Showing 15001 words to 18000 words out of 28227 words
Chapter 6 - Matar Bahaushe by Mrs.Basakkwace.txt
rarrashin su inta gaji da kukan ta miƙe taje ta ɗauro alwala tayo sallah tayita ma haifiyar addu'a.
Haka rayuwa tacigaba da tafiya musu acikin ƙunci da matsi da halin bauta gashi ya kamata asa MUNAYYA makaranta amma ba hali batasan ya zatayiba,ga ƙaninta MAHAFUZ wanda ita ta raɗa masa suna bai ko ci arzikin suna ba daga mahaifinshi shima ya girma yayi wayo shekaran sa uku da rabi daidai da shekarun mahaifiyar su da rasuwa tun tana kukan rashin mahaifiyarsu harta dena tana mata addua a kullum gashi yanzun omon wanki gagaran su yake HAJIYA HINDATU ta ɗauko mai mata wanki da guga da mai gadi damai dafa abinci tace tunda bata mata wanki yafita zataga uban da zai rinƙa bata sabulu,kuma tunda bata girki yaji gishiri saide ta cika yaji bazata ƙara bari suci abincin ba taje ta nemo musu,tayi kuka da wannan sharrin na HAJIYA HINDATU sosai kamar ranta zai fita haka ta haƙura take fita don ƙanan ta taje gun masu abinci tai wanke-wanke yasamo abinda zataba ƙanan ta watarana ta samu taci wata rana su kaɗai ke isa ,HAJIYA HINDATU ko bata da aiki kullum sai MAIMUNA nafita nabin maza in mahaifinsu baya nan,ahakane ranan wata rana taje biɗan wanke-wanke kalan ta samu aka bata abincj ta kawo ma ƙannan ta suka karya,basuci na rana ba don ta koma bata samu inda zata musu ba har dare gasu MAHAFUZ na ta kukan yinwa shine mafarin fitar ta ta haɗh da SALEEM ,gefe kuma HAJIYA HINDATU na gida tana ƙara hura wutan ƙiyayyan yaranshi azuciyar shi sanadiyan da yazo yaganta SALEEM ya temaka mata ya kawota gida ya nemi ya koreta SALEEM ya aureta,aka bashi ita a wulaƙance.
HAJIYA HINDATU ko tayi alƙawarin tunda bata taɓa haihuwa ba ba wanda zai raɓe mijinta yaji daɗi daga kan danginshi har matar da aka aura masa saita raba shi da kowa da komi nasa,hakan ko tafaru ta haɗa baki da company ƙarya yasaida komi nashi wai zaisa hannhn jari zuwa wata ɗaya dukiyar shi ta nunku so goma(kunsan bakano da son kuɗi kamar yai sata😂),gidan da suke ciki kaɗai yamai saura tunda ga randa ya bada kuɗin bai ƙara kiran wayar mutanan ba ya shiga,itako HAJIYA muna take tazama billonia bata da lokacin sa daga ƙarahe sallaman ƴan aikin gidan tayi ta ce komi ahi zai rinƙayi tunda ya zama cima zaune,bashi da ko sisi😂
*******
"Wallaha(wallahi) ALHAJI ƙarya kake kace bana haƙuri dakai,da me zanji da talaucinka koko da zama dakai ba nike cida kaina".
"Kede TALATU kirinƙa jin tsoron Allah da kuɗi gareni wallahi ƙabela zan nemo in aura,nasan zata huce min takaicin MATAR BAHAUSHE".
Hehehe in tusa na hura wuta ai saita hura mugani,wa ƴanda ka aje a gidan ma ita ka cidaka ta cida gardawan ƴaƴanka,wallahi ALHAJI da kasake aure gwamma ka dauwama ahaka babu kuɗi ka ƙare rayuwar ka da talauci kafi haka talauci murasa matsugunni".
"MAMAH ashe bakison uban mu haka ta Allah ba taki ba"cewar ABBA ɗan autanta.
Ƙundun matsiyacin ubanka da baida zuciya da banson ka da ubanka da na ɓarar da cikin ka wake cida ku in bani ba shimai ya sani uban naku saide a ɗaga masa ƙafa yaci yayi gaba".
Gaba ɗaya yaran wajan hatta ubansu saida suka ɗauke wuta jin maganan da MAMAN su kunya kamar su nitse miƙewa sukai suna ta barin wajen haka ALHAJI shima ya miƙe ya fice.
