Header Ads
Showing 9001 words to 12000 words out of 28315 words

Chapter 4 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt

Ads the beginning of article before Image

31 May 2024

528

Ads at the middle of Article

sakayya sai anji manku nagode" bazaki tafiba dole wani daga cikin gidan nan yabiki .


Mahaifin sadiq d'inne ya yi magana"babu Wanda zai bita sai nida mahaifiyar ka,dan ban yadda da kai ba nasan had'a baki kukayi kàwai dan kurai namana hankali"Alhaji karkayi k'azafi a Sadiq dan kajuya mishi baya bazan tab'a yadda da wannan sharrin ba"ke kinga abunda kikajawo mahaifin shi yafad'a ko"




Tunda ga cikin gidan mukahau mota har muka,shigo unguwar danake,"wannan shine gidan danake ga number wayata ,kuyi duk bincken da zakuyi ,amma karya gane naje gidan ku dan komai zai iya faruwa zai gudu yabarni sannan bansan suwaye iyayen shiba gani da cikin da bai wuce wata biyu ba koshi kanshi bai san da cikin ba,kuyi mun alfarma,zankwatan ta muku gidan mu, a fawari muke ,kusan kosuwaye iyayena .


"Sauk'a kije babu abunda zai faru sannan bincike ne zai tabbatar da haka,muna tsaye naga mahaifin Sadiq yanufi wani shago sundad'e bansan mesuka fad'a ba naga yadawo" na tambayi sunan shi ance mun sunan shi Sadiq "kinci jarabawa na d'aya sauran ki uku .


" nagode "shigewa gida nayi nashiga d'aki take zazzab'i ya rufeni har rufuwa nayi kuka nakeyi wanda babu wanda zai rarrashe ni" nake ganin duk maganan da Sadiq ya gayamun k'arya ce kawai ya shirya mun k'arfe hudu da rabi ya shigo,ina ganin shi ta windo ya shiga d'akin Zara,u cen yafitoh,ya shigo tundaga falo yaketa kirana jin shirun ne ya shigo cikin d'aki ganina yayi ina rufe ya yaye abunda na rufu da shi "ke lafiyanki inata kiranki shiru sannan baki kirani dan inzo in d'auke kiba?,jin shirun dayayi yasa ya tab'a jikina yaji zafi sosai" bakida lafiya ne? "e banida lafiya".




Zainab
Kusan mangari ba Nafi,u yadawo kamar yadda ya saba dawowa " sannu da zuwa nafi,u "yauwa shine kikayi zuciya kikataho ko?" zantare muku rayuwa ne shiyasa nataho,tunda wuni guda kukayi yanzu nasan kun gundiri junan ku"abinci fa?"banyi ba "ke mekikaci?"bansani ba",tashi nayi daga in da yake nafita" waje,ko kulashi banyi ba wajen kwana biyu ,yana fita na kulle gidan sai asibiti gun Dictador Danjuma nayi sa,ar samun shi "Zainab kece tafe?ya aikin kadawo lafiya ya masu jego"lafiyan su" ga magungunan "Anty shema,u kidinga ganewa ," wannan shane sau biyu a rana wannan kuma shafawa ne shikuma sau ,uku ne.
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️2️⃣5️⃣⏭️2️⃣6️⃣


A kan idon wannan kuma d'igawa shima sau biyu "in kukayi amfani da wannan maganin in sha Allahu a cikin wata d'aya komai zai zama tarihi " mungode sosai Allah yasaka maka "yayana mungode " ba komai zankoma yau saboda hidiman suna "toh Allah yaraya .


Haka muka fitoh muka wuce gidan Anty Shema,u" amma wannan likitan yanada kirki a likitotin yanzu ne har su d'auki wayanka kekuma har da bada sak'o "yanzu tashi muje gidan naki tunda kinsha maganin kowanne kinyi amfani da shi, zanje in nuna miki in da zaki,ajiye maganin dan kigane.


Bayan mun,isa gida nine nake nuna mata in da Zata,ajiye mun dan in gane nayi mata godiya har girki tayimun kafun tatafi,naji dad'i sosai wayata naji tanata ringing naje na d'auko a she mamana ne"zainab ya idon naki?" da sauki "kinyi kusan haihuwa ne?" e mama nayi kusa shine kukak'i turomun kowa"ba haka bane Zainab ina tausayin ki,ranan munce walida,taje tayi sati biyu tazo shiga mijinki ya korota shine ran mahaifinki ya b'aci yace babu wanda zaije miki kinji dadili"tunda yace kitaho kinki zuwayayi fishi dake sosai .


"Mama kuyi hak'uri nikaina bansan haka halinshi yakeba sai yanzu ,babu abunda bangaya mata ba game da Nafi,u" hak'uri zakiyi kinji karfa ki kulashi baisan meyakeyi ba ,Allah yabaki lafiya yanzu zainab kinzama makahuwa kenan"ba komai mama jarabawa ne wataran zaizama tarihi in sha Allahu .


Haka muka gama wayar kowa nabegen d'an uwan shi,wato Nafi,u Allah zaisaka mun ya Allah kajarabi Nafi,u da makanta ko zaiyi hankali,Allah yasani tunda ina tausayin makafi sai gashi Allah ta d'auramun Allah kabani lafiya.




Ina zaune naji muryan khadija takawo mun kunun gyad'a mamanta ta,aiko ta takawo mun "Anty mezanyi miki dan kar Abba Nafi,u yazo ranan ya had'u dani yacemun k'ar,in k'ara zuwa gidan nan in tayaki da aiki.


" shi Nafi,un ne yagaya miki haka?"e Anty ,karki damu kiyi aikin ki sharane zakiyi mun gacen wanke wanke,khadija akwai son aiki haka tagama tatafi yau kam sai k'arfe goma yadawo nayi kaman banji shiba inaji yazuba abinci yaci yayi wanka yafitoh.


"Zainab nabaki hak'uri kink'i hak'ura " daman Nafi,u inada kimane agareka nifa banza ne Mara daraja Wanda batasan komai ba sai fitina"haba Zainab "kayimun shiru Allah sai yayimun sakayya wallahi k'arshen ka bazaiyi kyau ba ,bazaka mutu da ido ba " ke uwata ne "naga mahaifiyar takama babin umarnin takakeyi ba ,"?" Kishiga hankalin ki ninafi k'arfin kiyimin walak'anci, mari yabani inata kokuwan ramawa babu tahanyar da zanganshi.


Washe gari yak'i fita nikuma nak'iyi mana abun k'aryawa inaji yana waya da Aisha akan tazo tayi mishi girki ita kuma dan asara tace tana zuwa fita yayi dan yasiyo wani abu narufe k'ofar nazo nayi zamana takaici yana damuna kwana biyu banbud'e k'ofar ba ana uku ne naji anata muga k'ofar a she mahaifiyar shi ce.nazo nabud'e k'ofar tashigo"sannu uwarshi ke kikiya yenifa har kinyi nisa a rashin kunya kurufewa miji k'ofa ?"mama da kintamba yeshi budurwar shi yake kawomun tayi mishi girki ta,ta zagini yace tazo tayi mishi girki suyi wanki shine narufe k'ofar "ina ruwanki tunda ke ba,ido gareki ba" amma mama kokece bazaki yadda ba."yanzu nikike kwatance dani kincika mara kunya .


"Na tabbata Nafi,u hak'uri yakeyi dake mekika nema kika rasa,kibarshi yayi aure kink'i keda mahaifin shi dayake goyon bayanki,ai tunda kece kikayi sanadiyar rabuwan zumuncin mu wallahi kinanan Allah zaiyi mun sakayya ,banza kawai sannan kibud'e mishi k'ofa ya shigo ,inaji Nafi,u ya shigo yadinga ina Mara kunyan nan take.


