Header Ads
Showing 9001 words to 12000 words out of 28227 words

Chapter 4 - Matar Bahaushe by Mrs.Basakkwace.txt

Ads the beginning of article before Image

05 Jun 2024

418

Ads at the middle of Article

kaɗu sosai,da baya da baya ta dawo bata san sanda ta zube a ƙasa ba kanta na mata nauyi cikin sarƙaƙƙan murya tace,"HAJIYA HALEEMA kikira SALEEM ya saki HANEEFA ba mace bace bata dace da shi ba ko kaɗan",HANEEFA ba ƙaramin kaɗuwa tayiba jin MOM ɗinta mai ƙaunarta wacce batason kukan ta lokaci ɗaya kamar a siri ta juya mata bayan,MOM tai murmushi tace," baza ai haka ba HAJIYA MARYAM HANEEFA ƴata ce bazan so wata ɗaya da auranta ba miji ya saketa ade mata faɗa ta gyara hali namiji kina tsafta ya kika ƙare dashi ina ga bakya tsafta baki gyara jikin ki wulaƙancin sai ya girme haka,",dan Allah HAJIYA HALEEMA kuyi haƙuri mun haifa ƴaƴane bamu haifa halinsu ba bansan ya akai HANEEFA ta samo wannan halin ba", "bakomi ɗa na kowane wallahi",sallama MOM tai mata tafita ta barta da ƴarta a inda tabar SALEEM nan ta iske shi zaune yana danna waya a ɗagowa yayi ya dubeta yace,"MOM kin fito,muje in maidaki gida sai driver yazo ya ɗau taki motor",tou muje Allah yama albarka,"ameen MOM",motor shi suka shiga suna tafiya tana masa nasiha game da zaman aure tana tausa-sa zuciyar shi har suka isa gidan MOM da ya sauketa bai shiga ba juya ya bar gidan.










Ɓangaren HANEEFA kuwa MOMYNTA kiran ƴan aikin gidansu tayi suka gyara ko ina da ina suka sa masa turaren wuta suka wanke banyinta da kayan da ta jiƙa suka kwashe kayan dattin da ta tara himili guda suka wanke MOMYNta ba tabar gidan ba saida ta tabbatar komi yayi dai-dai kafin ta bar gidan cike da takaici HANEEFA.










***********
"Akan mi zan bada masarata ubanwa ya nemo min ko sanda zanje ƙauye akwai shegen da yabani kuɗin motor ne?,tou wallahi in kunga anci masaran nan a gidan nan kuɗina aka caske min su a hannh ehe,tunda ubanku baida zuciyar nema",TALATU ne ke balbala ƴaƴanta da masifa don sunce tabada masarar ta a niƙa ai tuwo,SADEEQ yaronta na uku yace," tou MAMA nawa kikai masu kuɗi auna loka nawa ne abiyaki tunda bakicin tuwon",bura'uba in inaci sai mi wallahi sai an biya kai ABBA ruga shagon malan isah mai hatsi ka tambaya nawane kwanon masara kar in kwana ciki",haɗa rai yaron yayi don sun gaji duk da mugun halin uwar su yace," kede MAMA koda yaushe baki da abokanan baƙin ciki sai ƴaƴanki,abinci da zaki bamu ma muci sai mun saya ahakane ƴaƴanki zasuji tausayinki bazani ba insai na tambayo daidai dana shago zaki saida ai naki yazama na hannu",ƙundun ubank nace ABBA wato baƙin ciki kuke da in samu tou wallaha(wallahi) baƙin ciki nake in saida muku da arha nima kukawo ɗari da talatin a duk loka kwano ashirin da biyar ne,kuma da sharaɗi innaje shago yafi haka dole amin ciko tunda ba uban wani ya bani kuɗi ba sanda zani ƙauye ",nan SADEEK ya ciro kuɗi a aljihu ya zai irga ya bata ta wafce tace,ko ya hau rabonane tunda ninai cikin ka na haifa",girgiza kai kawai yayi ya juya tace," dawo ka bada na cefane ubanwa zai baku na miya?,ki ɗauka acikinan kiyi ai ba mu kaɗai zamuci ba yana gama faɗa bai jira mi zatace ba yafice,itako masifa ta hau yi ta inda take shiga batanan take fita ba.










*******
"MOMY wai da gaske YAYA yana da wata mata?, nifa tsoran kishiya nike sanadiyar kishiyar uwa muka rasa uwar mu muka wulaƙanta",ta ƙarashe maganan tana mai zubar da ƙwalla,dafa kafaɗan ta MOM tayi tace,MAIMUNATOU kishiya ba wata aba bace musamman kishiya irin taki,ki zauna ki fahimci abinda zan faɗa miki,idan kina so ki ƙwace miji daga hannun kishiya kizamto mai ado da kwalliya a kodayaushe,karki bari yadawo ya ganki da kayan da ya fita ya barki dasu,ina kisancewa kishiya ba abar tsoro bace kizamto mai salon kalamai masu nitsar da zuciya zuwa ga mai gida hakan zaisa ki ƙwace shi daga hannun ta,karki ga cewa ita soyayya sukai ya aureta keko bashi ke akai na miji kamar ɗan yaye yake duk yanda kikai dashi haka zai biki, kisancewa namiji tamakar ƙwallo ne duk wacce ta iya ita za'ta ƙwa'ce shi a hannun saura,don haka wanda ya iya allonsa ya wanke iya ruwa fidda kai, kisancewa duk mace mai tsoron kishiya bata cika ƴa mace ba saboda meye abin tsoro a wurin ita mace ce ke'ma mace ce,mezata nuna miki nono ƙila naki sunfi nata girma da laushi gindi ƙila naki yafi maggie da gishiri shikuma na miji gindin da yafi daɗi komin tsufar shi baijin ya ishe shi, kyawun fuska aishi ba abin tunƙaho bane don watarana mai gushewa ne, kisancewa ki'shiya ba abar tsoro bace itama mutum ce irinki saboda haka ki zamto mai tausayawa mai gida a kodayaushe hakan zaisa kifita karɓuwa a wurin miji, kisancewa kishiya ba abar tsoro bace idan kina so ki karkato da hankalin miji zuwa gare ki to kizamto mai ladabi da biyayya a kodayaushe, kisancewa kishiya ba abar tsoro bace idan kina so ki karkato da hankalin miji zuwa gare'ki to zamto mai riƙe sirrin miji a kodayaushe,bawai komi da ya sameki ba ki faɗa ma ƙawaye ko ƴanɗɗɗ uwanki me buɗe sirrin mijinta Allah da kansa baison kalanta inaga miji, idan kina so ki ƙwace miji daga hannun kishiya kizamto mai tsafta jiki da muhalli a kodayaushe, kisancewa duk mace mai tsoron kishiya mai matacciyar zuciya ce saboda meye ta iya a duniya wanda baki iya ba, kisancewa kishiya ba abar tsoro bace idan kina so ki karkato da hankalin miji zuwa gareki to ki iya style na ɗaurin ɗankwali daban-daban style na kaɗa nono daban-daban haka style ɗin kaɗa ɗuwawu, kishiya ba abar tsoro bace idan kina so ki karkato da hankalin miji zuwa gareki to ki iya girki kala daban-daban saboda iya girki babban makami ne na mallakar miji,na zamani dana gargajiya kisancewa kishiya ba abar tsoro bace idan kina so ki karkato da hankalin miji zuwa gareki to ki lura da dukkan abinda ta iya kema ki koya sannan kuma ki ƙirƙiro wasu sabbin abubuwan da bata yi kike yi dan kwace mai gida cikin sauƙi,ina faɗa miki sirrikan zama da kishiya amatsayinki da ƴata bana surukata ba........!






MORE COMMENTS
MORE TYPING🖌️


_typing🖌️_








*MATAR BAHAUSHE*








_NA MARUBUCIYAR🖌️_
*SAMHA*
*ƳAR MACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
*ND NOW*
*SURUKAR ZAMANI ND* *MATAR BAHAUSHE*




NA *MRS BASAKKWACE*






GMAILS
MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM










SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*






DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*




*DEDICATED 2 SAKKWATAWA MUTANAN MU ZAMFARAWA ƳAN UWANMU KABAWA MAƘWAFTAR MU INAYINKU IRIN KAMAR YANDA NIKE YIN ALALA😍😘*






_TUKUYCI GA ƳAƳANA NAKAINA ABIN ALFAHARINA_
*ASMAAU,ARABIYU,NASEER ADNAAN,MUBARAK, KHALEEL,AMEENAH ND UMAR FARUK,ALLAH YA RAYAMIN KU YA ALBARKACI RAYUWANKU YASA ALUMMA SU AMFANA DAKU🙏.*










