Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 29178 words

Chapter 5 - WATA RAYUWA Latest by Fatima S Umar Jajira.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

aura.








Hankalin Haliru ya tashi ya tura Baban sa mai gari ya tuntubi iyaye ta, koda ya je aka kira Hauwa a gaban me gari ta ce tanada wanda ta ke so.




Duk yadda aka so Hauwa ta auri Haliru ki tayi ta tubure tanada wanda ta ke so.
Iyaye ta ne suka ce, tunda ya i haliru to ta fito da miji kamar jira takeyi kuwa a ranar ta samu Yusuf a gonar da yake shuka shinkafa.




Salama ta masa ya amsa da fara'a ta gaida shi ya amsa ya na cewa


"Wannan kamar Hauwan Haliru ko?"


Kai ta girgiza alamun a'a.


Cike da mamaki ya ce


"Amma kunyi matukar kama, ke kanwarta ce?"


Sai lokacin ta ce


"Nice Hauwa amma ba ta Haliru ba."




"Tofa, meyake faruwa ne? Mun u dashi ranan nan na masa maganar ki ya kama kuka na tan bayi ba'a si, ya i bani amsa."




"Gaskiya yanzu na fasa auransa, kai nake SO."


Ido Yusuf ya zaro ya ce


"Nifa Hauwa."


Kaita gyada, cikin fushi ya ce


"Amma bakida hankali Hauwa'u, duk son da Haliru yake miki amma kike son watsa masa asa a ido, yanzu idan na amunce miki naci amanar abokina kuma nima nan gaba zaki iya yaudarata."




Kuka Hauwa ta fashe da shi ta ce


"Wallahi idan baka aureni ba kashe kaina zanyi."




Harara ya wurga mata ya ce


"To asarar wa? Idan kin mutu akwai abunda a shafeni a ciki."


Kaita gyada ta juya da gudu tabar gurin.




Tsaki Yusuf yaja ya cigaba da aikin gonar tasa.






Tunda Hauwa ta koma gida, ta haukace kowa ya rasa kanta dagyar aka samu ta fa i abunda ya faru tsakanin ta da Yusuf, kuma ta ce idai ba ta aureshi ba mutuwa zatayi.




Ba shiri babanta ya je ya samu Kawu ya ringa magiya a taimaki iyar ta sa.
Shikuma Kawu ya ce, sai yaji ta bakin Yusuf tukuna.






Yusuf ya dawowa Kawu ya tareshi da zancen, nan ya tubure ya ce A'a shibai yarda ba.
Kawu bai matsa masaba ya rabu dashi.




Muna fukan garine sukaje suka sanar da Haliru arya da gaskiya aikuwa ya ce saiya kashe Yusuf.




Wata rana Yusuf ya na gona, saiga Hauwa ta zo.




Yana ganin ta ya ha e rai ya ce


"Kibar gurin nan tun rakin bai aci ba."


Hawaye ta fara sharewa ta ce


"Wallahi na rasaka kashe kaina zanyi."


Tafi sukaji a bayan su, duk suka juya.
Haliru suka gani ya ce


"Sanunku maciya amana, ni zaku ciwa Amana acikin garin nan, to wallahi kunyi arya."


Ya na gama fadin haka ya rarumo fatanya ya sarawa Yusuf a baya.


A take Yusuf ya baje a gurin ba nufashi, ita kuma Hauwa ta kurma ihu.


Barin gurin Haliru ya yi sai wasu manoma ne suka kawowa Yusuf agaji aka kaishi Asibiti.






Hauwa da kanta takai arar Haliru police station, akazo kayi gaba dashi.




An kashi koto, aka yanke masa aurin shekara uku da ku i dubu ari na diyar wanda ya daka.




Tun a gurin Haliru yasha alwashin kashe Yusuf duk sanda ya fito.




Yusuf tun baya kula Hauwa, harta shiga ransa, har ya aureta suna zaune a cikin garin.






Haihuwar Hauwa ta fari, Haliru ya fito duk da shekara uku aka aureshi amma ko biyu bai rufaba ya fito.




Ba wanda yasan ya dawo, sai zuwa da ya yi ya bankawa gidan Yusuf wuta.




Allah ya yi sunada kwana a gaba basu mutu ba, amma tundaga ranar basu ara kwanciyar hankali ba.
Kulum cikin barazanar Haliru, da Kawu ya gaji, ya ce ya tattara kayasa ya bar garin da iyalinsa.






Hakan ta sa Yusuf komawa cikin birnin Kano da zama.






ASALIN LABARI




Ihu Haliru ya kurma ya ce


"Laila yau zan nuna maka ni an halak ne."




Wu a ya zaro ya shamaci Yusuf ya...........!








Gamasu shawara ko arin haske ga number ta 08166077167 nagode








Comments
And
Share








By
*ZAHRA*







*WATA RAYUWA*





Na


Fatima S Umar Jajira




Free book




Episode 12






Zai da a masa, Khadija ta ri e hannunsa ta kurma ihu, wadda ya jawo hankalin makota aka taru a gidan.


Jikin Haliru har rawa ya ke ganin mutane sun taru ya arayin kan Yusuf da wu ar, mutanan da suka shigo ne suka riri e Haliru maru salati nayi masu zaginsa sunayi.




Wani da tijo daga cikin wanda suka shigo gidan ya ce
"Haba Haliru kanada hankali kuwa, ya zaka zo har cikin gidan su kana neman kashe shi. Ance maka mulki hauka ne da zaka ringa addabar mutane."




Haliru na huci ya ce


"Wallahi ba wanda ya isa ya hanani kashe wannan tsinan nan."




"Idan kafi arfin ubanka to bakafi arfin hukuma ba. Ku kamashi mu tafi dashi police station."




Ya ce da mutanen da suka ri e Haliru.


Aikuwa suka jashi kamar hauka ka ci ya na cewa


"Daga kai har wannan bakuwar yariyar da wanda suka aurema gindi, saina ga bayan ku wallahi."


Jashi akayi aka fita dashi da tawagar tashi daya ha o, su Hauwa da akayi tsuru-tsuru sai lokacin aka samu bakin magana.


"Tsinane la'a nane Allah bazai baka sa'a a kanmu ba."


Inna ce ta ce


"Ki daina tsine masa, kiyi masa addu'ar shiriya Allah ya shirye sa, ya kare mu daga sharrinsa."


"Amin."


Murja ta ce tana zama kusa da Khadija da taketa sauke ajiyar zuciya.




Yusuf ficewa ya yi daga gidan, dan baya aunar wannan ana nan magan ganun na mata yanzu zasu su fara gutsiri tsoma.










"To shikenan ranka shi da e kanada photo shi wanda ya sace ma matar taka ko ita matar taka."




Ajiyar zuciya Nasir ya sauke ya ce


"Banida photo shi yaron amma, ita yariyar an samu photon ta a gurin iyayenta."




Kai DPO ya jin jina ya ce


"Karka damu Alhaji zasu shigo hannu zamu kamasu in sha Allah, mun baza ma'ai katan mun, a lungu da sakon jahar nan, harda makotan jahohin mu."




Cike da gamsuwa ya gya a kai, yaiwa DPO godiya, ya bashi ku i masu yawa ya tafi gida.








Tana rungume da an nata tana hawaye.
Zuwa yanzu ta fara fidarai da Nasir, kila ko wani abun ya sameshi ko ya mutu ma, shi ba dangi ba bare ta samu labari a gurin su.




Kamar daga sama, taga shigowar tasa ficiki-ficiki, da sauri ta tashi tsaye ta sauke yaron ta kwantar dashi.
Ko kallon ta baiba ya huce zai shiga aki, da sauri ta sha gaban sa tana hawaye ta ce


"Baka mana adalici Nasir, ina ka tafi ka barmu, bamusan halin da kake ciki ba ka barmu cikin zulimi, ko tunanin halin da muke ciki bakayi."


Kawar da kai ya yi dan bashi da lokacin ta yanzu, magana zata sakeyi, yasa hannu ya janyeta daga gabansa, ya shige aki ya kule.






Kuka sosai Nafisa ta keyi tanajin tsanar Nasir har cikin ranta.




Tana zaune a gurin tana kuka taga ya fito da jaka a hannunsa.




Takowa ya yi har inda take zaune yasa hannu ya agota ya kallon fuskarta ya ce


"Zanyi ara kwanaki biyu bana nan, akwai ku i a aki ki ibi ko nawa kike so kiyi anfani dashi, amma kar ki sake kifita daga cikin gidan nan har Anwar karki bari ya fita koda school ce har sai na dawo."






Bai jira abunda zata ceba ya mi e zai fice.
Har yaje bakin ofa ya ji ta ce


"Wallahi bazan cigaba da zama a gidan nan ba mudin kasa afa ka fita to nima zan fice na tafi gidan iyayena."