Jinayi yarufeni da duka tako,ina " kai Nafi,u kabarta karfa ka kasheta cen nafad'i inajin muryan mahaifiyar shi tana cewa shikenan kayi kisa kaga jini tundaga nan bansake sanin in da hankali na yakeba a she asibiti a ka kaini kwana,na biyu inata zubar da jini akayimun aiki a kaciro yaro haihuwar wahala sai danayi kwana hudu kafun Anty Shema,u tasani itace akaina tagayawa iyayena da yamma naga mamana tazo itada k'anwata walida.


Duk duniya babu Wanda natsana irin Nafi,u banason koda kallon shine ,hidima yaketayi har, aka kusan sallamar mu,a lokacin Doctor D'anjuma yazo "ya jikin da sauk'i Allah yabaki lafiya "Amin".


" meyafaru naga fuskanki duk ciwo?"babu komai "muddin kin d'aukeni yayanki kigayamun gaskiya dan nasan wannan mijin naki" ka tambayeta dan mukam tak'i gayamana komai da,alama duka yayi mata"duka yayi mun har sai da jini ya tsinko mun "duka kuma a halin da kike ciki gaskiya bai kyauta ba da kinrasa ranki fa?" waye agun ?"mahaifiyar shine agun "tabb toh bazan tab'a yadda ba ya makantar mun da yarinya sannan yadinga diban y'anmatan shi yakaimata gida sannan yayi mata duka wallahi kotu ne zata rabamu da shi .




" Mama mubi komai a hankali dan Allah karmu d'au doka da zafi"kasan Allah bazan yadda ba .shigowar Nafi,u kenan mamana ta d'auke shi da mari jikake tas dan zafine da ita sosai daman mahaifina ne ke tare ta"menayi miki dazaki mareni ?"uwarka kayi mun mungu macuci in ba rashin .


Inani ba kadinga dukan ta sannan ni yanzu bada kai zanyi ba da uwarka zanyi auren ka ko dai auren kadddara banza kawai"sannan kasani hukuma ce zata rabamu da kai wallahi damunsan haka kake babu Wanda zai baka auren Zainab "wannan dakake gani d'an uwana ne ,sannan munbashi amanar Zainab agunsa in banda mahaifinta wallahi daka sakemun ita.


.


**************************************************


_________________Zuwaira
Sadiq ina son zuwa gun iyayen ka tunda mukayi aure babu Wanda yazo sannan babu Wanda yakirani"ba yanzu ba munyi fad'a"fad'a kuma waya gayama ka,ana fad'a da iyaye ne?"ke wannan fa ba,abunda ya shafeki,bane"shikenan zanje gidan badai kanuna munba"muddin kikafita zanyi miki rashin mutunci,ganin Zara,u nayi tashigo"hmm zuwaira kenan badai auren dababu bincike kukayi ba zakigane tunda nakeda Sadiq bantab'a sanin inane garinsu ba yacemun a nan yake yaje yanunamun wani gidan kash a she basuma sanshi ba,ke sanasan in da mahaifin shi yake da nan zanje na haihu .


"Sadiq kanajin abunda tafad'a kace k'arya ne " yama isa yace k'arya in muka had'a kai dake zamugano ko shi waye ya cenza gida yayi uku daga zaran mutane suna neman shi zai gudu gashinan ya k'arya ta"Zara,u uban waya shigo dake d'akin nan ?"ubanka ne Sadiq bakada sauran mutunci a ido na tashi yayi zai maketa"wallahi nafika rashin mutunci kai kanka kasan koni wacece ,tureta yakeyi har suka fita daga d'akin ,kifa kaina nayi nasha kukana.




Sai gasu sunshigo,Zara,u cetayi magana"Zuwaira k'arya fanake timiki karki yadda da maganata"bakomai Zara,u ban yadda badaman hmm maza kenan...✍🏿


.
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️2️⃣7️⃣⏭️2️⃣8️⃣


Zara,u kenan ba damuwa komai dakika gani da sanin ubangiji Wanda ya halicci shi ina yawan ganin cenji daga gun Sadiq daban daban amma harkan gabana nakeyi sai da cikina yacika wata biyar kafun nan yasani "Zuwaira yanaga cikinki sai girma yakeyi" e ciki ne dani meyasa baki gayamun ba?"bashida amfani dan kona gayamaka babu abunda zakayi bazan tab'a ganin farin ciki a kan hakan ba shine kawai."banason kihad'a cikinki dana zara,u shi d'an shegene wannan kuma da ubansa kinji ko.


Haka na shirya yafitoh ya kaini gida ina zuwa Ba,a nafara gani muka gaisa Sadiq banga alaman sungaisa ba haka nashiga gidan shima yashigo yawani kawar da kai sai ummi nane tace "Sadiq ina wuni ya aikin ko kunya bai jiba ya amsa da lafiya.


Tashi yayi yafita na bishi" meyasa kakeyiwa iyayena kallon banza naga in wancen laifin ne yawuce meye kuma"haka naga dama Zuwaira ga kud'in a dai dai ta "meyasa kake kulle Zara,u in zaka fita?" wannan ba,abun da ya shafeki bañe "shikenan .


Komawa gida nayi irin karb'ana da ummi natayi gaskiya bai yimun ba dan bawani shiga harka na takeyi ba haka najure nagaya mata halin da nake ciki yakamata in ga halama tausayawa a gareta sai dai kash ko ajikin ta ,haka nadawo gida naga babu kowa k'ofar zara,u ba arufe takeba,cen naji yakirani na d'auka " kiyi hak'uri bazan samu daman dawowa ba yau tafiya gashua ya kamani zanje wani aiki ne.




Mema zai yimun tunda bana yimishi amfanin komai tinani natayi da irin yadda iyayena suka shareni abun yabani mamaki kwana biyu sukayi sukadawo kuma atare dan yadda bayanan itama zara,u hakan ne.






Washe garin dawowar su na shirya naje gun aikin da Sadiq yagaya mun acen yake aiki,bayan mungaisa da Ba,ana wanine d'an barno "Sadiq nake nema?" wani Sadiq ?wanine dayake aiki a nan d'an wani gari ne "a garinnan yake " a nan yace miki yana aiki "e " toh gaskiya babu wani Sadiq a nan dan nan garin amma bari nakirawo miki Sadiq din damuke da shi bayan yakira shi mungaisa nayi mishi bayani "kiyi hak'uri kin had'u da wani saurayi mayaudari ne shiyasa amma bamuda Sadiq a nan ,haka nanuna musu photon shi babu wanda yasan shi hak'ura nayi nafitoh ,kaina sai da ya d'au zafi sosai babu sukuni na koma gida,shi ma bannuna mishi a lamaba, ayya Sadiq badan gaba da fatiha bakuwa sai da yadawo yaci abinci kafun nayi mishi wani tambaya" ranan danaje unguwa nawuce gidan nan dakace mun gidan Ku,naga ya girgiza sosai "meyakai ki banace in har kikaje banyafe miki ba" wasa nakeyi maka,nifa da a yanzu Sadiq zai bani takadda ta danafi kowa farin ciki dan inje in gyara tsakanina da iyaye na ranan alamis Zara,u tatashi da nak'uda sosai kamar bazata rayuba amma nakira Sadiq yaki zuwa cen na d'auketa nakaita asibiti tasha wahala kafun tahaihu kash yarinyan tazo da matsala dan gurguwa ce ga hannun a k'arkace ,natsori ta likitan sai kwantar mata da hankali takeyi"kigayawa mijinki afita da yarinyan ko kano ne zata samu lafiya "shikenan bakomai kwanan mu d'aya muka dawo ko d'aukan yarinyan Sadiq bai yiba" Sadiq nizakayiwa walak'anci toh yarinyar ka nakashessha ce kasani hannu a karkace k'afa ma sai a hankali"toh ina ruwa na,in bakeso ki yasar ko kikai gidan marayu..






Zuwaira
Har gida mama taje tayiwa mahaifiyar Nafi,u tas, kafun taji. sanyi a ranta hidima yatayi sosai har lokacin suna yayi ansha suna Wanda basusan ni makahuwa ce ,ba duk sunsani a ranan suna Aisha tazo"kifice mun daganan banason a had'amun kayana da na karuwan nan mama", wannan itace kishir wajen ?"e kifita kibari sai an auroki kafun in kuma cin abincin sunan ne yakawo ki gashinan.


Da zuciya tafita shegiya kawai nasamu kaya kam mama tace zata tafi dani inje wanka gida ya hana ,walida a kabar mun dan Anty shema,u kullum sai tazo babu wanda nagayawa ido na yana kallo dishi dishi shiru nayi bayan suna da kwana bakwai nakoma gun Doctor D'anjuma nayi mishi bayani ya haska "gaskiya za,a dace dan komai na idon yananan kici gaba da zuwa sannan abokina gobe zaizo sai kizo ya k'ara duba ki Allah yamana jagora Amín .




Farin cikin danayi haka nakoma washe gari naje likitan yadubani yarubuta wasu magungunan nabayar a Doctor nace yasiyo mun,ina komawa naji muryan Nafi,u " ina kikaje ked'in kinbar walida da jariri ?naje makwafta ne "makaryaciya karya kikeyi kawai kinje yawanki ne kawai daman a nace mun kina fita yau Allah yakamaki..
Yadda nake farin ciki babu abunda Nafi,u zai gayamun ya b'atamun rai ,shiru nayi da dare yaron yata kuka dan Moh'd kukane da shi sosai garin bashi nono nasamishi a hancin shi take ya ja nonon numfashin sa ya sark'e...




Maman Khairat ce
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️2️⃣9️⃣⏭️3️⃣0️⃣


Da taimakon Allah dana walida komai yazama normal inata amfani da magungunan har mukayi arba,in ido na yanata bud'ewa kad'an k'adan Alhamdulillah, ina iya gane wani abu kad'an kad'an babu Wanda nagayawa hakan shiru nayi dagani sai Doctor D'anjuma .






Haka na shirya naje gun Doctor "yayana kasan yanzu ina gani amma ba sósai ba " zakigani gaba d'aya ma kuwa "akwai wani k'auye mubi fusami acikin garin akwai wani mai bada magani zanso kuje garin dan wanine ya ke bada magani ruwa zaki wanke idon kida shi ,shikenan in har jijiyoyin basu mutuba in kuma badashi a ka haifi mutum ba.






" Alhamdulillah yanzu yake nan zanje ko yanzu ma,tunda babu nisa kace za,a iya zuwa a dawo "dan bayan kai banaso kowa yagane ina kallo yayi tafiya kwana uku zasuyi kaga koda kwana daya ce koma yau zasu dawo banida matsala" mai mashin d'ina yasan gidan bari nakira shi yataho da wani mashin d'in sai muje zanrufe, office d'in "nagode cikin mintina kad'an mashinan suka zo yace nahau na d'aya na gyra goyon moh'd sosai suka kama hanya awa d'aya da rabi muka,isa garin malam audu mai magani yananan mutune biyu ne a layi har layin ya,iso Kanmu muka shiga.






" meke tafe daku?"munkawo k'anwata ne tasamu matsala a ido maganin sauro aka fesa mata a idon "mugani zuwanayi gareshi yadubani yayi murmushi" ai kuwa tana d'an kallo ma"e da taimakoñ likitoti ne har buk'ata tabiya addu,a yayi yazuba ruwan zamzam a cikin wani ruwa ya wanke mun idon "in sha Allahu kwana kad'an zatagani" kamar yaushe ne ?"in sha Allahu kwana bakwai ko sati biyu sannan sauran maganin baturen kici gaba da amfani da shi tunda kinfara in da baki faraba zance a ajiyeshi kawai.


"Mungode naji dad'i da,aka wankemun idon nawa tun agaban shi yace muje waje muhuta in munyi minti talatin sai mutafi ,kud'i Doctor yabawa mai maganin muka fitoh munyi kusan minti arba,in muka shiga yimishi sallama" mungode sosai ,Allah yasaka maka da mafificin alkairi "Amin" in idon yawarke gaba d'aya zakudawo amma ba nan kusa ba dan gobe zanje wani gari mai nisa kusa da nijar zanyi kusan shekara biyu,in kuwa ta Allah yakasance sai dai muce Allah yahad'amu da alkairi daman bana zama agu d'aya kowa ina son ya amfana da baiwar da Allah yayimun.




Kud'i Doctor yak'ara mishi yayi godiya muka fitoh kusan mangariba muka,isa gida bamuda lokacin zama shiyasa nawuce gida dan babu Wanda yasaka abu a cikin shi nasamu walida tagama aikin ta tsaf har abincin dare tayi mana "Anty ina kikaje" naje sunane munsha suna" Allah ya raya" a ranan kasa bacci nayi dan farin ciki sosai washe gari tun k'arfe tara nafita nida walida munje munsamu Doctor bai fitoh ba ,muka jirashi.




Wajen goma yazo nashiga "sannu yaya yauwa " ya idon da sauki dan yanzu kam yau natashi ina kallon abu amma bafa sosai ba "yanzu kayan jikinka fari ne a jikin ka tare da glass a idon ka" eye masha Allah su zainab manya kice za,a fara gani kenan Alhamdulillah "amma yayana koda nafara gani zannuna a jama,a banfara gani ba har sai nakusa cimmana burina kafun " ina so in koma inyi karatu a fannin lafiyan ido zanyi karatu mai zurfi,tunda shine burin mahaifina yanaso inyi karatu"babu komai daman nima yau abokin nan nawa yana zuwa zai gwodaki sai a yanka miki glass"amma banason in fara amfani da shi har sai nayi kusan komawa makaranta"kina nufin mijinki zai barki kiyi karatu ne?"zai barni kodai in barshi ba"mekike nufi?




"Bakomai yayana " karfa kirama mugunta da mugunta"in sha Allahu bazanyi haka ba nagode sosai gaskiya godiya zanyiwa mahaifiyar ka,dan itace tahaifa mana kai mukecin moriyan ka,"Allah sarki nima nagodewa Allah dan banida k'anwa mace gashi mahaifiyar ki tahaimun "naji dad'i sosai " ya moh'd yanagun walida "zamuwuce " kita hak'uri wataran zakiyi alfahari da kanki, kinji .




Haka muka fitoh muka wuce gida ,ko walida ban nunamata ina gani amma ba sosai ba a ranan da Nafi,u zai dawo kwalliya nayi mishi nashafa faran powder a fuskata nasaka sabbin kaya, ado nayi sosai nayi mishi shinkafa da miya kusan la,asar yadawo "sannu da dawowa " yauwa"wanka ya shiga yazo yaci abinci yakawo mana tsaraba sosai "koza,a aika gidan su mama" duk yadda kika gani "Aisha fa?" na aika musu "daman nasan za,ayi haka "yauwa ki shirya in akwai Wanda zaki gayyata ki gayya cesu nan da sati biyu zanyi aure mungama komai Gombe da mukaje anbani Aisha" Allah ya sanya Alkairi "amma kasani babu Wanda zangayya ta in sha Allahu auren ka bazai dameni ba dan ina shekara biyu a gidan ka kayimun kishiya sai me..[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️3️⃣1️⃣⏭️3️⃣2️⃣






Zara,u "zanci mutuncin ki a bariki muka had'u bakisan koni waye ba zanyi

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads