Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 28315 words

Chapter 5 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt

Ads the beginning of article before Image

31 May 2024

527

Ads at the middle of Article

maganin ki." Wallahi Sadiq memaga nina sai Wanda ya halicci ni amma bawani sauran Allah bani ba.


Tunda sukafara shigewa d'aki nayi ko ajiki na nabar su,babu abunda yafi tsana samada yarinyan da Zara,u tahaifa ya tsane ta bayason ko kallon ta baranta na a dangan tashi da yarinyan a matsayin y'arshi ranan suna bamuga kowa ba ko baru bai yanka ba sai nine nabata dubu sha biyar tasiyo taure ta yanka "nagode zuwaira amma wani suna zansaka wa yarinyan dan bawani d'aukan yarinyan ba balle yayi mata hudu ba,haka nafita nabawa wani yaro ya yanka bunsurun ya nemomana mai fid'a .


A ranan ko agidan bai k'wana ba yawuce gashua bansan ina yake zuwaba,kuma kwana biyu yakeyi ya dawo sai da mukayi kwana hud'u kafun yadawo .sannu da dawowa nakeyi mishi ya amsa inna ga yarinyan tausayi take bani haka Zara,u Allah ya d'aura mata son yarinyan tundaga yanzu a she yarinyan idon ta ajuye yake " ke Zara,u ga kud'i dubu d'ari da hamsin kud'auka kifice mun daga gida keda wannan aljanar d'iyar taki.




"Babu in dazan fita har sai nayayeya yarinyan nan" wannan kuma keya shafa kud'i ne dai bazan baki kije nemawa aljanar yarinyan nan ba" shike nan Sadiq ashe kai mayaudari ne maci amana satin mu ,uku yarinyan sai kumbura takeyi kullum cikin kuka Zara,u takeyi ranan karyawa mukeyi wani yaro ya shigo wai ana magana da Sadiq"kaje kace waye yaron ,yakoma "wai ance Sadiq ne,inagani yafita,likacin da Sadiq yafita bai ga mai neman shiba har zaijiyo sai yaji" karfa kakoma fitoh wa Sadiq yayi daga mota "nine kagane nine?" bansan kaba"nine Sadiq Wanda kasa mahaifina yake gaba dani menayi maka kacutar dani .




Kaje kanunawa matarka gidan mu kahad'a mun ,gobara waye ya aiko Kane?"kodai kunhad'a baki dawani ne,matar ka tazo tacutar da zuciya na bantaba gujewa mahaifina sai yau "naji duk abunda yafaru,jikin Sadiq yayi sanyi" muddin kanaso kar hukuma tashiga toh kacewa matarka tafitoh muje"taya zanhad'a jini da bunsuru irin ka,shigowa ciki yayi yace in shirya zamuje unguwa a motar Sadiq mukaje har gun mahaifin Sadiq mukaje muka bashi hak'uri "yaro duk abunda zakayi kasan zaka koma gun Wanda ya halicce ka, nasiha yayi mishi tare da gargad'i .


Muna cikin tafiya naji ya tsaya" meyakai ki gidan danace karkije?"saboda nagaji da cimun mutunci dakakeyi da kuma rashin mutunci " yau sai kagaya mun a wani gari kake?"kibari mu k'arisa gidan kinji ko.




A ranan babu kalan magiyan da banyi mishi ba amma ko,kulani bai yiba,muna bacci naji yatashi,na d'auka wani abun zaiyi shiyasa ko damuwa banyi ba a she d'akin Zara,u yanufa zaije ya shiga Zara,u akwai nauyin bacci ,jin shirun danayi ne nabiyo shi a she Nusaiba ce yad'auko zai kashe ta, tsakar gida ya fitoh da ita zai murd'e mata wuya har ya kasheta bansani ba na haska wutar tsakar gidan nayi ya tsorita tsabagen gigicewa ya kasa tantancewa nine ko dai Zara,u ne ko ni.


K'arisowa nayi "Sadiq mekayiwa nusaiba yarinyar da batawuce sati hudu ba.,wani rashin imani neda kai , mace tad'auki ciki na watanni,zuwa yayi yarufe mun baki,ya kinkimi yarinyar yakaita gun shinfid'ar ta yadawo d'aki banda karkarwa babu abunda jikina bayayi harwani duhu ido na yakeyi"ayya Sadiq bad'an mafiya bane kodai d'an yankan kai..
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZ A
🌸🌸🌸🌸🌸




*Mallakar Maman Khairat marubuyar Gidan marayu Halacci ne,y'ancin mata,ina mafita sakayya Aminatu 'D'an Adam butulu nida haidar akula damu namiji k'arin kunama.*