*SHAFI NA ASHIRIN DANA ASHIRIN DA ƊAYA 20&21*






*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*










__________📖Tsawan minti shabiyar kafin ya ɗago ya dubi fuskanta yanayin da ya ganta ya kaɗu numfashi sama-sama firgice wa yayi ya ɗagota yana girgiza ta miƙewa yayi ya faɗa toilet ya haɗa ruwan zafi ya dawo ya ɗauketa kamar jinjira yaje yasata acikin ruwan zafin da ya ratsata yasata sauke nauyay-yan ajiyan zuciya tare da matse ƙafa tana fashewa da kuka cikin da shash-shiyar murya gigicewa yayi yana mai dafa goshi yace,"baby sannu ki daure in ruwan ya shige ki zaki neda jin zafin",ƙasa tayi da kanta tar da rintsa idanuwanta haka yarinƙa taran mata ruwan ɗumi yana sata hartaji dama kafin yace tai na tsarki yaje ya cire bedshet ɗin da yai kacakaca da jini ya canja wani kafin ya koma ya ɗauko ta yazo ya kwantar da ita kan gado ya lulluɓeta da blanket ya nufi bayi don yin wanka duƙun-ƙunewa tayi sabida zazzaɓin da taji ya rufeta sanadiyan kukan da tayi .










Wanka yayi ya fito batare da yasa tufafi ba yahau gadon ya shiga blanket ya kamota jikin sa jin jikinta yayi zafi yana shafa mata baya ahaka har bacci ya kwashe su basu suka farka sai goma saura kwata na safe ita tafara farkawa kafin shi motsinta ya farkar dashi bakinsa ɗauke da addu'an tashi daga bacci ɗaura idon shi yayi yaga lokaci da sauri yakai duban sa gareta tai saurin kauda kai tare da rintsa idanuwanta miƙewa yayi yana sumbatar bakin ta ƙara runtsa ido tayi don ita kaɗai tasan azabar da take ji a matse-matsin ta da gabanta ahankali ya furta "my sweet pie bami sallah bafa in taimaka miki kiyi alwala?, girgiza kai tayi batare da tayi magana ba alaman a'a,murmushi yayi ya sauka akan gadon ya shiga toilet saida ya watsa ruwa kafin ya ɗauro alwala ya fito ,lokacin harta lallaɓa ta tashi tanayi tana buɗe ƙafa ta saka riga da dogon hijjab ta zauna bakin gado tana cije lips yana fitowa s ido yabita itako tai ƙasa dakai baice komi illa wajen wardrobe da yaje ya ɗau jalabiya ya saka ya shimfiɗa dadduma saida taga ya kabbara sallah kafin ta miƙe cikin dubara ta shiga toilet ɗin sai da ta gasa wajen yasha ruwan zafi kafin tai wanka ta ɗauro alwala tafito bata iske shi ba a ɗakin taɓa baki tayi ta canja kaya tai sallah ta daɗe tana addu'an zaman lafiya tsakanin ta da mijinta da kishiyarta miƙewa tayi ta ninke dadduman ta maida shi inda aka tanada don aje wa ta koma ta gyara gadonta ta feshe ɗakin da room freshener mai ƙamshi fitowa tayi dan ɗaura sanwa safe tafiya take ahankali har tafito yana zaune a falo yana danna waya tazo wucewa ta kusa dashi ta duƙa har ƙasa guywowin ta har ƙasa tace,"ina kwana YAYAH antashi lafiya",ɗaga ido yayi ya kalleta cike da farin ciki tunda yake da HANEEFA bata taɓa gaishe shiba da safe su kwana su tashi waje ɗaya amma bai isa ta gaishe shiba ahankali yace,"lafiya ƙalau ya kika tashi?,lafiya ƙalau YAYAH,"haɗa rai yayi yace,"ban son YAYAN nan taso nan in hwaɗa miki sunan da zaki rinƙa kirana",YAYAH break fast zan mana","aa ki barshi MOM ta aiko dashi","kai YAYAH miyasa ka basu wah.......!dakatar da ita yayi ta hanyar cewa" banace miki banso ba","tou YAY da sauri ta toshe bakinta murmushi yayi yace,"kizo nace","miƙewa tayi ta ƙarasa inda yake zaune zata zauna a ƙasa,ya wani jawota ta faɗo jikin sa tace,"wayyo ƙafata zafi","ohh sannu kinji",gyaɗa kai tayi tana ƙara shigar da kanta jikin sa.










Murmushi yayi yace,"kunyata kike ji?






Girgiza kai tayi tana murmushi.






Yace,"tou ɗago kai ko in ƙara na jiya".






Dasauri ta ɗago tana murmushi.




"Ki ɗaga ido ki kalleni cikin idona".








