Showing 21001 words to 24000 words out of 40195 words
Chapter 8 - ZAMAN AURE Book Complete Document .txt
abu bane,shaye shayen da kakeyi fa zai iya jefaka cikin mummunar halaka karfa ka manta Allah fa yanacewa ......
Dakatar da ita yayi tahanyar daga mata hannu,hade da daure fuska kamar betaba dariya ba ,hantar cikinta ce takada saboda yadda ta tsorata da yanayinsa cikin masifar fada ya ce,
"malama tashi kibani guri,dan wlh zaniya yimiki illa,banda raini ni zaki kalla,kidinga yiwa wani waazi ilimin naki cikin cokali,to,kirike abinki banason ji ,ke da har abada baza ai zaman jin dadi dake ba,sai ki tsiri,yiwa mutane waazi"
tunda yafara fadansa ta mike ,tana mikewa tasaki wata razananniyar kara,akidime ya taso meze gani salati kawai yakeyi,
*Jameel*
~~karar wayarsa ne yakatse shi ,hannu yasa a aljihunsa yazaro wayar tasa,yana dubawa yaga Everlasting da sauri yaddana tare da kara wayar akunnansa cikin isa da takama tafara magana,
" jameel,kana ina yakamata kazo muwuce gida ko"
cikin rawar baki yace,
"Everlasting,gani nan inshaallah ,naje gurin Hajaya ne"
"to ,kenan sai ka gama zakazo ka daukeni,ko me kake nufi"
"Haba de,wane ni gani nan ,tahowa kiyi hakuri"
ido kawai Hajiya tazubawa dan nata,yana gama wayar,ya dubi Hajiyar tasa wacce tausayin dan nata yacikata yace,
?
"Hajiya ,zantafi labiba najira na amma inshaallah zandawo gobe ,dan Allah ki tayani da addua cikin *zaman aurena* "
"Haba jameelu *zaman auranka* kawai,ai komai naka yana bukatar adddua dan haka zandage,dama kuma kullum acikinta ake,kaji kaima ka dage,amma nafara tsorata da matar ka amma de bakomai ,tashi ka tafi Allah ya tsare"
"Ameen "
kawai yace,ya mike yafita,kai tsaye gidan su labiba ya wuce,waya yaimata kin dauka tayi ,fitowa yayi daga motar yanufi cikin gidannasu da sallama abakin sa ya shiga
bakowa a tsakar gidan sai masu aiki ,suka gaisa,yace suyi masa magana da labiba,ba musu suka shiga parlorn suka fadamata ,momy ce tace," ace masa yashigo"
sallama yayi ya shiga,yasami guri yazauna ya gaida momy da girmamawa ,labiba kam ko kallonsa batayiba,nan momy tashiga yimasa bayani kan ya kula da labiba,yadda yakamata ,yaamsa da to,suka tashi zasu tafi,jakar ta ta mikamasa ,cikin sauri yasa hannu yakarba,yai waje sai da momy tadada bawa labiba wasu magunguna sannan sukai sallama tafito tasameshe a mota ya hada kai da siitiyarin motar, dagowa yayi ya kalleta,da sauri ya budemata tashiga yaja motar suka nufi gida,suna isa tadubeshi tace
"jameel,yaakamata,kashiga kitcheen ka dora mana abinci mana,yunwa fa nakeji,yakamata ace kasan abinda yadace"
kansa yadafe saboda yadda damuwa ta taru taimasa yawa take yafara ganin duhu duhu a idonsa kawai sai gani tayi ya,
*Abdulmalik*
~~shiru Ruhaima tayi tana sauraron mugayan kalaman inna,masu zafi da radadi,
"Ni nagaji da bakin halinki,dan haka ki sani inshaallah kwanan nan dana,zai sake aure,tazo ta haifa min jikoki,sai kije ki karata da bakin halinki muguwa kawai"
Abdulmalik,ne ya katse inna da fadin ,
"Dan Allah inna kidena fadin haka wai meyasa kike haka ne ba kyaufa,kuma haihuwa ai ta Allah ce"
"yimin shiru,sakarai kawai dama ai bazaka fahimci inda nadosa ba,munafuka tacinye maka dukiya ,amma saboda sakarci ka kasa ganewa,kai nifa nagaji da muna nan halayen yarinyar nan "
