Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 30994 words

Chapter 5 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt

Ads the beginning of article before Image

31 May 2024

449

Ads at the middle of Article

karan mutum "yanzu duk ranan da Alhaji Gali yadawo kuzotare har da yarinyan mungode in sha Allahu " sannan bamason kaci zarafin ta kodai kafadi wani kalamai a kanta kune da laifi ba,ita ba"za,akiyaye Allah ya kyauta .


Yanzu zamu rubuta yadda cikin yake da kuma lokacin da zata haihu mungode Sosai saida nabari yafita kafun nafara tafiya naji DPO yakirani najuyo


"Karki damu zamu tsaya miki sannan babu Wanda zaici zarafin ki koda shine yahaifeki"


Ina fitoh wa narasa Abba nahau mashin nayi gida banshigo ba gidan Su Saudat nawuce nasamu Ummi tanata shara abinci nazuba naci har da kunun gyad'a mutumina nak'oshi Sosai "Saudat bari kiji wani abu kunna musu Recoding din danayi tsaf mukaji ,mamaki duk takamasu"yanzu meye Abun yi kotu zankai Su " aa karkiyi haka kisamu wani malami Wanda shine babba yagaya miki ya matsayin auren naku ,in kuma zaki kai k'aran nasan mezai hana kuyi zaman sirri tsakanin iyayenki da Alkali da lowye d'aya "narasa mafita in mutane suka gano cikin nan darajata zata zube" gaskiya ne dan har Iliya yafara tambaya ta wai kinyi haske dayawa gashi kinyi kumari ....โœ๐Ÿฟ
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE๐Ÿ“–โœ๐Ÿฟ: RABI,ATU


๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
Y'ANCIN MATA
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ


Story and writing by Amina maaji maman Khairat


True life story


๐Ÿ…ฟ๏ธAID BOOk 200


"Yanzu ke Rabi,atu haka zaki yimun kenan kiwatsa mun k'asa a ido meyasa baki dawowa ba,inama kikaje ne tund'azun ? " mama naje gidan su Amira ne, "uban mekikajeyi wato sokike muzauna a talauci " kisani bakida hurumin da zaki datsemun jin dadi kibarni a cikin wahaka abinci ma yagagre mu ,kisani "


Mama kiyi hakuri tunda ranki yab'aci hango zakara Nayi idon shi sai yoyo yaketayi "Mama meyasamu wannan zakaran ne?" wayasani ganin shinayi haka "amma da safe lafiyan shi kodai wani mara imanin ne yasoke mishi idon.


" kindame ni Rabi,atu gashi kinb'atamun rai Sosai "kiyi hak'uri Allah yahuci zuciyan ki gobe zanje ,haka nawuce Baba yana b'angaran shi ,ko magana baiyi ba yayi shiru bayan sallan mangariba naji sallama,lokacin Mama tana gun wasu mata sunkawo kud'in adashen su jin muryan Salame nayi natina tsakanin mu,akwai nisa amma ko nisan wajen batagani tunda ita bataganin nisan karo d'aya natsani Salame dan mutanan nemasu son d'aura mutanen akan tafarkin rashin gaskiya dan haka inayi mata kallon tuhuma " Salame meyakawo ki da daren nan ?"nazo inji ko kin aikata abunda akasaka ki " tun yaushe kuma dan har soke idon zakaran nayi "shikenan jibine zankoma " gobe Alhaji Yusuf zaizo wajen malam zasu gama komai "jibi sai muje Allah yakaimu yakuma bamu sa,a " yanzu yazamu d'auki zakaran batare da ansamu matsala ba ,"karki damu zamuje nifa akan cikar burina komai zanyi . har kusan tara kafun tawuce gida rashin sallah Mama bak'aramin damuna yakeyi ba .


Washe gari nagama komai ,sai jiin mama nayi tana cewa bisimillah kashigo mana, b'angaren Baba sukayi ina kallon su


Bayan sun gaisa Alhaji Yusuf yafara magana"daman nadawo akaro na biyu kadaure kabani yarinyan nan dan Allah zan rik'eta bisa gaskiya da amana ,tunda yafara magana shiru Baba yayi kamar and'aure mishi lakan shi "muddin zakarik'emun ita amana banida matsala " wato kabani ita kenan shiru Baba yayi baice komai ba Alhaji Yusuf yatashi ko kunya bayaji Mama kuwa kamar bazaurin ta "kagani ba anbaka,ba " banfaji yace yabani ba shifa kalma d'aya yafad'a "in zaka rik'emun ita amana mezai hana " muyi amfani da wannan daman muce yace yabaka.


"Yanzu ya zancen tafiya anguwar taku ?kibari sai jibi zanzo sai muje in sha Allahu babu. Matsala sai mujed'in


" Baba karka badani a wannan mutumin dabai son mutunci ba"Rabi, atu bazan tab'a yimiki abunda bakeso ba nine nan mahaifin ki ,amma ,kisani banyafe ba muddin aka cutar min dake gobe zanfara zuwa aiki sai cen yamma zandawo in d'auki abinci toh Baba Allah yakai mu darai da lafiya .


Washe gari


da kusan safiya wajen karfe goma na safe Alhaji Yusuf yazo lokacin Mama zasutafi Nguru da Salame"nazo mutafi da Rabi,atu ne "kabari sai muntafi kadawo dan Baban tama bayanan yaje aikin gadi wani gida kanta keyi mata ciwo nabata magani " Toh Bari ,in tafi .


Su mama sunkama hanyar tasha dan Yau sukeson dawowa mota suna zuwa motar yacika sunbiya kud'in su kafun mota yatashi sai Nguru.


Wajen sha biyu na rana Alhaji Yusuf yadawo maganin datasha tayi bacci Alhaji Yusuf baizo da mota ba mashin yahau ture k'ofar yayi Bacci nakeyi bansan mekefaruwa ba sai jinayi anhuramun iska a kunnena ,bud'e idon nayi gabana ne ya tsinke รงeรฑ nayi karfin hali "meyakawo ka har dakin mu mekazoyi " kafuta ko inyi maka ihu kwartoh wani Abu yafesamun bank'ara sanin inda kaina yakeba inajin ana Amfani dani amma jikina duk amace ko hannuna bazan iya d'agawa ba bakina yayi nauyi sai dayayi duk abunda yaga dama kafun yatashi inagani yasaka kayanshi tsabagen azaba suma nayi daga baya yafice .


Jini dayawa yab'ata zanin gadon danake ko d'aga k'afata nakasa nayi kukan babu mai taimako na dan tsakanin cikin gidan muda kofar gidan akwai nisa Sosai


Salame wajen k'arfe biyu da rabi suka sauk'a sunyi sa,a babu koma "kune tafe eh mune kunkawo munkawo gashi" irin yadda mukeso kuwa "amma abuna farko zakisamu aiki a gida yana jiranki " sannan zamuyi duk yadda kikace amma kisani babu ruwan mu "na yadda " wannan kisaka a pillow da take barci wannan kuma ร  tsakar gidan zakisa kinji ko naji amma kikiyaye wannan kuma k'asan kafarshi zaki debo kihad'a da nata zamuyi amfani da shi ...
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE๐Ÿ“–โœ๐Ÿฟ: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
Y'ANCIN MATA
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ


Story and writing by Amina maaji maman Khairat


PAID BOOk 200


๐Ÿ…ฟ๏ธ3๏ธโƒฃ5๏ธโƒฃโญ๏ธ3๏ธโƒฃ6๏ธโƒฃ


ALHAJI GALI NERA


Cikekken sunan Alhaji Gali nera shine asalin sunan shi wanda kowa yasanshi da shi acikin anguwan layin Ajayi anguwa ce data had'a kabilu da yare kala kala a cikin garin Jos gidan shi bawani boyayye bane kowa yasanshi d'an kaduna ne kasuwanci ne yakawo shi nan Jos Allah yamishi arziki mai tarin yawa yanada gida je dayawa a manyan anguwan nen da suka amsa sunan su kamar su Bulbula da gangare yawanshin mahauta ne sukafi yawa a unguwan ga yana da shaguna a kworarrafa duk wani ,d'an Jos yasan unguwan irin kudin da Alhaji Gali yakeda shi hankalin Jama,a yadawo kanshi kasashe,dayawa yake zuwa matan ,sa hudu d'aya tarasu akwai Hajiya Amina da Fiddausi ,da Hasiya su kansu bazasu tantance wani sana,a yakeyi ba uwar gidan shi yaron ta d'aya Mohammed sauran duk lokacin da suka haihu da dare a ke neman yaran da suka haifa a rasa babu Wanda yakawo komai a ranshi Haiya fiddausu ciki ya girma haihuwa ko Yau ko gobe taje d'akin Alhaji Gali zata d',auki wani abu acikin jakarrshi taci karo da hannun jariri yana shigowa "mekaka zoyi a d'akina kin kalli asiri na Yau bazaki kwana a duniya ba " bazan toh namaka asiri ba kayimun afuwa .
"Haba fiddausu kecefa baki, abun magana nasan kifa " kid'auki wannan kisha wani kwano yanuna mun nak'i sha haka mukata fama dan lokacin kusan k'arfe tara nadare haka nabar parlour shi nadawo nawa d'akin inaji Alhaji ya murd'a kofar yashigo wani Farin yadi ya rufemun fuska ya bude bakina ya d'uramun wani abu mai kama da jini yafita yabarni cikina sai murd'awa yakeyi gashi bakina yarufu nagagara yin magana haka jini yata zuba daga baya wajen sallar asuba ta amsa kiran mahaliccin ta tatafi da d'an cikin ta kowa mutuwar Fiddasi yabashi mamaki Sosai.


Mohammed shikuma an mayar dashi kaman wawa yawu yata zuba daga bakin shi ,babu Wanda yakawo wani abu da Alhaji Gali keyi ga dila ne na kwaya da safaran yara k'anana .


Matan suna samun ciki zaizube ko yaran yazo babu rai ko a sace yaron da dare a kwai wani d'aki Wanda bakowa ke shiga wannan d'akin ba sai shi kad'ai shima tsirara yake shiga in anyi bacci duk matar da taganshi a ranan zata wuni batayi magana ba.


Dayaga mutane sunsamishi ido shine yanemi gari mai cinkoso da yawa a yobe yasiyi gida a potiskum babu kalan jin dadin da matan shi basayi yaran sa, Mohammed yafita bakin hanya mota tayi daga daga dashi bashida kowa ko tsinke sai matan sa guda biyu suna samun kulawa daga gare shi .
Bincike a keyi a kanshi da duk wani motsin shi babu garin dayake sakewa irin potiskum shiya sa,ya siyi gida ne a unguwar dan yab'atar da k'afa har Allah yahad'a shi da Abban Fauziyya .babu Wanda yasan garin da yake da dare yake hudimar shi a kwandon zubar da shara yake ajiye kwayar da koken Wanda suke siya zasuyi shigen matsu tsince tsince su dauka .






FAUZIYYA


Zaki bani number wannan dan sandar ina so in bar mishi komai agare shi ,sannan zantafi gida ga sa,idu yananan kema kitaima kemu duk wani motsi nashi ,inason kidinga gane mana sannan koda kinje gidan shi kiyi mana bincike ta yadda bazai taba ganoki ba,kitashi kishiga kar ayi miki magana kikula da kanki


"Kinsan dalilin dayasa nace ina sonki " aa naji Abban ki a lokacin suna zancen ki akan zai bada ke a shi sannan yar jejeniya sukayi ,shine nafad'a sonki kinji duk cikin aiki ne amma babu zancen soyayya "haka ne na fahimce ka nakuma gane" yanzu kam mezakayi dani .


RABI,ATU
"Kibarta bacci takeyi daman yayan tane yace zasu gaisa" kawuce zan kirashi a waya ta su gaisa"bakiyi abun kari bane"yanzu zan d'aura ina jira hawaye duk suncika mun ido ,mama ce tashigo d'aukan wani abu a cikin d'akin "Rabi,atu kiyi hak'uri kirufa mun asiri in ba sokike in rasa auren wannan tsumman mahaifin nakuba " amma shi zuciyar shi a tsaf tace yake ba ,irin naki ba "ficewa tayi inajin fitsari amma mama tace inyi a bokiti tazubar kar in fita Baba yace meya sameni banda tsinewa Alhaji Yusuf babu abunda nakeyi shida zuriyar su gaba d'aya sai da Baba yaci abinci yafice kafun ta d'auko waya tata kiran Alhaji Yusuf ya d'auka .


" a she kai bunsuru ne a she kai maciji ne baka ramin kanka shine zaka fallasa ni a idon duniya toh duk in da kake kazo mukai yarinyar asibiti "ganinan zuwa " yafi maka dan nafika tashan ci Sosai mutumin banza kawai


Minti ashirin yakawo shi sallama yayi Mama ta fita ina gani tasaka wani kwalli a idon ta tafice waje yana ganin ta ya tsuguna"kashigo muyi magana "meya kaika kan kadona har ka shiga gonar da ba,a siyar maka ba" ayi hak'uri zankawo komai a d'aura mana aure jibi gudun kar mutane sugane meyafaru "yanzu Asibiti zaka kaita kuma tare zamuje " shiga mota mukayi sai Babban Asibiti munyi sa,a wata likita ne mai kula da b'angaren abun da yashafi irin wannan abun bayani yamata na k'arya inaji tanata yimishi fad'a "meyasa baka bita, a hankali ba shigo da ita muduba ...
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE๐Ÿ“–โœ๐Ÿฟ: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
Y'ANCIN MATA
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ


Story and writing by Amina maaji maman Khairat


Paid book 200


๐Ÿ…ฟ๏ธ3๏ธโƒฃ3๏ธโƒฃโญ๏ธ3๏ธโƒฃ4๏ธโƒฃ




Magungu na dayawa yahad'amu su suka taho tasha da murna dan yace musu ankafe Alhaji Yusuf sai yadda sukayi da shi su biyu ne a cikin motar shine yabasu daman yiรฑ maganan "Salame Yau kam zuciya ta sai tsinkewa yakeyi " kiyi addu,a zai dai na ,shiyasa naga jikinki yayi sanyi kodai zakaran da aka bunne da ranshi shima ya tsรณritar dani sosai sunata hira har motar ta cika k'arfe hudu motar tatashi .


Rabi,atu ko motsi nakasa ga babu Wanda yashigo baran tana yabani, taimakon gaggawa duk yawan shiga dafitan da a keyi kodan siyan goro ko gyad'a nasuma wajen so biyu amma babu Wanda yataimake ni har na farfad'o ga Baba Yau acen zai kwana sai da safe zaidawo gida dan gad'in dare ne saboda b'arayi nasha kuka sosai ko muryanta yakasa fita "yanzu cin mutuncin yakai haka a d'akin mahaifiya ta a ketamun haddi narasa mutuncina da darajan da Allah yayimun na y'a mace lalle yazama mun dole in kai k'aran wannan mutumin kotun musulunci zankai shi ta inda za,a karb'omun y'ancina wannan abun nawa yafi muni fyade a d'akin mahaifiya ta " mama san abun duniya yajawo miki narasa martaba na,inaji a jikina nayage sosai dan jin iska yana shigana ta,ko,ina kaicun uwar da batada tausayi nikam banyi sa,ar uwa ba sai kusan mangari ba mama tadawo tundaga bakin k'ofa nakejin muryan ta na rintse idona ko ganin ta banason yi natsane ta tsana mafi muni ,kirana take banida bakin amsawa har ta k'ariso tana shigowa ana kawo wuta,ko lura batayi ba Rabi,atu "tunda nabarki ko motsi bakiyi ba a bubuwan da nabari ko tattarewa bakiyi ba ,ina miki magana juyowa tayi tadubeni " lafiyan ki kuwa?"Mama kincutar dani ganin jini datayi da sauri tak'ariso wajena "meyafaru da ke wayayi miki wannan d'anyan aikin ?" Wanda kika bashi izinin shigowa gidan nan Wanda abun duniya ya rufe miki ido shiyayi mun fyade har kan kadon ki yatafi ko imani babu "nashiga uku wannan shine aikin dazan zo in gani 'kitashi " bazan iya ba barina tayi a d'akin tahad'a wuta ta tasar dani tacire zanin gadon ranta duk yab'aci tawanke zanin gadon ruwan yatafasa taciro ganyan magarya da gabaruwa duk munada shi a cikin gidan mu baho babba tasaka ruwan tace in shiga ,nashiga k'ara dana saka haka nata daurewa har naji dadin jikina kayan jikina nacire tawanke tabani zani,tafiya nakeyi kamar yar kaciya saboda a zaba ,naga damuwa sosai a fuskan Mama sosai bantab'a jin anyiwa mutum fyade a d'akin majaifiyar shi ba sai a kaina"Rabi,atu kirufamun asiri kar jama,a suji wannan abun zaiza memun kayan gori "Mama kenan ke kare martabarki kikeyi ina kuma Wanda tarasa nata y'ancin ,bazan yafemuku ba sannan duk duniya sai sunji da bakin ki a ka cutar dani "


Kiranshi taketayi a waya amma ko d'aukan wayar bayayi kusan kwana tayi baya d'auka hak'ura tayi ,har bacci tayi da safe tak'ara tafasa ruwa naje nayi wanka da shi har tahad'amun shayi nasha dan rabona da abinci tun da safe danasha magani ban k'ara cin komai ba,ko girki gagara d'aurawa tayi naga damuwa amma bawani sosai ba a fuskan mama .


"Rabi,atu karki gayawa mahaifin ki dan Allah kibari Alhajin ya d'auki wayar zamusan yadda zamuyi a rufe zancen " haba Mama fyade fa ,ake magana akai "koma menene zamudu ba lamarin ,inna tinada Abdul duk sai inji wani kala ya kwallafa ranshi akai na ashe bazama muyi auren ba hawaye masu zafi kezuba daga ido na cen naji muryan Baba" ina Rabi,atu nasiyo mata masan datake so "kiramun ita" tana bacci kanta ke ciwo "lafiya kuwa ? " mekagani ,bari na dubata ,inaji yashigi baccin k'arya nayi ..


FAUZIYYA


Kibar zancen Iliya shidaman haka yake kamar wani d'an bincike ,kinga bari natashi naje gida karkuma, Abba ya k'ullace ni dan naga tsana a fuskar shi "bari na rakaki mana kibar shi zantafi banason Abba ya ganki karyayi tinanin kukuke zugani ,bari naje " amma fa cikin yafara fitoh wa kozaki rage fita ne zaifi "haka nayi tinani kozan rage ne ,jaraba ina fitoh wa iliya ya tareni " Fauziyya kitsaya in zo muyi magana kinji"iliya kabari zuwa gobe dan yanzu nagaji "shikenan Allah yakaimu goben " Amin "


Wucewa nayi Abba yana tsakar gida shida Anty Halima"sai yanzu kikadawo daga kaini k'aran "kisani muddin nine nahaifeki bazaki tab'a cin galaba a kaina ba in kuwa kinci nafarko na biyu bazaki samu nasara ba " sannan zakigane tsakanin sugar da mad'aci tunda ke bakisan abunda keyi miki ciwo ba kamar ni kikai ,k'arata y'ar cikina .
"Zamani yazo da mutane dayawa sukan tsinewa yaransu bakomai kekawowa haka ba sai dan bijire musu da sukeyi ne " Abba banida laifi ko tausaya mun bakayi ninefa Fauziyyar ka ,"adane kenan yarinyar da takai karana dan a walak'anta ni ",shigewa d'aki nayi naso Anty Halima tasaka baki inyi mata tas dan haushin tanake ji sosai .


Ina shiga nayi wanka dan band'akin mu a cikin d'akin mu yake wanka nayi nazuba abinci gashi wani cin dana keyi in ta jin yunwa haka muka kwana ,inason inji abunda Iliya zaice mun in nalek'a in ga bai fitoh ba cen kusan k'arfe goma nafita "iliya ina kwana" lafiya" gani bari musamu waje muzauna .


Sunana Iliyasu Abubakar usman ni dan sanda ne nafarin kaya a cen jos nazone yin wani bincike akan wani attajiri da yake garin jos amma nan ne anguwar dayake sunan shi Gali nera yana safaran kayan maye shine bincike yahau kanshi Alhamdulillah mun kusan gama aikin mu,karki damu da batar da k'afar da mukayi wannan duk cikin aiki ne murmushi nayi .


Amma kuwa kaban mamaki ,karki damu wannan duk a cikin aikin muyake bakida matsala amma wannan maganar tsakanina dakene banason kowa yasani kingane dan mukam mu ,bamu yadda da junan muba baranta nawani kigane "amma Iliya taya kukasan yana aikin nan " abunda yasa nagaya miki naga yashiga gidan Ku har sau biyu ,bansan kuma meyajeyi ba numfashi naja sosai gaskiya iliya yabani mamaki gashi shid'in babban mutum ne mai daraja wataran takalmin shi da leda yake d'aure wa ikon rabbi


"Menene tsakanin Ku da Alhaji Gali ?" Iliya labarin yana dayawa amma bari nabaka kozaka taimaka mun ,tun farkon haduwan su da Abba nagaya mishi har cikin dake jikina,yasha mamaki sosai ,amma kince sajen saifullah zai taimaka miki eh sunakan taimako ,"karki damu kihad'amu zamuyi magana "sannan karki kuskura kizubar da cikin dake tare dake na tausaya miki zamu kama Alhaji Gali dan binciken mu saura kad'an " Allah yabaku sa,a ....


Maman Khairat ce
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE๐Ÿ“–โœ๐Ÿฟ: ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
Y'ANCIN MATA
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ


Story and writing by Amina maaji maman Khairat




Paid book 200


๐Ÿ…ฟ๏ธ3๏ธโƒฃ7๏ธโƒฃโญ๏ธ3๏ธโƒฃ8๏ธโƒฃ




Shiga dani sukayi ciki dinki a kayi mun tare da gyarani naji dadi kuwa "ina mijin naki wannan ai dabban cine taya zakahau mace kamar wani doki kiduba yadda ya yagaki fita nayi amma bana wani d'ingishi muka isa garesu suntaso cikin tambaya" lafiya kuwa likita "kazo inason ganin ka,binta nayi da kallo suka wuce masifa,tayi mishi sosai tare da rubuta mishi magunguna tarubuta .
Motar muka shiga dan tafiya gida muna zuwa naga Abdul yana jiran mu" ya Abdul kaine ?"eh nine "kushiga mana kuntsaya " kai kuma wallahi muddin bakazo angama duk abunda za,ayi ba nice mai toh namaka asiri kaji da kyau "bazama ayi haka ba gobe

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads