Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 29178 words

Chapter 3 - WATA RAYUWA Latest by Fatima S Umar Jajira.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

bakin ciki, saida Abida ta yi kuka ta na tunanin yanzu wa ce hanya za tabi gurin ceton Khadija.






Siyan awara ta fito, tana ta fiya saitaga kamar ana binta a baya dan haka ta tsaya ta waiwaya, abuda ta gani ne ya yi mugun aga mata hankali bata san sanda ta kurma uban ihuba na...............!










Comments
And
Share








Gamasu shawara ko arin haske ga number ta 08166077167 nagode






By
*XAHRA*







*WATA RAYUWA*





Na


Fatima S Umar Jajira




Pree book




Episode 6




Na neman agaji, amma ba wanda ya jita har suka araso inda ta ke suka zagaye ta. Wanda ya zare wu a a hannusa ne ya matsa har inda take ya nuna ta da wu ar ya ce


"Dama ina so na samu damar da zan kama wani munafiki me irin halinki na masa kisan gilar da zai zama izina ga masu hali irin naki na munafun ci."


Jikin ta na rawa ta ce


"Ku suwaye? kuma me na muku?"


Tsawa ya daka mata ya ce


"Rufe mana baki munafuka, to ko ke oga Nasir ya ce zai aura har kina da kwariñ gwuwar kai iyayen ki ara, bare na shishigi wai ke kin kawo arfi ko?"


Sai yanzu Abida ta gane abuda ke shin faruwa da ita, nan ta fara tunanin yadda zata tseratar da rayuwar ta.




Mutumin ne ya ce da sauran su rike ta ya yanka ma ogaranta, suka yi yadda ya ce, ya nufota, Abida ta ringa kiran sunan Allah, sai yaji wayarsa ta na ruri ya zaro ya duba yaga Alhaji Nasir ne.


Da sauri ya aga Nasir ya ce da shi


"Ina yariyar ta ke?"


"Gata rakan shi da e."


Bata wayar, karawa Abida wayar ya yi a kune, saida Nasir ya jima kafin ya ce


"A rayuwata na tsani wanda zai shiga tsakanina da abunda nake so, kina so ki shiga tsakanina da Khadija, to ki sani bazaki kai labari ba. Namiki uzuri yanzu sabuda bakisan ni waye ba amma nan gaba na ara kamaki da irin wannan laifin, hmmm sai kinyi dana sanin zuwanki duniya."




Fusge wayar daga kunan taya yi ya kara a nasa kunan ya ce


"Kabari kawai mu wanka munafuka yanzu."


"A'a ku rabu da ita kawai."


"Yadda ka ce haka za'ayi rankashi da e."


Nasir ya na kashe wayar yaiwa sauran alama da hannu duk suka watse suka bar gurin.




Da mugun gudu Abida tabar gurin.
A firgice ta fa a gidan su, da gudu ta shige akin su, ta zube akan kujera tana wani irin nufashi, yau taga mutuwa iri- iri. Ba abunda jikinta ya keyi sai rawa, gumi kuwa kamar wadda aka wanketa da ruwa, hawaye wani na korar wani.


Duk da halin da tashiga yanzu bai hanata tunanin ceton awar tata ba, musaman da taga abunda ya faru yanzu, tasan auran Khadija da lauje cikin na i, amma tayi al airin saita gano ko mene kuma ta kawo arshensa.




Yau Yusuf ya koma gidan Nasir sabuda ya bu aci ganin sa.
Bayan ya je gidan suka fita tare da Yusuf.
Gidan Hajiya Hasina sukaje, taji da in ganin su da Yusuf, kuma ta yiwa Yusuf kyautar mota sabuwa, sannan ta ce ya shirya wannan satin zasuje Kaduna meeting za'a gabatar dashi a kungiya, ya yi godiya suka ta fi da Nasir, ba gida suka tafi ba, wani gida sukaje da Nasir suka fito Yusuf ya na arewa gidan kallo har suka shiga falon, gidan ya ha u sosai, Nasir ya kale shi ya ce


"Aboki, nan ne gidan da za'a kawo yariyar."