Daki Ruhaima ta koma tana kuka cikin ranta take fadin wane irin *zaman aure* ne haka ,kai tsaye wardrobe tanufa tafara fito,da kayanta tana zubawa a akwati,tagama tsaf,tadau mayafinta ta yafa ta fito,kacibus sukayi da inna nan ta tsurawa akwatin kayan nata ido tace,
"au ke daga fadar wannan maganar sai ki jido kaya kice zaki tafi ,to yayi kyau ki tafin ,haka dama nakeson mutum mai zuciya,to amma wannan akwatin ai bataki bace dan haka sai ki san inda zaki zuba kayan naki kibawa dana akwatinsa"
shiru Ruhaima tayi can tanisa tace,
*Hafeez*
~~cikin sauri yakarasa gaban yarinyar yace
"kyakkyawa barka da dare,ya kike,inbadamuwa ko zansan sunan ki"
banza taimasa tare da dauke kanta tadan kara taku zuwa gaba ,binta ya kuma yi ,nan yashiga tsarata da kalamai masu dadin sauraro take ta sakar masa murmushi tace
"Ni sunana Rumaisa,ina zaune a garin katsina karatu ne yakawo ni nan garin"
"wow nice name,gaskiya sunanki yadace da ke ,to inbadamuwa ko zaki shiga mota nakaiki inda zaki"
"why not,baka damuwa muje"
murmushi yayi saboda yadda tarkoonsa yakama kurciya suka nufi mota yajasu yai gaba,
Areefa kam daki ta nufatashiga binciken inda Hafeez yaajiye mata kudin ta ,tana janyo side bed taci karo da ,wasu hotuna cikin tsananin tashin hankali tasa hannu ta dakko su,hawayene yashiga ambaliya afuskar ta,
*NASEEBA GAWO*βπ»
[3/19, 10:31] βͺ+234 814 620 5819β¬: οΌ»6:11Am,2017οΌ½
*@π¦π¦NASEEBA GAWO*π¦π¦π¦
*π¦N I G*π¦
*ZAMAN AURE*
π¦π€¦π»ββπ€¦π»ββπ¦
*NA*
NASEEBA I UBAπ
*Rabbana atina fidduniya hasanatan wafil akirati hasan wakinna azabar nar*ππ»ππ»
π¦
*Wannan shafin nakune ZAMAN AURE group kyauta fa nabaku shi kuyi komai ba komai NASEEBAπ ta yarje muku yasinπ€£ akarshe kuma nace ana mugun tare*π€
*23*
~~cikin kidima kamal ya rungume sakna ,saboda yadda jini yake bin kafafunta ,ita kam inbanda murkususu baabinda take daukarta yayi cikin sauri ya nufi mota da ita ,sannan yadawo ya daukar mata mayafi tare da rufe kofofin gidan,da gudu yafigi motar yanufi asibiti da ita,cikin kankanin lokaci suka isa,Amir hospital, suna isa likitoci suka rufa akanta,da kyar suka shawo kan matsalar,kamal kam yana zaune yarafka uban tagumi ,babban likitanne yafara fitowa dan yaro dashi mai tsananin kyau ,da haduwa ,duban kamal yayi kunshe da murmushi afuskar sa yace,
"Abokina bisimilla biyoni office"
cikin rawar jiki kamal ya mike yabi bayan likitan nan,yana shiga ya tarar da shi atsaye ajikin famfo yana wanke hannunsa,sai da ya kammala sannan ya dau karamin towel ya goge hannunsa cikin nutsuwa ya juyo ya kalle shi hade da zama kan kujerar sa,biro ya dauka yadanyi rubuce rubuce sannan ya gyara zaman glass dinsa afuskar sa ya fiskanci kamal yace
"Abokina,agaskiya matarka tana cikin matsala koma ince babyn ku ya tsallake rijiya da baya,saboda yadda mahaifar uwar take da rauni wajen daukar baby,sannan kuma ita kanta tana da damuwa domin kuwa jininta ya hau,amma de ,munshawo kan matsalar cikin yardar sarki Allah,saboda haka zaka barta ta huta na kwana biyu saboda daurin mahaifar daakaimata,ga magunguna nan kaje kasiya mata ,Allah yasawake"
tunda Dr yafara magana kamal yakeson yaji yace cikin ya zube,sai kuma yaji sabanin haka,jiki asabule ya mika masa hannu ya dora da,
"inshaallah Dr jibiril zaakiyaye"
dariya yayi har sai da fararan hakoransa suka bayyana yace
"Not,Dr jibiril,i am Dr yahaya Gali"
murmushin karfin hali kamal yayi tare da dafe goshinsa yace
"ok Dr yahaya thankyou"