🅿️3️⃣3️⃣⏭️3️⃣4️⃣


"Zuwaira kirufa mun asiri dan Allah karki gayamata nine nakashe yarinyar nan pls" muddin bakason duniya ta sani sai kagaya mun inane asalin garin Ku"garin mu gashua ne nibad'an nan bane aiki ne yakawo ni nan "ranan naje gun aikin Ku ance babu maisuna irin wannan mekake nufi ne ?" banason gaya miki in danake aiki karki gane yawan abunda nake samu sanin kankane kud'in ka baya gabana bakaga iyayena sunayimun duk abunda nakeso ba ashe su masu arziki ne tunda sunfi k'arfin damuwa ta "hakane dan dai bakisan koni wanene ba mu uku iyayen mu suka haifa nine auta babu kalan matan da bana tarayya da su amma banida cutar zamani nan saboda kare kaina da nakeyi ,abunda bakisani ba iyayena basu San nayi aure ba Wanda natura gidan Ku ba iyayena na bane siyansu nayi " innalilllahi yanzu Sadiq shiyasa ko dangin ka bantab'a gani ba"kiyi hak'uri sai kin haihu zan kaiki.


Kodai ka kashe mun abunda na haifa ba,nayi kuka sosai amma nagode wa Allah da ya bayyana mun gaskiya "yau kam nasan Sadiq halin mu ya banbanta dashi har asuba tayi nayi sallah cen nakwanta amma bacci yagagara babu abunda nake gani sai lokacin da natarar da hannun Sadiq a wuyan nusaiba nazata bai kashe ta a she yakashe ta rayuwa kenan shikenan fa duniya a haka naketa tinani har k'arfe bakwai na safe7am naji anata buga k'ofa nayi kaman bacci nakeyi,na tasheshi " katashi aikin da kayi ne akeson gayamaka ,kije mana amma fa karki rikice kinji nufar k'ofar nayi sai kuka nakeji sosai ,nabud'e "Zuwaira kizo ki taimaka mun Nusaiba bata numfashi .


"Wani irin bata numfashi kenan bari nataso ubanta yazo muje muduba,danni bagane mutuwa nakeyi ba,tashinsa nayi sai da ya saita kanshi yafito a gigice muka nufi d'akin tab'a jikin Nusaiba yayi cen ya d'ago kai " kiyi hak'uri Allah takarb'i abinshi tarasu wani ihu da Zara,u tayi kuka tafashe da shi sosai tayi kuka"shikenan kahuta yanzu yarinyar batada rai kaga bata kiraka baba ba."wani irin magana kike ,kun,iya wankan gawa ne ? Nine nace nikam na,iya an koyamana a isilamiyya amma kanemo wata tayi mata fita yayi yasanar da mutane y'ar uwarshi yarta tarasu yatafi siyo likkafani akayi mata sutura a ka kaita gidan ta na gaskiya.


Allah yajik'an ta da rahama ya gafarta mata "Amin"




Kullum kuka Zara,u keyi sadakan uku akayi kowa yawatse babu Wanda ya zomana gaisuwa sai abokin shi moume shikad'ai yazo mana shima anan unguwar suka had'u da shi .


Abunda yafi bani mamaki ganin jikin Sadiq babu alaman nadama a tartare da shi ko ajikin shi kamar kaman kadan gare ya kashe ko maciji kwanan mu bakwai babu macen da tashigo mana cikin gidan nan"Zuwaira ayya ba Sadiq ne ya kashe mun Nusaiba ba?"meyasa kikace haka?"naga tsanar da yakeyi mata yayi yawa ne shiyasa nace kodai shine ina zargin shi"karki zargeshi nake ganin baisan da wannan zancen ba banaso kuta rigima "kitura mun photon Nusaiba Wanda suke wayanki " shikenan zantura miki in Sha Allah Zara,u ta sunkuyar da kai muna zumunci da ga cikina sai girma yakeyi kaman yan hudu ne a cikin na,Sadiq ne yashigo " Zara,u yaushe zaki tafi ne ?"sai nayi wata uku zantafi "saboda me ?" Saboda haka naga dama shikenan zamuyi tafiya da matana dan haka yazamuyi da kene?"kutafi kayanku amma kasani k'afana k'afarka babu inda bazan bikaba"kinaji da masifa kince ciki ne naga kin haihu ko.