Nan ta fara surfa bala'i,ai dole ku tashi tunda ga mahaukaciya na magana dama haka gaskiya take da ɗaci daga ƙinta sai ɓata ƙarya nayi ba abinda ya sani saide ya banka min ciki ya ƙyaleni da aikin cidawa............!
_UHM SU MAMA TALATU KENAN BAKO KUNYAR ƳAƳA AI ANA BARIN HALAK KODAN KUNYA._
Kwace take ta lulluɓe da blanket sai rawan ɗari take tun daran jiya gashi ba a ɗakint yake ba kuma bai isa ya shigo dubata ba in yana ɗakin uwar gidan
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*DEDICATED 2 SAKKWATAWA MUTANAN MU ZAMHWARAWA ƳAN UWAN MU KABAWA MAƘWAFTAR INAYINKU SOSAISOSAI DANGI YAFI KOMI DAƊI🥰*
*SHAFI NA TALATIN DANA TALATIN DA ƊAYA 30&31*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
Kwance take ta lulluɓe da blanket sai rawan ɗari take tun daran jiya gashi ba'a ɗakinta yake ba kuma bai isa ba ya shigo dubata ba yana ɗakin uwar gida sabida masifar ta,ta tabbatar ƙila ma ya fita yanzun dan sha ɗaya saura,sa hannu tayi a ƙasan filon da take kwance ta ciro wayarta,lalubo number shi tayi ta danna kira,harta gama ringing bai ɗaga ba ganin haka yasa ta fashe da kuka ga hawaye a fuskan ta masu ɗumi.
MOMY ta faɗo mata arai,tunda shi yaƙi ɗauka,danna number MOM tayi ringing biyu ana uku ta ɗaga,jin MOM ta ɗaga yasa ta ƙara fashewa da wani kuka mai taɓa zuciya.
MOM a gigice tace,"lafiya MY MUNAT,miya sameki,MY BOI ya taɓaki koko matar shi ki faɗa min koma waye acikin su zaiga mum-munan ɓacin raina".
Cikin muryan kuka da ƙyar ta buɗe baki tace,"MOMY banda lafiya zan mutu MOMY",MOM ƙwalalo idanuwa tayi *(KAMAR NA WANCAN YARINYAR ƳAR GUSAU KUSAN TA DA IDO KAMAR JIKAN NUFAWA,DAKE NAKE SAKINAH😆)*,ta buɗe baki tace,"ina SALEEM ɗin,yasan baki da lafiya ya tsallake ya barki kwance bai kaiki asbiti ba?,alokaci ɗaya ta jero mata tambayoyin nan,kuma yanda tayi magana zaka tabbatar ranta ya ɓaci.
Tsagaita kukan tayi tace,"MOM bai sani ba ba ɗakina yake ba MOM dan Allah kizo yanzun muje asbiti".
Ƙara ƙuluwa MOM tayi kamar ta fashe ta katse wayan ta ɗauke key motor da mayafi bata jira driver ba ta faɗa motor ta tai horn mai gadi ya buɗe get ɗin ta fice,acikin mintina ƙalilan ta isa haraban gidan kai tsaye ɓangaren MAIMUNATU tayi tana nocking ɗin ƙofar MAIMUNA can daga toilet tana watsa ruwa a gaggauce ta watsa ruwan ta fito ta ɗanji daɗin jikin ta tana fitowa ta zira dogon riganta sai pant batasa bra ba ta tako tazo falon ta buɗe ƙofar MOM wayanta na hannunta alaman kira takeyi baa ɗaga ba sai ƙwafa take.
MAIMUNATU ƙaƙalo murmushi tayi tace,"sannu da zuwa MOM ki shigo kisha ruwa",kwantar da murya MOM tayi tace ,"sannu kinji ɗauko hijjab ɗinki muje aabiti,ina ta kiran shi bai ɗagaba","tou MOMU bazaki shigoba?,"a'a kibari har mu dawo","tou MOM",juyawa tayi ta ɗauko hijjab ɗinta da ƙyar take ɗaga ƙafa tafito lokacin MOM harta shiga motor ta juya tana jiranta ƙarasawa tayi ta buɗe ƙofar ta shiga ta zauna yayinda MOM ke mata sannu,horn tayi maigadi ya buɗe get ɗin suka fice.
Aasbiti basu jima ba suka shiga wajen likita ya dubata tare da tambayoyi lab ya turata aka ƴaba jinin ta,ta dawo baa jima ba wata nurse ta shigo da result ɗin a hannunta ta miƙa ma likita,dubawa yayi kafin ya ɗago ya dube MOM fuskansa ɗauke da murmushi yace,"congratulation HAJIYA ƴarki na da cikin wata huɗu",MOM miƙewa tayi cike da farin ciki tanacewa dagaske kake DR ciki ajikin MAIMUNATU,mun gode Allah".
MAIMUNATU soro-ro tayi tana kallon MOM dake farin ciki tana kallon likita mai raina mata wayo da yace tana da ciki shekaran jiya tayi wankan tsarki an taɓa ciki da jinin al-ada tace,"MOM ƙarya yake nifa shekaran jiya nagama period MOM wani ciki,so yake kawai ya miki wasa da hankali",MOM buɗe baki tayi tana kallon MAIMUNATU tana kallon DR da yake murmushi yana kallon MAIMUNATU gyara farin glass ɗin idon shi yayi sabida ya ga tsantsan yarinta a tare da ita hala cikin farko ne bama shakka da tan tama na farko ne yace,"MY SISTER mata kala-kala ne ,akwai mace da zaran ta samu ciki period ke ɗauke mata,wata kuwa sai tayi wata shidda kafin ta dena ganin period ɗin maana duk wata zai rinƴa zuwa mata wani so ɗaya wani so uku ko huɗu ba normal yanda kikeyi da ba akwai macen da bayan ta haihu period na ɗauke mata in har tana shayar wa da zaran ta yaye maana ta cire yaron a nono jini zai dawo mata da zaran ya dawo mata kuma zata samu ciki,akwai kuma wacce take shayar wa tana period tou ke kina cikin masu jini suna da ciki,kuma nasan ba normal kike yi ba kamar da ba".
Cike da gamsuwa da maganan shi MOM tace,"hakane likita nima haka ya faru dani in ina shayar wa bana jini duk da haihuwa ɗaya nayi".
MAIMUNATU kuwa ƙasa tayi da kanta tana tinanin tabbas taga yanayin period ɗinta ya canja ba kaman da ba da take sati ɗaya kuma tanajin wani sauyi a jikinta musamman nono ta da suka ciko suna mata nauyi ga ƙaiƙayi da suke mata,ga yawan cin abinci sometimes tana jin abu na ɗan motsawa a cikinta inta kwanta zataji abu na ɗaure wa a ƙasan maranta kuma ga yawan fitsari ta duk ta ɗauka infection ne shiyasa take ta haɗiyan tafarnuwa amma batajin sauƙi,amma miyasa cikin bai fitoba saide tanaji cikinta ya kumbura kullum duk tunaninta basir ne harta ce ma SALEEM ya siyo mata maganin basir cikinta komi taci kumbura yake.
MOM ko DR na mafa bayanin randa MAIMUNATU zata fara zuwa awo tana ta washe baki kamar auduga rubuta musu magunguna yayi ya miƙa mata su saya a pharmacy ansa tayi tana masa godiya suka fice,MAIMUNTU cike da mamaki wai iyace da cikin wata huɗu bata sani ba,ansan maganin tayi suka wutu gida lokacin da ta sauketa a bakin get zata fita tace," ki kulamin da kanki komi kikeso ki kirani zanzo banso ki faɗa ma SALEEM maganan cikin nan harsai ya fito keni zuciyata bai kwanta ba nafiso ki haɗo kayanki mu koma gida can inrinƙa kula dake sosai yanda ya kamata,murmushi ta sake dama zuciyarta a cunkuahe take so take tace zata bita,horn tayi mai gadi yazo ya buɗe get suka shiga parcking MOM tayi sukai fito a tare bedroom ɗinta suka nufa MOM tace ta zauna ita ta haɗa mata kaya tana zaune duk wani abunda zata amfana dashi kafin suka fito,saida MOM ta gargaɗe mai gadi da karya faɗama SALEEM tare suka fita ita ta ɗauke ta inko ya faɗa a bakin aikinsa,jiki na rawa yace inshaAllahu HAJIYA ciro kuɗi tayi masu yawa ta miƙa masa ya amsa yanata godiya da haka suka bar gidan ɗakin kusa dana MOM tasa a ka gyra mata tasa kayanta su MUNAYYA sai murna suke AUNTY su ta dawo MOM jan kunne su tayi tace," ko SALEEM yazo karsu gwada mai tana nan,MUNAYYA da tafishi wayo tace,"tou MOM,shiko MAHAFUZ da maganan ma ba wata iyata yayi ba ya gyaɗa kai.
_MAI MOM KE NUFI DA TACE KAR A GWADA MA SALEEM TA ƊAUKO MAIMUNA?_
MORE COMMENTS
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
*DEDICATED 2 ƳAR UWAN MU SAKINA GUSAU ND FATEEMAH MAINA*
*SHAFI NA TALATIN DA BIU DANA TALATIN DA UKU 32 &33*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
MAHAFUZ da magana ba wata iyata yayi ba ya gyaɗa kai.
SALEEM bai farka ba sai 12:45pm kafin ya farka daga nau yayyan baccin da ya kama shi tun daran jiya da ƙyar ya tashi yai sallah asubah a ɗaki inda yai sallah anan yai baccin,tinani yake mai ya faru dashi kamar yasha ƙwaya duk a iyakan tunanin sa bai gano mai ya hadasa masa baccin nan ba gashi zaije office miƙewa yayi a gaggauce ya faɗa toilet ya watso ruwa tare da ɗauro alwala yafito ya shirya jallabiya kawai ya zirah ya feshe jikin sa da turaruka ya sa hula wayanshi ya ɗauka don yasan zaisha kira daga wajan AMMAR ganin miss call rututu yasa gaban shi ya faɗi na MOM duk yafi yawa gana MAIMINATU gana mutane da yawa MOM ya fara kira amma wayan harta gama ringing baa ɗaga ba,yakira MAIMUNTU wayar a kashe,gaban shi faɗi yayi,jin an tada sallah yasa ya zira wayan a aljihu yafito a gurguje a falo ya isketa tayi ɗaiɗaya kannan tuja-ja kauda kai yayi ya fice.
Zaune take kan nan tujaja riga daban zani daban kai ba kalabi ta dafo indomie da kaza ta zauna tana taci kamar mayuwa ciya da baisan gidan su HANEEFA akwai kuɗi ba da yace bata taɓa cin indomie ba,itako da kallon raini tabishi har don haushin shi takeji da bata sa masa maganain bacci ba da yanzun ya fice a gidan nan sai goma zai shigo mata amma in yana ɗakin karuwan can tunkafin mangariba ya shigo shiyasa ta sayo maganin bacci taje ta zuba masa a dudu milk ɗin dake cikin firich ɗin ɗakin sa lokacin yashiga toilet ta girgiza dariya ta sheƙe dashi kamar sabon taɓin hauka.
Dawo-wa yayi ua isketa inda ya barta nan ya isketa cike da takaici yace,"ina break ɗina?,ɗagowa tayi ta yatsina fuska tace ,"kaje kitchen akwai sauran wanda na dafa yana nan a tukunya na ajema",girgiza kai yayi in halin HANEEFA ne ya gama sani baabin da ta canja kuma baisan randa zata canja ba,"tace," yauwa account ɗina yayi low kuma ina da bikin ƙanwar ƙawata MARIYA inaso miyi bikin kece raini,tana maganan tana lasan yatsu,kallon ta kawai yakeyi baki sake.
Girgiza kai kawai yayi ya nufi kitchen zuciyar shi cike da tinanin second wife ɗinsa mai son shi da tattalin sa in yana ɗakin bata da lokacin kanta in ba nashi ba ko ƙwaƙƙwaran motsi yayi sai tace lafiya honey,sai yace bakomi,bata iya cin abinci sai taga ta ciyar dashi ya ƙoshi kitchen ɗin ya shiga komi a hargitse wanke-wanke tuli guda ga baƙin tukunya duk ya ɓata kulolin ta ga indomie da tace ta aje masa a buɗe har kyankyaso ya faɗa bin tukunyar yayi da kallo yana girgiza kai juyowa yayi ranshi ɓace yafito falon yana ƙwala mata kira.
"Lafiya kake ƙwala min kira kaman kana bina bashi".
"Nunata yayi da ɗan yatsa yana faɗin banson iskanci banza da rainin wayo halin ki fa ya isheni ya kaini maƙura miye bana miki a gidan nan da kike misguna min haka HANEEFA?
Miƙewa tayi ta riƙe ƙugu tana watso mai wani kallon raini tace,"SALEEM mai ka taɓa min da kake cewa kana min komi auran ka auran ƙaddara airan tauye haƙƙina da kake yi miye banda shi na mace wanda bai maka ba sakamakon da kamin dashi shine kishiya aiko baka min komi ba illa cin amana ta da kayi".