yana gama fada yafita ,dakin daaka kwantar da sakna ya nufa tana kwance tanata bacci numfashi take sannu a hankali,wayar sa yazaro ya shiga neman layin Hajiyarsa,tana dauka yafara yimata bayani yana kammalawa ,batace masa komai ba takashe wayar jiki asabule yacire wayar daga kunnansa yazubawa wayar ido kamar maison gano dalilin da yasa Hajiya yin shiru,
*Jameel*
~~cikin fusata, jameel ya yo kanta kamar kumurci yana huci yace
"labiba,ya isheki haka wai mekike son maidani ne,kina son nayi hauka ne ko da me kikeson naji ,haka ake *zaman aure* a gidsnku,to ki shiga hankalinki inbahaka wlh zanbaki mamaki "
yana gama fadar haka ya wuceta yanufi daki,baki kawai labiba ta bude tana kallon jameel da mamaki wani gumi ne yashiga keto mata guri tasamu ta zauna cike da firgici ,can kuma tazaro wayar ta ,takira momy ,bugu uku ta dauka,
"momy na shiga uku na,jameel ya birkicemin yazanyi"
murmushi momy tayi,tadora da
"labiba kenan ta yaro kyau ta ke bata karko,ina maganin dana baki dazu"?
"momy gashi ajakata"
"yauwa maza kitashi kiyimasa girki da wannan garin magani ki tabbatar yaci,shikuma wannan mai ruwan kishafa afuskarki "
"tohm shikenan momy na ,yanzu ma kuwa zanyi"
cikin kankanin lokaci ta tashi ta nufi kitchen tadora jollofe rice ta zuba wannan garin maganin aciki ,cikin kankanin lokaci ta kammala ta zubo a kula tanufi bedroom yana kwance a kan gado daga shi sai vest da gajeran wando yayi rub da ciki,akasa kan kafet taajiye masa ahankali ta nufi kan gadon tadora kanta a bayansa tashiga shafashi tare da kissing din sa cikin daurewar fuska yadago yazuba mata ido take ya,
*Abdulmalik*
~~inna ta kafe Ruhaima da manyan idanunta tana sauraronta cikin sanyin murya tacigaba da fadin,
"inna kiyi hakuri a iya zaman da mukayi da ke inshaallahu yau zanbar miki danki,kuma kaya dakika karbe ,bakomai ai dan dankine yaimin shiyasa amma karki manta inna shi Allah baya barci haka kuma baya zalinci,kowa yai nagari kansa"
"to tabbatacciya mara mutunci ,lalle kinuna min kin isa ,to jeki Allah yaraka taki gona"
kan inna tagama masifar ta Ruhaima tai tafiyarta ,tana fita ta tari na pep tahau sai gida tun a waje ta hadu da mahaifinta tana ganinsa tasaki kuka tanufi ciki,
Abdulmalik bedawo ba sai yamma yana shiga ,ya tarar da kofar parlorln ta a rufe kai tsaye dakin inna yanufa ,tana ganinsa tafara share kwalla guri yasamu ya zauna tare da fuskantar ta yace,
"inna meke faruwa a gidan ,lafiya kuwa?"
shuru tayi can tanisa tace
"Abdulmalik bakai saar mata ba ,yarinyar nan dazu bakaga cin mutuncin da taimin ba karshe tasa kai tafita "
shiru yayi kansa yagama kullewa ma gaba daya yarasa mezeyi hankalinsa yakasu gida biyu can yadago da idanunsa dayakada yai jazur yace,
*Hafeez*
~~mamaki ne yakama Areefa aranta take tambayar kanta ,
_yaakayi Hafeez yacanja meyasa yajefa rayuwar_ *zaman auransu* _cikin yaudara da cin amana_
bata da wannan amsar hawayenta ta share tare da tattare hotunan ta maidasu cikin dakinta taadana ,murmushi tasaki tare da daukar wayar ta ,tashiga neman layin Alhaji namadi,
Hafeez kuwa bezame ko ina ba sai wani katafaran hotel nan suka tsaya a respetion ya karbi mukulli suka nufi dakin tare da wannan budurwar ,mantuwa yayi a mota ya sakko zai karba kamar ance yadaga kansa kawai sai ganin wata yayi kamar Areefa,dada bude idonsa yayi ko de gizo,kawai sai gani yayi ta .
*NASEEBA GAWO*βπ»
[3/19, 10:31] βͺ+234 814 620 5819β¬: οΌ»4:53AM,2017οΌ½
*@π¦π¦NASEEBA GAWO*π¦π¦π¦π¦
*π¦N I G*π¦
*ZAMAN AURE*
π¦π€¦π»ββπ€¦π»ββπ¦
*NA*
NASEEBA I UBAπ
*Allahumma la sahala illa majaaltahu sahala waanta tajalu haznah iza shiitu sahala,Rabbi yasir wala taasir allahumma yasir alaina*ππ»ππ»
*Dedicated 2 my lovely daughters suhyla mustafa khalid (suly)andFadila Bilal abdullah*
*(fadilaty binty)* ππππππ
*24*
~~Ran Hajiyar kamal ne yai masifar baci dan tasan akwai dalilin da yasa sakna rashin lafiya ,mai da dubanta tayi ga lubna wacce take ta aikin gyaran wardrobe tace
"lubna , kibar aikin nan mutafi muduba jikin sakeena wai tana asibiti"
cikin firgici lubna ta dubi Hajiya tace,
"wlh Hajiya yaya kamal yana da matsala ,Allah sai kinyi da gaske yana bawa Aunty sakna damuwa fa "
"kibarni dashi lubna zamu hadu ne,kuma zanfada wa yayanku duk irin tsiyar da ya keyi ai "
"yauwa gwanda hakan ai "
tafada tana kokarin maida kayan datake gyarawa ,nan suka shirya tsaf suka fito tare dayiwa maman su suhaif sallama taimusu fatan dawo wa lafiya tare da yiwa sakeena sannu, awaje suka hadu da,yayan nasu sharif ,dauke da faraa kunshe a fuskar sa ya dubi Hajiyar tasu yace,
"Hajiya ina zaku haka da daren nan ?
cikin bacin rai tadubi dan nata tace,
"wlh yanzu kamalu yaimin waya wai matar sa tana asibiti ba lpy ,shine zamuje"
"Ayya to mutafi mana tare"
nan suka rankaya suka nufi mota lubna ce ta mai da dubanta ga yayan nata tace,
"yaya sharif barka da dare,yasu ikiram?
"yauwa auta,duk suna lpy,ya school ana ta hutu ko?
"Eh"
tabashi amsa,tare da sa hannu ta dau wata jarida ,kallonta kawai yayi batare da yace komai ba kasancewar sa mutum mai saukin hali,
ahaka suka karasa asibitin suna isa ,suka ci karo da kamal yadawo daga siyan magani wani banzan kallo Hajiya ta watsa masa take hantar cikinsa ta kada, jagora yaimusu zuwa dakin daaka kwantar da ita ,suna shiga tana farkawa,da sauri Hajiya ta karasa gaban gadon tare da kamo Hannunta tahada dana ta,tace
"sannu sakeena kinji ya jikin naki"?
kai kawai ta gyada mata ,lubna da sharif ma suka shiga yimata sannu, kamal kam yana gefe sai raba ido yake ,Hajiya da kanta ta bata ruwan tea tasha tabata magani ,basu bar gurinta ba sai da sukaiwa gidansu waya sannan maman ta tazo da kanwarta fiddausi ,
kamar yadda Dr yabada umarni sai da tai kwana 2 a asibiti sannan aka sallameta,tun a asibiti Hajiya ta yanke hukuncin tafiya da ita gurinta bashi da zabi,haka ya hakura yabarta badan ransa yaso ba,daki guda aka waremata nan Hajiya tashiga bata kulawa, yanzu haka zaune take adaki tajiyo muryar kamal shi da Hajiya cikin kwantar da murya yake fadin,
"Dan girman Allah Hajiyata kibarni inganta in duba jikin nata ,wlh bazan kuma sata adamuwa inshaallah"
shiru taimasa kamar bataji shi ba can tanisa tace,
*Jameel*
~~Tunda jameel yahada ido da labiba take yamanta da wata damuwa nan yashiga ririta ta,tare da makaleta a jikinsa yana dada tusa kansa cikin rigarta,wata ajiyar zuciya labiba tasaki,saboda yadda take, tarkonta yakama kurciya nan yashiga kissing dinta ta ko ina cikin rawar jiki yasa hannu ya zuge zip din rigarta,take yadada kidimewa ,tayashi tashiga yi ahaka suka samarwa kansu nutsuwa sai da komai ya lafa sanan suka nufi toilet sukai wanka ,suka fito daure da towel ,kai tsaye gurin kulolin abincin suka nufa ,labiba ta zuba masa yaci dayawa dubanta yayi da lumsassun idanunsa yace,
"Everlasting,
kici abincin mana ,karki zauna da yunwa fa ,ko dan baby na"
yafada yana shafa cikinta ,yatsine fuska tayi tare da dubansa tace,
"wlh,jameel ko, banason cin komai ,Babyn ka bayason barina cin abinci,nide kawai ka dafa min tea kaji"
cikin kashe ido yadubeta yace,
"angama madam,da girman kujerar ki ,umarnin ki kawai nake jira,a aiwatar"
murmushi mugunta tasaki,hade da narke fuska,
tashi yayi yanufi kitchen ya dora mata tea bejima ba yadawo da cup a hanunsa ,da kansa yashiga bata ,har sai da ta koshi
haka rayuwar jameel tai ta tafiya a juye ,ba ya zuwa ko ina kullum yana tare da matar sa yanaimata bauta cikin ta ya girma ,kamar kullum suna zaune suna kallo kwance take a jikinsa suka ji ana buga kofa ,kin daga shi tayi yaje yaga waye,wayar sa ce ta hau ruri ,hannu yasa zai dauka itama takai hannu, dole yajanye nasa hannun yabarta ta dauka,duba scereen din wayar tayi ,taja tsaki,
*Abdulmalik*
~~ido inna tazubawa Abdulmalk,wanda yarasa da kalaman da zaiyi amfani wajen furtawa inna cikin sanyi jiki da na murya yace,
"inna dan Allah karki rabani da Ruhaima wlh ina sonta ,bazan iya rayuwa batare da ita ba"
wata uwar harara ta watsa masa ta dora da,
"sannu,Abdulmalik, lallai ka nuna min kai dan zamani ne, yayi kyau,wato bazaka iya rayuwa ba ita ba ko,lallai ashe kuwa karshen rayuwar ka ne yazo,to bari kaji ,wlh kagama *zaman aure* da juya ,kaji ko,inbanda sha shanci yaushe zaka zauna da mai bakin hali,to bari ma kaji na nema maka auran yar gidan kawata zahra,ita nakeso "
shiru yayi ,kalaman inna suna zame masa kamar saukar garwashi ,sai da tagama tsaf sannan yatashi ,kai tsaye gidan su Ruhaima ya nufa,
tsayawa yayi akofar gidan yana jiran dan aike ,ita kam tana shiga,
tafada jikin mahaifiyar ta,hankali tashe uwar tashiga yimata magana,
"Subahanallah ,Ruhaima lpy meke faruwa,ina Abdulmalik din"?
shiru tayi ana haka sai ga mahaifinta ya shigo,guri yasamu ya zauna tare da gyaran murya yace,
"ke,Ruhaima tashi ki zauna bana son shashanci,yazaki zo kisamu agaba kina kuka,meye haka?
tashi tayi,tare da share hawayen fuskar ta tace,
"Abba,innar malik,batasona,tarabani da shi,ta korone,wai dole sai ya sakeni"
Ransu ne yaimasifar baci ,ana haka sai ga Abdumalik yayi sallama yashigo,
a tare suka daga kansu suka dubeshi ko wanne fuska ba walwala cikin fushi abba yadubeshi yace,
*Hafeez*
~~wata kyakyawar yarinya Hafeez yagani amma abin haushi kan yadago ya dago har ta bacewa ganinsa murmushi yasaki tare da shafa sumar kansa,wata jaka karama ya dauka ya koma dakin da suka kama yana shiga idonsa yagane masa,
Areefa kam tana kwance da wayar ta a hannunta ,bugu biyu Alhaji Namadi ya daga kiranta ,wata dariya yasaki tare da fadin,
"zumata,sanyin idaniyata masoyi yata,abar alfaharina yaakanyi ne?
murmushi tasaki mai sauti tare da kashe murya tace,
"sweet heart,kewar ka tahana ni sukuni ,nakasa runtsawa wlh ,yazaayine?
"ya kike so ayi mai zakin"?
"kana ina yanzu?
"Ni ina guest house,dina amma zaniya zuwa inda kike cikin kankanin lokaci ya kikeso ayi ?
shiru tayi tana nazari can tanisa tace masa,
*NASEEBA GAWO*βπ»
[3/19, 10:31] βͺ+234 814 620 5819β¬: οΌ»6:41Am,2017οΌ½
*@π¦π¦NASEEBA GAWO*π¦π¦π¦π¦
*π¦N I G*π¦
*ZAMAN AURE*
π¦π€¦π»ββπ€¦π»ββπ¦
*NA*
NASEEBA I UBAπ
*Allahumma salli ala muhammad wasallim,ya hayyu ya kayyumu birahamatika astagisu*ππ»
π¦
*wannan shafin sadaukarwa ne ga tsohon principal din sheik maihula secondary school Allah kaji kansa da rahama ,halinsa nagari yabishi ,ina mika sakon taaziya gareku daliban wannan makaranta musamman yan shekarar 2009 wato kiyaya*π
*25*
~~Dada rusunawa kamal yayi,yana sauraron Hajiyar tasa,
"kamalu kanajina ko,bazaka samu damar ganin sakeena ba,saboda bansan mezakace mata ,bana bukatar dada sata a damuwa kai kuma baka da burin da ya wuce,kabata ciwon kai,saboda haka shige ka tafi naka guri,ka karaci sakarcinka kai kadai"
"Dan Allah ,Hajiya
kiyi hakuri ,wlh bazan sata a damuwa ba,inshaallahu zankiyaye"
dariya tayi har sai da hakorin ta na maka ya bayyana tadora da,
"Kamalu kenan ,ai sai kayi amma nikam nagama magana,saboda haka tashi ka tafi gidanka ka kwanta"
shiru yayi kamar zeyi kuka,can ya mike kamar wanda aka tsirawa allura,abakin kofa yaci karo da saif,dubansa yayi da kulawa yace
"Yaya kamal,lafiya kuwa,meyasameka haka?"
dada hade rai yayi tare da dan yin gaba yaja dogon tsaki, sai kuma yaja yatsaya yace
"Abba fa "?
"Abba yana sama ,bedade da dawowa ba,dan yau ya dade a waje"
tsawa yadaka masa tare da sakar masa harara yace,
"kai de banza ne wlh kawai tambaya daya naima amma sai da kabani amsa goma,malam wuce da Allah"
murmushi kawai saif yayi,ya shige dakin Hajiya gurin sakna ,kamal kuwa kai tsaye part din abban su ya wuce dauke da sallama a bakinsa ,mama ce taamsa cikin nutsuwa ya kutsa kai ya shiga tare da samun gefan abban nasu ya zauna ,cikin kwantar da murya yace,
"Abba,barka da dare"
"yauwa kamalu,kana lpy,ya jikin matar taka"?
shiru yayi tare da shafa sumar kansa dan dama abinda yakawo shi kenan,can yanisa yace
"Abba bansan yadda jikin nata yake ba,Abba Hajiya tahana ni ganinta wai ciwon kai nake bata,dan girman Allah Abba kasa baki tabarni inga jikin nata"
shiru Abba yayi tare da zubawa dan nasa ido,can yanisa yace,
*Jameel*
~~ido,jameel ya zubawa labiba,tare da sauraron mezata ce,game da mai kiransa shiru tayi can ta nisa can tanisa tace,
"jameel,number ce,may be ma kiran bashi da amfani kawai bari akashe wayar ko?
"bani da wani zabi face zabin ki Everlasting,a