Showing 21001 words to 24000 words out of 30994 words
Chapter 8 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
gaskiya a barmun shi zan iya kula da shi ,da wasu yaran nifa ina aikin bank ,bank mada duniya ta sanshi,first bank zan kula da su ,sannan bamason a raba mana yara tunda yanzu su uku ne suka rage " wannan ne baki isa ba kuma"kayi kuma kadan, kana nad'e taburman kunya da hauka ne ,na fad'a babu irin halinka da bamu sani ba, nikam bazan bada yarona ba.
"In kuwa kadage zannuna maka ni asalin kanuri ce ni, lokacin da dan uwan naka yana rage meyasa bakace zaka d'auki yaran ba, sai dakaga bayanan ,yace bai yadda a raba mishi kan yaran shiba, in banda bala,I sai da a kayi kwana uku da rasuwan kafun matan ka sukazo,muzuba mugani,kasani bada tsinke a ke biyana ba da kud'i ne, ko gidan nan zan,iya kula da su kasani, duk kanmu kanmu a had'e yake" ke Kaltum ni kike gayawa maganar banza, yaran naku wani abun ne, karki manta nahaihu bawai bantab'a haihuwar ba"ka binciki kanka, wannan kuma kai tasha fa"ke Amina Ku shirya kuwuce Jos Yau d'in nan kunji .nida kaina zan wuce da Ku, bankuma Amince kuyi zumunci da mutanan gidan nan ba..
"Shiyafi nono Fari ,kowa ya rik'e kanshi, muda man bamuda muda taimakon ka ba, mezamuyi da shi,Wanda bamuda tabbacin ya a kayi ,barin wajen sukayi kowa jimamin hayani yar sukeji a ransu " Kaltum meyasa kika biye shi "Anty Balki ,bakisan waye Gali bane, mungune" nifa a jikina nakeji wallahi ba mutuwar Allah ne ya kashe Alhaji ba,akwai Abu a k'asa kiyi tinani, lokacin da ya d'auke shi da zumar zai kaishi a Asibiti sai da suka kwana da safe ne,suka kaishi a Asibiti ,bayan nan "bakiji lokacin da wani Likita yace" wannan ciwon nashi lokaci d'aya ya kama shi, sannan sungama da shi dan tunjiya babu wasu a bubuwa a tartare da shiba, gangan jikinsa ne ketare da shi"amma yana nufin ciwon taci karfin shi kenan "Anty Balki ,shikenan na tabbata komai zai wakana,tunda nace miki, a kwai matsala kince aa.
Matan Alhaji Gali fitoh wa sukayi,da kayan su zuwa bakin mota " Ku shiga mutafi mutanen banza kawai dan zan taimaka musu ,shine zasu gayamun magana,surutu yatayi suna mota har suka isa gida ,Jama,a dayawa suka gani a bakin get na gidan "lafiya" wannan tinkiyar ce tazo bakin get d'innan ta haihu,abunda ta Haifa shiba dabba ba ba mutum ba dan jikin abunda tahaifa kaman mutum kanne ,na rago,kari sawa yayi, salati ne yabiyo bayan .
"Amma taya wannan tinkiyar tarasa in da zata zo tahaihu sai k'ofar gida na,ganin abunda tinkiyar ta haifa yayi abun duk ya firgitar da shi dan rabi irin jikin dan Adam ne sai kuka abun da ta Haifa take tayi,ga shi a daf bakin mashiga gidan in a nason a wuce sai an matsar da ita," waye zai d'auke wannan abun daga nan ,kowa yace bazai iya ba abu duk ya dame su ,gefe ya matsa,k'arshe shiga motan shi yayi, ya kira shugaban nasu"a kwai matsala"nagani ,nima nakasa gane mehakan yake nufi,sannan tabbas in kuwa kanason a bun nan ya matsa, Kaine zaka d'auke da hannun ka,"in kuwa ba haka ba,to akwai matsala,dan mutuwa zatayi a wajen daga gani,akwai matsala..
A rud'e Alhaji Gali yake,taya shima fa tsoro yakeyi gaskiya"wanda ya d'auke zan bashi dubu hamsim ,babu wanda ya kula da wannan wasu ma barin wajen sukeyi,wannan yanuna a kwai watara na da kud'i bazasu amfane nida komai bakenan yau ga ranan ,addu,a yayi"Amina kizo ki tayani"tabb bazan iya ba jikina fa rawa yakeyi,ki d'aure tak'i yadda haka ya nufi gun tunkiyar ya kauda ta kefe yaron ma haka, ya shiga matan sunki shiga gidan ,shikad'ai ya shiga"in kuwa baku shiga ba duk a bakin auren ku"nikam na yadda.
"Ke kinada hankali kuwa" nifa ko nashiga bazanyi bacci ba, kabarni in wuce gidan mu kamo hannun su yayi ya hankad'a su yarufe k'ofar sallah mangar ba a gida yayi shi babu wanda ya rintsa ,dan gidan a kwai tafiya mai nisa kafun get basuji hayani yaba.
Washe gari
Kusan k'arfe bakwai yafitoh ko tsoro bai yiba tunkiyar tadawo in da ya d'auke su"wannan wani kalan masifa ne"wani a bu yagani a dunk'ule shiba lodin kashi ba ba jiniba tarkace ne a ciki har kashi ,biyu yana k'ari sawa tazuba mishi ido cen ta kwantar da kanta a kaji tayi k'ara kaman mutum ne yayi cen tayi birgima rai yayi halinsa daga tunkiyar har abunda ta haifa sun mutu.
Da gudu ya k'ari sa cikin gida "ku fito kugani ta mutu amma ,haka a kataru kowa sai magan ganu yaketayi shida kanshi ya jidaisu yakaisu cen ya yasar a bunda yafi bashi mamaki wannan abu kaman kashi da jinin ne yagagara kwashewa ,kiran k'ungiyar yayi " a kwai matsala,da munsani da bamu tab'o yayan kaba,muma a cikin masifa muka kwana "jen k'ellen zaka rufe kan abun zai b'ace ,amma sai karfe biyun daré,da dare yayi duk abunda a ka cemishi cen yanemi abun yarasa
Allah ya rabamu da irin su Alhaji gali dan masifa ne, shi, bashida imani ko kadan
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣3️⃣⏭️6️⃣4️⃣
Bayan wata hudu
A bubuwa dayawa sun faru a ciki har da rasuwan Hasiya,amma rasuwan bata Allah bane sanadin Alhaji gali hakan yafaru Hasiya tana bacci sai jin kwad'o a wajen baccin ta ,tatashi tafitar da shi,in takaishi,waje haka zaidawo cen tayi addu,a tayi baccin ta tana bacci tana mafarki yarik'ema ta wuya farkawan da zatayi taga kwad'on a wuyan ta, tata kwok'arin tacire tun tana numfashi har Hajiya Amina tajiyo ta,ganin kwad'on a wuyan Hasiya abun duk yabata tsoro anyi sa,a yana gari da gudu tafita"Alhaji kazo kwado a wuyan Hasiya "wani irin kwad'o kuma ?yana shigowa numfashin Hasiya ya tsanan ta " Alhaji ka k'arisa kacire mata mana "ke bakida hankali ne nine zancire wannan abun sai dai muje Asibiti saka mata hijabi" a kwai babban malamin da yazo unguwan nan bari na kirashi.
"Kibari wannan a bu na Asibiti ne, muwuce Hajiya Amina takamata duk yadda tayi yafita abu kam gam yayi sunfara tafiya kenan Hasiya tacika" Allah yamata rahama"Alhaji tarasu"rasuwa fa kikace "eh samun waje yayi yayi parking" mujuya gida kawai,Hajiya Amina tayi kuka Sosai saboda mutuwar Hasiya abinci jiya itatayi musu duk abunda yafaru yata dawo ,mata suma tayi a kawuce da ita Asibiti,yan uwan Hasiya sunzo a ka yimata sutura a kakai ta gidan ta na gaskiya ,babu Wanda rasuwan bai ratsa shiba.
