Showing 39001 words to 40195 words out of 40195 words
Chapter 14 - ZAMAN AURE Book Complete Document .txt
ya yanke yafadi da kaninta yafada mata zuwansa,bejimaba sai gashi yayi sallama yashigo gidan a tsakar gida yatsaya suka gaisa da ummanta tare da yimata godiya,alheri yaimata sosai, nan kannan nata suka fitar mata da kayanta zuwa mota,Khalid yakarba a hannun Hajir ya fita zuwa mota,Sakeena kuwa tadade kan tafito sai da umma taimata dagaske sannan tafita ,ransa yadan baci amma da yatuna yau ango yake ,sai ya basar,dakansa yabude mata murfin motar tashiga yajasu suka kama hanya,tun a hanya yashiga tsokanar ta,
"My dear,yaufa kishirya dan Kamal ango yake,sai anbiya bashin kwana arbain,danhaka ma bari intsaya insai kazar siyan baki ko"?
yakarashe maganar yana kashe mata ido,kau da kanta tayi gefe,batare aatace masa uffanba,cikin kankanin lokaci suka karasa gida,
a parlor Sakeena tarakube kamar ba gidanta ba,ya kula daita tsab,shi dariya ma take bashi,kazar da yasiya musu ya bude ,yafara yaga,yakai mata bakinta,kau da kai tayi gefe,dariya yayi sosai sannan yace,
"cab yarinya gwanda kibude bakinki ma kici dan baabinda zanfasa"
Ashagwabe tadubeshi tare da nuna masa Khalid dake kwance kan cinyarta tace,
"Honey bee,Born boy fa yanajinka dan Allah kabari kaji,ni wallahi tsoro nakeji "
takarashe maganar kamar zatayi kuka dada matsawa yayi kusa daita ,har sunajiyo numfashin junansu,kamar mai rada,yace,
"My dear kiyimin afuwa mana ,kibani hadin kai wajen karbar hakkina ko kinaso inrasa raina"?
girgiza masa kai tayi alamar aa,dariya yayi tare da shafa sajen fuskarsa yace,
"that is good,dan haka yanzu tashi muje inrakaki daki kiyi wanka kishirya"
jaririn yadauka yanufi dakin baccin su dashi,yakwantar dashi acikin gadonsa,da kansa yashiga toilet yahada mata ruwa wanka yafito rike da towel a hannunsa,mika mata yayi yace,
"oya,kicire kayanki kishiga kiyi wanka"
karba tayi taajiye gefan gadon,tafara kokarin cire kayan ta yana tsaye yana kallonta tacire tsaf wani yawo yahadiye ,tare da karasawa kusa daita,yasa hannu yafara kokarin balle mata bra dafe hannun nasa tayi ,akunne yarada mata magana dariya tayi,ta daura towel din tanufi toilet ,kasa jurewa yayi ,yabita cikin toilet din,tare sukai wanka sunjima kan su fito, towel daya suka shiga dashi sauri tayi ta daura wanda tashiga dashi tafito tabarshi ciki tana dariya,nan yashiga kiranta,
"Sakeena miko min towel"
"Babu,kafito haka"
tafada tana dariya,dada kiranta yayi,sai data tasa rigar bacci sannan ta mika masa najikinta,hadawa yayi da ita yarungume sannan ya daura ,suka fito,kai tsaye kan gadon suka zube,nan yashiga shafa koina najinkinta,tare da saka bakinsa cikin nata yashiga tsotsa,ahankali yafara fidda numfashi da sauri da sauri kidimata yayi nan tashiga mayar masa,sungama shagala a farantawa junan su rai,gabadaya Kamal yagama kidimewa ,kamar yadda yafada yau ango yake,to tabbas yakwashi gara a jikin matarsa,be barta ta runtsaba sai wajen 1:00 sannan bacci barawo yadebesu yana rungume ajikinta kamar wani karamin yaro.
*_Jameel_*
~~Tunda wannan Alhajin yadauki Labiba bata motsa ba,ahaka har suka karasa asibitin mai tsananin kyau da tsada,cikin kankanin lokaci aka shigar da ita wani hadaddan daki,akashiga dubata allurai akaimata tasamin bacci yadda zata sami hutu sosai, yana zaune yazuba mata manyan idanunsa,sai sake sake yake aransa,tunawa yayi da jakarta a mota,ya mike a hanzarce,yafita zuwa mota yadakko jakar tata yadawo,wayar ta yadakko yashiga laliban numbobin mutane,cikin ikon Allah yaga sunan Momy,dannawa yayi cikin ikon Allah tafara ringing ,sai da takusa tsinkewa sannan tadauka ,
"Hello Labiba,ina kika tsaya ne"?
"Momy barka da warhaka,amm dama tadansami matsala ne,yanzu haka ma muna asibiti,sunana Alhj Sagir"
"subahanallah ,bawan Allah wane asibutin kenan"?
kwatanta mata yayi,sukai sallama yakashe wayar ,cigaba yayi da kallonta cikin kankanin lokaci saiga Momy ta iso nan yagaidata tare da yimata karin bayani shiru tayi can tanisa tace,
"Nagode sosai Alhaji Allah yasaka da alkhairi o ni yasu"
ahankali labiba tafara bude idonta dukkansu kanta sukayi ,suna kallonta hannunta Momy takama tafara yimata sannu
"Sannu Labiba yanzu meyake damunki"?
