Showing 12001 words to 15000 words out of 28227 words
Chapter 5 - Matar Bahaushe by Mrs.Basakkwace.txt
buɗe zif ɗin kuwa sai manyan nonuwan nan suka fito waje da sauri, dama neman hanyar fitowa suke rigar ta riƙe su, kan nonuwan sun yi tsini sosai, iska na sauka kan nonon sai MAIMINATU taji wani ƙaiƙayi mai daɗi a nononta, ta gantsare ƙirji tare da cewa, "Ahhhh darling sha min nono na". SALEEM ya rungumeta jikinsa tare da ɗora bakinsa a nonon, ya fara liliya tsinin nonon da harshensa yana mamulawa cikin bakinsa. faɗi ya rufe MAIMUNATU, ta fara gantsare ƙirji tana tura masa nonon cikin baki sosai, can ƙasa kuma gindinta ya rikice, sai kumfar ruwa ke fesowa daga ƙofar durinta cikin pant. hannunta kuma dake kan wandon SALEEM tana shafa burarsa ta mayar cikin wandon,ta soka hannunta gaban wandonsa tana wasa da kaciyarsa, nan take sabon daɗi ya ƙara rufe SALEEM wanda ke tsotsar nonon MAIMUNATU yana shafa jikinta, yayi wani gurnanin daɗi take ta ƙara ƙaimi wajen wasa da nono, Ita kuwa MAIMUNATU tuni ta fitar da kaciyarsa waje daga cikin wandon sa burar nan tayi saitin sama ta miƙe,bakin burar sai kumbura yake yana tsirto ruwa ,hannun MAIMUNATU yana zagaye da sandar burar tana shafawa sama da ƙasa tana lalubo golayen sa tana murzawa a hankali haɗe bakinsu sukai suna kissing ɗin juna da sauri hannuwan shi na saman nonon ta tsawan minti biyar suna abu ɗaya nishin su kawai yake tashi,ƙan kame juna sukai lokaci ɗaya suna sauke ajiyar zuciya shi ko bai cita ba ta iya dubarun da takesa shi ya kawo ba tare da yashigeta ba kullum yana gode ma Allah da ya azirta shi da mace irin MAIMUNATU.................!
MORE COMMENTS
MORE TYPING🖌️
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*DEDICATED 2 SAKKWATAWA MUTANAN MU ZAMHWARAWA ƳAN UWAN MU KABAWA MAƘWAFTAR INAYINKU SOSAISOSAI DANGI YAFI KOMI DAƊI🥰*
*INA MATUƘAR TAYAKU MURNAN KAMALA LITTAFINKU,MY BBY LUV LEEMAH PINKY MARUBUCIYAR( ƳAR BASAJA),MY KHADEEJATOUR S DOGARAI MARUBUCIYAR (AURAN YARITA) ND U LEEMAH ƳARFILLO MARUBUCIYAR( WANI RUGA),ABINDA KUKA FAƊAKAR ALLAH YASA YA AMFANE ALUMMA ,WANDA BAKUYI DAI-DAI BA KUKAI KUSKURE ALLAH YA YAFE MAKU AMIN🙏*
*SHAFI NA ASHIRIN DA BIU DANA ASHIRIN DA UKU 24&25*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
__________📖Yana gode ma Allah da ya azirta shi da mace irin MAIMUNATU,itama MAIMUNATU ba ƙaramin gode ma Allah tayiba da ya bata zaɓin shi ta gama dace miji duk da ance namiji ba ɗan goyo bane nata ko ɗan goyone zata iya sa zani ta goyashi tsaf a bayanta.
_UHM MAIMUNATU MAZA MUTANAN MU NA MIJI KO BABANKI NE KARKI GOYASHI ZAI SILLOKI ƘASA._
******
Zaune yake ya rafka tagumi yau tun asubah da ya farka ya fara wanki yana gamawa ya ɗaura girkin safe Hajiyan gidan duk tana bacci ya gama ya kasa ci sabida gudun fitinar ta marigayi ya matar shi BILKISU ta faɗo masa arai yanda tasha azaba a lokacin da take raye,in ta tashi tun safe ta fara aiki bata runtsawa sai shabiyun dare komin ruwa komin iska komin sanyi bata isaba ta huta hawaye ya zubo masa sa hannu yayi ya ɗauke hawayen yana da yasanin biye mace ya wulaƙanta matarsa gashi ta mutu bai nemi gafarar taba haƙƙinta dana ƴaƴan na bibiyar sa ina zaiga ƴaƴan ya roƙesu gafara ko zai samu sassauci a wajen uban giji.
_WAI-WAYE ADON TAFIYA YANA DA KYAU MU RINƘA TAFIYA MUNA WAI-WAYEN BAYAN MU._
*WANENE ALHAJI MANSUR MAHAIFIN MAIMUNATOU?*
Asalin sunan shi Alhaji MANSUR YUNUSA KURA haifaffen kurana ƙaramar hukumar kano babban ɗan kasuwa ne sana'ar shinkafa shi sukeyi tun iyaye da kakanni inda yake da mata ɗaya HAJIYA HINDATOU auran soyayya sukai saida suka shekara sha biyu bata taɓa koda ɓatan wata ba HAJIYA HINDATU macece mara kirki bata da haƙuri ko kaɗan komi saita tanka saide tana da hannhn kyauta amma fitinan na ce ta ƙarshe fitinan ta yasa dangin mijj suka tsane ta ga rashin haihuwa,lokacin mahaifiyar shi Maimunatu tana raye tai tai ya ƙara aure inyazo ya gayama HINDATU sai tashiga ta fita tayi yanda zatayi ya bijire ma auran da mahaifiyar shi keso yayi daga ƙarshe ba tare da sanin shiba taje asalin ƙauyen su wato shanono ta auro mai ƴar ƙawarta mai suna BILKISU,BILKISU fara ce sol son kowa ƙin wanda ya rasa ga ladabi da biayya ga uwa uba kunya,saide MANSUR akace ma jeka ga ɗakin ka,fargaba da tsoro suka kama shi yaje ya sami HINDATU ya sanar mata da tafara kuka tana surfa zagi da ashar ɓaci kala-kala saida tayima iyayen sa kasa kataɓus yayi sabida ta ruga ta shanye shi kiran ƙawarta tayi HAJIYA NADIYA ta sanar mata wanan ba zata da akai mata wanan kishiyar bazata da akai mata shawara ta bata da ta nuna komi ba komi ba tasa akawo mata kishiyar gida ta maiata ƴar aiki hakan ko akayi ta lallaɓa MANSUR ya ɗauko BILKISU daga gidan iyayen shi ya dawo da ita gidan shi tun daganan taje gidan malamanta suka rabashi da kowa a dangin sa hatta hanya baison haɗawa da ɗan uwansa suna haɗa hanya yake canjawa dalilin haka yasa mahaifiyar shi takamu da hawan jini ta faɗi ta mutu ko wajan gaisuwa bai je ba,da mutane suka sa masa ido da magana yasa ya tattara inasa-inasa ye ƙaura da ga kura zuwa kaduna yasai tanfatse-tse gida suka koma batare da sanin kowa nashi ba plat ɗin HAJIYA HINDATU take zaune yayinda BILKISU ke BQ komi na gidan ita keyin sa tun asubah ta farka bata isa tasa haƙar-ƙarinta ta kwanta ba sai dare in yayi,sai randa HINDATU taga dama take cewa yaje ɗakinta ya kwana ahaka aka samu cikin MAIMUNATU ,cikin yazo mata da zazzaɓi ga shegen laulayai hakan baisa HINDATU ta tausaya mata ba illa ƙara ƙaro aiki da take mata zagi duka hantara ko girki tayi bata isa taci ba sai abinda ta ɗeba ta rage zata bata taci.
Zaman HAJIYA HINDATU a kaduna yasa ta ƙara gogewa ta haɗu da mata iri-iri ,ahaka har BILKISU ta haihu inda tasha wahala da ƙyar tayarda aka kaita asbiti inda likitoci suke ta ruwan masifa meyasa bata zuwa awo haƙuri kawai ALHAJI MANSUR ke badawa inda ta haifo ƴarta ƙatuwa mai kama da ita suka dawo gida HAJIYA HINDATU ansan maƙudan kuɗi tayi da niyar zata haɗo kayan haihuwa zuwa kasuwan laraba na unguwan shanu taje ta zaɓo gwanjina ta sayo ma uwar ma gwanjo bata damu da BILKISU da tayi wankan jego ba,koda ta haihu bata fasa musu aiki kamar jaka ba ,fannin abinci kuwa ba wani mai gina jikiba illa kullum ta bata umurnin tayi tuwo miyan kuka ta rinƙa ci da kunun kanwa bako nama balle yaji haka takeci ,ran suna ƴa taci sunan mahaifiyar shi shima da ƙyar HAJIYA HINDATU ta yarda asa sunan da sunan mahaifiyar ta SARATU tace asa ma ƴar,HAJIYA HINDATU taci kwalliya kamar ita ta haihu yayinda mai jego tsofin kayanta ta bada aka rage mata taba BILKISU tasa yayinda ƙawayenta ƴan bariki suka cika gida akaci akasha akasha rawa aka watse BILKISU ta gyara gidan tsaff,duk abinda ke faruwa ALHAJI MANSUR yana sane bai taɓa damuwa ba bai taɓa jin tausayin BILKISU ba illa ganin kwaɗayinta yaja mata da rashin zuciya.
Itako BILKISU tun abin na damun ta har ya dena damunta inta tina da maganan mahaifiyarta nacewa zaman aure haƙurine kawai acikin sa ba soyayya ba intai haƙuri zata ga ribarsa sakamakonta na wajen ubangijinta shiyasa take haƙuri tana danne zuciyar ta gani take ladan ta na wajen ubangiji ba godi bare na gode,haka rayuwa taco gaba da tafiya har MAIMUNATU takai shekara bakwai alokacin ta fuskanta kalan zaman da mahifiyarta keyi a gidan so da yawa takan tambaye maihaifiyar UMMIE wai mu ƴan aikine tou mugudi mubar gidan nan ,mukoma gidan ku inda ake son mu ",saide BILKISU tayi murmushi tace,"aibamu da gidan da ya wuce nan",da ƙyar ta roƙa HAJIYA HINDATU ta yarda akasa MAIMUNATU makarantan primary na gwamnati inda da ƙafa kulkum BILKISU ke rakata har ta ƙara girma ta fara gane hanya,islamiya ma haka take zuwan shi da ƙafa MAIMUNA ta taso yarinya ce mai hankali da natsuea komi UMMIE ta faɗa mata take amfani dashi BILKISU bata yarda da MAIMUNA ta rinƙa kula ƙawaye ba shiyasa ma batayi inda iyakan gaisuwa a aji ahaka harta gama primary lokacin ne UMMIE ta taƙara haihuwa ta haifo MUNAYYA,tunda HAJIYA HINDATU ta buɗe ido taga BILKISU da ciki hankalinta ya tashi karta haifo namiji azaba kala-kala ya fuskance shi magun guna kalakala ta bata cikin yaƙi fita haka ta haura har aka haifo MUNAYYA cikin ƙaskanci lokacin MAIMUNA bata zuwa makaranta yasa ta ɗauke kaso mafi yawa a aikin gidan tanayi UMMIE saide ta kama mata wasu abubuwan da bazata iyaba.
Haka rayuwar su tacigaba da tafiya cikin ƙuncin rayuwa ,abinda yakeba MAIMUNA mamaki da mahaifiyarta bata taɓa gani ta nuna damuwanta kan aikin bautar da take ba a ɗan tsakanin ne HAJIYAje ta iske HINDATU ta shirya zuwa kura tace suje tare hakan ko akai tare sukaje amma abin takaici ko gidan iyauen mijinta bata jeba tura su BILKISU tayi shanono indata iske iyayenya duk sun rasu tayi kuka sosai taji kamar ta koma amma ya zatayi tunda ba iyayenta dole ta koma gidan aurantanan ne rufin asirinta tunda duk ƙannan ta sunyi aure ba wanda ya rage duk daƴaƴansu haka tad awo cike dakewar ƴan uwanta da jimamin mutuwan iyayen ta wanda suka ransu ta sanadiyan gobara da yatashi cikin dare,in bata manta ba rabonta da garin tun randa aka ɗaukota zuwa kura daganan bata ƙara waiwayan ƙauyen ba shekara sha uku kenan amma Allah yasaka mata tsakanin ta da mijinta da kishiyar ta,koda ta dawo basu tambayeta ƴan gidansu ba itama bata faɗa ba har suka koma kaduna .
Ataƙaice bayan shekara uku lokacin lokacin shekarun MAIMUNA sha shida MUNAYYA shekaranta huɗu ta ƙara samun ciki lokacin HAJIYA HINDATU bata wani ɗaga hankaliba tunda tasan ƴaƴa mata BILKISU ke haihuwa shiyasa ko ajikinta,bayan wata tara ta haifo ɗanta na miji santalele mai kama da ita anan ne hankalin Hajiya HINDATU ya tashi sukaje wajen wani malami ya basu magani suzo su samata a nama taci zasuga aiki aiko hakan ta faru tasayo balangu tun a hanya ta barbaɗa magani tasai wani batasa magani ba tana zuwa gida ba kowa sai BILKISU da MUNAYYA lokacin MAIMUNA tafita cefane bata dawo ba da faraan ta tashiga ɗakin abin yayi matuƙar ba ma BILKISU mamaki don tunda suke gidn HAJIYA HINDATU bata taɓa tako ƙafarta BQ ɗin ba,ɗaukan yaro tayi tana masa wasa kafin taciro ledan ta ba BILKISU ,BILKISU ko cikeda.....!
MORE COMMENTS
MORE TYPING
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*SHAFI NA ASHIRIN DA SHIDDA DANA ASHIRIN DA BAKAWAO 26&27*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
BILKISU ko cike dafarin ciki ta amsa ta buɗe ta fara ci batare da tunanin komi ba,tace da MUNAYYAH tasa hannu nan take ta HAJIYA HINDATU ta hanata ci tace aiga wani nan wannan natane ita kaɗai da maganin sanyi na masu jego,buɗe ledan tayi ta ɗauko gudan ta buɗe ta tura gaban MUNAYYAH ta ɗan taɓa itama tanayi tanajan BILKISU da hira tana dariyan yaƙe,saida ta tabbatar da BILKISU ta cinye naman nan wanda yake cike da magani kafin ta fita cike da farin ciki a zuciyarta ta tabbata BILKISU ita da ƙara haihuwa sai alahira amma ba anan duniya ba balle ta samu magaji.
Bayan minti shabiyar da fitan HAJIYA HINDATU cikin BILKISU ya fara murɗawa yana ciwo abin kamar wasa sai amai da gudawa tun tana iya zuwa toilet harjikinta ya saki ta kasa zuwa ko ina saide tayi a inda take zaune gashi MAIMUNA bata dawo ba daga inda taje cefane,MUNAYYA rugawa tayi zuwa part ɗin HAJIYA HINDATU tana kiran MOMY da yake MOMY BILKISU tace su rinƙa kirata,HAJIYA BILKISU na zaune a falo tana jiyota tana shigowa tsakiyan falon tana faɗin MOMI kizo UMMIE mu zata mutu",tsawa ta daka mata tace,"ke da uwarki ni saar wasan ya ƙunan nan uwar kice da kike ƙwala min kira ta mutu mana inta mutu asarar wa asaran ku banawa ba",tsaki taja tare da ɗaukan wayart tacigaba da dannawa.
MUNAYYA duk da ƙarancin shekarunta saida ta fahimci HAJIYA HINDATU bata ƙaunan UMMIE su jiki a sanyayye ta juya ta fice daga part ɗin ta nufi nasu,lokacin BILKISU na rai ga hannun Allah ga yaro nata tsala ihu yana biɗan mahaifiyar sa zama tayi gefen BILKISU itama tafashe da matsanan cin kuka.
MAIMUNA tunda ga bakin get take jiyo ihun MUNAYYA dana jinjirin su da gudu ta buɗe ƙofar get ta shigo gidan tana mamaki ina UMMIE su ta nufa suke ta kuka turus tayi da ta ƙarasa cikin ɗakin yayinda kayan hannunta ta sake su suka watse ta nufi BILKISU dake kwance cikin gudawa da amai tana girgizata amma ina duk idonta sun kakkafe jikinta ya saki harshenta ya karye,mugun ƙara ta saki tare da miƙewa tafito da gudu kiciɓus tayi da mahaifin su ya shigo yana parking ɗin motor shi da sauri ta ƙarasa inda motor shi tana kuka.
Buɗe mirfin motor yayi ranshi a ɓace ganinta a gaban shi ya wani daka mata tsawa yace,"uwarme kike so kikazo kika tasa ni agaba da kuka",cikin kuka tace,"DADY UMMIE mu ta mutu kazo kaganta dan Allah mukaita asbiti nasan bata mutu ba",gabanshi yaji yayanke ya faɗi da sauri ya nufi BQ ɗin nasu abinda yayi tozali dashi ya girgiza shi kallo ɗaya yama BILKISU ya tabbatar tariga ta amsa kiran ubangiji,jikin shi duk yayi sanyiya mutu,zubewa a ƙasa yayi ya ɗaura hannuwa akansa ,MAIMUNA ganin halin da mahaifinta ya shiga tatabbatar UMMIE su tariga ta barau yasa ta zauna daɓas a ƙasa suman zaune tayi idanuwanta sun tsaya cak akan mahaifiyar ta ji take kamar a mafarki abinda ke faruwa.
HAJIYA HINDATU da taji kuka kawai yaran suke harda jinjirin ba ƙaƙƙautawa yasa ta taso taga miyake faruwa ta mutu ne koda sauran numfashinta datazo taga mijinta kamar mutum mutumi ga ƴarsa a gefe itama haka ƙwaƙƙwaran motsi batayi ga MUNAYYA da jinjirin suna ta tsala ihu ,itama kamar da gaske taɗaura hannu akai tatsala ihu tana kururuwa dayake muryanta kamar na maza yake yasa har maƙwafta suka jiyo da sauri aka fara shigowa gidan anayowa ɓangaren da kukan ke fitowa da ihun HAJIYAN gidan.
Kan kice mi gida ya cika da ƙawayen HAJIYA HINDATU da take takiran su suzo sutayata murna ba'abinda suke sai kukan farin ciki,har akayima BILKISU wanka aka shiryata MAIMUNA na zaune in datake ko hawaye ɗaya bai sakko afuskanta baso don gani take mafarki ne bagaske bane UMMIE su bata mutuba zata farka addua take Allah yasa ta farka daga mummunan mafarkin nan wanda bata fata ta ƙara kalansa...........!
MORE COMMENTS
MORE TYPING🖌️
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*SHAFI NA ASHIRIN DA TAKKWAS DANA ASHIRIN DA TARA 28&29*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
Wanda bata fatan ta ƙara kiransa,kiransu akai suyi mata addua bayan an shiryata kasa tashi tayi don ƙafafuwan ta sun mata nauyi da ƙyar wata mata a maƙwaftar ta kamata tashiga da ita inda akai ma BILKISU wanka aka shirya kasa yi mata addua tayi illa binta da take da ido kamar taga baƙon halitta haka aka ɗauke ta akafitar da ita aka yi mata sallah akaita gidanta na gaskiya yanda MAIMUNA taga rana haka taga dare rungume da ƙannanta ga jariri na tsandara ihu wata matan kusa da gidan su ta je gida ta ɗauko madaran yaronta jariri tazo ta dama masa ta ba MAIMUNA ta bashi yai shiru.
_ATAƘAICE._
Gidan cike yake da manyan mata ƙawayen HAJIYA HINDATU da maƙwafta masu tausayin su da yawa sai lokacin auka san BILKISU matar ALHAJI MANSUR ne, wasun su sai tsine mata suke wasu ko zarginta suke Allah yasa ba ita tai sanadiyar mutuwanta ba wasu suce ƙila baƙin ciki yasa zuciyarta bugawa magan ganu dai kala-kala tsawan sati ɗaya da rasuwanta mutane suka ɗauke ƙafa,aka barta daga ita sai ƙannan ta,aranan HAJIYA HINDATU ta tako har ɗakinsu tace dole tafito ta ringa aikin gida tunda mahaifiyar ta ta mutu,hakan ko kullum sai tayi aikin gidan nam tass ko girki tayi bata isa taci ba duk tsananin yunwa ga rainon ƙaramin yaro inda matar maƙwaftan su mai suna ANISA ita ke bata madaran da zataba yaron don rabon da suga DADY su tun randa UMMIE su ta rasu gashi har an yi wata ɗaya,saide MAIMUNATU inta tuno mahaifiyarta ta rungume ƙannanta tayi kuka,suma in sunga tanayi sukama suyitayi babu mai