Showing 3001 words to 6000 words out of 28315 words
Chapter 2 - HALIN MAZA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
sau uku 'kusan k'arfe goma yadawo ,jin muryan shine yasani tashi dan yana shigowa naji yace k'arfe goma kar zainab tayimun surutu ,inajin dirin shi " yanzu kadawo ,shiru yayi"yanzu nadawo wani abun ne "ga wannan kiyi mana farfesu" da daren nan "shinake da muradi " amma ya,akayi kadad'e yau "banason tambaya kitashi ,bamuda kayan miya ,da ashana ya k'are sal dai musoya gobe sai muyi " shikenan amma taya zankawo abu kifine fa,kice bazanci yanzu ba"kayi hakuri zamu kiyaye wannan "amma wazai had'amun wutan " kiyi amfani da gawayi "toh kaje ka siyo"yanzu har kin k'arar gawayin ?" na fuskanci tunda makantan nan yakamaki komai zubawa kikeyi yadda kikaga dama "aa irin wanda nake sawa ne yanzuma haka" fita yayi naganshi da ashana da kayan miya "ga shi kitashi kiyimun tayani hura gawayin nikuma sai in d'aura " ina jinshi yanata kacaniyar had'a wuta "nagama na daka kayan miya na soya mai kusan sha biyu yaci nikam nabar nawa sai gobe zanci ga cine da Nafi,u irin mazan nan ne da,basa k'oshi wajen k'arfe d'aya ya kwanta dan naji yana cewa " kai bari na kwanta zaifi.
Da safe natashi da ciwon ciki "tunda bakejin dad'i in cinye kifin naki daki, karage ne" kodai zamuje asibiti ,ko wani abu yasamu yaron cikin nawa dan banji motsin shiba"kije kekad'ai amma nikam bazanje in had'u da wancen likitan ba"haba bafa gunsu d'aya ba"fita yayi tunda yafita ciwon ya k'aru shiya bani daman zuwa asibiti lokacin da na sauk'a daga mashin d'in natare wasu mata a she namiji na"d'akin masu duba masu ciki nakeso ka kwatan tamun "Allah sarki ina d'an jagoran ki?" karka damu nunamun ,"bari na kaiki,dan nima matana na kawo"nagode rakani yayi yahad'ani da matar shi, in layin yazo kanta,kiyi mata magana. .
godiya nayi mata matar ma cikin fari ne da ita har layi ya,iso kaina takama sandan nawa ta,shigar dani,bayan mungaisa da ita likitan "menene matsalan " cikina ne yake ciwo tunjiya ",kodai haihuwar ce " cikin yanzu wata biyar turani wani waje tayi bayan dube duben datayi"ki kwantar da hankalin ki,kinji babu damuwa kidinga motsa jiki ne bakeyi "zandinga yi " amma meyasa baki taho da yarinya ba murmushi nayi wanda yafi kuka ciwo"niba a garin nan nakeba aure ne ya kawo ni nan .
Sallama ta tayi nace a nunamun hanya nataho ,naki nagayawa Nafi,u komai "dan zaita sakani aikin wahala,nikam soyayya batayi mun rana ba,haka nata wahala Baban nafi,u ya d'auka munje gombe ko potiskum nikuwa cemishi nayi a nan muka tsaya,abun yabashi mamaki,ya umarce ni in Nafi,u ya dawo yaje natashan wahala,iyayena ,suna yawan zuwa mun dan duba lafiyan ido na...
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman Khairat
*Zaki,biya kud'in ki nera d'ari biyu kacal* *ta,wannan asusun Amina maaji* *4271914014 FCMB*
*Ko katin Mtn ,ta wannan* *number 08068748984*
Paid book 200
True life story
Last free page 1/100
🅿️9️⃣⏩1️⃣0️⃣
Sadiq yana unguwan da kowa yasani federal locos a cikin garin gashua unguwa ce da tatara manyan masu kud'i Wanda kowa yakeji da kanshi,mahaifin shi Su uku ya haifa a kwai, meenal sai Aisha sai Sadiq shine namiji iya gata yana shansa wajen Alhaji Tasi,u yazamo kadangaren bakin tulu babu kalan rashin mutunci da bayayi wataran zaiyi kwana ,uku bai kwana a gida ba yana hotel .
"Zuwaira kinsan ina matuk'ar k'aunan ki babu abunda zai rabamu" Sadiq ninasan haka shiyasa bantab'a had'a sonka da nakowa ba nayi dacen miji.
"Kibari kawai zanwuce " sai Yau she kenan kibari sai nanda kwana bakwai in Allah yakaimu ,Ba,a ne yazo wucewa amma ko gaishe shi bai yiba ,raina yab'aci sai da nayi mishi magana "yanzu baka kalli Ba,a bane?" naganshi mana ,nifa tunda duk basa son mu shiyasa nima bazan tab'a son suba"iyaye nane fa"eh sud'in ,munsamu matsala a ranan sati yayi baizo gidan muba muna a cikin kwana na takwas yazo ya aika nafitoh"haba beby koki nemeni?"iyaye sunfi gaban wasa taya zakaga mahaifina kad'auke idon ka,zan iya cenzaka amma banda iyaye na ,kodan kaga ina yawan gaya maka abun da sukeyi mun ne. Kuka nafashe da shi "kiyi hak'uri yanzuma kice zanshigo in gaishe Su" da gaske Sosai makuwa ,zuwa nayi dan in gaya musu,sukan su wannan ranan suke jira'bayan sungai sane Ba,a "yakamata katuro iyayen ka susan da maganan nan " gobe zasuzo in sha Allahu.
"Allah yakaimu " Amin
Washe gari da misalin k'arfe goma iyayen Sadiq sukazo,sunyi maganan fahimta,a nan ne aka tsaida ranan bikin mu sati biyu masu zuwa ,munkasan ce masu Farin ciki duk Wanda yasan ni da Sadiq yasan mu masoya ne,dan babu kalan soyayyar da bayayi mun "maza mutanen mu rawan kannan babu irin Wanda banayi,Umma har mamaki nake bata, sati biyu yacika a ranan a ka d'aura auren bayan antashi daga sallah jumma,a wajen k'arfe bakwai da rabi ,Sadiq ne yazo d'auka na unguwan da yakaini kusa da bayan CBN hanyan gujuba ,nayi mamaki dan bai tab'a gayamun yanada wani gida a wannan wajen ba,k'awaye na nasamu ,an kunna rawa sai yisukeyi,sallah nayi ,qawata Zarah ne tazo Sadiq ,ya kaiko ta akan muje yanason ganina ,bayan nafita sai naji yakama hannaye,na,matsara ciya kin d'auka saceki zanyi ne,shiga mota " zarah yanzu zandawo miki da k'awarki"ni rufamun asiri in kace sai gobe nema duk d'aya ne,Hotel muka kama zamu tafine har sha d'aya naga yace bari yayi wanka dan yagaji"kema sai kiyi wanka"kana nufin anan zaka kwana kenan ?"zamu kwana dai "haba katina nabar k'awaye na mezan gayawa su ,kakata da sukazo sutaya mu kwana,ko kulani baiyi ba haka yawuce ya yi ,wanka dole na natashi na watsa ruwa nima,kwana mukayi nasha wahala Sosai a gun Sadiq babu kalan tsanlan kwado da bansha ba,ko motsi banayi ,Sadiq ya yayyagani banda jini babu abunda gabana keyi ,shiya ,taimaka mun na gyara jiki na ya wanke zanin gadon ,yakira ma,aikacin ,akan ya shanya, abu kamar wasa ,sai da nayi kwana biyu ,kafun muka dawo,ina shigowa kowa tahau yimun fishi babu kalan irin wasan da banyiwa kawaye naba ,ko kulani basuyi ba.
Duk suka d'auke jakansu a kan zasu tafi gida ,na lallab'e su ko zama basuyi ba wajen k'arfe biyu babu kowa a cikin gidan ,Sadiq nakira,yadawo irin rakiyan angon nan mababu.
Zainab
" yanzu Nafi,u kace bazaka kai yarinyan nan a dubata ,meyasa kakeyin ha" nafa kaita Sunduba ta "nace babban Asibiti zaka kaita,kana,wasa da hankali na ko" zankaita gobe washe gari da safe muka shirya sai gombe ,bayan likito,sunduba ni. tambayan mijina sukayi nace yana waje ,wani likita ne yace "meyasa kabarta har ,takai kwanakin man kaduba kajawo mata,tsautsayi ñe haka Allah yaso, magani da wasu nad'igawa suka bani,mundawo gid'a a hanya yasiyo kaji guda biyu ,a cikin laluran da nake fama da shi ya yanka" Zainab kitafasa ruwan zafi,ki gera wannan"hawaye natayi narasa ta inda makauniya zatayi gyaran maza,,ina sauk'ar da ruwan zafin yazube a k'afa na ihu nasaka Sosai tare da cewa"wayyo k'afana.....