Juyowa ya yi ya ce


"Okay, ka hanya nan zaki iya tafiya."




Yana gama fa in haka ya fice daga gidan yanar Nafisa tana gurzar kuka.








Yana fita ya kira security in gidan ya ce asa masa ido akan Nafisa, ko ofar gida kar a barta ta fito sannan kar su bar kowaye yazo ya shiga ya ganta saida izinin sa.


Ya auki motar sa a gaggauce ya fice daga gidan.






Bayan ya fita Nafisa ta tashi daga inda ta ke, ta rasa wane irin tunanima da zatayi yanzu.
Dole ta samawa kanta mafita tun ba in cikin Nasir bai kashe ta ba.
Dabara ce ta fa o mata da sauri ta nufi cikin akin ta ta ako wayarta ta fara kira.








Sai da akayi magrib Yusuf ya dawo gidan.
Hauwa ya tarar a tsakar gidan da Murja suna cin abunci, zama ya yi ya ce


"Ina Inna? da Khadija?"


Baki Hauwa ta ta e bata kulashi ba, Murja ce ta ce




"Inna tana bayi ita kuma Khadija, tana aki tun azu bata fito ba."


Hakan nan yaji gaban sa ya fa i, ya tashi da sauri ya shiga akin.


Ya duba Khadija, amma ba ita ta alamunta.


A firgice ya fito ya ce da su Hauwa


"Bata ciki, baku lokacin data fito ba?"


Girgiza kai Murja ta yi ta ce


"A'a Yaya tunda muka zauna bamuga ta fito ba."




Inna data fito daga bayi ta ce


"Ka duba sauran akunan mana."




Zagaye gidan yarin gayi amma ba Khadija ba labarin ta.


Fita ya yi a firgice har suna karo da wani yaro, yaja baya yana kallon yaron.




Gaidashi yaron yai ya ce


"Gashi inji wata, tagani a hanya ta ce na ara mata biro da takarda. Tayi rubutu, ta ce dan Allah na kawo gidan nan."


A firgice Yusuf ya warci takardar yaga abunda ta rubuta.






NASAN BAZAKU JI DA IN TAFIYA TA BA AMMA DOLE ZAN BARKU, SABUDA ZAMANA A KUSA DAKU HATSARI NE. INA FATA ZAKA KOMA KANO DA ZAMA SABUDA KAR WANI ABU YA SAMEKE, TUNDA SABUDANI KA DAWO, TO NI NA TAFI KA KOMA DAN ALLAH.
NAGODE SOSAI DA TAIMAKON KA GARENI, BISALAM ALLAH YA ADARA SADUWAR MU.






Wasu irin hawaye masu zafi ne suka wanke masa fuska, ya dubi yaron ya ce...............






Comment
And
Share






Sharhi ko arin haske 08166077167




By
Zahra



*WATA RAYUWA*





Na


Fatima S Umar Jajira




Free book




Episode 13






"Data baka takardar kaga inda tayi?"


"Eh hanyar kasuwa naga tab....!"




Bai jira yaron ya ara maganar saba ya zura a guje yai hanyar kasuwa.








Har ya arasa kasuwar garin bai ga ko mai kama da itaba, gashi dare ya so mayi duba inda akafara lodin mota yai ko zai ganta.






Khadija lokacin da ta faki ido ta baro gida harta ha uda yaro ta bashi takarda, kawai saita nufi tashar garin, motar Kaduna ta tanbaya aka nuna mata.






Gurin driver taje bayan sun gaisa ta ce


"Dan Allah Kaduna nake son tafiya nawane ku in motar?"


Mutumin daya kura mata ido ya ce


"Ku in ki dubu biyu, amma naga kamar ba lafiya ba ko?"




Hawaye ta share ta ce


"Bakomai amma banda dubu biyu, komawa zanyu."






Murmushi yai ya ce


"Karki damu ammata zan kaiki kyauta ma, amma ba yau zan tashiba sai gobe."




Cikin damuwa Khadija ta ce


"Shikenan zan koma cikin gari goban na dawo."




"Aa ammata, akwai gida na nan kusa, saiki kwanata tunda asubanci zamuyi."




Da farko Khadija bata yarda ba, amma driver ya dage dayaga tana son tafiyar, ta yarda suka nufi gidan nasa.






agaran Yusuf kuwa, ba inda bai zagaye neman Khadija ba amma kowa ya tanbaya sai yace bai ganta ba.
Ba yadda ya iya haka ya juya ya nufi gida jiki a salu e.