Hakan nan Yusuf ya ji gaban sa ya fa i, ya a alo murmushi ya ce


"Masha Allah, ya yi kyau."


Ido Nasir ya lumshe ya ce


"Daga lokacin da nagama anfani da yariyar zan saketa ne, gidan ya zama malakin ka."


Dariyar arfin hali Yusuf ya yi ya ce


"Nagode sosai Allah ya ara arziki."


"Bakaga komai ba, sai munje Kaduna zakaga yadda za'a karamaka."


Ya na ya e suka zaga gidan lugu da sako, Yusuf yana karantar gidan ciki da bansa.


Bayan sun gama zagaye gidan suka fito Nasir ya maida Yusuf gida ya wuce, driver ya kawowa Yusuf motarsa har gida.








Jikin sa duk a sanyaye ya shiga gidan, Hauwa da fara'a ta tare shi, amma ganin yadda jikin sa yake a sanyaye ya sa duk itama jikinta ya yi sakwal.




Kusa dashi ta samu ta zauna ta kamo hannun sa ta ce


"Lafiya kuwa?"


Ajiyar zuciya ya sauke ya ce


"Ba komai."


Bata gamsuba dan haka ta ce


"A'a Yusuf akwai abunda yake damunka."


Hararar da ya watsa mata ce tasa ta saurin sakinsa, ya mi e tsaye ya na zagaye akin kafin ya juyo ya fuskan ce ta ya ce


"Lokacin da bani da ku i burina be wuce na samu ku i ko ta wace hanya bane, amma yanzu na fara gane kuskure na, sabuda na gane wasu ku in masifa ne."


Ya tako har inda take ya ajiye mata key in motar da Hajiya Hasina ta bashi ya ce


"Jiya na samo ku i yau mota, amma bazan ci komai a ciki ba, ke kika takura na nemo ku i koda sata zanyi dan haka gasu nan ki taci suyi miki maganin da zasu yi miki."




Hawaye ne suka wanke mata fuska ta ce


"Dan Allah Yusuf karka sakeni dan kayi arziki, ka rufamun asiri abuda ya faru a baya kuskure ne in sha Allah haka bazata sake faruwa ba."




Kallo mamaki Yusuf ya ke binta dashi ya yi murmushin ta kaici, ya kula inda yake nusar da Hauwa daban ida tasa gaba daban, itadai ku i take yiwama ba inda ya samo ku i ba.




Sabuda takaici kasa cemata ala ya yi yai ficewarsa ya barta a akin.






Tunda ga wannan rana Nasir baya fita ko ina saida Yusuf, sabuda ya yarda dashi kuma dama bashida wani an uwa ko aboki, Nafisa ce kawai dashi itakuma girman kansa bazai bari ya zauna ma suyi hiraba.






Gobe ne aurin auran Khadija da Nasir.
Kulum Khadija cikin addu'a take Allah ya kareta daga sharin mutum da na aljan.




Abida tun ranar da abun ya faru bata sake fita ko zaure ba sai yau ta fito tana so duk rintsi taga Khadija dan tana son suyi magana da ita.






Gidan ya fara cika da an uwa ana ta gyara kayan miyar biki, ana shewa,
Zuruf ba wanda ya sani Abida ta shige akin Khadija.


Tana kwance duk ta rame ta ba ance, tana ganin Abida ta tashi da sauri ta rungume ta ta saki kuka me sauti. Itama Abida hawaye takeyi na tausayin Khadija, zama sukayi Abida cikin rarrashi ta ce


"Kiyi hakuri Khadija komai yai rintsi maganin sa Allah, kowane bawa akwai kaddararsa a rayuwa me kyau ko mara kyau, kiyi kokari ki cinye wannan jarabawar taki Khadija."




Cikin kuka Khadija ta ce


"Ina cikin wani hali Abida, gashi bani da me rarrashina ko tausata ba me bani shawara, ya akeso nayi da rayuwa ta, kina kallo mutumin da ban ta a gani ba shine ya kawo miliyoyin ku i gidan nan zai aure ni cikin sati guda, ko mahaukaci yaji haka ai yasan AURAN MANUFA ne wannan, amma idon kowa ya rufe wai arziki ne daga Allah shidama aure lokaci ne."