,Muryar sa ce tasa Labiba juyowa ta kalleshi kawar da kanta tayi dan yanzu ta tsani ganin fuskar ko wane da namiji inba Jameel,
shiru tayi masa kamar bataji shi ba,fita yayi sai gashi da kaya fal katan katan din ruwa da lemo tufa kaji ,Momy baki tasaki tana kallonsa tare da yimasa godiya tundaga wannan rana yashiga hidima da Labiba,kwanan ta biyu aka sallameta kullum cikin kuka take haka befasa zuwa gidan suba ,tun bata kulashi har tafara saurararsa,
yau aka fara bikin Jameel da Munira ,hidima akai sosai anyi diner ango da amarya sunyi kyau gwanin shaawa,washegari aka tashi da daurin aure,ana daurawa Jameelyakira layin Munnira sai data takusa tsinkewa sannan ta dauka,
"Hello Amaryar Jameel,yau Allah yacika mana burinmmu ko"?
"uhmmm"
kawai tace saboda kunya shi kadai yai ta hirarsa karshe yaimata sallama yakashe wayar karfe 7,Pm aka tafi kai Munira gidanta sai da aka fara kaita gidan Hajiya tukunna nan tai mata nasiha sosai kan *_zaman aure_* sannan aka wuce daita gidanta dakinta yahadu iya haduwa sai wajen 9 yankai amarya suka watse,angwaye suka shigo basu jimaba sukaimusu sallama suka tafi bayan sunyi adduoi yarage daga amarya sai ango a daki .
*_Abdulmalik_*
~~Cikin murya kasa kasa Abdulmalik yafara magana,
"pls Mariya kiyi shiru mana nine fa Abdul"
dada kankameshi tayi,ahakali yajanyeta daga jikinsa tare da gyaran murya yace,
"Amm kinajina ko,kitashi miyo alwala muzo muyi sallar da kowane amarya da ango keyi"
shiru taimasa kamar batajiba,sai da yakuma maimaita mata sannan ta mike sanye take dawata yar figigiyar rigar bacci iya gwaiwa toilet ta shiga danyin alwala binta yayi da kallo,har tafito idonsa yana kan kofar toilet din,tashi yayi ajigace ya shiga yayo alwalar shima yafito,tana zaune gefan gado wardrobe din yabude ya dakkomata doguwar riga da hijjab tasa yajasu salla suka idar yaimusu addua ,ido tafara lumshewa kallonta yayi yace,
"Bacci ko"?
kai ta gyada masa ahankali ya mike ya jata zuwa kan gadon tare da rikohannunta yahada da nasa yace,
"Mariya pls kiyi hakuri akan abinda nafada miki rannan inaso muyi *zaman aure* bisa gaskiya da amana,ki kula min da ita dan Allah"
ahankali ta gyada masa kai, janta ya kumayi jikinsa nan yashiga aikamata da sakonni tun tana nokewa har tabada kai bori yahau,
tundaga wannan rana Mariya da Abdulmalik suka hada kai suke zaune lafiya sai dai abayan idonsa gallazawa
Inna take ko abinci tadafa sai taga dama take bata yanzu haka cous cous tadafa da miya tadan dibar mata a kula takaimata ,karba tayi tabude tana ganin cous cous ta mayar da murfin tarufe kallonta tayi tace,
"Mariya yazaki kawo min abinda kikasan banaci ,meyasa"?
To,ai inna inbakyaci sai kisan yadda zakiyi dashi dan kuwa shi mijina yakeso ,kinga kuwa dole indafa masa"
tana kaiwa nan takada kanta tabar inna cike da mamaki abincin taajiye gefe tanajiran Abdul malik yadawo,
*Hafeez*
~~cikin kankanin lokaci maganar auran Hafeez ta kankama kamar wasa sai gashi anyi angama amarya ta tare ,nan fa akafara *zaman aure* nan Areefa tafara raina kanta domin Ashanty ta kere mata wajen rashin mutunci,gata yar duniya ,sau tari sai taga Hafeez na gida sai ta tsiri iskanci dan kawai Areefa taji haushi,yau tun safe tashirya tafita lokacin Hafeez ko tashi beyiba kasancewar Areefa ke da girki,sai da yatashi yanufi bangaranta nan yatarar dashi a kulle ransa yabaci hankalinsa yatashi bangaran Areefa yakoma yana banbami ko kallonsa batayiba,can tanisa tace,
"Haba Hafeez kai da amaryar taka kuma,ko ka manta amarya bata laifi"
wani kallo watsa mata kafin yadora da,
"Areefa kinsan halin yarinyar nan kuwa"?
"meye alakata da ita da zansan halinta,ai sanin halinta sai kai "
tanagama fada masa ta tafiyar sa tabarshi yana tunani yakara aure dan ya huta ashe sai dai ya huce.
*_NASEEBA GAWO_*✍🏻