"Kai YAY.......!,ba ƙarashe ba ya haɗe bakin su ya farq tsotsa tsawan minti biyu kafin ya cire rintsa idanuwanta tayi ,murmushi yake yace,"ki ƙara saina wuce haka".






Idon ta a rufe tace,"BABY muje mi break muje gaida AUNTY ",uhm wacece hakan?,nidai tashi koma nije na kir.............!,bugun ƙofar da aka fara ba ƙaƙ-ƙautawa yasa ta katse maganan ta daga inda yake yace,"waye?.






Cike da masifa take magana "tou munafiki fito kamaida ni ƴar iska shara bazaka fito ka dubani ba don ka auro ƴar iska sauran maza karuwa wacce ta gama raba kanta ga maza".








Dum MAIMUNAH taji maganan HANEEFA haka shima SALEEM ɗaukan remote ɗin dake gefen shi yayi ya ƙara volume ɗin tv ya dubi MAIMUNA data zura ma ƙofar palour ido kamar mai nazarin wani abu yace,my heart tashi muyi break mutafi gidan MOM",miƙewa tayi ba tare da tace komi ba don jikinta ya soma sanyi.






HANEEFA koh............!








UHM NAGAJI DA TYPING BAKWA COMMENTS








MORE COMMENTS
MORE TYPING🖌️




_typing🖌️_








*MATAR BAHAUSHE*




_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*




NA *MRS BASAKKWACE*






_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*






SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*






DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*


_TUKUYCI GA ƳAƳANA,ƳAƳANA GARI ƊIYAN ALBARKA_
*ASMA'ULLAHIL HUSNAH,MUHAMMAD NASEER,MUHAMMAD ARABI,MUBARAK,MUHAMMAD ADNAAN IBRAHIMUL KHALEEL,AMEEMATOU ND UMAR FARUƘ,ALLAH YA RAYAMIN KU YA ALBARLACI RAYUWAN KU YASA ALUMMAN MUSULMAI SU ANFANA DA KU🙏*






*DEDICATED 2 SAKKWATAWA MUTANAN MU ZAMHWARAWA ƳAN UWAN MU KABAWA MAƘWAFTAR INAYINKU SOSAISOSAI DANGI YAFI KOMI DAƊI🥰*






*SHAFI NA ASHIRIN DA BIU DANA ASHIRIN DA UKU 22&23*






*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*










__________📖HANEEFA kuwa da taji ya ƙara volume bugun ƙofar take tayi da ta tabbatar baza'a buɗe ba yasa ta haƙura ta koma ɓangareta cike da ta kaicin abinda SALEEM ke mata taso su kulata taci uwar shegiyar amaryan tasa.










SALEEM koh karyawa sukai cikin jin daɗi da kwanciyar hankali don in yana kusa da MAIMUNA tana ɗauke masa duk wani da muwa yamanta komi da kowa shiko auran nan alkhairine da ya bijire shikenan da ya ma kansa bayan sun gama ci suka shirya sai gidan MOM ,MOM tayi matuƙar jin daɗin ganin su,amma ta ɓoye ta murtuke face tace,"mai kuma ya kawo ku jiya daga tafiya yau kun dawo min maza ku juya",marai-raice fuska MAIMUNA tayi jin ance su koma tace,"kiyi haƙuri MOMYNA yau kaɗai nayi missing ɗinki wallahi",shiko SALEEM zubewa yayi a ƙasa ya kama kunnuwan shi yace,"MOM afuwan ga amanan matata zanje office indawo ki kulamin da ita bata da lafiya MOM",hara-ra MOM ta galla masa tace ,"tou sannu tabbatacce ban waje anan",miƙewa yayi ya fice yana dariya ,MAIMUNA koh kunyar maganan shi taji kamar ƙasa ta tsage ta shige shikenan MOM tasan abinda sukai,MOM murmushi su na manya tayi tace,"amarya ta ango komi dai lafiya koh","eh MOMY",nan MOM ta rinƙa mata nasiha mai ratsa jiki da zuciya,harsu MUNAYYA suka dawo daga school da muranan su suka haye jikinta,MAHAFUZ yace,"aunty ina kikaje bamu kwana tare ba?,tace,"ɗakin MOM",yace,"kai aunty nima ɗakin MOMY muka kwana da SISTER MUNAH fa",dariya tayi tana mai jan kumatun sa tace,"MAHAFUZ kacika magana muje inma wanka kazo kuyi lunch ɗaukan sa tayi ta wuce masa wanka yayinda MUNAYYA tabi bayansu,MOM nata murmushi .










Sanyin zamani da ya tilasta duniya ƙara azzamar da saurinta take saurin juya ma rana fiskokinta yanda ba'a gane wanda yafi sauri tsakanin duhu da haske ayau watan MAIMUNA takwas da aure tayi kyau ta murje kamar ba itaba ta zama babbar mace ta cicciko tasaba da ɗaukan komi mijinta inde ranan girkinta ne in baya ɗakinta ko bacci bata iyawa shima haka in buƙata yakeji daurewa yake yayi da HANEEFA don sauke haƙƙinta akansa yana tsoron Allah kar ya kamashi da tauye mata haƙƙi,kullum MAIMUNA sai ta mai nasiha ya rinƙa kwatanta gaskiya a tsakanin su,itako HANEEFA duk ta fige tasa bala'i a zuciyarta gani ran girkinta bai isa ya shiga ɗakin MAIMUNAH ba intafara jaraba da mugayen kalamai tunda tayi-tayi MAIMUNA ta kulata amma ina ,hanyar da tabi ma batayi sabida gudun jarabar HANEEFA tsoro yake bata.






_WANNAN KENAN_


Ɓan garan mahaifin MAIMUNA koh HAJIYA HINDATOU da dangin ta sun mai ƙarƙaf da arzuki gidan sa kaɗai ya rage masa yayo bala'in shiga wani hali kallo ɗaya saika tausaya masa kamar ba ALHAJI MANSUR MAI MAGGIE ba,gashi ta rainashi ta kora duk ƴan aikin gidan tace tunda ba kuɗin biyansu dole shiya zauna yayi daga shara wanki wanke-wanke girki gyaran flower buɗe get in zata fita shikeyi yakanyi kuka in ya tina da tsohuwar matan sa da ta rasu da ƴaƴan sa da ya wulaƙanta baison a wacce duniya zai gansu ba ya roƙesu gafara ko ya samu sassaucin halinda yake ciki ya tabbatar HAUWA'U bata yafe masa ba ƙuncin da yasa ta harta mace yayi kuka ga ƴan uwa sun gujeshi ga abokai duk ya wulaƙanta su akan mace.




SALEEMM yana zaune a
falo shi kaƊai yana kallon labarai, sai yaji ƙamshin turare mai daɗi ya ratsa hancinsa zuciyarsa yayi nisa cikin tuna wato MAIMUNATOU, yana ƙoƙarin kiyasta irin taushi duwaiwan nan nata mai sukurniya idan tana tafiya,annan mulmulallun nonuwan nan nata daya hango masu laushi da taushi , yana so ako da yaushe ya kama shi yaji laushinsa da daɗinsa, yayi nisa cikin tunanin matar tasa kenan sai ya jiyo wannan ƙamshin turaren mai daɗi sai ko ya zabura ya juya inda yajiyo ƙamshin tiraren kamar kullum cikin rikitataccen kwalliyan ta take mai rikitashi ,tsaye take ɗauke da wani ni'imtaccen murmushi. ƙafafunta fara-re masu kyau, tana sanye da kayan atamfa, sket ɗin ya matse ta gam-gam, shatin kwankwasonta ya bayyana sosai, ga tsayuwarta irin mai lankwashewar nan mai fitar da barin ɗuwaiwanta,ƙirjinta ya cika dam da nonuwa iyayen ruwa,rigar ta matse ta sosai, yanda idan har tana taku ana ganin nononta na girgiza kamar zai fito daga gaban rigarta,leɓenta yasha janbaki, tana ɗauke da murmushi mai gamsarwa, komai nata yayi sosai, ta fito cikakkiyar mace mai kayan tayar da sha'awar duk wani lafiyayyen namiji, abu ɗaya ya rage ƙarfin sha'awarta a zuciyar SALEEM Kasancewar kwana biyu baya ɗakinta yau yadawo,Ita kuwa MAIMUNATOU ta hango burarsa tana motsi a gaban wandonsa,tun data shigo da yake har yanzu bata kwanta ba sai ƙara miƙewa take don haka sai MAIMUNATU tai da sauri ta faɗa jikinsa, ta rungume sa tare da fara shafa jikinsa,SALEEM ya tallafo kwankwasonta jikinsa, hakan ya Ƙara basu damar mannewa da juna.,MAIMUNATU ta ɗora hannunta akan wandonsa dai-dai inda kaciyarsa ke zillo tana shafa shatin burar sa, SALEEM ya lumshe ido cikin jin daɗi, sannan ya fara shafa gadon bayan MAIMUNATU yana buɗe zif ɗin rigar nan data kama jikinta gam, yana

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads