Showing 30001 words to 30994 words out of 30994 words
Chapter 11 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
suka dawo duniya kenan....
[8/28, 19:53] MAMAN KHAIRAT CEπβπΏ: πΈπΈπΈπΈπΈ
Y'ANCIN MATA
πΈπΈπΈπΈπΈ
Story and writing by Amina maaji maman Khairat
Paid book 200
8οΈβ£7οΈβ£βοΈ8οΈβ£8οΈβ£
Tammat Tammat Tammat
ππππππππππππππππ
______ ________Wasa gaske an shirya bikin Bintu da Rabi,u gida mai kyau ya gina musu cikin ikon Allah a ka d'aura aure an sha hidima dan yaran mama Sadiya susukayi komai sunce yabari ,abun farin ciki bayan bikin ya wuce da amaryan sunbar garin
Watan Su Alhaji Yusuf uku yawarke babu komai suna cikin jirgi zuciyan shi tabuga rai yayi halin shi sai dai muce Allah yamishi rahama ya kuma yafe mishi,kukan da Hauwa,u tayi na nadaman abunda ta yimishi tasha kuka Sosai yaran Alhaji Yusuf Amir da Aliyu ,a ka rabamusu gado komai daya da ce yaran Rabi,atu kuwa rubutun da mahaifin su yayi a kaduba yawan abunda yace ,abasu ,Hajiya Hauwa,u tana bacci a tsakar d'aki maciji ya sareta,a hannu da ciki,kafun a ce za,ayi yunkuri nemo mai magani rai yayi halin sa,duniya kenan
.
Note
Duniya batada tabbas yanzu duk suntara dukiyar basuci ba wasune daban zasuci Allah karabamu da son zuciya da aikin dana sani kuduba rayuwar Hajiya Hauwa,u ,ba kudin ba yaran ba mijin sai hakkin Wanda suka zalin ta.
FAUZIYYA
Yara sunyi wayo babu in da sa zuwa abun takaicin babu Wanda yatab'a zuwa da zancen yana sonta babu ,irin da muwan da batayi ba, yanzu saura wata d'aya sucika shekara biyu suna wasan su ansha hidima a auren Saudat har yanzu suna mutunci dan d'an unguwan ta aura ,fauziyya tanashan gori daga gun mutane wasu habaici wasu rashin mutunci ,babu kalan Wanda bata fuskan ta daga gun mutane mahaifiyar ta tanabata shawara Sosai game da yadda da kaddara cikin ikon Allah wani mai mata yafitoh a kano yanuna da gaske yake sunyi auren su cikin salama da kwanciyar hankali fatan Alkairi.."Rabi,atu kinji nawa labarin ko mai shige da naki"naji Allah yasa su dade
RABI,ATU
Abdul suna shirya da iyayen shi yakawo kud'in komai yayi mamaki da abubuwa sukafaru da mama rayuwa batada tabbas anti auren cikin kwanciyar hankaki ansha hidima Sosai babu abunda basuyi ba suna zaune lafiya da masoyan Asali .wani kalan so yakeyi wa Rabi,atu mai tuwan fassara "Fauziyya kinji nawa labarin " naji an dai cutar da mu gaskiya Allah yasa muda ce Amin
Alhamdulillah a nan nakawo k'arshen wannan littafi mai suna y'ancin mata zan sake muku , sabon littafina Halin maza daga bakin maman Khairat ina mana fatan Alkari sai kunjini kushirya zakuji dad'in littafin da zanyi mai suna Halin maza ,kukasan,ce dani maman Khairat ina Alfahari da Ku masoyana.
[8/28, 19:53] MAMAN KHAIRAT CEπβπΏ: πΈπΈπΈπΈπΈ
Y'ANCIN MATA
πΈπΈπΈπΈπΈ
Story and writing by Amina maaji (maman Khairat )
Paid book 200
π
ΏοΈ8οΈβ£5οΈβ£βοΈ8οΈβ£6οΈβ£
********************
*********************
"Bintu nagode Sosai kin taimakeni " Rabi,atu bansan nayi komai ba dana sani bazan ma faraba ko yaya abun yake"ina son kiran Abdul"Abdul kuma?"kibari bayanzu ba "duk da Abdul yafi k'arfina amma kuma bazan bari wannan rashin zumunci yaci gaba da wakana a tsakanin muba" hakane ki ,kirashi gaggawan d'aukan wayata nayi na kira number da tagaga gogewa,a cikin ruhina da jikina.
Bayan sun gaisa wake magana ?"Rabi,atu ne"haba Rabi,atu banace karki famamun in dayake yimun ciwo ba?"fashewa da kuka tayi ,in akwai abunda yatsana bai wuce kukan mace ba,"shi kenan fad'amun meyafaru"Albishi "goro meyafaru ?" aure na ya mutu Yau wata uku kenan "haba Rabi,atu naji dad'i amma kuma nayi bak'in cikin mutuwar auren kida ya mutu ," daman nagayawa ummi zaki dawo gareni "amma nahaihu nasamu twins" naji dad' Sosai gobe zandawo nagagara mantawa dake mahaifina har yayi fishi dani ,sundad'e suna hira kafun suka tsaya"kaji Wanda yasan Y'ANCIN MATA"kibari kawai zantafi sai anjima gobe zandawo"Bintu ya tsakanin kuda Rabi,u "kedai bari sai nadawo zakiji komai.
MAMA SADIYA
Matar Baba ta,taramu " yau ina son in baka labarin koni wacece "a salina ni y'ar Gaidam ne yak'in boko haram yakashe mun mijina da d'iya ta,guda d'aya yarana guda biyu ne suka rage dukan su mazane,mijina yanada kud'i dan d'an kasuwa ne yanada gidan mai sun kai hudu biyu a nan biyu a Gashua bayan sun har beshi yara na maza guda biyu dash ka rage,babu Wanda yakeda takaddun komai na mijina Alhaji Ba,ana shi kanuri ne nice bamangiya bayan rasuwan shi yan uwan shi suka sani a gaba babu Wanda baya bibiyan mu,game da dukiyar dangina nayi na shi nayi abunda nasani duk Wanda suke rik'e da dukiyoyin shi masu amana ne gida muka siyar komai babu a bunda bamu siyar ba gidajen mai nekawai bamu siyar ba sai filaye dan sunsan yancin mata,iyayen shi duk basanan sunrasu yayun shi guda biyu ne na d'angi dare daya natashi goni da girema muka gudu bayan munsayar da komai muntafi wani gari gumsa a ka siyamana gida muka zauna a cen na shekara guda a garin,muna da numbobin mutanen da muke da amana tsakanin mu,kotu mukawuce taraba mana gadon mu kowa yarik'e nashi naturasu kano suyi karatu yanzu duk suna aiki manyan mutane ne nazab'i in nemi wanke wanke ne in gane waye mai amana,haka nata lalume har nadace dakai banida iyaye sai dangi "kawuna da yayana dukiya ta sukeso " ina da gida da motoci anayi mun jigila da shi "gobe zamu bar gidan nan mukoma nawa nabaka shi duniya wa lahira kofar gidan akwai shago sai kadinga zama kabar aiki a k'asan mutum .
"Sadiya kenan yanzu kece kika aure ni Rabi,u mai zaman banza Wanda bashida komai sai tsumman kayan shi da wannan gidan
" in sha Allahu shekaran nan maza kaje makka "nagode Sadiya Allah yabiya ki ,washe gari duk abu masu amfani suka tattara suka dawo sabon fegi babu abunda babu acikin gidan damasu aiki " ke matar Alkairi ce zanyi alfahari dake kece kika sharemun hawaye na"nikam bazan haihuba in kanason kasamu wasu yaran zaka,iyayin auren ka"nima jiya nasiyar da gidana ga kud'in "zaka ajiye saboda auran Rabi,u da Rabi,atu " duk yadda kikace ."wani aure kuma bazan haihuba nima muyi rayuwar mu mai dad'in gaske Allah yasa a Aljanna kece matana ba Rabi ba.