Kamo hannun Abida ta yi ta cigaba da cewa


"Nifa auran nan zargin Mama nakeyi, dan abaya ta ta a takura mun akan wani Alhaji yace ya na so na zan rakashi wani guri kwana aya zamuyi mu dawo. Da nace mata bazan iya ba, shine ta sakoni a gaba ta hanani sakat, to tunda wannan bawan Allah ya zo gurin Baba bata sake tada wancan zancen ba."


Kai Abida ta gyada ta ce


"Tabbas zancen ki gaskiya ne, ba zargi bane hakane, amma zamuyi wa tufakar hanci."


Sun jima suna tsara yadda zasuyi, hankali Khadija ya kwata sosai da shawarar Abida, cikin farin ciki sukayi salama Abida ta fice daga gidan ba tare da kowa ya ankaraba.










Gabansa ta zo ta tareshi da uban gudu tana huci kamar ranta zai fita ta rirri e shi tana haki ta ce


"Ka taimake ni zai kashe ni."


Kallon wanda ya biyo budurwar ya yi
Mutum ne amma fuskarsa kamar ta aljanu, addu'a ya farayi da karanto ayatul kursiyo, sai yaga mutumin ya fara ja da baya yana cewa


"A rayuwata na tsani wanda zai shiga tsakanina da abunda nake so, kana so ka shiga tsakanina da Khadija, to ka sani bazaka kai labari ba, dan kaima kasheka zanyi."


Yana gama fa in haka ya watso musu wata wuta kansu................




Gamasu shawara ko arin haske ga number ta 08166077167








Comments
And
Share








By
*XAHRA*





*WATA RAYUWA*





Na


Fatima S Umar Jajira




Pree book




Episode 7






A firgice ya farka daga mafarkin da yakeyi, huci kawai yakeyi yana ganin mafarkin da ya yi kamar gaske, gumine kawai yake keto masa cike da tashin hankali, Hauwa da ke kusa dashi tana baccin ta hankali wance ya kalla, janyeta ya yi daga jikinsa, ya gyara mata kwanciyar ta, sannan ya tashi ya yo alwala, ya tada sallah.




Nafila ya yi ya auko alqur'ani me girma ya fara karan tawa, saida ya yi izu biyu ya rufeshi, ya daga hannu yana rokon Allah ya tsare shi, da baiwarsa da take cikin wani hali kuma ya bashi ikon cetonta.




Lokacin daya gama addu'ar har an fara kiran sallar Asuba dan haka raka'atul fijir ya ora, bayan ya idar ya huce masjid.






Saida gari ya waye ya dawo gidan, har lokacin Hauwa bata tashi ba.


Tashin ta ya yi, ta tashi ta yi sallah amma saita ara gyara kwaciya, ya kalli agogo ya ga 6:30am tayi rabuwa yai da ita, ya zauna ya yi tagumi, yana jin zuciyar sa na tsinkewa, idan ya tuna yaune AURAN SHIRIN da Nasir ya shirya, duk da sanyin asuba da ke ratsa ko ina amma shi gumi ya keyi, ya rasa wazai samu ya bashi shawara yadda zaiyi ya ceci baiwar Allah, ya fitar da ita daga wannan tugun da ake shirya wa dan a kasara rayuwarta, da baisan RAYUWA ba sai yanzu da ya fita neman halak, sai gashi haram ce ta fara yimasa maraba, idan ya amsheta baiwa kansa adalci ba, dan haka dole ya yi ya i da ita, dan karta kaishi ta baroshi.


Zaman duniya lokaci ne an ani kuma da wannan damar zaka gyara lahirar ka da bata da iyaka, taya zai zauna duniyar bai anfane ta ba lahirir ma haka, yau za'a yita ta e dan dole sai ya fito da gaskiyar sa ya rusa tsarin Nasir.








Safa da marwa kawai takeyi a cikin akin nata, ta kasa tsaye ta kasa zaune, mugan mafarkan da takeyi akan Nasir na yau yafi na kulum gashi tun jiya bata sashi a idon ta ba, wayar da ke hannun ta taduba kamar ta kirashi amma tana tsoron yin haka.




Komawa ta yi bakin gado ta dafe kanta cikin tashin hankali, yazama dole ta gano a hannun wa take rayuwa, idan iyayen ta sun gaza nema mata asalin mijin nata to ita zata nema da kanta dan itace a ruya, yanzu yadda garkuwa da mutane ya zama ruwan dare kar shima Nasir yana daga cikin masu garkuwa da mutane.




Gabanta na tsanan ta fa uwa ta lalubo number sa ta kirashi.
Har ta katse bai auka ba, hakan ya sa ta sake kiransa a karo na biyu, sai da ta kusa tsinkewa ya auka.


"Lafiya?"


Muryarta na rawa ta ce


"Umm dama gani nayi baka dawo ba."


"Mtssss da yau na fara fita nakai haka ban dawo ba, kinsan basan bana son shishigi a RAYUWA ta ko."


Rasa abu da zata ce dashi ta yi, tana tsoron fa a masa gaskiya mafarkin da ta yi daran jiya, tasan ranta ne zai aci a banza.
Dabara ce ta zo mata ta yi saurin cewa


"Dama Anwar ne yake zazza i kuma naga gari ya waye har sha aya ta wuce baka dawo ba."


"Ayyah ki duba aki na akwai maganin zazza i ki bashi."


Bai jira ta yi magana ba, ya kashe wayar.


Ajiyar zuciya ta sauke, ta ji sauki a ranta yanzu da taji lafiyar mijin nata.








Dafashi ta yi ta ce


"Lafiya kake Yusuf? Yau duk na ganka wani iri."


Ajiyar zuciya ya sauke ya ce


"Bakomai, kina da number Kawu Ya'u ko?"


"Eh ina da ita."


Wayarta ya ako ya auki number Kawu Ya'u ya bata abarta, ya ce


"Ina son mukoma kura yau."


Cike da Mamaki take kallon sa ta ce


"Kura fa kace Yusuf, ka manta bada alar da ka baro a can ka dawo nan."


"Bazaki gane ba, ki shirya da yara ba tare zamu tafi ba, ku yanzu zaku tafi ni kuma sai zuwa dare, karki sake ki fa awa kowa ga inda zaki je."




Baki ta turo ta ce


"Gaskiya bazan koma kura da zama ba ma, na riga na saba da nan wallahi."


Murmushin takai ci ya yi ya ce


"Ina ku in da na baki?"


"Gasu."


"To bani abuna ki zauna a nan, in kuma kina so ki ri e ku in to zaki koma Kura."




Da yake Hauwa shashasha ce, kawai sata yarda zata tafi da ku in, bata tuhumishi dalili ko ku in ma na satane ba a'a ita ta ku i takeyi.




Shirya kayansu sukayi da kanshi ya kaisu tasha sukahau motar kura suka tafi, shikuma ya je ya saida motar da Hajiya Hasina ta bashi ya ajiye ku in a inda ba wanda ya sani.






Taron biki akeyi amma gaba aya bata fahimtar komai, duk da Abida tana kwantar mata da hankali amma ta gaza samun nutsuwa, Mama Lube, sai shiga ake ana fita, da yake dangin mahaifiyar Khadija basu san da bikin ba, suna can katsina kuma ba wanda yaje ya sanar dasu, dan haka taron na Mama Lube ne ita ka ai sai rawar kai aketayi ana auran yar kishiya.






Har aka daura auran Khadija bata sani ba dan tana kule a akin ta, tanata faman kuka.






Yana dawowa daga saida motar yaji wayarsa na ruri, na duba yaga Nasir ne, gabansa na fa uwa ya auka ya kara a kune tare da yin salama.






Nasir bai amsa ba yace


"Naji labarin kakai iyalinka tasha, ko da matsala ne?"




Saida nunfashin Yusuf ya auki na wasu an da i u, kafin ya sauke wani nunfashi ya ce


"Eh anyi rasuwa ne a kauye."


"Ayyah, dama ina gidan da na kai ka ranan kaje da motarka ka aukomun yariyar nan."