Maman Khairat ce
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
*HALIN MAZA*
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and Writing by Amina maaji( maman Khairat)
Paid book 200
🅿️1️⃣1️⃣⏭️1️⃣2️⃣
"Meyaru Zainab?" ruwan ne yazub'e a k'asa na"kema garin yaya kikayi yazub'e a k'afar taki sokike kijawomun tsiniwa agun mahaifina daya ke goyon bayan ki ko.meyasa baki sauk'ar a hankali ba meyasa Zainab ?"nifa gaskiya wannan makantan naki yana takuramun ina son in samu yadda zanyi in sallameki"Nafi,u kenan yanzu zaka bani taimakon gaggawa ne kodai zaka tsaya yimun abun da kasa ba ne.,tafiya naji yafara sai jinshi nayi ya zubamun gishiri a gun "kimik'ar da k'afar kefa raguwa ce alovera yaciro ya tsiyaya mun ruwan a k'afata " ki matsa kije gefe zan dafa kayana daman bakida niyar dafamun "a ce mutum yanada mata amma bai ,isa yasata aiki ba aure yazame mun lahu a kai na danni bazanci gaba da irin wannan ba kwanciyar aure ma,ban,isa ba so,ake in zama d'an iska ne.
,surutu yatayi ko kulashi banyi ba har sha biyun dare yayi sai kusan k'arfe biyu ya kwanta, bayan yagama cin kazar ko bani bai yiba sai da safe yabani kai da k'afa sai fiffike,cewa nayi bazan ciba kamar jira yake sai jinayi yace" Zainab kenan wato kegaki mai rashin kunya nayi dana sanin auren ki gaskiya a she haka kike nak'i mata daga garin mu saboda ke, Yau gashi babu kalan rashin mutunci da bakeyi mun "Nafi,u "dakaga nagama maka amfani kenan meyasa baka auri yar garin nakuba kadage sai ni"toh nima da nasan haka kake wallahi babu ,abun da zaisa in aure ka,auren ka k'addara yazame mun ,ana alfahari da miji amma kash nikuwa banyi sa,a ba,sannan in sha Allahu tunda baka yadda da k'addara ba Allah sai ya jarrabeka da abunda yafi nawa, kasani ba dabaran kaba ne ko ikon ka,yabar ka da,ido sai yanzu nake tausayin makafi" Yau ani kike gayawa magana"an gayama ka Nafi,u .
"zanyi maganin ki" mai maganina sai Allah ,sannan ba,abun da ka,isa kayi mun in sha Allahu tunda baka yadda da k'addara ba Allah sai ya sakamun .
Tunda Nafi,u yafita misalin k'arfe goma na safe bai dawo ba sai kusan k'arfe biyar, ko abinci banci ba babu Wanda yazomun dan Nafi,u yahana kowa shiga mun gida kodan su taimaka mun ,ina ta Allah Allah yaran Anty shema,u suzo amma shiru,ina cikin tinanin nan sai naji yace"bakiyi abinci bane wai kemeke damun kine?"kaima meyasa bakada imani ne yanzu tun safe da kafuta baka dawo ba wazai bani abinci kenan ?"kut ni bawanki ne bazan dawo ba tunda kekika aike ni ,kibani nan da sati biyu aure zanfara nema "ka auro goma, muna cikin haka sai ga Maman shi tayi sallama ya amsa,nikuma nace sannu da zuwa.
" yauwa ya jikin naki "da Sauk'i " meyasa mu k'afarki ne? "ruwan zafi ne,zanyi magana sai naji yatare ni yace" daman nasauk'ar da ruwan zafi tana kusa shine yazube mata"Mama ba haka bane shine yace sai nafige kaji da dare na yatasa ruwan zafi garin sauk'ewa yazube mun ,shiru tayi sai cewa tayi"kinga irin ta ko,shine kibar shi yayi auren sa,karki cutar da shi,kema ya cutar da ke, amma kin hana.
"Mama yayi auren ko Yau ma,nida zai bani takadda ta,dayafi mun Sauk'i ,a kan abunda nake fama da shi na rashin mutuncin shi" yanzu Zainab kekike gayawa,Nafi,u maganan nan lalle Allah yabaki hak'uri zaiyi auren in sha Allahu ,tas tayimun tatafi,na tabbata in iyaye nane bazasu yimun haka ba,amma bakomai Allah yarabani da wannan cikin ,jiki na zan barmi shi gidan shi,in sha Allahu.
Ba,abunda da ya cenza washe gari ko magana bayayi mun ,bansan ya fice ba haka na dafa shin kafa da wake ,naci kuka yazame mun kaman farilla kullum sai nayi dan rashin imani yadawo yaci abunda na girka,dan ma,kayan abincin da iyaye na suka kawo ni da shi ko rabi ba mucin yeba ,komai buhu a kaka woni da shi .
Jinshi nayi yana waya da budurwar shi suta dariya kwana zaiyi suna hira,ita ma yar gantalel liya ce,ina iyayen ta,subar ta tata waya, har takai dare bantab'a nuna da muwa ta ba,wani ranan alamis ina zaune naji yashigo"Zainab g yarinyan da zan aura tazo tayimun girki,tunda ba kallo kikeyi ba"sannun ki ya jikin sunana Aisha,my love ne yace yanajin yunwa da yaje gidan mu,shine nace tunda yaci na rana bari nazo na yimishi na dare kema in taimake ki,tunda idon ba gani kikeyi ba "Yau wa beby shiyasa ina matuk'ar jida ke kina birgeni nayi ,sa,ar mata" ga cen kitchen d'in kishiga.
Zuciya na sai tafasa takeyi "karki kuskura kishiga mun kitchen kibari sai kinzo gidan kiyi amfani da kayanki," ke kidai nayimun gori nan da wata biyu zanzo gidan nan a matsayin kishiyar ki,ba a bakuwar mijin ki ba banza makahuwa Wanda batasan darajan miji ba,saunawa makafi suke girki a mazajen su,inaji tafara tafiya "karfa kishiga ,sai naji Nafi,u yace" kishiga sanadiyar wa, aka siya miki, kayan dan haka kiyi yadda kike so,tashiga inaji tana zagina wai kitchen duk yayi datti kamar ba mace,k'arshe shigewa d'aki nayi sukuma sukayi girkin su biyu har suka gama,tashigo mun....✍🏿
Maman Khairat ce
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
*HALIN MAZA*
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman Khairat✍🏿
True life story
Paid book 200
Kai tsaye ku tuntub'i wannan number
08068748984 08167261913 08021480943
🅿️1️⃣3️⃣⏭️1️⃣4️⃣
ZUWAIRA
"Yana ganka kai kadai ,babu ko aboki guda d'aya ?" Haba beby yanzu yayi ya cenza babu irin wannan bidi,ar ace wai sai an rako mutum kafun ya zo gidan shi"amma dai bai kamata a ce tunda ,akafara wannan ribibin bikin nan a ce babu wani aboka nan ka ko guda d'aya "ki share zancen yanaga suntafi da wuri ne?" abun da yafaru ne basuji dad'in shiba jiya shine sukayi fishi,"ikon Allah nida matana kenan bata yadda za,ayi in yi,abun da naga dama kenan gaskiya abun bai yi tsariba "daman ina son gaya maka wani magana jiya fa,naji ciwo dan iska sai shigana yakeyi " ya kenan meyafaru yanzuma ,ko tausayi na bai jiba haka,yayi duk abun da yake so,naji zafi fiye da naji,ya sannan nak'ara yagewa sosai bansan ya Sadiq yakoyi wasu abubuwan ba dan yadda ya kware zakace magidan cine dayayi shekara goma da aure har mamaki nakeyi,a ranan ko,abinci banci ba ,kazan da ake kawowa amarya ni kuwa ko,idon kwai bangani ba,nida kaina na tafasa ruwan zafi nashiga cen natino da sauran kayan gyara da yarage nataho da shi,na kimtsa jikina,nayi duk iya abun da zanyi har nagama ko sannu bai cemun ba a ranan ko bacci banyi ba nadame shi,washe gari misalin karfe tara da kwata mukaje asibiti ya sha surutu a gunsu sukayi mun d'inki da bani magunguna sannan sunja kunne na shima sunyi mishi gargad'i ya kiyaye.
"Wai ya haka dagayin aure kinsan bakida kwaliti meyasa baki sanar dani ba,dana fasa auren" ka fasa fa kace wai meke damun kane dan Allah ,akan wannan matsalan duk katashi hankalin ka,toh nima sai in ce akwai maganin da kasha shiyasa kayi mini kaca,kaca"kina nufin in barki kiga rashin kok'ari na kenan ?"
Nasan za,ayi haka amma taya baka gayawa Wanda ta duba ni haka ba ka b'oye mata "bakida hankali ne shine sirrin nawa zangayawa wata mahaukaciyar likita"
Ka dai na fad'an haka "ki rufemun baki kidai na tasar min da hankali,sannan ina son in sanar dake ni ba ragon namiji bane inada k'arfi kaman doki dan haka ki zage, kidaina ragwanci zai fimiki" .
Bari nayayi a gun yatafi d'aki ya zauna cen naga ya d'auko sigari yana sha "me zangani ?" bakisan daman ina shan sigari ba ,amma kinyi wa, kanki bakiga komai ba akan halayya na,tunda kunk'iyin bincike a kaina,kekuma kece kika hana"kin tina lokacin da mahaifiyar ki tace "Zuwaira baki san halin maza bane baka gane ina ne gabas d'in su?" wannan acikin halin mu ,wannan,itace sharan fage,a cikin darasin da zanfara koya miki,ina gani ya d'auko shisha yata ,sha dak'i na wuce na kwanta maganga nun da mahaifiya ta ke gayamun yata yawo ,a cikin zuciya na, bansan yafice ba tun randa muka dawo daga asibiti bai k'ara cewa yaya jiki ba har kan gaban shi yakeyi ,bansan a ina yake aiki ba ,bankuma tambaye shiba, sai wani rana muna cin abinci "nikuwa a ina kake aiki ne ko kasuwan ci?" ni yankan kai nakeyi"duk da wasa yakeyi mun amma sai da zuciya na ya tsinke sosai "kinada wani tambayen ne?" babu "yaga nashiga tashin hankali kafun yace" bebyn Sadiq wasa nakeyi miki,a HMB nake aiki ni makaikacin kiwon lafiya ne duk wani magunguna da,izinin mu ,ake kaiwa wasu garin da muke so sannan akwai asibiti a cikin garin ,ina da shago a cikin unguwan nan ,amma bazan gaya miki a ina shagon yake ba,kinji "ba komai " sannan ke kanki nagaya miki , mahaifina mai kud'in gaske ne"amma tunda mukayi aure yau sati biyu ban tab'a ganin d'an uwan kaba,ke naki sunzo ne?"aa basu zabo suna fishi ne ,shiyasa basuzo ba "beby kincenza hali gaskiya bansan meyasa ba tunda mukayi aure kincenza kindai na damuwa dani da tarairaya ta meyasa ne,da sha gwaba ta,bakai ne ba kadai na damuwa da ni kullum cikin hantara "
Nadai na bazan sake ba ina ganin yafice key d'in motar shi ya d'auka yafice bayan fitan shi,naji ana ta buga get kaman za,a b'alla zuwa nayi nabud'e wata ce tashigo,sannu da zuwa mushiga mana" dakata basai na shiga ba kece matar gidan ?"nice lafiya?"nazo ne in jamiki kunne tunda kika auri Sadiq ki shirya dan bazan tab'a barin ki kizauna lafiya ba ya b'ata mana rayuwa yadawo ya aure ki waya sani ma ko mallake shi kikayi ,sannan kiba shi wanñan ina d'auke da cikin sa na tsawon wata hudu ,kinga kuwa zanrigaki haihuwa duk da kema naga a laman kamar kinada ciki tsinan ne wallahi tunda yasa mahaifina ya Kore ni toh nan zandawo in zauna sai na haihu ,na tsaya nakasa magana tsabagen takaici ....
Maman Khairat ce
[11/8, 20:47] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
*HALIN MAZA*
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman Khairat
Paid book 200
🅿️1️⃣5️⃣⏭️1️⃣6️⃣
ZAINAB
"Meyashi go dake d'aki na uwar mikikazo yi ?" tun kafin raina yab'aci ki gaggau ta ficemun daga d'aki Wanda batasan darajan kanta ba ,nasan duk yadda a kayi iyayen ki basu koya miki tarbiya ba shiyasa amma ba ta yadda za,ayi kishigo gidan mutum sannan kice zakiyi mishi gadara"kanaji tsohuwar matar ka makauniya tana gayamun magana ko ?"ki barta kizo muci abincin tunda kin taimaka mata har wanke wanke kinyi mata shi kin kyauta gaskiya beby kin had'u fa meyasa tun farko ban had'u da ke ba ?
"Yan zukam mun had'u shikenan ka huta abun ka ,komai zanyi maka tunda ina gani .
Jin shirun da nayi shi ya tabbatar min da sunfi ta daga d'aki ina ji suna ta hiran su,suna dariya,nayi dana sanin auren Nafi,u sannan yau makanta na,baiyi mun rana ba,tunda Nafi,u ya d'auko karuwan sa sukaci mun mutunci nasha kuka har sai da ido na yafara zafi ,kafun na dai na, sai cen kusan mangari ba suka tafi tsabagen takaici har zuciya na zafi takeyi mun tabbas makafi suna, ganin jarabawa sosai a rayuwa.
Bansan wani lokaci ya dawo ba amma nasan dare yayi dan na seta a gogo dan in dinga jin lokaci yana shigowa ya buga sha biyun dare kenan ,bansan meyayi ba naga inaji ya sauk'ar da fellow ya kwanta na dad'e bacci bai zomun ba