Showing 18001 words to 21000 words out of 28227 words
Chapter 7 - Matar Bahaushe by Mrs.Basakkwace.txt
na gansu",miƙewa yayi yamata sallama fatan alkhairi tayi masa ya fice,mamaki ya bata da bai tambayeta miyasa takira shiba,shiyasa tai shiru.
MAIMUNA kuwa MOM ri-rita-ta take kamar ƙwai komi tace tana sha'awa zata sa ayi mata,ga ƙannanta baibaye da ita hakan ba ƙaramin farin ciki yasata ba.
*WASHAGARI*
Yau ta kama MAIMUNATU keda girki SALEEM sai ɗauki yake da rawan kai zaiga hasken zuciyar shi,abinda yake damunsa tun jiya yake kiran wayanta a kashe,ko ɗan text ɗin da take masa ranan da ba girkinta ba bata masa ba,hankalin sa duk atashe yake a tunanin sa fushi tayi shiyasa ya ƙosa ya bar office,don zama sashin HANEEFA ji yake kaman yana kan ƙaya duk a takure yake mata kamar jaka ba tarairayan miji ba kwalliya,ba tsafta,abinda tasani kawai ya bata kuɗi,in ba abin biyar a side ɗinta bazata iya cirewa ba tasaya sai ya dawo kullum bani-bani,gashi bata godiya Allah komi aka bata ta raina idon rainuwa gareta kamar *(MY SAKNAH ƳAR GUSAU SHIYASA SALIM MAMUDA GUSAU YA GUDU😆🏃♀️)* saɓani MAIMUNATU shi komi ya kawo duk ƙan-ƙantan sa a ladabce take ansa taita gode ma bata da rainuwa ko kaɗan yanzun maigadi ma yadena zuwa siyan abinci,ita ka zuba masa,ko kuɗin cefane ya rage aje masa take in yadawo ta bashi,saida yace tadena bashi ta ringa riƙewa shine dalilin da yasa ta dena bashi canjin cefane.
*MATA MUJI TSORON ALLAH,YANZUN MATA NAWANE SUKE DA HALIN MAIMUNATU ACIKIN MU NA TABBATA ACIKIN KASHI ƊARI 100% DA WIYA ASAMU 10% ACIKIN MATA MASU RAGE CANJI CEFANE SU RINƘA BA MA MIJIN SU ,YA KAMATA MUGANE WANI ABU KUMA MUSANI,INFA KUƊIN CEFANE YA RAGE MIN ƁOYE MUNKAI GIDAN ADASHE WALLAHI BA HALAL BANE HARAM NE DAIDAI YAKE DA ƘUƊIN SATA,AMMA YANZUN ALLAH-ALLAH MUKE MAI GIDA YA BADA KUƊIN CEFANE MUGA NAWANE RIBAR MU MU HAƊA MI ZUBIN ADASHEN WATA-WATA KONA SATI-SATI,ALLAH DE YA KYAUTA ,AMMA YA KAMATA MU SANI WANNAN CANJIN FA BA NAMU BANE HANƘƘIN MIJI NE WALLAHI,IN BAI BAMI BA SAI MIN BIYASHI RANAN GOBE ƘIYAMA,ALLAH YASA MU DACE MUFI ƘARFIN ZUƘATAN MU AMEEN.*
*BARI IN ƊAN YI TSOKACI AKAN MATA MARASA GODIYA AKAN DUK ABINDA MIJIN SU YE MASU,MATA DA YAWA BAMA DA GODIYA IN MIJIN MU YA KAWO MANA ABU WATA A WULAƘANCE ZATA ANSA WATAKO INDA YA KAWO YA AJE NAN ZATA BARSHI SAIDE TASA ƳAƳA SU ƊAUKE KO ƳAR AIKI BA GODI BARE NA GODE KOMI YAYI BAKI GANI KULLUM RAYUWAR KI A RAINUWA YAKE,INKO KINA SO KI RIƘE MIJI KI JUYA SHI BA BOKA BA MALLAN NAMIJI YANASO A RINƘA TARAIRAYAN SA KOMI YAYI ARINGA YABA MASA IYA GIRKI IYA KWALLIYA TSAFTAN GIDA DA ƊAKIN KWANAN SA IN YADAWO AIKI YA GANKI ACAN ACAN KINYI KYAU KAMAR YA WANKE HANNU YATAƁA AMMA BA WAI YA DAWO YA ISKEKI KAMAR YANDA YA BARKI BA DA KAYAN BACCI,KAMAR WATA (FATEEMA ZAHRA MOM JIDDA MY SURUKAR ZAMANI KAWAI😆 ƘAZAMA CE SOSAI BATA WANKA KAMAR HAJIYA HANEEFA TA LITTAFIN MATAR BAHAUSHE,GA RASHIN KITSO),KAI BARI IN TAƘAITA NASAN KUN GAJI DA SURUTUNA,AMMA WALLAHI NASAN DA AKWAI WACCE RABONTA DA TACE MA MIJINTA I LUV U TUN TANA AMARYA😂,IN KUNASO KUJI WANENE ITA PC ME😉,ALLAH YA SA MU DACE,ALLAH YA BAMU IKON SAMUN ALJANNAR MU A ƘARƘASHIN ƘAFAR MAZAJEN MU AMEEN YA ALLAH🙏.*
*_FANS NIFA HAKA NAKE A ZAHIRI DA BAƊINI NA IYA TONON FAƊA,DAN HAKA KOWA TA ƊINKA WANDO IN NA TONO NAZO BAYANKI SAI KI SAKA ABINKI.😎_*
05:30PM dai-dai yai parking fitowa yayi niƙi-niƙi da ledoji baƙaƙe ya nufi ɓangaren MAIMUNATU tunda ya doshi ɓangaren gabansa ke faɗi innalillahi wa inna ilaihi rajiun kawai yake nanatawa har yakai bakin ƙofar falon sa hannu yayi ya murɗa ƙofar yayi yaji kulle,saki key yayi ya buɗe ƙofar don yasan tana kullewa sabida gudun tujaran HANEEFA sa kai yayi cikin falon duhu ya mamaye idanuwanshi kacancewar ko ina a kulle yake kuna wutan ɗakin yayi yana faɗin BABYLUV-BABYLUV,jin shiru ba ansa ba yasa ya zubar da ledojin ya nufi bedroom ɗinta donde bata taɓa masa haka ba duk a tinanin sa bata da lafiya ganin ɗakin wayam yasa ƙirjin sa ƙara yankewa ya faɗi duba toilet yayi nan ma bakowa da sauri ya fito ya nufi kitchen duk baiji ƙamshin da ɗaɗan girkinta ba nan ma wayam,dafa goshin shi yayi yana tunanin ina taje ba ta faɗa masa ba yasan bata fita ko bakin get inba izinin sa ciro wayan shi yayi a aljihu ya dai-daita na tsuwar sa ya kira number MOM ringing biyu ta ɗauka bayan sun gaisa shiru ya biyo baya na ƴan daƙiƙa,MOM ta katse shirun da yaya dai BOI,dariyan yaƙe yayi.
Kafin yace,"MOM dama zan tambayeki MAIMUNATU ta tahone in biyo in ɗauketa na sauketa gidan kitso tace in angama mata zata taho gidan ki in na taso office sai in biyo mu wuce".
MOM buɗe baki tayi tana kallon MAIMUNA dake zaune ta zauna ta miƙe ƙafa tana ta gwaguyan goriba gasu MAHAFUZ na gefe suna game,mamakin SALEEM kawai take da ya iya karkacewa ya watso ƙarya wato bai ma san bata kwana gidan shi ba sabida halin ko inkula nasa,gayaran murya tayi tace,"aa aiko batazo nan ba ƙila tayi gida".
Gaban shi faɗi yayi dummmmmmmm jin abinda MOM tace,cewa yayi "ok", ya kashe wayan .
Fita yayi a gaggauce ya nufi inda mai gadi ya tambaye shi ko yaga fitan ta yace mi aa baigan taba bata fitaba.
Ɓangaren HANEEFA ya nufa ya tura ƙofar ya da sauƙi tayi gyara ta sa turaren wita ɗakin sai ƙamshi yake tana zaine tayi wanka taci kwalliya kamar mai shirin zuwa unguwa,ganin yanda ya shigone yasa ta ɗaugo ta wani watsa masa kallon raini.
Cikin tashin hankali yake tambayanta ina MAIMUNATU?
"MAIMUNATU tana na nata tace,"waye kuma da wannan sunan?
Harzuƙa yayi jin yana tambayanta tana tambayan shi yace,"mata-ta mana banson raini hankali".
Sheƙewa tayi da wani dariya irin na rainin wayo tace,"dama sunan ta kenan ai ban sani,wai shin ajiyarta ka bani koko nono take sha ka taɓa bani ijiyanta ko nine mai gadi je ka nemo inda take waya sani ma taje wajen samarinta ne dama can gantalalla c......!.
Saurin da katar da ita yayi ta hanyar ɗaga mata hannu tare da daka mata tsawa idanuwan shi sun rine sunyi ja kamar garwashi cikin kakkausar murya yace................!
MORE COMMENTS
MORE TYPING🖌️
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*SHAFI NA TALATIN DA SHIDDA DANA TALATIN DA BAKWAI 36&37*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
__________📖Cikin kakkausar murya yace banson maganan banza HANEEFA,karki ƙara dangana min mata da lalatattu don sabuwa fil na buɗeta da hannuna,sam na ragowar maza bace".
"Uhm sai ka gwada ragowar maza".
Tai maganan cike da rashin kunya.
Girgiza kai kawai yayi batare da ya kuma cewa uffan ba yasa kai yabar ɗakin.
Da uwar harara tabishi tana ƙwafa.
Shiko motor shi ya faɗa ya bar haraban gidan bayan mai gadi ya wangale masa get,yawo yarinƙa yi har ƙarfe ɗayan dare cikin gari yana dubedube koh zaiganta amma tayi ɓatan dabo bata ba labarinta daga ƙarshe gefen titi ya samu yai parking ya dafa kansa da yake sara masa da hannu bibbiyu yana tunanin ina mafita miyasa MAIMUNA ta masa haka ina taje ne haka,miyasa ta zaɓi guduwa ta barshi,wani sashen zuciyar shi ko cewa yayi ba guduwa tayi ba ƙila sace ta akai don ko ta gudu ba inda zata,Innalillahi'wainna ilaihi'rajiun ya furta a fili, wasu hawaye masu ɗumi suka zubo masa akan kumatu wa ƴanda bai san sanda suka zuboba,in taƙaice muku anan wajen ya kwana yanda yaga rana haka yaga dare ga kansa na sara masa kamar zai sauka ƙasa,da asubah da ƙyar ya buɗe motor yanufa wani masallaci yabi jam'i bayan an idar ya dawo ya shiga motor sa ya nufi gida a bakin get ya tsaya ya tambaye maigadi ko MAIMUNA ta dawo yace masa a'a hankalin shi ƙara tashi yayi.
Bai san sanda ya kuma ƙara barin ƙofar gidan ba tsintar kanshi kawai yayi a harabar gidan MOM baisan sanda yazo ba gaban shi tsanan ta faɗi yayi duba agogon hannun shi yayi yaga bakwai da kwata,wani sashe na zuciyar shi tace miya kawo ka gidan MOM salon ka tona ma kanka asiri,ɗayan sashen yace kashiga kawai ka sanarda ita halin da ake ciki tun wuri tunkafin dare yama,nan ya rinƙa tufka da war-wara,da ƙyar ya tattaro jarumtar sa ya buɗe gambun motor ya fito jiki asanyaye yanufi hanyar part ɗin MOM kallo ɗaya zaka masa kagane baya cikin hayyacin sa idanuwan sa sunyi zuru-zuru duk sun kumbura,nocking ɗin ƙofar falon yayi.
MOM da yanzun ne sakkowanta riƙe da hannun MAHFUZ da MUNAYYA sanye da uniform ɗin su milk nd nevy blue kowanne su goye da school bag ɗinsa,ƙarasawa tayi ta buɗe ƙofar cike da mamaki take kallon sa da sassafen nan kamar ankoro sa kallo ɗaya ta masa ta fahimci ya gane MAIMUNATU ta ɓata daga gani baiyi bacci ba cikin tashi hankali ya kwana dagani idon sa bai samu bacci ba wani tausayin shi taji ya saukar mata a cikin zuciyarta a zahiri kocewa tayi.
"Lafiya MY BOI ko MAIMUNATU ce ba lafiya naga kayi ƙozai-ƙozai ha sammako da sasaafen nan?
Tafaɗa cike da mamaki.
Hawaye masu ɗumi da maisan sanda suka sakko masa ba sanda yayi tozali dasu MUNAYYA dake kan dining sunyi tagumi.
MOM ƙara gwalo ido tayi tace.
"Kamin bayani kasani cikin ruɗani waya mutu?
Rungume MOM yayi ya fashe da kuka............!
MORE COMMENT
MORE TYPING
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*GODIYA DA JIN JINA GAREKU BASHEER SARDAUNA nd ABUBAKAR SARAKI INA GODIYA DA KULAWAR KU GARENI ALLAH YA BAR ZUMUNCI.*
*SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS DANA TALATIN DA TARA38&39*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
__________📖Rungumo MOM yayi yana fashewa da kuka.
MOM shafa bayan shi tasa hannun ta tanayi tana ɗan bubbuga bayan shi jan shi tayi zuwa kan kujeran falon ta zaunar dashi tare da zama gefen shi ta riƙo hannayen biyu ta sa anata tana fuskan tanshi tace.
"Faɗa min MY BOI miye damuwan?.
Tsura mata idanuwa yayi na mintina zuciyar shi na tsanan ta bugu kamar bazai magana ba yana nazarin wani ahankali ya buɗe baki yace.
"MOM MAIMUNA ta ɓata bansan inda taj.........!
Baikai da ƙarasawa ba MOM ta miƙe a hasale ta ɗauke shi da mari a fuska har guda biyu hakan yasa shi maƙale sauran maganan shi.
"Minake ji SALEEM mai kai ma ƴar mutane SALEEM dama wulaƙanta ta kukeyi kai da matar ka alƙawarin da ka ɗauka kenan ƴar amana zaka banzartar ka wofintar,tun jiya dama yanayin da kakirani nasan baka da gaskiya wallahi SALEEM tun wuri ka wuce kaje ka nemo ƴar mutane runkan raina yayi mummunan ɓaci akan ka,ko dan kaga basa da galihu ba wanda zai tuhume ka shine ka watsar musu da ƴa tou wallahi kar in ƙara ganin ƙafar ka a gidan nan matuƙar baka nemo ƴar mutane ba".
Cike da ɓacin rai take maganan,wanda azuciyarta tarin tausayin ɗan natane tama kanta alƙawari saita hukunta shi kafin yaga MAIMUNA.
"MOM ki haƙ....!".
Cikin sanyin murya ya fara maganan jikin sa har rawa yake .
"Dakata fice min a gida,banso in ƙara ganin fuskarka matuƙar bakaje ka nemota ba".
Cikin tsawa ta dakatar dashi,tare s fara magana cike da ɓacin rai.
Zai ƙara magana mugun kallon da ta wurga masa yasa yayi shiru amma ya kasa ko motsi.
Da gudu ta juya ta faɗa bedroom ɗinta matsanan cin kuka take sosai don tunda MOM tafito ta biyo bayansu kan ta ƙarasa sakkowa taji kukan SALEEM take ya taɓa mata zuciya tsawaya tayi taji mai zaifaɗa ma MOM sanda MOM ta mareshi sai da tai saurin dafe ƙuncin ta don ji tayi har cikin zuciyar ta marin kamar ita aka mara ji take kamar ta sauka,amma tana kunyar MOM karta ga kamar tabi bayan mijinta don tanaso ƙwato mata ƴanci,zama tayi bakin gado tana ta rasga kuka ,tana matuƙar son mijinta ji take kamar tafita ta same shi ta rungume shi ta lallashe abunta.
MOM ko-ko ajikinta ,su MUNAYYA daga can dining suke cewa morning UNCLE ,amma ya kasa amsa musu,MOM cewa tayi su ƙyale shi sundena masa magana yaro ko ba hankali ko ajikin su abincin su suka gama ci MOM ta rakasu inda driver ya tafi kai su school.
Shiko yana tsaye duk jijiyoyin jinin jikin sa sundena aiki ƙwaƙwalwar sa ta tsaya cak bata ko motsin kirki yarasa wani tunani zaiyi akan wannan mummunan alamari da ya same shi.
Hakanan MOM tazo ta wuce shi ko kallon inda yake batayi ba.
Da ƙyar yaja ƙafar shi ya fita falon cike da tunani kala-kala.
*******
Kwance take sai muƙurƙusuwa take a ƙasa ,kowanne ɗanta ya leƙo sai ya taɓa baki ya juya,bawanda ya kalle ta balle ya kula da halin da take ciki,ahaka ALHAJI ya shigo yanda yaga TALATU ya yi matuƙar tsorata fara ƙwala ma ƴaƴan na shi kira,kan kace mi duk sun hallara a ɗakin.
"Haba kuna ganin uwarku ba lafiya amma ba wanda yazo kanta?.
Yai maganan cike da ɓacin rai.
AMEENAH tace,"BABA kayi haƙuri bamusan bata da lafiya ba BABA,sannan ai ita tafara wofintar damu bata tausayin mu muma ya zaai miyi tausayinta,bata iya temaka mana da komi koda zamu mutu hatta kai bata tausayi fa BABA".
"Zakuyi mata dan Allah ne albarkacin haihuwa badan halinta ba ,ko nima in don halinta ne bazan kulata ba".
Wannan karan jin abinda ƴarsa tace yasa yayi maganan cike da lallashi.
MAMA ko yun ƙuri tayi tana kakarin amai yayi da sake wani uban bayan gida acikin zani take ɗakin ya ɗauke wari kan kuce mi kowa na rigerigen fita don kar cikin sa ya kumbura aciki harda ALHAJI.
_TOFAHHHHHHHH_
MORE COMMENTS
MORE TYPING
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*SHAFI NA ARBA'IN DANA ARBA'IN DA ƊAYA 40&41*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
__________📖Kan mi kowa na rigerigen fita don kar cikin sa ya kumbura aciki harda ALHAJI,itako sakin kashin ta taringa yi a zani ga ɗan banzan ɗoyi itama da kanta ɗoyin ya isheta.
Ɗan kwali RUƘAYYA ta ɗauka ta ɗaure hancinta da bakinta ta shiga ɗakin ta ɗaga labulen ƙofa kafin ta buɗe window zuwa tayi ta temaka mata tacire mata zanin ta goge kashin kafin ta naɗe zanin ta fita dashi ta aje gyara wajen tayi kafin ta shiga uwar ɗaki ta ɗauko dogon riga tasaka mata turaren wuta ta kunna ɗakin ya ɗau ƙamshi , sauaran yaran koh daga dokin ƙofa suka tsaitsaya suna mata sannu tuni ALHAJI yai waje.
********
SALEEM ko tunda ya koma gida ya nufi ɓangaren MAIMUNATU ya kulle kansa bayan yabada cigiyarta a gidan radio da tv da police station kan kuce mi ko ina ya ɗauka ɓacewar matan mai company SALEEM motors,shiko kashe duk wayoyin shi yayi ya hau gadonta ya kwanta yana ta tunanin inda zaa ganta.
Abin kamar wasa kwana ɗaya biyu sati ɗaya biyu wata ɗaya biyu suk ya fita hayacinsa ko ina ba labarinta duk yafita hayacin sa gashi MOM tamai shiru da maganan bata ƙara cemasa komi ba tazuba masa idanuwa in yaje gidan sama-sama suke hira wani lokaci daga gaisuwa bata ƙara ce masa komi,tun yana zura idanuwa zata dawo ya tabbata baza ta dawo ba ya koma addua sadaka duk ya tara malamai don suyi masa saukan alƙurani ai sadaka.
Bai shiga harkan HANEEFA inde ba itata gwada masa tana buƙatar sa ba shima ba'acikin kwanciyar hankali yake kusantar ta ba wani lokaci harta gamsu shi bai kawo komi ba don ba sha'awar yake jiba
MAIMUNATU ko tayi ƙiba ko ina ya cicciko cikinta ya fito yanzun yakai wata shidda MOM duk ta tanada kayan haihuwa motsi kaɗan tayi sai MOM tace lafiya miya faru ina yake miki ciwo ,saide tayi murmushi tace ba komi duk da tana da damuwar mijinta tanso taganshi tana ɓoyewa ne sabida kunya da kawaicin MOM da takeji in kewar mijinta ya dameta saide ta kulle kanta a ɗaki tayi ta kuka saitayi mai isarta babu mai lallashi ta gaji tashiga toilet ta wanke fuska tazo ta hau gado tai baccinta,sai kuma kwanakin nan tana faye mafarkin mahaifinta yana cikin wani hali abun na damunta sosai ɓoyewa take bata son MOM ta gane wani lokaci in driver ya kaita awo in zai ɗauko ta sashi take yakaita unguwan ta tsura ma gidan idanuwa tanaso ta shiga amma mummunan ƙaddaran da yasameta a gidan ya rinƙa dawo mata hakan ya kesa taji bata shaawar shiga gidan ahaka zata wuce akwai randa suna zuwa taga MOMY HAJIYA HINDATU tafito a motor ta da gudu da alaman fitan gaggawa zatayi shima ranan bata shiga ba kuma duk zuwan da take bata taɓa ganin mahaifinta taba.
ALHAJI MUKHTAR ko ya rame ya rine ba wannan tumbin aikin gida babu abinda baiyi shine kullum zaman gida tunda yanzun baida abin yi ta watso mai kayan shi dole ya koma BQ da kwana yanzun sam HAJIYA HINDATU bata ɗauke shi a matsayin miji ba dashi da babu duk gudane,akullum ya zauna tunanin ƴaƴan sa da tsohuwar matan sa da ƴan uwan shi da mahaifiyar shi adabban sa suke duk sanda zai tuna su sai yayi zuban hawaye yana dana sani daba baya zata dawo da ya gyara kuskuren sa yanzun ko gun ƴanuwan sa yaje yasan bazasu yafe masa ba balle ƴaƴansa da yabada sadakan au ga wani wanda bai sani ba yanzun ko ya barsu araye ko ya kashe oho ko suna ina oho.
_HUMMMMMMM._
Akwana a tashi ba wiya wajen ubangiji cikin MAIMUNATU nada wata tara da kwanaki haihuwa yau ko gobe yanzun ɗaki ɗaya suke kwana