Taya kenan! Taya kenan !!
Za,ace kwad'o kaman masifa"wannan na tsafi ne dan haka mu y'an uwan ta bazamu yadda da wannan mutuwar tataba"dan Allah kuyi hak'uri muzama masu tawakkali,ba dawowa zatayi ba,kowa a kagaya mishi yadda rasuwan yafaru sai yasa ayar tambaya a kai ,ga kishiyar tata tana Asibiti ko magana batayi "wannan a bun nasu sai addu,a kwanan Hajiya Amina biyar a ka sallameta .
Y'an uwan Hasiya sunce zasukai k'ara kotu ,mahaifin ta yace ya yafe, in da sa hannun wani a cikin mutuwar Hasiya Allah ya tona a sirin Wanda yayi hakan kowa yace Amin banda Alhaji Gali.
Potiskum
Babu Wanda ya tambayi ina Alhaji Gali yake daga Fauziyya har mahaifin nata wani ranan lahadi ne sukaji sallamar shi da rana ,lokacin Hasiya mai aikin Fauziyya tananan itace ta amsa sallamar tafita" wani kallon kallo ne yabiyo baya "kice Fauziyya tafito a na sallama da ita" waye zance "kice Alhaji Gali ne" ke y'ar gidan ce ?"aa mai aiki ce "ok bayan taje tafad'i sak'on ", kice ya shigo an hanani fita, zuwa tayi dan ta sheda mishi,bankad'o k'ofar yayi ko sallama babu lokacin Abba baya gida " sannu da zuwa "meyasa nakiraki kikaki zuwa?
"Baka ganin halin danake ciki ne,baki nemeni ba,banida waya mahaifin ki fa,wannan tsakanin kune," matana tarasu Yau sati biyu kenan "ayya ya hak'uri " mun gode Allah"cikin naki wata nawa ne yanzu ?
Wata, bakwai munshiga na takwas ,kice kinyi kusa kenan "ina so in kin haihu kikoma Jos da zama, kinga Hasiya tarasu" nikuma mezai kaini Jos "zaman aure mana" Amma kana mantawa nawa auren ba,a d'aura shi a kan hanyar dai dai ba ,ba ayi yadda addini ya tanadar ba"wace irin magana kikeyi ne ?"kagane duk abunda nake nufi,"sadaki fa na biya da kudin auren ki,akwati ne sai kin haihu za,a baki in kuma kinaso yanzu zan ,iya kawo miki.
"Badani kukafara zancen auren kuba taya zakazo guna da wannan batun meyayi zafi kenan " kigaya mishi abunda nace"bazan fa fad'a ba, Fauziyya ina ragemi ki dan kinada ciki ne shiyasa in ba haka ba,wallahi da zan nunamiki a salin waye ni,mata basayi mun raini ki tambayi sauran "kada meni katashi kaje abun ka,mungode" kice mahaifin ki,nazo karb'an ajiya na,ko kinsan in daya ke,kakira shi a waya mana ,Hasiya duk tanajin abunda yake fad'a har yatashi yafice "
Wannan shine Alhaji Gali? "eh shine kinsan shine?aa bansan shiba," kigayamun abunda kikasani game da shi "a bubuwa da yawa a ke tuhuman shi da shi,amma muna aiki ne a kan shi ni bantab'a ganin shiba"Hasiya munzama d'aya gaskiya tanada dad'i " hakane
Gani nayi Abba yadawo tare suka shigo gida da Alhaji Gali ya d'auki kayan da yabashi a jiya daga ganin abune mai tsada a ciki,kamawa sukayi,ko ajiki na sai naji zuciya ta tasamu nutsuwa"tunda a kakawo a jiyan nan banida wani farga ba
MAMA
Nguru suka je wani garine hanyan machina a kwai mai magani a garin sunyi sa,a yananan "wannan diyar taki angama da ita " kinsan dalilin da mijin nata ya aure ta,aa zaki sani nan gaba,sannan ita din matar arzikin shine "amma duk ya dabai baye ta da asiri " ga wannan kisawa mijin ki a ruwan wanka,wannan kibawa d'iyar taki tasa mishi a ruwan wanka"malam nawa zanyi ita kuma bazata saba"to ga wannan ki barbad'a a bakin k'ofar shiga gidan "mungode zakiga washe gari yazo gaishe ki,kafun yazo kishafa tiraren a fuskan ki Ku tabbata kun had'a ido da shi ,komai zaki gaya mishi zai yadda.
" a bun sadakan fa"kije sai an dace muke fad'an abunda za,a bamu ,suna isowa bataje gida ba gidan Rabi,atu tawu ce tayi abunda a kasata ko shiga batayi ba tadawo gida.
"Rabi ", ina kikaje ne" haba malam yaushe kafara tambaya nane"kiyi hak'uri
"Haba ko hutawa mutum bai yiba" Yau she kadawo yanzu na shigo,nifa tun d'azu ina gida "bari nayi wanka" ka debi ruwan ne ?nakai a band'aki,bari nayi fitsari"ki shiga mana,kudaina barin fitsari ya matsaku,tana shiga tasuba maganin tafitoh babu Wanda zai gane zuba a bu akayi...
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣7️⃣⏭️6️⃣8️⃣
**********Kaman Alhaji gali yasani a ranan bai zo d'aukan yaran ba ga k'ungiya sai damun shi suketayi da kira yaki d'auka cen dai ya d'auka"wai sokake kaja mana masifa ne ko yaya meyasa munata kiranka kak'i d'auka ga aikin da mukasaka baka yimana ba yakake so muyi"na manta da d'auko zanin natane amma gobe zanje da dare duk yadda a kayi zan d'auko "shikenan zanyi duk yadda kukace a rikice nake ne " a kwai powder iblis gobe yaro zaizo ya k'arb'a zamusa a wani gawan yafara yimana wari"bakuda matsala a ce yaron yazo zai taho yaro,bara yakeyi kakira shi kace zaka bashi abinci kasaka mishi a robar baran nashi .
Cen darana wani dan saurayi yata bara lokacin Alhaji gali bai jiba yana band'aki yaron sai da yayi magana"a taimaka mun da abinci yunwa nakeji koda loma d'aya ce,kafun yaji yakira shi"nata bara bakaji ba shiga gacen a bincin a kan risho ka d'auka "nagode yana waje yaron haka yaje yayi yadda ,akace mishi.
Iliya duk a shirye yake Saifullah yakira " yakama ta kazo dan ka,k'ara wani d'aukan darasin aiki ma aikatan mune dayawa a cikin unguwan nan wasuma bazaka tab'a gane suba dan akwai masu sai da gauta kasan yanayin aikin namu daban da naku"wato zama danayi dakai nasamu ilimi mai yawan gaske "Alhaji gali azzalumi ne mungune barin su a cikin al,umma zasuyi b'arna dayawa" nifa Baban Fauziyya yana yawan bani mamaki taya za,a d'aura aure daga kai sai mijin yarinya"kai yanzu ka yadda da wannan auren ne?
"Wannan auren da shi da babu duk d'aya ne tausayin yarinyan nakeji da a halin ta gab'a d'aya" bakomai akwai aikin danakeyi zanzo anjima aikin yamma nakeyi.
Bayan sallah isa,i Alhaji gali yashigo ko sallama bai yiba tsumma an wanke su da fallen zani guda d'aya da kayan jarirai duk suna kan igiya hamdala yayi zare zanin yayi ya k'unshe yakai cikin mota yadawo matan gidan suna cikin gida basusan abunda kefaruwa ba yana cikin sawa a mota Hasiya tazo wucewa taje siyan sugar,"sannu Hasiya kinata fama"bakomai munzama d'aya "ga wannan dubu goma yabata suka shiga tare amma jikin ta yabata a kwai wani abu da Alhaji gali yayi dan jikin ta yabata Sosai " sannun ku Anty Halima sai Washe baki takeyi"bakuda matsalan komai ko?"babu komai gaskiya duk tashi sukayi daga wajen suka nufi tsakar gida"
"A kwai damuwa ne ?" aa zuciya nane yake tsinkewa duk banida kuzari,maganan zuci yayi saura kad'an burina yacika "kiyi hak'uri ki kwantar da hankalin ki kinji" babu komai gacen nama nakawo in kina da buk'ata"bana iya cin komai gaskiya "haba Fauziyya mai kyau nifa kinfi matana duka kyau ,amma Hasiya kyau ne da ita Allah yamata tahama" Amin"
Anty Halima taje d'ebo kayan da ta wanke tasan yabushe, tayi mamaki dan bataga zanin da Fauziyya take d'aurawa ba har zaifita sai yaji"Hasiya kind'auko zanin da Fauziyya take d'aura wane?"aa bangan shiba har naduba bayan gidan ko ya fad'i ,murmushi yayi ,yafice abun shi.
RABI,ATU
Tunda Alhaji Yusuf ya debi k'asan takalmin Bintu wajen sati uku bata k'ara samun lafiya ba take gefe d'aya yayi sanyi dan anbashi tabbacin ta sanadiyan Bintu asirin shi zai tounu shine yace gara ya kwantar da ita kafun ta warware mishi komai babu Wanda zai yadda a kan shi yayi abun ,takai mana ziyara sunyi kusan tafiya yakirata,akan tazo takarba musu kud'i mashin a wajen dayake hutawa a cikin gidan suntsaya yanata janta da hira kafun yabata tana tafiya ya debi kasan gurbin k'afan ta bayan kwana bakwai da zuwan su tafitoh daga band'aki tafad'i .
HAJIYA HAUWA
Nifa banason yarinyan nan Tahaihu shiyasa duk lokacin da tazo nakeyin girki mai dad'i kinsan mai ciki sai in samata magani a ciki "yanzu na tambaye ta,cikin watan shi nawa tacemun wata shida" kamar yadda ya lalata mun rayuwa bata yadda zai Iyu shima ya haihu koda komai nawa.
Bata yadda shima zai haihu daga zuwan, yarinya har tasamu ciki "zanyi duk yadda zanyi yaron bai zo darai ba badai abinci na tafi soba zanta samata magani in kashe yaron " banta b'a zama da kishiya mai biyayyan Rabi,atu ba amma banason abun cikin ki kenake so dan kin kirani da kalman mama...
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji (maman Khairat)
*Littafin na kud'i ne zaki tuntub'eni a kan number waya kamar haka 08068748984 08021480943 08167261913*
🅿️6️⃣5️⃣⏭️6️⃣6️⃣
RABI,ATU
Da safe Alhaji yusuf ya shirya "ina zakaje ne ?" gidan kuzanje in gaida mama ,shine dacin a dannan "eh kinsan gidan sirikai,a dawo lafiya " daka kaini gidan Anty Hauwa"ke kod'an kishin nan bakeji ne sau d'aya tazo miki keku ma,kinje yayi sau uku"ni abunda ya dameni ko dangin Alhaji bantab'a gani ba ,gashi inason tambayan Anty Hauwa inajin nauyi
Yazanyi kenan!!!
"Ita ce fa babba taya kake tinanin ita cezata zomun "ki shirya in ajiye ki sai in wuce" ina zuwa mayafin na,nad'auko sai tafiya babu wanda yama d'an uwanshi Magaña har muka sauk'a"ka shiga mana"kekam akwai fitina ,muje tunda ke haka kike ,Sallama mukayi shiru,babu wanda ya amsa,shiga d'akin yayi "ina ta sallama baki amsa ba Hauwa,u " banji abunda kace ba sannan sallamar banji ba"gacen k'anwar ki nizan wuce "meyasa baka gayamun,zakuzo ba" toh daman shishigin Rabí,atu ne nace tahakura basan ziyaran kikeyi ba,yana fad'a yana d'aga murya dan in ji"karka juyamun zance ka had'ani da Rabí,atu "nidai nawuce
Banga ne kawu ce ba!!
Koku lani bai yiba yawuce kayan shi,shigowa nayi " sannu da aiki Anty "Amarya kinsha qamshi ciki dai sai girma yakeyi" yanzu wata nawa ne?"zai kai shida in ba baifi ba toh Allah yaraba lafiya.
Bari nagama aiki na tukunna,kin kyau ta da kikazo mun " yauwa nikam in tambaye ki,naga Alhaji yanzu sai wani kud'i yaketayi yanzu gini yakeyi a ,abasha wata unguwa ce "ga bashida matsalan komai ranan a gana masgo ya shigo da shi,Abun tsoro yake bani." ban sani ba bai gayamun ba,sannan tunda kika shigo abubuwa sai faruwa yakeyi,masu dadi"jiya yakai a gidan mu,kayan abinci ,ya kyauta ,bari na kwanta,"cikin nan nauyi yakeyi mun Sosai ma"kodai yan biyu zaki haifa mana,da kuwa munji dad'i "Anty ban tab'a haihuwa ba,sannan banje gwajin cikin ba,da zai yadda dana rakaki,kozaki tambaya me" sai gobe Yau d'in banajin dad'ine .
ALH YUSUF
Kai tsaye unguwar mu yanufa malam matari mama tad'auko gyalen ta zata fita shikuma yana tsayuwa a "sannu mama yauwa kune take" eh daman nazo ne mugaisa ,ina zuwa komawa tayi ta shafa tiraren da malam yabata tasaka kwalli tafitoh"mushiga mana sai kace ba gidan kuba "suna gaisawa Baba yafito daga d'akin sa" ina kwana Baba ,lafiya Yusuf ya Rabi,atu lafiyan ta a gaishe ta nizan fita"Allah ya tsare,a dawo lafiya Allah yabada sa,a inji mama,wani sabon biyayya agun ta,"daman nakawo kayan abinci ne, baka gajiya ne,bakomai muje in samu yara,sunduba bakowa shiya shigo da wasu,wani kuma tare suka kama yashigo da shi,zan koma "mungode a cewa Rabi,atu Anyi haihuwa gobe suna kowa yana tattara abun da zai kai" ga wannan asiyi abu a bata ,cikin nata yayi nauyi banason tana yawo dayawa "karka damu kace tayi zaman ta zaifi,inane gidan su qawarta Bintu" mezaka jiyi ne?"tace inje in gaishe ta batada lafiya"haka ne Bintu tana shan jiki,bari na rufe gidan in raka,ka zaifi tafiya sukeyi sai hira suke zubawa,tun farko daman mama ba mai kunya bace har suka isa k'ofar gidan .
Ita ce tafara shiga kafun suka shiga tare,bayan sungaisa da Inna "ya jikin naki "da Sauk'i Allah yabaki lafiya Amin ya rabbi" tace in gaishe ki ,ayya ina amsawa ,ajiye musu kud'i yayi da yawa suka fitoh"kai da zaka bani in mik'a musu"bakomai mama.
FAUZIYYA
K'wana biyu tanacin azaba nak'uda ce tatashi gadan gadan bata gayawa kowa ba sai Iliya da Hasiya da Saifullah dan sunce tasanar da su da wuri za,a