Wani gida mutumin ya kai Khadija, saida suka shiga ya rufo gidan, ya nuna mata wani aki ya ce


"Ki zauna anan, matar gidan ta lega gidan gaisuwa, amma yanzu zata dawo."






Wannan karon Khadija bata yarda da mutumin ba ta ce


"A'a bazan iya zama daga ni sai kai a gida ba kowa ba."


Murmushin ya e yai ya ce


"Kinaji to ki zauna bari na koma waje, idan ta dawo sai mu shigo tare."




Girgiza kai ta yi, ta ce


"Gaskiya bazan zauna ba."




Ran mutumin ne ya aci ya ce


"To wai me kike tunani, daga taimako saiki zo kina mun gadama, toga hanya ki fice ki bani guri."


Hanyar fita ta nufa, amma tana zuwa taga afar gidan a rufe.




Sai yanzu Khadija ta gane kuskure data tabka, daga gani wannan mutumin bashida gaskiya.
Jikin ta ne ya fara rawa, ta fara buga ofar da iya arfinta tana cewa




"Bakowa a wajen nan dazai bu emun ofar nan."




Jabiru driver dayaga zata tona masa asiri, ya yo zauren da sauri, tabaya ya aga Khadija yai cikin gidan da ita.






Ihu ta ke da sosai tana masa magiya, amma bai kulata ba ya shiga akin da ita, kan wata tsurar katifa ya ajiyeta, ya haye ta.






Bazato ba tsamani aka karya ofar gidan, Yusuf cikin zafin rai shigo akin ya fizgo mutumin yai masa wani wawan naushi saida bakinsa da hancinsa suka fashe, dukansa Yusuf ya ringayu ta ko ina, mutumin da ya rakoshi baiyi yinkurin hanashi dukan tsohun najadun ba.






Khadija kuwa ji take kamar asa ta tsage ta shige ciki sabuda kuya da nauyin Yusuf da takeji, tasan ba lalai ya yarda da itaba gani zaiyi kamar ita ta kawo kanta.






Yusuf bai rabuda mutumin ba saida ya tabbatar ya sumar dashi sannan ya rabu dashi.






Ko kallon inda Khadija take baiba ya juya ya fice, daga gidan.




Tashi tayi tabi bayansa tana kuka, ta ce




"Wallahi ba laifina bane bansa.......!"




Tsawa ya daka mata ya juyo, yana huci


Kwarjininsa da nauyinsa yasa ta kasa ha a ido ashi, ya ce




"Karki sake ki ara biyoni, ki koma gurin an iskan da kika fito."




"Allah ba laifina bane shine.......!"




Saukar marin da taji a kuncinta yasa ta kasa ara maganar da takeyi, cike da mamaki take kallon sa.






Idon sa yai ja duk jijiyoyin kansa sun tashi, tsabar masifar kishi.


Shikan sa mamakin kasan ya keyi yadda yakejin kamar kishi zai kasheshi, abun takaicin shine matar wani ce ba tashi ba amma yakejin kishinta haka.






Durkusawa tayi a gabansa ta ce




"Nasan nayi kuskure, amma wallahi bani nakai kaina gurin wannan mutumin ba, kayarda dani wallahi basan abuda zai ai kata ba, cewa yai taimakona zaiyi.






Ajiyar zuciya, ya sauke ya ce




"Bakyajin magana Khadija, yanzu duk fafutukar nan da mukeyi akan tsare kima da mutuncinki mukeyi amma sabuda bakida hankali, kika fito a daran nan zaki gudu. Kin mata ke macace kuma duniya yanzu ba gaskiya ba tsoran Allah, kika taho tasha neman taimako ai kin kawo kanki ne kawai zasu gani. Banda Allah ya somu da rahama, wani yaga lokacin da yashiga dake gidan ya kule, muka ha u dashi a hanya ina cigiya ya sanar dani inda ya ganki, me kike tunanin zai faru?"






Kaita girgiza tana hawaye ya ce


"Yanzu RAYUWA ta sauya Khadija, zina ta zama ado ba wanda yake shayi ko shakar aikata ta."






"Hakane kayi hakuri."




Bai ce mata komai ba ya huce yabarta a gurin, ta tashi jiki ba kwari tabi bayansa, suka nufi gida.








Tana sintiri a akin ta samu wayar ta shiga jikin ta har rawa yake ta ce


"Izatu kina ina yanzu?"


"Lafiya kuwa Nafisa? ba gaisu ba komai san tanbayar ina nake."