Muryar Yusuf na rawa ya ce


"Ai ban iya tukiba Alhaji, kuma inada shawara mezai hana a tura motoci harda yan rakiyar Amarya sabuda zargi."




"A'a Yusuf, iya yaune fa ba a ganina zasuyi ba, kawai ka share, kazo muje tare yanzu ina jiranka a gida."


Bai jira amsar Yusuf ba ya kashe wayar.




Gumi Yusuf ya ringa sharewa, zuciyarsa ta karaya sosai da lamarin Nasir, tayaya zai iya guduwa da Khadija ba tare da ya gano inda suke ba?


Tanbayar da ya kasa bawa kansa amsarta kenan.




Har gida ya je suka tafi gidan su Khadija ta re.




Yana tsawa a kofar gidan ya kira Mama, fitowa ta yi, ya mata maganar a fito da Khadija.




Ba musu ta koma cikin gidan ta kamo hannun Khadija ta na mata waka da keta ta kawota har bakin motar Nasir.




Abida da ta jima a tsaye tana jiran fitowar su ta matsa jikin motar ta ce


"Inaso na raka Aminiyata har gidan mijinta."




Harara Mama take bita da ita shi kuma Nasir da yake cikin motar da ke auke da bakin gilas, karantar Abida ya keyi, shikuwa Yusuf tunda yariyar ta fito hankali sa yake kanta yanajin wata irin fa uwar gaba da bai ta a jin irin taba...............








Comments
And
Share








By
*XAHRA*







*WATA RAYUWA*





Na


Fatima S Umar Jajira




Pree book




Episode 8






Mama Lube cikin masifa ta ce


"To koni uwarta bazan raka taba sabuda daga nan, Abuja sukayi, saike uwar shishigi."




Turo baki Abida ta yi ta ce


"Ko birnin sin za'a kai mutum ai a ha a shi da an rakiya bare nan-nan Abuja."


Mama zatayi magana, Nasir ya bu e murfin motar ya fito ya ce


"Abida ko? To bazaki bita ba."


Yadda yake kallon ta ne ya sa ta tuna da barazanar da ya mata a baya dan haka ta matsa baya da sauri, shi kuma ya kamo hannun Khadija ya sata a motar ya rufe ya shiga azaunin driver ya figi motar ya bar gurin.






Tunda suka tafi ba wanda ya ce ala sai kukan Khadija asa- asa, bamai rarrashinta a cikin su, Yusuf kuwa har cikin ranshi yakejin sautin zazza ar muryar tata da take raira kukan.




Parking Nasir ya yi ya fito, shima Yusuf fitowar ya yi, yana kallon gidan da duk ya sauya ga bakin abubuwa da idonsa yake tozali dasu.




Nasir ne ya jashi har falon gidan, ya ce


"Kada ka damu da mutanan da kagani a nan, sabuda yanayin aikin ne saida haka, zaka zauna mu kwana anan zuwa da safe ka maida yariyar nan gidan su da takardar sakinta."


Jikin Yusuf a sanyaye ya ce


"Okay to."


Komawa Nasir ya yi ya ce Khadija ta fito daga mota, ta biyo shi, a falon suka tadda Yusuf wanda yake tabin Khadija da kallon tausayi, zuwa yanzu duk jikin sa ya yi sanyi, ya sare da lamarin Nasir.






Zama Nasir ya yi, ya daka mata tsawa ya ce, ta zauna, ba musu ta samu guri ta zauna, ya ce


"Duk da zama ki a gidan nan ba mai tsayi bane, banaso musu ko shishigi, anfanin ki iya yaune zuwa gobe, zaki koma inda kika fito."




Cikin kwarin guwa Khadija ta dube shi ta ce


"Kana da hali da damar da zakayi duk abun kaga dama a nan duniya, amma kasani akwai lahira kuma akwai hisabi, wallahi duk abunda ka aika ta a duniya dai-dai da sakan aya sai ya yi bayani a gaban ubangiji, kuma ka sani Allah ya halice mu a wannan duniyar ne badan kowa ya zo ya yi abunda yaga dama bane, dan a bauta

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads