Showing 30001 words to 33000 words out of 40195 words
Chapter 11 - ZAMAN AURE Book Complete Document .txt
bedawo ba nan ta shiga nemansa Rabia taiwa waya tana kuka ta fada mata,
Ruhaima kuwa hawaye kawai take abban tane ya tambayi ummanta yace,
"wai mekuma yafaru naganku kunyi cirko cirko"
takardar kawai umma ta mika masa yasa hannu ya karba tare da war ware takarda ya duba shiru yayi can yanisa yace,
"Allah ya sa haka shi ya fi alkhairi kinji Ruhaima tashi ki koma ciki kar kisa damuwa aranki "
bata iya amsawa ba ta mike tanufi daki tana share hawaye,
*Hafeez*
~~indomie yadafa yafito kenan yaji bugun kofar ajiye plate din indomie din yayi yanufi kofar tamba yayi
"waye ne?
"inka bude kagani"
dariya yayi mai sauti da yaji muryar ashanty cikin sauri yabude tare da jan hannunta suka nufi ciki,dubansa tayi tace,
"Hafeezu kana cikin hankalinka kuwa matarka fa"
"karki damu daita mukarasa ciki"
atare suka jera suka nufi parlorn tana shiga tadau plate din indomie din tashiga ci ,cokali ya dakko yazo yasa suka shiga ci tare,can tadago ta dube shi tace,
"meye dalilin nemana har gidanka?
janta yayi zuwa jikinsa can ya dubeta,
Areefa,kuwa,karya da gaskiya tashiga fadawa ma haifiyar Hafeez ,ranta ne yabaci tashiga fada kamar yana gabanta wayar ta tadakko ta shiga neman layin Hafeez tana ta ringing be daga ba dubanta tayi tace,
"yanzu yana gida"?
"Eh yana gida"
"madalla tashi mutafi gidan naku zancan banza da wofi kai"
*NASEEBA I UBA*✍🏻
[3/19, 10:31] +234 814 620 5819: [6:13AM,2017]
*®💦💦NASEEBA GAWO*💦💦💦
*💦N I G💦*
*ZAMAN AURE*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*NA*
NASEEBA I UBA💐
*Allahumma la sahala illa majaaltahu sahala waanta tajaalul haznah iza shiitu sahala*👏🏻👏🏻
*32*
~~Dada tsurawa Hajiyar ido kamal yayi,dan sauraran abinda zai fito daga bakinta cikin nutsuwa Hajiyar tace masa,
"sai katashi kutafi ai,kuma wallahi tallahi kaji de narantse inka kuma kuntatawa sakeena banyafe maka ba,matarka yarinyar kirki amma katsaya kana shashancin banza da wofi"
sumar kansa yashafa tare da narke fuska yace,
"Hajiya dan Allah kidena fadin haka ,nifa baabinda nake mata kitambayeta ma kiji"
"matsalar kace kuma ai kamal, baabinda zan tambayeta ni kam,sakeena tashi kidakko mayafinki kutafi kinji Allah yakara lafiya"
"Ameen Hajiya Nagode Allah yakara girma "
"Ameen bakomai kede nafadamiki duk abinda yaimiki karki shiru da bakinki kiyimin waya kifadamin kinji"
murmushi kawai sakeena tayi ,ta nufi daki tadakko mayafinta,lubna ce tai sallama ta shigo dakin tana ganin sakeena da mayafi tace,
"Hajiya wai dagaske Aunty Sakeena tafiya zatai,nide gaskiya karta tafi yanzu"
wani mugun kallo Kamal ya watsa mata tare da fadin,
"To,uwarmu bazata tafi yanzu ba,sai sanda kika sa mana lokaci,wallahi lubna kishiga hankalinki dani ,inbahaka ba wallahi wataran sai na lakada miki dukan tsiya ,shegiya mai siffar munafukai"
cikin fushi Hajiya tadaka masa tsawa tare da fadin,
"kamalu wallahi kafita a idona inrufe,yar tawa ce,mai siffar munafukai,to ka kasheta inkatashi yimata hukuncin kaji ko,tashi kabani guri,mai zafin ran tsiya"
tashi yayi yadau wayarsa da mukullin motar sa yafita ,sakeena taiwa Hajiya sallama tare da godiya ,lubna ce ta daukar mata akwatinta,tarakata dakin Maman su saif taimata sallama tare dayimata godiya itama,har bakin mota suka rakata ,kamal sai aunawa lubna harara yake ,yaja motarsa suka nufi gida,
tunda takoma ya gyara halayansa shiyake mata komai kan yafita,yanzu haka kwance take kan doguwar kujera ga cikinta da yakara girma sai juya kai take saboda yadda ta tashi jikinta badadi,shikam yana kitchen yana soya mata kwai sai jinta yayi tasaki kara da sauri yafito daga kitchen din daga shi sai vest da gajeran wando,yakaraso kusa da ita ya zauna,tare da janta jikinsa yashiga tambayar ta,
"matar kamal ,menene,meyasameki?
shagwabe fuska tayi tare da dada narkewa a jikinsa tace,
"Honey bee,wallahi kayiwa babyn ka magana tun danatashi yau sai naushi na yake,nide wallahi banso"
tanagama fadar hakan tasa masa kuka,shi sai yarasa ma mezaice mata saboda yadda tabashi dariya ,rigar ta ya yaye,tare da shafa cikin nata, yana kallon yadda babyn yake ta wutsil wutsil,wata karar tasaki,cikin dariya yace,
"Babyn kamal dan Allah kabari bakasan maman ka bataso ba,kukafa takeyi ,kazauna kawai kaji"
dariya yabata yadda ya dage yanaiwa dan cikinta magana can tadaga kansa daga cikin nata tadubeshi tace,
"Honeybee,may be fa babyn nan yunwa yakeji ,shiyasa yake ta motsi ko?"
dariya yayi saboda yadda tai maganar kamar ba ita ke kuka ba,yace,
"bari inkawo miki wainar ki kici, ko babyn kamal yazauna lafiya"
"Honey beey nifa baby girl zan haifa,gaskiya"
Da sauri ya jiyo yazuba mata dararan idanunsa ,masu bata tsoro wani lokacin tare da yadda ya hade rai,
*Jameel*
~~jameel yana kashe wayar sa yadada jan dogon tsaki ,kwanciya yayi kan doguwar kujera yashiga tunanin yadda zaisami macen arziki yaaura dan shikansa yasan zaman sa haka bashi da amfani yana mutukar bukatar mace,wayarsa ya dakko yashiga neman layin abokinsa usman bugu biyu ya dauka,
"Hello Abokina ,kana lafiya"
"lafiya kalau usman ya madam,da yarana na"
"Duk suna lafiya"
"kana ina ne yanzu,inason ganinka yanzu"
"ok badamuwa ina gida zaka iya zuwa"
"Tohm shikenan usman gani nan zuwa"
sallama sukayi ,mikewa jameel yayi ya nufi bedroom dinsa ya shirya tsaf yafito kai tsaye gidan usman ya nufa ,be dau dogon lokaci ba yakarasa gidan nasa ,kiransa ya kuma yi awaya ,tare da shaida masa gashi yakaraso,bejimaba yafito ,hannu suka bawa juna suka gaisa tare da karasawa ciki,a parlor suka zauna jameel ya gaisa da Huda matar usman tunda yashiga yai tozali da wata kyakyawar yarinya ido yazuba mata har sai da yarinyar ta tsargu daga kallon da yake mata dago da kanta tayi ,atare suka hada ido,murmushi yasakar mata,
labiba kam suna isa asibiti aka shiga daita labour room nan da nan likitoci suka rufu akanta take suka gano yadda jininta yai masifar hawa,nan suka shiga ceto rayuwar ta, data babyn ga azabar ciwo gabadaya tafita a hayyacinta sunan jameel kawai take iya kira ,cikin kankanin lokaci tafita hayyacinta kamar wasa tafara jijjiga,hankalin momy yai masifar tashi,da kyar akasamu ta dena jijigar cikin ikon Allah ta haihu amma babyn yarasu saboda wahalar da yasha,momy sai kuka takeyi wayar jameel tashiga kira tanata ringing yaki dagawa,labiba kam tanacan ankaita dakin duhu wato dakin daake kai masu jijjiga,kiran Abban jalila momy tayi bugu daya yadaga cikin kuka tashiga fadamasa gasu asibiti ,hankalinsa ne yaimasifar tashi wata nurse ce tafito cikin tashin hankali ta nufi momy,dada gigicewa momy tadada yi,tare da zubawa nurse din ido,danjin mekuma zatace mata,
*Abdulmalik*
~~cikin kankanin lokaci Rabia takaraso asibitin bata sha wahala ba wajen samun dakin da Abdulmalik yake,shigarta keda wuya tayi tozali da kanin nata kwance,mansir yanata fama dashi yaci abinci yaki ,
"Dan Allah mansir kabarni Ruhaima nake jira tazo tabani abincin"
shiru mansir yayi ganin Rabia tashigo da sauri takarasa gaban gadon da yake,tashiga yimasa sannu tare da kwantar masa da hankali,cikin muryar rarrashi tace,
"Abdul kaci abinci tukunna sai inkira maka Ruhaima "
shiru yayi tare da zuba mata jajayan idanunsa ,can ya miko hannu yakarbi ruwan tea yafara kurba,mansir ne yadubi Rabia yace,
"Aunty wai meye musabbabin ciwon Abdulmalik ne?