"Da sauki dai nidai ki taimaka mun kizo gidana yanzu."


"Tab gidan naki ta sai kasha tanbayoyi kamar kabari ka shiga."


Ajiyar zuciya ta yi ta ce


"Zanyiwa security magana yanzu, idan kika zo kawai shigowa zakiyi."


"To."
Izzatu ta ce ta kashe wayar.






Ko hijab Nafisa bata nemaba ta fita harabar gidan.


Gurin masu gadin ta arasa duk saka gaida ita ta amsa ta ce


"Zanyi bakuwa yanzu sunanta Izzatu, kubarta ta shigo."


aya daga cikin masu gadin ya ce




"Kiyi hakuri Hajiya, Alhaji ya bamu umarni karmu sake mu bari ki fita ko wani ya shigo gidan saida izininsa."




Baki Nafisa ta bude cike da mamaki da takaici ta ce...............!






Sharhi ko arin haske 08166077167






Comments
And
Share






By
*Zahra*





*WATA RAYUWA*





Na


Fatima S Umar Jajira




Free book




Episode 14




"Amma dai nan gida nane inada ancin kawo an uwana ciki ko? To ka barta ta shigo."




"Kiyi hakuri Hajiya, Allah bazamu bariba sabuda gudun fishin oga mubarki mukuma, ranmu ya baci."




Sabuda ba in ciki, kasa magana Nafisa tai, ta juya ta shige cikin gidan ranta a dagule.






Wayarta ta ako. Ta sake kiran Izzatu.




Bugu biyu Izzatu ta aga ta ce




"Inajin ki."


"Ko kinzo ba zasu barki kishigoba."


Cikeda mamaki Izzatu ta ce


"What, me kike nufi keda gidanki amma wani naki bazai zo ba."




Nafisa da hankalin ta yake a tashe, dan tasan da wata a asa akwai abunda Nasir ya ce shiryawa ta ce




"Nidai ba wannan ba Izzatu mene abunyi?"


Ajiyar zuciya Izzatu tai ta ce




"Akwai abunyi, ki shirya zanzo idan sun hana shigowa ai basu hana bada aikeba ko?"


"Eh."


"Hmm to ki kwantar da hankalin ki yau zaki baro wannan BAKIN GIDA (my book) ina zuwa."




Ta kashe wayar. Zama Nafisa tai ta agu ta fita daga gidan nan, Allah ya gani duk a tsorace take.










Nasir kai tsaye Kaduna ya huce, duk a tsorace ya ke da matakin da za'a auka a kansa.




Kamar yadda ya zata, kowa ya halara harda uwar akin tasu.




Kasa magana Nasir yai sabuda kunya da tsoro.




Uwar akin nasu ta ce


"Kowa ya shirya, me takanas da kansa zai zo."
A tsorace Nasir ya ago yana kallon ta.




Ta gyada kai ta ce




"Dodo yana fi atar wannan aikin cikin gaggawa ko shima, alkadarin sa ya karye."






Zaro ido duk sukayi, ta tashi bata kula kowaba ta rufa wani jan mayafi a kanta, taringa karanto wani yare shiba na caina ba ba kuma indiya ba.








Sauketa akayi daga kafu babur in. Tami awa me babur in ku in sa, ya tafi.




Juyowa tayi, ta kali gidan.
Gida har gida aljanar duniya, amma matar ciki bata cikin kwanciyar hankali.


Ajiyar zuciya tai ta fara kwankwasa get in gidan.




Me gadine ya leko ya na kallon ta ya ce


"Hajiya lafiya."




"Dama aike ne, matar gidan tasai kayana a online ta ce na kawo mata hargida."




"To ba'a shiga kawo a mi a mata."




Bashi ta yi, ya amsa ya koma ciki ya kule.




Murmushi Izzatu ta yi, komai ya tafi yadda ta ke so, yanzu abunda ya rage fita da Nafisa daga cikin gidan, cikin sauki.




Da wannan tunanin tabar ofar gidan.








Da safe, kawu da Inna suka zaunar da Khadija, suka mata fa a sosai sabuda watar da tayi.
Hakuri ta basu ta ce


"In sha Allah, hakan bazata sake faruwa ba."


"To shikenan Allah yai miki albarka."


"Amin."


Ta ce, ita kuwa Hauwa sai ta e baki ta ke.


Zuwa yanzu ta fara zargin Yusuf da Khadija, kuma tasa ido a kansu

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads