Showing 27001 words to 30000 words out of 30994 words
Chapter 10 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
gida da sharad'in bazatayi aiki ba dan yaron yasha wahala sun amince a kan Rabi,atu Alhaji Yusuf bai yadda da kowa ba har shi.
HAUWA'U
Taci duka kafun tafad'i gaskiya"nine nake zuba mata guba a abinci banason tahaihu ne saboda ni yalala tamun mahaifa da bani magunguna shine,nima zanrama bazai haihuba shima"amma da sai kirama a kanshi ba,akan matar shima ance yarinyan tanayi miki biyayya "to daganan har k'arshen rayuwar ta muddin wani abu yasame ta zamu d'aure ki har sai igiya ya saura,tasha azaba ga babu wajen kwana mai kyau abincin ma sai a hankali" ga kayanki ,wani zuciyan yace in tafi garin mu wani zuciyan yace a aa in kin tafi kintafi kenan ,dan wannan mutumin ko binki bazaiyi ba gida nadawo nasamu mai gadi ne,yabani key nabude d'akina nayi kuka kafun natashi nawatsa ruwa.
ALHAJI GHALI NERA
Bayan attara bayanai gangami a kayi dan tafiya gid'an k'ungiya Alhaji gali ne yabasu sirrin kamasu "muddin kunaso,kamasu toh sai kunshiga daga baya baya sannan sannan kubari sai ran talata a ranan muke meeting a wani d'akin da babu abun tsafi ko d'aya a cikin ,hakan kuwa a kayi manya mutane nesuka zagaye gidan wasu sukasamu nasaran shiga d'akin. Tsafin suka banka mishi wuta kafun suna tsakiya da taron a ka shigo musu duk a ka,kamasu
Fuskokin su duk yacenza kamanni tunkafun a k'ariso da su anyi musu duka duk Kansu babu Wanda bayi bayanin abunda yakeyi ba wani laifin shi yafi na Alhaji ghali muni Sosai kuwa .
An shigar da k'aran su zuwa kotu dan tayanke musu hukunci dai dai da ,abunda sukayi sati d'aya za,afara shariar su har potiskum a kaje dan tahowa da Fauziyya da mahaifin ta..
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE๐โ๐ฟ: ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
Y'ANCIN MATA
๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
*Aminiya ta Badi,at ibrahim Mrs Bukhari B4B gidan qamshi ina tayaki murnan kammala littafin ki mai suna, mai ido a tsakarka duniya Allah yasa kifi haka yak'ara miki lafiya duk Wanda bai karanta littafin kiba an barshi a baya ina yimiki fatan alkairi*
๐
ฟ๏ธ7๏ธโฃ7๏ธโฃโญ๏ธ7๏ธโฃ8๏ธโฃ
MONDAY
A yaune za,a shiga kotu dan yankewa su Alhaji Ghali babban kotun duniya a cikin garin Jos tacika da mutane dayawa matan Alhaji usman duk Kansu sunzo da,yaransa dasu gida jensu babu Wanda basu halacci wannan kotun ba har y'an unguwa a gidan su Iliya Fauziyya ta kwana ita da mahaifinta da yanzu yakejin sonta a ransa .
An shiga kotu bayan Alkali yazauna a kafara karantoh wasu laifikan samari uku Wanda sukayiwa yarinya y'ar shekara goma fyade bayan an yanke musu hukunci kafun a kaje da Shari,a nagana
Shari,ar Alhaji Ghali bayan zayyano manyan laifikan da yayi kafun a ka zayyano laifin k'ungiyar shi tare da manyan laifin su Alkali yanata rubutu cen ya d'ago da kanshi "da farko ina yarinyan da aka d'aura auren ta ,batare da ka,ida ba kotu tanasan ganin ki" tunda a ka d'aura miki aure da Ghali kinji kina son shine"bantab'a jin son shi ko kway'a d'aya ba babu abunda nakeji game da shi ,a salima Allah ya,isa ne tsakanin muda shi.
A bisa la,akari da wannan hujjoji da k'orafe k'orafi da farko kotu zata ruguza wannan aure tunda ba,ayi shi a cikin Al,adan bahaushe ba muna buk'atan Alhaji Ghali bayan yashigo ya tsaya bazaka tab'a kallon Alhaji Ghali kace kasanshi ba dan k'uraje ne ajikin shi masu mungun wari gashin kanshi ma cirewa yakeyi ga fuskan shi a kunbure likitoti sunce yanada ciwon Suger da Hawan jini ga kwodar shi tafara cenza kala"zamu raba auren nan ,kuraba dan ko kunbarni da raina ba rayuwa zanyi ba dan haka kuyi gaggawan yankemun hukunci in ratayeni za,ayi ayi da sauri duk da bamuyi auren cikin ilimi ba amma ni ta bangarena nasake ta koba,a fad'a ba ina neman kotu ta bani izini zanyi magana.
"Kamar yadda nace inada gida da shaguna na halak wannan gida guda shida nabawa yarana kowanne guda daya daya su uku Fauziyya nabata d'aya matana Amina nabata guda biyu duk ga takaddun gidan shaguna biyu nabawa yarana har abun cikin shagon d'aya nabawa matana Amina " kudi inada nera million bakwai kudina na halak ne million biyu abawa k'anne na,abawa yarana million daya d'aya abawa Amina million biyu sauran Million d'aya abawa Fauziyya a kwai shanaye guda goma da tumaki arabawa yarana da matana har Fauziyya sauran ayimun sadaka da shi, motoci ina da guda hudu uku nawa ne, asiyar abawa yarana da matana kud'in akwai d'aya da kudin haram nasiya a saka mishi wuta a kona shi.duk Wanda ya,, kalli Alhaji Ghali zai baka tausayi dan ko tsayuwa baya iyayi,"katu zata yankewa wannan azzaluman mutanen hukunci duk Kansu sunkashe rai masu yawan gaske "kotu tabads, umarni a yimusu horo mai tsanani tare kashe su ta hanyan rataya kotu ta kona gidan tsafin su da duk wani abun tsafin da ke cikin gidan " akwai Wanda yake binsu bashi zai iya yin magana, sannan babu zuwa musu ziyara duk Wanda yakeson yamusu kallon k'arshe zai iyayi a yanzu zuwa a wa hudu bayan kotu tatashi,sannan , Alhaji Ghali yabuk'aci gidan da yake ciki shida iyalin shi a siyar a kai kud'in gidan marayu "muna mai bawa kowa hak'uri in wannan hukunci bai yimuku ba kuna, iya d'aukaka k'ara ,Alkali yabuga wannan gudumar,kotu tatashi,kowa da abunda yake fad'a wanine yafitoh yana magana" amma sunbani tausayi "da anbashi yaran yamusu kallon k'arshe" baka ganin jikin shi da kuraje karfa yaran su kamu da cutar shi,shikam ma bazai kai wannan wata biyun ba Allah ya yafe musu,"
Wani yafewa har da mahaifan sufa ,amma suncika azzalumai gaskiya son zuciya ya shigo cikin lamarin Allah ya yafe musu .
FAUZIYYA
B'antab'a jin tausayin Alhaji Ghali ba sai yanzu lalle,duniya abun tsoro ne yanzu ina izzar shi ina jiji da kanshi tak'ama duk babu Hajiya Amina ce tak'ariso gun su Fauziyya "muga yaran Allah sarki duniya kenan kiyafe mishi dan Allah " bakomai na yafe mishi,kibani number ki zan kai miki ziyara dan ganin su "bakomai gashi sallama sukayi mutane dayawa sunata zuwa kallon yaran masu kama da mahaifin su a wajen sunsamu kyauta da yawa daga wajen aboka nan shi na kirki kowa yayi takaicin halin Ghali.
Kwanan su Fauziyya shida suka kama hanyan dawowa potiskum ita da mahaifiyar ta da mahaifinta sai Sajen Saifullah da aka ,k'ara mishi matsayi babba yazama inspector DPO an dakatar da shi daga aiki saboda rashin rikon amanan shi.
*Duniya kenan Allah karabamu da son* *duniya* .
Bintu
Dangin mahaifin ta suntafi da ita misau gidan magani mutane dayawa cen layi ya,iso kansu kafun suka shiga bayan gaishe da malam Abdallah " meke tafe da kune?"yarinya bata iya koda zama"dunkule hannun ki kukaranta fatiha, da salatin Annabi goma goma bayan sungama yabata wani turare ta shafa"bude yana ta jijjiga kai sosai cen ya d'ago"wannan asiri akayi mata da kasan takalmin ta mijin kawarta ne yayi mata da ance itace sanadin tounuwan asirin shi shine ya cutar da ita "ga wannan kushafa mata na kwana bakwai duk wanda yafara zuwa dubata toh shine yayi mata" sunrasa wani azzalumin ne.
Komawa damaturu sukayi ,sunci gaba da yin magani kwana uku da farawa Rabi,atu tahaihu yara biyu dukkan su maza babu Wanda yasan yan biyu zata Haifa yaran farare tas dasu kamar uwarsu mama sunje Nguru a hanyan dawowar su tayi hatsari kafa biyu duk sun karye da hannu d'aya...
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE๐โ๐ฟ: ,๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
Y'ANCIN MATA
๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
๐
ฟ๏ธ7๏ธโฃ9๏ธโฃโญ๏ธ8๏ธโฃ0๏ธโฃ
"lokacin da ake d'aura kafan mama cizo naushi babu kalan Wanda batayi ba har duwawun ta duk a waje sai Baba ne ke gyara mata zaman zanin har a kagama kaman tasuma babu kalan wahalan duk tabawa mutane tausayi.
"Rabi meku kajeyi a nguru sannan ance da rubutu a cikin jarka a jakarki da magunguna,amma ance anga wani abu da aka nunamun yarikitani " kan zakarane annade shi da farin zare "gashicen wucewa yayi ya d'auko " wannan meye kenan "ina jinki"haba malam kabarni in huta mana kaduba irin wannan matsalan da nasamu,in kinga nabarki" toh kingaya mun abunda ya shige mun duhu ne"ki kira Wanda zai kula da ke "ni abunda yadame ni Rabi,atu da take d'akin jego ga banida lafiya" amma kinsan na tambaye ki ko?"in kuwa baki gayamun ba zan k'arya d'aya hannun naki "kayi hak'uri malam zan gayamaka ,amma kayi mun alkawari bazaka gujeni ba " yanzu kafara zuwa kakira Wanda zai zauna dani kafun nan ,nakira sunce babu Wanda zai zo sai yanzu kikasan ina da amfani ko dangin ki ,kinmanta abunda kikayi musu ,hmm duniya kenan yanzu kingani ko.
"Malam kayafemun natuba zanfara gaya maka, malam ninaza mar dakai lusari,bakada tinanin kanka sai in nine nace maka kayi abu kafun ,duk abunda tayi sai da ta fad'a har da fyaden da Alhaji Yusuf yayiwa Rabi,atu a dakin ta duk sai da ta gaya mishi har zakaran da ta makanta shi .
" yanzu na karb'o magani dan in k'ara mallake kane kai da Mijin Rabi,atu wannan kan zakaran a kark'ashin gadon kazan saka maka "maganin zanje in saka a cikin d'akin Rabi,atu dan duk abunda nace ta,amince mun " kin kashe ni kina nufin,Rabi,atu da ciki a kayi auren ta cikin ma nashege ,kwarto har kan gadon ki "Allah ya isa tsakanina dake bazan tab'a yafemi kiba sannan haka zaki k'are rayuwar ki babu Wanda zai taimake ki,sannan nasakeki saki uku ,kije gidan Ku ayi miki magani .
Gobe zansaka ki a mota a kaiki gidan ku tare da takaddan ki,da ani kikayi zan yafe miki amma a y'ar cikina kikasa a ka zo har gida a kaci zarafin ta,munguwar uwa k'arshen ki bazatayi kyau ba kinga dai Salame tarasu kekuma Allah yasoki ne ,zanje nataho da Rabi,atu har sai duniya tasan me Alhajin naki yayi," karufa mun asiri karkayi mun haka,ina sonka karka manta auren saurayi da budurwa a kayi mana"
Tun lokacin da Rabi,atu taji labari babu irin kukan da batayi ba,akan hatsarin da mama tayi duk tinani ya mata yawa k'anwar Babace mai kula dani
Lokacin da Alhaji Yusuf yafitoh daga d'aki "ina zakaje " zandubo k'awarki ce"ayya kace ina gaishe ta Sosai ayya Bintu "sai nadawo"
Bintu yau kwanakin yacika Inna tazuba ido taga waye ne cen sukaji muryan mijin Rabi,atu ya iso "sannun Ku ya maijikin Allah yabata lafiya cen Bintu tatashi daman tanada makare kaman zata wuce takamo rigarshi sai dukanshi taketayi babu Wanda yasan metakeyi ihun shi aketaji cen ta girgiza kanta " wayace ka kwantar dani menayi maka, kananufin bansan mekake yiwa Rabi,atu ba nasani kallon kanakeyi tab'arya ta d'auka jikake dim ta kwad'amiki a gadon baya ,mutane suka taru tagaya musu duk abunda yamata"wannan azzalumi ne yacutar dani ya cutar da k'awata jikake dim tak'ara kwad'a mishi tab'arya a k'afa sai kuka yakeyi "ka shiga mota kajamu muje gidan naka badai dukiya ba kana nufin bansan meyasa ka auri Rabi,atu ba dukiya ne kayi ta yanzu malamin naka yau antashi da rasuwar shi," kiyi hak'uri"sai duniya tasan kai waye ne kafun in barka ,jawo wani tayi shiga Garba kakaimu nasan ka,iya mota"ita dakanta take kwatancen gidan kanta ko d'an kwali babu buga k'ofar takeyi jawoshi tayi duk girman Alhaji Yusuf sai tazama Bintu tafishi k'arfi
Jin hayaniya Rabi,atu tafito.
"Rabi,atu wannan mungune ko kinsan shi,"wannan shine Wanda mamana tace sai na aure shi tayimun auren dole bantab'a jin sa a raina ba mungune fyade yayimun a d'akin mamana,lokacin Baba ya k'ariso kenan "Bintu ne tadaka mishi tsawa " zanfad'a ninayi mata fyade mahaifiyar tane taturani malami nane yace sai nasamo Wanda sunan ta Rabi sunan maman ta Rabi sunan yayan ta Rabi,u sunan mahaifin ta Rabi,u shine naje nanemo nayi kud'i Sosai kuwa shekaran mu d'aya natara abubuwa dayawa"ina kake kaimata ruwan da take wanke gaban ta dashi ?*gun malam nake kaiwa ina kakai mata wondan ta gun malam mai kukayi da shi "to kasani kai da matarka malamun ku d'aya sauran matan naka guda biyu matarka Hauwa,u ce takashe su"muddin ina duniya babu Wanda zaicutar da Rabi,atu jijjiga shi tayi jigake tas mudai bamuga gun mariba amma munji ihun shi" zantafi da Rabi,atu zama dakai ya k'are kajefani a cikin masifa.
Jikake dim Bintu tafad'i abun sunbar jikin ta "kafa da baya duk sun k'arye ko tashi baya iyayi mutane suntaru yara sai jifan shi sukeyi,Rabi,atu tattare kayan ta tashigayi ita da Baitu kanwar Baba duk abunda tasan natane sai da ta,tattare suka fitoh Baba yayiwa, Bintu addu,a ta farfad'o..
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE๐โ๐ฟ: ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
Y'ANCIN MATA
๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
Story And writing by Amina maaji maman Khairat
*Rayuwa kenan duniya Allah yayi mana kekkewan k'arshe munyi rashin y'ar uwa marubuciyar da ta,taka rawar gani a duniyan marubuta ta ilmantar ta fad'akar ta nishad'an tar Allah ,yamiki rahama ya gafarta miki munyi Rashin ki Anty Hadiza Salisu shareef Allah yakai haske kabarin ki har yau inajin lokacin da kike bani shawara rayuwa nagagara* *mantawa da mutuwar ki marubuciyar So da Salรณn So Allah yakai rahama kabarin ki.*๐ญ๐ญ๐ญ
๐
ฟ๏ธ8๏ธโฃ3๏ธโฃโญ๏ธ8๏ธโฃ4๏ธโฃ
"""""""""""""""""""""Fauziyya taje lokacin da za,a harb'esu Alhaji Ghali,yabata tausayi lokacin da ya durkusa a gabanta yana"kiyi hak'uri Fauziyya naruguza miki rayuwa na musguna miki Allah yana sonki da bazancen nan a,keyi ba lokacin da nad'auki zanin ki daman salwantar dake zanyi Wanda bazaki tab'a gane inane garin kuba a she nine zan mutu duk shedan ne .kiyafe mun da son zuciya irin nawa inada kud'i tun kafun nashiga masifan nan "ga yarana kibasu tarbiya Sosai dan nasan ke uwace tagari ,inama zangera gobe na danine mijinki na hak'ika keda Amina kune matana " wannan fa ?"mahaifiya tane " Allah sarki ,ina gani akazo aka tafi dasu yana kuka muna kuka"sai yanzu nakejin tausayin shi tazaiyi da hakkin mutane da ya d'auka lalle duniya in bakada y'anci zakatafi cikin rud'ani Allah nagode maka yanzu yarana haka zasu tashi basusan kowa ba a dangin mahaifin su wayyo duniya"Fauziyya kidaina tinanin nan wallahi Allah sai yabaki Wanda yafi Alhaji Ghali daraja da mutunci ki ,kula da wannan kinji ko.
Rayuwa mai dad'i sukeyi tsakanin Abba da mommy na,sai sukazama tamkar sabbin ma,aurata ansa bikin saudat kwana goma masu zuwa yarana sunyi wayo Sosai babbar Amina na biyun meenat na ukun menal, dan duk takwaran nasu Amina ne mahaifiyar shi sunan ta Amina matar shi sai asalin sunan Mommy na Amina ne ,in na kallesu duk sai inji dad'i da kyau tan da Allah yamun .
ALHAJI YUSUF
K'afa tak'i warke wa, da k'ashin bayan tak'i had'ewa ana cuku cukun tafiya da shi waje dan neman lafiya,haka yata kuka wai sai an kawo mishi Rabi,atu yarok'i gafaranta Baba yace bazata zoba in ya matsu yazo da kanshi "karfa ki kuskura kibar yarinyan nan taje gun wannan mutumin" Baba bazuwa zanyi ba,ina yimishi fatan Alkairi da samun Sauk'i "yafi miki ,a satin babu yadda ba,ayi ba yak'i yadaina kuka,in yatino abunda yayiwa Rabi,atu sai ya rintse ido ,bai tab'a jin haushin Bintu ba,duk abunda tayi mishi yanzu yazama izina,a gareshi,duk yadda Hauwa,u takai ga fitinan ya saketa amma yaki yace sai dai tamutu,in tatafi gida a korota ,a cikin damun su dayake yine ana washe gari jirgin su,zai tashi sai ya matsa aka,kawo shi gidan su Rabi,atu " kiyafe mun banason in jecen ba,a dace ba in mutu da hakkin ki"nayafe maka duniya wa lahira "wannan yana cikin k'addara ta ban,isa na cenzawa k'addaran suna ba Allah dai ya yafemu gaba d'aya " ga yaran Addu,a yayi musu yanajin son yaran a ranshi Sosai Salim da Salman Allah ya rayasu,Bintu ne tasaka musu wannan sunan .
Washe gari
Jirgin su Alhaji Yusuf yatashi su biyu da shi da matar shi Hauwa,u bataso tafiyan ba sai da,akayi mata wayo a kan za,a yi mata aiki dan tasamu ciki kafun ,mace daraja ne da ita duk wani mulki na d'a namiji bazai iya tarayya batare da mace ba dan ita ce jigo na rayuwar shi bango abun jingina .
MAMA
duk wani kulawa ana bata amma duk lokacin da akace za,a duba k'afan sai tasha wuya haka zata tacizon mutane Wanda sukace zasuyi mata gyaran hannun ya gyaru k'afar sai a hankali ta,iyu su koma Asibiti azaba takeji Sosai,bayan sunje Asibiti sunyi bincike kafar tarub'e guda d'aya sai dai a yanke tanaji tana gani aka yanke k'afar ,tundaga gwuwar ta har k,asa y'an uwan ta duk sun gujeta ,lokacin da Su Rabi,atu sukaji labari sunje dubota a lokacin take sanar musu Rabi,u ne yabada kud'in aikin "nagode Sosai " Rabi,atu wannan ita ce matar Baban naki?"ita ce "ga Rabi,atu kirik'emun ita amana karkiyi mata abun da nayi mata " bakomai yaro na kowa ne karki damu Allah yabaki lafiya zamu koma malam bai son mun fitoh ba dan yace karmuzo"yanzu nazama bola a gareshi.
"Meyasa kikaje dubo Rabi" malam kayi hak'uri babu Wanda zaiga mahaifiyar shi acikin jinya yace bazai kula da ita ba kasani duniya tab'aci yaran yanzu basa biyayya a iyayen su amma naka yaran daban suke "shikenan nagode..
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE๐โ๐ฟ: ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
Y'ANCIN MATA
๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
๐
ฟ๏ธ8๏ธโฃ1๏ธโฃโญ๏ธ8๏ธโฃ2๏ธโฃ
ALHAJI GHALI
Asibiti a kawuce da shi k'afan aka fara d'aure wa kafun likitan k'ashin yazo"rayuwa kenan"meyasa in nace maka yajiki baka amsawa? Hauwa,u kinsan laifin da kikayi mun ance mun malamin mu d'aya dake "eh a wayarka nad'auki number shi" meyasa kika kashe Sadiya da Amira "nikuma ?" eh kedin kina mamaki yadda nasani ko "haka zamu k'arishe rayuwar mu dake batare da nasakeki ba" yazame maka dole kasakeni sai daka samu matsala kabarni"inje insamu wani inyi auren kozan samu rabo dan Allah "
"Haba mama meyasa kikabari shedan yamiki huduba " Rabi,atu kenan naga ishara da bala,i rayuwa ce tajuyamun baya ina zamana mutane suka zugani gashi sunkaini sunbaroni babu abunda na amfana da shi ga kud'in a dashen mutane da shi akayimun d'auren "yanzu ina malam d'in ?" Yawuce gun aiki"
Kiga irin abunda yasamu Alhaji Yusuf tijara a gaban mutane"yanzu duk abunda kuka shuka shizaku girba,wucewa d'aki sukayi tunda a kafara babu abunda Baituu tace dan cutane ,ancutar da d'an uwanta sai dai sakayyan Allah .
Washe gari Baba yasaka Mama a mota yakaita gidansu,kowa yayi Allah wadai da wannan abunda Rabi tayi duniya a satin Baba ya auri wata bazaura Wanda itama wanke wanke da shara takeyi a gidan da Alhaji yake gadi tanada kirki kullum yaran ne abayan ta suna zaman lafiya Sosai.
ALhaji Ghali
A yaune za,a rataye su bayan sunyi bankwana da iyayen su da matan sutarasu a kayi duk aka harbe su iyalen su da kuka