shiru tayi tare da kallon Abdulmalik din tace,
"Au befada maka ba?
da sauri Abdul malik yatare ta da fadin,
"Dan Allah kubar maganar nan haka innayi bacci kya fada masa"
yanagama fadar haka yashiga share hawaye,
yana gama shan tea din Yaya Rabia takira masa Ruhaima tana daga wa ta mika masa wayar dasauri yafara magana,
"Hello Ruhaima ! Ruhaima!"
shiru taimasa sai faman kuka takeyi cikin rawar murya yace,
"pls stop crying,say something to me"
cikin tsananin tashin hankali tashiga rera kuka tare da fadin
"Abdul malik dan Allah kabarni kadena kirana kana fama min raunikan da suke cikin zuciyata na shiga uku"
kuka tasa masa gaba daya kasa magana yayi saboda tsananin tashin hankali dif yaji takashe wayar kansa ya kife akan filo yasaki kuka kamar mace,take kansa yadada sarawa yasaki wata kara ya sulale,cikin tsananin tashin hankali Rabia da Mansir suka fita dan kiran likita,
inna kuwa tanacan tarabka uban tagumi tana tajiran Rabia ta kirata tafada mata inda Abdulmalik yake,tun tana sa ran jin wayar ta har ta hakura karshe ta yanke shawarar daukar mayafi tanufi gidanta ,
*Hafeez*
~~Hafeez yanacan sun lula duniyar shedanci shi da Ashanty ,acikin gidan auransa agadonsu na sunna waiyazu billahi *Naseeba tace* *wannan wane irin zaman aure kenan Allah katsare mu*
wayarsa tana parlor tanata faman ringing besaniba ,sai da suka gama shedancin su sannan tafito parlor hannu yasa yadauki wayar yana dubawa yai tozali da missed calls din maman sa dana yayar sa da sauri yabi kiran tanashiga maman tasu tadaga tare da fadin,
"sannu Hafeezu ,sai yanzu kaga damar daukar wayar yayi kyau to gamu akofar gidanka inkaga dama kazo ka bude mana"
hantar cikinsa ce tabada kulu lulu ya maida dubansa ga Ashanty wacce tafito daga ita sai towel,takarasa ta kwantar da kanta agadon bayansa zagayo daita yayi tare da zuba mata ido,
Areefa kam gabadaya hankalinta ne taji yai masifar tashi gabanta sai faman daduwa yake haka kawai tarasa dalilin faruwar hakan,
*NASEEBA GAWO*✍🏻
[3/19, 10:31] +234 814 620 5819: [7:24AM,2017]
*®💦💦NASEEBA GAWO*💦💦💦
*💦N I G*💦
*ZAMAN AURE*
*NA*
NASEEBA I UBA💐
*lahaula wala kuwata illa billahil aliyul azim tawakaltu alal lah wala haula wala kuwata*
*subahanalla wabihamdihi subahanal azim*👏🏻👏🏻
*31*
~~Da gudu lubna ta nufi daki tare da banko kofa,tsaki kamal yaja tare da fadin ,
"mara kunyar karya meyasa kika gudu ai da sai ki tsaya,wlh da sai na karya miki kafa shegiya"
sakeena de tana zaune tana kallonsa mai da duban sa yayi ga matar tasa yakarasa kusa da ita ya zauna tare da kama hannuta yahada danasa yace,
"matar kamal muwuce gida ko?"
shiru tayi tare da narai narai da ido ,dorawa yayi da fadin ,
"karki damu sakeena ina nufin karkiji komai inshaallah zamu shinfida rayuwar aure mai cike da so da kauna, zan canja tsarin *zaman aurenmmu* kinji,haka kuma nadena duk wasu muna nan dabiu danakeyi tunda kince ba kyau ko"?
ahankali ta dago ta dubeshe zatai magana kenan sukajiyo muryar Hajiya da sauri kamal ya matsa daga kusa da sakeena ,karasowa Hajiya tayi ,tare da samun guri ta zauna ,ahankali kamal yadago da kansa ya kalleta dada hade rai tayi ,tace
"kamalu burinka yacika kafadawa Alhaji zakatafi da matarka ko,to yayi kyau katashi kaje gurin aikinka in kadawo kabiyu ka dauketa dan bazaka kaita gida ba, katafi kabarta ita kadai bazai yu ba"
da sauri yatari Hajiyar tasa da fadin,
"Hajiya ai bazanje aiki ba a gida zan zauna inkula da ita"
"Hmmm,kamalu kenan ,to ai bazaiyuba,akan me zaka ki zuwa aiki,kaga tashi kawai kabani guri,haba yaro sai son zuciyar tsiya kai duk abinda kake so shi zakayi to wlh sai da yamma zata tafi,kuma inta koma ka cigaba da bata ciwon kai kar ka fasa"
shiru yayi tare da daukar mukulun motar sa yafita ransa a mutukar bace, sakeena kam dariya yabata ,Hajiya ce ta dubeta tace,
"sakeena inkinkoma duk abinda kamalu yaimiki ki fada min kinji kuma kidinga samun isash shan hutu,banda yawan aiki dayawa "
"To Hajiya inshaallahu zan kula"
lubna ce tafito sai waige waige takeyi kamar mara gaskiya Hajiya ce ta dubeta tace,
"Auta lafiyarki kike ta waige waige keda waye"
kusa da Hajiyar tasamu tazauna tare da sauke ajiyar zuciya tace,
"Hajiya yaya kamal ne ,yabiyoni daga fadar gaskiya wai sai ya dakeni,wallahi Hajiya kimasa magana, ba ruwansa dani shi yafiya masifar tsiya"
"Rabu dashi Auta nima akwai tawa dashi lamarin kamalu sai addua shi kam narasa irinsa "
karfe hudu kamal yadawo lokacin sakeena tana daki tana bacci guri yasamu ya zauna sai raba ido yake Hajiya na zaune tana kallonsa can yashafi sumar kansa yace,
"Hajiya ,sakeena fa?,gwanda mutafi da wuri ko"?
"gaskiya kam tunda birnin sin zakutafi ba,to bacci takeyi kuma ba wanda zaitashe ta sai ta tashi dankanta"
ido kawai yazubawa Hajiya kamar mai nazarin wani abun ,muryar sakeena ce ta katse masa duniyar tunanin da ya lula, da sauri yadago da kansa ya zuba mata ido sanye take da duguwar rigar shadda ja tai mata kyau sosai ga cikinta da yadada fitowa a hankali tasami guri ta zauna Hajiya ce ta dubeta tace,
"sannu sakeena kinji kintashi"
"eh Hjiya natashi tun dazu ma"
kamal de yana zaune jira kawai yaji Hajiyar tabasu izinin tafiya ,can tadubeshi tace,
*Jameel*
~~kamar yadda usman yaiwa jameel alkawarin sama masa aiki ,yasamu ,cikin kankanin lokaci yafara aikinsa tare da kwanciyar hankali , yasami nutsuwa,bashi da wata damuwa raba dare yake yana salla tare da rokon Allah kariya daga sharrin mai sharri,kamar kullum in yatashi daga aiki gurin Hajiyar sa yake wucewa yanzu haka zaune yake gaban Hajiyar tasa yanacin tuwon shikafa da miyar taushe, cikin so da kauna da tausayi Hajiya ta dubeshi tace,
"Dan marayan zaki yakamata kasamo mata kayi aure zaman haka bashi da amfani kaji"
ahankali ya cire hannunsa daga abincin tare da ture kwanikan gabansa yazubawa Hajiyar tasa ido ,can yanisa yace,
"Hajiya ni wallahi tsoron auran nan nakeji saboda mata basu da tausayi ,nifa hankalina yafi kwanciya yanzu dan Allah Hajiya kiyi hakuri kibar maganar auran nan"
"Haba jameelu ,kenan baka yarda da kaddara ba ko me? ,ai baduka ne suka taru suka zama daya ba,mata fa da kake gani suna suka tara kaide kacigaba da addua kaji nima ina nan inayi"
"shikenan Hajiya Allah yazaba abinda yafi alkhairi"
"Ameen Dan marayan zaki"
nan suka ci gaba da hirar su karshe yaimata sallama yatafi,
labiba kam tunda tadawo gida bata da sukuni hankalinta yana kan jameel ,sai yanzu ta tabbatar tana son jameel kamar wacce aka tsikara ta mike zumbur ta dakko wayarta nan tashiga neman layinsa sai da ta kusa tsinkewa san nan jameel ya dauka
kuka tasa masa sai da kyar tasami damar yimasa magana,
"Yaya,jameel dan Allah kayi hakuri ,kadawo dani dakina wallahi bazan iya rayuwa batare da kai ba"
tsaki yaja ya kashe wayar ,dada rushwa tayi da kuka take taji bayanta ya rike da marar ta kara tasaki,da sauri momy ta nufo dakin nata ganin labiba a durkushe ne yaasata sakin salati tare da karasawa gurinta cikin tsananin tashin hankali,tashiga tambayar ta ,
"ke ,labiba meyasameki ,na shiga uku,ko haihuwar ce"
labiba kam ba baki sai faman nishi takeyi,da sauri momy taiwa direbansu magana yafito da mota ,da kyar labiba ta mike tare da dafa momyn suka nufi asibiti,
*Abdulmalik*
~~Da sauri mansur ya nufi kan Abddulmalik yakama hannunsa bude ido yayi yazubawa fuskar mansur ido can yabude baki yace,
"Mansur Ruhaima fa? tazo ko ,tana ina kira min ita kaji"
shiru mansir yayi yarasa me zaice masa cikin kwantar masa da hankali yace,
"Abokina kayi hakuri ,gata nan zuwa yanzu tafita gurin likita "
shiru yayi kamar mai son tuno wani abu can ya runtse idonsa a hankali yace,
"Mansir inna,inna tarabani da Ruhaima tasa nasaketa ,zo karakani inbata hakuri bani da laifi"
gabadaya mansir kansa ya kulle nan yashiga rarrashin abokin nasa karshe ya fita ya kira likita yadada dubashi tare da yimasa allurar bacci,
Dariya ce taso subucewa Rabiaa dataji inna tana kuka,dakewa tayi tace,
"Haba inna Abdul fa ba yaro bane duk inda yake zai dawo,amma bari inkira wayar sa inji"
"yauwa Rabi kira min kiji,inda yake kinji naje na nemo masa auran mariya ina tason infada masa"
shiru Rabia taimata saboda haushi takashe wayar tashiga neman layin Abdulmalik sai da ta kusa tsinkewa sannan Mansir yadaga nan ya shaida mata rashin lafiyar Abdulmalik hankalinta ne yatashi ba shiri ta nufo asibitin ko ta kan inna bata bi ba,
Ruhaima kam tana shiga daki tafada kan gadon umman ta tasaki kuka wayar ta tajawo ta zubawa number Abdulmalik ido kamar ta danna kiransa wani sashin na zuciyar ta na gargadinta kamar aamafarki taga kiransa ya shigo,
*Hafdeez*
~~dada shigewa jikinsa Ashanty tayi tazuba masa ido tare da shafa sajen fuskar nan yadora da ,
"wato Ashanty ina mutukar son kasancewa da ke,me zaihana muyi aure"
dariya tayi irin tasu ta yan duniya tace,
"Aure ko? matarka fa ita ?
"EH aure Ashanty Areefa,batai ba ,bata da kirki ko na minti daya shiyasa nakeson Auranki amma ya kika gani"
su Areefa,kuwa sun shirya kenan ita da maman Hafeez ,yayar sa tashigo dubansu tayi tace,
"Mama inazakuje haka,naganku cirko cirko "
nan tabata labarin abinda ke faruwa dubansu tayi tace,
"aa mama bahaka zaai ba mezai hana ai masa waya yazo "
"To,waya kuma tanawa Hafsatu "
"Bari inkira shi de muji"
kiransa tashiga yi a waya be daga ba can tadubi maman tasu tace,
*NASEEBA GAWO*✍🏻
[3/19, 10:32] +234 814 620 5819: [6:38AM,2017]
*®💦💦NASEEBA GAWO*💦💦💦
*💦N I G*💦
*ZAMAN AURE*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*NA*
NASEEBA I UBA💐
*Allahumma salli ala sayyadina muhammadin wasallim,Bisimillahil lazi la yaburru maa ismihi filarbi wala fismawati wahuwal samiul azim*👏🏻👏🏻
*33*
~~cikin fargaba sakeena tadubi kamal tace,
"Honeybee,nabata maka rai ko?,dan Allah kayi hakuri kaji"
murmushi yasakar mata tare da girgiza kansa yadora da,
"ko daya ,matar kamal baki bata min rai ba,kawai ina tunanin yadda zanzama baba ne"
ajiyar zuciya ta sauke tare da lumshe idanunta,shikuwa yana gama fadar haka yanufi kitchen sai gashi da wainar da yasoya mata ,da maltina ,kusa da ita yasamu yazauna,yashiga bata da kansa,tanaci ,cikin shagwaba ta dubeshi tace,
"Honey bee,nakoshi gaskiya,kaima kaci"
hannu tasa ta gutsiro wainar takai bakinsa hadawa yayi da hannun nata ya ci,tare da dan cizar yatsanta ,kara tasaki,tare da shagwabe fuska,
"wayyo Allah na,Honey bee,shine ka cije ne gaskiya sai narama"
Dariya tabashi yai sauri ya mike yakoma can nesa da ita,yanai mata dariya tare da kashe mata ido,yunkurawa tayi da kyar zata tashi takasa,dubanta yayi yace,
"inkinisa kitashi cikin second daya ,nikuma natsaya kizo kirama cizanki"
hararar sa tayi,tare da dafa kujera ta mike da kyar tabiyo shi,yanaganin ta nufo inda yake ya mike ,nan suka shiga zagaye parlorn,suna dariya sai da sakeena tagaji dankanta sannan takyaleshi,hade rai tayi ,tare da komawa daki ,ta kwanta biyota yayi tana ganinsa ta dauke kanta,murmushi yayi tare da kama kunnuwansa yace,
"yi hakuri matata,kamal ya wahalar da ke ko,nadena bazan kuma ba"
ahankali tadago da idonta tadubeshi kamar bazatai magana ba,can kuma tadubi hannun dayacijeta tace,
"Honey bee,nide gaskiya sai narama"
murmushi yayi tare da janta jikinsa yazubawa fuskar ta ido,yace,
"Dagaske,ramawa kikeson yi"
kai, kawai tadaga masa,cikinta yashafa tare da kara kansa acikin yace,
"Baby kaji momynka ko,zata ciji dady,nakyaleta ko kar inbarta"
dariya yabata sosai yadda yadage yana magana da babyn cikinta,shammatar sa tayi tarama cizon dayaimata yar kara yasaki tare da dubanta yace,
"shikenan ko,anyi 50 50"
banza taimasa tare da gyara kwanciyar ta,ahankali ya lallabo yazo bayanta ya kwanta nan yashiga lalibar bakinta tureshi tayi ,zip din rigar ta yazuge,tozali yayi da lafiyayyun halittunta ahankali yashiga sarrafasu tun tana tureshi har tagaji ta kyaleshi sai da yagama narkar mata da jiki ,sannan yaimata rumfa ,kara tasaki ,saboda yadda yadanne mata