yace bazai k'arb'i yaron ba sai da Sadiq yaje gun malaman unguwan da limamai sukabawa Ba,a hak'uri na k'arbi Sabeer nasaka shi a nono sai naga yarame sosai ina samun kulawa rashin lafiyan danayi ne naje asibiti jinina ya hau sosai ummi take kulawa da ni sosai .
Sati biyu ina jinya ina kwance mukaga yaro ya shigo cikin gidan da kaya a hannun shi a she Sadiq ne yabashi kayan shayi da dubu goma yakawo dan yadda yake kwatancen shi zaka tabbatar da Sadiq ne wata na d'aya a gida na manta da Sadiq nayi mamakin yadda zuciya ta tayi saurin mantawa da Sadiq .
Zainab
Watan mu hudu muka samu hutu nadawo gida nayi mamaki nad'auka bazan ,iya karatu ba a she ba ba haka bane moh'd sai k'ibar shi yakeyi har muka dawo Hutu banga Doctor ba gashi ko waya, bamayi abun duk yadame ni meke faruwa ne babu kalan neman shi da banyi ba banason in je gun malamai abokanan shi in neme shi kar suzargi wani abu haka na d'aure bayan komawa ta da wata d'aya ne bayan munta shi daga class akace ana kirana naje a she Doctor ne bayan mungaisa ne nahad'e fuska"meya faru ?"bakai ne tundaga yanzu kamanta da niba"kiyi hak'uri naje wani gari ne amma afuwan ya karatun?" da godiya" Allah yabaku sa,a .
Hira mukayi ya koma a ranan haka mukata karatu har nayi shekara d'aya saura na shekara biyu moh'd cireshi nayi a nono saboda wayon shi ,karatu nakeyi bani da matsalan komai cikin ikon Allah har mukayi shekara biyu sauran mu shekara d'aya..
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿5️⃣5️⃣⏭️5️⃣6️⃣
Nafi,u
Babu yadda Nafi,u ya,iya haka aka dawo da Amirah dan maman shi tace in har yasake ya saki Amirah bata yafe mishi ba ko musguna mata yayi ,a lokacin da Maman Amirah tazo gidan su nafi,u "dakata kisani banyi banzar da zakisa yaron ki ya walak'an tamun yarinya ba zanfasa kwai in yaso warin yadamu kowa ma,kisani zangayawa duniya da cikin Nafi,u kikayi aure zangayawa duniya irin barikin da kikayi wallahi kinsan sirrin ki,a hannu nayake" meyayi zafi haka .
",koma meye ne kudaman bakuda amana in bahaka ba meye zainab batayi muku ba amma kun manta sana diyar waye zainab ta makance ke in badan amana ba wazai had'a zuriya dake duk da nayi bariki amma banyi cikin shege har sau biyu ba yarana,duk Kansu y'an sunna ne kisani ko sauraron ta batayi ba tafice bayan fitan tane maman Nafi,u taje tadawo da Amirah cikin gidan tare da gargad'i mai zafin gaske.
A kullum babu abunda Nafi,u ya tsana sama da Amirah gashi Nafi,u Allah ya jarabeshi da son mahaifiyar shi mahaifin shine bai damu da shi ba duk wani abunda nakeyi danake gidan Nafi,u Amirah cigaba tayi baya d'auke k'afa kokad'an rashin mutuncin har yafi Wanda yakeyi mun ga Amirah bata magana haka zai kawo y'an matan sa wataran matasan da suke siyasa zai kawo sukwana a gidan Amirah tana tafiya suna kallon ta,a haka har tahaihu babu wani budirin suna washe garin sunane yake sanar mata abunda keranshi" Amirah sati mai zuwa zanyi aure"Allah yakaimu amma baka ganin ko wata banyi da haihuwa ba kakeson kayi aure"zanci miki mutunci ki nine zanjiraki shikenan zaki gani "Allah yakai mu lokacin iyayen Amirah sunyi bak'in cikin wannan maganan sati d'aya yayi auren yar kano ya auro amma daga gani fuskanta abud'e yake.
Tana