Dariya mai cike da takaici yayi kafin ya haɗe rai kamar bai taɓa dariya ba yace,"kinyi kuskure HANEEFA bazaki san kin tafka babban kuskure ba sai nan gaba nayi dana sanin kallon ƙyalƙyali waje dana aure ki banyi tunanin naciki ba MATAR BAHAUSHE sai Allah komi mijinta yai mata bata gani balle ta gode masa rayuwanta a rainuwa yake bazan sakeki ba amma ki guje ranan ɗaukan mataki"yana gama faɗa baijira mizata kuma cewa ba yasa kai yabar wajen yashiga ɗakin sa key ɗin motor shi ya ɗauko yafito ya fice ,rakashi tayi da tsaki.
Kai tsaye gidan MOM ya nufa ba tare da yayi tunanin shiga ɓan garen MAIMUNATU ba,koda ya isa ita kaɗai ce a falon tana zaune tana waya tanaganin shigowan shi ta ƙara haɗe rai taci gaba da jan magana,zama yayi a gefen ta yana jira ta gama amma yaga ba ranan da zata gama takamo wancan hiran in an bar wancan.
Miƙewa yayi ya nufi dining ya zauna yasa abinci yaci har ya gama ci bata gama wayan ba dawowa yayi kusa da ita saida ta gaji don kanta kafin ta yanke wayan ba tare da ta dube shi ba ta miƙe zata bar wajen kamo hannun ta yayi ya marairaice murya yace,"kiyi haƙuri MY LOVLY MOM".
Harara ta juyo ta galla masa,dole yasa ya sake ta cikin kakkausan murya tace,"wani aiki kake da har zankira ka baza ka ɗauka kafaɗa min uziri ka ba".
Marairai cewa yayi tare da yin ƙasa da murya yace,"MOM kiyi haƙuri bacci ya kwashe ni mai nauyi".
Cike da mamaki take kallon sa tace,"...............!
MORE COMMENTS
MORE TYPING
_typing🖌️_
*MATAR BAHAUSHE*
_NA MARUBUCIYAR📖🖌️_
*SAMHA*
*ƳARMACE*
*KISHIYA CE*
*JAHAN KHATOON*
*NOOR JAHAN*
_ND NOW_
*SURUKAR ZAMANI ND MATAR BAHAUSHE*
NA *MRS BASAKKWACE*
_GMAIL'S_
*MUHAMMADKHADIJA416@GMAIL.COM*
_OR_
*MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
SADAUKAR WA GAREKI UWAR MARAYU:-
*HAJIYA HAFSAT MANNIR ƊAN IYA UWAR GIDAN MATEMAKIN GWAMNAN SOKOTO (MOMYN IMAN ƊAN IYA).*
DEDICATED BY *MY BLOOD SIS KHADEEHATOU S DOGARAI(LIPTON GIRL☕) BAN MANTAKI BA ƘAUNAN KI A JINI NA YAKE LUV U LODI-LODI.😘*
_TUKUYCI GA ƳAƳANA ƳAƳANA GARI ƊIYAN ALBARKA_
*ASMA'ULLAHIL HUSNAH,MUHAMMAD NASEER,MUHAMMAD ARABI,MUBARAK,MUHAMMAD ADNAAN IBRAHIMUL KHALEEL,AMEEMATOU ND UMAR FARUƘ,ALLAH YA RAYAMIN KU YA ALBARLACI RAYUWAN KU YASA ALUMMAN MUSULMAI SU ANFANA DA KU🙏*
*DEDICATED 2 SAKKWATAWA MUTANAN MU ZAMHWARAWA ƳAN UWAN MU KABAWA MAƘWAFTAR INAYINKU SOSAISOSAI DANGI YAFI KOMI DAƊI🥰*
*SHAFI NA TALATIN DA HUƊU DANA TALATIN DA BIYAR 34 &35*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN ƘAI.*
Cike da mamaki take kallonsa tace,"bacci kuma?
"Eh MOM",ya faɗa yana gyaɗa kai.
Giriza kai tayi tace,"Allah tou ya kyauta".
"Ameen",ya amsa a taƙaice,shiru ya biyo baya ,ita MOM bata zauna ba shikuma yana duƙe.
"Tashi ka zauna nifita zanyi mayafi zan ɗauko inje gidan HAJIYA AA'I".
"Nima MOM office zan leƙa,in rage aiyuka".
"Ameen MOM,wai inasu MUNAYYA?
Murmushi tayi tace,"suna can suna bacci".
Yace,"ok inna dawo