Zainab
Shirye shirye aketa yi saura kwana biyu bangayawa kowa ba gadama Anty shema,u tayi tafiya sunbi mijin ta IMO state soja ne daman ,gashi ana hutu,walida nasaka nace tayi mana girki muci abun mamaki ana saura kwana d'aya bikin ido na yabude tashi nayi naga ina kallon komai nayi murna na tabbata addu,ar danake yine Allah ya amsa ga taimakon bayin Allah salihan bayi na manta har tsalle nayi nayi ihu sai da walida tashigo ta,tambaye ni lafiya take nayi gun yarona na duba shi nasan ina da mungun kyau amma yarona niya biyo bai biyo mahaifin shiba bak'ik'irin da shi a ranan wuni nayi ina sallah dan godewa Allah tun a lokacin nasha Alwashin zanyi karatu da ya danganci lafiyan ido .


."Zainab gobe nefa bikin abinci da wani hidima agidan mu za,ayi tunda ke bagani kikeyi ba "bakomai Allah ya amince ga wannan kayanki ne nafad'an kishiya karkiyi mun sharri kice banyi miki komai ba" bakomai an gode yafita walida ce tajawo akwatin taduba zannuwa uku ne sai shadda sai les guda biyu sai tarkace"Anty wannan shaddan tayimun kyau"kid'auka da les d'aya ki,ajiye acikin kayan ki "duk wannan nawa nagode kuwa sosai




Washe gari aka d'aura auren Nafi,u Wanda yakashe kud'i dayawa sosai babu Wanda yazomun daga dangin Nafi,u sai k'anwarshi Asabe datake aure a bauchi itace ta shigo mun " Zuwaira kiyi hak'uri Allah zai saka miki kinanan wataran zakiji Kansu badai namiji bane batasan Halin maza ba"bakomai Asabe duniya ce yayanki ya cutar dani amma akwai Allah .




Muna zaune da ita har kusan azahar sai mukaji shewa a she wasu matane suka kawo wani kayan"sannun Ku "yauwa " munkawo kayane zamu kulle k'ofar dan ba gani kikeyi ba kar asace kayan "gaskiya Ku kulle amma wani tsiyarce a ciki ke kanki kinga kayan dake b'angarena ba irin nakuba ne duk da ba kallo nakeyi ba amma nasan a gun dillale, aka siyo kayan ,tunda auren watane ya mutu kuka siyo mata, tas nayi musu suka fice Asabe ce tayimun magana" kinyi mun daidai shegu ba .




Da dare suka kawo amarya sai habaici sukeyi ko kulasu banyi ba nayi shiru kayana munata hira da walida da Asabe dan har aka kawo amarya bata,tafi ba a she kwana zamuyi walida tadafa mana abinci mai dad'in gaske inaji suna shewa naji dad'in da Nafi,u yamun band'aki a cikin d'aki na ,nayi murna sosai kuwa,banma fitoh ba sai washe gari shid'in ma Asabe ne zata je gida nafitoh rakata najiyo .


Kwanan amarya d'aya wasu mata suka kawota suka rufe mata fuska"uwar gida ga amarya "ina son kuyi zaman lafiya kuhad'a kai kubawa kunya a mijin ku,magana nafara" amarya dabaki rufe fuskanki ba dannaji ance fuskarki arufe keda kikezuwa kiyi mishi girki Ki,wanke mishi k'ananan kaya kikai kusan sha biyu ya rakaki bana tsanmani baki tab'a kwana agidan nan ba tunda ba kallo nakeyi ba nasan kinsan fuskana nine dai bansan naki ba."ba komai Allah yabaku zaman lafiya sannan kuyiwa d'iyarku kashedi karta kuskura tashiga harka ta dan babu kalan abunda batayi mun ba,amma kisani ko baki zauna a gidan ubanki ba saboda talauci kinzau na a gun y'an tuwo tuwo kin koyi bariki,sannan wannan k'artin dan nasan gidansu basu kad'ai ke zaune ba.


"Haba yarinya daga kawo yarinya shikenan kidinga jifanmu da mungayan kalamai ,tsaki nayi natashi daga parlour nayi cikin d'aki da lalumai a gabansu in babu kowa kallon komai nakeyi .


Tashi sukayi suka fice an watse am barmu daga ni sai walida sai Aisha hidimar mumukeyi nayi abun karyawako kai musu banyi ba inagani yad'au abu yafita siyo musu abinci nikuwa ko ajiki na namiji na miji k'arin kunama na maman Khairat littafin da yahad'a halayyan maza daban daban.


Ina ganin yadawo ya harari b'angaren mu bayan sun k'arya ne ya shigo" yanzu Zuwaira kishinki har yakai kigayawa dangin Aisha magana sannan kihana Aisha abun karyawa?"ita d'in uwata ne ko meye d'ina dakake danganta ni da ita?"badai ta,iya girki ba toh tashiga nata kitchen d'in tayi kodai babu komai aciki ne kabi kadameni Aisha zatazo tau yanzu kam munhuta ko girki kuma tayi nata zanyi nawa koda baka ciyar daniba kasan nanda shekara biyu bazan cinye abunda iyayena suka kawo ni da shiba ko...✍️






Maman Khairat ce
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️3️⃣6️⃣⏭️3️⃣7️⃣


"Zainab meyasa kincika yimun gori ne? "Sanin kanki ne in har namiji yana zuwa da kayan gara wallahi babu abunda zai hana,ayi mun ko.


" banga a laman hakan ba gaskiya muddin za,ayi haka da anyi shine da wuri mungani magana nata gasami shi har yayi zuciya yafita inajin yanata rarrashin Aisha Wanda takasa ta tsare a waje d'aya kullum sai yafita ya siyo mata kayan karyawa da narana haka yaketayi abun duk yaban dariya,.
Kwanan ta bakwai tafara girki a ranan yafita yasiyo kayan abinci nima natubure sai ansiya mun dolen shi abunda Nafi,u bai saniba cine da Aisha dan mahalin su d'aya in tazubo abinci sai yace mata dawa zasuci sai tace ita d'aya zataci ,tsawon sati guda babu abunda ya shiga tsakanin su da Aisha kullum cemishi take bata sallah tana period sai ya barta, akwai ranan da yace mata"Aisha nagaji da irin halinki na auro kine dan kizamemu katanga daga fad'awa zina na biyu kuma kar,in jefa rayuwata cikin aikin dana sani sannan in banda matana tasamu matsala mezaisa in ce zanyi aure ina yiwa zainab so mai shiga rai"dakata Nafi,u taya zaka dinga yabon wata makahuwa a gabana metafini in dan hakane toh nagama,tun da sukayi rikici batada wani sukuni ko kad'an duk a rikice take da dare dawuri yadawo dan ma,a lokacin ranan girkin tane.


Kash sai dai ansamu matsala Aisha bata wani kawo darajan ta gidan taba ta tarwatsa darajan da Allah yayi mata "kitashi munafuka nizaki cuta a she kigama tanbad'ewar ki a waje gune kaman a saka k'aramin tab'arya duk rami taya kika bud'e haka meyasa baki hana zuciya na amince da keba ?" Karki kuskura kice zafi kikeji zafin uwarki shegu dangin azzalumai kingama tanbad'ewar ki a layi shine aka kawomun sauran kitashi kifice mun wallah kan rago da babu komai a dafa yafiye mun ke sau d'ari shegiya tashi yayi yayi wanka yafice wajen sha biyu na dare yanufi b'angarena yata buga k'ofar "Zainab kibud'e mana dan Allah " meyafaru zan kwanta a d'akin kine taya kenan yaufa bakwana na bane ko kamanta kace sai nayi sati bangan kaba kamanta ne? "Koma meye kibud'e mun " kasan Allah koda kwana zakayi sai dai kayi amma babu wajen kwanan ka yau da zakaje gun Aisha mekace mun?"kiyi hak'uri yau nine kakebawa hak'uri kenan lalle makuwa .




Bacci nanayi ko ajiki na nakwanta,bansan meya had'asu ba nafito zan d'ebi ruwa dan band'aki na babu ruwa naji sunata hayaniya nawuce kayana nabarsu.




Shiryawa yayi yafice yana fita tafitoh tanawani d'ingisa k'afa dan ina kallon ta har tak'ariso kusa dani"Anty kinada ruwan zafi kibani zan matsa k'afana "kinbani kodai kin,ajiye nine in dafa nida ba kallo nakeyi ba taya zangani tagama iyayin ta tatafi cen Nafi,u yadawo sai tsuka yaketayi ko kulashi banyi ba" Zainab wallahi nikam an cutar dani a she bazaura a kabani yarinyan nan tacuceni a she tashek'e ayar ta a gari uwarta y'ar tuwo tuwo ne ,ko kulashi banyi ba haka yagama surutun yayi shiru.




"Yanzu Nafi,u yau she kayi auren ko wata bakayi bafa, shi ne kake mita,yarage muku" walida wanke mana wake kiyi mana alale kinji ko "toh Anty " dan Allah in kunyi Ku,ajiye mun "bakada rabo kaje kaci acen ,badai kace sai kayi wata ba .
Na jenye gobe zandawo kiyi mun afuwa.


Bayan fitan shi " walida kifitoh dan Allah kinji "gani " walida in nace miki ina kallo yau tsawon kwana hudu yazakiji"babu abunda zanji dan ikon Allah yazarci wasa"toh ina kallo amma koda kin koma gida karki gayawa mama ina kallo kinji in kinga mutane kidinga yimun magana da kalman ga M zanga ne kinji"naji Anty amma babu Wanda yakaini farin ciki"a ranan tare mukayi aikin na wanke waken mukayi alale, ko bashi bamuyi ba har Aisha tagama kwana biyun ta ya dawo "Zainab kishirya muk'ara komawa gun wancen Doctor koza,a dace kinji" Nafi,u karka damu nafison rayuwar makanta dan muddin ido na yabud'e zan iya rabuwa da Kai.




"Karki fad'a haka Zainab ya matsamun haka nakira Doctor D'anjuma nagaya mishi yace muzo haka muka shirya muka nufi asibiti bayan munshiga cikin office d'in munzauna" hannu Nafi,u yabawa,Doctor "lafiya kuwa ?" Kayi hak'uri ka kwatanta mun asibitin zanje "sai dai kayi hak'uri idon yanzu bazai tab'a budewa ba kokad'an " meyasa "saboda ya dad'e babu yadda baiyi da Doctor ba amma Sam yak'i amince wa"in kanaso ta dinga gani sai am ,mata aiki a waje" kash Doctor taya zakace haka?.




Lokacin da nayi maka tayi kanuna matar kabata da gata a wajen ka yanzu meyafaru kenan ?"wannan tsakanin mune kayi hak'uri "daman nasan rashin kunyar ka,dan haka


kafice mun daga office kar,in sa ayi waje dakai......






Zuwaira
" ki shirya zamuyi yafiya na kwana biyar zanje wani aiki ne "Zara,u fa?ina ruwanki kekika kawota,ni narasa wani irin zama takeyi in nafita gobe kibini sai muwuce tare kinji ko " naji haka akayi muka shirya Zara,u tana d'aki nafice "bamuje ko,inaba sai " *Lale* wani hotal ne acen jorisalam cen mukaje muka yi kwana d'aya muna tare ko fita bai yiba a rana na biyu ne " Sadiq meyasa mukazo nan Zara,un fa?"ni kuwa kanwar uwar kine "meyasa kake zagin uwata ne nikam metayi maka kake zagin ta, sirikar kace fa" ina ruwana ta dalilin ka na Santa "toh ki barni karki dameni kinji ko.




Washe gari tun safe sai sha d'aya na dare yadawo ko kulashi banyi ba haka muka kwana,a she budurwar shice a hotel d'in kwana yake raba mana,nayi dana sanin auren Sadiq.....


Maman Khairat ce
[11/8, 20:48] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
HALIN MAZA
🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️3️⃣9️⃣⏭️4️⃣0️⃣


Zara,u ce takirani "zuwaira ina kikaje duk na rasaki a gidan " kiyi hak'uri nayi tafiya nida mamana munje aure ne"ina Sadiq baya gidan ne ?"jiya ya shigo da rana mundad'e shine yake tabbatar munkinyi tafita "ayya nad'auka yananan " baya nan gaskiya shikenan yaushe zaki dawo?"sai nan da kwana hudu zandawo"Allah yakiyaye ki gaishe su .


Amma Sadiq yacika mayaudari sosai taya zaice munyi tafiya amma shi yakoma kenan na tabbata har yanzu yanason Zara,u bai samu sarari bane kawai shiryawa nayi natafi gidan mu wuni bangaya mishi ba har zan hau mashin naga Ba,ana Wanda yake aiki a HMB "sannun ki kece Wanda kikaje neman Sadiq ko?" e nice meyafaru?"meyakawo ki gunnan kuma? ,nazo da mijina ne ”oh Sadiq kenan ko "kinsamu in da yake aikin ne,kice halinku d'aya kenan meyakawo matar aure nan bayan a garin kuke " bari nawuce haka nawuce gida nasamu mama tana kwance babu kowa a she ciwon k'afa ne kedamun ta"ya jikin bakida lafiya ne?"e banajin dadi ne mama kidaina fishi dani kinji kitausa yamun rabone yasa na auri Sadiq "Zuwaira bana fishi dake asalima tausayin kinakeji kinfad'a halin maza masu dafin macizai kullum kina raina ni uwace bazan tab'a fishi dake ba" kinsamu gidan nasu? "nasamu mama yarinyar da yakawo tahaihu yarinyar tarasu " ayya tama huta, tunda nayi aure sai yau muka yi hira mai tsayi nida mamana.


Wuni nayi a gidan mu sai la,asar natafi lokacin Ba,a bai dawo ba lokacin da nakoma bai dawo ba haka muka yi kwana biyar

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads